ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

 wlh kikamin karya saina gauramiki mari! Sannan zan fita daga rayuwanki har abada this time around for good! Shigowa cikin falon Hawwa tayi kawai saitai kneeling gaban Ammi takama kafafun Ammi bakinta har rawa yake tace  Ammi ki zauna zan fadamiki gaskiya wlh bazan miki karyaba nima daman inaso nakiraki, Please sit Ammi da kyar Ammi ta zauna cus ta lura ayanda tama Hawwa maganan Hawwa ta dauka tasan wani abu ko maybe Khaleel ya sanar dasu komi, ahankali Hawwa tace  Ammi ni yarki ce Khaleel ba shine danku ba kafin nazo gidan nan nasanar daku kome kunki yarda dani, Ammi please believe me this time, bansan medame yafadan miki ba but I will not lie zan fadi komi nima nafadi abubuwan dana fadi tadan sauke ijiyan zuciya gabanta na faduwa sosai wannan da Ammi tazo hala har sheri Khaleel yamata, tace  Ammi Khaleel na shaye shaye wlh! Ammi tai shiru tana kallonta idanun Hawwa dasukai ja saita fara bama Ammi labarin komi daga farko tundaga kan auri saki da shaye shayen sa da abinda yahadasu da abinda tayi, da zagin, saikuma bakinta na rawa sosai tashiga bama Ammi labarin kotun da sammacin data kawomai jiya haba jikake tassssss!!! Ammi tadauketa da mari da saida Hawwa tai tumble ta tashi zaune da sauri tana dafe kuncinta ta bala in tsorata da kalan marin da Ammi tamata, Ammi na mata wani kalan kallo tace  this slap is for zagin mijinki da rashin girmamashi ko kadan Hawwa batai wani tunani Ammi zata kara mata mari ba, Ammi takara dauketa da mari tassssssss! Tace  this is for kai mijinki kotu saikuma Ammi takama bakinta tana kallon Hawwa irin"

kallon Hawwa kece din nan tace  La ilaha illalahu Muhammadu Ya

Rasullullahi Sallallahu Alaihi Wa Sallama Hawwa kece da danyen aiki

"haka? Hawwa kin bani kunya! Wlh kin bani kunya! Tir da halin ki wannan halin gidahuman yan boko ne, Allah ya wadaran naka ya baci Ammi tai shiru tace  inada tambaya dazan miki dudda nasan ayanda baki ambatoshi a labaran dakika bani ba hakan bai taba faruwa ba kenan but I will still ask you, Ibrahima yataba kai miki duka ko zaginki ko cimiki mutunci ko yimiki hauka idan yayi shaye shaye? Idanun Hawwa sunyi jazur ta girgizama Ammi kai asanyaye, Ammi tasake dafa kanta kaman ta halaka Hawwa da duka takeji sabida tsabagen takaici dakuma haushi, sai kawai ta fuzar da iska Ammi is hurt very very hurt ganin yarta tasami miji but she s too blind taga watake aure, cikin zafi da daci zuciya tace  Hawwa kin kira Khaleel fool in reality you are the fool! Hawwa kece dakikiyar kuma bakar jakama in particular! Ammi ta fuzar da iska wlh takasa rike hawayen ta sai kukan yazubo takama bakin hijabinta tasaka akan idanunta tace  wlh sai ayau nakegani Ni ima ma tafiki hankali Hawwa! Dan wlh tasan darajan mijinta! Baban Yaseer abin alfaharin Ni ima ne! Ke bakisan darajan mijinki ba, bakisan kimansa ba ko value nasa, Hawwa you ve disappointed me, bantaba expecting this behavior from you ba, wlh da wata tagayamin zance ba aloalo ba Hawwa na ba amman sai gata itane da halin nan Ammi ta fuzar da iska ta sauke hijabinta tasa hannu ta goge fuskanta tasss sannan tamike tadauki jakanta jiki asanyaye tace  duk wani fada ko wa azi dazan miki is too late kin riga ki dauki decision for kanki, kinkai kara kotu araba auren ku, bansani ba daban bata kudin motan zuwa Abuja ba bayan Babanki yakirani, bari naje zan sanar dashi komi shima yadena damuwa dan babu amfani Ammi ta tashi tai hanyar kofa dasauri Hawwa ta bita tana kama kafafunta tace  Ammi ina zaki dan Allah karki tafi wani kalan juyowa Ammi tayi ta hankada Hawwa da kafafu tamata wani ihu sosai tace  kinci ubanki Hawwa cikani! Karki kara kirana Ammi sunana Zainabu! Ni ba mahaifiyar ki bane yau kin gwadamin haka, Hawwa kin nunamin I was never your Mom and I will never be, kin nunamin bani na dauki cikinki ba na wata tara! Hawwa idan har zaki iya tashi kin wanke jiki kitafi kotu baki"

"kirani ba, baki kira Baban ki ba, ai bamuda ragowan amfani arayuwanki, bamu da daraja bamu da kima we are nothing! Damu da babu duk daya dan haka nabarki lafiya kai Ammi taji zafin abinda Hawwa tayi ba kadanba, dawani kalan gudu Hawwa ta tashi tashiga gaban Ammi tafashe"

"da kuka, maganganun Ammi yakarasa tayi nadaman actions nata a hundred"

"million times, cikin kuka maiban tausayi tace  Ammi dan Allah"

"kiyakuri karki banni da halina, Ammi I m confuse, banda natsuwa, I can t think straight, bansan menakeyi ba, bansan yanda ake nurturing relationship ba, Ammi wlh na yaga takardan sammacin jiya da daddare nayi flushing a toilet, i will call them nagaya musu na janye case din, Ammi dan Allah i need you now more than ever to guide me bansan menakeyi ba Ammi na wani irin kallonta ta nunata da yatsa sabida yanda Hawwa ke bata bakinciki tace  yarinya kinyi karya you don t need me! Zata wuce Hawwa takama hannunta tace  Ammi sabida Mamana karki rabudani! Naji ni nayi laifi kiyi fushi dani ki hukuntani but sabida Mamana karki rabudani, rayuwana zai lalace, ke kadai gareni Ammi banda any friend, guide me Ammi nayi kuskure, kiyakuri Ammi dan Allah, dan Allah, Ammi Mamana na kallonmu kiji tausayina Ammi Hawwa is seriously crying kana ganinta kasan she s scared itama to loose mijinta, Mamanta data kira kadai ne abinda ya kashema Ammi jiki not Hawwa dan tana matukar fushi da Hawwa, tanason yayarta sosai, ta tsaya tana kallon Hawwa dake kuka sosai sai kawai ta wuce ta xauna tanunama Hawwa gabanta akan carpet tace  zoki zauna "

"Zuwa Hawwa tayi ta zauna tana kuka still Ammi tace  the only laifi na Khaleel danaji na dauka is shaye shaye! But yaron nan da bakinki kika fadi yana kokarin chanzawa ba kullum kikaga yakeyi ba, banda haka Hawwa yana sanar dake gaskiyan abu sabida yana sonki! Ammi tai shiru chan tace  Hawwa yaron nan saida ya sanar da Malam"

"mahaifiyarshi namai aure tun yana yaro yana sakinsu sabida baya sonsu, kece mace ta farko daya taba gani da idanunsa yaji kece ra ayinsa yakuma aure ki akanme zaki dinga hada kanki dasu? Idan ma ya auresu kaman yanda ya aureki ne ai mace data isa tasan kanta tasan yanda"

"zata mu amalanci mijinta ta yanda bazai taba iya sakinta ba ko a mafarki Ammi tace  Hawwa yau wani yatareki yaji kinyi wannan haukan yace bamu baki tarbiya da kyau ba yazakiji? Iyaye is no no koyaya suke ke ko bokaye ne su fadanki da Khaleel ya tsaya tsakanin ke da shi babu dalilin kawo iyayensa! Hakan zagi ne da disrespect, yaron nan koda baya girmama iyayensa ke bakida hurumin kice bazaki girmamasu ba! Ammi tai shiru tace  zagin sa, Hawwa kina gorantamai ilimin addini ke rawa kikayi Allah yabaki? Shida baidashi yama fiki hankali da hikima da sanin yakamata da ahaka ake dawo da mutane hanyar gaskiya da babu wanda ya karbi addinin musulunci da manzon"

ma aiki yakawo! Kinada labarin karuwa karuwa Hawwa data shiga

aljanna sabida ta shayar da kare dakejin kishi ruwa? Kin dauka ita

"tanada ilimin addini ne? Kinsan Malamai nawa zasu wuta? An gayamiki sabida wane malam ne shikenan dan aljanna ne? Kinada labarin wanda yayi kashe kashen mutane Allah ya yafemai yasashi a aljanna?? Hawwa mata sunfi yawa a wuta inji Annabi and yawanci wayanda suke wutan sabida mazajensu suke ciki! Kinsan maisa akace wanda ke koyon Al Qur ani idan yana karantawa yafi wanda ya iya karatu samin lada, bar gani kaman kinfi Khaleel ilimin addini yaron nan saiya iya shiga aljanna yabarki a gate din jahannama sabida abubuwan dakikamai, wat is wrong with you Hawwa harxakiyi tunanin kai aurenki kotu ki kashe? Kin manta kuka da rashin bacci, sleepless night dakike having sabida"

rashin aure???



EPISODE

Ammi tace  kin manta takura da cin mutunci da tijaran da ubanki yake

"miki akan rashin aure both acikin gida da kofar gida? Are you trying your go back to that life eh? Hawwa tai shiru tana kallon Ammi tana share fuskanta hawaye sun kasa daina zuba, ran Ammi yabaci iya baci tace  you want to risk everything ki kara komawa gidan ubanki kiyi another 30yrs babu miji ko Hawwa ta kalleta asanyaye Ammi tace  yesss! Bakida farin jinin maza kowa tsoronki yake sabida ke yar sanda ce this same hali da dabi u dakikema Ibrahim yasa sauran maza sukaki aurenki, Hawwa kinaso ki kashe auren nan and live the rest of your life ba miji ko? Tayaya zaki dinga baccin dare? Ko maza zaki farabi kifara karuwanci? Dasauri takalli Ammi, Ammi ranta yabaci yau ba boye boye tace  an gayamiki I don t know your problem? Hawwa sabida ke wawiya ce kodan wannan matsalan bazakija bakinki kiyi shiru ba kin dauka zaki iya rayuwa babu d a namiji ne? "

"Hawwa tai shiru sai goge fuska take, Ammi ta dafe kanta tai shiru, chan tace  Hawwa jikina yayi sanyi da lamarinki, wlh, wlh da banma kanwata alkawari zan rikeki ba da wlh yau na yafeki Hawwa duniya da"

"lahira, Hawwa kowa dakike gani yanama Allah laifi, wasu shaye shaye,"

"wasu gidan boka, wasu zina, wasu kisan kai, wasu ta addanci, wasu"

"kidnapping, my point is nobody is perfect! Yaron nan kalli gidan daya taso, kalli yanayin sa, shi kadai iyayensa suka haifa, Allah kadai yasan jarabawan rayuwa dasuka gani kafin su sameshi, yanda aka taso dake ba haka yataso ba, but yana sonki, yace zai chanza saiki jawosa jiki, da kulawa da kyautata ma juna harya chanza, change is not easy, it takes patient, but Hawwa kalli kalan halin dakikeyi, Hawwa zagi harda mari, harda mari Ya Allah! "

"Kai abun nama Ammi wani kalan ciwo da baxama ta iya bayani ba, she can t believe Hawwa can do all this abubuwa to this poor boy, sabida taga yaron ajebota ne ko menene, dan talaka ai da yanzu an kirasu ance suzo su dauki gawanta dan wlh saiyaci uban ubanta ta mareshi, Ammi ta shiga share hawaye, noooo she can t forgive Hawwa just yet, wlh bazata iya yafema yarinyar nan yanzu ba, amman tadaure tace  mahaifinshi na sonki but wlh yaji abinda kikema dansa ko yaji kinkaimai d a kotu he will hate you for life Hawwa! Hawwa da kotu har gwara kisa mu iyaye mu karban miki saki ba kisa mutum a kotu ba! Duba da kalan gidansu, da mukamin Baban sa dayake dan siyasa kuma dan kasuwa! Ammi tabuga kirjinta crying sosai tana kallon Hawwa tace  jinake kaman ni kikama abubuwan dakikama Khaleel Hawwa, it will take time kafin na yafe miki Hawwa, wlh kuwa I can t forgive you just now sabida kin nunamin I m not your mother and bankai mother awajen ki ba kuka Hawwa keyi mai tsuma jiki Ammi ta fuzar da iska tace  jiya mijinki na asibiti tun safe baida lafiya! Dasauri Hawwa takalli Ammi, Ammi tace  I am sure idan cancer bata kashesa ba kece babban cancer dazata kasheshi but ba komi kinma kanki, Alhamdulillah kin nemi saki kafin ki kashe dan mutane yarabu dake, anyways Babanki"

shine ke tareda mijinki a hospital tun jiya yauma sun koma sai anjima

"Ammi ta sunkuci jakanta tai kofa dasauri Hawwa tarike Ammi tace  Ammi meya sami mijina eh Ammi ? fizge hannunta Ammi tayi azuciye tace  cikani kafin zuciya ta debeni namiki jina jina wlh shegiya mai kan kwakwa, yarinyar sai taurin kai kaman daga zamanin fir auna tazo sakeni! Ammi tamata tsawa dayasa Hawwa tasaketa da gudu Ammi tafice"

fuuuuu ranta abace.

Kirjin Hawwa wani kalan bugawa yake Khaleel was sick? Har Baba natare

dashi a asibiti? Innalillahi wani asibiti? Which hospital is he using?

Tunanin hospital nasu yasa tafara hawa staircase taje sama dakinta

tashiga ta kwabe hijabi ta wanke fuskanta tafito tashiga closet atampa tasaka diguwan riga tadauki veils da handbag kirjinta harwani bugawa yakeyi tana kiran sunayen Allah hankalinta yayi mummunan tashi no wonder jiya taga baya iyacin abinci sosai tadauka fadan dasukeyi. Fitowa tayi diguwan rigan yamata kyau tayi kofa tafice tawuce wajen

mota tashiga taja tabar gidan.

Khaleel na zaune cikin mota he s very weak they just drop Baba agida

suka dauko hanyar gidansu wayanshi ya shiga ringing ganin Mom ne saida yadanji wani iri he hopes batasan baida lafiya ba ahankali yace  Salman did you tell Mom banda lpy? Dasauri yace  nooo daukan wayan yayi kafin yayi magana Mom tace  My Baby na kana ina banganka both jiya da yau ba though jiya nasan bamanan muma where are

Please Login or Register in order to submit comment