You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zuciya ne ya ce mata
wai shin ba mijinki zaki sakawa bane? Ko dai kin daina san shi ne?. A fili ta
girgiza kai haɗe da cewa a'a bata daina san shi ba.
Shi kuwa yana ta aikin latsa wayarsa idanunsa suna yi mashi gizo ma lallenta. Kamar
ance mashi ya ɗago idanu unexpect ya sauke kakansa a kanta, ta fito daga toilet
cikin ɗakin wannan shiga, sai wani kame kame take yi ta kasa sake jikinta, ta
takure waje guda tana tafi kamar wadda aka yi wa kaciya. Hannunta yana rike da
kayan da ta cire a cikin.

Ya ilahi ya lilliahi, ai Jaish bai san time da ya waro idanunta waje ba, abar tasu
ta motsa, sai kuma ko me ya tina? A hanzarce ya kawar da kallansa daga kanta kamar
wani maras gaskiya.

Ita kuwa ƙarisowa ta yi kusa da bed ɗin, kirjinta sai dukan uku uku take yi, kamar
wata ɓarauniya haka ta lallaɓa ta zauna a gefen bed ɗinsa. Ai a miliyan ya dawo da
kallonsa a kanta, razana ta yi ganin yadda ya watso mata kallo, har kamar zata miƙe
ta fasa zama, sai kuma ta daure ta yi zamanta tana tinanin me zai iya ce mata.

Nan take ya ji tongue ɗinsa tamkar an ɗaureta, ya kasa yin magana, sai kawai ya
kawar da kallonsa daga kanta. Ganin hakan yasa ta sauke ajiyar zuciya, cikin
nitsuwa ta gyara ta kwanta a wajen tare da jan bargo ta rufe jikinta, sai kuma ta
juyo tana fuskantar face ɗinsa, dan tana san ganinsa sosai, bata gajiya da
kallonsa.

My people's me kuke tinanin zai faru, da alama fa abar ta motsawa Jaish, to su dai
suka sani, ni bari in leƙa wani ɓangaren ma dawo anjuma muga me zai faru, zai
koreta ne ko dai zai yarda su kwana a tare?.

🔥🔥🔥🔥BABYN BABY.🔥🔥🔥🔥

Ɗaure take da white towel mai shegen laushi da kyau a kirjinta, daga wanka ta fito,
skin ɗinta sai glowing yake ta yi, tana sanye da hular wanka a kanta.

Gaban mirror ɗinta ta tsaya tana ɗan turo baki, santala santalan cinyoyintan
nan sai sheki suke yi suna wani glowing, kamar dai jikin Sarina tamu ta kingdom of
power, kun san Sarina da shegen san gyaran jiki, to haka jikin baby ma yake.

Wayarta dake saman mirror drawer ta ɗauko, kamar zata yi kuka ta shiga contacts
ɗinta. Number baby ta nemo, kai tsaye ta danna mashi kira. Wayar ta yi ringing har
ta katse bai ɗaga ba. Juyawa ta yi tana kallan kanta a madubin, murya a shagwaɓe ta
ce. "Baby, where did you disappear to today? You promised to come at night and
comfort me, but now it's already 9 PM, and you haven’t shown up. I’ve been calling
your phone even before I took a bath, but you refused to answer. Now tell me, how
do you expect me to deal with missing you when you are my heart?". Tana magana tana
tura baki.

Shiru ta ɗan yi tana kallan kanta a mirror, ita kanta tasan kyakkyawa ce ita. Kamar
walkiya lokaci guda unexpect taga wutar ɗakinta ya ɗauke gabaɗaya, lokaci guda duhu
ya mamaye ko'ina, wani irin tsorata ta yi, nan take ta fashe da kuka tana kiran
sunan Ammo da ɗan ɗaga murya.

A hankali ta juyo cike da tsoro tana san laluɓawa ta fito waje, ga kuma
wayarta a hannunta amma tsoro yasa ta mance da wayar bare ta kunna haske. Juyowa da
zata yi sai ji ta yi ta bugi kirjin mutum. Wani irin razana ta yi da karfi ta waje
baki zata yi ihu.

Ɗip kake ji an toshe mata baki, ta baya baya ya janyota ya mannata da jikinsa, a
hankali ya kwanto da kansa a saman shoulder ɗinta, sannan ya zuro hannunsa ɗaya a
saman flat tummynta.

Innalilahi wa inna ilahir rajiun, shi ne kalmar da take ta maimaitawa a cikin
zuciyarta, haƙiƙa ta tsorata, tsoratar ma yasa sam sam bata ji kamshin perfume
ɗinsa ba, ƙoƙarin kwace kanta ta fara yi tana san ta yi ihu, sai dai kuma ta kasa.

Ɗan bakinsa ya kawo dai'dai saitin kunnenta, can ƙasan maƙoshinsa ya ce.
"Babyn da ake ta kewa ake masifa a kan bai zo ɗin ba ne fa ya zo". Ya kai karshen
maganar yana sauke ɗan bakinsa a saman wuyarta, sumbata ya bata a wajen kafin ya
sake cewa. "Shagwaɓaɓɓa kuma masifaffiya kawai".

Wani irin nannauyar ajiyar zuciya ta sauke, lokacin guda ta ji wani sanyi ya ratsa
zuciyarta, sai dai har lokacin jikinta na rawa, tabbas kuma ya ji hakan, sam bai yi
zatan zata tsorata har haka ba, do confirm yasan ita ɗin matsoraciya ce, amma bai
yi zatan zata tsorata sosai haka ba.

Sai sauke ajiyar zuciya take yi ta ƙasa yin magana, kamar an ɗaure mata tongue
ɗinta.

Tongue ɗinsa ya fitar ya ɗan lashi wuyarta, cikin nitsuwa ya zame hannunsa daga
bakinta, a hankali ya karɓi wayarta dake hannunta, saman mirror drawer ya ɗaura
wayar dan ma wai kada ta kunna mashi haske idan ta ji ya yi mata wani abin.

Sai a lokacin ta samu damar buɗan bakinta, a tsorace murya na kerma ta ce.
"Baby please turn on the light, I feel scared". Kamar zata yi kuka ta kai karshen
maganar.

Can ƙasan maƙoshinsa ya furta. "Sorry my baby, i didn't think you would be
so scared, am so so sorry". Ya yi magana yana juyo da ita garesa. Da sauri ta faɗa
saman kirjinsa jikinta na kerma, kirjinta sai dukan uku uku yake yi.

Wani irin daddaɗar ajiyar zuciya ya sauke, rungumeta ya yi a jikinsa sosai, a
hankali ya hauro da hannunsa ta saman bayanta izuwa kanta, hular kanta ya zare ya
jefar a ƙasa, hannun nasa ya tura cikin gashin kanta ya fara shafawa a hankali
hankali. Ɗayan hannunsa kuwa, kai tsaye sai saman mazaunanta ya ɗaurasa, a hankali
ya shiga motsa hannun nasa a wajen yana jin laushin mazaunanta suna kara fusgarsa.

A rikice ta yi saurin ɗago kanta daga kirjinsa, yanzu kam murya babu shagwaɓa,
magana straight ta ce. "Baby mekake yi haka kuma?". Tana magana tana zaro idanu
while tana rarraba idanun nata sosai da nufin ko zata ɗan kalli face ɗinsa tun da
wutar lamp a kunne.

Ƙasa bata amsa ya yi, a hankali ya rankwafo da kansa a kanta, bata ankara ba sai
ji ta yi ya haɗe fuskokinsu waje guda, tana ƙoƙarin sake yin magana a rikice
kwatsam sai jin lausasan lips ɗinsa ta yi a saman tata. Ya ilahi, wani irin zaro
idanu waje ta yi, tamkar kwayar idanunta zasu faɗi ƙasa. Sumar tsaye ta yi mashi,
ta ƙasa iya taɓuka komai, dik wasu kofofi na jikinta sai da suka ɓune domin karɓar
saƙon baby, lokacin guda ta rasa control ɗinta, ta rasa gane a wace duniya take
ciki.

Ƙanƙame kayan jikinsa ta yi tana jin yadda tsikar jikinta yake wani irin
mimmiƙewa, ta ji bakon alamari. Shi kuwa hot kiss ya shiga bata a cikin wannan
duniyn. Shi ma nan take ya rasa control ɗinsa, da alama ya jima yana dakon zuwan
wannan rana.

Bata san lokacin da yasa hannunsa a hankali ya zame towel dake jikinta ya jefar a
ƙasa ba, sai jin hannunsa a saman tula tulanta ta yi. Wani irin zabura ta yi ta
fara ƙoƙarin kwace bakinta daga nasa, nan take idanunta suka ciko da kwallah tab.
Jin tana ƙoƙarin kwace kanta daga hannunsa yasa ya yi sauri kara matseta a jikinsa
sosai. Hannunsa dake saman tula tulanta ya haurar da shi sama izuwa saman wuyarta,
ɗayan hannunsa kuma ya mayar saman mazaunanta.

Gabaɗaya ta rikice, kuka ta hau yi mashi tana neman kwace kanta. Ai ina kin
bata damar yin hakan ya yi, sai ma da ya ga kamar kafafunsa ba zasu iya ɗaukarsa ba
saboda daɗi, sai ya ɗauketa cak bakinsa manne da nata suka faɗa saman bed. Hayewa
kanta ya yi, cigaba da hot kiss ɗinta ya yi, ya mayar da hannunsa saman abubuwanta
dake ɗaukar hankalinsa suna tafiya da imaninsa a dik time ɗin da ya ganta.

Sosai yake matse mata su kamar wanda ya rasa control ɗinsa, sai wani irin numfashi
yake zuba mata kamar wanda aka ɗaurawa buhun sement a saman cikinsa. Shiru ta nitsu
tana kuka da hawayenta, ta ƙasa iya taɓuka komai, tana jinsa ya rinƙa bidiri a
kanta, har sambatu ya rinƙa zuba mata, cike da tsananin sha'awarta ya kama hannunta
ya ɗaura a saman bananarsa yana faɗin ta yi mashi wasa da shi cikin sambatu.

Ihu ta so yi amma babu dama, dan yaki sakar mata ɗan bakinta, hannun nata ya
haɗa da bananarsa ya ɗan matse yana jin wani irin shock a jikinsa.

Yadda kuka san mai kiss ɗin huce takaici, ga dikkan alamu ya jima yana tsumayin
ɗan bakin nan nata, shiyasa yau da Allah ya bashi dama ya capketa yaki saki, ta yi
iya yinta yaki saketa har ta gaji ta yi lamo a saman bed ɗin tana jinsa.

Lokacin da ta ji ya saki bakin nata, tana ƙoƙarin yi mashi magana sai ta ji bakin
nasa a saman nipples ɗinta, suman kwance ta yi mashi, ai tamkar ya ɗaure tongue
ɗinta, wani irin miƙa ta yi alamar sako ya ratsata da kyau da kyau, bata san
lokacin da ta riko rigan jikinsa da karfi ta fara zuba mashi surutai na sambatu ba.
Cigaba da tsotse mata su ya yi yana shafa hips ɗinta da hannunsa ɗayan, so yake ya
taɓa gabanta amma kuma kaman ya ƙasa samun kwarin gwiwar isa wajen, a saman
cibiyarta ya dawo da ɗayan hannunsa yana shapa mata yana ɗan yin ƙasa da hannun
nasa yana san isa baban sashe.

Can a cikin ƙwaƙwalensu kamar saukar aradu suka tsinkayo muryar Ammo tana kwala
kiran sunanta a kan ya tin daga shiga wanka bata fito ba?. Jin muryan Ammo yasa
dikkansu suka dawo cikin hankalinsu, a hanzarce ya saketa, gabansa da ta miƙe zat
zafi sosai take yi mashi, gabaɗaya ya ratsa nitsuwarsa, shi babu abin da ya ragu
dangane da abin da ya matsa mashi ya sanya shi zuwa wajenta ma face abin da ya
ƙaru.

A karo na biyu Ammo ta sake kiran sunanta, da sauri ya diro ƙasa daga saman bed
ɗin, kai tsaye hanyar fita daga ɗakin ya nufa. Kunna switch na ɗakin ya yi ya sake
ganewa kansa abin da zai kara ɗaga hankalinsa zai kuma hana shi yin barci. Ido
cikin ido suka kalli juna da ita tana hawaye, ganin yana kallanta yasa ta yi saurin
datse nata idanun. Shi kuwa tula tulanta ya ɗan zubawa idanu na ƴan sakanni kafin
yasa kai da sauri ya fice.

Sai da ya kunna wutar ne ma ta kalli ashe kayan barci ne a jikinsa, abin ya kara
bata mamaki, wato dai ya kwnata zai yi barci ne barcin taki zuwa shi ne ya zo rage
zafi, Allah sarki shi bai rage ba ta ƙaru mashi.

A hanzarce ya fito parlourn, Ammo na zaune a saman sofa, bai bi ta kanta ba
ya yi maza ya fice waje. Da kallon mamaki Ammo ta bishi tana al'ajabin yaushe ya zo
gidan nan kuma?.

Yana fita baby ta fito da gudu daga ita sai towel a jikinta, ta ɗauki towel
ɗinta da ya jefar mata a ƙasa ta maida. Jikin Ammo ta faɗa tana sakin kuka mai
tsuma zuciyar mai sauraro, hankalinta a tsananin tashe ta fara ce da Ammo baby yana
san ya cuceta.

Ganin tana kuka yasa Ammo ta yi saurin rungumeta tare da fara rarrashinta. Ina
ai kin yin shiru ta yi, ta ce ita dai baby ya cuceta, ashe shi mugu ne azzalumi.
Haka ta rinƙa faɗan maganganu munana a kansa, da dai Ammo taga ba nitsuwa zata yi
ba sai ta buge mata baki da ɗan karfi, a ɗan fusace ta yi suɓul da bakan cewa.
"Mijin naki kike zagi haka? Kina da hankali kuwa?".
Ai a miliyan baby ta tsayar da kukan da take yi, da sauri ta ɗago daga jikin Ammo,
muryarta har rawa yake yi wajen tambayar Ammo me ta ce. Harara Ammo ta watsa mata
kafin ta ce. "Kwarai abin da kika ji shi na faɗa, cewa na yi mijin naki kike
zagi?".

"Miji kuma Ammo?". A rikice ta yi tambayar. Jinjina mata kai Ammo ta yi alamar
tabbatarwa. Ruɗani ta shiga, ta rasa gane kan zance, a ɗan tsorace ta ce. "Ammo
taya baby ya zama mijina kuma ni ban sani ba? And shi ma bai sanar da ni ba". Tana
magana wasu hawayen suna zubo mata.

"Kwarai shi ɗin mijinki ne, kuma ban faɗa maki haka dan ki sanar da shi na faɗa
maki ba, na faɗa maki ne dan kada ki fara ganinsa kaman mutumin banza, ba hakan
yake ba, shi ɗin one ne in million, ko da sunan wasa kada ki sanar da shi na faɗa
maki ke matarsa ce, dan bamu yi da shi zan sanar dake ba". Ta kai karshen maganar
tana kai hannunta zata goge mata hawaye.

Meyasa yake ɓoye cewa ita matarsa ce? Da alama kuma babu wanda yasan da wannan
magana har iyayensa sai Ammo, to me dalilinsa na ɓoyewa?.

"Ammo yanzu kina nufin baby mijina ne? To amma meyasa ni bai faɗa mun ba?". Ta
yi maganar kamar wadda take cikin zumuɗi da matsuwar san jin amsa.

"Tabbas mijinki ne, lokacin faɗa maki ɗin ne bai yi ba shiyasa bai sanar dake
ba, dan haka kada ki sake zaginsa, dik abin da yake so shi zaki yi mashi, kuma kada
ki kuskura ki sake yi mashi iyaka da jikinki kin ji na faɗa maki, jikinki
mallakinsa ne, yanzu ma ina da tabbacin bai tafi ba, dan zai yi wuya a yadda ya
fitan nan ya iya barin gidan nan yanzu, dan haka ki je ki bashi hakuri ki kuma
faranta mashi rai kafin ya tafi, bana san ya tafi da damuwa".

Tun da Ammo ta fara magana ta tsareta da idanu tana kallanta, sosai ta ji daɗin
wannan magana, bata ji kamar a duniya akwai wanda take so biyunsa bayan Ammo, tana
kaunarsa fiye da tinanin mai tinani, shi ne gatanta bayan Allah da Manzonsa da
Ammo, a ko yaushe tana addu'ar Allah ya bashi mace ta gari wadda zata kula da shi
kada ya sha wahala, dan shi ɗin na musamman ne a ranta, ashe ma ita zata kula da
kayanta, wannan abu gaskiya ya yi mata daɗi.

A fili ta furta. "Baby yanzu zaka sha soyayya irin na mata da miji, Ammo bari in je
in same shi a waje ina zuwa, bari in je in rarrashe shi"....... "Eyee wato ko
kunyata babu kike faɗin hakan ko?". Cewar Ammo............ Ɗan turo bakinta ta yi
tare da watsawa Ammo hararar wasa ta kaka da jika, a shagwaɓe ta ce. "In tsaya jin
kunyarki ki kwace mun shi? Kin ga babyna kyakkyawa ko? To babu wani kunya, yanzu
tun da nasan mallakina ne shi ba zan bada kofar ire irenku su rinƙa samun damar yin
magana da shi bama, dole na kula da shi sosai ta yadda zan hana shi ganin kowacce
mace, ni dai yanzu ina zuwa kada ya tafi". Ta kai karshen maganar tana miƙewa,
kamar ba ita ta gama murzan kukanta a yanzu ba.

Da kallan kauna Ammo ta bita, tun da take bata taɓa kallan baby a cikin irin wannan
farinciki ba, lallai yau Ammo ta ji daɗi, ta yi farinciki matuƙa, tamkar ta zuba
ruwa a ƙasa ta sha.

Cikin ɗaki baby ta koma, wayarta ta ɗauko domin ta rubuta mashi sakon ya jirata
tana zuwa, sai ta tsinci sakonsa a cikin wayar ya turo mata minti uku da suka wuce.
Be patient, my baby, I am so sorry and will not do it again. Don't be angry with
me. I love you so much. Stop crying like that. I can feel the pain in my heart. Go
to bed and have a good night's sleep". Shi ne abin da ya rubuta mata, kana ganin
rubutun zaka san baya cikin hayyacinsa sosai, saboda dik ya haɗe word ya kwaɓesu,
amma ta fahimci me yake san rubutawa, hakuri ya bata a kan abin sa ya yi mata.
Cool murmushi ta saki a lokacin da ta kammala karanta sakonsa, a hanzarce ta danna
reply. "Wait for me am coming now". Shi ne abin da ta rubuta mashi. Tana turawa ta
ajiye wayar, a hanzarce ta fito da kayan barcinta ta shirya, riga da wando ce irin
na jikinsa, shi yake saya mata komai, dan haka kayan barcinsu iri ɗaya yake saya
tin ba yau ba, so ita ta ɗauka shakuwa ce yasa yake yi masu haka, dayawan abubuwa
iri ɗaya yake saya masu.

Feshe jikinta da turaruka masu daɗin kamshi ta yi, sannan ta ɗauki wani kyakkyawan
hula ta sanya a kanta, dan kayan barcin basu da hula. Ko hijabi bata saka ba ta
fito abinta, da alama irin renon da ya yi mata kenan, ya sabar mata da ƙananan
kaya.

Ammo na zaune a parlon ta zo ta wuce tana ce mata. "Ammo bari in je in rarrashi
mijina in kwantar mashi da hankali". Taɓe baki ƴar tsohuwa ta yi. "Ke daga ganin
sarkin pawa sai miya ya yi zaƙi ko? To wlh na dai faɗa maki kada ki yarda ki nuna
mashi kin san mijinki ne shi".

Ɗan murguɗawa Ammo baki ta yi. "To ya ranki ƴar tsohuwata? Kin san dai kullum dama
ina faɗa maki ina san baby ko? To tun da na jima ina sonsa yanzu kuma na gano ashe
shi ɗin mallakina me zan jira to?". Ta yi maganar tana ɗagawa Ammo gera guda.

Yauwa my people's kunga laifin baby? A ta je ta kula da kayanta, ai irinsu baby
ba'a sakaci da su, ni na bata goyan baya ɗari bisa ɗari ato.

"Raina fes babyna, kina da gaskiya, shiyasa ai na sanar dake mijinki ne dan ki
kula da shi kada ki bada kofar wata ta shigo, ai irinsu baby basu da yawa a duniya,
maza ki kula da shi ƴar albarka".

Na ce kunga laifin Ammo? Gara ta sanar da jikarta gaskiya dan su rike baby da kyau,
irin wannan hidima da ya yi masu ai basa yi sake ya zulle masu ba, kai suna da
gaskiya, jeki baby ki saka mana baby a kwana ya kwana yana kiran sunanki a cikin
barcinsa ato, ni Princess Teema tare da my people's muna alfahari dake kuma muna
bin bayanki ko ya kuka ce?.

"Tsohuwata bari in je zan dawo mu sha hira yau, tayani da addu'a kekam". Ta kai
karshen maganar tare da sanya kai da sauri ta fita, a ranta take ayyana ai ba zata
taɓa sanar da shi tasan gaskiyar shi mijinta ba ne ba, a haka zasu cigaba da tafiya
tana ƙara narka soyayyarta a ransa har sai ya furta mata da bakinsa, yo bata san ta
mallakesa bama tana rikita mashi lissafin ƙwaƙwalwa bare yanzu da tasan nata ne shi
ɗin! Ai baby sunanka sorry kuwa, dan wannan jika ta Ammo da alama ita ma ba tayar
baya bace.

Yana zaune a cikin motarsa ya kifa kai da steering motarsa yana jin wani irin
raɗaɗi a ransa, sha'awar matar tasa tana neman kashe shi. Sam bai ga lokacin da ta
nufo shi ba, sai ji ya yi ta buɗe kofar side ɗin da yake, yana ɗago kai dan yaga
wanene ta yi saurin faɗawa jikinsa tana turo baki.

Wani irin nannauyar ajiyar zuciya ya sauke, da kyar ya iya ce mata. "Baki yi
fushi dani ba baby?". Ƙasa ta ɗan yi da kai. "A'a na yi, amma Ammo ta tikasta mun
da in zo in baka hakuri, kuma ta ce komai kace kada na yi maka gardama saboda ba
zaka taɓa cutar da ni ba, kai ba mugu bane". ....... Ka ji baby da dabara, wai Ammo
ta tilasta mata, ohohoho baby sunanka sorry, dan na lura babyn nan naka dabara
gareta.

"To amma ke kin yarda da hakan? Kin yarda da zancenta?". Kai ta gyaɗa mashi alamar
e ta yarda, sake sauke nannauyar ajiyar zuciya ya yi kafin ya ce.

"I can't control myself whenever I'm in front of you, but I'm sorry. In Sha
Allah, I'll learn to control myself. I know I shouldn't have done that to you, and
I will change, okay, my baby? Please don't be mad at your baby."

"I will never be mad at you my baby. Please forgive me too, okay?"

Rungumeta a jikinsa ya yi yana sauke numfashi a hankali hankali mai ɗauke da
sirrika da dama.

Hannunta ita kuma ta zura a.


P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A
PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
======🔥🔥🔥===========




MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️




‫ ِإَّنَك َحِميٌد‬،‫ َكَما َصَّلْيَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫الَّلُهَّم َصِّل َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬
‫ ِإَّنَك‬،‫ َكَما َباَرْكَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫ الَّلُهَّم َباِرْك َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬،‫َمِجيٌد‬
‫️❤َحِميٌد َمِجيٌد‬




Hannunta ita kuma ta zura a bayansa tana kwantar da kanta a saman kirjinsa da
kyau.

Nannauyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya fara zubawa Allah godiya a cikin ransa,
lokaci guda ya ɗan ji yanayin da yake ciki ta ɗan ragu, a kunne ya raɗa mata zata
raka shi wani wajen?.

Da sauri ta ɗago kanta, dama sarkin yawo ce ita ɗin, dan haka sai ta amsa da e zata
raka shi. Ƙasa ya sake yi da murya kafin ya ce to gyara zamanki mu tafi. Da sauri
ta gyara ya kunna motar haɗe da janyo kofar ya rufe, da gudu suka danna izuwa bakin
gate. Gateman ya buɗe masu kofar suka nufi waje.

Ina kuma zai kaita?. Za dai mu dawo mu bisu mu gani, dan sai munga komai.....👀🥱


🔥🔥🔥KINGDOM OF POWER🔥🔥🔥

A hankali ya juya ta ɗayar side ɗin ya zura kafafunsa kasa, kamar zai miƙe sai kuma
ya fasa, kome ya tina sai ya juyo da kallansa a kanta, ɗaure fuska tamau ya yi
kafin ya ce. "Momma bata faɗa maki ɗakinki daban da nawa bane?".

Kun dai san yaran momma baya san raini, shiyasa kuka ga baya shiga harkar kowa,
shiyasa yaki yin aure dan ma kada mace ta rai'na shi, a gaskiya Jaish ya rai'na
mata dayawa, Allah zamu yi maganinka.

Kai ta girgiza mashi tare da cewa. "Momma bata faɗa mun ba".............. Da
hannu ya nuna kofar fita kafin ya ce. "Fita mun daga ɗaki, akwai ɗakuna dayawa a
cikin part ɗin nan, ki ɗauki wanda ya yi maki, kada ki bari mu sake haɗuwa dake,
dan bana san sake ganin face ɗinki". Ya kai karshen maganar tare da yunkurawa zai
miƙe ya bar ɗakin.

Cike da tsoro ta ce. "Ni momma ta ce mun a ɗakin da kake zan kwa............"
Yanke maganarta ta yi saboda wani irin matsiyacin kallo da ya dallah mata, nan take
ta ji tamkar an sanya kaca an ɗaure mata baki, da kyar ta haɗiyi yawu mai wuyar
wucewa.

"Bana magana biyu, idan na yi na farko na yi kenan, na biyu zai iya zame maki
abin da ba zaki taɓa iya mancewa da shi ba". Cikin natsuwa ya yi maganar yana ƙara
kaifafa voice ɗinsa, yana kai karshen maganar ya wuce ya nufi balconynsa yana jin
wani ɓacin rai, shi kansa bai san ainahin abin da ya ɓata mashi rai ba, ya dai
danganta ɓacin ran da ce mashi da ta yi a nan ɗakin zata kwana, amma da ni da ku
mun san ainahin ɓacin ran daga ina ta samo asali.

Wato abar tasu ta gado ce ta motsa, shi kuma baya san raini, shi ne silar ɓacin fa,
amma sam bai gane hakan ba, sai wani haɗe rai yake yi............ Mahnoor da bata
saba da irin halinsa na yanzu ba, idan ya yi abu ɗaya sai ta ji zuciyarta ta
karaya, yanzu ma haka ne, dik sai ta ji anya ba zata hakura da shi ba kuwa? Ta
jefawa kanta tambayar.

Ganin babu mai bata amsa ne yasa ta lallaɓa ta miƙe, jikinta babu kwari ta nufi
waje idanunta suna cikowa da kwallah. A parlour ta tsaya tana tinanin anya zata
sake yarda su haɗu kuwa? Dan ya ce kada ta sake bari ya kalli face ɗinta, anya ba
zata shiga ɓuya kamar yadda ya buƙata ba kuwa?.

Ta ɗan jima tsaye a parlourn tana tunane tunane har sai da ta kalli babu wata
mafita sannan ne ta wuce ta nufi bedroom dake kusa da nasa. Ta yi mamakin ganin
akwai komai a cikin ɗakin kusan kamar irin na bedroom ɗinsa. Tamkar wadda kwai ya
fashewa a ciki haka ta nufi bakin bed ɗin ta

Please Login or Register in order to submit comment