ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gaba driver yaja motan mopol daya na gaba daya na baya suka shiga titi, dan ijiyan zuciya Hawwa tasauke no matter wat dai tasan ba kasheta zaiyiba with all this people around."

"Tunda ta shiga motan taki dagakai ta kalli inda yakema tsabagen yanda batason ganinshi jiranshi take yagayamata abinda zai gayamata amman shiru. Tundaga boot na kafanta Khaleel ke kallo dake kyallin polish gwanin kyau har zuwa fuskanta, kusan 5min kallonta yake baya ko kyafta idanu, sannan yakai wine glass din bakinshi ya kurbe duka tass ya ijiye glass din yabude dan fridge na wajen yaciro kwalban wine yana budewa yashiga zubama kansa cikin wine glass, cikin murya datake adan shake mai bala in dadi da zaki and calm yace  Hawwa Mamman Alhassan! Age 29, graduate of Bwari LGA school, BSC and MSC degree"

"holder in criminologist, a police officer assign under a special Anti"

"Kidnapping task force led by DIG, currently running PHD in same field,"

"First daughter of crippled old man with 6 younger siblings, 4girls married, brother in uni last sis in boarding house at Minna, Mom died when you re young, raised by step mom dago kanta Hawwa tayi ahankali tadaura dara daran idanunta akanshi daidai yagama zuba wine din ya ijiye bottle din yadauki glass din da hannun dama yajuyo yakalleta kaman yanda take kallonshi, heart melting smile yasakin mata tareda nuna mata wine glass cup din yace  cheers sannan yakai baki, ya akayi yasan everything about her like this daga jiya zuwa yau? Zare cup din yayi daga bakinshi yarike yana kallonta, danne duk wani tsoro Hawwa tayi tadanmai murmushin keta tace  wow I must be interesting! Wannan daga tsakanin jiya da yau harka haddace bio na dan murmushin tayi tai bending head kadan like a little baby cikeda raini tace  interesting, tell me how many hours kabata akaina kana kokarin haddace all this? You don t look like wanda keda saurin hadda cikeda bakin iskanci Hawwa ta zaro idanu tadaura hannu abaki kadan tace  don t tell me Pops boy baiyi bacci ba all night cramming information dina yake dan ya karanto mini first thing daya ganni today baki zuciyan Khaleel yafarayi yadan fara huci, cikeda son ta cusamai bakin ciki tace  dama wat was I expecting from a jobless guy? You have nothing doing, so u have all the time dazaka dinga binciken background din mata Kaman wuta haka Khaleel yaji maganan aransa amman saiya daure ya danne yana kallonta yace  a jobless guy that have the whole time in this world to put arrogant girls like you in their rightful place murmushi kadan Hawwa tayi tace  kanka akeji, can you skip the talk and cut to d chase? Wani sako Babanka yabaka kabani ? Yatsine fuska Khaleel yayi saikuma yasa hannu yazare glasses na idanunshi ya ijiye a gefe ya juyo ya watsamata sexy mugayen idanunshi dakeyi kaman zasu kulle sabida bacci and bawani bacci yakeji ba yace  there s no any bodyguard that s missing, I just wanna play with your time and have some fun with"

you! .

Faduwa sosai gaban Hawwa yayi ta dake takalleshi tareda zubamai idanu

"kaman yanda yake kallonta shima yakai glass cup din bakinshi yana sipping wine but still kallonta yake kaman wani bakin aljani, kafin yacire glass cup din daga bakinshi daidai ana budemusu wani dataji karan music kota ina, another gate aka bude musu, nan taga mata da"

maza ana party a pool wasu ma tsirara suke wlh babu komi ajikinsu

"matan, ga disco, ga security ta ko ina ana gadinsu, ga abinci, ga drinks, gasu shisha, ga DJ, wai dama a Nigeria ana irin party haka da rana tsaka? A unguwa? Dasauri Hawwa tadauke kai daga kallonsu dan bata saba kallon tsiraici ba? Hawwa tajuyo ta kalli Khaleel dasauri tana hade fuska tace  ina ka kawoni ? Kallonta yayi yanadan biting lips nasa kadan sai kawai taga yayo kanta kaman zaki saida ta manna kanta jikin kujera tana numfashi da sauri dasauri, dab yakawo fuskanshi to nata yana kallon kwayar idanunta kaman yanda take kallon nashi, murya ciki ciki ta yanda koda wani zaizo wajen bazai iyajinsu ba yace  I m here to have fun with you, you call my attention and you have all of it now lumshe idanu Hawwa tayi dan kamshin da bakinshi keyi yau da breath dinshi kaman blackberries da akai mixing da rosted mints and cinnamon, kaman yasa turaren baki, bin dogayen eyelash nata Khaleel yayi da kallo kafin yadan koma baya ahankali jin hakanan heart beat nashi yayi destabilizing yayi knocking kofan batare dayayi magana ba hakan yasa Salman yabudemai kofan ya sauko ahankali yace  ask the gurls to bring her over yawuce abinshi, Hawwa tabude idanu da sauri tawani taho amman sun rufe kofan tashiga buga kofan da karfi tana kiran  Khaleel, Khaleel, what is wrong with"

"you? Menakeyi anan? Kubudemin kofa nakoma office, open the damn door gafa security tsaitsaye jikin motan tana bugawa tana ihu amman kota kanta basubi ba, wani tunanine yazo mata da sauri takoma tashiga ciro wayanta daga aljihu but taji wayam ba waya da sauri ta tashi tashiga duba sit din data zauna amman ba wayanta ba alamun wayanta, gashi"

"bata dauko bindiga ba, tasake leko glass na window taga harya wuce wajen wasu gayu irinsa suna gaisawa yakai shisha bakinsa yanasha yana murmushi dake karamai kyau kadan kadan, sai kawai takoma ta zauna taredasa hannu ta buge glass cup daya gamashan wine tayi ihu.  Ahhhhhh! Wannan wani kalan dan iskan yaro ne glass din yafashe a motan, hannayenta tasa ta dafe kanta trying to calm herself down, taji ana kokarin bude kofan da sauri ta dago kanta wasu basamudayen mata ne guda uku sanye da swimsuit irin bodybuilder girls din nan ne, kaman security ne suma irin bouncers din nan, suna ganinta sukai murmushi sukace  Hi Officer, let s go Oga yace akawoki cikeda masifa Hawwa tace  shege kafasa wani cikinku yatabani yaga babban cikinsu takallesu tace  awwwn isn t she too cute? Soo angry! Waya"

"batama baby rai takai hannu zata taba Hawwa, kwasheta Hawwa tayi da"

"kafa ta zube akasa, ta gyara tsayuwa da sauri a motan tai making fist"

"da hannunta kaman mai shirin wrestling babu tsoro kan fuskanta takalli duka matan cus biyu na kasa dayace acikin motan tace  kuzo, kuyi mistake din tabani shi kanshi Salman da sauran security kallonta suke aranshi yace  wowww, this girl is fun wacce Hawwa ta kwashe dake kasa tafashe da dariya kafin ta tashi ahankali tana kallon Hawwa tace  let s go ladies kawai suka shigo motan suna kokarin kamata Hawwa ta shiga kokawa dasu tana kaimusu good good punches kawai suka dagata chak dan kattai ne su har uku suka fito da ita, Hawwa na ihu tana kokarin kwace kanta daya ta kama mata kafafu, daya ciki, daya hannu suka sata a kafafa kaman sun dauko rake sukai gaba da ita, dudda ga abokananshi that click nashi na guys about 10"

da babes nasu awajen amman ko ajikinsu Party abinsu suke.

Moh dake kusada Khaleel a zaune yace  kaikuma an ina kasamo yar

"sanda Lee ? Dasauri Sam yace  itace FAA din Noor? dan tabe baki Khaleel yayi yana kallon yanda take kokawa dasu yana huro hayaki daga bakinshi daidai an kawo ta gabanshi suka sauketa da sauri Hawwa ta tashi tai wajen Khaleel azuciye daidai zatai kanshi matan suka sha gabanta daya tace  common Baby why are you so Feisty? This party is for you, let s have some fun kawai suka shiga zagayeta suna rawa shima Khaleel yatashi daga kujera yadaura hannunshi daya asaman gaban wandonshi yadaga hannunshi daya da pipe din shisha ke ciki yana very classy and iskanci dance Hawwa ta tsaya chak tana kallon Khaleel dake huro hayaki yana rawa, kunnuwanta kaman zasu fashe sabida bass da"

beat na speakers na DJ.

Lumshe idanunta tayi trying to get a grip of her temper before tabude

"idanunta dasukai ja tace  Khaleeeeel! Sabida yanda ta zuciya wlh duk karfin speakun wakan muryanta surpassing karan chak ya tsayan da rawan dayakeyi hakanan kawai yaji muryanta har cikin kololuwan kokon ranshi, suma matan chak suka tsayar da rawan su Sam da Moh da sauran mazan ma haka, da sauri DJ ya kashe wakan yana kallon yanda kowa ke kallon Hawwa datai ihu idanunta sunyi jazur tana wani nishi kaman zakanya tana kallon Khaleel kaman zata kashesa shima yana kallonta chak baya ko motsi kawai zuciyansa na bugawa, hannu daya tasa ta"

watsar da matan dake gabanta tafara tafiya kaman zakanya dake dauke

da izza da zuciya tayi gaban Khaleel dab dashi ta tsaya tana

"kallonshi da wild eyes nata kaman zatai kisan kai tai wani irin ihu da gidan gabaki daya ya dauka.  I don t work for you nor do I work for your father Ibrahim! Wlh saida maganan ya amsa agidan sabida yanda muryanta yayi echo, ta daga hannu tai pointing nashi da index finger idanunta na kyalli sunyi jajir tace  don t ever and ever try"

to mess with me again cus saina baka tarbiyan da ba a baka agida ba tamai wani irin kallo kaman zata katsamai mari sannan azuciye ta juya zata wuce gidan yayi tsit kaman anyi mutuwa tayi kusan 5steps taji an kama left hand nata an rike gam abala in haukace Hawwa ta juyo

"tadaga hannunta zata daurama Khaleel mari chak yarike hannun tana kokarin kwace hannun takasa tace  how dare you touch me! Dan murmushi yayi yay giggling irin dariyan kunyan iskancin nan, kafin yamata wani kallo yace  not just your hand I can t touch duk inda naga dama ajikinki and nothing will happen yayi wani dan dariya dayasa yan iskan abokanshi da matayen suka bushe da dariya akahau dariya awajen sunamai tapi, Hawwa tabi kowa da kallo kafin takalleshi tace  Khaleel idan kayi kuskuren taba jikina saina gwada maka nobody touches Hawwa and gets away with it wani kalan kai hannunta baya yayi ya murde yaturota gabanshi kirjinta yahade da nashi dan kusan tsawonsu daya baifi yafita tsayi da 3 ko 4inches ba, ijiyan zuciya yasauke alalace sabida yanda full chest bata yayi pressing against his, faduwa gaban Hawwa yayi ganin yaron nan fa da gaske dan iska ne bakinta yashiga rawa tafara kiciniya dashi tana komawa baya shikuma yana tahowa, yace  lemme do you a favor and kiss you it will calm this ur anger spirit down ganin gadan gadan yataho zai manna bakinshi da nata yasa Hawwa ta fizge kanta da karfinta tai baya bata"

ankara ba tafada pool dan batasan takai pool ba.



EPISODE

"Nutsewa Hawwa tayi cikin pool din, bata iya ruwa ba, batada wani"

"relationship da ruwa banda sha dakuma wanka, pool din Khaleel ya kalla Hawwa na tasowa sama atsorace tana dukan ruwan da hannunta tamikama Khaleel hannunta tana nishi kaman wacce ke freezing dan"

ruwan sanyi tabude baki tace  Kha& . Ruwa ya shige bakinta tana

"kara komawa ciki ruwan, folding hannunshi Khaleel yayi a kirji yana kallonta so duk rashin kunyan nan batada any idea yanda ake swimming, sake tasowa tayi tana nishi kaman zata mutu idanunta sunyi ja ruwa duk ya shiga cikinsu ta mikama Khaleel hannunta eyes nata are telling him to save her gwanin ban tausayi ya tsaya chak yana kallonta, he s enjoying the way she looks scared and terrified, and helpless, chan takara nitsewa cikin ruwan ganin bata tasoba kusan 4min yasa gabanshi yafadi, da sauri yafada ruwan yayi diving ciki, swimming pool din nada zurfi hango Hawwan yayi tanayin kasa tabude hannuwanta gyalen kanta ya cire, bakin kitson shukunta na lilo idanunta a lumshe, in his entire life banda Noor da akai kidnapping today is the second time yakejin mugun urge to save someone in danger, da sauri yacigaba da swimming towards her, ahankali yakai hannunshi yakama hannunta wani irin shocking yaji da sauri yajawota ahankali yasa kanta a kirjinshi yariketa da kyau, yakai hannunshi daya yasa abanta ya mannata da kirjinshi da kyau hannunshi daya kuma yana swimming up dashi yafito sama yafito da ita ya dauketa chak yahau matakala yafito ya kwantar da ita agefen ruwan hannunshi yakai zai danna cikinta yana kallon fuskanta saikuma ya fasa yadanyi smirking na iskanci, ya kalli Sam yace  Sam take some good shots cizan lips yayi yace  u are the baddest in this game cousin yadauki wayansa iphone 16 yace  all set kawai Khaleel yakai bakinshi dab da nata like idanba kana kusa dasuba bazama kasan ba kiss sukeba yakai hannayenta yadaura a waist nashi."

"Bude duka baturan riganshi yayi yakama hannuwanta yadaura yakama kaman irin she s grabbing his shirt dinnan Sam yadau hoton, Khaleel yakai hannu ya daga

Please Login or Register in order to submit comment