ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

din kawia tajama Hawwah tana zare gyalenta ta yar akasa, Hawwa tayi ihu tanaso ta kwance kanta takasa"

mata kusan 4 suka shiga kokarin bude mata riga Hawwa na kokawa dasu

daidai sunja hannun rigan down nata suna barkawa har bra nata ana

gani mai bala in kyau red Hawwa kawai tafada cikin ruwan swimming pool din day is not deep daidai aka bugo kofan dakin aka shigo

Khaleel ne yana huci.

TWO EPISODES FROM NA GOBE



EPISODE

Khaleel na sanye dawani milk yadi mai taushe anmai milk dinki irin

"ango sak dinnan ransa abace, tundaga kan Mom yakalla zuwa kan matan dake wajen swimming pool din ga gyalen Hawwa red akasa, ga Hawwa cikin ruwan tana kokarin jan riganta dasuka barka tana ana kare gaban bra nata dake showing, wani irin kumfa zuciyan Khaleel yafara yakalli securities din strictly yace  did you touch my wife?! Matana kuka taba!? Yayi Ihun da saida ita kanta Mom saida ta daura hannu a kunnenta tace  Khalee& & .  Shut the fuck up Mom! Khaleel Yama Momy ihu kaman wanda yazare yace  I willl come back to you yasake kallon securities din da jikinsu ke kyarma sosai danshi baya wasa da ma aikatan su so ana tsoranshi sosai cus yafi kowa power agidan nan he rule Baban shi da Mamanshi yace  Matata kuka tattaba? Kuka yagama kaya ? Jikinsu nadan rawa sukace Madam tace  ayi stripping nata amata wanka ashiryata akai maka kanta Khaleel yayi wacce tai maganan kaman zai rufeta da duka yace  duk duniyan nan babu mace ko namiji that have any right over jikin matata banda ni! How dare you guys, dukanku kafin nayi counting 3 ku kwashe kayanku kubar this"

"house har abada you are fired, don t ever step in to my house again yayi maganan yawuce da sauri yadauki sabon towel yayi wajen pool din yaduka yana kallon Hawwa da ta tsorata iya tsorata dan batasan such kind of life exit ba kaman a film wai ama yarinya wanka akaita wajen wani, idanunta sunyi ja but batai kuka ba ya warware towel din yakai"

hannunshi da sauri yajawota ta taho yadaura towel din ta gaban

kirjinta ariketa yafito da ita tana tattaka matattakala yazo ta

"bayanta yajamata zip sama sannan ya warware towel din yarufa mata daga baya yakama hannayenta yana dubawa yanda duk sunyi ja alamun an rike mutum kawai yasaki hannun yawuce inda mom take tray kayan massage dake kusada ita dana pedicure da ake mata Khaleel yasa hannu yawani kabar kararrarra!!!!Abubuwan sukai kara akasa Hawwa ta kalleshi dasauri tana tsaye ganin abinda yakema Mamanshi, Khaleel ranshi yabaci yace  Mom who do you think you are kisa adauko min mata daga side nawa akawota nan ki sa mata su tabamin ita kafin ni nama tabata? Mom na kallon kwayan idanunshi ganin yanda ranshi yake abace tace  this is the tradition, this is what we ve always done to duka matayen ka, bayau aka faraba nothing new Khaleel just tradition amugun zuciya Khaleel yace  fuck the tradition and fuck you Mommy! Bura uba Hawwa ji tayi kirjinta ya buga kunnenta yamata wani dummmm jin yanda Khaleel ya zagi Mamanshi, No she can t stand anan, wani irin tarbiya mutanen nan suka bama dansu? Yau kota haukace bazata taba iya zagin Baba ba kai ko Umma ma datake ba mahaifiyarta ba, dasauri tai wajen kofa zata fita PA Mom ta tare Hawwa ta tsaya turus tana kallonta, Khaleel yace  idan kin sabama those creatures dakike auromini an gayamiki matana is part of them ne haaa? Yanuna Hawwa da hannu yace  nina nemo matana dakaina, nine aurota who gave you right na adding nata in to your stupid old age tradition Mommy?"

"Ban yarda wata taga jikin matana ba! Hawwa was completely created and brought into this world for me! Mommy me! Me alone not you, not your dead Ass brain big for nothing workers kinji! Daidai lokacin aka bude kofa aka shigo Excellency ne da Musbahu da Mahe shigowan su gidan kenan ko lura da Hawwa basu yiba yayi wajen Khaleel dasauri harda dan gudunshi yakama Khaleel yace  Leely? Khaleel look at me daina kallon Maman ka what happen? Khaleel na kallon Mom dake kallonshi kaman zai kasheta yace  ask your wife Pops yana rike da yaron gam yakalli Mom yace  me kikama Khaleel Madam ranshi yabaci haka? I told you to avoid batama yaron nan rai ko? Me kikamai tundaga compound nake jiyo voice nashi wat did you do? Dan ijiyan zuciya Mommy ta sauke she s extremely hurt har muryanta baya fita da kyau ma kawai bataso tasaki kuka cus Hawwa na wajen ne bazataso taga weakness nata ba, ahankali tace  zagina yake tayi sabida nasa akawo matarsa zamu mata wanka mukaimai ita dakinshi cikin mugun masifa"

Excellency wanda yamafi na Khaleel yace  ba dole ya zageki ba!

"Dasauri Hawwa ta kalli Excellency itama, yace  yau yarona zai tare"

"yahuta who asked for your opinion Khaleely yacemiki yanaso kuma matanshi wanka ne? Maisa kin cika shishigi allow children to do as they please suyi enjoying rayuwansu mana haba ke wace irin fitinanniya ne eh Madam? Dasauri Mahe yace  it s okay brother shima yakama Khaleel dake huci sosai yana kallon Mom ranshi abace yace  ya isa Son it s okay calm down please dau matarka ku koma flat naku dan Allah fizge hannunshi yayi daga na Mahe dakuma Babanshi kaman dasu yake fada yawuce zaiyi wajen Hawwa Mom bakinta yashiga rawa sosai tace  Alhaji ni Khaleel ke zaga yana ciwa mutunci sabida that old girl datai kwantai aduniya shiyazo ya taimaka ya aureta! Chak Khaleel ya tsaya sai hannunshi suka fara rawa garrrrr ba kakkautawa, Hawwa na kallonshi, Mommy tace  idan ana kirga matayen dana aurama Khaleely she s the worst in terms of beauty, body, brain gata tsohuwa tukunna ma ba mashinshini juyawa Khaleel zaiyi dawani irin sauri Hawwa tai yunkurin rikeshi amman ina yayi kan Momy kaman zai daki Mom fa Excellency da Mahe suka tare Khaleel but so yake ya fizge yayi kanta, yayi wani ihu yace  Daddy I will kill Mom, I will kill her I hate her! She s abusing matana Momy tace  ku sake shi zoka kasheni sabida na zagi matarka, ku sakeshi kasheni Khaleel cikeda masifa Excellency yace  wai bazaki shiru ba Zeenatu you will see the other side of me fa rai abace idanunshi sunyi jajir Khaleel yace  Pops I m living this house! Faduwa daga gaban Mom har Excelelncy yayi, bakin Excellency har rawa yake yace  kabar gidan nan kaje ina? Ta ina zamu iya rayuwa bama ganin ka atare damu? Dan da Allah yabamu agabanmu kabar gidana when you know nace maka I want to live taredakai forever Khaleel na fushi sosai yace  I am taking my wife and my daughter mubar gidan nan bazan taba barin matana a inda za a dinga insulting nata ba, I didn t marry Hawwa to get insulted by Mom, idan Hawwa is 100yrs I love her! I fucking love my wife Pops! Nobody can abuse wat I love na hakura! I love love and love Hawwa Pops Kallon Khaleel Hawwa take sosai zuciyanta na bugawa in every word na love da Khaleel ke fadi akanta, Ihu Khaleel yayi"

"Yace  I love Hawwa! Pops inason Matana regardless of koma mecece ita, I& I& & , sai jikinshi yafara rawa da sauri Mom ta sauka daga kujeran tace  Khaleely takai hannu zata tabashi yadaga hannunshi dasauri zai kabar da hannunta kawai ya suma ajikin Excellency"

"Babanshi, Hawwa karan kanta dudda ta tsani Khaleel but saida ta"

"tsorata ganin kalan suman da Khaleel yayi ta tako tazo wajen da sauri,"

"Excellency ya rude yace  Mahe c& .a& & ll his his docto& & & Innalillahi Ya Allah! ya Allah! Dasauri Mahe yashiga ciro wayanshi Excellency yarikeshi gam gam yana kallon Mommy data fashe da kuka yace  are you happy yanzu? Kika kasheshi ai sai ki huta, kin manta yanda right from age 8 zuwa age 13 Khaleel was hospitalized battling for his life, kin manta sabida kinga he is happy and living life girgixamai kai Mom tayi tace  I m sorry, I m sorry Innalillahi Khaleel kayakuri kaji, wlh ina sonka sama da rayuwana gabaki daya duk suna wajen saiga Dr yashigo aka sashi awani bed aka fita dashi asandare, Excellency yakalli Hawwa da hankalinta yatashi from her eyes yace  koma flat naki ki zauna ki huta in sha Allah babu abinda zai sameshi, Khaleel was once a cancer patient but he has been cancer free tun at the age of 13/14 bansan meya sameshi ba nima ba, but lokacin da suma suma sumewa irin wanda yayin nan yanzu yafara ciwon har akai diagnosing nashi da cancer, no no nooo Pops ya girgiza kai yace  Cancer Khaleel bai dawoba in sha Allah, nasan babu abinda zai"

samu yarona koma dakinku kinji babu abinda ko wanda zai kara damunki

gyadamai kai Hawwa tayi ahankali tajuya tawuce.



EPISODE

Tafito tana ganin ana wucewa da Khaleel clinic na gidan tawuce side

"nata ahankali tabude kofa ta shiga tawuce sama dakinta kasama chanza kayan tayi daya jike saitaji gabaki daya ta damu she s not happy at all, so Khaleel yayi ciwo tun yana 8yrs old he had cancer har zuwa age 14? Could this be the reason iyayen suka batashi haka? Suka kasa bashi tarbiya? 0s that the reason suke sonshi haka na fitina? 0s that the reason sukeda asibiti agidansu sabida ciwon Khaleel? Could this be the reason Khaleel yazama likita? Is that the reason Mamanshi ke everything to make him happy bataso abatamai rai saidai afaran ta mai rai? Wani kalan cancer yakeda shi? Babanshi yace lokacin yafara ciwon da yawan suma is the cancer back yanzu wannan daya sume yana cikin"

"magana? Nooooo tafadi da sauri, She knows batason Khaleel ko kadan"

"but she felt so bad dataji yayi rashin lafiya, from age 8 to 13/14"

"that s long time, sai kawai tadinga addu a Allah yasa ba ciwon ne yadawo ba, tadamu sosai iya damuwa sai kawai ta tashi tafada bayi tacire kayan tayi wanka tafito tasaka wasu kaya tasa na bacc tasakai hijabi tafara salloli wlh kawai tadingama Khaleel addu a, har zuwa 3 Hawwa bata runtsa ba, addu a takemai har akai sallan asuba tayi itama sai ta sauko falo tazo jikin window tabude tana kallon tsakar gidan babu kowa banda securities nasu da bindigogi saita zauna akan kujera tai shiruuu chan takara tashi ta leka tsakar gidan but shiru haka tasake komawa ta zauna around 6 ta tashi tasake lekawa ta window Khaleel ta hango yana tahowa side din sanye da kayan jiya ga kanula a hannunsa, dagudun gaske Hawwa tasaki labulen tayi kofa tabude da sauri tana kallon Khaleel chak Khaleel ya tsaya ganin Hawwa tabude kofa tana kallonshi damuwa sosai akan idanunta, wlh kallo daya yamata yasan babu one single sleep a idanunta, sai kallonshi take cikeda damuwa amman ta tsaya chak bata cemai komiba kuma batazo ba shikuma wlh she must show him care, da gangan yawani kama kanshi yace  ashhhhhhhh sai kawai yayi baya kaman zai fadi dawani irin sauri Hawwa ta taho wajen ko silipas babu akafanshi tawani tareshi cikin murya mai bala in dadi cikeda kulawa tace  Khaleeel saukar da kanshi Khaleel yayi awuyanta ahankali yace  jiri take me inside dasauri tashiga tafiya dashi hannunshi yakai yarike waist nata gam itama tarikeshi da kyau suka wuce ciki daidai su Mom da Excellency nafitowa daga clinic Excellency yace  look at wacce kika tsana! Look at them, jibi yanda ta fito ta tari danki jibi yanda yayi kaman ba"

shine yafito da kafansa ba .

Daki Hawwa tashiga dashi akan dogon kujera ta zaunar dashi ya zauna

"taje ta rufo musu kofa tazo wajen sai kawai yaga Hawwa tayi kneeling agabanshi tana kallonshi cikeda damuwa tace  me zakaci na dafa maka? Are you hungry ? Wani dadi ne yakashe Khaleel, kaman mai shirin suma yace  I want to drink kunu and kosai! But I wanna brush nai wanka da salla can you help me to my room ? Dasauri tace  yes tashi tayi ta dagashi yatashi ahankali zatai stairs dashi yace  I can t muje lift lift din taje dashi suka shiga tana rike da shi sai kallon fuskanta yake sukakai sama tashiga kallon dakunan batasan wannene nashi ba wani room yamata pointing hakan yasa tayi wajen dashi tabude"

kofan suka shiga dakin yahadu zaunar dashi tayi abakin gado tace

 bari nasakaka toothpaste a brush bathroom nashi ta shiga yabita

"da kallo da gangan yashiga cire kaya harda wando yabar boxer kadai toothpaste tasamai tafito daga bayin ganinshi zaune ba kaya ga kayanshi akasa saida gabanta yafadi tadai

Please Login or Register in order to submit comment