ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta turani cikin ruwa tafito dani kawai tahau kissing baki na and kikayi threatening dina kan cewa dole saina aureki, nazo nagayama Baba, Baba will easily believe me daman that crazy woman tace zaki iyama maza fyade so I m your first victim yakashe mata ido daya a iskance Hawwa na kallonshi hawaye na cika idanunta, Comfortably Khaleel yace  idan bakija bakin nan that talks like parrots kinyi shiru anyi bikinmu an kawomin ke gidana ba I will expose this yanuna mata wayanta yace  family naki will lose all respect for you and zama dani dole, anyhow u look at it I m still the winner, ko kinaso ko bakiso saikin zauna dani, don t forget you started this war with me Kulu! Glass nashi ya warware ya sanya a idanu sannan ya kalleta yace  see you Kululuwa Yar Sanda bye yabude kofa yafice abinshi yawuce nashi motar aka budemai brabus"

dinshi yazauna aka ja motan harsaida Hawwa ta daina ganinshi tafashe

da kuka sosai tana kallon hoton tana mamaki what happens to her? How

"come is this picture photo shop ko sun bata wani abu ranan ne tunda yan kwaya ne how did she kiss this man cus batasan sanda akaiba, takai 20min tana kuka amota sannan ta tada motan tabar wajen."

**''''H

Ijiyan zuciya Momy tasauke cikeda damuwa tana kallon Salman daya gama

"koramata bayani acikin office dinta hannu tasa ta zare glasses dake kan idanunta tashafa goshinta cikeda damuwa tace  why that police girl in all matan dake duniyan nan dan Allah? Ko yar india Khaleely yake bukata zan iya auromai why that girl? Akanme yake chasing nata up and down tell me the truth Salman sonta yakeyine? Cikeda girmamawa yace  I can t say Hajiya gaskiya, but one thing is bantaba ganin Yallabai na bin mutum up and down kaman yanda yakebin yarinyar ba shi kanshi ba lallai yasani ba but he s giving her all of his attention his time and komi Ma am table Mom tabuga tace  that s wat I don t want, yarinyar will take my son for granted wlh, zata wahalar min dashi Khaleely baitaba bibiyan any girl aduniyan nan ba saidai su suyita bibiyansa what is so special about tsohuwan yarinyar nan da he s all over her eh? Hmm, u can go Salman just keep me posted whenever he sees her and wat they discuss about gyadamata kai yayi yace yes Ma yawuce yafita."

"Tashi tayi ta tsaya jikin window ta hango Khaleel din na buga ball da Noor he looks so happy haka Noor ma Mom ta sauke ijiyan zuciya, bude kofan office din nata Mom tayi tashiga another elevator dake wajen tasauka kasa tana tafiya zuwa garden da Khaleel ke buga kwallo Noor dake sanye da jersey na Liverpool looking so cute tace  Granny join us murmushi Mommy tamata tace  continue playing Princess dina takalli Khaleel dake wasa da kwallo abinsa kaman bai ganta ba tace  why do you keep chasing that Police girl Khaleely? Batare daya dagokai ya kalli Mom ba yana bugama Noor kwallo yace  what is your business with my affairs Momy ? Dan shiru Mom tayi taji zafin amsan daya bata inda sabo sun saba haka yake musu magana agantale, ahankali tace  common My Leely I didn t train you to be going after kowace kalan mace aduniya! You have everything na rayuwa babu wacce kakeso dabazaka iya samuba daidai lokacin yabuga kwallo araga shida Noor sukahau suna jumping suna ihu yadagata yana ihu suna dariya sannan"

yasauke ta yace  go to your Nanny tamiki wanka dasauri Noor tawuce

tana gudu shikuma yadauki kwallon cikeda iskanci ya wurgama Mom tai

"baya baya kaman zata fadi sannan tarike ball din da kyar tana haki tace  Khaleely banson iskanci fa, karyewa kakeso nayi? Khaleel ya kwashe da dariya sannan yataho inda take yabata sidehug yana daura hannunshi akafadanta cikin sangarci yace  Mom tsoro kike zan aur'o miki yar sanda? Hade fuska tayi hakan yasa ya kwashe da dariya again Mom ta tsaya tana kallonshi he s so happy this days, Khaleel yace  Mom do you think she will stop me from living my life? And enjoying myself? Cikeda damuwa Mom tace  eh mana Khaleely girls like her sunfi karfinka dariya yayi yace  Mommy I m man enough to control kowace kalan mace na aura your Son is not a boy yasaketa yawuce saikuma yadawo ashagwabe yace  Moma we will be having wedding on 23rd get ready invite all your friends, I want my side furnitures change, sannan agayara my main flat yanuna wani arnen flat dake dayan barayin gidan dasauri Mommy tace  no Khaleel you will never leave my sight gaskiya side dinka dake cikin flat dina zaka dinga zama not bangaren chan kaji ba wucewa yayi abinsa batare daya kulata ba yatafi sama gym dinshi yashiga yashiga yin exercise kafin daga bisani yafada shower yayi wanka yafito Sam haryazo suka tafi"

party abinsu.



EPISODE

"Ranan gabaki daya Hawwa jitayi batajin dadin komi, har Ramla saida"

"taga Hawwa was not in good mood sabida yanda tai shiru batama iya magana da kyau, sai lissafi take how zata fita daga this mess? Idan yanuna video ko pictures yacema Baba tayi kokarin mai fyade duk zasu yarda ta ina kunya zai barta ta kallesu dagashi har Ammi that means everything Ni ima said is true about her."

Washe gari tsaf ta shirya ta tafi aiki around 12 DIG yakirata tashigo office nashi murmushi yamata yace  okay Ogana gabaki daya yakirani yace nabaki leave sabida kiyi planning wedding naki da kyau an baki 60 days zaro idanu Hawwa tayi tace  Innalillahi 60 days that s

"2month, mezanyi da all this time Sir ? Dan murmushi DIG yamata yace"

 Hawwa have you seen abinda nafada miki jiya? Imagine danaje wajen

"Babanki to, wannan da Ogana ne yakira yace abaki 2months wedding leave abinda 3weeks ake bayarwa but naki is different, so zaki iya tafiya, we will see you on the wedding day in sha Allah idan kinyi inviting namu, Hawwa May Allah bless your home, Allah miki albarka, nasanki da ibada da yawan azumi Allah shine maganin komi so call on to him shine yasan wats best for you kuka taji yana zuwan mata amman tahadiye ta gyadamai kai ta tashi ahankali tafito tana tafiya zuwa office nata wani officer yace  Miss Hawwa kinada bakuwa bamu barta tashigo nan ba tana chan yamata pointing waiting room nasu, da mamaki tadinga tunanin waye ko wacece zatazo wajenta, dudda Ammi na hanya dan yau zata dawo amman ai baici ta iso ba tace mata by 11 zatabar gida, why is she even thinking of Ammi? Ammi bazata taba zuwa wajen aikinta ba, hanyar waiting tayi ganin Ni ima taci gayu cikin atampa mai kyau ta yafa dan gyale ta rike handbag a hannunta yasa ta tsaya turus Ni ima tamata murmushi kawai ta taso da gudu tazo batai wata wata ba ta rungumeta tace  Best suprise chak Hawwa ta tsaya without hugging her back harsaida Ni ima tadago ta kalleta tace  are you not happy to see me? Dan girgizamata kai Hawwa tayi tace  no is not like that dasauri Niima tace  muje office naki anata kallonmu anan kawai takama hannun Hawwa, ahankali Hawwa tabita har zuwa office nata suka shiga idanunta ne suka sauka akan iPhone 15 pro max na Hawwa dake kan table last she check Hawwa was using Samsung S10 harya chanza mata wayane? Lallai gayen nan, abu taji ya tsaya mata arai dasauri tasaki hannun Hawwa tai wajen wayan tadauka tace  wow kin chanza waya Hawwa? Kin koma iPhone? Ni fa banson iPhone ance basu rike charge duk application saika saya? Baka iya downloading movies anyhow, komi kudi, Ke kika siya ko mijinki ya saya miki ? Karasowa Hawwa tayi ciki tazauna ahankali tace  shi ne wani irin murmushi Ni ima tana danne bakin ciki da zafi datakeji aranta tayi tace  awwwn lovebirds, ohh my my, Hawwa I m happy for you Allah yaga how patient you are yabaki mai sonki, wai yaushe kuka hadu ne baki taba bani labarinsa ba, eh yaushe kuka hadu? Baki Hawwa tabude zatai magana akai knocking kofan da sauri dukansu suka kalli kofan Abraham ne ganin Ni ima yasa ya tsaya yace  can I see you Miss Hawwa ? Gyadamai kai tayi tace  sure ta mike suka fice tarufe kofan dawani irin sauri Ni ima ta danna screen din wayan"

ganin babu password yasa tashiga cikin wayan dasauri tace  calls

call log tashiga d only number datai magana dashi for long batai

"saving ba saina Ammi datai saving da Ammi hakan yasa tashiga kwashe number da she s sure Khaleel ne dan ya kikkirata bata dagawa daidai tana gama kwasa tanaji ana taba kofan da sauri tafita tarufe wayan ta ijiye kan table Hawwa ta shigo rike da Maltina ta ijiye gaban Niima, Ni ima tace  thank you Best Hawwa ta zauna Ni ima tace  gist me Best ya shirye shirye? Kayan daki kayan kitchen? Na kaiki wajen wanda yamin na dakina? Ahankali Hawwa tace  Baba da Ammi are in charge of everything bansan mesuke ba gyadamata kai Ni ima tayi saikuma tace  wai har yanzu kin rikeni azuciye ne? Best I m really sorry wlh ina sonki you mean the world word to me kinji dan lumshe idanu Hawwa tayi saita gyadamata kai tareda bude idon, Ni ima tace  anko fa? Nafitar miki da anko? Shiru Hawwa tayi saikuma ta gyada mata kai, murmushi Ni ima tayi tace  thank you, can you call Baban Yaseer for me yanzu da wayan naki ? Shiru Hawwa tayi all maganganun Ammi nadawo mata ahankali tace  Ni ima banso nakara shiga lamarinki da Baban Yaseer I promise kaina that, for licence naki nayi magana za a samu nasara in sha Allah murmushin karfin hali Ni ima tayi tana danne abinda takeji azuciyanta tace  shikenan hakan ma I m grateful after kalan abinda namiki not everyone will even help me that much, kinada zuciya mai kyau Hawwa, thank you gyadamata kai Hawwa tayi, daidai nan wayan Hawwa yahau ringing Ni ima ta saci kallon screen din ganin number data kwashe ne kaman Hawwa bazata dauka ba, but ganin Ni ima and tanaso tanunama Ni ima she s cool with Khaleel kodan tacire tunanin Baban Yaseer da ita aranta yasa gently tadauka takai kunnenta, murya chan kasa Khaleel yace  I sent a delivery guy what s your office number ? Shiru tayi chan tace  baza abarshi ya shigoba dan murmushi yayi yace  no one can stop my delivery, office number Kulu murya chan kasa tace  0040 katse wayan yayi almost 1min saiga knocking anatse Hawwa tace  come in bude kofan akayi wani delivery guy ne rike da flowers na red roses da akai wrapping katon gaske, saikuma platter na yan gayu na different intercontinental dishes da note ajikin both of them delivery guy din yace  I m looking for Mrs Hawwa Alhassan Ibrahim Khaleel Ni ima jitayi yawun bakinta yayi daci da kyar tahadiye, ahankali Hawwa ta mike ta nunamai table din zuwa yayi yafara mika mata flowers din dake kamshi sosai like Khaleel plus kamshin roses again, office din yacika"

"da kamshi, karba tayi ta ijiye sannan yabata platter na abincin shima"

"ta ijiye yabata note nashi tai signing sannan ya tafi, kafin Hawwa ta"

"zauna har Ni ima tasa hannu tadauki card dayayi note ajiki tace  love bird bari muga meya rubuta miki dasauri kafin Hawwa tace wani abu, tace  _I know you haven t had breakfast banson matana looking skinny you are too light for my liking, eat and get chubby,"

cheers to starting your leave today! Sowie about yesterday with love



Mijin Kulu _

"Murmushin dole Ni ima tayi ta ijiye card din, taja platter box na abincin tana budewa tace  eat mana wow tafadi ahankali lafiyayen abinci ne aciki dat are very hot, mash potatoes da chicken wings, samosas, Pasta sai Mandi rice, ga salad ga fruits juice very cold ga sweet da cingum na mentos, kallon abincin itama Hawwa take, deep down she feels happy but then she don t wanna feel d happiness ahankali tace  ke kici idan zakici dasauri Niima ta girgiza kai tace  a a inacin abinci nafito gyadamata kai Hawwa tayi saita rufe platter ta matsar gefe idanunta suka sake saika akan rose din kawai ta tsaresu da idanu Niima duk na kallonta, aranta tace  munafukar mugun son mijinta take amman tana bobboyewa, hala ma sun riga sun sadu wayan Hawwa ya shiga ringing dasauri ta waigo ganin Khaleel ne yasa ahankali tadauki wayan takai kunne

Please Login or Register in order to submit comment