You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

an shiryashi cikin wasu kaya masu kyau, an zaunar da shi a gefen kujera, cikin dabara iman tana taje masa sumar kansa, sai kai hannu yake yana turewa alamar ba ya so.

Adam ya fara gaida ammi, sannan ya Wau sabir ya zauna da shi a jikinsa.

Adam ya karSi brush Win hannun iman, ya cigaba da taje masa kai, amma ya cigaba da kai hannu yana turewa yana son yin kuka.

"Kai rigimamme, baka son gayu?" Adam yayi maganar yana murmushi tare da kallon Wan nasa cike da ?auna.

Sabir yayi shiru yana kallonsa.

"Yi mini dariya mana, an ce kana dariya amma ba ka taSa yi mini ba"

Ammi ta ce "Kai ai wannan Wan naka kai ya yo, babarsa kawai yake washewa baki gaba Waya yayi mata dariya, har mamakin irin soyayyar da ke tsakaninsa da ita nake yi, da ya ganta har wani ?ara nutsuwa yake yi".

A ransa ya ce 'Aikuwa ba zan ba ta ri?onsa ba, ya tashi a sangarce da rashin kunya kamarta ba' ya Waga kai yana kallon ?wayar idon sabir, take aisha ta sake faWo masa a rai, dan suna Winar kama da sabir, duk da ya fi kama da shi.

Ammi ta ce "Ina ta magana ka yi shiru, tunanin me ka ke yi ne?" Yana Wago ido Ammi ta ga hawaye kwance a idonsa.

Cikin damuwa ta ce "Lafiya kuwa?"

Yayi murmushi ya ce "Lafiya lau ammi"

Ammi za ta yi magana, hadimarta ta shigo, ta dur?usa ta ce su Samha ne suke neman iso.

Ammi ta ce, ace su shigo.

Samha ce da ru?ayya, suka shigo tare tana ganin adam sai da ta yi hamdala a zuciyarta, ta wani lumshe ido, wata irin ?aunarsa da soyayyarsa na sake ratsata.

Suka ?arasa, suka gaida ammi ta amsa musu cikin fuska, samha ta kalli adam ta ce "Yaya ina kwana?" Ta yi maganar cikin rausaya.

"Lafiya ?alau, kuna lafiya?"

"Lafiya ?alau, sabir na zo gani, ammi yaushe za'a kai mana shi ne? Na gaji da jiran na kasa jurewa".

Ammi ta ce "Banda abunki samha, yaron ai haryanzu jariri ne, ba a haWaku da jego ba".

"Haba ammi, tun da muka rasa fulani ai shi ne madadinta"

Ta matsa kusa da adam, za ta Wau sabir a hannunsa, sai da ta taSa shi, wani irin kallo take masa ji take kamar ta rungume shi, ko ta samu sassauci a kan abun da take ji game da shi.

Ta Wauki sabir tana yi masa murmushi, wanda a ?asan zuciyarta ji take kamar ta buga shi da ?asa, dan yadda ba ta ?aunar uwarsa shi ma ba son sa take yi ba.
Mi?a sabir yayi ya hau kuka, duk yadda ta so ta rarrashe shi ya?i yin shiru, ya cigaba da kuka ba shiri adam ya karSe Wan sa, ta ji tamkar ta dun?ule hannu ta daki kan yaron ko ta huce.

Cikin iya siyasa ta ce "Ammi wai har ya iya ?yuya ne?"

"To gashi dai ya yi miki, Wan na ku ne Wan ganin dama, ko dariyarsa babarsa kawai yake yi wa"

Da sauri samha ta ce "Wace babar ta sa?"

"Rumaisa, yarinyar da ta zo da shi"

Jin an ambaci labarin da Mummy ke son ji ya sanya ru?ayya cewa "Ai ammi haryanzu tana nan?"

"Tana nan mana, ina za ta je?"

"To ammi zuwa take ta ganshi?"

Kan ammin ta bata amsa samha ta ce "Ai an ce mini an kai ta wurin turaki rannan ko?"

Ammi ta ce "Eh"

Ru?ayya ta sake cewa "To ammi gidan nan take zuwa?"

Maimakon ammi ta ba ta amsa sai ta ce "Ru?ayya an ce mini Mahmud ya zo gari ko?"

"Eh ya dawo"

Ammi ta ce "To masha Allah"

Iman ta Wauko baby carrier ta ce "Yaya kawo na saka shi a Carrier ko zai koma barci, na ga yana ta rigima dama yau da wuri ya tashi"

Adam ya ce "Zo ki Wau abunki iman, na fuskanci duk abin da na yi iman sai kin nuna mini ban iya ba, ni ban san a ina ki ka koyi raino ba, tun da mu dai ba jariri ne da mu ba"

Iman ta yi dariya ta ce "Ni na isa?"

"Gashi nan kuwa" yayi maganar cikin sigar wasa. Ya bawa iman sabir ya tashi ya bar falon, a rayuwar duniya samha ba ta kishi da aisha kamar yadda take yi da iman, saboda akwai ala?a mai kyau a tsakanin takawa da iman, ga iman da kyau tamkar ita ta yi kanta.

Suka gama zamansu, daga bisani suka tashi za su tafi, Samha ta ajiye wata leda cike da kayan sawa da na wasa, wai sabir ta kawowa, ammi ta yi mata godiya sannan suka tafi.

***
Ba kowa a gidansu rumaisa, kowa ya fita da masu makaranta da sauransu, sai mama itakaWai, kasancewar ta ji sau?i, ya sanya ta Wora abincin rana, dan ba ta son su dawo ba ta kammala abinci ba, yanzu ?aramarsu babbarsu za ta zo ta fara kwanciya da tura baki ita yunwa.
Sai dai babu tsammani ta ga kiran ammi a waya.

Ta Waga wayar suka gaisa, ammi ta kuna yi wa mama ya jiki.
Sun Wan taSa hira sannan ammi ta ce "Yauwwa maman rumaisa wata magana nake son mu tattauna da ke, duk da kamata ya yi na zo ?afa da ?afa, ina da wasu ba?i ne da zan yi yau, kuma maganar yakamata mu yi ta"

Mama ta nutsu ta ce "To ina jin ki, Allah ya sa lafiya".

"Yauwwa, zuwa wannan lokaci tun da Allah ya riga ya haWamu, mun riga mun zama Waya, tun bayan da na baro ku, nake ta tunani a kan maganar da ki ka yi mini a kan rumaisa, da kuma wasu dalilai na makomar jaririn nan, shine na yanke shawarar mai zai hana adam ya auri rumaisa, kin ga maganar wata gulma da Sacin suna ya ?are, kuma kin ga za ta samu cikakkiyar damar kula da sabir kamar yadda take bu?ata, amma me ki ka ce?"

Jiki a sanyaye mama ta ce "Aure kuma rumaisan? Shekararta goma sha uku fa, kina ganin yadda ake fama da ita, ga kuma karatunta".

Ammi ta ce "Maman rumaisa ba zai gagara ba, mu ma duk da ?uruciyar aka yi mana aure, kuma ba abun da zai samu karatunta, za ta cigaba idan aka yi auren nan ni da adam za a yi wa alfarma kuma ina tabattar miki in Allah ya yarda zai zama alkhairi, yanzu amsarki nake jira, zan kai maganar ga magabatansa, tun kan ace za a bashi wata matar, ban san wa za a bashi ba, ko dan makomar rayuwar marayan nan".

Mama ta yi ajiyar zuciya ta ce "Haka ne, amma gani nake rumaisa ba za ta iya raino ba, ita ma ba hankali ta cika ba"

Ammi ta yi murmushi ta ce "Babu damuwa, ai ba sakar mata rainon za a yi ba, ya zamana dai ta samu kusanci da shi sosai yadda take so".

"To, bari yayyenta su zo mu tattauna, abun da suka yanke shikenan"

Ammi ta ce "To, Allah ya sanya mu ji alkhairi, ina saurarenku dan da wuri nake son ayi komai a gama"

"To shikenan, duk yadda muka yi zaki ji ni" tun da suka yi sallama mama ta kashe wayar take zullumi. Ayi wa rumaisa aure ta je ta yi me a gidan auren? Yarinyar da ban da zunzurutun ?uruciya da wauta ba abun da yake damunta.

A haka mama ta Wora girkin nan, take aikin jikinta duk a sanyaye.

Rumaisa ce ta yi sallama, ta shigo da jakar makarantarta a ka, tana yamutsa fuska.

Mama ta kalleta ta amsa mata, rumaisa ta jefa jakarta Wa?i, ta cire hijjabinta ta kalli mama ta ce "Mama ki aika aje a yi wa mai ice warning ba ruwansa da ni, me na yi masa da idan na zo wucewa zai din ga cewa gata can, sau biyu yana yi mini, kar na yi abun da ba shikenan ba a zo ace na yi tom" tana gama maganar ta Wau buta ya wuce banWaki.

Bayan ta fito ta kalli mama a taSare ta ce "Mama wai ba a gama abincin ba, ni fa yunwa nake ji" mama ta bi ta da kallo tana hango rumaisa da aure.

Ta gama taSararta mama ta kammala girki, ta ci ta tafi makaranta, sai da yamma da mai sunan baba ya dawo, mama ta yi masa zancen.

Aikuwa ya haWe rai ya ce "Dama na san Wawainiyar da suke yi da ita, dole a ?arshe su nemi wani abu, wane irin aure yaushe aka haifi rumaisan da har za a wani ce a aureta, mutumin da faWa suke yi ba sa shiri, kawai ki ce musu ba zai yiwu ba su yi ha?uri".

Kasancewar usman yana nan ya ce "A'a fa ayi tunani, yarinyar nan kuna ganin abun da take yi a kan yaron nan, me ake nema a aure ne ba mutum na gari ba, kuma in da za a iya ri?eta ba, idan ta amince kawai ayi musu fatan alkhairi a nawa ganin, mussaman yanzu da ?an unguwa suke ta ?ananan maganganu a kanta, wata?ila ana yi mata auren ta nutsu"

Wani mugun kallo mai sunan baba yayi masa, dan haka yayi shiru, kuma tun da ya kafe a kan ba ya so, ba zai canza magana ba.

Gaba Waya hankalin mama ya rabu biyu, kowannensu yana da gaskiya, ita kanta ba ta shirya rabuwa da rumaisa yanzu ba, dan Allah ya sani rumaisa ba za ta iya Waukar Wawainiyar aure a yanzu ba, dan a sangarce take, sai dai kuma tana matu?ar jin nauyin ammi ta ce mata ba zata basu auren rumaisa ba.

Ayshercool.

08081012143

*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ?URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE?I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*

=?I? *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*

*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*

*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*

*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*

*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*

*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14. Supplement na whitening/glowing skin*

*15. Supplement for Acne, dark spots remover*

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*

Maganar ta yi ta damun mama, ta fara tunanin ko Abubakar za ta kira a waya, dan neman shawarar sa, dan ya fi sau?in kai da fahimta.

Har zuwa dare mama kallon rumaisa kawai take yi, gashi yau Win kamar rumaisan ta san abun da ake ciki, sai taSara take kala-kala da ?uruciya.

Da daddare ta gama shimfiWarta za ta kwanta, ta Waga ido suka yi ido huWu da mama.

"Mama wai na ga kina ta kallona?"

Mama ta ce "Mhmm, babu komai".

"Ko kin ga na ?ara girma ne?"

Mama ta ce "Girman ne dai yake tinkaro ki".

"A ina?"

"Ba ko ina, yi kwanciyarki".

Rumaisa ta yi mi?a, ta shige cikin net Win ta.

Cikin hanzari mama ta ce "Ke meye haka?"

Rumaisa ta yi zumbur ta tashi ta ce "Mama a ina?"

"Meye haka, daga ke sai wando da vest, ba zaki Waura zani ko ki saka underwear ba?"

"Kaii mama, kin tsorata ni wallahi, zafi fa nake ji"

"To kuma sai ki kwana tsirara dan shirme, tashi ki saka zani ko kunya ba kya ji sai yayyenki sun shigo sun ganki a haka, ba kya jin kunya ma"

"To mama ba yayyena bane ba"

Haushi ne ya kama mama ta ce "Ke ubanki, kin tashi ko sai na zo?" Ba dan ta so ba, ta tashi ta Waura zani ta nemi wuri ta kwanta.

Washegari da safe bayan tafiyar runaisa makaranta, suka yi waya da Abubakar, ya tabattarwa da mama cewa da azahar zai zo gida.

Mama ta ji daWin zuwan Abubakar sosai da sosai, saboda ya fi mai sunan baba sau?in kai, da sau?in fahimta. Bayan ya ci abinci ya huta, mama ta gabatar wa da Abubakar halin da ake ciki na batun son auran rumaisa.

Abubakar ya nisa ya ce "To mama ai babu wani laifi a ciki, wata?ila a dalilin auren ki ga ta nutsu, ni kaina ba wai ina son a aurar da ita ba ne, amma bamu san mai Allah ya Soye a lamarin ba.
Dan haka mama ki yi ta Addu'a tare da istikhara, sannan kuma a nemi amincewar ta, idan ta yarda shikenan"

"Nima abun da nake tunani kenan, bana son takurawa a lamarin nan, mussaman yadda ake surutu a kan ta, kuma ina jin nauyin matar sosai. Amma dan Allah ka shawo kan Wan uwanka, dan shi ba ya son sabgar".

Abubakar ya ce "Karki damu mama, ki rabu da shi ki yi ta addu'a, idan da alkhairi Allah ya tabbatar mana"

Mama ta amsa da Amin.

Ammi ta cigaba da addu'a, tare da tsumayin jiran amsar da mama za ta bata.

***
Hajiya Lubabatu ce ta kawo wa mummy ziyara har gida, in da suka ?ule a Waki suna tattaunawa tare da shirya mugunta kamar yadda suka saba.

Hajiya Lubabatu ta ce "Wai dan Allah jamila zuwa yaushe zaki samo maganin nan mu koma wurin malamin nan?"

Mummy ta ce "Rabu da ni kawai, na saka wannan shashashar matar, ta kasa samo mini ranar a gabana aka fito da maganin aka yi masa amfani da shi, amma na kasa Waukowa saboda suna wurin".

"To yanzu shikenan kin fasa cimma ?udurin birkita shin? Tun da dai malam ya ce aikin da kika bu?ata ba zai yiwu ba sai an samu maganin da ake yi masa amfani da shi"

"Ba fasawa na yi ba, yanzu dai kan wani abun na mayar da hankalina"

"Wane abu kenan?"

"Yarinyar da ta zo da Wansa ce, Mahmud ya ce mini ya ganta a gidan nan, tana zuwa yarinyar ce da bakinta ta gaya masa, kuma har shi adam Win ya ce kar a bari ta sake zuwa, idan da gaskiya mai zai saka ya ce kar a bari ta sake shigowa gidan nan? Kuma ba wannan ba kin san meya fi bani mamaki?"

"Sai kin faWa"

Mummy ta gyara zama ta ce "Wai yarinyar yarinya ce ?arama, ba babba ba ce ba, tayaya ?aramar yarinya za ta kuSuto da jariri, kuma ace an hanata zuwa gidan nan, ni fa ina tantama idan Wan nan ma da gaske Wan sa ne, da ?yar idan ba wata ?ulalliyar suka shirya ba, na ji haushin rashin sanin yarinyar tana zuwa gidan nan tun a baya, da na san yadda zan na haWu da yarinyar nan"

Hajiya Lubabatu ta ce "Kaii jamila, to ki yi mata me? Me za ta yi miki?"

"Ahh in samu bayanai mana, yadda zan kar giwa, in tona mata asiri".

"Ke ai ni lamarin giwar nan yana bani tsoro, hatsabibiya ce ta gaske"

Mummy ta ce "Ni zan gaya miki hatsabibiya ce ta gaske, shiyasa na yi alwashin kawo ?arshenta"

Hajiya Lubabatu ta ce "Aikuwa sai mun cigaba da zagewa dan da alama ita ma a tsaye take, bari na tashi na tafi".

Suka yi sallama ta tafi.

Mama gaba Waya ta rasa ta ina za ta Sullowa rumaisa balle ta yi mata bayani, ta san halin kayarta, idan ba ta so ba ana gabas tana yamma.

Abubakar ya samu suna tsaka da hira da shi da mai sunan baba, ya yi gyaran murya ya ce "Ni kuwa mama ce ta zo mini da wani zance"

Mai sunan baba ya ?ura masa ido, alamar yana sauraron sa.

"Mutanen da ta zo da yaronsu, suna son a basu aurenta"

"Kana goyon bayan hakan kenan?" Mai sunan baba ya katse shi.

Abubakar ya ce "Ba maganar ina goyon bayan hakan bane, makomar jaririn nan za a duba"

"Ita kuma ta ta makomar fa, karatunta da sauransu, kawai sai a aureta dan ta je ta yi raino, ita ba ta da ?anci kenan? Ni dama tun da naga ana ta yi mata Wawainiya na san akwai wata bu?atar da za su zo da ita, kuma guda nawa rumaisan take da za ayi mata aure yanzu?"

"Sunna ne a addinance ko ka manta Sheikh? Early marriage is better than early fornication, ko an gaya maka wannan tsalle-tsallem da take yana nufin jikinta ba ya jin komai na girma? Bai kamata mu yi saurin yin adawa da lamarin mu yanke hukunci ba, Addu'a yakamata mu yi.
Na san ka na sane da yadda ake yi da ita a gari, da mu baki Waya, wanda bamu da damar hana mutane cigaba da yaWa jita-jita wanda dole ya shafi rayuwarta.
Kuma batun karatunta bana tunanin wani abu ne da zai gagara, yanzu sai ka gama za?ewar ita kuma ta ce tana so, mu yi mata fatan alkhairi, atleast za ta shiga gida mai daraja da muke sanya ran ya zame mata alkairi a rayuwa, kar mu rarrabawa mama hankali"

Har Abubakar ya yi ya gama, mai sunan baba bai kuma kulashi ba, dan shi sam baya goyon bayan lamarin.

Rumaisa tana shimfiWa tana wa?e-wa?enta, mama ta kalleta ta ce "Idan kin gama shimfiWar zan yi magana da ke"

"Innalillahi, Allah ya sa ba wani abun na yi ba"

"Ni dai na ce zan yi magana da ke"

Rumaisa ta ajiye abun shimfiWar, ta tafi gaban mama ta zauna ta ce "Gaya mini kawai hankalina ya kwanta"

Mama ta Wan yi shiru tana nazarin rumaisa, sannan ta numfasa ta ce "Ki na ji na ko?" Ta jinjina kai alamar eh.

"Waya muka yi da hajiya, kakar sabir"

Rumaisa ta yi murmushi ta ce "Hajiya ammi".

"Eh, ta zo mini da wata magana ne, da dole sai da yardarki abun zai yiwu".

"Ni kuma, menene to?".

"Rumaisa, ta ce tana son ki auri baban sabir, Wanta adam"

"Eyeee wai wa? Ni ko wa?"

Mama ta ce "Da wa nake magana?"

Rumaisa ta ce "TaS Ubangiji Allah ya kiyaye, haka kurum duk ?awayena ba ayi musu aure ba sai ni, sai ka ce a ?auye, ba sai na yi tsawo na girma za ayi mini aure ba, sai ayi mini aure ina ?ar haka, to wallahi bana son shi, ba zan aure shi ba taS baki san wannan mutumin ba ne".

Mama ta ce "Wai meye haWinki da shi ne me yayi miki?"

"Ni bana son shi ne, haka kurum idan aka yi mini aure na daina yawo yadda nake so, kuma wai fa komai ya ce sai na yi, to wallahi ni ba zai saka ni abu na yi ba, sai dai ya kasheni"

Mama ta ce "Yanzu dai a cewa hajiyarsa ba kya so kenan?"

Kai tsaye rumaisa ta ce "Eh"

"To shikenan, je ki kwanta sai da safe" rumaisa ta tafi wurin kwanciyarta, tana ta yatsine baki kamar takawan ne a gabanta.

Ita rumaisa jin abun ma ta yi kamar almara, ita banda a ?auye ba ta taSa ganin amarya yarinya ba, ko ta ?auyen ma tafi ta girma, sai ita a wani ce za ayi mata aure, auren ma da ma?oyanta a fili ta ce "TaS Allah ya kiyaye, wallahi ba na son shi".

Mama ta ce "Ai kin gaya mini na ji ko"

"Au, na zata a zuciyata na yi maganar" har ta yi bacci tsaki take yi, da ganin an raina mata hankali.

Da safe ta gama shirin tafiya makaranta, ta saSa jakarta ta fito tsakar gida, ta tarar da mai sunan baba a tsaye, ta dur?usa ta gaishe shi, ya amsa mata ya ce wuce mu je. Ba ta ce komai ba ta yi gaba ya bi bayanta.

Suna tafe a hanya ya ce mata "Mama ta yi miki wata magana ne?"

Rumaisa ta ce "Eh mana, wai aure za ta yi mini"

"Ke me ki ka ce mata?".

"Ni dai na ce mata bana son shi, ai ba a yi wa yara aure"

Mai sunan baba ya jinjina kai ya ce "Good, zan tsaya miki duk yadda za ayi kar ki yadda da batun auren nan, ki ce ba kya so kin ji abun da na gaya miki ko?" Ta gyaWa kai alamar eh ya ce "Good, idan kuma ki ka amsa zaki ga yadda zan yi da ke" suka cigaba da tafiya.

Ammi ta Wan fara tsorata da shirun da ta ji, dan har ga Allah tun da ta yanke shawarar ta ji abun ya shiga ranta sosai da sosai, gashi haryanzu mama ba ta ce komai ba, gashi ba ta son yawan takura musu da ta sake kiran waya.
Ko da ta yi wa adam zancen haryanzu gidansu rumaisa ba su ce mata komai ba ya ce "Ina ga basu amince ba, kawai ki ?yalesu"

"A'a idan ka ga na ?yale, to na ga ba yadda zan yi ne, ni lamarin ya shiga raina sosai, ina saka ran da alkhairi a ciki".

Adam a ransa ya ce Allah ya sa su ce a'a, dan shi har wata kunya yake ji idan ya tuna wai rumaisa za a aura masa.

Gidan mama kai ya rabu biyu, Aliyu yana cikin waWanda suke murna da abun, dan dama shi yana shiri da takawa, yayin da mai sunan baba Abdalla da usman suma suka ce ba su yadda ba. Yasir da Huzaifa kuwa, ba su ce eh ba ba su ce a'a ba, yasir ya ce gara ta tattara a aurar da ita mu huta.
Huzaifa ya ce "Ni babban jin daWina, gidan masu kuWi ne, da wani ?ojalallen wahalallen ne wallahi ba zamu yadda ba, amma nan mu je mu ci kayan daWi, wallahi dan ubanta sai ta yadda ba zata yi mini ba?in ciki ba"

Rumaisa ta ce "Oho muku, ni dai bana son shi, kome za ayi".

Yasir ya ce "Ba ke ki ke son mai kuWi mai kyau ba, gashi ya zo ki ce ba kya so, ke kin san menene son ma?"

Ta yi farat ta ce "Na sani mana, yanzu ba na ji ina son ku ba, ina son zama a gidan nan ba, ai shine son"

Huzaifa ya ce "Ji shashasha mara kan gado"

Abubakar ya ce

Please Login or Register in order to submit comment