You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wannan alfarma na nema da kabani sati guda,
sannan ka yarda bayan sati gudan nan in gabatar maka da yarinyar, idan bata yi maka
ba shikenana".

Haba King ya shiga duniyar da ba'a iya magana sosai, sai kawai ya gyaɗa mata kai
alamar ya yarda, da kyar ya iya amsawa da ya yarda. Wani irin daɗi ta ji da har
yasa ta shiga kara rikita shi da kyau.
Haka suka kashe junansu da soyayya na tsawon lokaci har suka raya darensu
kafin babyn Khadija dake kwance a gefensu ya fara kuka. Da kyar King ya iya saketa
ya koma gefe ya kwanta yana jin wani irin farinciki, ita kuwa ta fishi shiga
farinciki saboda ta samu ya amsa mata buƙatarta, ko ya dawo cikin hayyacinsa bai
isa ya musa mata ba, saboda ya rigada ya amsa, ta nan momma take cin galaba a kansa
a kullum, amfani da karfin sha'awarsa take yi ta cinma buƙatarta, ba faɗa bare ɓata
rai da kunci, cikin ruwan sanyi.


(Ina team Ramish? Yanzu na gano a ina Yah Ramish ya koyo wannan iskancin na sanya
sexy night sleeping dress, gadan jaraba aka yi,😅 da alama King ya gada wajen hegen
feeling 😅ba ruwana kar ace na ce, bari in yi ta nan🥱 )

Gyara kayan jikinta momma ta yi, ta ɗauki babyn Khadija ta sauko kasan bed ɗin,
King ya yi aiki iya aiki sai ya kwanta yana binta da ido har ta zago ta side da
yake, dukawa ta ɗan yi, kyakkyawar sumbata ta bashi a kumatu tare da ce mashi good
night.

Zata juya ya yi saurin riko hannunta, idanunsa a kan face ɗinta, kamar mai raɗa
ya ce. "Zaki dawo?".

Me king yake nufi da zata dawo?...….......🙄 Kash ashe fa surukina ne baban Guyson
ɗina, bari dai na yi shiru to kada ace na yi rashin kunya na je ɗakin sirirki da
daddare na kallan mashi sirrinsa....😅

Momma da yake itama tana cikin yanayi mai sugar sai ta amsa da zata dawo. Sake
hannunta ya yi tare da yi mata alamar ta matso da hannu. Yana yi kamar wanda yake a
cikin maye.

Ba musu ta matsa dab da face ɗinsa, sumbata ya bata a kumatu kai ɗumi yana kallan
face ɗinta, miƙewa ta yi tana ɗan sakar mashi murmushi ta nufi waje. Sam king bai
kalli babyn Khadija da kyau ba.

Kai tsaye ɗakin mama Haulat ta nufa da babyn, yunwan dare ya tashesa. A saman
dadduma ta isko mama Haulat tana karatun Alqur'ani mai girma, kwantar mata da babyn
ta yi a saman bed, sannan ta ce. "Ki bashi madararsa yana jin yunwa, sannan da safe
ki sameni a ɗaki ina da magana dake". Bata jira amsarta ba ta yi saurin ficewa dan
ta koma wajen dearlyn love ɗinta su cigaba daga in da suka tsaya, dan basa gajiya
da juna, momma tana shan gyara, kayan gyaranta daga Dubai ake kawo mata su, shiyasa
King baya raga mata.................🥱

••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥

4:00 na asuba, Jawad ne ya fara farkawa daga nannauyar barci da ya ɗaukesa tin
karfe 3 na dare, barcin awa ɗaya ya yi, yanzu haka bai so farkawa ba ya daure ya
tashi saboda tafiya da yake gabansu.

Bai waiwayi Chuchu ba ya wuce toilet dan ya yi wanka ya yi shirin zuwa masallaci ya
zo ya gabatar da rakatainil fajir.

Sai zuba barchin wahala Chuchu take yi, ta jima bata samu barci irin na yau ba.
After some minutes ya fito ya shiga dressing room.

Arabs jallabiya ya sanya a jikinsa launin ash colar, cikin bedroom ɗin ya dawo. A
hankali ya haye saman bed dan ya tasheta. Hannunsa dikka biyu yasa ya tallabota a
kirjinsa, fuskarta ya zubawa idanu yana matukar jin tausayinta, Allah sarki ta sha
kuka da kunci a lokacin da aka ce Rizwan za'a aura mata, bata gama warkewa daga
wannan kukan ba ta ɗaura da na ɓatar Auta, har ta yi rama idanunta sun kara girma.

Ya ɗan ɗauki lokaci yana kallanta kafin ya matso da face ɗinsa dab da ita, ya ci
burin dik ranar da ya mallaketa ba zai taɓa ɗaga mata kafa ba sai ya ɓareta a
ledarta saboda ta jima kyanta yana rikitasa, ya jima yana mafarkinta suna chaskale,
sai dai shi kansa a yanzu ba zai so ya yi mata komai ba saboda tashin hankalin da
suke a ciki.

Sumbatar ɗan bakinta ya yi hakan yasa ta ɗan motsa, kamar mai raɗa ya furta
"Jannawad".

Cikin magaggin barci idanunta a rufe ta ɗan yi miƙa kaɗan tare da amsa mashi da
na'am.

"Tashi ki yi wanka ki yi sallah sai mu tafi ko?".

Eyelashes ɗinta ne suka fara kerma alamar tana san buɗe idanunta, sannan ta ɗan
tsuke bakinta kaɗan. Sosai ya ji hakan a ransa, sai ya ji mamar ya manna mata kiss.

A hankali ta waro idanunta a kansa, haka kawai ta tsinci kanta da sakar mashi
cool murmushi. Sam bai yi expecting hakan daga gareta ba, ya yi zatan da kuka zata
tashin masa kamar yadda ta yi barcin, amma sai yaga akasin haka. Wani irin bargon
farinciki ya ji ta lulluɓesa har ya sauke nannauyar ajiyar zuciya.

A shagwaɓe ta ce. "Yah Jawad barcin fa bai isheni ba".
Tsintar kansa ya yi da jin tongue ɗinsa ta yi mashi nauyi, kura mata idanu ya
yi sosai, tin da aka fara maganar bikin Rizwan sai yau ya ji sanyi ta ratsa ransa.

"Yah Jawad tinanin me kake yi?". Ta sake jefa mashi tambayar tana kai hannunsa
saman kyakkyawar sajensa dake kwance luff.

"Tinaninki nike yi my Jannawad". Cikin salon soyayya ya faɗi hakan ........ Kara
ƙayata murmushinta ta yi, a hankali ta fara shafa sajensa izuwa saman lallausan
kumatunsa.

Wani irin shock ya ji har tafin kafarsa, tsikar jikinsa ne ta fara tashi yana jin
wani irin bakon yanayi.
"Yah Jawad Allah ina sanka sosai". A ɗan shagwaɓe ta faɗa. Da kyar ya iya
cewa. "Da gaske?". Ya jefa mata tambayar yana kallanta kamar zai cinyeta da ido.

Ɗan turo baki ta yi tare da girgiza mashi kai alamar a'a ba da gaske ba tana wurga
mashi kallo mai cike da hararar soyayya, sanna ta zame hannunta daga kan kumatunsa
irin ta yi fushin nan.

"Sorry my Jannawad, kada ayi fushi dani, zumar soyayyarki na lasa yasa word ɗina
suke kubce mun"............... Bata yi mashi magana ba, ta mayar da kanta saman
kirjinsa ta kwnatar, ta rungumesa da kyau tana turo baki.
"Meyafaru kuma rigimammiyata?". Ya yi maganar yana kai hannunsa saman face ɗinta.
"Ni Yah Jawad mun ɓata fa".

"Ba zaki iya ɓatawa dani ba ai". With confidence ya yi maganar. "Meyasa ka ce
haka". Ta tambaya tana riko hannunsa dake saman kumatunta.

Matso da face ɗinsa dab da ita ya yi, kamar zai raɗa mata magana a kunne, sai kuma
ya canza hanya a in da ya kai ɗan bakinsa saman nata. Cike da so da kauna haɗe da
salo ya fara bata hot kiss, abin da ya jima yake tsumayi, in baku manta ba har
gizon yana yi mata kiss idanunsa suke yi mashi a baya kafin aurensu.

Yana yawan mafarkin yana kissing na ɗan bakin nan nata, ashe zai yi hakan da izinin
Allah. Bata hana shi ba, dan ita ma tana dakon wannan rana, lips ɗinsa suna burgeta
sosai, dan haka sai ma ta tayashi, cikin nitsuwa ta fara bashi kiss mai zafi ita
ma.

Ba ƙaramin kara rura wutar sha'awarta a ransa ta yi ba, zame hannunsa dake cikin
nata ya yi, cikin nitsuwa ya mayar saman kanta, a hankali ya zame hukar kayan
barcin dake jikinta, gashin kanta ya fara watsawa yana ƙara matseta a jikinsa.

Ita kuma hannunta ɗaya ta zira a bayansa, ɗayan kuma a saman shoulder ɗinsa, ta
kara narkewa a jikinsa tana binsa da salo na musamman, ta datse idanunta irin wai
kunyarsa take ji, shi kuma ya kura mata ido yadda abin zai fi kara mashi armashi.

Sun ɗauki a kallah 5 mins haka kafin cikin dabara ta zame bakinta daga nasa, dan
ta lura bashi da niyar saketa. A fili ya furta alhamdulillah, dan ya ɗanɗani abin
da ya jima yake tsumaya. Ƙoƙarin barin jikinsa ta fara yi ba tare da ta buɗe
idanunta ba. Dan rashin kunya wai kunyarsa take ji.

Da sauri ya rikota, kamar zai saka mata kuka ya ce. "My Jannawad ina kuma zaki
tafi".

Da sauri ta buɗe idanunta jin yau ya yi magana a shagwaɓe, sai ta ji kamar bashi
ba, ya yi mata kamar muryar guyson. Sarkafewa idanunsu ya yi cikin na juna, kamar
zata yi kuka a shagwaɓe ta ce. "Yah Jawad wanka zan je in yi in ɗauro alwala fa".

"Kasancewarki a jikina ya fi wankar, lokacin sallama da saura, Please stay with me
ko da na 20 mins ne kin ji?".

"Mezaka bani to idan na tsaya?". Ta yi maganar tana ɗaga mashi
gera......"Mekike san in baki?"........ Manuniyar yatsarta ta ɗaga ta saita
kirjinsa da shi. "Kai nike so".

Haɗe goshinsu waje guda ya yi. "Ni ai mallakinki ne my Jannawad"......

"Yah Jawad kasan me?". Kai ya girgiza mata alamar a'a bai sani ba. Ɗan kawar da
kallonta daga saman face ɗinsa ta yi, kamar mai raɗa ta ce. "Your lips is so sweet
wlh, kuma fa....." Sai kuma ta yi shiru ta ƙasa ƙarisa maganar.

"Kuma fa me?". Cike da farincikin jin maganarta ya yi tambayar, sai ya ji kamar ya
maida ta cikinsa dan daɗi.

Bata yi magana ba, sai ta ɗan miƙe kaɗan, ta kai mashi sumbata a saman lips ɗinsa.
Ya fahimci wani kiss ɗin take so kuma tana jin kunyar faɗa mashi, wanda ya yi mata
bai isheta ba, dan haka sai bai bari ta zame bakinta daga sumbatar ba ya capki lips
ɗinta ya dasa daga in da ya tsaya.

Ajiyar zuciya ta sauke dan ta ji daɗi, ya iya kiss mai mantar da mutum in da yake
shiyasa ta nemi kari. A hankali ya kwantar da ita a saman bed ɗin bakinsu manne da
juna. Rumfa ya yi mata da kirjinsa, ya sanya hannunsa a wuyarta yana ɗan shafawa
izuwa shoulder ɗinta, a matse yake yana san taɓa tula tulanta amma yana shakkar yin
hakan.

Ita kuma ta tura hannayenta a cikin gashin kansa, cike da kaunarsa ta fara wasa da
gashin, bukata ya biya ta mallaki abin kaunanta.

Dai'dai lokacin da suke zuba wannan soyayya tasu shi kuma uncle Jahiz yana hospital
wajensu Khadija, asuban farko ya tafi wajensu. Zee ta farfaɗo sai dai ta ki yin
magana a gabansa, mamakinsa ne kuma ya hanata yin magana, saboda shi ne best player
ɗinta a ƴan kwallan kafa, bata taɓa tsammanin zata gansa a zahiri ba, sai ma take
ganin abin kamar mafarki kamar kuma zafin ciwo yasa yake yi mata gizo tin da shi ne
a ranta.

Sai dai kuma fa, ganinsa ya tayar mata da hankali a in da ya dawo mata da mutuwar
babanta sabo, ta tina yadda suke kallansa ita da babanta a tv a tare. Yau kwananta
uku da farfaɗowa, sai dai a kullum ya zo wajenta kuka kawai take yi idan ta gansa,
taki yarda ta bashi dama ya yi magana da ita.

Idan kuma ya bar hospital ɗin sai ta yi shiru har tana tambayar nurses ina ƴar
uwarta da ɗanta? Kullun amsa ɗaya suke bata shi ne ɗanta yana cikin family part,
ita kuma Khadija tana ƙarƙashin kulawar likitoci har yanzu.

Kullum Zee bata gajiya da tambaya, jikinta yana ta kara warwarewa tana samun lafiya
yadda yakamata, dan kwararrun likitoci ne suke kula da ita.

•••••••••••••••• FOREST•••••••••••••••••🔥

Shiru ta tsaya tana kallansa bata motsa ba, yana isa gabanta ya jefar da takobin
hannunsa a ƙasa ya ɗagata sama ya matsar da ita daga wajen, yana matsar da ita
kifiyar da aka saitata aka harbeta da shi ya wucesu sai cikin ruwan koramar.

Sauketa ƙasa ya yi tare da juyawa ga in da aka yi harbin kifiyar, sai dai kash bai
ga ko alamar mutum ba, wanda ya yi harbin ya gudu ya bar waje. Amma wa kuke tinanin
ya yi wannan harbin?.

Dawo da kallonsa a kanta ya yi. Har lokacin bata motsa ba, idanunta a kansa babu ko
kyaftawa. Ɗan lumshe idanunsa kaɗan ya yi. "Ki yi hakuri ranki ya daɗe". Har yanzu
fa bai iya tina face ɗinsa ba'a rufe take ba.

Ganin bata motsa ba yasa ya kai hannunsa saman shoulders ɗinta ya ɗan girgiza a
hankali yana ambatar sunanta. Wani irin dogon numfashi ta ja tare da saukewa a
hankali. A fili ta furta. "Hoorain ban taɓa ganin kyakkyawa irinka ba, anya baka fi
kowa kyau a duniya ba kuwa?".

Ai a miliyan ya kai hannu saman face ɗinsa, jin bai rufe face ɗin nasa ba yasa ya
ɗan yi ƙasa da kai yana ɗan ciza laɓɓansa alamar bai so haka ba.

My people's dik yadda zan zayyana maku haɗuwar Hoorain ba zaku fahimta ba, kamar
shi ya yi kansa, kyakkyawan gaske.

Ga tsawo da cikar halitta, yana da kafaɗa mai faɗi, ƙirji mai tsari, ya sa ya zama
kamar wanda aka zana. Fatar face ɗinsa fara ce kamar madara, hakan tana bayyana
yadda yake mai tsafta da kamshi. yana da laushi da kyan gani, kamar ba mayaki ba,
sai sheki skin ɗinsa yake yi, alamar yana kula da kansa sosai. Fuskarsa tana da
siffar mai ladabi, very innocent haka, da ganin yana yin face ɗin zaka fahimci ba
zai yi yawan magana ba, hancinsa mai tsari kuma dogo mai ban sha'awa, leɓɓansa na
sama yana da ɗan kauri kaɗan, na ƙasa kuma ɗan laɓalaɓa haka, irin laɓɓan yana da
masifar kyau. Idanunsa suna da siffa mai ɗaukar hankali, suna kama da almond, tare
da fari mai tsabta da ban sha'awa
Gashin kansa baƙinkirin ko, yana taɓo idanunsa kaɗan ta gaban goshinsa, amma
yana da tsawo ta bayansa, yana wani irin sheki yana curlyn kamar na baby's, kamar
yadda ake gani a yanayin fashion na zamani.

Yana da kwantaccen saje bakin kirin ɗan madaidaici a gefe da gefen face ɗinsa.
Yanayin nutsuwa mai ɗaukar hankali, akwai cikakkiyar kamala a face ɗinsa, amma yana
cike da kwarjini da karsashi, tafasasshen jini na zakunan mayaƙa, ga ƙarfin zuciya.
Wannan da baya sanya hukar yaki idan yana cikin jama'a, ba ya buƙatar yin ƙoƙari
dan ya jawo hankalin mutane a kansa, kwarjininsa na halittarsa zata ja mutane kusa
da shi. Hoorain ya haɗu matuka gaya.

Ganin ya yi ƙasa da kansa bai furta komai bane yasa cikin hanzari ta kai
hannayenta dikka biyu a saman lallausan kumatunsa, cike da tsantsar kaunarsa ta
fara faɗin. "Hoorain ka yi magana mana".

Auta ta so shi bata san kamanninsa bama bare ace yanzu ta gansa a yadda bata zata
ba, dan ya wuci kyan da ranta yake ayyana mata, ai wani sabon kaunarsa ne ya kara
narkuwa a cikin zuciyarta.

Ba kamaramin sabon bakon alamari ya ji ba a lokacin da ya ji saukar hannayenta a
saman kumatunsa, ƙasa iya ɗago kansa ya yi bare ya kalleta, ya rasa ma a wani
matsayi zai ajiye kansa.

"Hoorain dan Allah ka yi mun magana ka ji? Ka yi magana ko zuciyata zata yi
sanyi". Kamar zata yi kuka ta yi maganar.

Shiru babu alamar zai ɗago kansa ma bare ya yi mata magana. Matsawa dab da shi ta
yi. "Ka ji babu daɗi ne dan na kalli face ɗinka?".

Nan ma bai amsata ba.
"Ka yi hakuri ban zata dan na kalli face ɗinka zaka ɓata rai har kaki yi mun
magana ba". Ta kai karshen maganar tare da zare hannayenta daga kumatun nasa, ranta
ya ɗan sosu, da sauri ta juya zata bar wajen saboda wani irin kuka da ya zo mata
mai wuyar dakatarwa, tana san shi amma yana walaƙantata har haka, ta yi magana yaki
amsa mata, idan da yasan yadda wannan abin yake ƙona mata rai da ko kusa ko alama
ba zai yi mata ba.

Tana juyawa sai ji ta yi ya capki hannunta, cak ta tsaya tare da ƙoƙarin jiyowa
garesa, da karfi ya fisgo ta faɗa saman warriors chest ɗinsa, saboda wani irin
wutar santa dake azalzalar zuciyarsa, yau ya kai makurar da ba zai iya dannewa ba,
zuciyarsa ta yi cikar da in bai bari ta yi amai ta amayar da abin dake cikinta ba
zata iya fashewa, yau dai babu wani dama da zuciyarsa zata iya sake bashi, ji yake
tamkar ya mayar da ita cikin ransa ko zai huta da abin da yake ji a ransa.

Bata ankara ba ta jita saman faffaɗar kirjinsa, da sauri ta waro idanunta waje,
abin da bata taɓa zata ba. Tana ƙoƙarin tantance gaskiya ce ko karya ta tsinkayo
sayayyar voice a cikin kunnenta yana faɗin.
"I'm so so sorry ranki ya daɗe, tuba nike yi, ba zan iya cigaba da
danne abin da yake cikin zuciyata ba, ba zan iya shanyewa ba, dan haka ina mai baki
hakuri da kalaman da zasu fito daga cikin bakina, ban san a yadda zaki ɗaukesu ba,
na san matsayina da naki ba ɗaya bane, amma dik da haka ba zan iya ƙasa faɗa ba, ki
yi hakuri, ki yi hakuri, ki yi hakuri".

"Ina.............. Wayyo ya Auta zata ji idan ya bayyana mata sirrin dake ransa?
Abin da ta jima tana tsumayi! Ya waɗan nan masoya zasu tsinci kansu a yau? To su
dai suka sani, sai Monday, bari in je in kora maltinata mai sanyi in huce, nima
zuciyata ta kwanta ta nitsu............🥱
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A
PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘



ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
=========🔥🔥🔥===========




MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️




‫ ِإَّنَك َحِميٌد‬،‫ َكَما َصَّلْيَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫الَّلُهَّم َصِّل َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬
‫ ِإَّنَك‬،‫ َكَما َباَرْكَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫ الَّلُهَّم َباِرْك َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬،‫َمِجيٌد‬
‫️❤َحِميٌد َمِجيٌد‬




18




Ina sanki, ina sanki soyayya maras misaltawa, soyayya mara iyaka, ina kaunarki, ina
jinki a jinin jikina, a kowace second zuciyata tana bugawa da sunanki, kece kawai
nike kallah in ji ni a wata duniya ta daban, kina so na ko baki sona wannan dik bai
dameni ba, abin da nasani kawai shi ne ina sanki, kuma zan iya mutuwa a kanki,
sannan zan cigaba da sanki har bugun numfashina na karshe!!". In out of control ya
rinƙa zuba kalaman!.

Tin da ya fara magana zafafan hawayen murna suka fara wanke mata fuska, fabaɗaya ji
take yi kamar bata duniya, har wani iri take ji a cikin zuciyarta tamkar an ɗaura
mata ice block ciki. Sambatun zafafan kalaman kaunarta ya cigaba da zuba mata babu
kakkautawa, yau ya samu damar amayar da abin da ya kwashi shekaru yana cinsa a
zuciya.

Jin ɗumin hawayenta suna zuba a kyawawan fararen kafafunsa ne yasa ya dakata da
zuba mata kalaman kauna, a hanzarce ya ɗan rabata da jikinsa dan ya tabbatar da
kuka take yi ko akasin hakan.

Ganin da gaske hawaye sun wanke mata fuska ne yasa ya yi saurin sakinta, kansa ya
dafe sa karfi, cike da danasanin biyewa zuciyarsa ya amayar da abin dake ransa ya
fara faɗin.

"Dan Allah ranki ya daɗe ki yi hakuri! Ban yi tinanin kalamaina zasu yi maki zafi
su sanyaki hawaye ba, kasa iya rike kaina yau na yi shiyasa, tuba nike yi". A
tinaninsa dan ya ce yana sonta take kuka, yana ganin kamar zata ga ya ƙasƙantar
mata da matsayi ne, bai kai ya sota ba shiyasa ya shiga bata hakuri!!.

Duka ta kai mashi a kirjinsa da ɗan karfi. Cigaba da bata hakuri ya yi yana
danasani, Allah sarki zuciyarsa har ta raunata ganin yadda ta shiga damuwa a
ganinsa.

Duka ta sake cigaba da kai mashi a kirjinsa tana kuka da hawaye bibbiyu, yana tsaye
bai hanata ba, sai ma hakuri da yake bata yana faɗin ta dakesa sosai in dai har
hakan zai sa ta huce.

Cigaba ta yi tana yi tana ƙara sautin kukanta mai taɓa zuciyar mai sauraro. Sai da
ta gaji dan kanta da dukansa, sannan ta kama rigarsa wajen saitin kirjinsa, ta
ƙanƙame sosai tare da kwantar da kanta a kirjinsa tana wani irin shessheka mai taɓa
zuciya. Cikin kuka mai sauti ta ce. "Why Hoorain? Why, why sai da ka azabtar da
zuciyata, ka wahalar da ni sannan zaka bayyana mun sirrin dake ranka? Meyasa?
Meyasa baka faɗa mun da jimawa ba? Menayi maka ka bani wahala har haka?". Tana
maganar tana bubbuga kirjinsa dake kamar dutse.

Shi dai shiru bai ce mata ko uppan ba, dan har yanzu bai fahimci a kan me take yin
magana ba, ya ɗauka ya cuci zuciyarta ne da ya ce yana santa.

Tsabar farinciki ta rasa a ina zata sanya ranta ta ji sanyi, a cikin tsakiyar
kirjinsa ta cusa kanta, dunkule hannunta ta yi tana dukan kirjinsa da ɗan karfi ta
fara faɗin. "I really love you Hoorain, ban taɓa san wani abin kamar yadda na soka
ba, please ka soni ko bai kai wanda nike yi maka ba".

Ina, ai ƙasa iya ɗaukar gangan jikinsa ƙafafunsa suka yi lokacin da ya ji kalmar i
love you Hoorain daga bakinta, sai ya ji jikinsa ta yi mashi nauyi, hakan ya ja ya
durkushe kasa a kan gwiwowinsa, kusan a tare suka durkushe kasar da ita. Kuka take
yi sosai tana goggo kanta a cikin kirjinsa...........(DUKKA WANNAN DAƊI NE FA😅
GIMBIYA ZUNAIRA MANYA ƳAN LOVE, TA IYA BAWA FLOWER ƊINTA RUWA YADDA YAKAMATA🥱)

Jin abin yake yi tamkar mafarki ba gaske ba, soyayya wata aba ce mai matikar
kwarjini haɗe da karfin gaske wanda a duniyar nan zata iya zama abu na farko mai
tsananin karfin da babu biyunsa, komai sai da soyayya ake yi, son Allah da Manzonsa
ya ja zamu iya bada rayukanmu a kansu, haka zalika san iyayenmu yasa muke binsu sau
da kafa, muke kuma burin ganin farincikinsu ko da zamu rasa namu farincikin mu yi
bakinci, su umarcemu ko da bamaso haka zamu aikata dan son da muke yi masu, soyayya
ta fi karfin dik tinanin mai tinani.

Hannunsa ya kai da kyar ya iya riko nata hannayenta da take ta bubbuga kirjinsa
ta rasa ina zata sanya ranta saboda daɗi. Yau ji yake yi kamar zai yi hawaye shi
ma, idanunsa sun yi jajir kamar wuta.

"Ranki ya daɗe da gaske kina sona? Da gaske kike yi?". Da kyar ya iya faɗar
hakan.
Kai ta gyaɗa mashi cikin wani irin tsantsar farinciki, ta kasa yin magana. Sake
hannayenta ya yi tare da tallabo kanta da take ta gogawa a jikinsa, ya ɗagota suna
fuskantar juna. Idanunta a rufe ruf sai hawaye dake ketowa kamar hanyar ruwa.

Hannayensa ya kai saman face ɗinta. "Ranki ya daɗe ina neman alfarma a mun
inzini in goge waɗan nan hawaye".

Idanu a rufe cikin kuka ta ce. "Ka barsu su zuba my hero, ka kyalesu kawa, na
farinciki ne". "To ai ni ganinsu a face ɗinki babban tashin hankali ne a gareni, ba
zan iya jura ba".

Wani irin sanyi ta ji ya kara ratsa zuciyarta. Hannayenta ta ɗaura a saman
shoulders ɗinsa.
"Dik yadda kake so ka yi my hero, ni dai nasan hawayen ba zasu dai'na fita ba,
dan yau zuciyata ta karɓi sakon farincikin da bata taɓa karɓar irinsa ba, saƙon da
ta jima tana jira, har mafarkinsa nike yi".

Goge mata hawayen ya fara yi cike da tausayi da soyayya. Ina ai kin dakatawa
suke yi kamar yadda ta faɗa, yana gogewa wasu suna zubowa, ya rasa ya zai yi, ji
yake yi kamar an mallaka mashi ita.

Zame hannunsa daga kumatun nata ya yi, da kyar ya miƙe tsaye, cak ya ɗauketa suka
nufi wajen koramar nan, dan yaga da gaske hawayenta ba zasu dai'na zuba ba. A saman
dutsen kusa da ruwan ya zaunar da ita, a kusa da ita ya zauna tare da sanya
kyawawan fararen hannunsa ya taro ruwan dake zuba.

Face ɗinta ya fara wanke mata yana cigaba da rarrashinta. Da kyar ya samu ta yi
shiru, kasa cikin ruwan dake gangara izuwa wajen da yake taruwa ya tsaya, a gabanta
yana kallan face ɗinta, har lokacin idanunta a rufe, da alama akwai ɗan kunyarsa a
tattare da ita.

"Ranki ya daɗe zaki iya buɗe idanu yanzu na gama wanke maki face ɗinki". A sanyayye
sosai ya yi maganar.

A cikin ranta ta furta sai kace an ce mashi saboda ya wanke mun face yasa na rufe
idanu. Shiru a fili ta yi bata amsa shi ba, kuma bata yi kamar zata buɗe idanun
nata ba.

Yana tsaye yana kallanta unexpext wani tsuntsu mai bala'in kyau launin blue da
ratsin yellow a wuyarsa ya sauƙa mashi a saman shoulder ɗinsa, hannu ya kai cikin
dabara ya capko ɗan tsuntsun mai shegen kyau.

Zuba mashi idanu ya yi yana kallonsa. Ya ɗan shagala da kallan tsuntsun ya
tsinkayo voice ɗinta a ɗan sarkafe ta ce. "Ruwa nike san sha my hero". Ta yi
maganar tare da waro idanunta wajen.... Ni kam na ce ai dole ki nemi ruwa gimbiya
ƴar daddynta......🥱



Please Login or Register in order to submit comment