ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ganin hawaye yakasa tsayawa daga idanunta asanyaye Aliyu yace  I m here for you, I will forever be right here! Ina taredake Hawwa in good times and bad times, dare da rana, I m right here ahankali yadaura hanky kan fuskanta wani sanyi taji dayasa ta lumshe idanunta da sauri takai"

"hannunta i ta karbi handky tana goge fuskanta, tadanja majina dadan"

ragowan karfin zuciya tace  maisa kabiyoni Baban Yaseer? Nace

"kabiyoni ne must u follow me everywhere? Must you get involved in my issues? An gayamaka I can t take care of myself ne ko I need your protection ? Ataushashe yana kallonta ganin ranta abace, cikida zazzafan kauna yace  sabida bazan taba iya bacci ba bayan nasan kina irin wannan hanyan, I care for you ahankali Hawwa tace  wat if something happens to you ? Asanyaye yace  I don t care koma menene yasameni I just wanna keep u safe abu tahadiye a wuyanta sai kawai ta juyo ta yunkuro tace  I need to change my tire, spare tire na booth matsamata yayi tafito tai booth yabi bayanta tana bude booth din takai hannunta zata dauki tayan yarigata dauka yace  let s go muje motana ki zauna tsayawa tayi tana kallonshi,  muje dan Allah Hawwa dare ne mu kadai a titi batai musu ba yayi wajen motanshi da ita yabude mata gaba ta shiga ta zauna ya maida yarufe sannan yadawo booth nata yaciro supanu yaje gaban motan yana kwance tayan dayay less, sosai Hawwa take kallonshi kaman yauta fara ganinshi abubuwa da dama suna yawo aranta, tana zaune awajen saiga yan sanda sunzo wajen fitowa tayi ta nuna musu ID card dinta tayasu gyara tayan sukayi, suna gamawa Baban Yaseer yabar musu motanshi yabasu kudi su tsaremai sannan yashiga na Hawwa, hakan yasa ta zagayo ta zauna ya kunna motan yaja waje tajuyar da kanta tana kallo ahankali yace  do you think is right kije kidan Anty ki middle of the night? Kodai idan mukaje zaria namiki booking hotel, idan gari yawaye saikije ? Tana kallon waje batare data juyoba tace  zan iya zuwa wajen Ammi na anytime anyday gyadamata kai yayi bai sake magana kusan 30min sai chan yace  Hawwa it s okay not to be okay lumshe idanu tayi tabude anatse yace  you got this! Karki bari kalaman Baba natabaki, karki karaya, I hate seeing you like this yadan kalleta yanda take kallon waje yace  kinji gyadamai kai tayi daganan basu sake magana ba harsukakai zaria, nunamai hanya tadingayi har zuwa wani gida a wani anguwa mai dan kyau da mutunci, saukowa tayi ta zagayo tadan kalli Baban Yaseer dake kallonta tace  dan bani car key zare key motan yayi yabata yana kallonta, a gate tasaka wani key dake jikin motan tabude kofan tashiga ciki tana sallama tsakar gida ne mai fadin gaske, tourchlight taga an haskewa taji muryan yan dattijuwa na  waye awajen gate din nan ana bude kofa da gudu Hawwa tai wajen kofa matan na bude kofa dadan charbi a hannu Hawwa ta rungumeta da karfi tace  Ammiiii na "

ririketa matan tayi tace  Hasbunallahu wa ni imal wakeelu Hawwa

"kece da daddaren nan, ke tashi kiga na ganki lafiya Hawwa tadago"

"Hawwa daga jikinta murmushi Hawwa tayi tace  Ammi baban Naseer na waje bani key gate na bude ya shigo da mota saiya dan zauna zuwa safiya yakoma Abuja wani dan kallo Ammi tamata tace  Baban Yaseer kuma? Aliyun Ni ima ? Gyadamata kai Hawwa tayi Ammi tabata key fita tayi Ammi itama tafito tana haskawa bude gate din Hawwa tayi yashigo da motan ta maida gate din tarufe Ammi tace  maraba da Baban Yaseer, sannunku sauko sauko Saukowa yayi kanshi akasa cikeda kunya yace  Ammi mun sameku lpy cikeda fara a tace  Alhamdulillah ina jikokina? Da y ata Ni ima hope duk suna lpy ? Akunyace ya gyadamata kai yace  Alhamdulillah murmushi tayi tace  muje nakaika side din su Baffa ka kwanta bazakabi hanya da tsakar daren nan ba sai idan Allah ya kaimu da safe akawo maka abinci ne ?"

"Dasauri yace  a a Ammi dare nayi bana iya kara cin abinci satan kallon Hawwa yayi dake gefen Ammi tana wasa da hannunta yamika mata car key ta yace  take dan dagokai tayi kafin tasa hannu ta karba Ammi tace  muje suka wuce suna hira itakuma tawuce wajen motar ta booth taciro akwatinta ta gu huri ta shiga dashi ciki, bayin Ammi tafada tana cikin wanka Ammi tashigo tasami waje ta zauna yanda ta ganta haka tasan dawani abu."

"Towel din Ammi ta dauro tafito Ammi ta kalleta tace  zonan Jidda kayan shafanta tadauka tazo kusada Ammi ta zauna tana bata cream dinta a hannu Ammi ta karba tana sauke ijiyan zuciya tace  meya faru? Dan shiru tayi sabida kawai taji komi yadawo mata sabo, hannunta Ammi takama tana shafa mata mai kafin takalleta strictly tace  ya akayi kike tare da mijin kawarki at this type of time and day Hauwa u ? Baki tabude zatai magana saikuma tadan sauke ijiyan zuciya Ammi tace  speak anatse tace  Ammi wlh I don t know cus ni ko kiran Ni ima ma banyi da abun yafaru ba, probably Baba ne yakirasu to check ko ina gidansu, saita kirani daga gayamata ina hanya zanzo wajenki hala to shine ta turoshi Ammi na kallonta ta sauke ijiyan zuciya tace  Hawwa babu wani naki dabaisan relationship dinki da Ni ima ba, yarinyar nan kawar amana ce, yanda kika daukeni haka tadaukeni, don t ruin friendship naku under no circumstances,"

you know maganan danake gyadamata kai Hawwa tayi tace  nasani Ammi saikuma ya tashi daga gadon ahankali zuwa akwatin nata tadauki dogon riga na bacci tasaka ta zare zanin wankan ta shanya ta dawo gadon

tahau ta daura kanta kan cinyan Ammi tareda sauke ijiyan zuciya

"tabude watsapp tama Ni ima chat  Just got to Ammi s place, Ni ima"

why did you send Baban Yaseer? Why tura chat din tayi taga yayi layi biyu alamun datan ta a kunne amman ba a budeba jira tayi ta amsata but shiru ijiye wayan tayi ahankali tana lumshe ido kafin kaceme bacci yayi awon gaba da ita dan tagaji yau.

Yanda bacci ya shigeta yasa Ammi bata tadataba ta shiga dakin yammatan ta su biyu Amina da Ramla ta tadasu don salla itama tayi

sannan tasa suka shiga kitchen cus taji Baban Yaseer yafice salla.

Wuraren 7 yashigo gidan a tsakar gida yaga Ammi tareda Ramla datake

"gwadama yanda ake buga kosai sun hada gawayi dan basu soya kosai a gas, ganinshi yasa Ramla tace  ina kwana Baban Yaseer murmushi yamata yace  lpy lau yace  ina kwana Ammi murmushi tamai tace  an tashi lpy sannu da kokari fa Aliyu, Allah ya maka albarka, bari yanzun nan zan kawoma kosai nariga an dama kamu saina kawoma kayi karo kafin kashiga hanya girgixakai yayi yace  no Ammi bazanyi kari ba bana kari da wuri yan sanda na barma motana chan hanyan kaduna dole nafita yanzu Ammi yayi maganan yana ciro kudi daga aljihunsa daya samo a ATM fitan nan nasa a kujeran tsakar gida dake gefen Ammi ya ijiye kudin yace  aba Hawwa idan ta tashi, wannan kuma aba su mai girki cus baisan sunan Ramla ba, hade fuska Ammi tayi tace  kaga dauki kudaden nan karna saba maka Baban Yaseer dasauri yajuya yayi gate yace  Ammi nagode yafice dasauri dudda har ranshi yaso yaga Hawwa kuma sarai ta tashi tun dazu har salla ma tayi kawai bataso ta ganshi ne kawai yasa bata fitoba, tanajin fitanshi tafito falo Amina dake gyaran falo na ganinta tai ihu sosai  Ramla Ya Hawwa ta tashi tawani zo dagudu tai tsalle tafada jikinta Hawwa tai dariya sosai Ramla tasaki kosan datake ta rugo dakin aguje itama tai tsalle kawai Hawwa tai kasa suna kanta, Ammi ta shigo dakin ta kwadamusu duka abaya tace  Oya ku dagamin ita bance ku karyamin diya ba kankamesu Hawwa tayi tace  Ammi I missed my babies hararansu Ammi tayi tawucewarta tafito tashiga soya kosan da kanta tunda taga shirme suke Hawwa tafito tareda su tana Ammi wai ina su Hamza da Ahmadu?  Hamza na school, Ahmadu yace anjima zaizo da matarsa su gaidake, Baffan ku na dayan gidan sai gobe zai dawo nan amman hala anjima ki gansa murmushi tayi ta karbi kosan tana soyawa su Ramla nabata labari she looks so happy Ammi tayi murmushi ganin ayanda"

idanunta sukadan kumbura jiya sabida kuka sun sauka sosai yanzu kaman

batayiba.

"Wuraren 12 Ni ima taji ana bude gate, tunda tasan Hawwa bata taba"

"taga miss call na Hawwa taki kiranta back ba sai yau, nor tai replying message nata, jiya tamata message shiru, da safen nan takirata sau biyu ba amsa sai tamata magana tace  call me idan kin"

"dawo daga hospital Best, su Ramla nata tambayanki ."

Jin ana bude gate yasa ta tashi dagakan kujeran tawuce da sauri

"tashiga kitchen, ita kadaine agidan su Yaseer na school sai though 1 suke tashi on Friday, sallama taji yayo yashigo abu kawai taji yatokare mata zuciya tama kasa amsa sallaman, kofan bedroom nasu taji yabude ya shiga sannan tasauke ijiyan zuciya tashiga fito da flasks da plates tana ijiyewa a dinning tazauna a dinning din saikuma chan tamike tawuce bedroom din nasu ta zauna bakin gado tanajin karan zubam ruwa ba a wani jimaba yafito daure da towel a waist yadan kalleta hada idanu sukayi tana kallonshi kaman yau tafara ganinshi dauke kai yayi da sauri yawuce wajen wardrobe nasu yace  wife ya gida? Su Yaseer basu dawo daga school ba ? Tana kallonshi kaman gunki tace  basu dawo ba tukunna gyadamata kai yayi ya tsaya gaban mirror yadau mai yana shafawa yakasa wani maganan, kalulu ta hadiye a wuya tadan bude bakinta kadan saikuma tarufe sai chan kuma tace  ka kuwa sanar da Hawwa kana sonta?! Dum! Haka maganan yadaki kunnenshi man daya diba zaikai jikinshi yashafa kasa shafawa yayi yajuyo"

yakalleta suka hada ido yace  wace irin magana haka kikeyi Ni ima ?

"Mikewa tayi a fusace ta nunashi da hannu tace  don t you dare lie to me, nasan son Hawwa kawata kake why are you hiding it? Eh maisa kake boyewa bayan ka kamu da mugun sonta hade giran sama dana kasa yayi yadan dafe kanshi yace  kinsan mene? I don t want your drama this afternoon I had a long journey I just want to sleep peacefully, dan Allah ki kyaleni I don t know wat you are talking about yajuya zai wuce yanda abu kecin zuciyan Ni ima batasan sanda tai ihu ba tace  Namiji munafuki, namiji mara amana, namiji butulu! Aliyu I know everything! I know about hotunan Hawwa dake wayana da duk ka sace suna wayanka, I know kana stalking friend dina kana biye biyenta kana mata hotuna without her knowledge, how dare you kana karyata"

"cewa sonta kake don t be a coward, kaji be a man for once mayaudari"

kawai  Ni eematullah! Baban Yaseer yakirata azafafe idanunshi

"sun kada sunyi ja, yace  yes yes yes I love Hawwa! Yes inason kawarki! Yes I love your best friend Ni ima and so what!? Hannu Ni ima takai tadaura kan bakinta tana kallonshi completely heart broken hawaye masu jarababben zafi na saukowa daga idanunta, yace  do you think I m happy with the fact that I ve fallen in love with your friend? Kin dauka choice dina ne? Kokin dauka son Hawwa ya tambayi izinina? Why are you insulting me calling me names mena miki? Tayaya na yaudareki? Kinga na sanar da ita ina sonta ne? Ko kinga nayi wani abu ne? I love Hawwa yes and I also love you! Sabida I don t wanna hurt you saisa all this years ban auri Hawwa ba, I can t bring kaina into to hurting u that much, nasan yanda zakiji, I know wat kishi is! Yes I love Hawwa, and I also love Ni ima, nima I don t know mesa Allah zai dauramin soyayyan kawaye biyu kuma best friends, I know this same reaction kikeyi maybe na gayama Hawwa ina sonta zatamin more than yours, so just let me be, ban miki komiba ban yaudareki ba, and bance zan auri Hawwa ba cus nasan bazata yardaba, but all I know is harna mutu bazan taba daina son Hawwa ba, son danake mata yawuce tunani na, when it comes to Hawwa banmasan me nakeyi ba, I just want her to always be happy, I want to protect her, and always be there for her and make her happy, that s just it yayi maganan yana komawa wardrobe yadauki kayan dazaisa yafice daga dakin, Ni ima

Please Login or Register in order to submit comment