ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tasa hannu takamashi

ta zaunar dashi kan bench dake zauren ahankali yazauna sai kawai

"yakai hannayensa biyu yarufe fuskansa yafuzar da iska masu zafi kaman zai kama da wuta sakonnin nan nacimai rai, ahankali Ammi tace  it s okay ya isa Khaleel ya isa sauke hannunshi yayi ya gyadamata kai ahankali yace  thank you Mom anatse Ammi cikin hikima tace  can you show me sakonnin da aka turamaka game da Hawwa ? Araunane ya girgiza kai yace  Mom banso kowa yagani, sirrin matana ne I can t show you banso kumata wani kallo kirji Ammi tanuna tace  nine mahaifiyar Hawwa, show me Ibrahim idan akwai abinda yakamata namaka bayani zan maka, banso ku fara aure da zargi ko kokonto aranka, ayanda abin ke tafiya nan gaba hala za a iya maka sakonnin dayafi wayan nan daci ma da tada hankali ma, so show me Allah yasani sabida nauyin Ammi dayakeji ne yasa gently yamikama Ammi wayanshi daya bude mata message yace  5 numbers suka turo sakkonni, nasa anmin tracking akace lambobin wasu beggars ne, jiya danai magana da ita suna tare a office dinta, I believe somehow she took my number from wayan Matana batare datasan anyi ba duka sakon nin Ammi tabi takaranta ran Ammi yama Ammi badadi sai kuma takaraji ta natsu da Khaleel tama aminta dashi gabaki daya, dawani ne da yasaketa yace yafasa aure but shi yazo kawai yayi warning nata kan zama da Ni ima ne, ahankali tace  Khaleel wlh karyane kazafi akeso ama Hawwa! Babu wani abu na Hawwa daban sani ba, Ni ima so take takashe auren ku, wlh Hawwa bata taba soyayya da Oganta ba, Hawwa maza tsofaffi ma basa burgeta, sheri ne diyata ba haka takeba, sai kuma abokin aikinta Abraham tabbas ta sanar dani yaron na bibiyanta shima bawai ya iya yafurta da bakinsa yana sonta ba, ai bata bashi fuska, yana mugun shakkanta, Hawwa bazata taba iya soyayya da wanda ta girma ba Khaleel kuma wanda yake ba addininta ba, saikuma na karshe sauran"

"samarinta anatse Ammi tace  Ibrahim Hawwa na can be everything, stubborn, mafadaciya da sauransu amman Hawwa na ba mazinaciya bace! Dudda ta dade batai aure ba bata taba kallon zina as solution na matsalolinta ba, duk ina maka bayanin nan sabida ni uwa ce bazanga ana so akashe auren y ata naja baki nai shiru ba, duka sakon nin nan karya ne Khaleel koda bakai trusting Hawwa ba trust me ni"

"mahaifiyarta, I will never lie to you kaji ."

Sosai Khaleel yake kallon Ammi natsuwan da tun jiya yakasa samu bayan

yaga sakonnin nan sai Ammi tabashi natsuwan in just few minutes ya

"yarda and he believed her, gyadama Ammi kai yayi ahankali yace  I know! Deep down I know my wife is not like this, kawai bansan mesa zuciyana keta zafi yana radadi ba bayan na karance messages din yasan inda Hawwa yar iska ce da bazata taba tsanan halinshi ba, sabida batayi saisa she despise his way of life, dan murmushi kadan Ammi tayi tace  sabida kana sonta ne saisa kakejin haka! Tsare Ammi Khaleel yayi da ido jin tace yanason Hawwa bayan shi yasan baya sonta he just wants to show her he can have her idan yanaso, ahankali Ammi tace  Khaleel aure dole agina foundation da trust, you have to trust matarka, itama matarka have to trust you, ta hakan ne zaku iya strengthening bond naku ta yanda babu any makiyi dazai iya zuwa ya jijjigaku kaji gyadama Ammi kai yayi ahankali Ammi tace  tashi kaje gida kai wanka Ni ima zanje har gidansu naga mahaifiyarta gyadama Ammi kai yayi baiso yagayama Ammi what he s planning dan zata iya hanashi but Ni ima zatasan she messed with the wrong person this time, tashi yayi yawuce haryakai kofa saikuma yajuyo hada ido sukayi da Ammi kai yadan sosa yana sauke idanunshi kasa ahankali yace  thank you Mom for guiding me yana maganan yawuce yafita Ammi tai shiru tana kallon inda yabari saiga hawaye ya sauko daga idanunta daidai Malam na zuwa zauren ahankali Ammi tace  Malam ina alfahari da wannan miji dakama Hawwa hakika Hawwa tai sa a! Hawwa tai dace ahankali Baba cikeda damuwa yace  nagode Zainabu da babu ke da bansan yanda zanyi handling issue din nan ba, me Ni ima ta turo a sakon ? Karantama Baba sakon tayi tass sannan suka tashi suka wuce dakin Hawwa tana zaune ganinsu yasa ta tashi ta taho wajen Ammi tace  Ammi wlh ita tazo wajena an off& & . Tassss! Ammi ta yanka mata mari mai kyau da lafiya Baba yace  nagode Zainabu! Hawwa ta dafe kuncinta dasauri, wani irin feeling Ammi keji aranta, irin after much struggles da wahala da kata katan rayuwa da gori, habaici maganganun banza, gulman makota da mutanen gari, kasamu ka aurar da diyarka wata yar iskan kawa na kokarin kashema yarka aure, cikin murya mai rauni Ammi tace  Hawwa magani Ni ima tabaki a abinci kikaci da bazaki iya"

"rabuwa da ita ba ko me? What did I tell you about that girl ranan nan? Ni da mahaifinki nan mun gayamiki Ni ima bata kaunarki kona miskala zarratin, ta tsaneki, kukanta kukan mazuru ne, kukan karyane da yaudara, so tabiyoki jiya office kika bari tazo, kinsan cewa Ni ima"

ta dauki wayanki a sace ta kwashi number mijinki? Hawwa dake dafe

"da kuncinta tana kallon Ammi da mamaki tabude baki in disbelief, tace"

" Ammi karya yamiki kawai ya tsani Ni ima ne  kinci mai garinku Hawwa kaniyanki Baba yamata dakuwa yatsunshi kaman zasu shiga kwayan idanun Hawwa yace  mijinki kike kirada makaryaci ? Sauka kanta tayi kasa ahankali, Ammi tace  ta aikama Ibrahim sako cewa DIG oganki, Abraham da duk duka samarinki dasuka gudu jikinki kike basu suna amfani dake dawani irin sauri Hawwa takalli Ammi, Ammi tace  tayi amfani da wayan masu bara jiya at exactly 2:15 ta tura shiru Hawwa tayi basu wani dade da rabuwa ba aka tura sakon, Ammi tace  he tracked the number masu bara sukai kwatancen ta da motarta you are lucky bai sakeki ba Allah yaga zuciyanki yabaki miji mai sonki da tsaya miki haka Ammi ta nuna kanta tace  idan har ni Ammin ki Zainabu na kai mahaifiyarki na isa dake, dagayau namiki iyaka da Ni ima baki ba ita! Ko wayanta kika kara dauka ban yafemiki ba Hawwa! Sosai Hawwa ke kallon Ammi, Baba yace  nima idan na isa"

"nakuma kai matsayin mahaifi agareki namiki iyaka da Ni ima har abada! Ni ima bata kaunarki! Ta tsaneki, bakin ciki take dake, idan Ni ima tasami hanyar kasheki zata kasheki Hawwa, dan haka bassss! Bassss!"

"Enough! Bake ba ita, da raina bazan bude idanu inga kawa na neman kashema y ata auren da ba a riga an kai daki ba, tundadai an baki hutu awajen aiki dagayau na ijiye dokan kada ki kara fita daga gidan nan unless shi mijin naki ne yazo yanaso yafita dake, sa hijabi muje"

gidansu Ni ima Zainabu .



EPISODE

"Koo kadan jikin Hawwa ba karfi jin abubuwan da su Baba suka fadi,"

"dafe katifa tayi tazauna ahankali tai shiruuu tana tunani, duka abubuwan da Ni ima tamata abaya she kind of give her excuse sabida Aliyu duk shi yaja da sauransu, so tasan ba kowa ya iya handling kishi ba, kuma tasan yanda Ni ima ke mugun son Aliyu, so tamata excuse dudda she goes as far as tana zagin iyayenta tana tonamata asiri, but this! Yaushe ta dauki wayanta harta dauki number Khaleel dabatai saving ba? Takasa yarda still, kodai Khaleel sheri yayi mata"

da karya sabida ya tsaneta? Sai kawai ta tashi da sauri ta dauki

wayanta takira Abraham ringing daya ya dauka tace  Abraham I

"remember kataba cewa kasa wani invincible CCTV camera an office dina right? Dasauri yace  yes Miss Hawwa ahankali tace  can you send me footage na jiya at about 1Pm zuwa 2pm Dasauri yace  sure give me 3mins ta katse wayan ta zauna tana kada kafa she really don t wanna believe Ni ima did all this dasu Baba suka fadi noo! Ni ima tai nadaman everything datayi abaya, she s a changed person, kishin"

Aliyu yasa tayi all those things ada.

3min basu cikaba Abraham yaturo mata video ta watsapp dasuri tashiga

"downloading yana gamawa tabude dasauri tashiga kallo gabanta na mugun faduwa tana cewa kanta No No Ni ima can t do this to her, aiko saiga Ni ima na daukan wayanta tana daukan number tana kallon kofa atsorace, wani irin runtse idanu Hawwa tayi murya araunane dake cikeda mamaki tace  Ni ima! Ijiyan zuciya ta sauke ta fuzar da iska mai dumu ta ijiye wayan a gefe, she s really hurt dudda bataga text dinba but for Ammi to slap her this hard that means she said alot tabata mata suna, dole Khaleel yaji ba dadi zaiga tana crucifying nashi on something da itama tanayi, fuzar da iska tayi bataso tayi kuka akan Ni ima yau but zuciyanta namata wani iri kaman"

ma idan tai kuka zaifi rage mata zafin dayake mata yanzu.

Hawwa na zaune a wajen idanunta sunyi ja almost 1hr dafitan su Baba

"da Ammi taji ana bude kofanta dasauri tadago kai, ganin Khaleel again saida gabanta yafadi da sauri taboye wayan dake hannunta na video akasan bedsheet sabida karya ga video, yana shigowa babu wata wata kawai yazo inda take zaune tana kallonshi, hannunshi yasa yakamata yadagata yajata turjewa tayi tace  stop touching me ina zaka kaini kuma ? Cikin bacin rai Khaleel yace  i want to show you wacece wacce kikai considering as true friend kawai yajata takalmi tasaka sukai waje takasa kwace hannunta Salman yabude musu bayan mota ita tafara shiga sannan shima ya shiga aka rufe motan aka ja, to her biggest suprise hanyar office nata taga sunyi, dasauri takalleshi tace  ina zaka kaini? Banza yamata yaki amsata har office nasu, parking yayi yana rikeda hannunta suka wuce ciki har zuwa office na DIG kai tsaye Khaleel yabude office din batare dayama yi knocking ba, DIG Hawwa tagani tareda Abraham duk zaune, DIG na ganinshi da sauri"

DIG yatashi yace  Mr Ibrahim I& &  hannu Khaleel yadagamai

strictly yace  did you bring her here yes or no? Rai abace DIG

"yace  not just she duk ma wani wanda ke gidansu cus I will never take this defamatory statement likely yakalli Abraham yace  bring everyone in wucewa yayi yafita chan saiga wasu manyan yan sanda guda biyu sun shigo da Mama da Ammi sai Baba da Ni ima dake sanye da doguwan rigan atampa dukansu sunyi zuru zuru dan duk suna zaune suna magana agida wasu yan sanda sukazo sukace ana inviting nasu to police station dukansu haka suka taho, Baba na ganin Khaleel da Hawwa yace  Ibrahima me kukeyi anan? Munje gidansu yarinyar nan ana cikin magana saiga yan sanda akace muzo chaji opis ahankali Khaleel yace  nina turasu Baba hannun Hawwa yasaki gently yasa hannu ya karbi karafunan Baba ya zaunar dashi a kujeran wajen yakalli Ammi yace  Mom sit zuwa Ammi tayi ta zauna, gaban Mama dana Ni ima suka shiga bugawa especially gaban Ni ima dabatasan meke faruwa ba gabanta sai fadi yake cus su Baba dasukazo cewa sukayiwa Mama basuson yarta tareda Hawwa basuce komiba, kawai faduwa gabanta yake dudda"

"bata kawo text messages na jiyaba dan batajin za a iya gano ita bane, Hawwa takalla cikin makirci tace  Best is everything okay? Why did you call us here ? Wani daci Khaleel yaji aranshi yanda take kiran matarsa wani best azafafe yace  wlh kika amsa that beast sai ranki yabaci yafadama Hawwa dake kallon Ni ima jikinta yagama sanyi da Ni ima sosai, faduwa gaban Niima yayi itama Hawwa tadauke kai kawai Ammi saitaji wani son Khaleel ya lullubeta."

"Anatse DIG yakalli daya daga cikin yar sandan mata dake taredasu Mama, ba zato ba tsammani Ni ima taji saukan bulalaaa akafanta dayasa"

"kawai ta zube akasa tace  wayyooo Allah na dasauri Hawwa ta juyo jin karan bulala da dukan Ni ima, Yar sandan tace  mai laifi kneeling yakeyi ba tsayuwa ko zama ba a police station rawa jikin Mama yafara dasauri ta duke itama kusa da yarta, DIG yakalli Ni ima da kafafunta ke bari sabida zafin wayan inji yace  kece Ni ima? Gyadamai kai Ni ima tayi tace  eh yallabai nice gyadamata kai yayi yace  an shigo da karanki office dina daga Mr Ibrahim akan kinyi defaming matarsa, dakuma ni, da yaron aiki na yanuna Abraham dake tsaye ransa abace yana kallon Ni ima, DIG yace  No body ya isa yabata min suna, idan kowa na dakin nan yabarki ni bazan barki ba! "

"Faduwa sosai gaban Ni ima yake tace  yallabai bantaba ganin ka bama,"

saidai wanchan na

Please Login or Register in order to submit comment