ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

so a wajen yar sandan nan? Yarinya na son halakaka wannan wani irin GARGADAN SO ne? Cikin murya mai rauni Baba yace  Ibrahima banda bakin baka hakuri dakai da iyayenka, ka yakuri Ibrahima ka gafarci Hawwa namaka alkawari zata chanza hali give her second chance Mom tace  nifa dana yagama auren yarku kome zakuyi! Zeenatu! Excellency yakirata azafafe hakan yasa tayi shiruuuu tace  hmmm kowa ya kalli Excellency, mikewa yayi ransa abace yace  Hawwa ba karamin bugawa gaban Hawwa yayi ba ta dago kanta idanunta sunyi jajur sun kumbura, babu wasa kan fuskan Excellency yace  come with me yashiga tafiya ahankali Hawwa tafara kokarin tashi tsaye wlh takasa Khaleel takalla dayaki kallo inda take magana yake da Baba he looks very sick Ammi ta tayata tashi."

"Mommy ta zuba mata harara tace  muguwa mara kirki, mai bakin hali sauke kanta Hawwa tayi kasa fresh hawaye na zubomata Excellency yace  come with me ahankali Hawwa tafara tafiya da kyar Baba dake magana da Khaleel but saida ya lura da yanda Khaleel yadan juya yabi Hawwa da kallo wlh saiyaji Khaleel yakara bashi tausayi, how can you love mata dake maka rashin mutunci haka? How? Kamashi yayi da kanshi yace  muje ka zauna ."

"Har wajen study Excellency sukayi yabude kofan ya tsaya yana jiran Hawwa dake tafiya da kyar saida takaraso wajen ta tsaya strictly yace  shiga wucewa tayi ta shige ciki Excellency ma yashigo tareda maida kofan yarufe yasaka key karma Mommy tazo takara bashi takaici, yawuce Hawwa yaje ya zauna kan chair dake officer din ga table agabansa, ahankali Hawwa ta shiga tsugunnawa gabanta fadi kawai yake Excellency yadan fuzar da iska fuuuuu sannan yace  Mrs Hawwa from the first ever day dana ganki I liked you, I sees you as a responsible girl mai hankali natsuwa and hikima, there s nothing da Madam batace akanki game da auren nan ba naki sauraronta, yar sanda is stubborn, Khaleely can t manage you, zakifi karfinsa menene menene duk naki yarda da ita but why did you prove her right? Why did you disappoint me Hawwa? Eh! Excellency yadakama Hawwa tsawa dan ranshi abala in bace yake his very angry da Hawwa, the only dayasa"

"he s even doing something sabida yaga how deep Khaleely ke son Hawwa,"

"despite everything ya kasa sakinta, bazai iya bari aurensu yamutu ba"

"something might happen to yaronshi, yanda Hawwa ke kuka Excellency ya kalla yace  I just have couple of questions for you karki kuskura kimin karya, when did you started seeing your ex? Har yanzu kina sonshi ne? Girgizama Excellebcy kai Hawwa tayi da sauri tana shesheka tace  Abba wlh he was never my ex, mijin kawata ne bantaba sonshi ba bamu taba soyayya ba, ina cikin mota naji anyi knocking kawai na ganshi, same thing this morning naje KFC nafito zan shiga mota na ganshi, Abba I find out he has been stalking me tunda nayi aure wai yana street din nan yana wuni that s how he even find out rannan nafita haryabini court, Abba wlh he is not my ex na rantse Har kasan ranshi Excellency yaji ya yarda da abinda Hawwa tace, anatse yace  rannan da kikaje kika dauko Khaleel daga wajen party nan drunk I was inside this office ina kallonku Hawwa I felt proud of you then, nobody has ever done that for d ana saike I was happy finally someone na Khaleely s life dazata chanza shi Excellency ya fuzar da iska sosai yana runtse idanu cus this part pains him the most yace  why would you maaka d ana a kotu Hawwa? Meyayi zafi dazaki bar g1da kije kotu? D ana yataba abusing naki ne? Is Khaleel hitting you? Molesting you? Raping you? Starving you? Wani babban abu Khaleely yamiki dazaki dauki d ana ki maka a kotu eh? Excellency yadaga murya dayasa jikin Hawwa har kyarma yake bata tabajin ta tsani kanta irin yauba, Khaleel baitaba raping nata ba, baitaba dukanta ba, baitaba molesting ko abusing koma verbal abusing nata ba, bata tabajin yunwa agidansa ba da gaske ne maganan da Abba yayi meyayi zafi dahar zata shigar da danshi court? Wlh saita kasa magana kawai ta daura hannayenta akan fuska tana ma Excellency kuka, Excellency muryanshi ba dadi yace  Hawwa you put a gun to my Son s head kinsan shekara nawa muka nemi haihuwa bamu samu ba kafin nasami yaron nan dakike kokarin harbi? Yayi shiru yace  I know Khaleel, wlh yarona is not a violence person, I know he loves you deep there s no way zai ganki da wani da bazaiyi reacting ba, I know fear of karyayi kissan kai yasa kikai reacting just the way you did but Hawwa did you have any idea wat message you sent to your husband with that one single action naki? Excellency yace  Kin gayama Khaleel nan gaba if something should happens that will warrant you to take his life you will not hesitate zaki dauka! Hawwa ta shiga girgiza kai takasa"

"magana, Excellency yace  koni bazan iya zama da matan da others"

"comes first for her ba before ni mijinta, in that situation you"

"should look at how hurt my son is not how hurt that other man is, believe me at that moment ciwon da Khaleely na yakeji a zuciyanshi yafi ciwon dayake jima shi dan bura uba yaron that caused all this wahala ajiki Kai! Maganganun Excellency wani kalan shiga Hawwa suke for the first time she s seeing this from another perspective he s saying nothing but the truth, Abba is right, Excellency yayi shiru yana kallon Hawwa da he s very very angry with her but then tabashi tausayi dan adam ajizine, No body is above mistake shima dan nashi yayi kuskure, Ijiyan zuciya ya fuzar yace  I have last question for you as mahaifin Khaleel you need to tell me the truth trust me bazan taba yarda d ana yayi keeping naki in this house against your will ba ko sonki zai kashesa, Hawwa bamu taba cutar da kowa ba wlh ask duka matayen nan, kowacce da iyayenta da yardanta zasuzo nan, suke turo hotunan su da kansu, babu wacce ta taba shigowa gidan nan forcefully, we don t ruin life of the girls we make it better! Auren aure ne da suma sunyi for one or two selfish interest nasu, check all matayen da yataba aure they re doing far better than before, wat i am saying is bamu wulakanta su sauran matan da ga kalan auransu ba bazamu taba wulakanta ki ba, idan bakison auren ko Khaleel zai mutu da sonki wlh saiya barki Hawwa ba a dole arayuwan nan dan haka tell me this is between me and you KINASON D ANA KO BAKISON KHALEELY"

NA?! .



EPISODE

Kallon Excellency Hawwa tayi Excellency yace  idan bakison Khaeely I

"personally zan karba miki saki a hannun Khaleely yarabu dake for ever it s your fundamental human right ki zauna in a marraige da kikeso not wanda bakiso, tell me DO YOU AT ALL LOVE MY SON HAWWA KOKUMA YOU HATE HIM? Shiruuu Hawwa tayi rayuwanta da Khaleel from beginning of haduwansu kawowa yau na flashing right before her eyes, babu wanda"

yataba making nata special like Khaleel! Like he always makes

"everything about her! He loves her kaman itane alkibilan rayuwanshi,"

"dazu dayace su rabu was the darkest moment of her life, she felt this fear of loosing him forever! She felt this urge na she can t even go a day without Khaleel arayuwanta! Right now she s feeling Khaleel in her heart, her tissues! Her organs and blood, she s feeling Khaleel in her mind and soul ahankali tace  Abba inason mijina! Tayi shiruuuu chan tace  I am afraid of loosing him! Hawaye suka gangaro daga idanunta tace  Abba I love Ibrahim Khaleel with everything in me! Abba wlh ina bala in son mijina kaman zan mutu! Excellency yayi shiru yana kallonta, ahankali tace  I know I messed up! Nayi kuskure da dama, I disappointed you, Baba na, Mahaifiyata and mijina ma! Muryanta yafara rawa tace  Abba just give me second chance I will make everything right! I will show Khaleel he was never wrong to love me! I will show him I am the only girl made for him! Dan murmushi kadan Excellency yayi saikuma ya gyara fuskanshi yace  okay I will give you second chance! Khaleel is extremely angry with you! All explanations din nan dakikamin find a way make him listen to you sabida you guys have lot of misunderstanding na each other, don t worry bazan taba bari ya rabu da ke ba aurenku mutu karaba but don t ever make this kind of mistake kinji gyadamai kai Hawwa tayi ahankali tana share hawaye,"

"Excellency yace  all of this dake faruwa are just OBSTACLES OF LOVE! find a way and overcome it! Everything is going to be okay alright ? Gyadamai kai Hawwa tayi sai kawai Excellency yataso yadauki tissue yazagayo da kanshi yasa hannu yadago Hawwa ta mike da kyar yakai tissue kan fuskanta yana sharemata hawaye yana kallon lips dinta da akwai jini yace  meya sami lips dinki? Girgixamai kai tayi tace  bakomi dasauri yace  did your parent hit you? Sunnar da kanta kasa Hawwa tayi, cikeda masifa Excellency yace  Ha a why will they hit you eh? An gayamusu ana dukan yarana you are just a child you made mistake okay shi Khaleely ai he s not entirely innocent, shima"

"he provoked you banson abu hakafa, No banson ana tabamin yarinyana fa "

"Wayyooo Allah kai! Maganan yataba Hawwa kawai saitaji she s regretting cema Khaleel datayi iyayenshi basu bashi tarbiya ba iyayen Khaleel are very nice wlh! Abinda mahaifinshi yamata today ko mahaifinta bai mata shi ba, he gave her a listening ear, ya saurareta, corrected her and yagoge mata hawaye, kawai sai Hawwa ta zube tai"

kneeling agabanshi tafashe da kuka sosai tace  Abba dan Allah kayafe

mini I was very wrong I m sorry Abba I am so sorry Abba dan Allah

"kallonta Abba yayi sai kawai yaduka yadagota wani kyakkyawan side hug yabama Hawwa yace  shuuu shiiiii shuuuuu! It s okay, I forgive you no need to be this hard on yourself okay, ya isa kukan, you re just a girl! Akwai wanda baya mistake ne, dena kuka don t worry everyone will forgive you har Khaleel, ya isa hakanan okay yakai tissue yana sharemata fuska Hawwa tai lamo a shoulder shi feeling that fatherly love daga wajenshi, Ahankali Excellency yace  it s okay karki damu da duk wani abu da Madam zatace that one dama tacika masifa but she s also a good person like me, and she s not wicked trust me she will come around and she will love you also kinji, just work on giving me GrandBabies! Dasauri Hawwa tasakeshi tajuya da fuska tana jawo gyalenta tana rufe fuskanta kunya kaman zata shige kasa Excellency ya kwashe da dariyan manya yace  I want 20kids if possible, ayi abani jika Hawwa uhmm sarkin kunya Hawwa taboye kai sosai, Excellency yabude kofan office din yace  let s go fitowa sukayi tare kan Hawwa na kasa suka shigo falon Mommy na hararanta Khaleel na zaune akan kujera kusada Baba yadan jingina kanshi a hannun Baba yayi shiru idanunshi a lumshe Hawwa tazauna akasa gefen Ammi kanta akasa Excellency ya kalli Baba yace  Alhamdulillah Malam naji dadi da kuka dawo da Hawwa immediately, this shows Hawwa tafito daga gidan manya g1da masu tarbiya da sanin yakamata, idan mata da miji sun sami matsala ba a nuna anyi supporting yarinya dawo da ita ake hakan da kukay1 ya kara nunamin yess! Danmu ya auro matan data dace dashi Baba yayi gyaran murya yace  Hawwa ta kunyatani ta kunyatamu abubuwan datayi sam ba tarbiyan damuka bata kenan ba, amman ta sanarma da mahaifiyarta tariga ta janye zancen kotun tun aranan da taje kotun, kuma wlh duk randa kika kara batama Ibrahima rai gidan nan zanzo na ciccimiki mutunci kinajina! Kanta na kasa tace  eh cikeda fada Baba yace  kuma na sanar da ita bata babu aikin nan sabida harda aikin ke kara mata taurinkai da ji kaman ta isa tasama kowa bindiga akai Baba yajuya yakalli Khaleel yace  Ina neman alfarma kabarta tace offis dinsu takai takarsan bar1n aiki da uniform bata da bindigar kaji Ibrahima gyadama Baba kai yayi ahankali idanunshi a lumshe Baba yajuya yakalli Mom dake kumbure kumbure Khaleel yahanata magana yace  Hajiya nasan Hawwa ta batamiki rai muma duk ta batamana, abinda zaki la akari dashi shine babu mata da"

miji da basa fada amfaninmu iyaye kenan idan

Please Login or Register in order to submit comment