ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kanta ya daura kan kirjinshi skin to skin Sam yayi snapping, fuskanta ya kalla saikuma gently yadaura fuskanta kan kumatunshi irin ita tamai kiss din nan akai snapping, kafin yayi murmushi sosai yace  that s enough  yatashi hannunshi yadaura kan cikinta dayaji babu komi ya matse kusan sau uku yayi sannan tafara tari yazare hannun nashi kawai yatashi ya tsaya chak yana kallon yanda take tarin da gashin kanta da yanda gashi suka kwanta akan goshinta, kafin tabude idanunta tass tadaurasu cikin nashi, ruwan gashinsa ne ya diga akan fuskanta da sauri ta lumshe idanunta, dan murmushi yayi yace  you can go I will call you tomorrow akan case"

"din yajuya yawuce abinsa, takai kusan 1min a kwance wajen sannan ta"

yunkuro ta tashi ahankali tana kallon wajen yanda suka cigaba da

"party su abinsu DJ yasaki waka, mikewa tsaye tayi ahankali ruwa na diddiga daga jikinta tana kalle kalle kozata gyalenta, hango gyalen tayi acikin ruwa chan tsakiya for the first time taji hawaye na neman zubomata tadaure tahana shi zubowa ta fuzar da iska tajuyo da kanta hangoshi tayi shisha na bakinshi yana rawa ahankali juyawa tayi tafara tafiya ahankali jikinta na rawa rawa ji take kaman akwai ruwa acikinta da wuyanta, ruwa na diddiga daga jikinta har zuwa gate tafito taga su Salman tsaye da blanket a hannunshi da wayanta da sauri yataho wajenta yace  Yallabai yace abaki thi& & . Wani mugun kallo tamai sannan tasa hannunta ta fizge wayanta tawuce, dasauri Salma yace  yace muyi dropping naki agida ki dauki motan ki ko kallonshi batayiba tafice daga gidan tashiga tafiya jinta take kaman tsirara ba dankwali ga kayan jikinta na tsiyaya Allah yasa unguwanma babu mutane wajen wani bishiya taje ta tsugunna wayanta ta bude tai dialing number Ni ima wayan na gab da katsewa tace  Best please I will share my location kizo ki daukeni muryanta Ni ima taji yasa atsorace tace  what happen to you Hawwa? Why is your voice sounding like that? Are you sick ? Voice nata nadan rawa tace  I will tell you idan kinzo cikeda damuwa tace  bazan iya zuwaba yau accreditation akema hospital namu but bari nakira Baban Yaseer yazo ya daukeki yana gida send me the location tana maganan ta katse wayan Hawwa tai sharing lokacin din, tana duke awajen kusan 11min taji anyi horn dasauri tadago kanta Baban Yaseer tagani yana fitowa daga mota da sauri yazo wajen tana kallon yanda har lokacin take diga yace  wat happened to you like this ? Girgizamai kai tayi tama kasa magana tana kokarin mikewa tsaye bishiyan ta dafa tamike kanta akasa, da damuwa yace  Hawwa juyodakai tayi zata kalleshi sai kuma tai baya zata fadi cus jikinta ya sandare sanyi takeji kodan sabida yanda ta firgita tajita cikin ruwan da bata taba shigaba dawani irin sauri Baban Yaseer yakai hannunshi yakama hannunta yace  Hawwa tsayar da ita yayi ganin yanda ta kankame jikinta tana shaking yasa da sauri ya saketa ya shiga cire jacket na jikinshi na suit da sauri ya daura tabayanta itama Hawwa da sauri ta kankame jacket din jikinta na rawa asanyaye yace  let s go fara tafiya tayi still taji kaman zata fadi da sauri Baban Yaseer yatareta gently yasa hannunshi akafadanta yana kallonta yashiga tafiya da ita tana takawa ahankali har zuwa"

inda motan nashi yake yabude gaban motan daidai zai sata motan

Khaleel yafito daga gidan idanunshi suka sauka kan Hawwa dayaga an

"karama jacket wani ya dafe kafadanta yana bude mata mota tana kokarin shiga, tsare motan da mutumin da Hawwan yayi da ido, ta shiga ta zauna ahankali shikuma Baban Yaseer ya maida kofan yarufe mata yawuce yabude booth yana addu a Allah sa akwai something na Ni ima abayan"

motan yabata& .

"Khaleel na kallon motan yace  slow down rage gudu driver yayi,"

"hannu ya mika batare daya dauke idanunshi daga kallon motan Baban Yaseer ba yace  give me that veil Dasauri Salman yabashi wani leda mai kyau da wet gyalenta ke ciki karba Khaleel yayi daidai sunzo saitin motansu yace  break taka burki driver yayi yasa hannunshi ya sauke glass na bayan motan kasa yace  horn aggressively! danna horn driver yayi da karfin gaske na rashin mutunci yanda Ogansa yace kaman zai cire musu kunne dayasa Baban Yaseer dake neman abu a booth yadago kanshi ya kallesu itama Hawwa ta dago kanta jikinta na rawan sanyi takallo motan dake musu horn din bala i, ido ta hada da Khaleel dan motan Baban Yaseer ba tinted bace, wani irin kallon zamu sake haduwa yama Hawwa kafin yasa hannunshi yaciro wet gyalen yajefo saman motansu ranshi amasifan bace sannan yace  let s go driver yaja glass na motan sama da gangan yasa aka bade Baban Yaseer da kura suka wuce abinsu, rufe booth din baban Yaseer yayi yadawo gaban motan ya kalli gyalen yasa hannu ahankali yadauka yadawo side na Hawwa yabude yana kallonta yace  ba gyalenki bane wannan ba? Me yaranchan suka miki? Meya hadaki dasu? Yayi maganan ranshi adan bace, yace  What did they do to you? Sune suka saki a ruwa? Basusan you can t swim ba? Dan lumshe idanu tayi kafin tabudesu asanyaye tace  swimming pool na fada by mistake basu suka saniba Tausasa muryanshi yayi yace  what are you even doing anan area private properties ne nan na manya yawanci anan yaransu ke hada parties ahankali tace  aiki aka turoni dan shiru yayi yana kallonta ahankali yace  if anybody hurts you, u can always tell me Hawwa? I would be your protective shield, Are you sure you re fine babu abinda aka miki ? Gyadamai kai tayi tareda sauke kanta cus batason yanda yake kallonta veil daya gani yabata ta amsa yarufe kofan yadawo yatada motan ya kunna heater sannan yaja motan bini bini yana kallonta chan yace  motan kifa ?  Yana chan gidansu gobe zan tura"

colleagues dina su daukomin gyadamata kai yayi agaban wani shago

yayi parking ya shiga coffee yasaya mata me zafi da abinci yafito

"side nata yabude ya ijiye mata yana bata coffee karba tayi tace  thank you maida kofan yayi yadawo yashiga yatada motan yasake parking awani shago yasai hijabi yadawo yazauna yabata yace  put this on kafin Baba or yan anguwan nan naku afara surutu kin dawo ba hijabi gyadamai kai tayi ahankali tace  thank you har gaban gidansu yayi parking yau Baba baya kofar gida bude motan tayi ahankali tace  thank you Baban Yaseer harta yunkura zata fita softly yace  Hauwa u ahankali tajuyo ta kalleshi hada ido sukayi dasauri ta dauke kanta, dan fuzar da ijiyan zuciya yayi kaman abu na damunshi murya chan kasa yace  promise me you will take care of yourself dan murmushi kadan tayi tace  tom tasake yunkurawa zata fita asanyaye yace  if something happens to you bansan yaya rayuwana zata kasance ba! Da bala in sauri Hawwa ta dago idanunta ta kalleshi, gyadamata kai yayi yace  Ni ima will be devastated and duk abinda yasami Ni ima nizai taba ko ? Murmushi tayi tace  hakane, thank you Baban Yaseer a gaida Yaseer and Yasmeen, saida"

safe gyadamata kai yayi tafita zata maida kofan tarufe yace  Hawwa dadan sauri ta kalleshi kaman akwai magana abakinshi ganin kaman tana kokarin gane abu yasa yace  if you need anything tell me or your friend kinji gyadamai kai tayi tana dauke kai tajuya zata wuce yace  Hawwa sake juyowa tayi dadan sauri akuma rude murmushi yamata mai kawata fuska yace  hijabin nan yamiki kyau wani irin bambaram

maganan yamata a kunne hakan yasa kawai tajuya da sauri ta shiga

gidansu.



EPISODE

Babu kowa a tsakar gidan hakan yasa tawuce dakinta tasa hannunta a

aljihu taciro key motarta dake wandonta key dakinta dake jiki tasa tabude dakinta ta shiga ciki ta ciccire kayan jikinta tanemi wasu kaya harda rigan sanyi ta saka ta kwaso kayan tafito tasasu a bucket anjima idan tarage jin sanyi zata wanke su yunwa takeji sosai abincin

da Baban Yaseer yasaya mata ta faraci tadauki wayanta tana daddannawa

har zuwa magrib tafito tai alwala tashiga tai salla tana zaune tana

"zikiri kaman daga sama taji muryan Baba na kiranta kaman zai daga gidan ransa abace tafito, cikin fada sosai yace  wato yanzu kin kawo matsayi kin isa sabida kinga kece ke bada abincin da akeci agidan sai yanda kikeso zakiyi, bakiji ina kiranki bane? Baba fa ya iya masifa sometimes itama takanga kaman zafin Baba ta dauko baki tabude zatai magana yadaga mata hannu alamun tai shiru ya nunata da hannu yace  Hawwa yanzu nizan kawomiki abu sabida tsabagen isa da son nunamini ni ba kowane arayuwanki ba ban isa dake ba tunda bani bakici bani baki sha banda kafafu kece ke nema ki bamu, Hauwa nizan kawo mutumi ki aika amai dukan jina jina ? Masifan da Baba yakeyi yana magana da sauri yasa bama ta gane me Baba ke fadaba hakan yasa tace  Baba maganan wa kake haka?  Maganan uwaki nake! Ya zubamata ashar yana kumfan baki, yace  bakida mashinshini shekaranki talatin agidana nayi shiga nayi fita na nemo miki Alai Kabiru kinsa yaran aikinku sunje sunmai jina jina daga asibiti nake yanzu faduwa gaban Hawwa yayi sosai yanzu su Hayatu dukan Alhaji Kabiru sukayi? No anya? There s no way zasu dakeshi she knows her team, yanda tai shiru hakan ba karamin batama Baba rai yayi ba yanuna kanshi yace  Hauwa nike miki magana kika tsaya kina kallona ba uppan eh ? Umma tace  to kai waye banda abinka Malam, gaka ga ita kadan kagani ai kallonta Hawwa tayi saikuma takalli Baba da idanunshi sukai jajir yana kallonta ahankali tace  Baba kayakuri nayi kuskure aika su Hayatu danayi su tsoratasa amman na tabbata basu tabasa ba Baba karya yayimaka Baba namata wani kallo yace  nafito daga asibiti yanzu ni da Malam Sama ila kice karya yamini ? Gyadama Baba kai tayi kafin ahankali tace  Baba kayakuri banason na batamaka rai yasa nakasa fadamaka, banason Alhaji Kabiru, ni bazan iya aurenshi ba bazan iya zama dashi ba saisa nasa su tsoratashi sabida yarabu dani ihu Baba yayi yace  so kike na ninke hannu ina kallonki kikai shekara hamsin agidana baki aure ba? Me kike nema ajikin da namiji da Alhaji Kabiru baidashi? Bakimaji dadi kinsameshi ba keda kikai kwantai agida lumshe idanu Hawwa tayi maganan Baba na mata zafi azuciya, Baba yayi ihu da kusan duka yan anguwan na jiyosu yace  nagaji da zamanki agidan nan nagaji Hawwa ki tattara ki barmin g1dana idan kinsan baki shirya aure ba gwara nasan eh zaman kanki kike da ki zaunamin agida ahaka bude idanu Hawwa tayi takalli Baba idanunta sunyi ja ahankali"

tace  Baba ni kake kora daga gida? Azuciye Baba yace  Abinda

kikeso kenan tuntuni ban barkiba yanzu nabaki dama kije kiyi zaman

"kanki hawaye masu dumi suka zubomata dasauri tashare su takalli Baba tace  Baba tunda nataso arayuwana bantaba nayi wani abin kunya dazai jamaka abin magana agariba, nakare mutunci na, nayi karatu nadage nazama wani abu sabida na taimakama mahaifina, na dauke maka duk wani wahala da tunani dazakayi da damuwa, Baba kadauka banson aure ne? Kadauka ban gaji da maganganun dakakemin kullum ba? But ya zanyi banda mai sona banda mai nemana titi kakeso naje natare hanya nace sai anzo an aureni dole eh Baba? Yakakeso nayi da raina Baba?"

"Umma ta tasani agaba, kaima haka, yan anguwa haka ina zansa kaina naji dadi Baba yakakeso nayi da raina? Banda me aurena Baba yace  karya kike Malam Kabiru dakikasa aka dakeshi fa? Shibamai son aurenki bane ? Hawaye Hawwa ta goge tace  bana sonshi bazan aureshi ba cikin fushi Baba yace  nikuma idan bazaki aureshi ba ki tattara kibarmin gidana nasan banda y a Hauwa nahuta Hauwa zatai magana Baba yace  fita kibarmin gida kallon Baba Hawwa tayi sai kawai ta share hawaye ta tajuya tana huci sosai takoma dakinta, tanada zuciya fa babban akwatinta ta sauko dashi kasa tabude sip tashiga kwashe kayanta tana zubawa ciki tana goge hawaye masu zafi da bayan hannunta taje gaban madubi ta kwashe kayan shafanta tasa tahade akwatin ta rufe taduki wuyanta tasa ajakan goyon ayanta tafito tanajan jakan da karfi Umma ranta kaman an wanke da ruwan zamzam ta taho da sauri tace  au da gaske Hawwa tafiya zakiyi eh? Bazaki bama Babanki hakuri ba ki yarda zaki auri wanda yakeso ki aura ba? Tafiya zakiyi yanzu da daddaren nan ihu Hawwa tayi.  Tashin mini daga gaba Umma! Dasauri Umma ta tashi ko kallonsu Hawwa batayiba taja akwatinta tafito waje ga mutane a kofar gidansu ko kallonsu batayiba tadinga jan akwatin tana tafiya ranta yayi masifan baci, wlh

Please Login or Register in order to submit comment