ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Doctors aka karbi Hawwa jikin Mom na rawa saikuma ta dauki wayanda takira Excellency shima dasauri yace  gashinan zuwa zai taho da Khaleel

"Kusan 1hr basuji komiba saiga Excellency tareda Khaleel dayayi zuru zuru yana shigowa hospital din yace  Mom suna wani daki? Da sauri ta nunamai kawai yawuce da gudu Doctors yagani kanta arude yace  wat happened to Matana? Wat happen to my wife? Dasauri Dr yace  calm down daidai yanama Hawwa wani allura a vein sannan yadago yana cire handglove tasauke ijiyan zuciya yace  Alhamdulillah idanun Khaleel sunyi ja yace  wat happened? Yama kasa daukan paper yarike suka fito su Mommy sukai wajen da gudu Excellency yace  meya samata likita murmushi yayi yace  congratulations to all of you Mrs Khaleel is pregnant! Chak Khaleel ya tsaya yana kallon Dr Mom tayi wani ihuuu ta rungume Excellency shikuma kawai yadaga mommy chak yana juyi da ita kaman yara bakin Khaleel nadan rawa rawa yace  wh& ..why was she bleeding? Dasauri Mom da Excellency suka tsaya chak jin tambayan da Khaleel yayi dahar murna ya mantar dasu, Dr yace  I can for a fact tell you ba one baby ne ke cikin matanka ba! Definitely daya yafita but she s still pregnant zamuyi scanning and we need to put her on a bedrest, cus mahaifanta baida kwari for now maybe sai tafita daga first trimester, she needs to avoid working, lifting heavy objects, intercourse etc yanzu ma I think ahhhhmmm& . Dr"

yakasa magana Khaleel yace  wat!? Talk adanhankali yace  yanzu ma

I think yawan sex yasa Baby daya yafita wani kalan dukawa Khaleel

"yayi kawai yakama kanshi sai Excellency yazauna kusada shi, Mom tace  dakina ma zata dawo wlh kafin ya firar da sauran yaran bata kara zuwa wajenshi sai ta shiga wata ma biyar Excellency yakama kafadanshi yace  it s okay Khaleel idanunshi sunyi jaa yace  Dad I am very happy and sad duka I m going to be a father with the woman that I love! But mistake dina yasa I lost one Baby that means she has been having pains ta boyemin just to make me happy murmushi Dad yayi ya gogemai fuska yace  it s okay Allah ne yabamu tana haifosu karku bata lokaci saiku kara wani cikin right? Dasauri Khaleel yace  yes Dad lemme go to my wife duk sukabi Khaleel dakin hannun Hawwa Khaleel yarike ya manna mata kiss a goshi wlh wani kalan sabon soyayya yaji yana mata wanda baitaba mata shi da ba, Mom ta shafa fuskanta tace  ashe saisa take yawan bacci any small chance ta samu ta bingile Excellency na murmushi yace  to yarona yayi aiki da cikawa dan turo baki Khaleel yayi ashagwabe yace  Popppps shafa kanshi Excellency yayi yace  Weldone my Boy! Jarumin jarumai!"

"Kukkuruku gari yawaye kawai! I will give Hawwa gift kaima I will give you gift for all the hard work! Good job my Son! hararansu Mom tayi cikeda jin dadi da takaici tace  like father like Son takalli Khaleel tace  wlh Alhaji kamai kashedi na kamashi yana kokarin yima yarinyar nan wani abu sai nacimai mutunci wlh dakina zata dawo na lurada ita da kyau Excellency na shafa kan Khaleel yace  ai zakayi hakuri ko? Kaga she s on bed rest atleast zuwa dai tagama bed rest din ai kai Dr ne you know everything better than me dan turo baki yayi yace  zan hakura but Dad tell Mom karta hanani shigowa dakin, I can come whenever I want to Dasauri Mom tace  as long as ina wajen daku yes Dasauri Khaleel yace  Dady kaganta ko mezatayi awajen? Suna cikin gardaman saiga Dr yace  time for scan Khaleel da kanshi ya gyara Hawwa yabude cikinta only MombDa Excellency duk suna tsaye yafara scanning din suna kallon machine din Khaleel na rikeda hannun Hawwa yana murmushi sosai kafinma Dr yayi magana yace  Ya Allah!"

Pops Moma kunsan menake gani kuwa ? Sai kawai yasaki hannun Hawwa yafadi kasa yayi sujjada sai kawai Mom da Excellency suma suka bishi duk suka dago Khaleel yayi wajen screen din yana goge hawayen dasuke fitomai da bayan hannu yataba screen din yace  3 babies Pops Doctor yace  kwarai fourth one ne yafita wani ihu da Excellency da

Mom sukayi suka rungume juna sai kawai Mom tafashe da kuka ba

kakkautawa tace  babu abinda bamu gwadaba dan na haifamana yara

"dayawa Allah baiyiba but yau Hawwa tazo ta daukesu acikinta Alhaji nayi alkawarin azumi guda uku just to say thank you to Allah Excellency yace  wlh nima zanyi ya isa stop crying Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulilah Allah yaba Hawwa lafiya yakawo mana jikokinmu lpy duk suka juyo suka kallo Khaleel dake goge Hawaye Excellency yace  sabida bannar dakayi yasa yanzu 3 ne not four Madam ki samai ido nabaki dama ki ci masa mutunci idan yayi kokarin yin wani abu kinji dasauri Mom tace  angama Khaleel yaturo baki daidai lokacin Hawwa tashiga bude idanunta dasauri Khaleel yayi wajen but kafin yakai Mom da Excellency sun rigashi kawai ya tsaya, shafa kanta Mom tayi tace  My Daughter Hawwa na kin tashi tell me meke miki ciwo yanzu? Dasauri Excellency yace  meke miki ciwo yanzu eh? Kinason wani abu "

"Binsu take da kallo Hawwa tama kasa magana Mom ta manna mata kiss a goshi Excelelncy yakama hannuwan Hawwa ya manna mata kiss Mom tashiga mata kiss har a fuska da kunne kaman zata hadiye Hawwa tace  sannu yarinyana mai kyau fine girl mezakici na dafa miki da kaina daidai lokacin Khaleel daya kasa hakuri yace  Mom and Pops wai matar kune Hawwa na? Dukansu kallonshi sukayi harda Hawwa, kwankwaso yakama yace  ku matsa min nayi magana da matana mana haba! Dan murmushi kadan Hawwa tayi tace  Momy zansha ruwa mom da Excellebcy har ana rige rigen zuwa dauko ruwa Khaleel na ganin haka yawani rungume Hawwa da sauri yace  congratulations to Us yakai hannunshi yadaura akan cikinta murya chan ciki yace  congratulations to us! Thank you Moonshine for this amazing gift! Thank you for carrying my child!"

"Hawwa me and you are going to be parents! You re pregnant Hawwa! Nina miki cikin! Akwai yarana anan! Yashafa cikinta yajuyo da fuskanta suka kalli juna idanunta sun cika da hawaye, she can t believe tanada ciki awani irin hankali Khaleel yace  thank you! Murya chan kasa yace  I love you Hauwa u gently yakama lips nata yashiga kissing ahankali with so much love and affection yana shafa tummy ta bude kofan da akayi yasa Hawwa ta karbe bakinta da sauri Mom tagansu sarai Excellency ne bai gansu ba ta watsama Khaleel harara tace  tashi anan nabama y ata ruwa tashi Khaleel yayi Hawwa ta sunnar da kanta wani kalan kunyan Mom da Abba take shikenan kowa yasan mesukayi tasami ciki Mom ta zauna kusa da ita tana murmushi"

"tace  zona kara rungumeki tawani rungume Hawwa, Hawwa na boye"

"fuskanta Excellency yace  yarinyana badai kunya ba wlh, d ana yayi"

aiki da cikawa Hawwa taboye fuskanta ajikin Mom da sauri Khaleel yayi dariya yana wani kallon Hawwa he can t believe she s pregnant wow! She took in so fast! So he s this good wow sharp shooter!

Yawani kara murmushi yana feeling kanshi irin shi ga champion.



EPISODE

Sai bayan tahuta sosai an sake mata allura wanda Khaleel da kanshi

"yamata sannan yadauketa chak suka fito Mom da Excellency biyeda shi abaya zuwa side dinsu Mom, Mom tace  muje dakina direct duk kunya Hawwa keji aikuwa sai dakin Mom dake gyare tsaf ya kwantar da ita akan gadon kanta akasa Excellency yace  bari na kira Malam na bashi wannan good news din Mom itama cikeda farin ciki tace  bari nakira Ammi duk suka fice daga dakin aiko kaman abinda Khaleel ke jira kenan da gudu yahau gadon da gangan Hawwa tace  Mooo hannu yasa abakinta yataushe yace  mehaka? A sangarce Hawwa tace  you need to maintain distance of at least 6feet from me zaro idanu Khaleel yayi yace  6feet? Sabida ba sadaki nabiya akanki ba wani irin murmushi Hawwa tayi sai kawai ya kwantar da kanshi kan cinyanta yadaga riganta yana kallon cikinta yace  Hi this is Daddy, Dady Ibrahim Khaleel, I want you to know me better than kowa cus naga su Pops da Mom are in competition with me, nine Dadyn ku kunji, nine nasa abuna ajikin Mamanku tureshi Hawwa tayi tace  time up Mr Ibrahim Khaleel mai abu dawani irin sauri ya rungumeta yashiga kissing cikinta yace  wlh I am so happy I m very very very happy I love my children "

"Kaman zai bude cikinta yayita musu kiss Hawwa tayi shiru tana kallonshi kawai saitaji she s grateful to Allah daya bata cikin nan, Alhamdulillah kawai zatace, mijinta na son cikin same with iyayenshi ma, Alhamdulillah Alhamdulilah, dago kanshi yayi yakalleta ahankali ta shafa fuskanshi tace  menene ke damunka? Murya chan kasa yace"

" this pregnant is just 4weeks old, tayaya zan iya hakura har kikai"

"su 12weeks ko 16weeks banyi komiba? Ai saina mutu, but I love my"

"children more than anything komenene zan hakura karnasa another one yafita, but I will buy drugs for you dakesa mai ciki tayi karfi sosai, you will be so strong sosai take kallonshi duk sai taji yabata tausayi even though this is going to be a sweet journey but it will"

"be so tough on Khaleel cus mabukaci ne na karshe dukowa tayi ta mannamai kiss a lips murya chan kasa tace  everything will be okay I will take care of you kaji, I love you tashi gabanshi yayi sosai dasuri yace  I love you too bargon Mom yaja yarufe kafafunshi yafito da dick din yakama hannunta yakai kamawa tayi tashiga matsamai yana wani irin motsi tanamai kiss a fuska murya chan kasa yace  I love you Hawwa na! Thank you for the babies I love you I love you ahankali tace  I love you too daidai Mom tabude kofan tashigo aguje Hawwa ta zare hannunta tadaga kanta Mom tabi Khaleel dake kan cinyanta da kallo yana kwance abinshi yahade rai tace  ba cewa nayi you should stay 6feet away from her ba, tashima kabar dakin wandonshi yashiga gyara wan sai kawai yadaga bargon yace  ni side namu zamu koma ai i can take care of my wife itama Mommy cikeda bala i tace  toh mai wife baza a bayarba, ai ba wife dinka kadai bane karfi yaci daru ya danne take me to court saura kadan Hawwa tayi dariya jin bala i da Mom keyi da Khaleel yawuce yafita Mom tayi wajenta da sauri tace  don t mind him bazan dinga bari yana damunki ba fadamin me zakici Mamanki is so happy nace tazo ta dubaki tace zataso, mezakici ? Akunyace tace  Mom ni bazan iya saki aiki ba ai inada karfi zanyi Zaro idanu Mom tayi tace  bedrest kike tsinke bakidagawa kika daga kuma naci miki kaniya dan murmushi kadan Hawwa tayi kanta akasa hannu Mom takai tadago fuskan Hawwa anatse tace  I know me and you mun fara at a wrong foot, I have my reasons I was feeling insecure kan zaki kwacemin yaro, but after nazauna dake kinzo this side nafara fahimtan you re not abinda nake tunani you re and you deserve that love da d ana yake miki cus you love him the same way too, forget duka maganganun danamiki da Hawwa cus nariga nagani a idanun Khaleely you are his choice! He choosed you dakansa! And aurenku is for life da izinin Allah, you ve made Khaleely a better person a responsible man"

Trust me lokacin da yarinyar nan keda cikin Noor ko sai daya bai taba

"kallonta ba kawai dai an haifi Noor ya karbi abinshi, with case naki is different yarona is very intentional akanki! He s really changing"

"yadaina clubbing ko drinking, he goes to work kullum saving lives, we"

"gave danmu rayuwa mara purpose mara alkibila thinking that is life make yaronku happy that s all that matters but kinzo kince no kin juya akalan rayuwansa Khaleel yasan meyakeyi he takes Noor to Islamiyya idan tadawo yana zama da ita yaduba assignments nata, he s now a good father and a better son duk haukan dayake mana ada yadena and it s all thanks to you! Thank you Hawwa be free with me kinji, think of me as Mom dinki data rasu, I will always stand by you and support you kinji gently Hawwa ta rungume Mom murya chan kasa tace  Mommy I m sorry nima for everything dana miki I hurt you as well mom na shafa bayanta tace  bakimin komi ba

Please Login or Register in order to submit comment