ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

I m not perfect but from the first time dana sanki naga the kind of hatred you have for the kind of life nakeyi and I tried to adjust yayi dan shiru yace  wlh tun jiya bansha komiba har yanzu kinji wani warin abu ajikina? Yabude bakinshi cus yayi tunani maybe sabida ta tashi bata ganshi ba ta dauka yaje wani waje and mosque yaje sallan magrib, Hawwa tai banza dashi, muryanshi duktai sanyi"

yace  I want to become a better person for you! I want to change my

self and be the type of husband you want for yourself! I want you to

"look at me one day naga that proudness na you are my wife a idanunki yayi dan shiru sai kawai ya kankameta muryanshi yayi sanyi sosai yace  don t give up on me Hawwa please! I will work hard on myself kinji, kome kikeso I will do it for you I promise, zan chanza cikin jin"

"zafi da daci dakuma tsanan shi ita kanta Hawwa batasan meke bata mata rai ba haka tundaga ganin chatting din nan tace  old habits die hard, ban hango maka chanza wa ba, you will forever and ever be an irresponsible person, Dan shaye shaye da party, fool at 30 will be fool forever! Huci taji Khaleel yayi mai shegen zafi breath nashi"

"na shaking, muryanshi na rawa yace  y& & ou& .you are& & hurting me Haww! Cikin zafi Hawwa ta buge hannayenshi daga jikinta tawani juyo itada since takasa tashi but yanzu sai bala i yasa ta iya tashi zaune tace  oh sabida kasaba babu wacce ta taba standing up to you"

"in your entire life tagaya maka gaskiya shine zakace I m hurting you? Tell me meka sani banda cin mata da giya da shaye shaye can you even read from Nas to Naba i I mean Amma yatasa alun dan nasan bakasan wani sura ake kira da Naba i ba, Look at Noor kun saki Noor haka ba islamiyya saidai taje boko taje outing, are you guys even Muslim eh?"

"Wani irin rayuwa akeyi acikin gidan nan you think all this tanuna dakin da gidan tace  kadauka all this burgewa ne? Money is not everything, da kudi zaisa na soka da tuni nasoka wlh but I can t ever love wanda kanina yafishi hankali God forbid! Cika idanun Khaleel sukai da hawaye yana kallonta sai kawai yakoma baya yatashi daga gadon yayi kofa yabude yafita hakan bakaramin ciwo yama Hawwa ba kaman ta kurma ihu tadaga murya tace  sannu Pops boy ba a isa amaka fada ba kayi fushi ko to kayita fushin har duhu duhu Khaleel ke gani kofa yabude yafita daga flat ne baitaba sanin wacce makes him very happy today can make him this sad ba, side nasu yawuce dasauri yashigo falo babu kowa ciki, muryan Babanshi yaji a study room nashi baiyi wata wata ba yawuce yashiga Excellency meeting yake da desktop nashi but direct Khaleel yawuce kawai yazube agabanshi gaban chair dayake kai akasa yadaura fuskanshi akan kafafun Babanshi yafashe da kuka zuciyanshi harwani shaking yake he felt so insulted, downgraded and degraded by Hawwa Ya Allah! He felt eXxtremely bad! Kaman irin little boy dayazo wajen Mamanshi yayi kuka bayan someone hurt him"

haka Khaleel yama Babanshi.

HAWWA IS RESPONSIBLE ADULT THAT SHOULDER RESPONSIBILITY GIDANSU KAP

AND TOOK CARE OF KOWA BA YARINYA BACE!

UNDERSTAND WHEN YOU COME FROM PERSPECTIVE NATA YOU WILL UNDERSTAND

WHY SHE IS PAINED ABOUT HALAYYAN KHALEEL!

BUT AT THE SAME TIME KUMA HAWWA IS TOO JUDGMENTAL BATA TSINCE

"KALAMANTA IDAN TANA FUSHI, SHE 0S VERY HARSH WITH WORDS NATA TOWARDS KHALEEL."

BUT QUESTION KUNA GANIN SON DATAKEMAI YASA SHE 0S THIS HARSH???

IS SHE BEING FAIR TO KHALEEL CUS YARON LOVES HER WHOLEHEARTEDLY!!!

ABEG I WILL POST LAST EPISODE LATER COULDNT EDIT IT



EPISODE

I DELETED EPISODE 94-95 JIYA SO HERE WE GO!

Hankali tashe Excellebcy yakashe meeting din baima tsaya nusu sallama

"ba ganin Khaleel na kuka, dagoshi Excellency yayi yana salati hankalinshi yatashi iya tashi yace  Khaleely wat is it? Meya sameka? Jikinka ne? Nakira Dr? Kai Khaleel, menene wai kake kuka haka?"

"Innalillahi wa Innailaihi raji un? Ya Allah, Ibrahim, Son! Inaaaa Khaleel bayaji, he s extremely and totally hurt, Excellency ya haukace kaman zai zare ganin yanda Khaleel ke kuka akafanshi yace  Zeenatu, Zeenatu Musbahu,Musbahu sai kawai yazube akasa yana daga fuskan Khaleel daga kafafunshi yace  Khaleely kalleni nan inada raina fa, gani nan I am right here kalleni yakama hannun Khaleel dake kuka yadaura akan fuskanshi yace  why would you be crying meke damunka ne? Kai ko ciwo ne I can use my last money na kaika asibitin"

"bangon duniya mu sami magani, babu abinda zakaso da bazan samo makaba,"

"meke damunka me kakeso? Why are you crying like this ? Daidainan Mom tashigo jin kiran da Excellency yamata, ganin yanda Khaleel ke kuka"

saida gabanta yafadi ta kwaso da gudu tazo wajen tace  Innalillahi

"meya sami Khaleely Alhaji kunyi fadane? Meya hadaku? Arude Excellency yace  I thought kene ma kama Khaleel Mommy tayi ta manna kanshi a kirjinta kaman yaron dazata bawa nono tsabaragen so tace  my baby menene? Mutanen nan na son dansu wai! Khaleel ba magana sai kuka, Momy kusan shiga mini panic attack tayi tana jijjiga Khaleel while Babanshi na kiran Doctor shi, Mommy cikeda so tace  Khaleel gani nan Mamanka i am right here hakama Babanka we will never leave you no matter what, Wat is wrong wat is disturbing you? Da kyar yana wani nishi yakama hannun Mommy yakai kan zuciyanshi yace  this hurts Mom alot help meeee is hurting meee Wlh sai kawai Excellency yafashe da kuka danshi dama kwarkwar ne akan Khaleel Mom ma tafishi taurin zuciya akan Khaleely, cikin kuka Excellendy yace  azo acire zuciyata nabaka nawa asamin taka, dan da zuciyanka yayi ciwo gwara tawa tayi I can t bear it Khaleel nawani irin nishin kuka yace  Pops mesa baku hanani daina shan alcohol ba when I started back then in the UK? When I started smoking why did you all makes me feel is okay to smoke? It s okay to smoke in front of you it s okay? It s okay to party? Why did you show me I don t have to go outside nayi kome nakeso, Mom and Pops you guys showed me is okay muyi kome mukeso agabanku me and Sam Uhmm? Mommy why? Excellency yace  it s okay kayi kome kakeso as long as it makes you happy ahankali Khaleel still crying yace  but is bad Pops Allah yahana! Dasauri Excellency idanunshi sun rufe kan soyayyan danshi yace  but ai yaro ne kai yara acts like that ka girma zaka dena kagani inashan"

wani abu? Sabida nayi girma am an adult 

Shiru Khaleel yayi yana kallon both parents nashi har lokacin

"idanunshi sunyi jajir idanunshi bai daidaitu ba ahankali yace  Pops Moma dasauri dukansu biyun sukace.  Yes Son murya mai sanyi yace  zan karbi Noor daga hannunta I m giving Hawwa Noor dukansu kallonshi suke fuskan Mom ya chanza sosai ahankali yace  inaso Hawwa ta tarbiyantan da Noor she s just 4yrs now, Pops banso kutaso da Noor like me she will be doing bad things and be feeling kaman she s doing the right thing, Mom our workers to pack all abubuwan Noor from this side to mine Mom zatai magana Excellency yarigata cus yasan mezatace yace  okay angama shiru yasakeyi sai kawai yatashi daga"

jikin Mom yamike ahankali Dad yace  ka zauna ur Doctors is coming

hanyar fita daga office din yayi yace  yasameni adakina yawuce

yafita

Cikin fada sosai Mommy tace  can you see this whole thing sabida

"tsohuwar yarinyar nan ne? Who did she think she is tana samin d a kuka, tun wuri muraba auren nan Shiru Pops yayi saikuma yayi murmushi kadan yace  I like her dasauri Mom tace  Excelelndy kaji mekace kuma? Murmushi yamata na manya yace  Zeenatu wat we couldn t do to our son just after 2days of aure yarinyar nan is doing it to him, when it comes to Khaleel ni da ke are very emotional and sentimental, munsan shaye shaye ba kyau, all this auri sakin imagine muke nemimai mata duk baida kyau but we loves Khaleel so much da we are ready to be giving him kome yakeso koda Allah yahana Excellency ya saukar da ijiyan zuciya yace  Alhamdulillah da shigowan Hawwa rayuwan Khaleel let s wish them the best and support them Momy cikeda bala i tace  wani support yarinyar da batason d ana ta tsani Khaleel fa dan dariya kadan Excellebcy yayi yace  wlh bata tsaneshi ba this is love! Fadan datakema Khaleel din nan har yana kuka so ne! Abinda kake so kake damuwa dashi, yarinyar nan nason danmu sama da tunanina da tunaninki baruwanki afadansu zasu shirya kansu they love each other so much you will see let s pray for them idan Khaleel ya natsu kema hankalinshi zai kwanta, kin dauka ban gani da all this work bane? But nakasa handling mishi komi sabida he s not responsible but idan AHawea tagama gyara mana shi he will"

take over our empire.

Tunda Hawwa taji karan bude kofan falo da fitan Khaleel sai kawia

"taji ranta yamata badadi, like asalin ba dadi sai tama farama kanta fada mesa tama mai magana haka? Meya mata? Mesa ma ta duba chat nashi da abokinshi abi cousin dinshi ne ma Sam din oho? What s her business, da kyar da karfin hali ta tashi tashiga bayi tana ware kafafu ta zauna aruwan zafi tafito tai salla tadauki balm din da kanta tashafama kanta tasha magunguna tazauna awajen har Isha i ta idar sai kallon kofa take wasa wasa har 11 Khaleel shiru bai shigoba fitowa tayi daga dakin tana tafiya ahankali tashiga dakinta yana nan yanda suka barshi cikeda takaici tace  very lazy boy babu abinda ya iya ta harari dakin sai kawia tashiga gyarawa"

Saikuma ta dakata taje window ta leka babu Khaleel babu alamunshi

gyara gadon tayi ta chanza bedsheet ta tattare komi tafito dakinshi

ta kalla sai kawai tahauji inama yana ciki wucewa tayo tabude ahankali

Tabude kofan dakinshi dakin na kamshin sa komi na nan yanda suka bari ga boxer shi akasa shiga tayi ahankali ta duka ta dauki boxer shi da jallabiya data gani ta tattara takai laundry basket saita shiga zare zanin gadon da duve katifansu baiyi komiba taje dakinta ta dauko sabon zanin gado ami shegen kyau da bargo blue ta shimfidamai na da duk takai laundry basket sai kawia taji takasa fita ta zauna bakin gadon tai shiru sai zuwa mata rai yake tasan yana gidan kan bai fitaba dan bataji an bude gate ba ahankali tace  was I too harsh? Sai kuma taji kaman tai kuka dukta damu sosai feeling very very very

lonely

Ijiyan zuciya ta fuzar takasa fita daga dakin har 12 nadare wlh hakan

yasa ta tashi ahankali tana dingishi tafita daga dakin tawuce takoma asalin dakinta ta kwanta akan gado tai shiru tana kallon saman dakin saikuma ta juya tana kallon side ahankali ta daga hannunta tadaura akan kumatunta tana tuna yanda yake mata kisses awajen da wuyanta

saikawai tafashe da kuka ahankali tace  I didn t mean to hurt you

Saikuma tace  why am I even feeling bad? Who s Khaleel? Shiya sani

koma ina yaje yayi zaman shi karma yakara dawowa tasake juyawa da kyar tana folding hannuwanta a kirji ta tsare kofa a idanu takasa kulle idanu every breath nata Khaleel take tunawa idan tarufe idanu shitake gani kamshinsa takeji dudda ta cha za bedsheet na gadon ahaka

wajajen 2 barawon bacci ya saceta.



EPISODE

Tunda Hawwa taji karan bude kofan falo da fitan Khaleel sai kawia

"taji ranta yamata badadi, like asalin ba dad,i sai tama farama kanta fada mesa tama mai magana haka? Meya mata? Mesa ma ta duba chat nashi da abokinshi abi cousin dinshi ne ma Sam din oho? What s her"

business? Da kyar da karfin hali ta tashi tashiga bayi tana ware

"kafafu ta zauna aruwan zafi tafito tai salla tadauki balm din da kanta tashafama kanta tasha magunguna tazauna awajen har Isha i ta idar sai kallon kofa take wasa wasa har 11 Khaleel shiru bai shigoba fitowa tayi daga dakin tana tafiya ahankali tana dingishi tashiga dakinta yana nan yanda suka barshi cikeda takaici tace  very lazy boy babu abinda ya iya ta harari dakin sai kawai tashiga gyarawa saikuma ta dakata taje window ta leka compound babu Khaleel babu alamunshi, sakin labulen tayi heart nata na itching, gyara gadon tayi ta chanza bedsheet ta tattare komi tafito dakinshi ta kalla sai kawai tahauji inama yana ciki, wucewa tayi dakin ahankali tasaka hannu"

"tabude kofan dakinshi dakin

Please Login or Register in order to submit comment