You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kiran ta dawo da hankalinta a kansa, a
hankali ta fara tofa mashi addu'oi tausayinsa yana kara ratsa mata zuciya.
Zee da Mahnoor tun da suka ga Momma ta tashi hankalinta har haka sai suka fahimci
lallai ciwon nasa babba ne ba karami ba. Ita ma Mahreen yadda taga momma ta tashi
hankali sosai sai ta sha jinin jikinta, lokaci guda ta ji tausayinsa ya kamata, a
hankali ta dawo kusa da momma ta zauna suka shiga tofa mashi addu'oi a tare.

"Mahnoor kira mun mijinki idan yana ɗaki". Cewar momma, ta yi maganar ba tare
da ta kalli Mahnoor ɗin ba. A hanzarce ta amsa da to haɗe da miƙewa ta nufi waje.
Gabaɗaya Zee jikinta ya yi sanyi, sai ta ji tausayin guyson ɗin ya kamata, barema
yadda taga yake juyi kamar zai faɗo ƙasa daga saman sofar sai momma ta taresa, sam
baya a cikin hayyacinsa, kuka kawai yake yi yana dafe da ciki. Kun san ciwon cikin
maza babbar azabace babba sosai.

Dab Mahnoor zata shiga part ɗinsa uncle Abbas kuma yana fitowa, karo suka ɗan yi,
baya ta yi da sauri tana sunkuyar da kai ƙasa. Cikin girmamawa ta ɗaga mashi
gaisuwa. Fuskarsa babu annuri sam ya amsa mata gaisuwar, tsabar tashin hankalin da
suke ciki ma sam bai lura da wadda ta ɗaga mashi gaisuwa ba, shi ya zaci Chuchu ce
ma, bai wani tsaya ba, ya yi gaba ma kafin ya amsa gaisuwar tata.

Ciki ta shiga tana waigo uncle Abbas ɗin har ta kusa daka tuntuɓe. Bakinta a ɗauke
da ɗan siririn sallama ta tura kofar bedroom ɗinsa, bata jira ya amsa ba ta shige
ciki. Tana sauko kanta dai'dai lokacin ya miƙe tsaye yana zare idanunsa a kan
screen ɗin wayarsa dake hannunsa, kamar dai wani abin tashin hankalin ya gani.

Me kuke tinanin ya gani?.

Jin an turo kofar yasa a slow ya ɗago da kallansa a kanta, ɗayan hannunsa na dafe
da kansa dama, a hankali ya koma gefen bed ɗinsa ya zauna idanunsa a kanta, fuskar
nan tasa kamar hadari. Sosai ta tsorata ganin halin da yake ciki, sai ta ji shakkar
tinkararsa ta isar mashi da saƙon momma, kamar ta juya a guje ta fita, amma tina
cewa sakon momma ce sai ta daure ta nufesa.

A gabansa ta tsugunna tana faɗin. "Barka da safiya Hamma".......... Wani irin
kallan kasan idanu ya bita da shi, kansa ne yake sara mashi tamkar zai fashe,
idanunsa sun kara tsananta ja sosai. Sam bai amsata ba, bai ma da niyar amsawa.
Ganin hakan yasa ta kara yin ƙasa da murya cikin girmamawa ta ce. "Hamma momma ta
ce kazo Yah Omar bashi da lafiya.........."

Zaro mata idanunsa da ya yi yasa ta yanke maganar tana sunkuyar da kanta ƙasa da
sauri. Yau wani irin kallo yake binta da shi kamar bana lafiya ba, kamar kuma na
haushi ko na tuhuma.

Miƙewa tsaye ya yi yana cigaba da satar kallanta ya nufi waje. Da sauri ta miƙe
ta bi bayansa, kai tsaye part ɗin momma suka zame, yana saka kafarsa a parlon call
ɗin Dr Raj na shigowa wayarsa. Bai yi picking ba ya yi zafin namar karisawa ciki
dan yaga momma a birkice. Yana zuwa bai tambayi meyafaru ba dan kowa yasan da
kwanan zancen ciwon nan, dan haka sai bai wani ɓata lokaci wajen tambayar meyake
damunsa ba, hannu kawai yasa da sauri ya ɗagosa, sai saman shoulder ɗinsa.

Bai tsaya sauraron kowa ba ya yi zafan wucewa izuwan ɗakinsu na jinya. Da sauri
momma ta rufa mashi baya, su Mahnoor dik suka rufa masu baya.

Ana cakwakiya a kingdom of power fa, Auta dai lokacin sun yi gaggauwar karɓarta,
sai dai kafin su isa hospital ɗin ma ta sume, saboda ta rasa jini sosai.

Akwai cakwakiya fa, ga Leesharh tana san karin jini Ramish yaki bata, ga kuma Auta
a hospital, ga guyson rai a hannun Allah, Khadijah ma bata gama warwarewa ba,
Hoorain yana karɓar horo a ɗakin duhu, kai abubuwa dai babu sauki. To bari mu leƙa
wani wajen kila a samu ɗan sauki kafin mu dawo.
🔥🔥🔥🔥BABYN AMMO🔥🔥🔥🔥

Sai karfe 12 dai'dai baby ya dawo da ita, sai Allah kaɗai yasan in da ya kaita,
tana zaune a saman laps ɗinsa, a hankali yake tuƙa motar tamkar baya san taɓa
komai, saboda tana a kan laps ɗinsa ne kuma ya ja hakan.

A parking space na gidan ya yi parking na motarsa, kamar mai raɗa ya furta
sunanta, shiru bata amsa mashi ba ta wani yi lamo a kirjinsa. Ajiyar zuciya ya
sauke kafin ya sake ambatar sunanta, a karo na biyun ma shiru ta yi mashi bata amsa
ba.

Rankwafo da kansa a kanta ya yi, hannunsa yasa yana ɗan shafa kumatunta, a
hankali ya ɗan zira yatsansa manuniya a cikin bakinta yana ɗan shafa bayanta da
ɗayan hannunsa, ƙasa ƙasa yake ambatar sunanta cike da so da kauna.

Tana jinsa kin amsawa ta yi, sai da ta ji ya zura yatsarsa a cikin bakinta ne
ta kama ta ɗan fara cizawa a hankali hankali.

"Dama baki yi barci ba ne?". Ya faɗa yana ɗan leƙo face ɗinta. Kanta ta ɗago suna
fuskantar juna, kamar zata yi kuka ta amsa da bata yi ba.

"To meyasa akaki amsawa baby da na yi magana"........... Turo baki ta ɗan yi.
"Saboda in ja maka aji ne mana, ni baby fushi nike yi da kai ma"..... Ɗan lumshe
idanunsa ya yi kaɗan.

Can ƙasan maƙoshinsa ya ce. "To mu je ɗaki in rarrasheki, nasan Ammo ta yi barci
yanzu".

Da sauri ta zaro idanu haɗe da girgiza kai. "A'a baby ba sai ka rarrasheni ba, ni
nama huce, mu je ciki ko?". Kai ya ɗan girgiza. "Ni ba zan shi ga ba, ke dai jeki
sai da safe zan zo". Kuka ta fara ƙoƙarin saka mashi, da sauri ya ce. "A'a ba sai
kin yi kuka ba, na ji zan rakaki ciki, tashi mu je to".

Hannu tasa ta laluɓo hannun motar ta buɗesa, sannan ta zuro kafafunta waje ta fito.
Bayanta ya biyo shima ya fita, kofar ya rufe kafin ya riko hannunta a cikin nasa
suka nufi ciki. Tabbas kuwa Ammo ta yi barci abinta, shi kuwa yana san ya ɗan latsa
babynsa amma yana fargabar kada ta yi mashi irin na ɗazun, dama yanzu ma ɗar ɗar
zuciyarsa yake yi da ita, ya kuma ƙasa sanar da ita cewa mallakinsa ce ita dan ya
samu abin da yake so.

Haka dai ya daure ya rakata har bedroom ɗinta, ta kwanta saman bed ya kashe mata
wutar ɗakin ya fito, kai tsaye motarsa ya koma, yana shiga bai ɓata lokaci ba ya
tashi motar ya nufi hanyar gidan dan dare ta yi, sai dai zuciyarsa cike da tinanin
baby kamar yadda ita ma zuciyarta cike da tinaninsa har barci ya ɗauketa. ASUBA TA
GARI.

🔥🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥🔥

A hankali Ronnie ya dawo da kallonsa a kan yayan nasa, razana sosai ya yi ganin
Black Tiger ya juya idanunsa, ko ba'a faɗa mashi ba yasan wani muguntar zai aikata,
hakan yasa hankalinsa ya yi wani mummunar tashi, yana ƙoƙarin buɗe baki ya taushi
yayan nasa sai gani ya yi Black Tiger ya nufi toilet waje.

Yana ganinsa ya fice daga ɗakin, da sauri ya bi bayansa dan ya taushesa, sai dai
kuma yana fitowa sai bai gansa ba. Hakan yasa ya yi gaggawar nufar bedroom ɗinsa
dan ya duba Sweetie, hankalinsa ya tashi sosai, jikinsa har yana tsuma. A gaggauce
ya sanya password ɗinsa ya buɗe kofar.
Turus ya tsaya a lokacin da yaga babu Sweetie babu alamarta a cikin ɗakinsa. A
miliyan ya nufi toilet dan ya dubata, Sweetie tana ja mashi masifa, tana yada mashi
da hankali, ita wai ba zata bi komai a hankali bane? Sai ta ja tashin hankali ya
kashe shi ne?.

Babu ita babu mai kama da ita a cikin toilet ɗin, hankalinsa ne ya kara tashi.

Ina Sweetie ta yi?.

Main parlour ya nufo cikin zafa, ga shi yau yana da wasa sannan in the next two
days zasu yi graduation a school, yana da tarin abubuwa dayawa, akwai partyn da
zasu yi dama, yagama tsara yadda zai shiryata su tafi school ɗinsu tare ta je tana
neman rusa mashi komai.

Floris kawai ya isko a parlour tana zaune tana tsara yadda zata yaudaresa su fita
Black world kamar yadda Master Devil ya karantar da ita. Tana ganinsa ta yi wanu
irin razana wadda sai da ya sanya shi dakatawa cak yana kallanta, a cikin ransa ya
ayyana tambayar meyafaru take razana da kallansa? Ko dai bata da gaskiya ne?.

A fili kuwa tambayarta ya yi ina Sweetie? Fuska a ɗaure tamau ta amsa mashi da.
"Ina da haɗi da ita ne da kake tambayata? Ko dama muna kasancewa tare ne?".......
Ya ɗan yi mamakin jin amsarta a garesa, amma da yake neman Sweetie yake yi sai bai
tsaya ɓata lokacinsa wajen biye mata ba.

Da sauri ua juya ya nufi escalator zai koma sama, a hanyarsa na komawa saman ne ya
hango Delisha ta side ɗin ganganrowa ƙasa. Hegiya ta ladabtu, ai tana ganinsa ta
dukar da kai cikin girmamawa ta haɗe hannayenta dikka biyu tana yi mashi alamar
gaisuwa.

Hankalinsa baya a jikinsa, so bai wani bi ta kanta ba ya bazama sama, neman Sweetie
ya fara yi kamar hauka, yana nemanta yana neman yayansa..... My people's ina kuke
tinanin Sweetie ta shiga?.


P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A
PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
======🔥🔥🔥===========




MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️




‫ ِإَّنَك َحِميٌد‬،‫ َكَما َصَّلْيَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫الَّلُهَّم َصِّل َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬
‫ ِإَّنَك‬،‫ َكَما َباَرْكَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫ الَّلُهَّم َباِرْك َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬،‫َمِجيٌد‬
‫️❤َحِميٌد َمِجيٌد‬
Dik in da yake zatan zai ga Black Tiger babu shi a wajen, sosai hankalinsa ya kara
ɗugunzuma ya tashi, har wani jiri yake gani mai karfi yana ɗebarsa.

Shiru ya tsaya yana ɗan tinani ina yakamata ya kara dubawa ko zai gansu. Can ya
tina yankamata ya duba side na master Devil ko ita ko Black Tiger ɗayanzu yana can.

Da sauri ya nufi wajen yana jin kansa na ɗan sara mashi, Sweetie and Black Tiger
zasu iya kashe shi da fargaba watarana.

Gabaɗaya warriors dake empeir ɗin har da Robbot dake aiki sai da suka dukar da
kansu ƙasa a lokacin da ya fito waje dan zuwa part ɗin master Devil. Bai bi ta kan
kowa ba ya yi saurin nufar part ɗin. Zaƙwaƙuran warriors guda huɗu haɗe da Robbot
biyu ne suka rufa mashi baya a lokacin da ya nufi part ɗin dan bashi tsaro.

Babu ko excuse yana zuwa kai tsaye ya afka katafaren parlon master, shiru ya ji
babu alamar motsin kowa, hannu ya ɗagawa warriors da suka take mashi baya alamar su
dakata a wajen, sannan ya nufi stair case da zata sada shi sama.

Parlourn master ko'ina tsab tsab a gyare ga kamshi da yake tashi....... Kai tsaye
bedroom na master ya nufa, yana zuwa ya tura kofar ya afka ciki abinsa...... Wani
irin birki ya ja a bakin kofar yana zaro idanu, tamkar kwayar idanunsa zasu faɗi
ƙasa. Tin da yake a duniya bai taɓa ganin babban mutum kamar master tsirara ba sai
yau.

Ya ilahi ya lilliahi, master Devil tsirara haihuwar uwarsa, ga Oxil da Barack
dikkansu tsirara suna aikata liwaɗi, abin takaicin ma su uku ba su biyu ba,
kowannensu yana ganin tsiraicin junansu. Do hakan ba wai laifi bane a Black world,
saboda basu da addini, suna abin da suka ga dama, sai dai shi Ronnie abin ne ya
bashi mamaki dan bai taɓa gani ba.

Shiru ya yi yana kallansu, sai a yanzu ƙwaƙwalwarsa ta tariyo mashi yadda Oxil yake
san yi mashi kiss a kumatu wani lokaci ya ce zai yi kissing na lips ɗinsa, idan
baku manta ba Oxil mutuminsa ne sosai, so a dik lokacin da suka haɗu da shi yana
san yi mashi kiss, ashe sing na luwaɗi yake nuna mashi.

And shi kansa master ya jima yana sha'awar Ronnie sosai, ba ma shi kaɗai ba, masu
sha'awar Ronnie Allah ya yi yawa da su a faɗin birnin, sai dai shi kuma Ronnie
Allah ya gani tin tasowarsa luwaɗi yana ɗaya daga cikin abin da ya tsana, kyama
abin take bashi, shi ko zina bai taɓa sha'awa bare luwaɗi, kuma yana da feeling a
kan mace sosai, sai dai Allah ya nufesa da rahma ya karesa daga afkawa ɗaya daga
ciki.

A tare master da Oxil suka juyo da kallonsu a kan kofa jin an turota. Master ya
haye kan Oxil yana sucking ɗinsa, ga shi dikkansu suna da kirar wrestlin, lafiyayyu
da su, shi kuma Barack yana tsaye a tsakiyar bed ɗin master hannunsa riƙe da rubar
penis oil yana shafawa bananarsa yana wani murjeta sai kyalli yake yi, ko kunyar
junansu basa ji.

Dikkansu idanunsu jajir alamar shegiyar ta motsa, barema master da ya fisu lafiya
da karfi, jikinsa dik jijiyoyi a mimmiƙe zara zara alamar jarababbene sosai, dik
namijin dake da jijiyoyi sosai a jiki alamar jaraba ta yi mashi yawa.

Dik da sanyin Ac dake ɗakin sai haɗa zufa suke yi saboda yadda suke sucking na
junansu da zafa zafa babu wasa, sai wani nishi suke yi suna sambatu wa junansu.
Ƴan iska sun ga Ronnie kyakkyawa, ga kyan fuska ga kyan jiki, uwa uba ga kayan aiki
ga shi da kiran karfi shiyasa dik suke haɗiye yasu a kansa ko kunya babu.

Ronnie dai sumar tsaye ya yi, sai ya ji tamkar mafarki yake yi, a cikin zuciyarsa
ya ayyana zai tambayi Sweetie abin da su master suke yin nan kam menene and me
hukuncinsa.

••••••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥

Ganin Ronnie ne yasa master ya zare bananarsa daga bayan Oxil ya miƙe tsaye ya
sauko ƙasa daga saman bed ɗin, ko kunyar a ga tsiraicinsa bai ji ba ya tsaya a
tsakiyar bedroom ɗin yana kallan Ronnie, dama a kan network yake ya kuma jima yana
sha'awar Ronnie sai ya ji wani irin azabbabben sha'awarsa ya sake kama shi da ya
gansa a yanzu. Tsikar jikinsa har wani mimmiƙewa yake yi, burinsa kawai ya gansa a
kan Ronnie yana biyan buƙaransa.

Master na miƙewa tsaye take Ronnie ya ji wani irin amai mai karfi ya kwace
mashi,saboda kyamar da suka bashi. Da gudun gaske ya juya ya fice daga cikin
bedroom ɗin. Sai dai bai kai ga ƙarisa sauka stairs case ya yi ƙasa ba amai mai
karfin gaske ya ɓalle mashi. Dan dole ya durkushe a wajen ya fara tikar amai kamar
zai amayar da abin dake cikin cikinsa.

Shi kuwa master yana ganin Ronnie ya fita ya ɗan ciza laɓɓansa da ɗan karfi, yaso
ace Ronnie ya nuna ra'ayinsa a kan wannan harka da yau sun yi bidir a kansa, da sun
kashe kishin da ya jima a ransu, amma ya kwabsa masu, sai dai suna san dole ko ba
yau ba sai sun ɗanɗani daɗinsa.

Oxil ne ya sauko kasan bed ɗin, kusa da master ya matsa, hugging ɗinsa ta baya ya
yi tare da ziro hannunsa ta gaba ya capki bananar master yana yaba ƙoƙarin bananar,
wai zazzafa ce, dan tana bashi wuta, auzubillahi.

Barack ne ya matsa ya rungumi master ta gaba, cike da jaraba ya haɗe bakinsa da
master suka fara kissing na juna. Sai dai shi master dik ba su bane yanzu a
gabansa, ya kwaɗaitu ne matuƙa da Ronnie, ji yake yau idan bai kwana a kan Ronnie
ba babu zaman lafiya.

Cigaba da murjan juna suka yi dan jin daɗi da morewarsu. To ina team Ronnie,
kun dai ji da mata da maza dik sha'awarsa suke yi ko? To sai ku taya ɗan yaron nan
da addu'a Allah yasa kada ya afka tarkonsu ya karesa.

Shi kuwa Ronnie amai ya yi tin na hankali har ya fara yin na rashinta, dan tamkar
zai amayar da ƴaƴan hanjinsa gabaɗaya, ya yi nadamar zuwansa part ɗin master. Wlh
gwanin ban tausayi a lokacin da yake amai ɗin, yana wani irin kakari mai sauti dake
kwazura kirji. Sam daga master har abokan sharholiyar tasu babu wanda ya biyo bayan
Ronnie bare asa ran zasu taimaka mashi.

Sai da ya yi amansa sosai sannan ya miƙe, da kyar yake iya taka kafafunsa yana wani
tangal tangal kamar zai faɗi ƙasa ya nufi ƙasa yana kara tsananta tsakar wannan
shaiɗancin a ransa.

Da kyar ya iya fitowa parlon, a nan ya tarar da warrios da suka rakosa, wucesu
ya yi ya fita waje. Da sauri suka rufa mashi baya, bai zame ko'ina ba sai part ɗin
Jack, dik wahalar da ya sha a kan aman da ya yi dai tinanin Sweetie na ransa, dan
haka ya nufi wajen Jack domin ya duba ko ta je can.

Babu ko excuse nan ma ya afaka ciki, Jack shi ne assistant master Devil. Nan ma
babu kowa a parlour, gabansa ne ya ji ya faɗi saboda tinawa da ya yi a halin da ya
isko su master, sai yake ganin kamar a cikin irin makamancin wannan hali zai sami
Jack ma.

Dik sai ya ji kamar ya fasa shiga, har zai juya sai kuma ya tina Sweetie tana da
matikar mahimmanci a wajensa, dan haka yana da kyau ya je dan dubata. Sama ya haura
yana faɗin Hasbunallahu wani'imal wakil, Sweetie ta ce mashi ya rinƙa faɗin hakan a
dik time da ya samu dama, hakan zai karesa daga dikkan wasu sharruka dake nufosa,
so sai ya zaɓi ya faɗeta a wannan lokaci.

Ko da ya zo dai'dai bakin kofar Jack sai da gabansa ta faɗi, jirjinsa ta ɗan buga
da karfi, fargabar abin da zai gani yake yi, sai ya ji kamar ya juya ya koma, amma
ya cigaba da tsananta furta Hasbunallahu wani'imal wakil a cikin ransa kafin ya
tura kofar kamar mai tsoron a kama shi.

Kamar mai yin laɓe ya ɗan turo kansa ya leƙo cikin ɗakin. Ai a miliyan ya janyo
kofar ya rufe bayan ya cire kansa, dafe saitin zuciyarsa ya yi yana tinanin kenan
dikka warriors na yayansa haka suke.

Kun san me ya gani yasa shi rufe kofar nan kuwa? Jack ne tare da wasu ƴan'matan
biyu tsirara suna holewarsu, shi master da maza biyu, shi kuma Jack da ƴan'mata
biyu. Tsabar Jack tantiri ne ma yana kan ɗaya yana rike da breast ɗin ɗaya.

Gabaɗaya Ronnie yasa me yake yi mashi daɗi, bayin Allah Ronnie san da yake
krista ma yana kyamar waɗan nan laifuka ina kuma ga hasken musulunci ta ratsa
zuciyarsa? Ai dole ya tsaneta sosai, musulunci ai ba wasa ba.

Dafe kansa dake tsananta sara mashi ya yi, da sauri ya juya ya nufi part ɗin
Black Tiger a cikin ransa yana tsinewa Master and Jack, ƴan iskan banza takadirai
kawai.

Bedroom na Black Tiger ya dawo, babu kowa a ciki, saman bed ya zauna tare da
haɗe kai da gwiwonsa yana tinanin in da sweetie ta tafi, baya ma tinanin ina
yayansa nasa yake, yafi tinanin Sweetie.

A daidai lokacin da yake tinaninta ita kuwa tana cikin wani irin hudu mai tsanani a
wani ƙungurmin daji mai ban tsoro da ɗaga hankalin dik wani halitta mai rai, zaka
saurara iya saurarawanka ba zaka taɓa iya jiyo sautin komai ba, babu wani motsi,
duniya dik ta yi tsit.

Ɗaɗaɗaure take a jikin wani irin sarka mai kifiyoyi, a jikin wani bishiya aka
ɗaureta wanda kasar wannan bishiya wutace sosai take ci, turiri da numfashin wutar
yana azabtar da ita matuƙa, gabaɗaya jikinta ya ɗauki zafi rau, tin tana iya
daurewa har ta fara ruwan hawaye, ga shi ta juya gabas da yamma gudu da arewa sam
sam babu alamar kowa, duhun dake wajen yasa ta gaza iya gane a ina ma take, ta gaza
gani gabanta.

Sosai ta yi tsananin tsorata, ga wutar sai ƙara ci yake yi yana haurowa sama,
jikinta har kerma yake yi tana haɗa wani irin uban zufa mai ban tausayi. A yau dai
ta gama saddakarwa mutuwa zata yi, dik namar jikinta har ya fara laushi, hankalinta
a tsananin tashe yake baiwar Allah. Sai dai kuma dik da wannan azaba ko kusa ko
alama bata ji kamar zata janye kudurinta a kan canza zuciyar Black Tiger da ta yi
niyyar yi ba, sai ma ƙarin kwarin gwiwa da Allah ya bata.

••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥

Lokacin guda haske ya gauraye wajen, gabaɗaya idanunta ta datsesu da karfi
saboda ganin wannan haske ya kashe karfin ganinta. A hankali ta sake waro idanunta
domin ta ga daga ina wannan hasken ya fito?.

Ba daga ko'ina ya fito ba face daga saman kan toliyar scepter King ɗinsa, kunsan
kansa da ɗanyar gold aka yi ta, to ita ce ta bada wannan haske sosai. Ganin hasken
scepter ɗin yasa ta fahimci shi ne ya zo. Cike da balai'n tsoron ganin face ɗinsa
ta ɗago idanunta da suke jajir kamar wuta ta ɗaura kallanta a saman face ɗinsa.

Sai da ta ji gabanta ya yi wani irin mummunar faɗuwa na ganin yadda face ɗinsa take
a ɗaure tamau, ta sha jinin jikinta ta kuma razana matuƙa, har kerma jikinta ya
fara yi. Sunan Allah ta fara ambata a cikin ranta tana addu'ar Allah ya sake bata
nasara a kansa yanzu ma kamar dai ɗazun, dan tana san fara yi mashi nasiha tare da
faɗa mashi girman Allah ko zata samu wannan bakar zuciya ta ɗan ragu, dan haka sai
ta fara neman Allah ya kareta tin ma bata fara nasihar tata ba.

Babu tausayi ko ɗigo a ransa ya nuna wutar da scepter ɗinsa, nan take wutar ta
kara haurowa sama kusa da kafafunta dab, dama a rami ya hura wutar. Hankalinta ne
ya kara tashi matuƙa, a ruɗe ta fara ƙoƙarin jan kafafun nata baya domin azabar ta
yi mata yawa. Sai dai kashi a jikin itace take ɗaure, ba halin ta yi baya da
kafafunta, babu space ta baya, dole ta bar kafafun nan nata su gasu.

Idanunsa a kan face ɗinta, babu alamar zai tausaya mata ya sake yunkurin
ɗaga scepter ɗinsa zai nunata da shi. Cikin dakiya da kakausa kuma wahalalliyar
murya ta ce.

"Kai kam baka jin tsoron Allah ne? Baka da tausayi da imani a cikin bakar
zuciyarka ne? Meyasa kake san kashe mutane bayan kuma ba kai ka haliccesu ba? Ko
baka taɓa tinanin cewa Allah zai tambayeka a kan ran da ka ɗauka bane? Me suka yi
maka ka kashesu? Ko kai ka haliccesu? Ko baka san da cewa mamallakin rayukan zai
tambayeka bane? Baka san akwai ranar tashin alkiyama ba ko? Baka san akwai ranar da
kowani bawa zai fuskanci hukunci dai'dai da abin da ya aikata ba? Baka san akwai
ranar da mulki, kuɗi, kyau, matsayi, ilimi, isa, taƙama, izza ba zasu tsinana maka
komai ba ko? Baka san akwai ranar da zaka tashi matsayin ƙasƙantacce ko tufafi babu
a jikinka ba?".

Dakatawa da yin maganar ta yi tana jin wani irin kuna da numfashin wutar nan take
yi mata, tana ji a jikinta sosai. Fasa nunata da scepter ɗin ya yi, ya dakata yana
jin maganganunta. Ganin ya dakata yasa ta ji kwarin gwiwar cigaba da magana, take
ma ta ji zafin wutar ya gudu ganin yana sauraronta.

"Baka san wannan rana zata zo ba ko? Baka san akwai wata rana da zata zo da
Ubangijinmu zai tara dikkan duniya waje guda ba ko? A ranar Alkiyama, dukkan masu
mulki, sarakuna, shugabanni da azzalumai za su hallara a gaban Allah. A wannan
rana, babu wani mutum da zai iya da'awar mulki ko iko, domin Allah ne kaɗai zai
kasance da mulki da iko. A wannan rana Allah zai ce. Limanil mulku liyawm? Wanenen
mai mulki a yau? Hasbunallahu wani'imal wakil. Babu wanda zai iya samun bakin
amsawa Ubangiji wannan tambaya, wane mutum, Allah da kansa ne zai sake amsa
tambayar da cewa babu wani mai mulki sai Allah subhanahu wata'ala. Wannan yana
nufin cewa dukan iko da mulki na duniya wofi ne, sai wanda aka yi da adalci da
tsoron Allah, shi ne kawai zai iya zama mulki mai amfani har ranar lahira. Kai da
kake zalinci me zaka ce a ranar lahira? Ka tanadi abin faɗe ne?!!".

Ta jefa mashi tambayar tana wani irin huci sakamakon wannan wuta, ga kuma kululun
bakinciki da ya tirnike mata zuciya. Da kyar ta ɗaura mashi da maganar bayan ta ɗan
huta ta gama sauke numfashinta.

"Idan ma baka yarda da maganata ba to ka duba a cikin Alqur'ani, cikin Suratul
Ghaafir, sura ta 40 aya ta 16. Allah ya ce
16 ‫سورة غافر – آية‬
‫َي ْو َم ُه ْم َبا ِر ُزو َۚن َلا َي ْخ َف ٰى َع َلى ٱل َّل ِه ِم ْن ُه ْم َش ْى ٌۚء ِّل َم ِن ٱ ْل ُم ْل ُك ٱ ْل َي ْو َۖم ِل َّل ِه ٱ ْل َوا ِح ِد ٱ ْل َق َّها ِر‬
Fassararta
A ranar da za su bayyana gabaɗaya a gaban Allah, babu wani abu da zai ɓuya daga
gare Shi. Sai Allah Ya ce. Wanenen mai mulki a yau? Sai kuma ya amsa da kansa dan
babu mai iya amsawa, zai ce mulki nasa ne shi

Please Login or Register in order to submit comment