ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daki dake cikin wani bangare daban kaman flat Salman yabude kofa Baba yashiga ciki gabanshi yayi wani mummunan faduwa Khaleel yagani da hospital gown a jikinshi an samai bakar safa a kafafu ga drip dawasu yellow water an makalamai wasu abubuwa da dama a kirjinshi yana kallon Baba daya dakata ya tsaya chak yakasa motsi cus babu wanda ya sanar da shi Ibrahima ba lafiya and kana ganin Khaleel zakaga kaman yadade ba lafiya idanunshi sunyi ja sun kumbura, hannu Khaleel ya mikama Baba asanyaye yace  Baba wani kalan ijiyan zuciya Baba yasauke har kirjinsa na motsi yataho ahankali ya tsaya gaban gadon yaduko da kanshi yana kallon"

fuskan Khaleel sosai yace  Ibrahima na meke damunka? Eh? Meya sameka? Wannan machinan da karafunan da kwankwalatan nan da aka makala maka a kirji duk na menene su eh?

Murmushin karfin hali Khaleel yamai yace  bawani abu bane Baba karka damu ? Muryan Baba har rawa yake yace  ina& ..ina matarka? Ina Hawwa? Maisa Kai kadaine anan tana ina? Murmushi Khaleel yasakema Baba yace  na barta agida ban sanar da kowa ba banso su damu kai kawai nasa akawomin hannun Baba ya kankame ahankali yace  I am scared Baba tsoro nakeji! Hawaye ne suka shiga taruwa a idanun Baba dasauri yajuyo yakalli Salman dake wajen bakinshi na rawa cikin tsananin tashin hankali yace  wai meyake damun d ana eh ?

"Hannunshi Khaleel yataba hakan yasa Baba yajuyo ya kalleshi ahankali, cikin wani kalan sanyin murya yace  Baba natabayin cancer da ina yaro tun ina dan shekara takwas saida nakai sha uku sha hudu na warke"

ciwon yarabu dani sosai kirjin Baba ke bugawa ahankali Khaleel yace

 kwanan nan

"I ve been having signs and symptoms na ciwon ina yawan suma, yau na suma and banjin dadi shine nakeso nayi running tests yanzu muryanshi nadan rawa yace  Baba I m very scared kawai Baba rungume Khaleel yayi kaman dan yaronshi yadagoshi yana sakashi ajikinshi sosai kawai kukan da Khaleel yadade yana rikewa kawai yasaki ajikin Baba jin yanda Baba yasashi ajikinshi Salman yajuya yafita daga dakin yarufo musu kofa, Baba najin yanda Khaleel ke kuka ajikinshi sosai, cikin murya mai rauni yace  Baba cancer azaba ne banso yadawo, Baba banso na mutu yanzu inaso mu haifi yara dayawa ni da Hawwa, gidanmu babu mutane, I don t want to die Baba, 12 children nakeso kai Baba zuciyansa ya tsinke it takes alot from him yahana kanshi kuka ganin yanda Khaleel keyi yaron dayasa akawoshi dan yabashi kwarin guiwa sai shima ya karaya agabansa No kankamesa yayi yana patting bayansa yace  it s okay it s okay ya isa! Babu abinda zai sameka Ibrahima, babu ciwon da Allah ya halitta a duniya face yayi maganin sa, babu abinda zai sameka kaji d ana, kaji gyadama Baba kai yayi ahankali, Baba ya tattaro riganshi yakai kan fuskanshi yana sharemai fuska Khaleel sai ijiyan zuciya yake saukewa daidai Dr na shigowa dakin tareda nurses yace  okay an kawo Baba, shine Baba from all indication Dr yakalli Baba cikin turenci yace  Baba patient dina yaki yarda ayi test wai saikazo dudda Baba bai iya turenci sosai ba but yagane abinda baturen ke fadi, Dr yasake kallon Baba yace  ready kama hannun Khaleel Baba yayi gamgam yace  yes dakta ready gungura gadon akayi Baba na rike da hannun Khaleel suna tafiya ahankali sabida sandar dayake amfani dashi har zuwa wani dakin da za asa Khaleel a machine, wani abu kaman basket Baba yaga ana sama Khaleel a kai sannan akace  Baba ka sakeshi kallon Khaleel"

"Baba yayi yace  ina nan bazanje ko inaba kaji, karkaji tsoro kaji ? Gyadamai kai Khaleel yayi ahankali yace  Baba karkaje ko ina Baba ya gyadamai kai, Baba yakalli doctor yace  is machine hot? Zafi?"

"Fire wuta-wuta ? Murmushi Dr yayi yace  No Baba he will feel a little uncomfortable but no pains I promise juyawa Baba yayi yashafa fuskan Khaleel yace  kaji likita yace ba zafi kadena tsoro babu abinda zai sameka kaji ? Gyadamai kai Khaleel yayi Baba yawuce yafita aka shiga da Khaleel cikin machine din gabansa na faduwa memories na rashin lafiyanshi na dawomai fresh arai, the most"

traumatic experience na rayuwanshi kenan.

Sosai Baba ke kada kafafunshi yana jira likata yafito kusan 30mins

"yagaji dagashi har Salman sai kawai yatashi yana bude kofa daidai Khaleel na fitowa daga machine din haba sai amai salati Baba yasaki.  Innalillahi Likita meya sameshi yake amai yayi wajen nurses na tara abun amai Khaleel nashiga ciki, Dr yace  is normal machine din nasa mutane feeling nauseated da dasauransu Baba yadafa Khaleel dake amai sosai gashi babu wani abu a cikinsa ma, idanun Baba sukai ja, ruwa aka kawo Baba yakarba yabashi ya kuskure bakinsa kawai yakama Baba yana daura kanshi ajikinsa yana nishi da kyar da kyar Baba namai sannu gwanin ban tausayi, saida yadan huta sannan aka tafi dasu another waje abubuwa daban daban akema Khaleel har wajajen 4."

"Ahankali Khaleel yace  Baba karfe nawa? Dasauri Baba yace  hudu tayi ahankali yace  zan koma gida dasauri Baba yace  saura test daya haka likita yace murya chan kasa yace  gobe zan dawo nayi yau birthday Hawwa nariga nayi making arrangement cikeda masifa Baba yace  bakada lafiya ta birthday kake test din daza a maka baifi zagayowan shekarun Hawwa ba idanu ya lumshe murya chan kasa yace  nothing can be more important than Matana Baba baki Baba yasaki yana kallon Khaleel dake ciwo sosai yama rasa mezaice Dr yashigo Khaleel yace  I want to go home I will come tomorrow for the last test Dr zaiyi magana but yasan halin Khaleel hakan yasa yace  okay but akwai magungunan dazaka sha kadan sami karfi da kuzari gyadamai kai Khaleel yayi ya cicciremai komi Salman yakawo kayanshi ya karba Baba da kanshi yatayashi saka rigan wandone dai yajuya Salman yatayashi sawa, Dr yabashi magani yasha suka rikeshi suka fita har mota Baba ma yashiga ya zauna, kwanciya Khaleel yayi yasa kanshi a cinyan Baba, Baba na shafamai kai cikin duka surukan shi babu wanda yakeda this bond dashi like Ibrahima, Ibrahima ya daukesa kaman mahaifinsa ba suruki ba, shima haka yakejin Ibrahima kaman dansa na cikinsa."

"Har gidan Baba suka sauke Baba, Baba yace  gobe asuba a asibitin zatamin likita yafadamin duk abinda kakeyi kana guduwa ni da kaine, kahuta kaji, kaci abinci kuma, kace Hawwa tamaka shayi da kayan kamshi, karku fita dan Allah kome mene zakiyi kuyi agida kajini bakada lafiya, Salman karka bari yaje wani waje gyadama Baba kai yayi ahankali hakama Salman, Baba yakara shafa fuskanshi cikeda so"

dakuma damuwa yace  Allah yabaka Lpy Ibrahima kay1 kokari ka sanar

da

matarka da iyayenka kaji hannun Baba Khaleel yakama dake kan fuskanshi yayi murmushi yace  okay Baba sakinshi Baba yayi yarufe

musu kofa suka tafi yanama motan bye duk bayajin dadi.

"Har g1da sukakai motan dayaga Babu kawai yagane har lokacin Hawwa bata dawoba parking sukayi yafito thank God ba kowa agida cus Mom daman tace yau zata fita tareda Noor sunada event, flat nasu yashiga Salman yakaishi har dakinshi wanka yayi yafito ya shirya da kyar yayi kyau sosai sai kamshi yake zubawa yaciro wasu abubuwa daga wani"

expensive bag yakai dakin Hawwa.

"6 dot na yamma Hawwa tashigo gidan tawuce tai parking motan tafito,"

"wucewa flat nasu tayi tabude kofa ahankali tashiga ciki, Khaleel tagani zaune afalo yana sanye dayadi mai shegen kyau, riga milk jumper da wando yayi bala in kyau yana zuba kamshi, suna hada idanu tadauke kai tashigo tamaida kofan tarufe tashigo tawuceshi zatai staircase batare datamayi sallama ba balle ta gaidashi yace"

 Hawwa! .



EPISODE

Chak ta tsaya yanda ya kirata har cikin ranta taji muryansa gabobin

"jikinta na amamsawa, amman bata amsaba bakuma tajuyoba, ahankali Khaleel yana gyara voice nashi dan baiso tagane wani abu gamedashi yace  change and come down we are going out batare data kalleshi ba tace  I m not going anywhere with you Ibrahim Khaleel! Saikuma tajuyo zuciya na debanta fuuu tadawo gaban kujeran dayake zaune ta tsaya tareda bude jakan hannunta duk yana kallonta envelope na court taciro ta ijiye kan hannun kujeran dayake kai yabi sammacin da kallo tajuya tawuce fuuu tafara hawa staircase, ahankali kaman baisan metayi ba yace  hurry up Moonshine, I kept something on your bed shizaki saka juyowa Hawwa tayi cikeda fada kaman wata zakanya tace"

 nace ba inda zani dakai so also I m not gonna wear anything from

you kallonta yayi shima cikin ido yace  Baba ke neman mu wajenshi

"zamu, the clothes shiya aiko dasu plus this one I m wearing chak Hawwa ta tsaya tana kallonshi, karanta yakai wajen Baba saikuma ta juya zata wuce Khaleel yace  after magrib dakinta tawuce tana shiga taga wani mahaukacin designer abaya sabo fil ajikin hanger irin wanda take gani a IG na 20M dinnan black ga duwatsu ya Allah kaman ka lashe abayan saiga wani takalmi dan heel na Dior pink sai wani bottega hand purse pink ya Allah sunyi kyau, note tagani dasauri takalla handwriting din Khaleel ne hannu tasa tadauka yace  can you please do makeup? Banso Baba yasan we are fighting ijiye note din tayi da sauri sai kawai tafada bayi toh idan Baba baisan suna fada a maisa yake nemansu? Dawani kudi yasainusu kayan nan, bataso asan"

sunyi fada za a hanata shigar da karan kotu.

"Wanka tayi tafito tazauna kawai tafara makeup gabanta na faduwa,"

"foundation ta shafa da hoda tai carving eyebrows nata tasa concealer ta tai highlighting yau pink lipstick tasa sabida takalmi da jakan taga pink ne, ta tashi tai salla sannan tawuce tasaka inner tafito tasa abayan tunda take bata taba saka abaya daya mata kyau like this ba heel din tasa tai wani irin kyau kaman aljana, tadauki purse din wlh kaman balarabiya tana fesa turaruka, kallon kanta tayi kyan yamayi yawa kaman taje ta goge makeup din daidai anyi knockin tareda bude kofan, chak breath na Khaleel ya tsaya sabida yanda Hawwa tayi kyau dauke kanta tayi from kallonshi sabida yamata kyau dayawa a idanu hakan yasa shima ya iya daidaita kanshi yace  let s go yajuya yayi gaba itama tafito gashi ta iya tafiya da heel tundaga staircase take kallon sammacin data bashi dake inda ta ijiye daga gani ko tabawa baimayiba, kofa yabude mata yajuyo yana kallonta yana jiranta tazo tana zuwa tafita kamshin datake yawani shaka yabiyota abaya taga wata sabuwan Maybach pink ke jiransu bude mata yayi tazo tashiga batare data kalleshi ba shima ya shiga ciki ya zauna, aka rufo musu kofa aka ja motan kamshin datakeyi da kamshin dayakeyi sun hadu sun gauraye motan, ahankali Khaleel yake kai hannunshi zuwa nata dake kan kujeran gabanshi har faduwa yake but he just wanna touch her ko kadan ne, tun safe bai riketa ba not yayi feeling skin nata, even if it s just for a moment he wants to touch her, hannunshi yadaura saman nata ahankali dasauri Hawwa tajuyo takalleshi suka hada idanu"

"tamai wani kallon fitinan bala i ta fizge hannunta, dan ijiyan"

zuciya Khaleel yasauke yakoma ya jingina da bango kujeran.

"Gaban wani babban teaching hospital yaga sunyi parking already saitaga ma aikatan Khaleel dasu bodyguards duk tsaye wajen kaman ansan da zuwansu, ga CMac na asibitin da wata HOD da couples of Doctors and metrons, budu musu akayi Khaleel yasauko yakalleta yace  come adan tsorace tace  something happened to Baba ne? Girgixamai kai yayi yace  No sakkowa tayi ahankali suka fara tafiya looking elegantly cute together sai kawai yarike mata hannu akwai mutane awajen kuma kallonsu ake ga ma aikatan sa hakan yasa bata karbe hannun ba, CMac din yakaraso da sauri yana bama Khaleel hannu yace  welcome Sir and Ma gyadamusu kai yayi suka babbama Khaleel hannu sauran likitoci kafin Cmac yayi gaba suka shiga cikin hospital din gaban wani newly built abi renovated ICU taga sunyi Khaleel na rike da hannunta sai kawai aka bata tray da scissors akai jama a ma taruwa awajen harda patient, CMac yace  Ma please Khaleel yasaki hannunta da idanu yace mata tabude looking confuse tadauki scissor da ake bata ta yanke ribbon din aka shiga sabon ward din da gadaje daban daban keciki ga machines, devices, har chairs komi sabi da laptops and desktop, an rubuta renovated by Hawwa in some space haka, ana gama shigowa kawai sai Cmac yace  adakata akwai statement da ake fadi honor who honors you sai kawai yafara tafi yana kallon Hawwa da Khaleel yace  Happy birthday day to you haba kowa yadauki wakan ana kallon Hawwa ana clapping akace  Happy birthday Dear Mrs Hawwa, Happy Birthday to youuu dasauri Hawwa takalli Khaleel dake mata murmushi sosai shima yana clapping yana singing

Please Login or Register in order to submit comment