You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bata shiga ba, kullum cikin damuwa take, kullum cikin sintiri kaini asibiti, kullum cikin neman abun da zai sani farinciki take,. Amma ni na kasa kawo mata farinciki ko sau Waya.
Ban san dalilin fasa Engagement Win ba, mai girma wambai ya ce ko tayi mini aure nan da watanni uku, ko ta mayar da ni in ta tsinto ni, babban abunda ya dameni kukan da ammi ta sha, ta ce da ta rabu da ni, gara ta Wauke ni mu bar gidan, ni rasa me ma zan yi, ina son ammi amma ba zan so ta bar gidanta ba".

A tsakiyar zuciyarsa ya din ga jin kukan iman, ya jingina jikinsa da bango, wata irin karaya ta kama shi.

A hankali ya ce "Khadija, kukan nan yana taSani sosai, bana son jin kukan mace, ko ban santa ba, zamu yi waya anjima. Amma dan Allah bana son sake jin labarin kina asibiti, ya isa haka"

A hankali take sassauta kukan, ta ce "Yaya Umar, na gode da ka bani dama ka ji abun da yake damuna, na gode sosai"

"Don't mentioned, ki ci abinci ki kwanta ki yi baccinki, ki cigaba da addu'a, ba abun da zai faru sai ikon Allah khadija" shi kansa mamakin yadda ya tausasa murya sosai yake, bai taSa zaton ya iya rarrashi haka ba.

Rumaisa kuwa Mahmud ta kira a wayar Anty laila, ta ce tana son ganinsa a in da suke haWuwa.

Babu jimawa kuwa suka haWu, sai dai cikin tsananin fushi ruma ta ce "Daddy anya mummy na son taga Annabi kuwa, daga ita har babar jabir fuska kamar an mari biri? Ya za ayi ta zo ta ce ba zata bari Wanta ya auri Iman ba, ammi ta ce a fasa a janye, ta ce ita ?arya aka yi mata ba ta faWa ba?

Ammi sai kuka take yi, har da masu kiranta a waya, ana bata kyauta ba, ta hana jabir iman, gashi wambai ya ce idan ba ta aurar da iman ba ta mayar da ita in da ta tsinto ta, wai ya suke so baiwar Allah nan tayi ne, daga ita har Iman Win sai koke-koke suke yi, wai kai ba abun da zaka iya yi a kai? To ni zan je wurin wamban sai na tonawa kowa asiri da kaina, ayi wadda za ayi ta ?are!

Ayshercool.
08081012143

*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ?URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE?I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*

=?I? *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*

*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*

*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*

*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*

*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*

*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14. Supplement na whitening/glowing skin*

*15. Supplement for Acne, dark spots remover*

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*



Paid book ne, ? 500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu?atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book Win. Kar ku manta da subscribing YouTube channel Winmu na Cool hausa novels, domin samun daWaWan litattafan hausa na sauraro, ciki har da ?anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel Win*

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Susbcribe my YouTube channel please =?O?



*TALLA! TALLA!! TALLA!!!
*?AN?ANO DAGA LITTAFIN NAZEEFA SABO NASHE, MAI SUNA ?UDURAR ALLAH*

Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab a kusantar wata mace ba? Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa. Likitan yana jinjina kai ya sake furta  Tabbas Jaheed jininka don gwajin k wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba a yi gwajin ba.

Shiru na tsawon lokaci d akin ya d auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k wararan shaidu. Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab a rik ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD i. Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi. Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K UDIRAR ALLAH& .

(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nishaWantar da ku, da WaWan litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA Win sa ya kasance daidai da na yaron da bai taSa ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga ?uruciya har girmansa, bai taSa aikata zina ba? Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin ?udurar Allah. Masu bu?ata kai tsaye za su iya tuntuSar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)







Cikin hanzari Mahmud ya ce "A'a rumaisa kar ki ce zaki yi wannan gangancin, Mummy ta fi gaban yadda ki ke tunani"

"Shikenan saboda ana tsoron ta, sai a zuba mata ido ta yi ta abun da ta ga dama? Tayi ta yi wa mutane fuska biyu"

"Kina da gaskiya rumaisa, amma Mummy ta wuce tunaninki, ki bi komai a sannu, kar aikin da muke tayi ya rushe, ina ?ara baki ha?uri, komai zai wuce dan Allah kar ki rusa mana aiki".

Rumaisa tayi ajiyar zuciya tare da share hawayen da ya taru a idonta.

Ta ce "Shikenan, akwai Allah ai".

Mahmud ya numfasa ya ce "Haka ne. Ammm rumaisa"

Ta Waga kai ta kalleshi.

"Ya aka yi ki ka san zancen filin turaki, har ki yi wa jamil maganar, na ji zancen a bakin jabir, yana yi wa mummy".

"Wai shi jabir Win nan wane irin munafuki ne?"

Mahmud ya ce "Kusan duk bakinsu Waya, kuma Mummy ta fara saka mini ido, shiyasa nake son ki din ga ha?uri, komai zai zo ?arshe in sha Allah"

Ta jinjina masa kai, ta juya za ta tafi ya ce "Na ce ba" ta tsaya ta waiwayo.

"Ya ake ciki game da iman?"

"Kana da labari ai, ko ayi mata aure nan da watanni uku, ko a mayar da ita in da aka tsinto ta, haka Wambai ya ce".

Mahmud ya ce"Ina ga rabon abokina ne ya rantse".

"Wa kenan?"

"Yayanki umar" rumaisa ta kalleshi ta ce "Kana nufin ka san yana son iman?"

Ya ce "Na sani"

Ta waro ido ta ce "Ya aka yi ka sani?"

"Actions Win sa sun nuna mini, kina ganin zai iya auren iman nan da watanni uku?"

Ruma ta yi shiru sannan ta ce "Daddy, rayuwa a ?asarmu akwai wahala sosai, yaya umar ya sadaukar da rayuwarsa a kan inganta tamu, ya riga yaya Abubakar gama karatu, ya koma master's. Yanzu an kaiwa yaya Abubakar kuWin aure, ya ce ba shi da shirin aure shi yanzu, dan haka ya mayar da hankali a kan ginin yaya Abubakar sosai, ya bar nasa, ga yaya Aliyu shima ya ce za a kai masa kuWin gaisuwa, duk da yaya umar mutum ne mai zafi, amma kullum burinsa mu cigaba, duk wanda ya raSe shi zai gane hakan.
Sun haWa gwiwa, sun buWe shagon sayar da takalma, shi da wani cousin Win mu, yana da ?o?arin neman na kansa, amma duk mu muke cinye komai, ba shi da komai a sanina, daga filayensu da aka ce tun kan babanmu ya rasu ya sai musu, ya fara gina nasa ya ajiye, sai babur Win sa, dan ma yanzu yaya Huzaifa yana Winki, Yasir harkar wayoyi yake, yaya Umar ba zai iya auren iman nan da wata uku ba gaskiyar magana".

"Kina ganin zai amince ayi supporting Win sa daga nan Sangaren mu?"

Ruma ta ce "TaS, ba zai yarda ba gaskiya"

Mahmud ya ce "I see"

"Amma ya dai rarraba takardunsa, amma dai bai samu aiki ba. Daddy dan Allah idan da yadda za ayi, ka tayani ya samu iman, yana sonta sosai, amma ban sani ba ko za a bashi ita".

"Zasu bashi, zan san abun yi".

"Na gode sosai Daddy"

"Ni yakamata na yi miki godiya daughter" Rumaisa ta yi murmushi, ta tafi.

Kamar wutar daji, haka aka cigaba da yi wa ammi surutu, na bata da halacci, duk irin ?aunar da Jabir yake nunawa Wanta, amma ace ta kasa bashi ?a.

Laila ta din ga bata ?warin gwiwar ta daure, ta kawar kai, kada ta tankawa kowa.

Tsananin tausayin iman da Mai sunan baba yake yi, ya sanya kusan kullum sai ya kirata ya rarrasheta, ya bata baki, sai dai ya shiga zullumi shi dai ya san bashi da halin aure a nan da watanni uku kawai, duba da auren Abubakar suke ta shiri, kuma yana jin yadda yake ?ara so da tausayin iman, ba shi da burin da ya wuce ya ganta a kusa da shi, ya gatan ta ta, ya bata kulawa.

Babu kunya babu tsoro, jabir ya kira Adam a waya, ya ce da haWin bakinsa da na matarsa aka hana shi auren Iman.

Takawa ya ce "Jabir ni da nake nan, ya za a yi na ziga cewar a hanaka iman"

"Saboda tun asali da na zo maka da zancen, ka ce baka so"

"And you keep going, ka dage sai ka aureta, ai Allah ba azzalumin sarki bane ba jabir, kuma shi Allah na kowa ne, tun ina nan aka fara maganar nan, sai dai bance komai ba na cigaba da yi wa iman addu'a da fatan alkhairi"

Jabir ya ce "Dole ka faWi haka Adam, a duniyar nan waye ba ya yi wa Allah laifi?"

"Idan ma so kake ka ce ina aikata wani abun a Soye nima, Wan adam ne ni, amma na san dai bai kai naka muni ba jabir".

"Na gode sosai da sosai Adam, tukuicin ?an uwantaka kenen, na gode ka nuna mana iyakarmu daga ni har Jamil, saboda ka auri wannan yarinyar, har ni za ta gayawa ban isa na auri iman ba, tun da yayanta yana son iman, kun kyauta" ya kashe wayar sa.

Adam ya dafe goshin sa ya ce "You again mimi? Subhanallah"

Ammi kuma rarrashin iman ta din ga yi, da nuna mata komai na Allah ne, kuma yana da iyaka, dan haka ta kwantar da hankalinta, a wannan karon ma kalaman Wambai barazana ce kawai.

Kwanci tashi asarar mai rai, takawa ya cika watanni biyu cif da yin tafiya.
Kullum idan ya kira video call zai ga kowa amma ban da rumaisa.

Yau laila ta cewa rumaisa za ta yi video call da takawa, rumaisa har da tsalle tana murna, laila ta yi dariya kawai.

An samu improvement sosai a game da rumaisa, dan yanzu tana iya turancin laila, tana ganewa har tana iya yi mata reply, sannan ta sakata ta rage tsalle-tsalle.
Sai dai bakin nan yana nan, sai ma abun da yayi gaba, tsiwa da rashin mutunci ma ba ta fasa abun ta ba in dai an taSa ta.

Tun da ruma ta dawo gidan da zama, Samha ba ta sake zuwa sashin ammi ba, wurin Mummy ta daina zuwa gaba Waya.

Laila da kanta ta yi wa rumaisa light makeup, suna yi suna faWa, ita ba za ayi mata ba, dan haka a hoda da jambaki kaWai kwalliyar ta tsaya, ta tafi amsa waya rumaisa ta gudu.

Sai da ta je ta kuma nemo ta har da murWe mata kunne, ta ce idan har ba ta daina taurin kai ba, to wayar ma za a fasa yin ta.

English wears ta bawa rumaisa ta saka, wando da rigarta body hook mai kyau, ta gyara mata gashin ta sosai, sannan ta kalli ruma ta ce "Banda shirme da shiririta, kin san dai abubuwan da na koya miki ko?"

"Ni wallahi kunya nake ji"

Laila ta ce "Ba zaki yi ba kenan?"

Ruma ta Wan turza ?afa ta ce "Anty laila wallahi kunya nake ji".

Laila ta rufe system Win ta ce "To a fasa wayar"

Tayi sauri ta ri?e ta, ta ce "A'a kiyi ha?uri"

"Idan baki yi ba, ni da ke ne"

Fuskar laila ya fara gani, ya ce "Madam haka muka yi da ke? Ina budurwata ne?"

"Wai wani irin shakiyanci ne haka? Wani budurwarka?"
Rumaisa sai so take ta le?a ta hango shi, amma laila ta hanata.

Ya ce "Eh, ba ta zama matar ba tukun, yanzu dai buruwata ce kamar yadda muka tsara, so muke mu ko yi soyayya mu ji me ake ji"

"Papana"

"Mimina" ya amsa tare da cewa "Laila hasko mini matata laila"

Tura wa ruma system Win ta yi, hannunta ri?e da kofin kununta, ta ce "Papa, Innalillahi yaushe rabon da na ganka? Ka yi ?iba" tayi maganar tana dariya.

?ura mata ido yayi yana kallon ta, ta Wan yi saroro ta ce "Ba network ne naga ka ?ame?".

Tuntsirewa da dariya yayi, ya ce "Ciko ki ka fara ne?"

Tayi turus tana tunanin cikon me?.

"Cikon me?" Ta tamabaye shi cikin rashin fahimta.

Laila ta ce "Takawa ka raina yarinyar nan da yawa, ka yi a hankali fa, kar ka zo kana mata kuka".

"Anty laila dan Allah me yake nufi, cikon me na yi?"

Adam ya ce "Madam ba ruwanki, ki ?yalemu, mimi juyo sosai mu gani inyee".

Ba ta san me yake nufi ba, ta ce "To ka gaya mini, cikon me?"

Takawa ya ce "Don't mind me, me ki ka sha a kofi ne?"

Ta ce "Hmm ka san me?" Da?uwa laila tayi mata da hannu, tana girgiza mata kai.

Ruma ta ce "To ba zan gaya maka ba, tun da dama baka gaya mini cikon me nayi ba".

Wani lumshe ido yake yana dariya.

"Why are you laughing at me ne?" Tayi maganar tana wani lumshe masa ido da shagwaSa.

Ba shiri ya tashi zaune, laila ta jinjina mata =?M?.

Ya ce "Kaii, mimi wannan turanci haka, kar ki sa in dawo yanzu, wannan kashen idon fa, ni wannan al'amarin ne kaina ya kulle, ya daga tafiyata wata biyu kawai, in ga abu unexpected gaskiya ban yadda da ku ba. Kin ?ara ?iba kin yi kyau, boy ma naga sai wani kumatu yake yi.
Kin ga yadda kayan nan suka yi miki kyau, rabon da na ga ko kwalli a idonki tun ranar biki, kamar na zuro baki nayi miki kiss"

Rufe baki tayi tana kallon anty laila, dan tana zaune a ?asa.

"Daina juyawa kina kallonta, juyo sosai ni zaki kalla, so nake na tantance abun nan gaskiya ne, ko kuma yaudarata ake so ayi?"

"Wai me?" Rumaisa ta yi maganar cikin rashin fahimta, dan duk ba ta san akan me yake magana ba.

Ya ce "Zauna sosai, mana in ganki da kyau, juyo sosai".

"To ni ka daina yi mini wannan kallon mana, Allah zan kashe".

Sosai takawa yake dariya, ya ce "Laila you must explain this, you want scam me ba?".

Laila ta ce "Za ka ga scam ganin idonka, time off sai wani lokacin kuma".

Takawa ya ce "Wane time off kuma, laila zan kai ?ararki fa, ban gama ganinta ba, mimi look at me na" yayi maganar yana dariya.

"Papa ina ta so in ganka amma ka sakani a gaba sai dariya ka ke yi, kamar kaga comedy, shikenan ba zan ?ara video call Win da kai ba".

Ya ce "Haba little mimi, farinciki ne ya isheni na ganki, kar ki bar laila ta haWamu, da na dawo zamu tafi honeymoon, mu yi spending so much time together, mu fanshe tsawon lokacin da muka yi bama tare, mu buga ball tare, mu yi gudu tare ko?"

"Eh kuma zaka goyani ma"

Dariya yake sosai ya ce "Ba zaki canza ba ai"

Ta ce "yauwwa meye honeymoon, zuma da kuma wata kenan?".

"Eh duniyar wata zamu je, mu sha zumar soyayya"

Ta buWe baki ta ce "Innalillahi, soyayya har na ji kunya" laila ta kashe system Win ta ce "Sarkin shirme, sai kuma wani lokacin".

Adam kuwa dariya ya cigaba da yi ya ce "Daga tafiyata anya laila tana da gaskiya? Allah ya kaimu na dawo gidan. Mimi rigima".

***
Mai sunan baba ga damuwa ta addabe shi, amma ya rasa da wa zai yi sharing Win ta, ya kasa gayawa kowa, sai ?umbiya-?umbiya yake yi.
Har gara Mahmud, ya Wan saki jiki ya ce masa, da yana da hali da ya auri Iman.

Sai dai a hankali yake ?ara sha?uwa da iman, yake kuma sake fuskantar ta, ita a rayuwarta sam ba ta Wauki duniya da zafi ba, komai nata simple ne.

Waya yake yi da ita, zuciyarsa na azalzalarsa a kan yayi proposing Win ta, amma bai san yaya za ta kalli abun ba. Tana ta yi masa zancen shirin da suke yi a kan bikin saukar Alqur'ani da za ta yi.

"Yaya ake ciki game da maganar aurenki, kin samu wanda zaki aura nan da 3months Win ne? Na ga you are calm now".

Ta numfasa ta ce "A'a yaya umar, kamar yadda ka bani shawara ne, na barwa Allah komai ina ta addu'a, na san ya isar mini, na cigaba da gudanar da rayuwata"

"Duk cikin samarin naki, ba wanda zaki zaSa ya fito?"

Iman ta ce "Ni bani da saurayi"

"Ban yadda ba".

"Yaya umar na daina soyayya, idan Allah ya ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????kawo aure kawai zan yi, dama wasu wai an ce dan ina da kyau suke so na, idan suka ji bani da asali sai su fasa, wasu kuma dan ina gidan sarauta, idan suka ji bani da nasaba da sarauta sai su fasa".

"Mhmm ke baki yadda ki na da kyan ba? You are beautiful, ban taSa cewa abu yayi kyau ba, amma na yadda Khadija mai kyau ce"

Iman ji tayi ya fasa mata kai, wani murmushi ya suSuce mata, ba ta taSa zaton mai sunan baba yana magana haka ba.

"Khadija"

"Na'am yaya umar"

"Ina son ganinki, zamu yi magana"

Kasa Soye farin cikinta tayi, ta ce "Yaya Umar yaushe zaka zo?"

"Zan zo in anjima da yamma, ina fatan ba zan janyo miki matsala ba?"

"A'a ba matsala, Allah ya kawo ka lafiya" bayan ya kashe wayar ta ce "Allah ya sa ya ce yana so na, am already in love with you yaya Umar".

Ammi ta samu a Waki, ta sanar da ita cewar za tayi ba?o, ammi ta ce "To shi kuma wanene?".

"Ammi wani ne"

"Iman, kar dan saboda wambai ya faWi wannan maganar, ki je ki jajubo wanda ba mutumin kirki ba, dan ke ki ka ce ba zaki sake kulawa ba".

"Ba haka bane ammi, kawai dai na ji yakamata na sake bawa wani dama, ban sani ba ko za a dace"

Ammi ta ce "To shikenan, Allah ya jishe mu alkhairi, na san dai za ayi surutu, ki kai muku kujera ta bayan sashin nan. Ni da kin gaya mini da wuri ma, da ba zan bari ki kawo shi gidan nan ba, kar aje a Sata lamarin, Allah ya kawo shi lafiya. Ni dai ina sake gaya miki, ba a garaje a wurin zaSar miji iman, kar takura da matsi, su sanya ki yi zaSen tumun dare ".

"To ammi in sha Allah"

Kamar wannan ne karonta na farko da zata fara zance, murna da nishaWi kawai take yi.

Nusaiba ta kalli yadda take ta shiga tana fita, tana haWa masa abun da za ta karSe shi "Lallai da gani wannan ba?on na musamman ne, yayi awon gaba da zuciyarki da yawa"

Iman ta yi murmushi ta ce "Anty Nusy kenan".

"Iman kiyi ha?uri, a baya nayi ?o?arin goyon bayan uncle J, duk da ba kya son sa, sai daga baya na fuskanci lallai, akwai ?alubale idan ki ka aure shi, na yadda da maganar rumaisa, wanda bai tausayawa mahaifinsa ba, yaushe zai tausaya miki. Kin san kodayaushe ni mai sonki ce, ban so ki da jabir, dan muzguna miki ba my Iman"

Iman ta tura baki ta ce "Gaskiya i feel bad, na ga kamar yayata ta daina so na, ba ta son abun da nake so"

Nusaiba ta dafata ta ce "Haba my iman, ke kin san ban da kamar ki, kawai dai wanda ki ke so Win ne, nake ganin kamar baku dace ba, ya fiye tsauri da jin kai. Kuma bana son mutane su yi miki dariya, ace duk wannan gwagwarmayar baki auri mutum na mussaman da zaki samu kwanciyar hankali ba, ba dan ina ?yamar sa ba, amma kin san zaku fuskanci ?alubale"

"Anty Nusaiba ba yadda ki ke tsammani bane, mutumin kirki ne, ba wula?anci ne da shi ba, miskili ne, ba jin kai ne da shi ba, kama mutunci ne da rashin son raini, amma mutum ne mai tausayi sosai. A yanzu ba dukiya nake nema ba anty nusaiba, kwanciyar hankali da soyayya.ki yi mini Addu'a, idan shi ne allhairina, Allah ya tabattar mini, amma kar ki gayawa ammi tukuna, sai yazo yau na ji me zai ce mini"

"Kar ki damu, ina yi miki fatan alkhairi ko yaushe ?anwata".

"Na gode yayata ta kaina" Nusaiba ta yi murmushi ta fice daga kitchen Win.

Zaune suke a kan fararen kujeru, cikin yanayi mai daWi, sai dai an rasa wanda zai yi magana, kasancewar shi wannan ne zuwansa na farko zance, ita kuma yayi mata kwarjinin da ya saba, ko Waga kai ta kasa, sai kallon wuri Waya kamar mara gaskiya.

"Ki yi tayi mini surutu a waya, har na rasa abun cewa, amma yanzu kin sakani a gaba kina sunkuyar da kai, kamar kinga dodo, daga gaisawa kin yi shiru".

Muryar nan ba ?aramin narka mata zuciya take yi ba, murmushi ta kuma yi ta sunkuyar da kai.

"Shikenan, Khadija Wago in gaya miki dalilin zuwana wurinki" da ?yar ta Wan Waga kai.

"Kallona zaki yi,

Please Login or Register in order to submit comment