You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kamar ba yanzu ya gama wula?anta ni ba, har da shigo mana gida ya zauna, yana washe baki dan ace masa mutumin kirki".

Mama ta ce "Rumaisa duba kitchen, ki kawo masa ruwa" sai da ruma ta ji kamar ta yi fitsari, saboda kar ta fita mai sunan baba ya kamata.

Sai da ta le?a ta ga baya nan, sannan ta shiga kitchen da gudu, ta Wauko pure water Waya, ta dawo ta tsaya a kan Adam ta mi?a masa.

Kallon da mama ta yi mata ne ya sanya ta rasa in da za ta sanya kanta, dan gaskiya a tsorace take sosai.

Da ?yar ta sake komawa, ta zubo ruwan a wani ?aton baho, kusan guda goma sha biyu, ta Wauko ta zo ta dire masa.

Aliyu ya ce "Wai ke wace irin taSaSSiya ce ne? Ya zai yi da wannan ruwan babu plate a kitchen ki Woro masa ko huWu ne, sai ki yi wannan shirmen?"

Adam ya ce "Rabu da ita, yanzu zan tafi nima, daga gida nake Alhamdilillah a ?oshe nake, dama ammi ce ta sanya na dawo da ita gida,kamar yadda na kira Aliyu a waya na yi masa bayani, maimakon ta je makaranta ta taho cikin gari ganin sabir, kuma ta tafi a ?afa wanda akwai hatsari a hakan, mussaman da yanzu yakamata ace tana ?ar?ashin tsaro sosai, na kawota ne a Wan ?ara sanya ido a kanta sosai, a kula da ita kar a sake bari ta zo, idan tana bu?atar ganinsa ayi waya za a kawo mata shi.
Sannan makarantar su ma yakamata ce, sun bibiyi abun da ya sanya ba ta je ba yau, kamata ya yi ace sun kira gida"

Aliyu ya ce "Makaranta suna iya ?o?arin su, ita ce dai kamar ?anwar aljanu, saboda rashin ji da kafiya, duk abun da idan ta san za ta yi ayi magana shi take yi. Kuma makarantar ta gwamanti ce, suna da Walibai sosai babu lallai ma ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?su san ba ta zo ba"

Mama ta ce "Ai idan ba ta je Win ba suma hutunsu ne, mun gode sosai da sosai, in sha Allah za a sake kulawa, hakan ba zata sake faruwa ba".

Ran rumaisa ya Saci, yadda su mama ke ta ce mata fitinanniya a gabansa, salon ya sake rainata.

Babu wanda ya san da shigowarsa, sai gani suka yi yayi sama da rumaisa yayi waje da ita, tana ihu. Adam ya bi mai sunan baba da kallo, ganin yadda ya Waga rumaisan kamar ya Waga kara.

Aliyu ya ce "Madalla, dama tun da ki ka dawo baku haWu ba, ai gara ya tuna miki yana nan".

Adam ya ce "Amma wannan Waukar da yayi mata, kar ?ashinta ya samu matsala, tun da ba ta gama warwarewa ba"

"Da zai samu matsala, da ba ta kawo yanzu ba da hannun a jikinta, zata yi facing displine master". Da fari ruma tana ta kiran sunan mama, tana bashi ha?uri, amma da yayi mata wata irin tsawa tuni ta nutsu ta rufe bakinta.

Ruwa ya saka ta janyo, ta cika wani ?aramin bokiti, ya Wora mata a ka, ya tsayar da ita a rana, ya sanya takalmansa ya fice.

Hirarsu suka cigaba, babu wanda ya sake bi ta kan rumaisa, duk da mama a cikin ranta, ta Wan ji tausayin ruman.

Sai da suka Wan taSa hira, a kan abubuwan da suka din ga yawo a kansa a social media, haka nan yake yabawa da nutsuwar mama, tare da jinjina mata raino da tarbiyyar wannan zaratan mazan su bakwai itakaWai, kuma wasunsu na karatu wasu suna sana'a a yanzu haka. Hakan ya sanya yake jin tana da wani experience na rayuwa, a Wan haWuwar da suka yi a asibiti, da yadda take magana yanzu, ya sanya ya fuskanci surutun rumaisa yana da nasaba da rayuwa cikin mazan nan, wanda kowa da kalar tunaninsa da kuma irin halinsa.
Ga uwa uba yadda mama ke bayanin wasu abubuwan da ya shafi ?asa, sai ka ce wata babbar mai kwalin karatu ce, amma wai kawai jin radio da bibiyar labarai ya sanya take sanin abubuwa sosai a kan lamarin ?asa.

Adam ya yin?ura ya ce zai tafi, mama ta ce "Gashi ka zo bamu ko sauke abincin rana ba, kuma ka ce wurin aiki zaka koma, Gadanga ko ka kusa sauke shinkafar?"

Aliyu ya ce "A'a da saura, kuma ga miya ma, ko wani abun za a sayo maka?"

Adam ya ce "Kai ka ke yin girki? Ka iya girki?" Yayi maganar cikin mamaki, dan shi ko gas tsoron kunnashi yake balle girki.

Aliyu ya yi dariya ya ce "Ko in zo ammi ta Waukeni kuku ne? Ba abun da ban iya dafawa ba"

Dariya suka yi, Adam ya tashi ya ce "Kar ku damu, a ?oshe nake sai anjimanku".

Mama ta ce "A'a tsaya"

Ta shiga Wakinta ta fito da tasar turare, da kuma dabino lubiya a leda ta ce "Ga turare ka shafa, dabino kuma a bawa hajiya"

Adam yayi murmushi ya ce "To na gode sosai mama, Allah ya saka da alkhairi"

Aliyu ya rako shi tsakar gida, hannun ruma sai rawa yake da bokitin ruwa a ka, ta haWa uban gumi ga hawaye ya wanke mata fuska.

Kallo Waya Adam yayi mata ya kawar da kansa, suka fita.

Sai da suka fita sannan Adam ya kalli Aliyu ya ce "Ku sauke mata ruwan nan, za ta galabaita da yawa, ta yi tafiyar ?afa nisa sosai"

Aliyu ya ce "Ai wannan ruwan babu wanda ya isa ya sauke mata shi sai wanda ya Wora mata, ka ?yaleta ba jin magana take ba". Bai kuma cewa komai ba suka yi sallama ya tafi.

Yana tafe a hanya yana tunani a ransa, abun da rumaisa ta faWa Wazu ne ya dawo masa, idan har za a ce a kashe sabir, ta tsaya ta kuSuto da shi, mai zai sa a haWa baki da ita a cutar da shi? Waye ya ce a kashe shi, kuma saboda me?" Ya tambayi kansa.
Basar da tunanin yayi ya cigaba da tu?insa.

Mama kuwa tun da takawa ya tafi, ta saka rumaisa a gaba da faWa, ta in da ta shiga ba ta nan take fita ba. Ta kai a ?alla awa Waya da rabi, sannan mai sunan baba ya kira Aliyu a waya ya ce rumaisa ta sauke ruwan nan.

Ba punishment Win da mai sunan baba ya sakata ne ya sanyata kuka ba, idan ta tuna wula?anci da maganganun da takawa yayi mata a kan Wan sa, sai ta ji ranta ya Saci sosai, wasu hawayen takaici su cika mata ido.

A haka su Huzaifa suka dawo daga makaranta suka tarar da rumaisa, idon nan jawur dan ko abincin rana ta ?i ci, ta koma gefe kawai tana kuka.

"Ke wai me aka yi miki, meya sameki?" Huzaifa ya yi maganar yana zungurinta da ?afarsa. Banza ta yi masa ta?i kula shi.

Yasir ya ce 'Mama me aka yi mata ne? Ko ba ta da lafiya ne?"

"Lafiyarta ?alau, tsagwaron iskanci ne da rashin mutunci kawai ke Wawainiya da ita, tun da ita har abada a rayuwarta sai ta yi abun da za a zageta ace ba ta kyauta ba take jin daWi. Yau ba ta je makaranta ba ta wanke ?afa ta tafi cikin gari, wai ta je ta ga Sabir, saboda rashin kan gado a ?afa"

Yasir ya ce "Kaii, yaushe na rakaki gidan ki ka ganshi yau ki ka koma musu gida, anya kan ki Waya kuwa?" Ganin duk sun tarar mata ya sanya ta ?ara sautin kukanta.

"Zaki rufe mini baki, ko sai na jibgeki tukuna" mama ta yi maganar a matu?ar fusace.

***
Ko da su iman suka dawo daga makaranta yau, gaba Waya sun lura da yadda ammi ba ta walwala, kamar akwai wani abu na damunta, nusaiba ma ta lura da hakan, sai dai iman ta kasa jurewa sai da ta magantu "Ammi, wata matsalar ce ta kuma tasowa ne?"

Ammi ta ce "Me ki ka gani?"

Gani na yi kamar wani abu na damunki, kamar jikinki duk a sanyaye yake.

"To, damuwa dai ba a rasata Iman, tausayin yarinyar nan nake ji"

Nusaiba ta ce "Wace yarinyar?"

"Rumaisa, yarinyar da ta dawo da sabir?"

Iman ta ce 'Ni dai ban taSa ganinta ba, amma wani abun ne ya sameta?"

"A'a, sai dai ina tsoron kar wani abun ya sametan a dalilinmu, son da take yi wa yaron nan har tsoro yake bani, yau tun daga gidansu har nan ta zo a ?afa wai dan ta ga yaron nan, ina tsoron kar mu Wau hakkinta"

Nusaiba ta ce "Too ikon Allah, tana da ?arfin hali gaskiya".

Ammi ta nisa ta ce "Ashe Mahmud kuma ya dawo"

Gaban iman ya faWi, Nusaiba ta ce "Yaushe? Ganinsa ki ka yi?"

"Ban ganshi ba, amma sun haWu da rumaisa"

Nusaiba ta ce "Mai ya ce mata?"

"A'a ban sani ba, sun haWu dai ta zata takawa ne, shikenan dai ina son in Wan fita an jima, zan je gidan turaki"

Iman ta ce "Ammi me zaki je ki ce masa? Ko akwai wata matsalar? Kin san mama tana ganinki za ta fara tunanin wani abu"

"A'a ina bu?atar ganinsa ne kawai, kuma ai ni ba wurinta zan je ba".

"To shikenan, a dawo lafiya".

Kafafen sada zumunta suka cigaba da Waukar hazo, a kan lamarin mutuwar aisha, adam yayi iyakar ?o?arin sa, wurin kawar da kansa a kan abun da yake faruwa.
Yana zaune a cikin motarsa, ya nutsu yana duba social media da yadda ake ta surutai a kan lamarin, kwatsam! Ya ci karo da posting Win Senator Usman wakili yayi posting a shafinsa yana yi wa adam ta'aziyyar mutuwar matar sa.

*A madadina da iyalaina, ina mi?a sa?on ta'aziyyata ga Waya daga cikin jami'an tsaronmu, Adam Sharif Galadima bisa ga rashin matarsa, ina fatan Allah ya yi mata rahama ya sanya ta huta, sai dai abun mamaki ne ace matar jami'in tsaro kamar wannan, da ya tsayawa ?asa ace matarsa ta mutu a hannun'yan bindiga, wannan babban abun kunya ne ga ?asa baki Waya*

Nan da nan mutane suka shiga tofa albarkacin bakinsu, in da suka dinga jinjinawa senator wakili na yi wa adam ta'aziyya duk da yadda ya sako shi a gaba, da ?o?arin binciko laifukansa.

Wata irin nannauyar ajiyar zuciya adam ya sauke, ya sake shafa fuskar wayarsa yayi sama, ya sake cin karo da gidan jaridar da suka fara wallafa cewar ya kashe matarsa, sun sake wallafa labari kamar haka.

*Lauje cikin naWi, Abun da Kamar wuya gurguwa da auren nesa, ace babban jami'in tsaro guda, ayi garkuwa da matarsa ba tare da sanin hukuma ba, a ?addara an Soyewa duniya, domin gudun abun kunya ace jami'in tsaro ya gaza bayar da kariya a gidansa balle ?asa, me zai sa ace an Soyewa hukuma, idan har rayuwar matar jami'in tsaro ba ta da amfani an gaza ceto ta su kuma sauran al'ummar ?asa su ce me?.

Ayshercool.

*KANWAR MAZA*

*35*


*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ?URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE?I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*

=?I? *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*

*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*

*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*

*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*

*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*

*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14. Supplement na whitening/glowing skin*

*15. Supplement for Acne, dark spots remover*

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*





*Paid book ne, ? 500 via 0009450228
Aishs adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143



A hankali ya rufe datarsa, ya yi shiruu yana tunanin mai ya yi wa mutane haka, da har wasu suka sanya rayuwarsa a gaba suka mayar da ita hanyar su ta neman abinci.

A hankali ya ajiye wayar ya kunna motarsa ya tafi.


Baba uwani ce dur?ushe a gaban Mummy, jikinta sai rawa yake yi, Mummy ta dubi baba uwani ta ce "Uwani me ki ke nufi ne? ?an kwanakin nan duk wasu ayyuka da na sakaki ba kya iya yi mini, sannan babu wani rahoto da ki ke kawo mini"

"Tuba nake ranki ya daWe, ayi mini afuwa, ayi mini aikin gafara".

Ta Wan ja numfashi ta ce "Yarinyar da aka ce ta zo da Wan wurin Adam an ce ta na zuwa gidan nan haka ne?"

Baba uwani ta Wan yi jimm sannan ta ce "Wallahi ba na ce ba uwar Wakina, kin san yaron ko fito da shi daga sashin giwa ba ayi, babu wata hadima da aka amincewa zuwa in da yaron yake, ciki har da ni, dan haka ba na ce ba, amma akwai wata yarinya da take yawan zuwa, ban san ala?arsu ba, amma zan iya cewa ita ce dan kuwa kwanaki na ji an ce za a kaita wurin mai girma turaki, amma abun da ya sa ban gazgata ita ce ba, yarinya ce fa sosai bana tunanin ita ce".

"Ba tunaninki nake son ji ba, abu Waya zan saka ki, daga yau idan ki ka sake ganin ta zo, ki yi gaggawar zuwa ki sanar da ni, bana son ta zo ta bar gidan nan ba tare da na sani ba".

"An gama ranki ya daWe, in sha Allah zan sanar da ke"

"Saura wannan karon ma ki tsaya shashanci, tashi ki bani wuri " jiki na rawa baba uwani ta tashi ta bar Wakin.

***
Jamil ne zaune a turakar turaki, bayan sun gaisa, ya Wan gyara zama ya ce "Allah ya taimake ka, wata magana nake son mu tattauna idan babu damuwa"
Turaki ya jinjina masa kai ya ce "Ina sauraronka".

"Dama na ce game da ri?on Wan wurin aisha, a hannun giwa yaron zai zauna kenan su cigaba da ri?onsa?".

Turaki ya ce "Eh, wannan hukunci in da zai zauna mahaifinsa ne yakamata ya yanke, ya rasa matarsa bai kamata Wan kuma a saka masa ido a kan sa ba"

"Amma, ba kwa tunanin yana da kyau a sanya ido, idan maganar aure ta taso ya auri wadda za ta ri?e yaron da amana ta kula da shi?"

"Adam ba ?aramin yaro bane ba, na san zai samo mace mai mutunci da kirki, ba zai auri wadda za ta cutar da yaron ba".

Jamil ya sake gyara zamansa ya ce "Amma ina ganin ku yakamata ku zaSo wadda za ta maye gurbin aisha, kuma a ganina Samha ita yakamata ta maye gurbin aisha, a wannan karon yakamata a ba ta wannan damar"

Turaki ya Wan yi shiru yana nazarin maganarsa, ya Wago ya ce "Ka zo da magana kai ma, amma ka bari zan yi tunani a kai, kuma zan yi magana da shi in sha Allah, Allah Ya sanya hakan ya zama alkhairi"

"Amin ya rabb, Allah ya saka da alkhairi, Allah ya ?ara maka lafiya da nisan kwana"

Turaki ya jinjina masa kai tare da Wan yin murmushi.

Duk wani ?o?ari da dagewa, rumaisa tana yi wurin ganin ta kawar da tunanin sabir daga zuciyarta, amma abu ya ci tura, kullum sake jin ?aunarsa take da tunanin sa a cikin zuciyarta.
Idan ta tuno da maganganun adam sai ta ji ina ma za ta iya zuciya, ace ko kallon sabir ba zata sake yi ba, balle ta Wauke shi, amma ina sai ta ji ba zata iya ba, yanzu ma kawai daurewa take yi.
Gashi yanzu an ?ara mata tsaro, wataran mai sunan baba da kansa yake makaranta, islamiyya kuma tare da su huzaifa suke tafiya dan haka ba damar satar hanya. Haka za ta Soye ta yi kuka wasu lokutan dan tana kewar sabir sosai da sosai.

Yau asabar tana ta shirin tahafiz, mama ta ?wala mata kira tana daga Waki.
Rumaisa ta shiga Wakin, mama ta mi?a mata waya ta ce "Gashi Gwaggo ce za ta yi magana da ke".

Rumaisa ta karSi wayar ta kara a kunnenta ta yi shiru.

"Hello rumaisa"

"Na'am".

"Ja'ira ki na ji na ba zaki yi magana ba"

Rumaisa ta ce "Ina kwana"

"Lafiya ?alau, ya ki ke ya ?arfin jiki?"

"Na ji sau?i ai, har na koma makaranta ma"

"Ahh to Alhamdilillah, ya firgitar da ki ke yi fa cikin dare kin daina?"

"A'a ina yi wataran"

Gwaggo ta ce "Subhanallah, ki din ga addu'a sosai da sosai, dama zama a cikin wannan dajin ai dole ki yi gamo, wata?ila ma kin kwaso makarai. Zan saka a haWo miki magunguna, a haWo miki da kayanki a kawo miki".

Da sauri rumaisa ta tari numfashin Gwaggo ta ce "A'a gwaggo, kar a kawo mini kayan nan yanzu, ki Waure mini su, ki Soye su sosai, kar ki bari wani abu ya same su, zan gaya miki lokacin da za'a kawo mini"

"To shikenan babu damuwa in sha Allah, zuwa sati mai zuwa zan aiko miki da magunguna"

"Ni fa lafiyata ?alau, ba wasu aljanu da na kwaso"

"Idan ma kin kwaso ai ke ba zaki sani ba, kuma idan aka kawo magani ki ka ?i yi, da kaina zan zo har kanon na zane miki jikinki"

Rumaisa ta yi shiru, gwaggo ta gama maganganunta, ta mi?awa mama wayarta ta Wau jakarta ta fice zuwa makaranta.

***
Ringing Win da wayarsa take yi ne ya sanya shi farkawa daga baccin da yake yi, a hankali ya yi mi?a ya buWe idonsa, Wan guntun tsaki ya ja, dan ya ji haushin katse masa barcin da aka yi.
Ya mi?a hannu ya Wau wayar, ya Waga ya saka a kunnensa.
"Assalamu alaikum warahmatullah, barka da safiya"

"Yauwa barka" ya amsa murya can ?asa.

"Ya gida ya ?o?ari"

Cikin ?osawa ya amsa da "Alhamdilillah, waye?".

"Khalifa Usman wakili ne, na kiraka ne domin yi maka ta'aziyya tare da jajanta maka abun da ya faru da kai".

"To ka saSa lamba, ba wanda yakamata ka kira Win ka kira ba"

Khalifa ya ce "Na sani, ba Mahmud Sharif Galadima ba ne?"

"Eh, Adam sharif galadima yakamata ka kira"

"Ba laifi bane idan kai ma an yi maka ta'aziyya ai, abun da ya shafi adam ya shafeka"

"Kai ka ga, abun da ya shafe shi shi ya shafa, ku je can ku yi abun ku, don't ever involves me, ba na son fuska biyu, wata?ila da har zuciyarka da gaske ka ke ka kirani ka yi mini ta'aziyya sai in amsa maka, amma kowa ya san abun da yake tsakaninsa da mahaifinkaa da kai kanka, jiya mahaifinka yayi masa ta'aziyya a kafafen watsa labarai, kai kuma yau ka kirani wai kana yi mini ta'aziyya bana son munafuncinku na ?an siyasa, kar ka sake kirana" ya yi tsaki ya kashe wayar ya ajiye.
Ya tashi zaune yana mamakin tsabar rashin kunya na wasu ?an siyasar, ya san da biyu ya kira shi, ba dan Allah ba.

Ya mi?e ya shiga banWaki domin ya yi wanka.

Ya gama abun da yake yi, ya fito ya shirya, ya fita falo domin karya, a falon ya tarar da Samha da Fauziyya ga ruky da Mummy sai hira suke yi, kuma da alama hirar ta su na da ala?a da takawa.

"Wai ku ba ku da wata magana sai ta mutum Waya? Look for something else mana, kowa adam adam ku bar shi ya ji da abubuwan da suka dame shi".

Gaban Mummy ne ya faWi, yaushe Mahmud ya fara damuwa da lamarin adam?.

Fauziyya ta ce "Kawai muna Wan yin hira ne a kan yadda abubuwa ke ta faruwa da shi, social media ma sai zancen ake yi".

"Ni ma yanzu wannan yaron ya kirani, Wan gidan wakili wai yana yi mini ta'aziyya, na ce kar ya sake kirana bana son munafunci da fuska biyu".

Waro ido Samha ta yi ta ce "Khalifa wakili kuma?".

"Shi fa, kar ma ya kuskura ya sakani a shirmensu ni buWe masa aiki zan yi, rukky kawon breakfast zan karya"

'Mai wakili yake nufi da kiran Mahmud a waya wai zai yi masa ta'aziyya?' Samha ta tambayi kanta.

Tashi ta yi da sauri ta ce ta na zuwa, ta fice ta bar sashin zuwa harabar gidan, ta kira Khalifa a waya.

Sai da ta kira shi sau biyu sannan ya Waga.

"Wai me kake aikatawa ne da ka ke Soyewa?"

"Kamar me fa?" Ya tambaye ta cikin ko in kula.

"Kai ka ke sponsoring ake Satawa adam suna a gidajen jaridu ko?"

"Meye shaidarki na ni nake hakan?"

Cikin fushi Samha ta ce "Waye idan ba kai ba?"

"A tunaninki ni kaWai ne ma?iyin adam? Ai ba mahaifina kaWai yake da burin tozartawa ba, dan haka bani da lokacin sponsoring Win wasu gidajen jaridu su Sata masa suna".

"To me kake nufi da kiran ?aninsa wai kana yi masa ta'aziyya, shi ma janyo shi zaka yi cikin tsiyar ta ka?"

"Wow, kuna tare kenan few hours da kiransa har kin samu labari"

"Ka ga, kashedi zan yi maka, kar ka kuskura ka sanya Mahmud cikin shirmenka, na san ba zai wuce an ce maka baya shiri da shi da adam ba, amma ka sani har abada jini ya fi ruwa kauri, adam jininsa ne kuma ko ba jininsa bane ba, Mahmud ba irin wanda zaka yi wasa da su ba ne ka cimma burinka".

Khalifa ya yi dariya ya ce "Jini ya fi ruwa kauri, wane irin jini ne tsakanin ki adam da har ke ake wasan da ke? Ko daa yake wata kusan ta fi wata ai, and ba ke zaki gaya mini abun da yakamata na yi ba da wands ba zan yi ba, ina da abun yi yanzu, see you later" ya kashe wayar sa.

Ajiyar zuciya Samha ta yi ajiyar zuciya cike da takaicin biye wa Khalifa tun a farko.

***
Rumaisa ce zaune da wandon uniform Win islamiyya a jikinta, sai vest tana suyar wainar fulawa ita da Abdallah.
Ta ce "Yaya Abdallah ka san me nake sha'awa?".

"A'a sai kin faWa" yayi maganar yana zuba ?ullin wainar a kasko.

"Ina so in ji na ce basir ne

Please Login or Register in order to submit comment