ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin kullin yana kallon Hawwa da yanda take murmushi tanayi, da gaske kusan duka abubuwan shiya mata dudda yayi shirme ba adadi but intention nashi was to help her."

Koya mishi yanda ake jefa fankasau din a wuta tayi aiko that was his

"favorite part she was very careful karya kone cus bai iya komiba,"

kula yakawo ta kwashe tai parking yace  who are you parking food

"for? Batare data kalleshi ba tace  Mommy da Abba murmushi yayi baice komiba tabashi komi nasu yakai dinning yace  I m eating here I m so hungry sabida kamshin abincin dana dafa serve me wai abincin daya dafa inji Hawwa, zubamai tayi ya karba yasa fork yadauki"

"daya dasauri zaikai baki dasauri tasa hannunta ta karba tace  is hot kujera ta nunamai, zama yayi tadan taba abincin da hannunta saita gutsuro kadan da hannu ta dangwala amiya tajuyo tana murmushi yabude bakinshi zata samai sai suka hada ido kaman ta tuna wani abu tsayawa tayi chak ta kasa samai abaki, ahankali Khaleel yakama hannunta yakai bakinshi yayi murmushi yace  Woww Matana ta iya girki! My wife my chef Hawwa just had to smile tajuya wucewa tayi wajen fridge"

"tadauko bottle water tazo ta ijiye mai zata juya yariketa ta tsaya murya chan kasa yace  I love you! Thanks for the food Kulu ba muguwar yar sanda ba dasauri ta karba hannunta tana hararanshi gyale ta dauko ta yafa babba tajera kulan a basket mai kyau, kaman zatai ihu sabida yanda ta gyara tafiyanta awaje tanayi da kyar tawuce side nasu knocking tayi tareda sallama tabude kofan da kanta daga Excellency har Mom suna zaune dinning ma aikata na serving nasu abinci kaman a turai"

Excellency na ganinta yace  ahh Daughter kene kai collect abu from her hand how can she walk tundaga side nata carrying this babu wanda ya amsa eh? Dasauri Ma aikatan suka shiga bada hakuri suka karbi

"abin Hawwa taduka har kasa tace  ina kwana Abba, ya aiki ya jama a murmushi sosai Excellency yayi yace  Alhamdulillah Alhamdulilah"

"tashi kizo dinning muyi breakfast akunyace tace  thank you Abba Alhamdulillah, Mom ina kwana banza Mom ta mata Excellency yace  bakiji yarki na gaidaki ba Kai tsaye Mom tace  na amsa bakaji ba dan kwafa yayi yakalli Hawwa da kanta ke kasa tace  Mom dama namuku abincin breakfast ne dasauri Mom tace  we don t just eat food cooked by anybody, professional licensed chef ke mana girki, Ki"

"kwashe abinki kiyi gaba dashi bazamu ciba , wani mugun kallo Excellency yama Mom yakalli Hawwa tace  don t mind Mamanki yau bata tashi ta bangaren dama ba me kika dafa mana Hawwa? Ahankali yace  fankasau da sauri yace  fankasau, hey serve me nan yama masu aikinsu magana, ahankali Hawwa ta tashi tace  Abba su barshi I will serve you Excellency yakalli Mom with so much joy a idanunshi yace"

 you see yakalli Hawwa yace  zoki serving dina y ata zuwa Hawwa

tayi tabude warmer tadauki plate Mommy sai hararanta take wlh

"fankasau yayi kyau tasamai guda 3 ta zuba miyan da kaman paper soup a gefe ta ijiye agabanshi daukan daya yayi yakai bakinshi yaci yace  uhmmmm Hawwa kinje makarantan koyan girki ne ? Murmushi Hawwa tayi yakalli Mom yace  sai hura hanci kike kamshi zai kasheki taste it jor ballamai harara Mom tayi yakalli Hawwa yace  thank you for making this, the thought of it and the love you put into making it means so much to me, Allah miki albarka Hawwa! Allah albarkaci auren ku, sai ayi abani jikoki uhn I love children kunya kama Hawwa yayi kaman zata nitse akasa takama gyalenta taja tarufe fuskanta Excellency nadan dariya irin na manya ganin duk kunya yakamata yar maganan dayayi, Hawwa akunyace tace  nagode Abba bari nakoma zai fita ne tafadi ahankali adan kunyace zata juya Excellency yace"

 wait wait wait saina baki tukici someone should bring my briefcase dasauri Hawwa tace  Abba Noo dan Allah girgiza mata kai yayi yana sude hannu tass daidai an kawo yabude bandir na 100 dollars guda

"biyar yadebo yabata yace  take this! Kasa amsa Hawwa tayi tace  Abba dan Allah kabar& &  hannunta Excellebcy yakama yasaka kudaden yace  abinci mai dadi deserves tukuici wuce kije mijinki na jiranki thank you akunyace tace  nagode Allah kara budi, Mommy sai anjima tajuya tafita tana tafiya ahankali Mommy tabita da kallo Alhaji na cin funkasau dayamai dadi abinsa yace  this girl you see haka she s a keeper I can tell you this for free she will be in rayuwan Khaleel har abada saidai mutuwa ya rabasu, so ki dena bata ranki abanza kiyi addu a mu sami jikoki dayawa gidansu ya cika da yara Mom na hararanshi tace  old cargos like her basa iya samin ciki hade fuska Excellency yayi yace  please enough don t make me loose my appetite nakasa cin this delicious food cus I will not"

forgive you .

Ahankali tabude kofan falon Khaleel tagani afalon daure da towel

"gaban towel din amike, yace  Babe kin dade yataho wajenta da sauri gaban Hawwa har fadi yake kawai yahau kissing nata yana kai hannunshi kan nonon ta Hawwa tace  Khaleel mehaka ? Kaman dan yaro yace  I want sex aiki zan tafi kafin tai wani magana kawai yadauketa yayi sama da ita tace  dan Allah karkamin wani abu wlh banda lpy sosai abun is not Swee& &  daidai sun shiga dakinsa ya sauketa akan gado"

"yana zare gyalenta yana yarwa akasa, this is 8, so take yayi like 1hr"

"sex da ita around 9 ya shirya aiki by 10 yanaso yana office, riganta"

"yashiga cirewa yace  idan banyi sex ba how can I work un ? yasaki bakinta yakai bakinshi kan boobs nata yashiga sha Hawwa na tureshi yaki bari gabanta na faduwa tsoron datakeji yasa tama kasajin dadin komi, wasa da ita yashigayi kafin yafara kokarin shiganta ta runtse idanu kaman ba itane yaci jiya da daddare ba da kyar yashiga Hawwa"

tafara kuka.

Babu wani tausayi cus she just have to get use to him as long as yana

"mijinta this is wat he loves sex! It makes him happy, he bangs her sooo good kaman zata mutu, wlh it takes alot from him ya iya yabarta shima kawai dan yanaso yazama something datakeso ne, da kyar ya iya barin pussy ta dakemai dadin bala i around 9:30 yasata ajikinshi yana shafata yana lallashinta, bacci ya dauketa instantly sannan"

yasaketa ahankali yarufa mata bargo yasauka daga gadon yafada bayi.



EPISODE

Wanka yayi yafito yashiga closet nashi ya shirya cikin dogon wando da

longsleeve shirt yarike lab coat nashi a hannu yafito yadauki pen yarubuta I love you Mrs Khaleel ajikin note ya ijiye mata akan side drawer sannan yaduka ya manna ma kanta kiss yace  I m going yafita zuwa dakinta waya ta ya dauko yakawo ya ijiye kan side drawer dan zai kirata sannan yawuce yatafi.

"Ko sallama baima iyayenshi ba yashiga mota cus yayi latti, Salman yataho ya girgixamai kai yace  from now on I will be driving my self I don t need security I want to see wat acting normal is yaja mota yafita abinshi daga gidan he s driving he s smiling he s so happy, kawai he s feeling like that one thing daya dade yana searching for yasameshi sabida adah duk uban kudin da sauransu still bayajin this farin ciki, date dake nunawa ajikin motan ya kalla yace  her gift should be here already ."

Ahankali Hawwa ke bude idanunta wuraren eleven takalli saman dakin

tai shiru shikenan yaron nan ya aureta ya maidata abinci? She s sure

da haka ake sex koda yaushe a aure da matan aure sun gudu da all her

"sisters sun gudo wlh? Can t she escape this? Yunkurawa tayi ta tashi da kyar tana kallon gefe idanunta suka sauka kan note daya barinmata hannu tasa tasauka tai shiru tana kallo. I love you Mrs Khaleel! Hmmm wato daman lokacin nan duk dayake kallonta agidan Baba ya barta na kwai sabida ba a riga an kaimai itaba, how did she even allow him to start touching her? Dasauri ta tuna su Ammi suka aikata and datajema yakoreta but itane tai making first attempt, kaman zata kurma ihu da haushin kanta ya isheta, maida note din tayi ta ijiye ta tashi da kyar awahale tace  wayyooo Allah na, wlh zafi nakeji ahankali tace  wlh Khaleel yanaso yakasheni he s too big he s so wicked "

"wayanta ta dauka tafara tafiya kaman mai koyan tatata tafiyan ta nuna, ta tafi dakinta tai wanka ranta na kara baci akan jika kanta kuma"

taga handdryer a closet nata but ita tafi gane taje saloon amata bata

iyayi da kanta ba.

Fitowa tayi ta shirya tsaf cikin wani simple short gown iya cinya

tadauki magungunan da kanta sabida azaban datakeji da wayanta sabida tanaso takira yan gidansu tafito elevator ta shiga ta sauko kasa zama tayi a dinning ta sama kanta abinci tafara ci ta bude magungunan tasha daidai wayanta yahau ringing kallon screen din tayi haryau batai saving number Khaleel ba but idanubta sun gane number shi da gangan taki dauka ta dauke kai tacigaba da cin abincin tagama tasha magani bata kwanciya bayan cin abinci but sabida yanda take fama da kanta saita je kujera ta kwanta tana nishi wayanta yafara ringing daga screeen din tayi ganin shine still yasa ahankali takai wayan kunnenta batare datai magana ba Khaleel yace  kin tashi? Kaman ance dole ta amsashi tace  uhn  have you had breakfast ?

"Gyadamai kai tayi tace  uhn dan shiru yayi yace  nima I m on break ina out patient department na duba patient 5 yanzu nasa 2 on admission shiru tayi batace komiba but she s just realizing muryan Khaleel dadi awaya idan yana maka hira,  ke Kulu bazakimin magana ba ? Hade fuska tayi kaman ance dole tamai magana da kyar tace  likitan menene kai? Kai tsaye Khaleel yace  gynecologist Hawwa jitayi kaman duka abincin data gamaci yataso ya tsaya mata a wuya imagine me namiji keyi da zama gynecologist idan ba shi dan iska bane saisa babu abinda yasani sai cin mata, yayi styles da ita harda"

"wayanda bata taba ganin su a google ba, that means all patients daya"

"gama gani mata ne kawai taji zuciyanta na zafi, Khaleel yace  bazan"

"dinga night shift ba ahankali tace  why? Ita ko bazaiyiba yau yayi please bataso yazo yanemeta in the night, murya chan kasa yace  cause it s my hospital! Hararan wayan tayi tace  aikin kenan! Cikeda so Khaleel yace  I miss you Moonshine dauke kai tayi dasauri maganan na ratsa zuciyanta da kyar ta iya daurewa tace  zan fita  ina?! Ya tambaya sounding strong, Hawwa tama wayan kallon shekeke irin lallai samin waje tusan asuba tace  saloon zani kai tsaye yace  bazaki ba! Dasauri tace  but& ..  no buts, ko gate bazakije ba sai randa I feel like it, let s see tommorow I will book home service for you, Kinyi wanka? Banza tayi dashi ahankali yace  an fara kawo kayan Noor I want us to carry our daughter fushi take but maganan saida yasa dasauri tace  da gaske ? Dan murmushi yayi jin yanda har muryanta yafito yace  yes, zata dawo wajenki anjima idan tadawo daga school murmushi tayi sosai abin yamata dadi koba komi zata sami mai debe mata kewa ahankali tace  thank you murmushi yayi yace  I love you shiru tayi bata taba ganin wanda baya gajiya da fadin I love you kaman Khaleel ba, murya chan kasa yace  i have to go now break is over, I love you Hawwa Jiddah Kulu rage murya tayi sosai tace  Allah bada sa a tai maza ta kashe wayan banatasan mesa takemai addu a ba, tana zaune awajen akai knocking kofan da kyar ta tashi taje wajen kofan tabude PA ne da manya manyan akwati dasauri tace  good morning Ma gyadamata kai Hawwa tayi tace  come in komawa tayi tazauna ahankali PA tace  kayan Noor akace mukawo Mom tace sai dare zata dinga zuwa wajenki kwana that Noor sleeps early 7:30-8 tayi bacci, Gari yawaye you re only allowed to birth her bada abincinki zata school ba she has special kids chef dake mata girkinta, wankan ma ance idan bazaki iyaba zata aiko da Nani ta for letting her sleep anan ma anyi mai wuyan she will train the girl in sha Allah murmushi tayi tace  kai bags nata dakin dake next to mine takalmi PA tacire tawuce sama da bags din tana mamamkin yanda taga Hawwa sai kara kyau take jakunkunan ta ijiye tazo ta tafi Hawwa takarayin shiru wlh

Please Login or Register in order to submit comment