You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"?anwata, zo nan ki ji wata magana"

Rumaisa ta koma wurin yaya Abubakar ta zauna. Ya dubeta ya ce "Dan rumana ki girma mana, ki daina biyewa su Yasir, shi lamarin rayuwa Addu'a ake yi, Allah ya zaSa mafi alkhairi"

Mai sunan baba ya fito ya ce "Ke tashi ki bar nan wurin, ta ce ba ta so, dole sai ka tursasata ta amsa ne?"

Abu ya nemi ya zama faWa, sai da mama ta shiga tsakani.

Kasa jurewa Ammi ta yi, ta kira mama a waya take tambayarta yaya.

Mama ta ce "To, ni dan ta ni babu matsala, tun da kullum Addu'a da fatan alkhairi ka ke yi wa yaro, sai dai yayyenta wasu sun ?i yadda, ita kanta ?ar ta ki ta ce ba ta so, mai sunan baba kuma ya goya mata baya".

Mama ta ce "Subhanallah, lamari bai yi daWi ba, to shikenan ba damuwa"
Ammi har ta kashe wayar ta ji ta kasa jurewa.

Ta cewa Iman "Idan an idar da sallar magariba, ki shirya zaki rakani unguwa"

Iman ta amsa da to, ammi ta kira takawa a waya, ta ce masa idan an idar da sallar magariba ya zo zai kaita unguwa, ya amsa mata da to.

Mamaki ne ya kama takawa, da Ammi ta sanar masa da cewa gidansu rumaisa zasu je, ya fara tunanin mai zai saka ta ce su je gidan ba tsammani haka?
Ya din ga addu'a Allah ya sa ammi ba yarfa shi za ta yi ba saboda yarinyar nan.

Rumaisa kuwa ta fita sayen maganin sauro, daga zuwa soro ta Wau keken Huzaifa ta tafi da shi sayen maganin sauron, shagon da za ta sayo Win a farkon layinsu yake, amma saboda tsabar neman magana ta Wau keke.

Ta shiga gida ba ko sallama ta fara da "Waye ya ajiye mini mota a wurin da zan yi parking Win kekena, saboda an rainani".

Huzaifa ya ce "Uban wa ya saka ki Waukar mini keke, ban hanaki Waukar mini keken nan ba?"

"Huzaifa kana da damuwa, wannan kwaraSaSSen keken kamar wani mota, ka kwantar da hankalinka, zan saya maka mota wataran".

Dalla wuce ki bani wuri, daga tsakar gida ta zauna ta ce "Mama ga maganin sauronki, canjin kuma na sayo coc zan sha, idan yaya usy ya dawo sai ya baki"

Ta ji shiru mama ba ta amsa mata ba, ta ware murya ta sake cewa "Mama ga aiken, canjin na sai coc".

"Ni zan biyoki tsakar gidan na karSi aiken kenan?"

"A'a, zan ajiye miki a kan window, idan kin huce zan shigo Wakin, na san sai kin yi mini faWa na kashe miki canji, kuma ba laifina bane raina ne ya biya ta Wau sanyi"

Mama ta ce "Zan kama ki ne"

Rumaisa ta ?yal?yale da dariya ta ce "Mama da wasa nake miki, kwata na faWa da keken, bari na Wauraye ?afata na shigo".

Sai kuma ta Waga hanci sama ta ce "Hmmm warin turaren baban sabir nake ji".

Huzaifa ya ce "Malama ki nutsu, wane irin turarene mai wari kuma?"

"Kai yasin turarensa ba daWi, tayar mini da zuciya yake"

Daga Waki mama ta ce "Idan kin gama tsokanar tawa ki zo kin yi ba?i".

"Ba?i da daddaren nan kuma wurina suka zo? Anya wannan ba?in alkhairi ne da daddare? Ai sai ace bani da gaskiya" ta je ?ofar Wakin mama tana le?ewa, ta ga Adam da ammi sai iman.

"Kaii ammi ke ce da daddare, Innalillahi amma baku ji me nake cewa ba ko?"

Ammi ta ce "Bamu ji komai ba, ance ba a sonmu ban ga ta zama ba, na ce bari na zo ?afa da ?afa".

Rumaisa ta shigo ta zauna daga wajen bakin ?ofa ta ce "Ammi ina wuni?"

"Lafiya ?alau maman sabir, kina lafiya?"

"Lafiya ?alau ammi, iman ya kike ina ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?sabir?"

Iman ta yi murmushi ta ce "Yana gida, yana gaisheki".

Ammi ta ce "Rumaisa, yau gani ga ki ga baban sabir, ki gaya mini meyasa ba kya son sa? Gaya mini abun da ya yi miki?"

Ruma ta kalleshi ta ce "hmm mama ki rabu da shi kawai, ni dai kawai bana son sa"

"Ai ba a ?iyayya babu dalili rumaisa, gaya mini meya haWaku?"

Rumaisa ta ce "Ammi kina ganin hantarata yake yi, yayi ta hararata"

Adam kuwa takaici ne ya ishe shi, kamar shi, wai ake lallaSa wannan ?wailar yarinya wai ta aure shi, wanda da shi mai kule-kulen ?an mata ne, da bai san iya adadin ?an matansa ba.

Ammi ta ce "Rumaisa, bani da nufin cutar da ke, har ga Allah ina matu?ar ?aunarki, ba zan so abun da zai cutar da ke ba. Daga yanzu zuwa kowane lokaci magabata zasu fara yi wa adam maganar aure, bana son a bashi matar da zata wahalar da sabir kamar yadda mahaifiyar sa ta fuskanta.
Kin ga aisha ina da ala?a da ita, itakaWai mahaifiyarta ta haifa ta rasu, ta sha wahala sosai a wurin matar uba, mahaifinta yana basarake amma ta kwana ba ta ci abinci ba. A kulle ?ofa ta wuni a haraba, banda duka da cin mutumci, ta sha wahala a rayuwa sosai da sosai, zaki so sabir ya fuskanci irin haka?"

"To Ammi ba sai ki ri?e shi ba"

"Rumaisa dole wataran zan bar duniya, ko bana so dole sabir ya koma hannun mahaifinsa, ba ni zaki duba ba, ba baban sabir ba Wan ki. Zaki samu cikakkiyar damar kula da shi sosai ya zama naki"

Wayar iman ta fara ringing, dan haka ta tashi ta fita waje amsawa.

Rumaisa ta yi shiru tana tunani, ammi ta ce "Ba zan takura miki ba rumaisa, ba zan so ayi miki auren dole ba, idan baki amince ba shikenan, ba zan takura miki ba, na so dai ki zama Waya daga cikin iyalaina ne, ba takuraki zan yi ba rumaisa".

Shiru ruma ta yi, ba ta ce komai ba.

Har ammi ta fidda ran rumaisa za ta yi magana, dan takawa ya fara ?ulewa.

Mama ta ce "Rumaisa ke fa ake jira ki yi magana".

"Mama tsoro nake ji, ?an ajinmu sun ce maza mugwaye ne, wai ba ?an goyo bane, tsoro nake ji ni yarinya ce".

Ammi ta yi murmushi ta ce "Ya danganta, kuma ba haka abun yake ba, ke kin yadda ba ?an goyon bane? Ke yanzu ba ?anwar maza ba ce, kalli yadda suke kula da ke fa, komai yi miki suke, da kin motsa damuwarsu a kanki take, da ba ?an goyo bane, ai ba za su yi miki haka ba, ki yanke hukunci da abun da yake ranki, ba surutun mutane ba".

"Ammi na amince!"

Ayshercool.

*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ?URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE?I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*

=?I? *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*

*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*

*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*

*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*

*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*

*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14. Supplement na whitening/glowing skin*

*15. Supplement for Acne, dark spots remover*

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*



*Littafin kuWi ne, ? 500 ne, via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*








Cikin tsananin farinciki ammi ta ce "Da gaske rumaisa kin amince?"

Ruma ta jinjina kai, ammi ta ce "Alhamdilillah, Alhamdilillah Ubangiji Allah ya yi muku albarka, Allah ya sanya muku albarka, in sha Allah tarayyar nan za ta zame muku alkhairi, Allah ya albarkaci rayuwarku".

Mama ta amsa da amin.

Mai sunan baba kuwa, yana so ya shigo iman tana tsaye a hanyar da zai wuce, sai waya take cike da iyayi da shagwaSa, ya Wan jira ta gama ya wuce, amma ba ta da niyyar gamawa dan ba ta ma san ya zo wurin ba.
Ga ?amshin turaren da take yi duk ya cika masa hanci, yana neman ya sanya shi atishawa.

A ?arshe dai ya ?ule cikin dakakkiyar muryarsa ya ce "Ke! Bani hanya zan wuce!"

A razane ta saki wayar ta ja da baya, zuciyarta na bugawa da sauri da sauri. Cikin hanzari ta dur?usa ta Wau wayarta da screen Win ya tsatstsage.

Ammi tana ta zuba addu'a, amma jikin rumaisa ya yi sanyi, sai dai duk da jikinta ya yi sanyi, bai hana ta yin dariya ba.
Ammi ta ce "Rumaisa, ya na ga kina dariya kuma, meya baki dariya ne?".

Rumaisa ta ce "Mai sunan baba ne ya tsorata miki ?a da wannan muryar ta sa"

Tana rufe baki sai ga iman ta shigo jikinta yana tsuma ta ce "Ammi wayata ta fashe".

Ruma ta ?unshe baki tana dariya ta ce "Sorry, haka yake, ya daWe yana jiran ki gama waya ya wuce, baki matsa ba, shi ne yayi miki tsawa".

Ammi ta ce "Subhanallah, maman rumaisa haka baban nan naki yake, daga ba?unta sai faWa, bai san autar tawa matsoraciya ce ba, ai shikenan bari mu fita sai a sai wata wayar".

Mama ta ce "Hmm mai sunan baba ai sai dai Allah ya shirya, ?a?a ne gasu nan kowa da halinsa, ki yi ha?uri kin ji iman, ban ji daWi ba wallahi"

Adam ya ce "Ammi lokaci fa, ina son yau zan kwana a gida, zan yi wani aiki".

Ammi ta ce "Haka ne, dare ya fara yi, rumaisa, ba zan fasa godiya ba, ubangiji Allah ya saka da alkhairi, Allah ya sanya muku albarka, sauran magana duk yadda ake ciki zan yi magana in Allah ya yarda.

Suka fito tsakar gida, takawa ya kalli rumaisa wani takaici ya ?ule shi, wannan fitsararriyar abar ce zai aura.

Yaya Abubakar ne ya shigo, ammi ta kalleshi ta ce "Malam faruku kai ne ka razana mini ?a ko? Kuma ka ce baka son in haWa auren ?a?ana haba mai sunan baba laifin me muka yi haka ne"
Abubakar ya yi murmushi ya ce "Ina wuni"

"Lafiya ?alau ya gida ya ?o?ari?"

"Alhamdilillah"
Iman ta Wan ?ura masa ido, kamar ba wannan ne mai muryar nan ba.

Mama ta ce "?an uwan mai sunan baba ne, shi gashi can a bayanki yana jinki, wannan dattijon arziki kenan malam habu"

Ammi ta ce "Au, ashe fa ?an biyu ne ai ni duk kama suke yi mini" ta waiwaya ta kalli mai sunan baba ta ce "Mun zo neman aure gidanku ka hana, a sassauta adawar nan ba a san in da rana za ta faWi ba, ina da tarin ?an mata a gidana kar ka zo neman aure nima na rama".

Suka yi dariya gaba Waya, mai sunan baba ya Wan sunkuyar da kai be ce komai ba.

Ammi ta Wora da "Dan Allah ayi mana addu'a, na samu duk sun amince in sha Allah lamarin nan alkhairi zai zama, tun da Allah a ka nufa da lamarin, ba za aji kunya ba, karatun rumaisa da komai zamu kula da shi, kuma adam zai ri?eta cikin mutunci da kulawa, mu sanya a ranmu wannan haWin Allah ne, a tayamu da Addu'a".

Mai sunan baba ya ce "Allah ya tabattar da alkhairi "

Ammi ta ce "Amin ya haiyyu ya ?aiyyum, yauwwa mai sunan baba ko kai fa, Ubangiji Allah ya albarkaci rayuwarku, ya baku mataye nagari sanyin idaniya, ya tsare mana ku daga sharrin zamani". Ya amsa da amin.

Abubakar ya ce "Hajiya babu wata damuwa, har kullum alkhairi muke fata, kuma dama babban burinmu bai wuce rumaisa ta yi ilimi, sannan ta samu abokin rayuwa nagari ba, Allah ya sanya haWin nan ya zama alkhairi".

"Amin ya Allah, na ji daWi sosai na gode da karamcinku, Allah ya yi muku albarka, Allah ya yayi muku jagora".

Adam har ya fara ?ulewa, gaba Waya ya gaji so yake su tafi, har ya je ya kunna mota, amma ammi tana ciki tana ta faman hira.

Iman tuni ta bi bayan Adam ta shige cikin motar, sai sauke numfashi take, saboda ba ?aramin razanata mai sunan baba yake yi ba.

Aka yi sa'a mama ta yi musu sallama ta fito, ma?wabtan su rumaisa har sun fara surutun, yawan zuwan da mota daban-daban take yi ?ofar gidan su rumaisan.

Suna tafe a hanya ammi tana faWin "Alhamdilillah, na ji daWi an gama da wannan babin, gobe in Allah ya yarda zan je na samu turaki, sai dai dole mu yi shiru da bakinmu, babu wanda zai ji wa za ka aura, sai Allah ya kaimu lokacin".

Adam a ransa ya ce "Sai ka ce wata matar arziki, ni dan ta ni ba wanda zai san ma an yi auren, wannan har wani aure ne"

Ammi ita kaWai tayi ta hirarta da farincikinta, Adam yana sa?e-sa?ensa, iman kuma na cigaba da jin wata irin fargaba da bugun zuciya, a haka suka ?arasa gida, yana ajiye su ammi ya ja motar ya juya ya tafi.

Rumaisa kuwa tun da ta amsawa ammi, abun duniya ya isheta, gaba Waya jikinta ya yi sanyi, mai sunan baba ya je ya turketa a Wakin mama ya ce "Ya muka yi da ke? Shi ne ki ka yadda ki ka amsa ko? Ki je ki yi ba dai aure ba gaki nan gashi. Meye a cikin auren gidan sarauta ban da tarin ?alubale da tsaface-tsaface ke da ko ciwon kanki baki gama sani ba, amma kin tari aradu da ka, ke ko tausayin rayuwarki ba kya ji, ki je ki ?arata".

A take jikin rumaisa ya kuma yin sanyi, wata irin dana sani ya mamayeta, tare da tashin hankali, wani irin tsoro ya shigeta dan ita kanta tun da ta amsa gabanta yake faWuwa.

"Mai sunan baba, ka daina tsoratata, duk abun da yak cikin littafin ?addarar bawa bai isa ya kauce masa ba, wata?ila ba dan dalilin auren nan ba za a saceta ba, wata?ila sanadin sai an yi auren nan ne ya sanya aka yi garkuwa da ita, kar ka sake ka ce zaka zafafa, ko ka yi jayayya da ikon Allah"

Mai sunan baba yayi ajiyar zuciya, ya ji mama ne kawai, amma bai ji yana son auren nan a ransa ba.


***
Samha kuwa ta saka Jamil a gaba a kan ya ake ciki game da zancen da suka yi, na son maye gurbin aisha.

Jamil ya ce "Mun yi magana da mai girma turaki, sai dai ya ce na Wan bashi lokaci tukuna"

"Amma har zuwa yaushe tukuna? An kusan kwana goma da zancen fa, amma babu wani feedback"

"To amma ai shi ya ce in saurare shi, bai kamata na cigaba da takura masa"

Samha ta ce "Ya salam, wallahi yaya Jamil bana son a kuma samun matsala a wannan karon"

"Babu wata matsala ai in sha Allah, dama ita Aisha Allah ya ?addara sai ya fara aurenta ne"

"A'a yaya Jamil, ina tsoron Allah ina tsoron ya ce zai auri wannan banzar iman Win, kusancinsu yayi yawa fiye da yadda ka ke zato, tsoro nake ji wallahi, tsaf ammi sai ta ce a wannan karon ya auri iman".

"Amma ai ya ce idan har zai iya auren iman to zai auri su nusaiba, kin ga ya harantawa kansa auren iman kenan".

Samha ta yi ajiyar zuciya ta ce "Babu tabbas yaya, komai zai iya faruwa fa"

"Ni fa na ce ki kwantar da hankalinki, in Allah ya yarda a wannan karon, zan yi duk mai yiwuwa ki auri adam"

Ta ?a?alo murmushi ta ce "To shikenan, Allah ya sa yaya jamil".

"Amin, bari na je gida, Hamida babu lafiya"

"To Allah ya sauwwa?e"

Ya amsa da amin ya fita.

***
Mama tana ankare da rumaisa, har garin Allah ya waye, jikinta a sanyaye yake, gaba Waya ba ta da karsashi yau, abinci ma da ?yar take ci.

Mama ta dubeta a tsanake ta ce "Rumaisa"

Ruma ta Wago ta kalli mama.

"Meke faruwa ne? Ki ci Abincin mana"

Rumaisa duk ?aunarta da shayi, ta ture kofin, ta ce "Na ?oshi tafiya zan yi"

Mama ta ce "Zo nan" Rumaisa ta ?arasa ta zauna a gaban mama.

"Maganar auren nan ki ka saka a ranki ko?" Rumaisa ta jinjina kai alamar eh.

"Ki kwantar da hankalinki, kar ki kuskura ki saka damuwa a ranki, ki yi ta Addu'a, sannan ki ja bankinki ki yi shiru, kin san abun da ?an unguwar nan ke ya surutu a kanki, auren nan ne kawai rufin asirinmu"

Ruma ta kalleta ta ce "Me suke cewa a kaina?"

Mama ta tuna ashe fa rumaisa ba ma ta san zancen ba, mama ta ce "Babu komai, ki tashi ki tafi".

"Dan Allah mama ki gaya mini"

"Ba zan faWa ba tashi ki tafi, karki makara"

Ganin mama ba ta da niyyar faWa mata, ya sanya ta Wau jakarta ta fice, ta ?udurce a ranta sai ta san ko menene.

Tana tafe a hanya ta ji muryar habiba tana ?wala mata kira, rumaisa ta tsaya ta waiwaya, habiba ta ?araso tana haki ta ce "Ruma, kwana biyu, kin ce zan rakaki kotu, amma baki kuma dawowa ba, lafiya kuwa?"

Jiki a sanyaye rumaisa ta ce "Ke rabu da ni, na fasa zuwa kotun nan"

"Amma meyasa, kin ha?ura da karSar Wan?"

"A'a, zan karSe shi"

"Hmm kin ji abun da ake ta cewa a kan ki ko, wallahi ma?ociyarku munafuka ce"

Cikin mamaki rumaisa ta ce "Me ake cewa?"

Habiba ta ce "Au baki sani ba?"

"Ban sani ba"

"TaS, to da suka je asibiti dubaki, suka ga Wa, suke cewa wai Wanki ne, cikin shege ki ka yi, aka kai ki garinku ki ka haihu, yanzu an sallamoki kin dawo gida babu jaririn wata?ila kasheshi ku ka yi"

Galala rumaisa ta bi habiba da kallo ta ce "Cikin shege kuma? Kamar yaya, to ai ko a gurin ?an bindiga, bana yarda su taSani, sai dai bisa tsautsayi ya za ayi ciki ya fito mini na haihu, na yi abun kunya fa kenan, Wan anty aisha ne fa ta mutu ta bar mini shi"

Habiba ta ce "To wallahi duk wadda aka ce ta yi cikin shege, to ?ar iska ce"

Rumaisa ta yi tsaki ta ce "Sai su yi ta yi ai, na tafi kar na makara,ke ma ki tafi makaranta"

Habiba ta ce "To shikenan, amma dai wallahi ma?wabciyar nan ta ku munafuka ce"

Rumaisa ta yi gaba, sai dai maganar Habiba ta din ga yi mata yawo a ka.

Har ta je makaranta ta dawo, ba ta cikin nutsuwar ta, mama ba ta kawo komai a ranta ba, sai rumaisa tana cikin alhini ne kawai na batun auren nan, ita kuwa rumaisa tuni zancen aure ta ajiye shi a gefe, zancen da habiba ta yi mata ya cigaba da damunta.

A islamiyyar ma kasa sakin jikinta ta yi, maganar ta cigaba da ci mata zuciya.
Har a yanzu rumaisa ba ta da takamaiman ajin da take zama, duk in da yayi mata kawai tafiya take zauna.

Yau ma a ajin su Yasir take, ta matsa ku sa da wata Waliba, duk ?an ajin mata da take mutunci da su, yayata take ce musu.

Ta yi ?asa da muryarta ta ce "Yayata, duk wanda aka ce yayi cikin shege wai da gaske Wan iska ne?"

?alibar ta ri?e haSa ta ce "Ke rumaisa, meye haWinki da wannan maganar? Duk wanda yayi cikin shege Wan iska ne, kuma wasan banza yake da maza, yana bari suna ta Sa shi ko taSa al'aurarsa.

A rikice rumaisa ta ri?e mararta ta ce "Wurin fitsari kenan?"

"?warai kuwa" ta bata amsa.

"Mama ta ce mini ba a wasa da al'aura, kuma ba a bari wani ya taSa maka".

"Sosai haka ne, dan haka kar ki kuskura wani yayi miki wasan banza, duk wanda ki ka bari ya taSaki, to cikin shege zaki yi, a gidanku ma korarki za ayi kowa ya tsaneki, a din ga yi miki kallon mutuniyar banza ?ar iska, Allah ya yi fushi da ke, idan wani ne yake miki ki je ki faWa a gidanku"

Rumaisa ta girgiza kai ta ce "A'a tambayarki kawai na yi na gode".

Tun da aka yi wa rumaisa wannan bayanin hankalinta ya tashi, wato kallon ?ar iska ake yi mata, mai wasan banza da maza, da aka ce ta yi cikin shege. Ita banda ?addara da tsautsayi da ya sanya takawa ya taSa ?irjinta, ita babu wani namiji, da ko da wasa yayi mata maganar banza balle ya kai hannunsa jikinta, iyaka dai ta san tana dambe da maza, amma ba wasan banza ba.

Duk jarumtar rumaisa sai da ta yi kuka, tare da ganin an cuceta, yanzu duk in da ta wuce kallon da ake yi mata kenan.

Malami ya shigo ajin, yayi musu ?arin al?ur'ani, ana tsaka da ?ari rumaisa ta ce "Malam dan Allah ina da tambaya" yayi shiru sannan ya ce "Ina jinki rumaisa".

"Lokacin da ka bamu addu'a, la'ila ha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalimin, ita na yi ta biyawa, lokacin da aka yi garkuwa da ni, har na kuSuta. Dan Allah ka bani addu'a da zan yi mutum ya zama kurma, da bebe"

Ya ce "Ashsha subhanallah, me yayi zafi haka rumaisa?"

"Wata mata zan yi wa, da wasu mutane" ta yi maganar har zuciyarta.

Ya ce "A'a, ki yafe musu ko ki bar su da Allah, ki yafe musun ma shi ya fi, sai ke ma Allah ya yafe miki laifukanki"

Ta girgiza kai ta ce "Wallahi ba zan taSa yafewa ba, sai na yi addu'a Allah ya tattaro masifa ya jibga musu"

Malam ya ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, wannan ba halin mumini bane"

Rumaisa ta tashi tsam tana kuka ta ce "Ni dai wallahi ba zan yafe musu ba, dama ka ce Allah ba ya juya addu'a wanda aka zalunta, in sha Allah sai matar nan ta zama kuturwa ma wallahi, dan ba zan yafe ba"
Statement Win ta ?arshe sai da ya bawa wasu dariya, Yasir yana kallonta ya shareta ta fice daga ajin tana kuka, zuciyarta na wani irin tafasa.

Ba a tashi ba ta tafi gida, dama mai gadi ya daina tareta idan ta zo

Please Login or Register in order to submit comment