ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta juyo ta zubamai bewitching eyes dinta kaman yanda yake kallonta shima ko kyafta idanu bayayi, tace  you need to call them cus they re potential suspects duba da whatever transpired between you people, ina bukatan magana dasu dan kauda zargi basu da hannu cikin dauke yarka da akayi before we look outside the box, and be fast takalli agogon hannunta tace  i need to wrap up this case within 24hrs, 1hr is almost gone sannan ta juya harta daura hannunta kan handle tasake juyowa tasake zubamai idanu tace  next time address me as"

Miss Hawwa not Ke tana maganan tabude kofa tafice.

Afusace Khaleel yamike yanabin kofan data rufo da kallo yace  Pops

"who d f*ck is she? Why is she even here? Kaji yanda takemin magana kuwa Pops? She s so rude, fire her! I don t want her here Da sauri daga Excellency harsu DIG suka kalleshi yanda ya haderai, su Abraham na kallon ikon Allah aranshi yace  you don t know Miss Hawwa she also doesn t give a f*ck about who you are she will put you in your place rai abace Khaleel yace  I don t want her to be among the team, dismiss her yayi magannan yana kallon DIG dasauri Excellency yakama hannunshi yace  calm down Khaleely abun zaimaka yawa ga damuwa ga bacin rai kar zuciyanka ta buga please calm down kaji, idan nasa DIG yayi dismissing nata from team din tayaya zamu ceto Noor? This girl itace ragamar ceto Noor, calm down Son me too I don t like the way tai magana da d ana agabana yakalli DIG yace  talk to her to watch her tongue karta kara magana da d ana rudely"

"I don t tolerate such cikeda girmamawa DIG yace  we are sorry Sir, hakan bazai kara faruwa ba I promise yayi magana yana tashi dan"

zuwa magana da Hawwa shikuma Excellency yacigaba da lallashi Khaleel

kaman kwai.



EPISODE

"Wani office aka bata that is next to wanda Excellency yake ciki, ga"

"table ga chairs ga ruwa a ijiye mata na bottle da drink da sweets, tana tsaka da interrogating mutanen dake tareda Noor sanda aka saceta DIG yabude kofa yashigo, yakalli security datakema magana yace  excuse us tashi yayi yafita, da dan fushi kan fuskanshi yace  wat was that behavior eh Hawwa? Sauke kanta kasa tayi tace  Sir I don t care who he is, he should address me with some respect baya kirani Ke ba dan jim DIG yayi yana kallonta yace  that guy kina ganinshi kinsan he doesn t think like me and you, bai taso kaman mu da ke ba yadan sake rage murya yace  Hawwa yayi magana da mahaifinshi rudely ma balle mu? So please let s do abinda yakawomu and leave don t repeat abinda kikayi dazu am I clear ? Ahankali badan ranta yasoba kanta na kasa tace  Yes Sir  good ya amsa yana juyawa yafice security yadawo, tadaga wayanta tana kiran Abraham yazo ya karbi wayansu yashigo ta bashi ya karba yafice yashiga aikin shi bayan yabude some systems adayan office din, almost 1hour yadauketa duk tai magana da ma aikatan gidan kafin Head Security yashigo yace  Ma am Excellency yace na sanar dake ga matayen dukansu are available Maman Noor tace yanzu ta sauka daga jirgi but"

tana hanyan zuwa itama .

"Gyadamai kai tayi tace  ashigomin dasu one after the other, collect"

"all phones nasu and give it to Abraham gyadamata kai yayi yajuya fita baijimaba ya shigo tareda wata hadaddiyar mata kaman balarabiya, fara kal da ita taci riga da skirt dasuka matseta da dan karamin gyale da handbag a hannunta dakin tabi da kallo looking disappointed kaman akwai abinda taso tagani batagani ba, kujera Hawwa ta nuna mata tace  have a seat please zama tayi tace  and who are you, where is Lee? Dan kallonta Hawwa tayi tace  sorry Lee? The way she s asking the question zai nuna bata ganeba, ayangance matan tace  Khaleel nake tambaya ina yake anatse Hawwa tace  I believe idan muka gama you can look for him, can I know how long u we re married"

to Mr Khaleel Ma am ? Kallonta matar tayi tace  why the question ?

Anatse Hawwa tace  can you answer me kika fita you can ask them mesa

"nake miki tambayan nan shiru matan tayi tana kallonta saikuma chan tace  kwanan mu arba in da hudu bamu cika 2months ba gaskiya Hawwa na kallonta tace  baki tsaneshi ba daya sakeki in such a short time ? Dasauri ta girgiza kai saikuma tai murmushi tace  when money is at stake nope, I will do everything to get Khaleel back, nakasa aure nakasa son wani rubutu Hawwa tashigayi batare data kalleta ba tace  and why is that ?Wani kallon raini matan tamata tace  are you dumb? Wait Anya kinsan waye Lee kuwa? It s seems like you re just a worker bakisan who Khaleel is ba, that guy is every ladies dream dan shiru Hawwa tayi tana kallonta the way she called her dumb batason tai wani abu dazai sake batama DIG rai hakan yasa ta hadiye sai kawai tace  you can go tabe baki tayi ta tashi tajuya tana wani karkada ass kallo daya Hawwa tamata tadauke kai, kusan dukansu abu daya suke fada suna son mijinsu suke and ina Khaleel cus sun dauka shine keson ganinsu saisa ake nemansu suzo gidan, wuraren 4 tagama dasu Allah yasa bata salla yau, bude kofan security yayi yashigo da wata wacce duka duka bata wuce 27yrs ba, taci gayu sosai kaman zata gasan kyau yace  this is Noory s Mother Ma am gyadamai kai Hawwa tayi tana kallon matan tundaga kafa, security yace  your phone please Ma am iPhone dake hannunta ta kankame tace  mezakumin da waya kuma daga zuwana? Why is Khaleel calling me all of a sudden today after how many years yanzu kuma nazo ana cewa nabada waya anatse Hawwa tace  is just protocol I can t talk to you waya natare dake give it to him idan nagama dake you will collect d phone kina fita kallon Hawwa Matan tayi tace  and who are you ? Ahankali Hawwa tace  I m Hawwarh! Yanda Hawwa ta tsareta da idanu yasa ta bada wayan security yafice itakuma tazo ta zauna inda Hawwa ke nunamata Hawwa tace  can you discribe relationship dinki da Baban"

yarki for me please?

Maman Noor na kallon Hawwa tace  there s no relationship cus bama

"tare, we don t talk, da Nany Noor kawai nake magana a duka gidan nan itama ranan Saturday kadai ne ake barina magana da ita ahankali Hawwa tace  are you happy about that? Yarki ce Noor ke kika haifeta but sai an gayamiki sanda zaki magana da ita? How do you feel about"

that ? Dan ijiyan zuciya ta sauke tana kallon Hawwa dake kallonta

"tace  ai sai su cinyeta all i know is nina haifeta kuma idan ta girma she will look for her Mother Hawwa na kallonta tace  how long kukai zaman aure da Babanta ? Dan ijiyan zuciya Maman Hawwa ta sauke tana huci tace  satinmu shidda da kwana shidda ya saken ahankali Hawwa tace  kece matarsa tanawa ? Shiru tayi sai chan tace  I think ta hudu taidan huci da saida yafito tace  ko kwana goma banyi agidaba bayan ya sakeni ya auro wata anatse Hawwa tace  how come kika aureshi? A ina kuka hadu kuka fara soyayya kallon Hawwa tayi tace  ai aduka aure auren da Khaleel yayi aduniya banjin akwai wacce yahadu da ita ba, kawali ke hada auren Hajiya Daraja, best friend din Mamanshi, fita ake musamman asamo kyawawan yan mata ahada aure abama iyayenmu kome sukeso a auremu tai dan shiru tana huci anatse Hawwa tace  why are you angry Maman Noor ? Kallon Hawwa tayi takasa hadiye abinda ke ranta tace  kullum addu ana shine Allah ya gwada musu abinda sukema yaran mutane dasauri Hawwa tace  me sukeyi? Yana dukanki ne ko yana miki wani abu ? Dasauri ta girgiza kai tace  no ba duka ba, kai aure agidan nan bazaka taba rashin kudi ko yunwa ba wlh za a kula dakai kawai basusan menene darajan dan adam ba, Khaleel thinks mata are like riga yacire wannan zai dauki wata sabuwa yasaka, iyayensa basa kwabansa suna supporting halinsa tsaf, I hate them anatse Hawwa tace  is that why kikasa akai kidnapping yarki? Dawani irin sauri Maman Noor ta kalli Hawwa gabanta yayi mugun fadi saikuma ta tashi tsaye da sauri tana zaro idanu tace  mene? Wat? Wait? Kidnapping wane akai kidnapping? Did I hear you say y ata? Anyi kidnapping Noor? Innalillahi wa innailaihi raji un duk Hawwa na kallonta ko gezau batayi, tsawa Maman Noor tamata tace  talk to me wat happens to my daughter? Dan murmushi Hawwa tayi tarufe jotter ta ta ijiye ta kalleta tace  I don t know you, but someone I understand situation naku dukanku matansa wanda cikinku babu wacce ta nunamin auren dole tayi, babu wacce tai complaining an taba dukanta ko wani abu makamancin haka, kudi dama makes masu shi suyi feeling power, kome sukeso they will use kudinsu su samu, suna chanza mata kaman riga but still yet is using yarki the best solution for your problems? Yarinyar 4yrs ? Dasauri Maman Noor tadawo gaban table din hawaye na saukowa daga idanunta tace  kinsan what it means a sakeki sati uku babu wani dalili? Bayan an gano inada"

ciki suka sake dawo dani gidansu aka ijiyeni waje guda ana kula dani

dansu na aure aure yana sheke ayarsa yana shaye shaye baitaba zuwa

"yadubani ba koyamin sannu, ina haihuwa suka karbe yarinyar suka aikani gidanmu Noor batasha nono na ba ta nunama Hawwa nononta tana kuka, tace  I will cry all night nonuwana sun kumbura sun kwacemin yarinya ana bata abincin madara, and suka sani a kotu suka karbe custody da kyar nasamu ana kirana na ganta ta video call sau daya a sati, waye Khaleel is he God dayake tunani he can do anything dayakeso? Haaa dan lumshe idanu Hawwa tayi batason ta nuna ta bata tausayi tace  hakan yakai kisa ayi kidnapping yarki a karbi 100M kuma kunki badata dasauri tace  zanyi using kudin mubar kasan wlh bazai kara ganin Noor ba ahankali Hawwa tasauke ijiyan zuciya tace  tell me Noor na ina I can help you out dasauri tace  bansan inda takeba nima dan manne lips Hawwa tayi tana kallonta sai kawai ta tashi ahankali tace  I wish I can help you tawuce tafita daga dakin Maman Noor na biyota dasauri security yatareta dan yana bakin kofa Hawwa ta shiga office din Excellency kowa ya bita da kallo banda"

Khaleel da kansa ke kafadan Babanshi ya lumshe idanu kaman yana bacci.



EPISODE

DIG na ganin Hawwa yace  are you done? Any progress? What is the

"result of your findings ? Dan shiru Hawwa tayi tana kallonshi saikuma ahankali tace  Sir can I talk to you in private ? Dasauri Excellency yace  talk koma menene anan kallon DIG Hawwa tayi gyadamata kai yayi alamun koma menene tafada anan din hakan yasa ta sauke ijiyan zuciya tace  I have a suspect! Kowa kallonta yake barinma Khaleel da gabanshi yahau fadi dum dum dum, yabude idanunsa kadan yasaukesu akan Hawwa dake tsaye, adan birkice Momy tace  Suspect? In this our house? Who? Tell us waye? Abu Hawwa ta hadiye awuya anatse, she just pity the woman dan tasan bazasu barta ba, dasauri Excellency yace  Miss Hawwa tell us iska ta fuzar"

"ahankali sannan tace  the girl s Mom! Noor s Mother is my suspect! Zumbur Khaleel yamike kaman zaki, hakanan kawai Hawwa taji gabanta yabuga dum! Awani irin zuciye yazo zai wuce Excellency yabiyoshi da"

sauri yana kiranshi Momy ma haka tace  Khaleel Khaleel ina zaka?

Chak Hawwa ta tsaya wajen kofan batare data matsaba tana kallonshi

"tace  if you try anything you might jeopardize chances namu na ganin yarka wani irin waigowa Khaleel yayi saikuma ya taho gaban Hawwa kaman zaki yamata wani irin ihu!  Who do you think you are to tell me wat to do or wat not to do lady? Yanda yake tsaye dab da ita kaman zai matseta jikin kofan yasa gaban Hawwa ya shiga faduwa dasauri su DIG suka tashi harda su Abraham da Hayatu ma, Excellency yarikemai kafada Mommy takamamai hannu suna janshi amman ko motsi bayayi huci kawai yake yana kallon Hawwa, DIG yakasa magana, cikeda karfin hali batare data nuna tsoro ba Hawwa tasake juyo da fuskanta kar ta kalleshi ido cikin ido batare datace komiba cus yazo gabanta dayawa she felt

Please Login or Register in order to submit comment