You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akan dining suna cin abincinsu.
*
Muka kwanta ya ja ni jikinsa yana.ce wa "Sarka mai rikicin gangan Hajiya little".
Na share ya ce "wai ke ba zaki girma ba. Kullum sai kin samo laifin da zaki jingina
mini? To ki huce komai na yi ma, ba da gangan ba ne. Ki yi hakuri kin ji My Hajiya
love?"
Dariya ta k'wace mini na ce "Na lura dai yadda kake nacin ce mini Hajiya har da
gayya"
Shima cikin walwala ya ce "To ba burinki ke nan ba? Zan ta ce miki Hajiya. Kuma duk
shekara sai na raka ki umrar azumi tunda Annabi ya ce tamkar aikin hajji ce. Kin ga
sai ki ta sabunta Hajiyar ta ki".
Muka yi dariyar jin dad'i muna fad'in Allah mun gode maka ka cika ni'imarka a
garemu".

K'arshe.

Alhamdulillah.


*GUDUYO NA TALLATA MUKU INGANTATTUN SAIWOWI NA MUSSAMAN KUMA GANGANRIYA DAGA CHADI*
*IDAN KINA DA KANWA KI DIYAR DA ZAKI AURAR TO KI ZO KI JARRABA WADANNAN KAYAN DA
BABU ASARA KO ALGUS A CIKINSU*.
*SANNAN KE MA DA KIKA KWANA BIYU A DAKI AKWAI BUKATAR KI SABUNTA KANKI*
*AKWIA SAIWOWIN SANYI*
AKWAI SAIWOWIN DAHUWAR KAZA*
*AKWAI SAIWOWIN DAHUWAR TATTABATU*
*AKWIA SAIWOWIN TSUMI*
*AKWAI PACKAGE DIN MAGANIN SANYI SADIDAN*
*AKWIA PACKAGE DIN AMARYA*
*AKWAI PACKAGE DIN MAIJEGO*
*AKWAI KAYAYYAKIN MASU INGANCI A FARASHI MAI RAHUSA*.
*AKWAI GORAN TULA SYRUP*
*AKWAI GORAN TULA FRUIT*
*INA AIKAWA KO WANNE GARI A FAD'IN TARAYYAR NIGERIA*
*, SO SU MINI MAGANA TA WANNAN LAMBAR 08032773332*
*DAN ALLAH SERIOUS BUYER'S*.

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment