ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da kallo tace  FAA I m coming Gyadamata kai Hawwa tayi tawuce tafita dakin yarage daga Hawwa sai shi, kafa daya yadaga yadaura kan daya yayi shiru yana kallonta, yanda Hawwa taji ajikinta ana kallonta yasa tadan juyo ta kalleshi hada ido sukayi zata ballamai harara komi daya mata nadawo mata arai, da yanda yayi attempting tabata but yanda taji shiya ceceta, plus dazu Baba nata cewa Ibrahima yakawota asibiti yabiya"

kudin komi da motocin data bata yasa softly da dan kyar tace  thanks

"tadanyi shiru ta dai daure tasaki muryanta tace  thank you for saving my life tasakeyin shiru ahankali tace  once nakoma aiki i will find a way to pay you back every penny daka kashe tasakeyin shiru chan tace  all this daka kawo kasa atafi dasu banso, i hate favors barinma na mutane like you! So I will pay back everything Murmushi kadan yayi batare dayayi magana ba wato tana sick bed still masifa take, Noor tadawo dakin ta tafi wajenta da sauri tabata teddy tace  FAA take, Dady said you will soon move to our house kikazo i will give you more and more teddy kinji dan murmushi kadan Hawwa tamata tace  thank you beautiful Noor tana mamaki uban me zai sake kaita gidansu dayake gayama yarsa zata kusan 10mins yayi sannan yakalli Noor daketa zuba yace  let s go kiss ta manna ma Hawea tace  bye FAA murmushi sosai Hawwa tayi tace  bye Noori wucewa tayi wajen Khaleel yarike mata hannu sukai wajen kofa hakanan Hawwa samin kanta da kallonshi tayi, the way he walks, he way he held Noor s hand, everything looks soo& .ta tsaida tunanin, saida yakai daidai kofa ya tsaya Noor ta fita dan juyo da kanshi yayi karaf suka hada ido dasauri Hawwa ta dauke kanta, cikin dan iskan murya Khaleel"

yace  see you soon cry cry Kulu dawani irin sauri Hawwa tajuyo ta

"kalleshi kaman zakanya, gira daya yadaga mata yace  see you very"

very soon Kululu kawai yasa kai yafice daga dakin Hawwa tawani yunkuro tace  sunana Hawwa not Kulu or kulul whatever Khaleel na

jinta yayi murmushi yawuce abinsa.



EPISODE

Yau Hawwa ta tashi da karfinta sosai tun asuba Dr yazo yace  za a

"sallameta yau but sai Ogansu Mai asibitin yazo aka ciremata bandage na goshi da hannuwa ciwukan sun warke tanada jiki mai kyau sosai, wanka tayi tasa wani simple gown da aka kawo mata na atampa red dayamata kyau sosai, ta rame idanunta kana gani zai nuna maka tayi ciwo but takara kyau skin nata sai glowing yake na drip datasha, tun wajajen 7 Aminu yazo dan daga masallaci yazo basai Baba yazo ba daya shigo dakin Ammi bata ciki taje karbo magunguna daga pharmacy sai Hawwa dake zaune ta kishingida hannunta rikeda wayanta tana dannawa tana replying messages na DIG dasu Hayatu, ganinshi yasa ta dago kanta dasauri yayi wajen gadon yana murmushi yace  ya karfin jiki Ya Hawwa? Murmushi kadan tamai tace  Alhamdulillah I m fine yaushe zaka koma school why did you even come back ? Zama yayi gefenta yace  yayata that is the strongest person I know a duniyan nan tana rashin lafiya why won t I come? Shiru Hawwa tayi tana kallonshi tadan harareshi kadan tace  mutum sai dadin baki dan dariya yayi yace  Ya Hawwa nasha fruits dinnan ? Gyadamai kai tayi yadauka da sauri yana sha Ammi tashigo tace  Aminu jinya kazo ko cin dadi jiyafa haka komi kuka raba naka yamafi na su Khadija murmushi yayi yace  Ammi to nine babba hararanshi Ammi tayi ta ijiye magungunan tace  maza gamaci mu hada komi Dr na zuwa za a sallamemu wai tai maganan tana mikawa Hawwa red veil nata Hawwa tasa hannu ta karba tayafa saman kanta daba dankwali, duk suna zaune har wajajen 9 wayan Hawwa dake hannun Aminu yana connecting hotspot nata danashi yahau ringing dasauri yabata wayan yace  Abraham office hannu tasa ta karba tana kwanciya ta danna wayan tana sawa a speaker daidai lokacin"

ana knocking tareda turo kofan Abraham yace  Hello Miss Hawwa how

are you feeling magana kasa fita yayi daga bakin Hawwa sabida

"Khaleel data gani ya shigo yana sanye da labcoat ajikinshi an rubuta Dr Khaleel Mangal, ga stethoscope a wuyanshi hannunshi rike da file na Hawwa dakuma office pad da pen idanunshi kyar akanta ga Dr daya saba duba Hawwan tareda shi sai Nurses guda uku daidai Abraham yasake cewa  Hello Hawwa are you there? Firgigit Hawwa tadan farga daga kallon Khaleel, adan rude tace  uhn Aminu yasauka dagakan gadon cikeda murmushi yace  sannunku ina kwnan ku gyadamai kai Khaleel yayi kanshi akasa yace  good morning Mom kafin ta amsa yayi wajen gadon daidai lokacin Abraham yace  huhh wat a relief! I m so glad you re okay I ve been so worri& &  wayan Khaleel yasa hannu ya dauka tareda katsewa Aminu yadaura hannu a bakinshi yana makale dariya Ammi tadanyi murmushi kadan tace  muje waje Aminu suka wuce suka fita, wani kalan kallo Hawwa tama Khaleel irin who gave you the authority to end my call amman mutanen data gani wajen yasa tadaure tadauke kai batai magana ba, professionally Khaleel yace  can I have your hand Mrs Lee? Wani kallo Hawwa tamai shekeke irin is something wrong with this guys head, dayan Dr yace  Dr Khaleel she s the patient I consulted you for kace nakara mata dosage na wannan medication din nan and BP ya sauka sosai  hand Khaleel yafadi fuska ahade har wani daci daci Hawwa keji abakinta yanda zata bama dan iskan nan hannu da kyar kaman ta kurma ihu ta bashi hannun tadauke kai tana kallon gefe, daura mata abun auna BP Khaleel yashiga yi sannan ya makala stethoscope a kunne da gangan yawani zauna abakin gadon yana facing nata arude tajuyo zatai magana yace  shiii idan ana auna BP ba a magana hadiye maganan Hawwa tayi wannan wani irin mutum ne, pulse nata da heartbeat ya saurara sannan ya zare stethoscope din yakalli Dr yace  she s good yakalli Hawwa yace  any complain Mrs Lee ? Dauke Kai tayi tareda girgiza mai kai bataso ta disgashi gaban abokan aikinshi ganin he s not jobless ashema yayi school, gyadakai Khaleel yayi yace  in that case I can discharge you yashiga rubuce rubuce a iPad din da pen sannan yabama Dr yace  zaku iya tafiya wucewa sukayi suka fice saida Hawwa taji an rufe kofan sannan tajuyo hada idanu sukayi yana mata dan iskan kallo azuciye tace  katashi daga kusadani cikeda kakkausan murya yace  anki iyyee wow just wow irin kallon da Hawwa kemai kenan ganin karfin halinshi, rage murya sosai yayi yace  idan kika kara"

"kuka kika sa kanki damuwa BP ki yatashi sabida that mad, crazy,"

babaric woman of yours mai kama da gumakan Egypt mesuem I will reap

"your heart off your chest kimutu gabaki daya nayi donating all organs naki to mabukata, starting from heart, liver, kidneys with this eyes etc wani irin kallo Hawwa kemai baki bude ikon Allah, tadaure tarufe bakin tace  you re nobody in my life dazakamin detecting what I should do and what I shouldn t, you re nobody to me Pops boy! the way she talks shit! he can t even explain but he enjoys it, dan matso da fuskanshi dab da nata yayi dasauri takoma baya gabanta na faduwa sanin su Ammi na waje tace  me..me& .mehaka? Ahankali Khaleel yace  I want to actually shows you who I m in your life dasauri yakawo fuskanshi kaman zai mata kiss Hawwa batasan sanda ta mika duka hannayenta biyu ta daura a kirjinshi ba hakan yasa ya tsaya chak kirjinshi ya buga dum! Hawwa tace  is this abinda ku kema patient naku a hospital dinnan? I will sue you Allah dan murmushi yayi cikeda tsokana yace  koni i will sue you for touching my chest, index finger naki on my breast kina tabawa! Abala in haukacewan sauri Hawwa ta janye hannunta dagakan kirjinshi jikinta yahau rawa tama kasa magana, she just hates dan iskan yaron nan, did he say breast uban wani breast zata taba ajikinshi? Murya chan chan kasa Khaleel yace  do you have crush on me? Cus you were trying to take advantage of your handsome Dr duk kin gama mammatse mini this yataba nonuwansa yana mata very cute smile da white hakoranshi ke"

showing yamata wani irin kyau a idanu.



EPISODE

Bugawa kirjin Hawwa yayi sabida yanda murmushi taga yamai kyau da

"sauri ta dauke kanta tayi folding hannuwanta a kirji tace  ewww Allah ya kyauta you don t even belongs to league na men da Hawwa fancy, babu abinda zanyi da womanizer, drunkard and a playboy like you! Shiru Khaleel yayi yana kallonta kaman mai nazarin wani abu saikuma yatashi daga bakin gadon jakan daya gani a tsakar dakin"

"yadauka yace  we will see about that if this womanizer, drunkard and"

what s even the last one dakika fadi Kulu ? Aharzuke Hawwa tace

" nace maka ba sunana Kulu ba dan murmushi kadan yayi baice komiba yawuce kofa, Hawwa data kara kulewa sabida yanda taga ya maidata mahaukaciya tace  ina zaka da jakana? Zaka kara da sata akan qualities din naka ne ? Tsayawa yayi saikuma ya juyo ya kalleta yabude baki zaiyi wata magana kawai saiya daga mata gira daya yamata dan iskan murmushi yabude kofa yafito dasauri Aminu yazo zai karbi jakan yace  kawo Ya Ibrahim nadauka girgizamai kai Khaleel yayi yace  no dauko sauran saika sameni a mota awaje yawuce Ammi tabishi da kallo kawai taji yafara kwanta mata arai itama ta tashi tashiga dakin Aminu ya kwaso sauran kayan yafito, Ammi takalli Hawwa data kirne fuska tace  lafiya naga ranki abace dasauri ta gyara fuskanta tace  bakomi Ammi hannu Ammi tamika mata tace  tashi mutafi gida to ahankali ta sauko daga gadon Ammi narike da hannunta suka fito Khaleel na tsaye tareda Aminu yagansu sun fito duk yanda yaso yadena kallon Hawwa data haderai tadauke kai yakasa daga Ammi har Aminu saida sukaga kalan kallon da yakema Hawwa kaman zai hadiyeta da idanu, har wajen motan sukazo Hawwa tace  ina keken Aminu ? Dan sosakai Aminu yayi zaiyi magana Khaleel yace  I m taking you home dakaina yasa hannu yabude musu bayan mota yace  Mom shiga ahankali Ammi ta shiga shikuma Aminu ya zagaye shiga gaba abinshi Hawwa ta kalli Khaleel da idanunta dahar sunyi ja, Ammi ta leko ta window ganin yanda take hararan Khaleel tace  shigo mana Hawwa danne komi tayi sabida Ammi ta shiga taki rufo kofan yadanyi murmushi yasa hannu yarufe yashiga gaba ya kunna motan he can t even remembers d last time dayayi driving haka yaja motan su Salman na"

binsu abaya cikin wata Lexus.

"Aminu sai hira yakema Khaleel, adan hankali yace  me kake karantawa"

a school Dasauri yace  computer science engineering but nagama project nakeyi gyadamai kai Khaleel yayi baisan kodan shi baida siblings bane but he kind of love siblings nata barinma yanda yaga suna sonta and suna sonshi ahaka har gida parking yayi Hawwa tabude tafito azuciye Baba yace  oyoyo oyoyo kawai ya rungumeta yace  mara lafiya yaya jikin eh patient dan murmushi tama Baba yace  naji sauki da gudu Ramlat tafito tana zuwa tai wajen Khaleel tace  Ya Khaleel oyoyooo sannu da zuwa good morning kallon Ramla yayi

"kowama na wajen yayi saikuma yayi murmushi, sosai Hawwa ta tsare shi"

"da idanu he looks so good dayana murmushin, he just loves yanda suka"

"nuna suna sonshi, cikeda wasa yace  Ram& &  dasauri tace  Ramla sunana gyadamata kai yayi yace  nice name zatai magana Ammi tace  ke kibar mutane su huta Baba yace  zoka zauna Ibrahima dasauri Hawwa tasaki hannun Baba tawuce ciki abinta su Ammi da Ramla suka bita sai Baba da Aminu suka zauna awajen, Baba ya kalli Khaleel yace  sannu da kokari Ibrahima Allah yabaka lada nagode da komi dan sauke kamshi kasa yay1 Baba yace  yau zan sanar da Hawwa zancen auren ku ahankali yace  Ibrahima Hawwa matarka ce yanzu kaine keda iko da ita bani ba, Alhamdulillah tasami lpy an salla mota daga asibiti ko yanzu kace zaka tafi da ita ban isa nace a a ba Baba yasake shiru yace  inaso ka sanar dani yaushe kakeso ta tare? Kanaso ayi taro ne? Zanso na gayyaci yan uwan marigayiya mahaifiyarta dake kauye da nawa yan uwan, yanda akai auren mudan sanar da mutane b1k1n suzo wannan shine ra ayi ma amman kai me kakeso? Shiru Khaleel yayi baitaba biki ba as far as public is concerned haryau anamai kallon mara aure ne dan ba a taba sanar da bikinshi

Please Login or Register in order to submit comment