You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanzu kina gaya mini, in din ga baki abinci a baki. Mara kunya kawai baby mimi an zama lady mimi"

"Wallahi idan ka ce babyn nan kunya ka ke bani, ga abinci a baki ga baby, idan aka ga na koma yin rarrafe kai ne ka ja"

Dariya Adam yake yi, rumaisa ba za ta taSa girma tayi hankali ba.

"Mimi, kin shiga kin fita kin hana auren jabir da iman, ki ka haWa da yayanki, kin saka jabir gaba da ni, Jamil ma har na je na dawo bai yi mini magana ba, gaba Waya fushi suke yi da ni, duk saboda ke mimi"

"A'a nifa ban hana aurensu ba, kuma can suka ?ulla soyayyar su da mai sunan baba, ban sani ba ina gefe ni ?arfafawa kawai nayi. Kuma papa kawai fa ban gaya maka bane ba, kar na zama munafuka kai baka san me jabir yayi wa ammi ba, wai saboda ba yi auren sa da iman ba, ka ja maganganun da ya din ga gaya mata? Wallahi sai da Mahmoud ya mare shi".

"Wane Mahmud Win?"

"Daddy" ta bashi amsa. Yayi shiru yana mamaki, ya san rumaisa ba za ta yi masa ?arya ba, yanzu har jabir zai iya kallon ammi ya ci mutuncin ta, matar da duk da abubuwan da mahaifiyar sa take yi mata, bai hana ta Wauke shi tamkar Wa ba.

"Papa ni fa wasu lokutan ba haka kawai nake tsanar mutum ba, da jabir sonka yake tsakani da Allah, kome ammi za ta yi masa, ba zai wula?anta ta ba. Shi kuma jamil sake bina yayi, wai sai na gaya masa yadda aka yi anty aisha ta Sata, da kuma in gaya masa abun da na sani a kan ta, na ce masa ban san komai ba, sai filin da gwamanti ta karSa a hannun turaki, ake bashi percentage ya sanya anty aisha a matsayin magajiyarsa, shi ne hankalinsa ya kuma tashi, ya ce kaine ka gaya mini"

Adam ya saka hannu ya juyo da fuskar rumaisa tana fuskantar sa, ya ce "Rumaisa, meyasa ba zaki daina yi mini yawo da hankali ba? Yanzu magana ake ta shekara guda da watanni, da Satan aisha, ba zaki tausaya mini haka ba, ki daina yi mini Soye-Soye? Kin bani zane ya Waga mini hankali, kuma ban gane komai a ciki ba Please rumaisa" Yayi maganar jikinsa a sanyaye.

"Papa ba laifina bane, laifinka ne haryanzu, ka wuce duk wasu matakai da yakamata, kuma ina iya ?o?arina na tallafa maka, Waya ya rage haryanzu, nima ba son raina bane in ta wahalar da mijina ba, baban Wa na"

"Wani mataki ne mimi?".

"Sauran ma ka tsallake su, ba tare da ka sani ba, wannan ma dan kan ka nake son ka yi surrender ka tsallake shi. Kullum ina yi maka Addu'a, duk wanda na yi wa abu yaji daWi, sai in ce ya saka ka a addu'a, komai zai zo ?arshe fa"

Jiki a sanyaye ya ce "Shikenan mimi, Allah ya yi mana jagora"

Ta Webo abincin ta kai bakinsa, amma ya girgiza kai ya ce "I loss my appetite, na ?oshi".

"Dan Allah ka ci papa, zan yi kuka, kar ka saka na karaya na rigaka mi?a wuya, ba haka muka yi da anty aisha ba"

Cikin mamaki ya ce "You mean you set a deal with her a kaina?" Ta jinjina masa kai alamar eh.

"What was it?".

"This is not the right time to voice it out, i have to finish it first, but am sorry papa"

Idonsa fal hawaye ya ce "Shikenan miki, baki yi mini laifi ba"

Tuni hawaye ya gangaro mata, ta shafa fuskarsa ta ce "Dan Allah papa kar ka yi kuka".

"No mimi allow me, it really hurts me, ina jami'in tsaro na kasa bawa iyalina kulawa, har ta rasa ranta mutuwar wula?anci, ta haihu a dokar daji, what a mess".

Ruma da tuni ta fara sheshshe?a ta ce "Daga baya na gane is not your fault, ka daina dan Allah".

Ya kwantar da rumaisa a ?irjinsa, yana shafa bayanta da sigar rarrashi, amma hakan ya bashi damar, zubar da nasa hawayen silently.

A hankali ya ce "Ashe turanci ya fara zama Inyeee".

Ya zira hannu ya kamo hannun brziar ya ce "ina zamu je celebration ne? A buga cards, da? congratulations on your newly developed... Bai ?arasa ba ta gantsara masa cizo a hannunsa ta tashi.

Dariya yayi, atleast ta rage damuwar da ta shiga yanzu.

***
Yasir kuwa kai da fata ya dage, ya Wauki lambar iman a wayar mama, kasancewar mama ta kira iman da kanta, tana mata ?orafin, ta daina zuwa gidan gaba Waya, wanda ba iman ba ?aramar kunya ta ji ba.

Yayi amfani da damar, ya Wauki lambar, ya yi wa iman magana ta what's app, bayan sun gaisa yayi mata bayanin shi ne, ya tura mata akwatuna ya ce ta zaSi wadda take so.

Iman ta ce "Yasir duk abun da yaya umar ya bani ina so, ba zan zaSi komai ba dan Allah ku ce masa kar ya wahalar da kansa yayi mini iya abun da Allah ya hore masa".

Yasir ya ce "Amma dai bani ni ne zan gaya masa hakan ba ko? Ai wannan aikin sai ke ko hajiya mama, ni a suwa, dan Allah ki zaSa amma kar ki gaya masa"

Iman ba ?aramin burgeta suke yi ba, suna matu?ar son junansu, fiye da tunani.

?in zaSa tayi, ta ce kowacce aka yi ta gode.

Da yamma mai sunan baba ya dawo daga kasuwa, ana ta cigaba da gini, yana tara kayan lefe, kowa ya fita ya dawo, sai ya kawo wani abun na kayan lefe, kuma ?an uwa basu gaza ba, da cigaba da kawowa mama gudunmuwa.

Turus yayi ganin wasu kyawawan akwatuna, guda shida da kid, haWaWWu masu kyau.

Mai sunan baba bai tanka ba, sai da mama ta ce "Babana, mutuminka fa ya cika al?awari ga akwatunanka nan".

"Meyasa Yasir ba ya jin magana ne? B jari yake tarawa ba, dan me zai kwashe kuWinsa ya yi wannan hidimar, sonake na ga me zan samu a cika masa, amma ya kwashe kuWinsa yayi wannan aiki, sai kuma da nace masa ya bari, yanzu kan ya mayar da kuWin fa"

Yasir da yake tsakar gida, bai ji daWin abun da mai sunan baba yayi ba, sai dai ko menene shi ya san yaya umar ha cancanci fiye da haka.

Mama ta yi ta yi wa mai sunan baba faWa a kan bai kyauta ba.

Ko da ya fita tsakar gida, ya kalli fuskar yasir, fuskarsa ta nuna bai ji daWin abun da mai sunan baba ya yi masa ba.

Har dare Yasir sabgoginsa kawai yake yi, ko Wan shishshigin nan da suke yi wa mai sunan baba, yau bai yi masa ba.
Sai dai da ya shiga ya fita, sai mama tayi ta saka masa albarka tana kwarara masa addu'a.

Har ?arfe goma na dare, yasir bai shiga gida ba, mai sunan baba ya Wau babur ya biya shagon yasir, ya tarar da shi yana ta aikin wayoyin mutane da system, shi da yaransa.

Horn Win da mai sunan baba yayi ne ya dawo da shi hayyacinsa, ya ajiye wayar hannunsa ya fito.

Mai sunan baba ya bashi galan Win man fetur, ya ce "Gashi nan ka zuba a? injinka" Yasir ya karSa ya ce "To na gode sosai"

"Ka rufe shagon nan mu tafi gida, dare yayi goma tayi"

Ya amsa masa da "To, bari na sallami yaran" ya wuce cikin shagon ya sallame su.

Shagon da Yasir yake harkar wayoyinsa da system, har ma da POs mai sunan baba ne ya kama masa shagon, ya saya masa system. Ya ce hauzaifa kuma ya iya Winki, shegiyar shirirtar sa ta hana mai sunan baba bashi jari.

Yasir ya rufe shagon, ya hau babur suka tafi gida, a ?ofar gida mai sunan baba ya ce "Yasir".

"Na'am"

"Ban yi maka faWa a kan abun da kayi mini dan na Sata maka rai ba? Kaga jari kake tarawa, bai kamata ace na mayar da kai baya ba".

"To waye ya bani jarin?".

"Duk da haka bai kamata dan na baka na dawo na cinye ba, anyway ka daina fushin na gode sosai Allah ya ?ara buWi, ya sanya ku fi haka, ya sanya maka albarka a nemanka" yayi maganar yana musabaha da hannun yasir.

Yasir yayi murmushi ya ce "Muke da godiya mai sunan baba"

"Nima ya???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?kamata na gode, na san ka kashe kuWi sosai, Allah ya mayar maka da ninkin abun da ka kashe"

Ya amsa da "Amin Yaya"

Suka shiga gida tare.

***
Kwanan Adam huWu da dawowa, rumaisa ta tarar da shi a Wakinsa, da travelling bag.

"Ya haka, me nake gani, wannan jakar fa? Ga breakfast can".

Ya ce "Kin tashi kenan?"

"Eh mana ina zaka?"

"Nemana ake a abuja, zan je na yi booking Flight"

"Daga dawowar taka za ka kuma tafiya?"

Takawa ya ce "Kiran gaggawa ne, suna bu?ata ta, ba zan fi sati Waya ba"

Haushi ne ya kama rumaisa, kawai ta fice daga Wakin, ta koma nata.

Bin bayanta yayi yana kiran sunanta, ya tarar da ita a falo, ta cika tayi fam.

Ya zauna kusa da ita ya ce "Wai mimi meyasa ki ke da matsala ne, harkar aiki ne, idan ban je ba ya zan din ga samo mana kuWi, na biya miki kuWin makaranta, na saya mana abubuwa"

"To daga dawowarka sai ka kuma tafiya, kullum baka nan ai shikenan"

"To yanzu ya ki ke so ayi?"

"Kawai ka fasa"

"Mimi zuwana yana da muhimmanci, ga kuma karatuna na kammala, akwai aikace-aikace a gabana sosai da sosai, kiyi ha?uri 5days kawai in sha Allah zan dawo".

"Ni sai dai ka tafi da ni, idan ba haka ba zan yadda ba".

"To shikenan, zan saka ayi mana booking Flight shikenan"

Ta waro ido ta ce "Dan Allah jirgi zan hau?"

"?ar ?auye zata hau jirgi"

Ruma har da tsalle ta ce "Wayyo daWi, bani waya na kira yaya usy, na gaya masa zan riga shi hawa jirgi".

Yayi murmushi ya ce "Sai mun sauka tukuna, Ki Waukko mana akwatinki guda Waya, ki haWa mana kayanmu"

Tashi tayi da sauri ta tafi tana murna yau zata hau jirgin sama.

Ta waya ta sanar da mama zata raka takawa abuja, amma ba zasu fi kwana biyar ba zasu dawo.
Aliyu ya ce "Yarinyar nan tana sararawa, taSararta kawai take yi son ranta".

Rumaisa bakinta ya?i rufuwa, da ta ganta a cikin jirgi, ta ce "Papa, yanzu idan nayi tsalle a jirgin nan, ya zai yi ?asa zai yi".

"A'a sai dai idan yanzu zaki gwada tsallen".

Ta ce "Haba dai su rainani"

"Gaskiya dai, babbar yarinya kamar wannan mai abun arziki ai sai a rainaki"

"Zaka fara ko?"

Ya ce "Ban fara ba tukuna".

Ko da suka sauka taxi suka hau, suka nufi hotel Win da zasu sauka.

"Papa, to ina gidan shugaban ?asa yake a nan?"

"Me zaki yi wa shugaban ?asar?"

Rumaisa ta gyara zamanta ta ce "Zan ce masa dan Allah ya saka a daina sace mutane, wallahi wahala ake sha sosai"

Murmushi kawai yayi bai ce mata komai ba.

Hotel Win yayi wa rumaisa kyau, sai dai nanata masa take yi, ko sun koma gida kar su gayawa kowa hotel suka zo a abuja, kar ayi musu kallon mutanen kawai.

Da suka shiga bedroom ta ga Waki Waya tal, da toilet.

Ta ce "To ina banWaki, da kuma kitchen da nawa Wakin?"

"Babu kitchen, a nan zamu din ga kwana tare"

"Kai, ni da kai a Waki Waya, kuma ba kitchen to me zamu din ga ci?".

"Saya zamu din ga yi"

"To waye zai din ga kwana a kan gadon?"

"Ke dai kin san ba zan biya kuWin Waki in kwana a ?asa ba ko? Sai ki nemawa kanki mafita"

Ya ajiye akwatin, ya nemi wuri ya zauna, ya Wauki wayarsa yana kiraye-kirayen wayarsa, ya ce a kawo masa mota.

Da daddare ya Wauki ruma suka fita yawo, hakan ba ?aramin daWi ya yi wa ruma ba, duk da dare ne fitar tayi mata daWi sosai.

Ta Wauki wayarsa ta kira Huzaifa, tana ta bashi labarin yadda jirgi yake, da abubuwan da ya sai mata.

Usman ya karSi wayar ya ce "Ke wayar nan a handsfree take?"

Ta ce "A'a"

"To ki ba ya fita dake yawo ba, har kin hau jirgi kina yashe baki, ga uwar tsaraba da ya yi miki da ya dawo, idan. Ki ka kuma kawo mini ?arar kin yi masa wani shirmen, wallahi kina zaune zai auri wata ya din ga wannan yawon da ita, gara a din ga gaya miki gaskiya".

Shiru tayi daga baya ta ce sai anjima, ta kashe wayar tana tura baki.

Takawa bai san me suke cewa ba, kuma bai damu da ya tambaya ba.

Suka koma masaukinsu, sai nanatawa take ita fa tunda ta baro gida, ta saba da kwanan kan gado, dan haka ba zata kwana gado Waya da shi ba, kuma ba zata kwana a ?asa ba.

Yayi mata shiru, ya Waukko system yana daddanawa.

Ta shiga banWaki ta fito, ta zauna a gefen gadon tana kallo abun da yake rubutawa a system Win.

Ya tashi ya shiga banWaki, hakan ya bata damar tashi ta buWe akwati, ta fara canza kaya.

Ayshercool.

**SHIN YAR UWA KIN SAN ILLAR DAKE TARE DA INFECTION KUWA?, TO BARI KI JI KA?AN DAGA CIKIN ILLAR DA INFECTION YAKE DA SHI? KIN SAN CEWA INFECTION YANA HANA HAIHUWA?, YANA HANA MA'AURATA JINDADIN MU'AMALA, YA NA SAKA? WARIN GABA KOWANE IRIN TURARE KI KA YI AMFANI KO GYARA KI KA YI, BA ZAI HANA WANNAN WARIN FITA DAGA JIKIN KI BA FITAR FARIN RUWA, TARE DA ?URAJE. ?AI?AYIN GABA, TUSAR GABA, DUK SUNA DAGA CIKIN ILLAR DA INFECTION YAKE WA LAFIYARKI
INA MASU FAMA DA ULCER, ASTHMA, SICKLA, INA MATAR DAKE FAMA DA MATSALAR FIBROID, MATSALAR RASHIN HAIHUWA KO BUSHEWAR? JIKI DA FATA, KU GARZAYO KU GWADA MAGUNGUNANMU MA GHT SUPPLEMENT, KU GANI DA? IKON ALLAH DA IZININ ALLAH, MAI BU?ATAR ?ARIN BAYANI YA NEMI WAMN 0703 527 5119*
Ko ku danna wannan link Win, domin kasancewa da mu, ku ji yadda

https://chat.whatsapp.com/COM8NE7rDs8HAG0Oqfr9wm



*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR? DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ?URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE?I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*

=?I? *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1.? Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

*2.?? Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*

*3.? Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4.? Supplements na karawa fata kyau da sheki? glowing skin*

*5.?? Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

*6.?? Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*

*7.?? Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*

*8.? Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9.? Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

*10.? Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*

*11.? Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12.? Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13.? Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.? Supplement na whitening/glowing skin*

*15.? Supplement for Acne, dark spots remover*

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*


Paid book ne, ? 500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu?atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book Win. Kar ku manta da subscribing YouTube channel Winmu na Cool hausa novels, domin samun daWaWan litattafan hausa na sauraro, ciki har da ?anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel Win*

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Susbcribe my YouTube channel please =?O?


*TALLA! TALLA!! TALLA!!!
*?AN?ANO DAGA LITTAFIN NAZEEFA SABO NASHE, MAI SUNA ?UDURAR ALLAH*

Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab a kusantar wata mace ba? Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa. Likitan yana jinjina kai ya sake furta  Tabbas Jaheed jininka don gwajin k wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba a yi gwajin ba.

Shiru na tsawon lokaci d akin ya d auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k wararan shaidu. Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab a rik ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD i. Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi.? Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K UDIRAR ALLAH& .

(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nishaWantar da ku, da WaWan litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA Win sa ya kasance daidai da na yaron da bai taSa ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga ?uruciya har girmansa, bai taSa aikata zina ba? Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin ?udurar Allah. Masu bu?ata kai tsaye za su iya tuntuSar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)




*Littafin kuWi ne, ? 500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*








BuWe ?ofar banWakin yayi ya fito, ta ?wala ihu ta rufe jikinta, ko kallonta bai yi ba, ya maze kamar bai ganta ba, ya wuce ya kashe fitila ya kwanta.

Ajiyar zuciya tayi, ta saka kayanta, ta nufo gadon, sai dai ya babbake gadon, kuma ya ajiye system a kan gadon.

"To ka matsa mini in kwanta".

Ba tare da ya kalleta ba ya ce "Gado Waya zaki kwana da ?aton?".

"To a ina zan kwanta?"

Yayi mata shiru, ya cigaba da tattaSa system Win.

Ta hau ta ja fulo Waya ta kwanta, ta ce "Papa ni fa buge-buge nake yi idan ina bacci, wurin nan yayi mini kaWan"

"Saboda gaki giwa ko? Ki ka buge ni ?asan gado zan hankaWa ki"

"Dan Allah papa ka matsa, ga space can a bayanka fa"

Ganin ba zai kulata ba, ya sanya ta kwanta, shima kashe system Win yayi, ya kwantar da kansa a kan pillonta, jin numfashin sa a fuskarta ya sanya ta buWe ido.

"Papa wai dan Allah idan baka takura mini ba baka jin daWi".

"Mmm" ya bata amsa.

"To dai ina yawun bacci, kan gari ya waye na ji?a fulon nan, gara ma ka tashi" dariya yayi ya ce "Ba zan fa tashi ba"

Ta yin?ura zata juya masa baya, ya ri?eta.

A haka wani irin nannauyan bacci yayi awon gaba da su gaba Waya.

***
Iya ?o?ari sosai mai sunan baba yana yi, a kan ya samu ya kammala ginin nan, duk da kusan abubakar ne yake ta aikin, gefe ga kayan lefe yana fama.
Sai dai a duk lokacin da ya tambayi iman, ko ta na da bu?ata kalar abun da za a saka mata a kayan lefe, sai ta ce masa ita ba ta da zaSi, duk abun da yayi mata shikenan.

Yadda laila ta tsaya a kan rumaisa, haka yanzu ma ta tsaya a kan Iman, take ta shan gyara, sai wani irin kyau take, ta ?ara ?iba tayi fresh da ita, fatar nan ta ?ara she?i, saboda yadda ta kama sabayar maman Khadija, gefe kuma ga maganin maman ilham, wanda ya ?ara sawa ta cika ta yi fam da ita.

Abunka da farar mace, har wani Waukar ido take yi, mai sunan baba duk lokacin da ya zo wurinta, sai ya ga ta ?ara yi masa kyau fiye da da, sai dai ba zai iya fitowa ya ce mata tayi kyau ba. Sai ma ji da ya din ga yi, ina ma ta daina fita, saboda kishinta.

Mai sunan baba ya saki jiki da mahmud, dan har gidan da iman za ta zauna, sun je tare, ya din ga yabawa mai sunan baba sannan ya ce "Ni yakamata na ?arasa aikin ginin nan fa".

Mai sunan baba ya ce "Saboda me?"

"Saboda haka ya kamata"

"Ko kuma ka raina abun da nake yi ne?"

Mahmud ya yi murmushi ya ce "Ni na isa? Kawai akwai bu?atar yin hakan ne, iman da mahaifiyata, da kuma rumaisa suna bina nannauyan bashin da yakamata na sauke".

Mai sunan baba cikin rashin fahimta ya ce "Wane irin bashi kenan?"

Mahmud ya Wan yi shiru ya ce "Ban san a yaya zaka Wauki abun ba? Na san zaka ji shi hagu a dama. Kamar yadda kowace uwa da Wa, yake akwai sha?uwa mai ?arfi tsakaninsu, to ni saSanin haka ne, ba wata soyayya ko sha?uwa tsakanina da tawa uwar, hasali ma a gabana ake cutar da ita, bana iya cewa komai. A lokacin da iman ke kan ganiyar kwasar ba?in ciki na fasa aurenta a jejjere, a lokacin ammi ta nemi alfarmar na auri iman, amma na ?e?ashe ?asa na ce ba zan ba.
Ni kaina bana gane yadda wasu abubuwan suke gudana, har sai da rumaisa ta shigo rayuwarmu, take ta ?o?arin haska mini hanya, da farko da ni daga nannauyan baccin da nake yi. Tana ta ?o?arin gyara tsakanina da mahaifiyata. Na san zaka ji labarin a wani iri ba lallai ka fahimta ba, amma ka bar shi a haka, ni dai fatana, ka bani dama ko yaya nayi wani abu a kan rayuwar iman, ko dan farantawa ammi da kuma rumaisa".

Ya share hawayen da ke ?o?arin zubo masa, ya fita daga gidan, tabbas kamar yadda ya faWa, umar bai gane kan wannan rikirkitaccen zancen ba, tayaya zaka rayu a cutar da mahaifiyarka a gabanka, ba tare da ka Wauki wani mataki ba?.

***
Baccinsa yayi nisa sosai, har alarm Win wayarsa ya dinga bugawa na sallar dare, amma bai tashi ba, sai da rumaisa tayi masa wani duka da ?afarta a ciki, ya tashi a razane.
Har ya tashi zaune, bacci kawai take yi, kuma kaWan ya rage ba ta faWa daga kan gadon ba, duk ta baje kamar baccin jarirai.

Janyota yayi ya gyara mata kwanciyarta, ya rufeta da bargo..
Yayi shiru yana kallonta, tare da mamakin yadda Allah ya yassare mata baiwa kala-kala, a haka dai gata ba ta ji sam, amma tana da baiwa ba ?arama ba, shi kansa yana mamakin yadda yake lallaSata, yake bin duk abun da ta ce masa.
Maybe hakan ba ya rasa nasaba da yadda yake ganin girma, da

Please Login or Register in order to submit comment