You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nadama ai!.

Kasa miƙewa da kafafunta Nenne ta yi, da ta yunkura zata miƙe sai ta faɗi, hakan
yasa Diddi Mairo ta matso ta taimaka mata, yau dai babu bakin masifa, bata hana
Diddi Mairo taɓata ba, ita ta taimaka mata suka fita waje, zata kaita ɗakinta Nenne
ta ce a'a ita gidan Arɗo zata wuce, dan tasan halinsa idan ya dawo ya sameta ba
zasu wanye lafiya ba, kara mata wani azaban zai yi, dan haka gara ta tafi kamar
yadda ya ce ya saketa ta tafi ɗin.

Ba yadda Diddi Mairo bata yi da ita a kan ta zauna ba, amma ta ce ina babu wannan
magana, haka ta lallaɓa ta yi ta bin jikin bango har ta isa gidan Arɗo da kyar.
Allah ya taimaketa Arɗo na cikin gida baya waje a tare da jama'a, hakan yasa ta
wuce ciki kawai. A tsakar gida ta isko iyayen nata goggonta na ta faman raba
bala'in da ta saba, sai zage Inna take yi kamar an aikota. Ai tana ganinta ta
nufeta tana tambayar lafiya kuwa?.

Faɗawa jikin goggonta ta yi tana faɗin ai Kwairaga ne ya saketa bayan ya yi
mata wannan ɗan iskan dukan. Salatin da Goggon tasa ne yasa Arɗo fitowa daga
bukkarsa da azama. Yana ganin Nenne ya ja dogon tsaki tare da cewa. "To yau kuma
wace bala'i kika je kika taɓo yar bala'i?".

Take ta sha jinin jikinta ta natsu tsit, kukan ma haɗiye shi ta yi, cikin kamalarta
with full respect ta ce. "Bappa ne ya sake ni kuma ya dakeni.........." Wani irin
harara da ya dalla mata ne yasa ta yin gaggawar shanye sauran maganar game da haɗe
malaman jikinta waje guda ta kara natsuwa. "Wato sai da kika tunzura shi ya sakeki
ko? To ai ga gidan nan, sai ki zauna ki ci abin da uwarki take ci! Ke kuma tin da
ba zaki ɗaura yarinyar nan kan hanyar gaskiya ba, sai ku cigaba da zama ki tasata
gaba kina kallo!!". Ya kai karshen maganar tare da juyawa ya koma cikin ɗakinsa.

Cikin bala'i Goggo ta ce. "Lallai ma kam, ya dakar mun ɗiya ya kuma saketa shi ne
baka ga laifinsa ba bare ka yi zancen ɗauka mata fansa kake wani cewa ita ce da
laifi? To wlh ba zata saƙuba, idan kai baka san darajarta ba ni na sani, yau
Kwairaga ba zai kwana da lafiyarsa ba, ke ɗauko mun mayafi in tafi in faɗawa su
kawunki Iro da Ilu su zo su tafi su ɗauka maki fansa, ai ba daga saman bishi kika
faɗoba, kuma ba kwaranyoki aka yi daga ruwan makwarara ba da wani matsiyaci can ɗan
haure wanda bai gaji arjiki ba zai taɓa lafiyarki ya zauna lafiya, wane mutum, jini
da tsoka ce ke gudana a jikinki kema, kuma rai ne dake, sannan iyayene suka
haifeki!!". Ta kai karshen jajjagen bala'in tata tare da jan Nenne suka wuce ɗaki.

Inna dai bata ce masu ko uppan ba, dan tasan ko ta faɗa ma ba ji zasu yi ba! Sai
dai ma su hauta da balbalin bala'i, su sauke haushi a kanta! Shi ma Arɗo yana
jiyosu, amma ko a kasar sillpers ɗinsa bugun China bai damu ba.

Inna na tsaye a wajen goggo ta fito da mayafi fuuuuuu kamar wata haske ta wuce ta
nufi waje, salati kawai Inna ta rinƙa nanatawa a ranta tana addu'ar Allah ya shiryi
su goggo ta kuma shiga tsakaninsu da Bappa, dan tasan su Ilu mahaukata ne, tsab
zasu illata bappa, shaye shaye suke yi, can cikin birni suka gano wani gidan giya,
tun da suka san wajen a nan suke zuwa su sha su yi nakil har su yi guzuri, su dawo
suna tangal tangal suna ashariya, ga shi giyar da suke sha ma irin na gero ne, uban
aiki da caji kenan, haka suke hauka, Inna tasan ba hankali suke da shi ba, tsab
zasu iya kashe bappa ba, hankalinta ne ya yi mummunar tashi sosai.

A daidai wannan lokacin kawun Mahnoor Ibrahim ya shigo cikin gidan bakinsa a ɗauke
da sallama. A buɗe kuma a gaggauce Inna ta yi kansa tana faɗa mashi ya je ya sanar
da bappa ga abin da yake faruwa tun wuri yasan in da dare ta yi mashi kafin su Ilu
su tattara zugarsu su je su yi masu illah. Sosai shi ma Ibrahim hankalinsa ya
tashi, cikin gaggawa ya juya ya fita, sai addu'a Inna take yi na Allah ya kawo
sauki a kan wannan al'amari, ita kuma Nenne tana ɗaki tana murzan kuka. TO KUN JI
ABIN DA YA FARU A JIMETA BAYAN TAFIYAR SU MAHNOOR KENAN, SHIN A YANZU YA BAPPA
YAKE? YANA RAYE KO SU ILU SUN KASHE SHI? NENNE TANA GIDAN ARƊO KO YA MAYAR DA ITA
GIDANSA? INA DIDDI MAIRO? UHM TO MU JE ZUWA

🔥🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥🔥

Tsaye take a sama mai gabaɗaya tana kallon yadda duniya take, birnin ba dai wutar
lantarki ba, 24 hours ba'a ɗaukewa, ko'ina tankar kamar rana ce, duniya dik ta yi
shiru saboda dare da ya tsaya, iska mai matuƙar ni'ima ce take ta faman kaɗawa a
wajen, shi kansa Ronnie ya jima da yin barci, ita kuwa barcin ne ya gaggareta ta
hauro sama ta tsaya ko tsoro babu, kamar wata aljana, ba komai ya hanata yin barci
ba face fargaba da tinanin zuwanta church gobe, abin ya tsaya mata a rai, ta duba
Bibles ya fi sau goma, dik da ta tara hujojin tinkararsu, amma gabanta yana faɗuwa
matuƙa, tana fargabar lamarinsu.

Sanye take da sleeping dress wando zuwa gwiwa da riga nai ɗan madaidaicin hannu
launin milk color, ta sanya headband a kanta mai shegen kyau, birnin yana da
matuƙar kyau da ɗaukar hankali idan ka kallesa daga sama da daddare, gabaɗaya
jikinta ta yi weak, tinaninta ɗaya shi ne ya zamanta da su zai kaya?. A hankali
hankali iska yake kaɗa kyakkyawan golden hair ɗinta yana wani rito har yana dawowa
ta gaba yana rufe mata idanu, da yake headband ɗin nata ɗan siriri ne wanda ya
tsaya mata a iya forehead ɗinta.

Ta luluƙa duniyar tinani sosai, sam bata ji alamar motsin mutum ba sai ji ta yi ya
zuro hannunsa a daga ta bayanta izuwa saman shafaffen cikinta. Wani irin azabbabben
tsoro ne ta ji ya kamata, ga shi dim light ne a wajen ba iya gane fuskar wanenen
sosai zata yi ba. Da farko ta zaci Ronnie ne daga yanayin hannunsa a saman cikinta,
amma da ta juyo sai ta ji wannan faɗin kirjin ya fi na Ronnie gaskiya.

Kwata kwata bata kawowa ranta Big Bro bane, dan tasan is very very hardly ace
yanzun nan bai yi barci ba, and kuma ko bai yi barci ba abu ne wanda ba zai yiwu ya
taɓata haka kawai ba, sai dai tinaninta bai faɗa mata gaskiya ba, dan kuwa shi ɗin
ne. Kasa barci shi ma ya yi, gabaɗaya tinaninta ne ya tsaya mashi a rai, tin daga
kan yadda ya riketa da safe ya sanya mata chain a wuya, har zuwa karonsu ɗazun da
yamma, kayan da ta sanya ɗasun sun ciza zuciyarsa sosai, ta yi fitina a cikin
kayan, da zarar ya kwanta surar jikinta kawai yake tinawa, abin da bai taɓa ji ba a
rayuwarsa wai feeling a kan mace sai yau, gabaɗaya ya rasa natsuwa da kwanciyar
hankali, musamman kyakkyawan wuyarta da ya kawata mata da chain, wannan abin ya
ciza zuciyarsa matuƙa ya hanasa sukuninsa, dik ya bi ya susuce lokaci guda, abin ku
da bai taɓa ji ba, gabaɗaya sai yake jin kamar bashi da lafiya, jikinsa sam babu
kuzari ko kaɗan, da kyar ma ya iya haurowa saman, ta magic eyes ɗinsa ya san tana
sama, dama fadarsa zai nufa ko zai samu saukin abin da yake ji, sai ya haugota a
saman, hakan ya kara ciza zuciyarsa da ya ji ba zai iya tafiya wani waje ba, dole
ya kawo kansa gareta ba dan ya so ba!.

Muryarta na rawa cike da tsoro ta ce. "Wa..... Wa... Waye ne?". Shiru babu
alamar zai kulata.... WAYYO NI TAƁA KIƊI TAƁA KARATU KUMA TAƁA CAKWAKIYA DA TASHIN
HANKALI, KAI JAMA'A, JIYA MUN TAƁA KARATU, SHEKARAN JIYA MA MUN TAƁA KARATU, LAST
THREE DAYS AGO AN ZUBA CAKWAKIYA, YAU KUMA MUNA TAƁA AL'AMURA...😅

A tsorace ta sake tambayar wanenne? Ina ai tamkar babu shi a wajen, hakan yasa ta
fara zargin ko shi ne, dan shi ne baya magana cikin kankanin lokaci idan yana waje,
tin da take da shi ma ai bai wuci a kirfa time da ya yi magana a waje ba, tabbas
zuciyarta ta fara zargin shi ne, dama tin daga kan yanayin Lion chest ɗinsa ta
zargi hakan. Tana can tana ƙoƙarinta na gano wanenne unexpected ta yi hannunsa na
yawo a saman cikinta yana ɓalle mata butiran rigarta. Waro idanu waje sosai ta yi
tare da sanya hannu tana san taɓa kansa dan ta gane wanene? Tasan gashin kansa da
na Ronnie akwai banbanci tin daga kan yanayin gyaran gashin.

Bata iya kai hannunta kansa ba, saboda ratan tsawo dake a tsakaninsu, sai kuma ta
yi hannunsa tsam a saman fatar cikinta alamar ya gama ɓalle botiran rigar. A yau
idanunsa kawai tariyo mashi yadda mutanen birnin suke saduwa da juna yake yi, dik
yadda suke holewarsu yana gani, amma bai taɓa jin wani abin a ransa ba ko kaɗan,
amma yau da ta ciza zuciyarsa sai ga shi gabaɗaya tinanin yadda suke yi ne a
idanunsa. Lokaci guda ya birkice ya fita a hayyacinsa.

Jin abin na neman fin karfinta yasa ta fara ƙoƙarin ture koma wanenne tana san
kwace kanta, aikuwa kara matseta a jikinsa da karfi ya yi tare da sanya hannunsa ya
dagata gabaɗayanta sai saman Lion chest ɗin nasa, yana tsaye a kan ƙafafunsa yana
wani irin numfashin da bai taɓa makamancinsa ba, yau ya ga bala'in da bai taɓa
shiga cikinsa ba ko da wasa. Cikin zafa ya kaiwa ƴan matasan tula tulanta capka,
dama iya rigar ce a jikinta, babu ko ƴar vest daga ta ciki, hakan yasa yana ɓalle
botiran ya samu damar bayyanarsu waje!.

Wani irin dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali lokacin da ya capkosu,
lokaci guda kuma ya ɗauke wuta na ƴan sakanni saboda wani irin azabbabben daɗin da
ya ratsa zuciyarsa wanda bai taɓa jin irinsa ba, yau yadda kuka san ya sha wani
abin! ALLAH da dik bai san wannan abin ba, bai taɓa sanin me mutanen birnin nan
suke ji idan suna aikatawa ba, bai taɓa sanin meyasa master Devil ya nacewa wannan
jaraba har bai bar mata da maza ba, da kowa yi yake yi, so dik bai taɓa sani ba.

WANDA YA FAHIMCI ADDU'AR SWEETIE TA YI TASIRI A KAN SHARRIN DUNIYAR SHAIƊANU YA CE
ALLAHU AKBAR! YAU BIG BRO YA JI FEELING MAI ZAFI!

Ya ilahi ya lillahi, ai Sweetie bata san lokacin da ta kware baki zata zunduma
mashi ihu ba, dik da cewa a yanzu ta gane cewa shi ne!. A cikin wani irin zafan
gaske ya haɗe bakinta da nasa ya hanata yin ihun, jikinsa na wani irin kerma kamar
mazari, gabaɗaya tsuma yake yi, har wani irin zufa yake haɗawa. Wani irin hegen
daɗi ne ta kai mashi har tsakar ka saboda ya ji sugar kiss da bai taɓa ji ba a
rayuwarsa. Ita dai Sweetie ta ɗauke wuta diff kake ji, ta ji abin da bata taɓa ji
ba ita ma, dikkansu ne yau ne farkonsu a wannan sabga.
Sai wani irin gurnani yake yi tamkar mayinwacin zaki, still kuma yana tsaye ko
alamar gajiya bai yi ba, gabaɗaya ilahirin jikinsa ya sauya, tana a kan Lion chest
ɗinsa yake sarrafata ta hanyar da shi kansa bai san yasan hanyar ba, bai san ya aka
yi yasan da hakan ba! Gabaɗaya ya susuce ya fita a hayyacinsa, while ita kuma ko
motsi bata sake yi ba, tamkar sumewa ta yi!!.

TO INA IYAYEN SWEETIE? YANZU FA BIG BRO YA FARA JIN FEELING, SAI KU SAKA IDANU A
KANTA TIN KAFIN TARBIYYAR DA KUKA BATA YA SAMU TANGARƊA!!. DAN DAI KUN SAN BA
KYALETA ZAI YI BA TIN DA YA FARA FEELING, BARE KUMA YANZU DA YA JE DUNIYAR MERCURY
YA JI ABIN DA SU MASTER DEVIL SUKE JI! UHM ALLAH KA BARMU DA IYAYENMU, DA YANZU MOM
TWIN'S TANA NAN FA DA SWEETIE BA ZATA ZO NAN BA HAR WANI ABIN YA FARU, GASKIYA
RAYUWA BABU UWA AKWAI CIWO SOSAI, AKWAI KUMA KALUBALE, LALLAI BA SHAKKA UWA BABBAN
BANGO CE, LALLAI UWA ITA CE RAYUWARMU, ALLAH KA BARMU DA IYAYENMU, KA BAMU IKON
TARBIYANTAR DA ƳAƳANMU KUMA!. KU DUBA YADDA RAYUWAR TWIN'S PRETTY AND SWEETIE YAKE
SABODA RASHIN UWA! KOME ZAI FARU KI DAURE KADA KI YI NESA DA ƳAƳANKI MUSAMMAN MA
MATA, ALLAH MA YA TAIMAKESU MOM ƊIN TASU TA TSAYA TSAYIN DAKA WAJEN NASU ILIMI
KAFIN TA RABU DA SU, UHM GA KARANCIN SHEKARU!.......😥



TO! Ina mai farincikin sanar da ku cewa book ɗina mai suna MACE MAI DARAJACE, zai
saukan maku da zafizafinsa very soon, wannan book ɗin na yisa ne kawai dan matan
aure da kuma waɗan da suke gab da yin aure, ko zawarawa wanda ba aure zasu yi ba
ban yarda su karanta mun littafi ba, ba novel bane, littafi ne da dan ma'aurata na
yi shi, na jima ina tsara shi ina kuma tattara dik wasu muhimman abubuwa a cikinsa,
book ne da ya haɗa komai da komai na rayuwar aure da sauransu, kada wata budurwa ta
buɗe mun book tam!!! 2k yake, akwai sirrika kala daban daban a cikinsa, akwai kayan
gyare gyaren abubuwa daban daban, kai baki ba zai iya faɗar abin dake cikin book
ɗin nan ba, in kina buƙata kai tsaye ki mun magana, amma ba yanzu zan sake shi ba,
saura kaɗan, idan na tashi sakansa zan sanar da ku!!. Amma dik mai so tin yanzu ta
mun magana in san da ita, an zuba abubuwa a ciki, akwai salo kala kala sai wanda ya
karanta zai gane, bana san buɗe me a ciki saboda kada na baku satar amsa, amma fa
akwai abubuwa a ciki ba karya!!. IN SHA ALLAH RAYUWARKI ZATA CANZA KAMAR HAKA IDAN
KIKA SAMU DAMAR MALLAKAR WANNAN LITTAFI KUMA KIKA YI AMFANI DA ABIN DAKE A CIKI!.
KADA KU MANTA BAFA NOVELS BANE, LITTAFINE DAI NA..............🤫🥱



P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A
PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘



ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
======🔥🔥🔥=========




MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️
‫ ِإَّنَك َحِميٌد‬،‫ َكَما َصَّلْيَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫الَّلُهَّم َصِّل َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬
‫ ِإَّنَك‬،‫ َكَما َباَرْكَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫ الَّلُهَّم َباِرْك َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬،‫َمِجيٌد‬
‫️❤َحِميٌد َمِجيٌد‬


61


Wani irin iska mai bala'in karfi da ya daki windows ɗin bedroom ɗinta ne yasa ta
farka a haukace daga nannauyar barcin da ya ɗauketa, gabaɗaya face ɗinta ya yi
sharkaf da gumi, wannan mafarki ya jijjigata. Lokacin guda ta ga wan irin iska mai
bala'in karfin gaske ya banke windows ɗinsu gabaɗaya ya rugujesa ƙasa, datse
idanunta da karfi ta yi, take ta ji room ɗin nasu ya fara jujjuya mata tamkar fanka
yana wani irin rugugi, DUNIYAR SHAIƊANU ne suka kawo mata ziyara dan kawai ta yi
mafarkin Autansu na soyayya, bala'i can Black Tiger fa ba zai taɓa yin soyayya ba
sai wani ikon ALLAH, mafarki kawai Ronnie yake yi da ya ce yana fatan yayansa ya
faɗa sonta, amma burin Ronnie ba mai cika bane, dan ba zasu taɓa barin Black Tiger
ya yi soyayya ba, Autan ruhohi ba zai taɓa samun rauni ko tawaya ba, bakar
zuciyarsa da zaluncinsa suke so, kuma su kansu sun san Black Tiger yana da zuciya
mai kyan da idan ya bar tafarkinsu za'a ji daɗinsa, amma ina ba zasu taɓa barin
hakan ya faru ba.

Dirowa kasa daga saman bed ɗinta ta yi, da gudu ta nufi hanya fita dan ta gudu
bedroom na Ronnie tana ƙoƙarin yin ihu sai dai voice ɗinta yaki fita sosai, a
razane ta fara ƙoƙarin ɓalle kofar bedroom ɗin nata ta fita amma ina abin ya ci
tura, ta gagara buɗewa, an datse kofar da karfin gaske, juyawa ta yi tana kallon
yadda guguwar nan yake dinfaro cikin room ɗinta, gabaɗaya ilahirin jikinta ɓari
yake yi, idanunta sun yi jajir saboda barcin da yake a kanta wanda bai isheta ba.
Wasu irin muryoyi masu karfi ta ji a cikin guguwar ana magana da wasu yarukan da ko
kaɗan bata taɓa jinsu a duniya ba, hankalinta ne ya kara tashi matuƙa.

Gadan gadan guguwar ya nufota yana dunkule waje guda yana fitar da kalar wuta daga
cikinsa ga hayaki. Hannunta ta sanya ta kare fuskarta tare da furta lailaiha illah
anta subhanaka inni kuntu minaz-zalimin, hasbunallah wani'imal wakil. Lokaci guda
ta ji an taɓa jikinta, a gaggauce ta zame hannunta daga saman face ɗinta tare da
waro idanunta waje.

Nan ta yi arba da kyakkyawan face ɗin Ronnie yana tsaye, idanunsa dik barci, gashin
kansa a watse kamar wani mahaukaci sabon kamu! "Sis lafiya kike ihu haka?". Ya jefa
mata tambayar cikin muryar barci. A miliyan ta kai kallonta bayansa dan ta duba
guguwar. Juyawa ya yi shi ma ya kai kallansa wajen, wayam babu kowa, INA GUGUWAR?.
Windows ɗinma a datse suke gam. A tare suka dawo da kallonsu a kan juna.

Ɗan girgiza kai ya yi. "Akwai wani abin ne". Ya yi maganar idanunsa suna washewa
daga barcin da yake yi. Haka kawai ta tsinci kanta da ƙasa faɗa mashi abin da ta
gani da irin mafarkin da ta yi, sai ta ce mashi babu komai. Ɗan zubawa face ɗinta
idanu ya yi yana kallon irin razanar dake a kan fuskar tata, sai kuma ya ɗan juyar
da kallonsa izuwa in da ta kurawa idanu, a cikin zuciyarsa ya fahimci akwai wani
abin, dole wannan ihun da ta rinƙa zundumawa wani abin ta gani, amma sai ya ce
mata. "Muje ki kwanta in tayaki ki yi addu'a babu abin da zai faru In Sha Allah".
Shi da yake bai san da batun Duniyar Shaiɗanu ba, sai ya zaci ko dai yayansa ne ya
razanata ta hanyar magic, so yasan ba zai cutar da ita ba shiyasa ya ce su je ta
kwanta.
Ba musu ta bisa ya rakata wajen bed, kwanciya ta yi tare da fara karanto addu'oi,
shi ma addu'oin ya tayata karantawa waɗan da ya iya, ya shafa mata sannan ya ja
mata bargo tare da miƙewa ya nufi bedroom ɗinsa dake manne da nata. Tana kallonsa
bata iya ce mashi ko uppan ba, tamkar an ɗaure tongue ɗinta har ya fice. Ajiyar
zuciya ta sauke tare da juyar da kallonta tana kallon windown, tamkar ba windown da
ɗazun ya ruguje ba, to me yake faruwa da ita ne?. Ta jefawa kanta tambaya, ni kuma
na amsa mata da kin fara shiga sabgar Duniyar shaiɗanu ne ta hanyar ƙoƙarin sauya
masu Auta, dole su yi tattaki dan daka maki zazzafar warning, ai ke yanzu rayuwarki
tana cikin gagarumin haɗari mai karfin gaske, dole ki dage da addu'a tare da fatan
Allah ya raba Black Tiger da duniyar shaiɗanu, dan kuwa shi kaɗai ne zai iya tsaya
maki ya kwaceki daga hannunsu, gara ki yi addu'ar ya fita daga makircinsu, idan ya
fita, zai fitar dake kema!!.

My people's dik yadda aka yi Sweetie and Ronnie suna da alaƙa ta jini mai karfi
gaske, saboda irin tsananin kaunar da suke yi wa junansu, sannan idan kuka yi duba
da yadda Ronnie zai rungumi Sweetie, ya bata hot sumbata, ita ma zata rungumesa,
amma ko kaɗan basa jin feeling ɗin juna, hakan ya nuna akwai jini mai karfi a
tsakaninsu, Sweetie ta fi Floris kyau da komai da komai, amma meyasa Ronnie baya
feeling soyayya a kanta sai a kan Floris? Blood is thicker than water gaskiya, dik
yadda aka yi suna da alaƙar jini mai karfi, za dai muga ta ina wannan alaƙa zata
fito gaskiya, ko da yanayin yadda na faɗi Ronnie zaku san yana kama da Sweetie
sosai.

Da kyar barci ya ɗauketa, shi ma sai can wuraren asuba haka. Shi dai Black Tiger
dik wannan bidiri da ake yi bai da labari, yana can hankalinsa a kwance yana barci,
Sweetie na can tana mafarkin ya shanye mata baki!.

🔥🔥KINGDOM OF POWER🔥🔥

Fitowa ta yi daga cikin toilet ɗinsa ɗaure da towel a chest ɗinta, yanzu kwata
kwata ta dai'na fita waje, kusan a cikin bedroom ɗinsa take wuni, saboda takunkumin
da ya sanya mata, yana tsoratar da ita.

A maimakon ta sanya kaya anjikinta, sai ta faɗa saman bed ɗinsa haka nan tare da
minginawa ta ƙudundune jikinta a cikin bargo, lokaci guda ta saki siririn murmushi
tana kallon sama, yau wani irin nishaɗi na musamman take ji! Kamar ba Pretty tamu
ta zamani ba!. Ta yi nisa a cikin halin da take sai ganin mutum ta yi a saman bed
ɗin yasa hannun yana ƙoƙarin janyo bargon da ta rufe jikin nata da shi, ƙoƙarin
hana shi ta yi ta hanyar juyawa, sai shi kuma ya matsa ya yi mata rumfa da faffaɗar
kirjinsa.

Turo baki ta yi kafin ta ce. "Ni banaso, dan Allah kada ka taɓa mun bakina". Harara
ya dalla mata kafin ya sanya hannu ya janye bargon kasa gabaɗaya, ya rage daga ita
sai towel ɗin da ya haura sama gabaɗaya santala-santalan cinyoyinta a waje!.

Jan dogon numfashi ya yi tare da saukewa a hankali, hannunsa ya ɗaura a saman
cinyar tata ya ɗan shafa tare da lumshe idanu alamar abin ta kai mashi karo!.

Me kuke kallah my people's? Na ce me kuke kallah a nan? Maza ku ware! Matarsa yake
latsawa ba kowa ba, dan haka bamu san sa ido. Kwarai kun jini da kyau matarsa na
ce!! Ya aka yi tazama matarsa, na san tambayar dake ranku kenan, ku bari idan
lokaci ya yi zaku san yadda aka yi, babu wanda yasan matarsa ce sai ni, shiyasa
nima na sanar da ku, ko momma fa bata sani ba wlh, ita kanta Prettyn bata sani ba,
amma tabbas matarsa ce ta sunnah ma kuwa, ɗan rainin wayo shiyasa yake abin da yaga
dama da ita, momma ta tambaya kuma ya ce wai ba haka ba, wai my people's a ina kuke
har Smart ya mallaki Pretty baku sani ba? Gaskiya ba zan sake bari a yi maku rufa
rufa ba, zan rinƙa buɗe maku kun ji ai!. Uhm King yana can yana nema mashi auren
Sareena, shi kuma ya yi son ransa da ƴar babyn matarsa mai sakalci da shirirta, ga
Mom ta tsaya nema mashi auren Heleena, dik ashe ya manna masu hauka ne, zaɓin
Mommarsa ya ɗauka ya rabu da King and Mom, Smart ya cika ɗan halak mai son
farincikin mahaifiyarsa mai kuma bin umarninta, ta umarcesa a kan Pretty kuma ya
bi, surprise yake san yi mata mai zafi shiyasa yaki faɗa mata cewa matarsa ce, amma
ya kuke tinanin King zai karɓi wannan al'amari? Shin zai yarda kuwa? Kada ku manta
ya rigada ya karɓa mashi auren Sareena fa!.... QUEEN OF SURPRISE NIKE, yau ma na
tashi kanku da batun auren Smart and Pretty, ko ya hakan ya kasance, amsar zaizo
maku daga bakinsa a time da yake sanar da Mommarsa, uhm akwai kallo fa! Bala'i
Pretty bata san cewa ita ɗin mallakinsa bace!!!.

Yunƙurawa ta yi zata miƙe ta bar wajen, hannu ɗaya yasa ya mayar da ita ya
kwanta tare da kai hannu zai warware towel ɗin, dik iskanci da rashin jinta ashe
tasan suturta tsiraici, a miliyan ta sanya hannu ta damki towel ɗin nata tana
ƙoƙarin zunduma mashi ihu. Cikin sanyin murya ya ce. "Kina buɗe baki zan kira
Tiger, kuma ki cire mun hannunki daga wajen".

Shiru ta yi tana girgiza kai ta fasa yin ihun, saboda tsoron Tiger yasa ta zame
hannunta daga rikon da ta yi wa towel ɗin, take idanunta suka ciko da hawaye. Banza
ya yi da ita tamkar bai ga hawayen ba, cikin natsuwa ya sanya hannu ya warware
towel ɗin gabaɗaya ya yi mata zindir.

Tsabar tabbatar duniyanci irin na Smart sai yasa hannunsa yana kewaye ƴan matasan
tula tulanta yana kallon face ɗinta. "You toooooooooo small for me! Shekarunki
nawa?". Ya yi maganar yana mai da hannunsa saman lipa ɗinta. Hawaye ne suka fara
gangarowa a idanunta, kun san dik yadda mace take da san bayyana tsiraicinta wlh a
lokacin da tula tulanta suke tasowan girma ta tsani a kallan mata su, amma saboda
iskanci irin nasa, ya san da hakan sarai, kawai dan ya bakanta mata rai ne ya buɗe
mata su.

"Mena yi maki da kike kuka?". Ya faɗa a ɗan kausashe. Wai a cewarsa yanzu zai
reneta ne sai ta girma, amma kunga ɗan rainin wayo yana shanye mata baki, daga reno
kuma ana ta...............🤫

Kai ta girgiza mashi alamar babu abin da ya yi mata.
"Baki da bakin yin magana ne?". Da kyar ta iya ce mashi tana da shi. "To
idan na sake yi maki magana kika amsa mun da kai ba ki buɗi baki kin yi magana ba
sai na yi maki irin ta jiya". Tana ruwan hawaye ta ce to.

Munahiki har cikin ransa yake jin sugar kallan surar jikinta, amma saboda iskanci
wai renonta zai yi, gabaɗaya hankalinsa a tashe fa yake, dik abar ta motsa, har
idanunsa sun kaɗa sun yi jajir kamar wuta, yana wani ciccijewa. Uhm to malam Smart
mun dai san komai! A dai'na wani

Please Login or Register in order to submit comment