ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

screen is 8:00 na safe flat shoe din tasaka ta warware gyalen tayafa tabude kofan ta daidai shima Khaleel na bude kofanshi suka hada ido, jallabiya ce ajikin shi fara daga gani bai runtsa ba idanunshi sunyi jazur sun kumbura, ko 3seconds Hawwa batayiba tana kallonshi tadauke kai kawai tafito abinta tana jawo kofan ba tsoro ko shakka, Khaleel ya tsaya chak yana kallonta hanyar staircase tayi tashiga sauka duk yana kallonta yakasa motsi zuciyanshi nawani irin abnormal bugawa, key motan jiya data bari a falo ta dauka yana wajen yaji tabude kofa tafita, wani irin iska Khaleel ya fuzar kaman wuta sabida zafi yana tsaye awajen yaji ana budemata gate kawai gabanshi yahau fadi, faduwa sosai, yaji jiri na dibanshi, kanshi na sarawa, dasauri yafara taba bango yana dukawa ahankali karya fadi ya lallaba ya danna wani bottun awayanshi saiga Salman yashigo dakin dagudu yace  Yallabai yakirashi da karfi yana kallon ko ina a falon shiru sai kawai yawuce sama ganin Khaleel gaban dakinshi akasa yasa yayi wajen dagudu yace  Sir I saw your emergency alert meke damunka ?"

"Khaleel nawani irin nishi kaman mai shirin mutuwa yace  bring car nan banson su Momy su ganni, take me to My Doctor in our hospital arude Salman yace  okay okay, Sir you will be okay kaji nothing will happen to you Salman yatashi da gudu yafita waje mota yatada da kanshi yakawo har gaban flat nasu yashiga ciki yawuce sama a sume yasami Khaleel a shimfide awajen hannayenshi duka biyu a saman kirji"

kaman ya mutu.



EPISODE

Cikeda jarumta Salman yadaga Khaleel chak yafice dashi yasashi abayan

mota yashiga gaba yaja motar sukabar gidan& .

"Kusan 40mins drive yakai Hawwa shari a court, shiga tayi tai parking"

"motan a parking space tayi shiru tana kallon ko ina saikuma ta kifa kanta tafashe da kuka sosai kusan 5mins tana abu daya sai kuma ta dago fuskanta ta sauke mirror tana goge fuskan tace  why am I even crying sabida Khaleel sai kace sonshi kike? In the first place auren gambling yayi da ke yanuna miki he can acquire kome yakeso he s a rich kid gyale tasa ta gyara fuskanta saita dauki bakin glasses din tasaka tabude kofa tafito tashiga ciki tabiya kudi ta karbi number itace number 3, kusan 10min tana zaune akakai kanta tashi tayi tashiga office din wata dattijuwan matace sanye da hijabi looking very decent and modest, glasses Hawwa ta zare daga idanunta tace  good morning matan tabita da kallo tana nunamata chair ta zauna tace  me kikeso? Dan kallonta Hawwa tayi saikuma ahankali tace  inaso nai filing divorce ne, mijina yaki sakina anatse matan na jawo wani drawer tace  can I know your reason? "

Baki Hawwa tabude zatai magana saikuma tai shiru matan ta kalli Hawwa tace  idan bazaki iya bamu dalili mai kwari ba kotu bazama ta dauki karan da kika kawoba balle harmu mishi sammaci cikin wani irin murya kaman na marainiya Hawwa tace  uhmmmm ban& ..bana sonshi ne cigaba da jawo drawer matan tayi tace  auren dole aka muku ne? How long da aurenku yanzu? Sannan mesa baki sonshi? Tun yaushe kika daina jin sonshi tun dane ko yanzu? Baki Hawwa tabude zatai magana saikuma ta runtse idanunta kuka na neman kufce mata tadan fuzar da

"iska sannan ta kalleta tace  dole saina amsa all this tambayoyin nan? Ni yar sanda ce, I think bana sonshi alone is enough reason na nemi kotu taraba auren cus islamically ya halasta Hawwa tadanyi shiru chan tace  Ma am can you just tell me how to go about it batare da all this questions dinba kawai banson Khaleel sosai matan ke kallon Hawwa sai kawai tace  okay tazaro wata paper tayi signing akai tasaka stamp tace  fill this form ki bani nasake signing da stamping then it s done idan har yanzu a gidanshi kike zamu baki takardan sammaci ki bashi da kanki idan ba a gidanshi kikeba maybe kina gidan iyayenki zaki bamu adreshin sa ko inda z a sameshi akaimasa tabama Hawwa paper hakanan sai hannun Hawwa datakai zata karbi paper yashiga"

"rawa sosai matan tabi hannun Hawwa da kallo, da kyar Hawwa ta iya"

karban takardan Matan tabata pen Hawwa ta tsaya tana kallon pen din

"takasa karba matan tace  karba mana ahankali Hawwa tasa hannu ta karba hannunta yashiga rawa sosai zata fara rubuta a paper takasa wlh, duk matan tana kallonta kusan good 3mins Hawwa takasa saka ko A akan paper ahankali tadago kanta takalli matan tace  I need a moment please zan iya fita na cike a waje saina kawo? Gyadamata kai matan tayi tace  sure tashi kije ahankali Hawwa ta tashi tafito tawuce parking space tabude motan ta shiga ta zauna tarufo kofan takai pen kan takardan still takasa rubutu what is wrong with her? Idanunta sukai jazur, knocking motanta akayi wlh saida ta zabura dasauri ta juyo Baban Yaseer tagani yana sanye da wata faran shadda mai kyau ya kafa hula akai yayi kyau faduwa gabanta yayi ganinshi dasauri ta"

"ijiye paper da pen a jaka tai maza ta gyara gyalenta tana kara rufe wuyanta da kirjinta da kyau like matan aure tasauke glass na motan kasa, murmushi Baban Yaseer yamata yace  Hajiya Hawwa rai kanga rai adan kunyace cikeda jin nauyin sa tace  ina yini Baban Yaseer "

"anatse yace  Alhamdulillah ai tunda naji kinyi aure bansamu mun hadu namiki Allah ya sanya alkhairi ba, ai tundazu dayake nazo ne Boss dina ya aikoni nazo nasami yarsa anan na karbi this yanuna mata wani file dake hannunshi yace  na karba zan shiga mota kenan sai gaki kin fito kin shiga ciki baki lurada ni ba, this is my car yanuna mata motanshi dake next to nata yace  shine na tsaya na jiraki dole mu gaisa dan gyadamai kai Hawwa tayi anatse tadan sauke kanta tace  yaya su Yaseer Da Yasmeen da Maman su? Murmushi Baban Yaseer yayi yace  Hawwa kenan wato ko banjin za a taba samun mace mai halinki aduniya ba, ace duk abubuwan da Ni ima tamiki you are still asking yatake yayi murmushi yace  anyways mijinki yasa an fito da ita daga prison bayan sati daya bayan tayi signing undertaken if anything yasameki in the next 5years itane, an mata iyaka dake wai ko layinku takara zuwa za ayi inviting nata for questioning cus basu da yan uwa alayin, bata baki, toh shine fa su Mama da Yan uwan marigayi Babanta da iyayena sun shiga maganan na yafemata sabida yaranmu wlh, so she s at home waiting for license nata da har yanzu basu dawo mata dashi ba and it serves her right, alhakin ki ne shiru tayi Hawwa batace komiba, Baban Yaseer sai kallonta yake kaman zai hadiyeta da idanu, kasa daurewa yayi yace  why are you here? Me kikazo yi a sharia court? Yake Hawwa tamai tace  ahhhhh,"

abu& & Abu nazo amsa gyadamata kai Baban Yaseer yayi yace  tom

shikenan agaida mai gidan yajuya zai bude motanshi saikuma ya juyo

"daidai Hawwa na daga glass nata sama dasauri yace  Hawwa! Kallonshi tayi tana dakata da daga glass nata sama yace  please I have few things to say to you dudda ga yanda abubuwa suka faru between us but I still consider you kanwata, the way nake kula dake ada and protected you ada I will never stop doing that Hawwa cus I mean well "

Hawwa tai shiru tana kallonshi anatse Baban Yaseer yace  I don t want to poke nose into affairs naki ko aurenki but for me to see you anan this early morning with those red swollen eyes means one thing you re not happy in your home!

"Faduwa gaban Hawwa yayi sosai bakinta yashiga rawa tace  me kake fa& fad& . Tare mata numfashi Baban Yaseer yayi yace  i know you will never admit, anyways i dig into rayuwan wanda kika aura na gano rannan shine mutumin motan nan ranan dakika cemin kin fada a pool Baban Yaseer yace  don t get me wrong nasan jaraban Ni ima yasa Baba yabada aurenki desperately for peace to reign, Hawwa listen to me attentively don t you ever think sabida kin manyanta ba miji you can just settle for any kind of miji that come your way, banwani san mijinki sosai ba but I know wat yaran masu kudi are like cus I work for one naga kalan rayuwan da yaran Boss dina keyi, they don t respect women infact bama susan menene aure ba! Kula da mace, daraja aure sai dan gidan talakawa fakiri mai lallaba rayuwa ba irin yaran nan da sunada kudin auro mata dubu alokaci daya ba yadan rage murya ganin Hawwa ta natsu tayi shiru tana kallonshi ahankali yace  Hawwa akwai good decent men out there da they will respect you for you!"

"They will love you right! They will treat you like queen nasu! Maza masu tsoron Allah da sanin yakamata, don t ever be afraid to stand up for yourself! Be you Hawwa! Leave idan you are not appreciated ko respected a inda kike, gidan miji baya nufin you make it in life, making it in life shine idan kasamu peaceful and serene rayuwa hassle free and trauma free, stand for yourself kinji Hawwa and fight for what right! Don t compromise kanki for anyone okay! Shiru Hawwa tayi sai kallonshi take, ahankali yanuna kanshi yana mata wani kallo yace  just like before I am always here! I will forever be here for you kinji, remember you watch rayuwana da Ni ima bawai inada kudin bala i ba but you saw how I treated and respected Ni ima, that is"

"how a husband should be, mai ilimi, mai hankali, a leader! So think"

about abinda nace kasa magana Hawwa tayi yamata murmushi kadan yace

 bari naje you take care yajuya yashiga motanshi yaja yabar wajen Hawwa tabi motanshi da kallo ta madubi harya fita daga building din takardan tasa hannu ta dauka tana kallo kirjinta na bugawa tun dazu she couldn t find the courage and confidence na cikawa but maganganun da Baban Yaseer yamata gave her the confidence sai kawai tashiga cikewa tacika tass tai sigining tafito tashiga ciki tabama matar ta karba takalli Hawwa tai murmushi tai signing tai stamping sannan ta tashi tadauki wani envelop na Shari a court tai rubuce rubuce tai sealing tabama Hawwa tace  give it to mijinki zamu ganku on the 20th na this month yau 9th ahankali Hawwa tasa hannu takarba tawuce kofa harta daura hannu zata bude matan tace  incase you have a change of heart ahankali Hawwa tajuyo ta kalleta matan tamata murmushi tace  you can always withdraw application din okay

gyadamata kai Hawwa tayi kadan tabude kofan dasauri tafita.



EPISODE

Tana fitowa tawuce mota tashiga taja motan tabar wajen wlh bataso

"tama koma gidan but tana zuwa gidansu Baba zai fara maganganu, wani cafe ta tafi tashiga tai order su coffee da croissant tasha takasamacin croissant din, sannan ta tashi motanta tashiga ta zauna ta ciro number DIG takirashi harya katse bai dagaba sai chan yakirata yace  Miss Hawwa yanzu tazama Mrs Ibrahim ahankali tace  Sir ina kwana  ya kuke ya aiki ahankali tace  fine yace  yaya hope komi lpy ? Ahankali tace  Sir I wanna make inquiry ne zan iya resuming aiki ko dole sainayi exhausting leave dina ? Dasauri DIG yace  as far as I know you can always resume aiki anytime idan kinaso, kawai dai hutun da aka baki hutu ne na aure if you feel you don t need it zaki iya dawowa we can t force you to take leave din da bakiso dan murmushi tayi tace  Sir zan dawo aiki gobe in sha Allah kai tsaye yace  Allah nuna mana ya katse wayan ta ijiye kawai ta tada motan ta tafi park bataso takoma g1da yanzu she just"

needs fresh air.

Baba na zaune a kofar gida yana duba wani littafi Umdatul Ahkam yaga

"mota na zuwa da sauri ya tsaya yadago kanshi ganin motan Khaleel yasa yamike da sauri yana washe baki parking motan Salman yayi yafito Baba yashiga leka motan Salman yakaraso wajen cikeda girmamawa yace  ina kwana Baba dasauri Baba yace  sannunka a a banga Ibrahima ba banga Hawwa ba ? Anatse Salman yace  Oga yace nakawo ka yana asibiti ne Dasauri Baba yabude idanu yace  Subhanallahi meya sameshi? Anatse Salman yace  Oga bai bani izini na sanar dakai komiba yadaice nakawoka Dasauri Baba yace  muje muje budema Baba bayan mota Salmab yayi ya taimakamai ya zauna ya ijiye karafunan shi sannan suka wuce har zuwa asibitin yasake fito da Baba sukai ciki har zuwa oncology ward, gaban wani special

Please Login or Register in order to submit comment