ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bayi bata wani dade ba tafito daidai Ni ima na shigowa tace  kin tashi ? Ahankali Hawwa tace  maisa baki tadani ba nasa kin dade murmushi Ni ima tamata tace  muje kiyi breakfast"

"a canteen dasauri Hawwa tace  not now banyi brush ba sainaje gida hararanta Ni ima tayi tace  brush idan kin koma gida kindaisan that woman ba baki abincin zatayi ba ko, don t tell me zaki girki idan"

"kin koma gida you can t cook, kin gaji and kinada ciwo a hannu let s just go na saya miki tana maganan tazo gaban gadon tadauki gyalen Hawwa ta yafa mata saman kai batare data mata rolling ba takama hannunta suka fito suka shiga canteen abinci tamusu order sukaci still tamata takeaway wanda zataci da rana sannan suka fito tace  wai kinsan tun dazu Baban Yaseer na nan ? Dasauri Hawwa ta kalleta tana haderai, Ni ima tace  ai daman nasan dana gayamiki bazaki tsaya kici ba, wlh tun kina bacci yazo ya daukeni, kuma shima yace makesure na tsaya kinci abincin, muje ku gaisa taja hannun Hawwa batare data jira tai magana ba, yadade zaune cikin mota cus tun around 6:30 yazo daukanta, kallonsu yake kyar bayako kyafta idanu,"

yanda Ni ima ke jan Hawwa itakuma tadan haderai kana gani kasan

bataso tazo har zuwa wajen motan dayake nan Lexus na 2022 hadaddiya

"baka, ahankali yabude motan yafito"

"Bakin dogon gaye ne kyakkyawa gashi da tabon salla a goshinsa, duka"

"duka bazai wuce 36yrs ba yana sanye da farin jallabiya mai kyau yasa faran hula akai sai zuba kamshi yake, a kunyace Hawwa tasauke kanta kasa dan tanajin kunya da nauyin Baban su Yaseer aduniyan nan, she always regard him as Yayanta, sabida shida Ni ima su dauketa yar uwarsu tajini sun tsayamata, adan kunyace tace  ai dakai zamanka"

"aciki Baban Yaseer Ina kwana, dan Allah kayakuri munbata maka lokaci kafin yayi magana Ni ima tarikemai hannu tace  Baby kaga kamata"

"fada, niko na mata fada batajin tawa amman kai nasan zataji naka"

"tunda tana kunyarka, field taje yau harda injury a hannu kalli hannun tanunama Baban Yaseer hannun dayake tai folding hannun riganta sama, anatse yana kallon hannun sounding serious and caring yace  Hawwa"

"why did you go to the field eh ? Adan kunyace tace  kidnapping jikan senate president akayi shine Oganmu ya aikamu I have no option saisa dan ijiyan zuciya yasauke yana kallonta yace  but yaya hannun yanzu? Are you sure you re fine? Babu wani abu dake miki ciwo kuma? Tayaya kikaji ciwo haka eh Hawwa ? Ahankali tace  wlh I m fine is just a minor injury I can t even remember ta yanda na samu anatse yace  Hawwa! Ahankali tadago kanta ta kalleshi kasa jure kallon dayake mata tayi da sauri ta sauke kanta Baban Yaseer kwarjini yake mata sosai ahankali tace  karki kara wani aiki dazaisa kiji ciwo haka, ni da Mom Yasmeen will support akoma mekikeso but we will never support something dazaiyi harming lafiyanki ba, you re a criminologist not a fighter am I clear cikeda jin dadi Ni ima tace  yauwa bada amsa muji Baban Yaseer cikin dan kakkausan murya yace  kada ki kara bari something yayi tampering da lafiyarki kinji gyadamai kai Hawwa tayi tace  naji dan murmushi kadan tayi tace  thank you tafi Ni ima tafara tace  Baby kome kakeyi da wannan mai taurin kan kejin maganan ka nima zan koya sabida tadingajin maganata dan hararanta Hawwa tayi, kallon Ni ima yayi yace  tana tareda motarta ne komu kaita gida wife? Dasauri Hawwa tace  zan iya tuki strictly Baban Yaseer yamika mata hannu yace  bani your keys zansa akawo miki motan gida muje mu kaiki wlh kawai dan"

"tanajin nauyin Baban su Yaseer ne saisa, jakanta tadauke daga kafada"

tasa hannu taciro key motar ahankali tabashi ya karba Ni ima tabude

mata bayan motansu tace  zoki zauna zuwa tayi tana ballamata harara Ni ima tai mata gwalo tai kwafa ta zauna tarufe mata kofan

takoma gaba ta zauna sannan shima ya shiga gaba yaja motan.

"Sosai Ni ima keta musu hira a motan Baban Yaseer na amsata jefi jefi,"

"bini bini yana kallon Hawwa ta mirror datai shiru tana hamma once in a while cus harda gajiya ke damunta, har unguwansu, unguwa ce dake cikeda mutane da dama yara anata wasa, ga manya haka yan anguwa da samari, mahaifinta ta hango kofar gidansu zaune, kana ganinshi kaga mahaifinta don tayi kama da Babanta ya manyanta sosai, yana zaune akan wata yar tsohuwar kujera 2sitter dake wajen ga crutches dinsa guda biyu a gefe a jinginasu dan kafansa ta haggu an guntule daidai wajen guiwan sabida wani hatsari daya tabayi da dadewa, tunda molar ta shigo anguwan yake kallonta, dan layin nan kakap idan kana neman wanda yasan yaro da babba da jika da duk wani labari na anguwan da dangin kowa to aka sami Baba an gama danshi kofar gidane wajen zamansa, to baya aiki the only abu dake shigar dashi gida shine idan lokacin bacci yayi ko zai zaga bayan gida. Parking Baban Yaseer yayi yabude motan yafito hakama Ni ima itama Hawwa tafito, Baba naganin Baban Yaseer da Ni ima fuskansa ya yalwatu da murmushi shiga rumfar sukayi yana nuna musu tabarma yace  maraba maraba yau Baban Yan biyu da Maman yan biyu ne agidan namu ga waje bismillanku, ku zazzauna yan albarka hannu Baban Yaseer yabasa suka gaisa yace  ina yaran mesa baku kawominsu ba daidai lokacin Hawwa takaraso wajen ahankali tace  Baba ina kwana kallonta yayi saikuma ya dauke kai yakalli Ni ima yana nunata da hannu yace  kalli kawarki ke bakijin kunya kinama binsu zindimemiya dake ba aure ba miji sai kwana awajen aiki, kap layin nan yaran dakuka taso tare sunyi aure, kannensu sunyi aure, kannin kannensu ma sunyi aure banda ke sosai Ni ima kirjinta yahau zafi cus Baba irin mutanen nan ne masu katon murya sai kallonsu ake sabida duk anajin maganan sa, juyawa Baba yayi ya kalli Baban Yaseer da kansa ke kasa yace  Aliyu ahankali Baban Yaseer yadago kanshi yace  na am Baba nuna Hawwa da kanta ke kasa Baba yayi yace  cikin Abokanenka babu me neman mata? Koda yake karnaje da nisa ni"

"wlh ko bakaniken ka ne ma idan zai aureta zan bashi, kannin Hawwa"

"biyar hudu sunyi aure, Miemie ma datake sha hudu yanzu inamai"

"tabbatar maka tsaf zata iya gama makaranta tazo tai aure wannan batayi ba, wlh wlh nagaji, Hawwa taxame mini abun kunya arayuwata nine mai kai karan yaran wasu kan amusu aure nagansu suna zance da samari sunyi girma yau gatawa diyar taki aure, nagaji da Hawwa agidan nan, nadauke ka amatsayin d ana Aliyu kaganta nan da iyalinka tun suna yan kankanu yan dugul dugul dasu suke kawance, jibi Ni ima tayi aure abinta ga yan biyunku sun girma dabadan barin datayiba dakuma wanda ta haifa last year ya mutu da yanzu yaranku hudu ni tawa diyar taki aure sai operation din dare tashi Ni ima tayi dan bazata iya daurewa ba tayi wajen Hawwa dake tsaye tace  mushiga ciki, kinji ciwo a hannu Baba na magana da Baban Yaseer tayi ciki da ita dasauri dudda haka suna jiyo maganganun Baba daga cikin gidan ma, tsakar gidan tsaf ko ina yasha fenti flat ne Babba saiga wani daki dake facing flat din sukai wajen, Ni ima ta karbi jakanta taciro key tabude dakin suka shiga daidai lokacin hawaye na saukowa daga idanun"

Hawwa dasauri ta share but saida Ni ima tagani.



EPISODE

Daki ne kwara daya yanada girma ga window da akasa curtains mai kyau

"pink dakeda zanen flower dayawa, katifa ne number one mai tudu akasa shima an shimfidamai pink bedsheet yayi kyau sosai, ga dan table data jera Kayan shafa da kwalliya gwanin ban sha awa dasu turaruka da stool na zama awajen, sai kuma dan wardrobe mai 2 rack wanda daga gani kayanta ne aciki sai kuma gefe daya da keken dinki ne mai bala in kyau ga basket a gefen keken dinkin wanda da alamu abubuwan dinki ne aciki, tsakiyan dakin akwai carpet mai laushi bakin gado, Hawwa tawuce dasauri tazauna tana kokarin danne hawayenta itakuma Ni ima ta tsaya jawo net na kofan tasa sakata tana sauke labule sannan tajuyo ta taho bakin gadon da sauri tazauna kusada Hawwa dake bude jakanta tana kokarin ciro wayanta tana kallonta, ahankali takai"

hannunta zata tabata sai kawai Hawwa ta rungumeta da sauri tareda

"fashewa da kuka, wani irin tsinkewa zuciyan Ni ima yayi sabida da"

"wuya Hawwa ke kuka, it s being years bataga kukan Hawwa ba, tariga takoyama kanta dauriya dan taga rayuwa, banda haka duk duniya ita kadai ke ganin kukan Hawwa wanda idan tayishi kasan ta tara abu dayawa aranta ne, cikeda damuwa Ni ima tai patting back dinta tace  wlh Hawwa idan kina kuka sani kike inaji kaman tawa takare aduniya cus you are the strongest woman dana sani aduniya, please kidena minding maganganun Baba inda sabo yaci ace kin saba, wlh harda tsufa ke damunshi cus make it make sense for me idan kika barsu haka wazai iya ciyarwa agidan nan? Dagashi har matar nasa da yaransa wazai ciyar dasu? Ba aikin dayake zagi kullum ke ciyar dasu ba? Kece cinsu, shansu, suturansu, da kudinki aka aurar da yaransa hudu, kene school din Aminu, kene school din Maryama, still kece magungunan sa, I m sorry to say baida aiki sai zaman kofar gida baya taba fahimtanki, an gayamai kene kika hana kanki aure? Ni wlh iyayen dake takurama yaransu kan zancen aure na bani mamaki aduniya bayan sune yakamata su dinga bawa yaran nasu karfin guiwa suna gayamusu cewa aure lokaci ne, suna nuna musu su yarda da kaddaransu, duk sanda auren yazo za ayi saidai su tasa yaran agaba suna kyaransu, ana gayama yara bakaken magana, ana gwanzaban su da addabansu da aure, so yake kije titi ki"

kama hannu kowani d a namiji kika gani kikawoshi gidan nan ya aureki? Bakida samari so yake kije kijawo wani karfi da yaji yazo ya aureki?

"Maza nawa sukazo gidan nan neman aurenki dazaran an tsaida magana su gudu so yake kije ki damkosu karfi da yaji suzo su aureki? Kidnapping na maza yakeso ki fara? Besides duka duka you re 29 why is he rushing you when bawai kinkai 50yrs baki auren bane? Wlh banso na amsa Baba ne I know it will look disrespectful saisa kikaga natashi najaki munbar masa wajen but I can t take it idan yana miki irin maganganun nan, when he should be thanking God Allah yabashi diya nutsassiya, kamila, educated and smart dake aiki da ake biyanta da kyau ta rike masa gida tasa yaransa a school, haba, menene aure? Aure lokaci ne, kuma inaji ajikina wani jinkirin alkhairi ne, don t worry everything is going to be okay I m here for you no matter what and yarana yaranki ne so kinada yara kinji yadena cewa bakida yara you actually have Yasmeen and Yaseer yaran Hawwa ne tai maganan tana ciro Hawwa daga jikinta data fito ahankali idanunta sunyi jaa kaman ba Hawwa ba tana gyadama Ni ima kai gwanin ban tausayi tace  da"

"Mamana na raye she would ve helped me nai aure, Ni ima nima nagaji "

Ni ima ta daure cus bataso itama tai kuka takai hannunta tana share

"mata hawaye, hannun Ni ima Hawwa tarike ahankali cikin murya mai sanyi gaske tace  Ni ima I m tired of everything ahankali Ni ima tace  I know you are ahankali Hawwa tace  I m tired of yanda mahaifina, the society dana taso ciki and everyone around me suke pressuring dina into getting married, Ni ima nadamu I don t know ko inada wani bakin haline maisa naki auruwa? Maisa kona fara soyayya saurayi ke guduwa babu wani kwakkwaran dalili? They always come su bani hope and ran yanzu bamasa zuwa kaman anyi ruwa an dauke, maisa ko an fara maganan aure saisu gudu? Anzo gaban da ko saurayi"

"daya banda shi yanzu, ba tsoho ba yaro ko me faskare baya shinshinata, bani bawa maza sha awa, my sisters kannina dasuka tazo na kula dasu, na goyasu na chanza musu pampers sunyi aure, all my friends damukai aji daya dasu some nada 5kids ma, what is wrong with me? Ni ima tell me the truth maisa nakeda bakin jini? Am I not beautiful enough asoni nima a aureni? 0nada wani nakasu ne ? Ayanda take maganan kasan she s seriously hurt maganganun su Baba da kowa ma duk sun sami waje sun zauna a zuciyanta, hannunta Ni ima takai ta sharemata fuska tace  Hawwa, Best kinga listen to me, bakida bakin jini, there s nothing wrong with you that I m sure, it s just time& okay, trust me

Please Login or Register in order to submit comment