ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

so uncomfortable but still kallonshi take, Excellency yajashi yace  enough mana Khaleel muje ka zauna yatsu yanuna Hawwa yace  careful Lady! Dont overstep your boundary sauke kanta Hawwa tayi takalli DIG daya girgiza mata kai alamun kartai wani abu, yakalli Excellency yamai alamun yacire Khaleel daga gabanta kaman kwai Excellency yashiga janshi tareda Mommy yace  calm down Son please kaji, dan Allah, don t take it out on this poor woman she s just trying to help us find Noor that s her work, calm down Khaleely na Mommy ta shiga mannamai kiss a hannu tace  calm down yarona, kayakuri, people like this can be so annoying, so mu barsu ayi agama kowama yahuta, calm down she s not worth your anger zuciyan Hawwa"

har wani makyarkyatan baci yake tadai daure batace komiba.

Momy tajuyo takalli Hawwa dake kokarin zama kusada Abraham tace

" young lady ban haifo d ana sabida mata like you su dinga batamai rai ba, next time be very mindful and cautious of kalaman dazaki dinga fadama d ana, inba hakaba zan& . Dasauri Excellency yace  just let her be please na lallashi Khaleel I don t want another drama yakalli Hawwa yace  wat do you suggest now ayi Miss Hawwa ? Sosai Abraham ke kallonta he could see yanda ranta yake abace shima duk sun batamai rai, juyo da kanta tayi takalleshi da sassanyar muryanta tace  wat about last phone dana ce kaduba kagama? Dasauri yana taba system dake cinyansa yace  give me few seconds kafin chan yace  done yatashi yana daukan wasu papers dayayi printing takawo mata yace  so nashiga wayan and this particular contact"

"happens to be most recent calls nata and it s not saved, so na dauka"

and track it down duba takardan Hawwa tayi sannan da sauri takalli

"Excellency tace  Sir can I know awani waje kukakai kudin? Dasauri Excellency yace  kwarbai dawani irin sauri Hawwa tashiga juye juye a office din kaman mai neman abu wani koton calendar dakeda detailed map na Nigeria tagani a bango dasauri takai hannu taciro map din tazo gaban table na dakin ta shimfida map din kowa yataso yazo wajen banda Khaleel tana kallon map din tace  Hayatu pen dasauri Hayatu yabata pen ta karba tai circling wani waje tace  this is inda kukakai kudin kuka ijiye sannan ta kalli paper da Abraham yabata tasake circling wani waje a map din tace  this is location na cellphone datake waya dashi saikuma ta mike da sauri tana kallon map din kowa na kallonta kaman TV, tace  gps location na wayan yana cikin mall ne saikuma ta sake dukawa tanabin hanyan map din da kallo kawai sai sukaga tai circling wani waje gefe daya dakeda dan distance kadan da location na wayan tace  got them! Dasauri kowa na dakin yace  uhmm ? Dasauri Hawwa tace  Sir this is wajen da aka kaimusu kudi almost 20km ne to this mall, kidnappers hardly keep victims nasu a wajen mutane sabida fear of being caught, victim can shout, scream or sick for help, so"

"the nearest place I think zasukai little Noor is Dajin Dawa, this"



place ta nuna inda tai circling da pen tace  I m sure

"suna wajen, let s go dasauri Excellency yace  Alhamdulillah, Alhamdulillah juyawa Hawwa tayi zuwa wajen datake zaune tadauki wayanta shikuma Abraham yatafi wajen kayanshi yana hadawa a katuwar bag pack dinsa, tashi Khaleel yayi yace  I m coming along too Juyowa duk sukayi suna kallonshi banda Hawwa dake duba wayanta data dauka, anatse DIG yace  Yallabai it s dangerous, su kansu basusan outcome na operation din ba, kazauna my team will bring yarku safe tsawa Khaleel yamai yace  I said I m coming along, and I m coming along wani shegen kallo Hawwa tadago kanta tamai kawai tawuce kofa abinta tabude tafice duk suka juyo jin an fita, su Abraham suka bita suma shima Khaleel din yabiyosu, tsayawa wajen motansu Hawwa tayi taciro rigan bindingansu vest tashiga sawa ko kallon inda yake bataiba tadaiji tafiyansa, tadauki black shade nata tasaka sak ta fito bad ass bitch abinta sannan tadago kai hada idanu sukayi da Khaleel dashima ya hade fuska yana kallonta, dauke kai tayi abinta"

tabude bayan motan tashiga tai zamanta.



EPISODE

"Saka vest dinsu su Abraham sukayi, last vest din Hayatu ya dauka ya"

"mikama Khaleel yace  put this on and stay behind us yallabai don t try anything kallon vest din Khaleel yayi yamika hannunshi ahankali ya karba yasaka, Abraham yabudemai bayan motan ta dayan side din yace  here zoka zauna kallonsa Khaleel yayi sannan yataho ya shiga ahankali ya zauna Abraham yarufe kofan, yakoma gaba ya zauna shima, Hayatu ya shiga mazaunin driver yaja motan, dan gyara zama Khaleel yayi ahankali batare daya kalli Hawwa ba dan wani irin haushinta da tsananta yakeji, Abraham yadan leko da kanshi yakalli Hawwa dake kallon glass na motan ga bakin shade a idanunta cikeda kulawa yace  you good Miss Hawwa ? Juyoda kanta tayi ahankali tadan kalleshi ta gyadamai kai tace  yes thanks, set up the drone gyadamata kai yayi yace  sure sannan ya gyara zamanshi yabude jakan jikinshi yana cicciro parts na drone din yana hadawa, har suka soma kaiwa wajajen 7:30 na yamma garin yadan soma duhu, dajine wajen but akwai containers na trailers haka that looks abandon, parking motan sukayi daga nesa but still sun shigar da motan cikin daji sabida bishiyoyi su kare motar kada agansu, Abraham yaciro ear bugs guda uku, yasa daya yabama Hatayu daya, yajuyo yabama Hawwa daya ta karba ahankali tadanja gyalenta baya tafito da kunnenta tasaka duk Khaleel na kallonsu sannan Abraham yabude motan yafito ya ijiye drone din ya kunna yatashi sama yana controlling nashi yadawo cikin motan ya zauna Hayatu ya matso kusada shi suna kallon screen din tare suna neman inda kidnappers din yawanci wajen duhu ne hango haske daga tachan nesa yasa dasauri Hayatu yace  take the drone chan naga haske dasauri Abraham yashiga controlling Khaleel yadan yunkuro cus yakasa daurewa shima yana leka screen din har zuwa inda kidnappers din suke mutum 4 ne agaban wasu bishiya zazzaune suna shan taba daya ya iza ittace dasuka zagaye da dutse suna gasa nama sun kunna katuwan tocula saiga wani container wanda kofan yake abude dasauri Hayatu yace  can"

you get the drone zuwa ta bayan container wajen window muga ko

yarinyar na ciki gyadamai kai Abraham yayi yana juyawa har zuwa

"wajen window drone na lekawa but babu haske sai chan sukaji kukan yarinya da muryanta ya galabaita.  There s ant on my body kwaro Dady rawa jikin Khaleel yafara adan rude yace  that s my daughter, it s Noor dan kallonshi Hawwa tayi aranta tace  so you love yarka this much but karabata da mahaifiyanta juyowa Abraham yayi hakan yasa Khaleel yakoma ya zauna, controller yabama Hawwa ahankali tasa hannu ta karba yace  code 22028IV ahankali Hawwa tace  noted bindigoginsu suka shiga cirowa suna kara shiryawa suna bakin guns din silencer Hayatu yaleko bayan ya kalli Khaleel yace  Yallabai I didn t mean to disrespect but dan Allah don t interfere in this operation, you have to trust us, rest assure cewa we will save your daughter, karka fito or try anything kada ka zaman mana liability,"

"the mission is saving Noor, you and Miss Hawwa stays in the car, and guide us with the help of drone nida Abraham go inside and rescue diyarka mufito is going to be quick baki Khaleel yabude dake rawa sosai ahankali yace  you will rescue Noor ko? Gyadamai kai Hayatu yayi cus daga gani kasan yanason yarinyar yace  yes safe and sound in sha Allah just trust me gyadamai kai Khaleel yayi da sauri, Hayatu yakalli Hawwa dake kallonshi yace  stay put ahankali Hawwa tace  safe gyadamata kai sukayi sannan suka bude motan without making sound suka maida suka rufe sannan suka wuce, Hawwa ta shiga controlling drone din tana zagaye premises din tana patrol chan tace  Halt! Da sauri Khaleel ya kalleta, hankalinta nakan screen din gabaki daya tace  I just saw another haske I m going there right now to check daidai takai wajen tace  is not just 4 of them akwai 3 more a wajen they re holding rifles Dasauri Hayatu yace  wat do we do Miss Hawwa? Dan lumshe idanu tayi kadan chan ta budesu tana sauke ijiyan zuciya tace  can you take four men at a go Hayatu? Dasauri yace  Yes Ma am gyadamai kai tayi tace  proceed to inda target namu take extract her and bring her to extraction point,"

"Abraham lay low awajen and stay alert incase they move take them down, makesure Hayatu yadauko the little gurl, I repeat karkai komi lay low until I give you signal to dasauri Abraham da Hayatu sukace  yes Ma am ahankali Khaleel ya matso dab da ita dago kanta tayi da"

sauri ta kalleshi kamshin dayake na ratsa hancnta dan kallonta shima

"yayi kafin ya dauke kai ya maida kanshi kan screen din hakan yasa itama ta maida idanunta kan screen din, tafiya suka farayi tana"

kallon screen din Abraham yashige cikin ciyayi yana watching those

"3men shikuma Hayatu ya wuce wajen maza hudu, dukawa yayi yadauki dutse ya wurga dayayi kara hakan yasa suka zabura suka tashi suka fara tafiya suna dube dube, ganin daya na tahowa inda yake yasa Hawwa tace  stay on alert a guy is approaching wajen bishiyan dakake ta bangaren dama da dan sauri Khaleel yasake matsowa dab da ita cus so yake yaga screen din da kyau, ta gefen idanu Hawwa ta kalleshi batare datai motsi ba ko magana dan batason tama kulashi daidai guy din na zuwa Hayatu ya kwasheshi ya bugamai kan bindiga a keya ya sume warwas yafadi, karan dasukaji yasa sauran suka jujuyo daya yadauke katuwar security torchlight ya hasko wajen ganin dayansu a kwance yasa da sauri suka taho wajen suna kokarin daga bindiga Hayatu ya kwashesu ya barar dasu ya sumar dasu duka within a blink of an eye yasa tape ya kulle musu hannu sannan yawuce ciki dasauri sauri gudu gudu shiga cikin container yayi zuwa inda yarinyar take kwance baiyi wata wata ba ya duka zai dauketa yaji an bugamai kai ashe dawani adakin but drone baiyi capturing ba sabida daga window suka leka dakin, dasauri gayen yafito yana kalle kalle ganin they re under attack, ganin wani yafito daga container ba Hayatu ba yasa Hawwa tace  oh no, Hayatu, Hayatu, talk to me tashiga kiranshi but shiru arude Abraham yace  what happened Miss Hawwa? Meya sami Hayatu ? Kafin Hawwa tai magana taji mutumin yayi blowing whistle sannan yadaga kanshi yana kalle kelle kaman ance ya kalli sama, ganin drone yasa yaciro bindigar shi Hawwa na gudu da drone din but yayi shooting drone din yayi crashing suka daina ganin komi a screen na controller Hawwa tace  shit! Dasauri Abraham yace  what happened? Miss Hawwa gasunan they re leavin& & .. shiru Hawwa taji hakan yasa tace  Abraham, Abraham adan rude Khaleel yace  wat wat& ..wat happened ? Cikeda damuwa Hawwa tace  my team are down tayi maganan tana tashi tamika hannunta tadauko katuwar jakan Abraham dake front sit tashiga neme neme a jakan luckily taga grenade, da sauri tasaka a pocket na vest nata, ta zaro bindigarta tana kokarin fita, asanyaye Khaleel yace  where are you going? Dan juyowa tayi takalleshi ba yabo ba fallasa tace  going to rescue your daughter ? Dasauri Khaleel yace  maza ne u can t go alone sun miki yawa, call for backup mana tana kallonshi ganin damuwa kan fuskansa sosai tace  I can t wait for backup kafin suzo an tafi da yarka sun gudu cus they know we are"

"here, before we track them again it will take time, maybe muma sun"

"kashemu before back up yazo, if I leave now I might be able to save"

"your daughter so I have to go takai hannu zata bude motan karaf taji yarike mata bakin gyale hakan yasa gently Hawwa tajuyo tazubamai mayun idanunta, shi kansa Khaleel baimasan mesa ya riketa ba, cikeda damuwa sosai yace  I can t let you go alone it s too risky, you re just a gurl, zan biki and protect you duk yanda Hawwa kejin haushinsa saida tai smirking tace  I m not just a girl, I m police officer! Ganin yaki sakinta sai kallonta yake cikeda damuwa yasa ahankali tace  kataba rike bindiga ? Girgiza mata kai yayi alamun no, juya idanu Hawwa tayi irin na raini din nan tace  how can you protect me kenan u can t shoot?

Please Login or Register in order to submit comment