ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sansa ta dalilin Hawwa amman me dalilina dazaisa nabata maka suna wani sherin aka kulla min ne? Best something yafaru

ne ?  stop calling matana da Best! Khaleel yafada aharzuke kowa

"ya kalleshi har Hawwa dasauri dan kaman zai rufe Ni ima da duka, DIG yace  calm down Mr Ibrahim rike kansa Khaleel yayi kirjinshi na tafarfasa yayi punching air, DIG yace  jiya wuraren 2:16 kin tura sakonni marasa dadi zuwa wayan Mr Ibrahim ? Faduwa sosai gaban Ni ima yayi ta zaro idanu tareda dafa kirjinta Mama na kallonta hankalinta atashe Ni ima tace  Yallabai an ina zan sami number sa har na turamai sako? Ni kuma? Sheri akamin Dan murmushi DIG yayi yakalli Abraham yace  play the first evidence saramai yayi yace"

 yes sir .



EPISODE

Wucewa Abraham yayi yana connecting laptop nashi to office television

"sai kawai ga video Ni ima sanda take kwashe numbers daga wayan Hawwa, Hawwa na kokarin shigowa ta ijiye wayan da gudu, Mama tace  na shiga uku na lalace Ni imaaaa yanda kirjin Ni ima ke rawa zaka dauka an sokashi da electricity ne, Hawwa ta tsareta da idanu just looking at reaction dinta, Ni ima da sauri ta kalleta tace  Bes& ..Hawwa I can always take anything daga wayanki, baki tabamin shamaki da wayanki ba, kaman yanda ban miki da nawa ba, ba lallai number Khaleel na dauka ba ai, abinda na kwafe daban fa number Ammi na dauka inaso namata sako"

"na bada hakuri naga bata hakura ba Baba yace  shegen karya kaman bokanya! Yau za ayi maganin ki DIG yadagama Baba hannu Ammi tace  kai shiru Malam Baba yace  raina sosuwa yake ne Zainabu Amman nayi DIG yace  bring in the second evidence fita yan sandan sukayi chan sai gasu sun shigo da beggars din nan su biyar duk jikin su na rawa, Ni ima jikinta yafara bari sosai data gansu, Hawwa kawai saitaji Hawaye yazo idanunta zuciyanta ya tsinke ganin reaction na Ni ima so ita ta tura text din, DIG yace  zaku iya nunamin acikin dakin nan matar datazo tayi amfani da wayanku jiya bayan karfe biyu dawani irin sauri dukansu sukai wajen Ni ima dake susunnar dakai suna cewa  gata nan gatanan itace tabamu dubu biyar bayan tagama DIG yace  fita dasu a sallamesu sutafi ficewa dasu akayi."

"Ni ima jikinta yahau rawa, in her wildest dream bata taba tunani"

abinda tayi jiya will backfire like this ba before 24hrs like this is

"just 11 na safe, tadauka ma dazu dasu Ammi sukazo sunzo suce an fasa auren, Khaleel ya saki Hawwa ne fa, sai kuma taji suna magana kan arabata da Hawwa. Dasauri Ni ima tashiga jan guiwa tafashe da kuka tana zuwa wajejen da Hawwa take tace  Hawwa wait I can explain, wlh wlh sherin shedan ne kuma harda naji haushi dakika ki kiramin Baban Yaseer& & & &  Tasssss! Aka dauketa da mari da saida ta kwanta flat akasan wajen tanaji kaman kunnenta yafita, Hawwa takalli Khaleel daya sauke mata mari yana huci da mugayen idanu tama kasamai magana, Mama ta dago Ni ima dasauri dataki dawowa daidai tana jijjigata, DIG yataba kansa yana kallon su Baba da Khaleel yace  Baba, Mr Khaleel ni mahaifine, dudda ban haifi kaman Hawwa ba but I have a daughter of 24yrs, ni father figure ne all mata na office din nan I consider them y ay ana, bazan taba having wani abu dawata ba, an sanni my record"

"is clean, mata basa gabana, matana daya aduniya rak 25yrs of marriage, as for Abraham data kira sunansa zan iya tsayawa Hawwa in tsayama Abraham, Hawwa y ace da kowa a office din nan fara tundaga yan gate sunsan tanada kamun kai, infact Hawwa itace one officer namu da baka ganin murmushinta anyhow! This is police station fa kace zaka bama wani kanka ai saika dawo abincin kowa, the only relationship between Hawwa da Abraham is strictly work and will always be work! Yakalli Ni ima dake kuka sosai tadawo daidai yace  zanyi maganinki dagayau zakisan akwai freedom of speech but shin akwai freedom after the speech? Zan barki da question din dazaki amsa kanki da kanki daga baya wasu takardu yashiga signing gaban Hawwa yashiga faduwa sosai ganin stamp din daya daga dasauri tace  Sir! Atare daga DIG har Khaleel suka mata ihu.  Wat! Dan kowa ransa abace yake, Ni ima Hawwa takalla dake kuka sosai sannan takalli DIG ahankali tace  Sir tun dazu nasa Abraham yaturomin CCTV footage na office dina nagani, I knew ita tamin, I already have it a heart dina is over between us na bar Ni ima har abada, amman dan Allah Sir karka turata prison,"

"she s a mother, banda haka ita ke kula da mahaifiyar ta, karka turata prison kaji Sir wani kallo Khaleel kema Hawwa kaman ya dauketa da mari yakeji hakama Baba da Ammi tahanashi magana amman kana ganinsa kasan ashar yakeso ya durama Hawwa, DIG ransa abace yace  idan ke kadai tama laifi saiki yafe mata, this lady tayi making so much accusation ciki harda process na promotion namu tai mocking, she"

played with my name! I! Ni DIG! Da ma aikatana You and Abraham my

"asset, government asset! Hawwah zan wurgata gidan yari tai kaman"

"1month kafin law yayi taking cause nashi, ashiga kotu abata proper punishment na defamation of character na mutane uku datayi, gidan yarin nan dazata zauna na wata daya punishment ne na ambato sunayenmu wanda nine nake mata shi kafin punishment na asalin law daga Mama har Ni ima fashewa da kuka sukayi jin abinda DIG yace, Mama tace  yallabai amata rai, amata rai, kumin rai nima, namuku alkawari ko hanyan da Hawwa zatabi Ni ima bazata karabi ba Billahil Azeemu, dan girman Allah kuyakuri sherin shedan ne mtsww DIG yayi tsaki yawani buga stamp a paper dayasa Hawwa tace  noooooo DIG yamikama yar sandan takardun yace  akaita prison now now ku jefar da ita Ni ima tarungume Mama da karfi tana ihu sosai.  Mama Mama karki bari su tafi dani, Mama na shiga uku na lalace, Mama karki bari su tafi dani, Hawwa, Hawwa kiyafemin Hawwa is me fa, kiji tausayina Hawwa, kimin rai, kituna su Yaseer da Yasmeen, Hawwa tare muka girma, muka taso and did everything together, Hawwa tundaga Abuja nataso nazo kano graduation ceremony dinki na yar sanda ko Baba baizo wajen ba sai ni sai Ammi Afusace Baba yace  sabida kafana ne banje ba badan banso najeba kinji makira mai bakin hali, annamimiya algumguma, shi ramin mugunta dama kurarre ne idan baka hakashi ahankali ba kaine ke fadawa cikinsa, gashinan ai abinda kikama kanki, kinso kashe ma y ata aure amman kalli kece kika kwana ciki, wannan saiya zama darasi da ishara agareki, adinga sara ana duban bakin gatari, kikaje gidan yari kiyita tofama kanki da Alhamdu ko Allah zai yaye miki bakin cikin nan, da kishi, da hassada azuciyanki kinji makir& &  muryan Hawwa na rawa sosai tace  Babaa! Shiru Baba yayi Hawwa ta share fuskanta Ni ima tabata tausayi, bawai sabida tana sonta or anything ba as a human being kawai tana tuna yaranta, ahankali muryanta na rawa tace  Sir Ni ima made a mistake okay, wlh nabarta har abada No more friendship amman please don t send her to prison DIG ya dauke kai kaman baijitaba, saikawai tajuyo takalli Khaleel idanunta sunyi jaa sosai cikin raunin murya tace  dan Allah Khaleel kayakuri please dauke kai yayi tareda juya mata baya, zagayowa Hawwa tayi ta gabanshi takasa daurewa tafashe da kuka tana kai hannunta ahankali ta kama hannunsa tace  if you loook at it she lost everything already, yara, aiki, the only thing takeda shi is her freedom please Ibrahim don t take it away from her, do it for the"

sake of two innocent yaranta for her kids and her POOR Mom look at

"her tanunamai Mama dake kuka gwanin ban tausayi, gabaki daya"

"zuciyan Hawwa yayi breaking ta kankame hannun Khaleel tana kuka tace  please Khaleel, I know you are a good man kaji zuciyan Khaleel na kuna ganin yanda Hawwa ke kuka yana kallonta yace  this crazy woman defame you! Haryau akwai tabon data miki a hannu, she almost killed you at the hospital! She insulted Baba! Ta zagi Mom, she booed you!"

She called you whore Hawwa! Takirana matana karuwa kai! Khaleel harwani jijiya ke fitowa agoshinsa kawai yama Hawwa ihu yace  tayi maganganun banza akan matata! My wife! Zuciyana is not as good as

"naki i will not forgive her! She will pay for abinda tamiki all of it, nooo bazan hakura ba bazany& & & . Hawwa bata taba sanin willingly zata iya rungume Khaleel ba sai this moment kawai rungumeshi tayi tashige jikinshi Khaleel yakasa karasa maganan dayake yi, tai placing fuskanta a wuyanshi tafashe da kuka mai tsuma zuciya akuma hankali ta yanda shi kadai da itane zasu iyaji, kowa ya sauke kai daga kallonsu"

"a office din ganin yanda Hawwa tai hugging mijinta, cikin murya mai bala in rauni dake shesheka awuyanshi Hawwa  Pleaseeeeee Husbyyy! Wani irin automatic mutuwa jikin Khaleel yayi, Hawwa tace  dan Allah kayakuri kaji My Ibrahim Khaleel! Kanada sunan daya daga cikin annabawan Allah, show mercy, ina matarka bazan iya rokonka abu kamin ba ? Tafashemai da kuka dakawai yaji jikinshi na sanyi, gently yadago hannunsa shi yadaura kan bayanta yashiga patting yana moving hannun up down abayan ta, murya chan kasa yace  there s nothing bazan iya miki ba, okay stop crying now gyadamai kai tayi gently, yakalli DIG still holding her yace  for the sake of my wife that pleaded on her behalf tayi one week a prison din daganan i will decide idan zanyi charging nata to court ko zan yafemata Hawwa tadago kanta dasauri zatai magana Khaleel yace  kome zaki cemin idan kinga dama ma kihada da kukan jini this is the least I can do, taje tayi kwana bakwai gobe ta kara gwada messing da matana taga abinda zan mata from now duk wanda zai tabaki must have to go through me yan sanda suka shiga bambare Ni ima daga jikin Mama tana ihu tana kiran Hawwa akai waje da ita Hawwa zata bita Khaleel yarike mata hannu tana kuka sosai yawuce da ita su Baba suka tashi da Ammi suka"

bisu abaya Mama aka barta tana kuka awajen.

Agabansu aka jefa Ni ima dake ihu cikin motan da akekai mata gidan

"yari, Hawwa sai kuka take taji tausayin Ni ima, Ni ima tabata"

"tausayi, suke suka wuce suka shiga mota Khaleel na rike da Hawwa data"

kasa daina kuka abin tausayi.



NI IMA TABANI TAUSAYI HARDA DAN KUKANA



EPISODE

Suna kaiwa gaban gidan Baba yabude mota yafice haka Ammi cikinsu babu

"wanda yakalli Hawwa sabida yanda tacikasu da bakin cikin kukan datake a mota, yunkurawa itama Hawwa tayi zata fice Khaleel yarike mata hannu baice komiba hakan yasa driver Umar yabude kofa yafita, Khaleel yakalli yanda har lokacin takasa daina kuka kaman zai kama da wuta yace  are you seriously still crying sabida matar chan? That woman dabata da intention mai kyau akanki, the woman that was trying to ruin marraige namu cikin kunci sosai Hawwa tace  I wish tayi ruining marraige dinma! Dasauri Khaleel yace  mene? Dauke kanta Hawwa tayi takai bayan hannunta ta goge fuskanta tace  I will not expect you to understand my situation sabida bakasan menene so ba, you ve never loved anybody da duka zuciyanka wholeheartedly kasaken mini hannu ta yunkura zata fita Khaleel ya fizgota tadaw ba karfi ajikinta takalleshi da rinannun idanunta, cikin bakin cikin fushi da tsiwa kaman ba itane tagama rungumeshi a office yanzunan ba tace  ka saken mini hannu Khaleel I wanna go home yana kallonta right in the eye yace  naki nasake ki, ni kika cema dama tabata auren namu ?"

Azuciye Hawwa tace  yes! Sabida bana sonka! How many times kakeson namaka repeating you don t deserve me kafin ka haddace akanka?

"Danasan kaine zanyi ending up with danayi abinda ma Ni iman tai accusing dina of doin& &  yanda Khaleel yake huci yasa takasa karasa maganan kawai ta dafe kanta tace  let me go you will never understand abinda nakeji araina right now, kasakeni nace Khaleel dakejin ciwo aranshi yace  you are this hurt sabida wata dake neman"

halakaki ihu Hawwa tamai hawaye na bulbulowa daga idanunta tace

 I m angry sabida ka aika Ni ima prison! Kome Ni ima tamin bazan

"taba iya mance she has been there for me ba during difficult times na rayuwana, she comforted me idan Baba yabatamin rai, idan ina bukatan taimakon gaggawa tana zuwa ta daukeni nakirata, Ni ima give me a shoulder to cry, she listens to me, muntaso tun muna yara, I know tamin abubuwa da dama this days, kome Ni ima

Please Login or Register in order to submit comment