ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wata sanuwan jeep dal da aka zagaye da flowers suka kaita tashiga kawia ta rungume Ammi da Baba da kyar"

"suka zareta suka sata Ummu tareda Noor tashiga motan, Daddo tashiga"

"gaba aka ja motan, kanninta suka shiga sauran motocin da yan unguwa"

kowa na so yaje yaga gidan Hawwa aka wuce.

Wuraren 7:30 sukakai gidan motan Amarya ne kawai ba ayi scanning ba sauran motocin saida akai scanning incase wani yadauki mugun makami compound din suka shiga da akai decorating irin na masu kudi ga jama a acike ga abinci da drinks.

Parking motan Amarya akayi gaban wani red flower carpet da aka shimfida body guard suka bude motan daidai Mom Sam da Hajiya Daraja da wasu tawagan manyan classic matan nera biyeda su faram faram suka gaisa da Daddo da Umma sukace afito da Amaryanmu tazo tafara gaida Maman Mijinta kafin akaita barayinta

Juyawa sukayi suka fito da Hawwa ahankali wani sanyi Hawwa taji tana tuna memories nata na gidan nan which first one din is kidnapping na Noor second one din is rannan datazo daukan motanta taga wata na kissing Khaleel tako ina Mom Sam tace  Masha Allah our beautiful bride suka rike Hawwa da kanta ke kasa cikin lullubi aka wuce

tawagan Hawwa na wucewa suna binsu har Side na Mom.

Mom na zaune kan wata hamshakiyan kujera tayi gayu harda makeup na

bala i ta zuba gwalagwalai awuya da hannu hannunta rike da bowl na fruits spa workers nata guda biyu sanye da uniform na matsa mata kafa aka shigo da Hawwa Hajiya Daraja tace  ga yarki an kawo miki Hajjaju

Daddo tace  kibiya kudin ganin fuska aka kwashe da dariya Mom tabisu dawani irin kallon takaici but tuna maganan Khaleel ta daure takalli PA ta tace  basu konawa sukeso in any currency bude wani jaka dake hannunta PA tayi tazo gaban Daddo tashiga zuba mata band1r band1r Daddo tace  ke ya isa Mom Sam tace  bari mubude fuskanta Yaye lullubin tayi fuskan Hawwa ya bayyana Mom ta tsareta da kallo kan Hawwa na kasa bayabo ba fallasa tace  welcome home kan Hawwa akasa tace  akaita side nata aka buga ayiriri aka fita Mom tabisu da mugun kallo taja mugun tsaki alwala aka.

"Alwala aka farasa Hawwa tayi sannan aka shigar da ita side nata dake kamshin sababbin abubuwa babban mansion ne da dakunan ciki dasukai 10, duplex ne akwai elevator ga staircase gidan yahadu akwai falo kusan uku but main falon kayan designer na Khaleel ne, sama aka wuce da ita wasu yan kauye suna shiga lift yakaisu sama Hawwa aka bi bene da ita, wani daki suka bude wanda furnitures nasu ne aciki kuma yayi kyau"

sosai dan sun sai mata kaya mai kyau a all this turkish furnitures

company bawai na Nigeria ba zaunar da ita Umma tayi kan gado

Munnawara data biyosu tace  tashi kiyi salla zan baki magunguna share fuskanta tayi tawuce tashiga bayi ya Allah bata taba ganin bayi

mai kyau

Alwala tayi su Hafsa suka shiga kunna turaren wuta kowa murna yake

"cikinsu Yayarsu tasami gidan hutu jibi kalan gidan da Hawwa take ciki,Abinci aka shiga kawo musu ma aikata da uniform kawai ke safa da marwa a flat din, salla Hawwa tayi wata makeup artist tashigo tazo mata makeup akwai event Hawwa kawai tahau kuka wai tagaji da kyar su Umma suka lallashi ta aka mata makeup ta tashi tai sallan isha i sannan aka shiryata cikin wani lafayan yan maiduguri ashe Excellency dan maiduguri ne, wai wushe wushe za ayi welcoming nata around 10 akace sufito kan Hawwa na kasa kunya takeji suka fito an cika compound din ga Khaleel zaune gaban stage din cikin wani malum malum sai kallonta yake kaman yayi shekara bai ganta ba yaga duktai zuru zuru and she looks tired and even scared yanzu ne ta yarda sunyi aure sosai, kawota sukayi har wajensa yatashi ya karbeta yana murmushi murya chan kasa yace  you look so sad sabida baki ganni tunda kikazo bane dan hararanshi tayi yasake mata murmushi kawai yaja hancinta yace  smile ita sunna akahau ihu da sauri yakalli crowd din yama manta suna gaban mutane zama sukayi aka fara event din sai around 1 aka gama Khaleel yarike hannunta yace  tunda zasu kwana muje side dina mu kwana fizge hannunta tayi daga nashi tace  don t even go there tsayawa yayi yana kallonta yace  to muje namiki massage saiki dawo kin gaji makemai kafada tayi agajiye duk yana kallonta saikuma yace  marowaciya kin kulashi tayi daidai su Hafsa sunzo wajen kawia tabisu suka tafi side nasu yana kallonta Sam yazo wajen yace  munafuki you ve fallen deeply kasa amaidasu g1da kayi amarcinka mana kaman zaiyi kuka yace  kunyansu nake lemme just be patient gobe kowa zai tafi ahhhhh ."

Wankan ruwan turare akasa Hawwa tayi kawai ta chanza kaya tabi gado ahaka tai bacci tanajin hayaniyan yan uwanta sama sama washe gari da safe suka tashi aka shiga aiki ana kara gyara komi ana turara ko

Hawwa gabanta sai fadi yake tuna yanda zasu tafi anjima.



EPISODE

Mom da Excellecy na zaune afalo around 5 na yamma Khaleel yasauko

"daga side nashi wajen window yawuce direct yana daga labule yana duba ko suntafi, Excellency da Mommy suka bishi da kallo, ya leka yaduba yafi a kirga duk ya kosa su tafi, Mommy ta dauke kai kirjinta na tafarfasa ahankali tace  akan tsohuwa old cargo dinchan yake rawan jikin nan Excellency dake kusa da ita yace  there s no old cargo in love, please let him be zamanin da muna soyayya munyi wanda yafi haka dasauri Mom ta kalleshi dagamata gira daya yayi duk haushi yakamata ganin baya gane abinda take fadi."

"Shidda daidai duk suka fito Hawwa dake sanye dawani lafiyayyen gown na material red tabiyosu zuwa gaban kofa zata fito Umma tace  kul kada kifito hawaye ne yazubo daga idanunta tace  Daddo Umma dan Allah karku tafi ku banni, Hafsa kudawo please tafashe da kuka sosai dayasa su Hafsa sukahau dariya, Umma tace  kinga kanninki suna miki dariya katuwa dake kina kuka haka, ai auren kenan Hawwa kiyakuri kinji zamu dinga zuwa dubaki, I m sure kafin Ammin ki takoma zaria itama zatazo dubaki so daina kuka kasa daina kukan tayi tace  to su Hafsah su zauna zuwa anjima kadan dan Allah Umma dariya Umma tarike tace  mazajen su na jiransu Baba yace babu wacce zata kwanamai agida yau su tafi koma ciki kinji Allah baku zaman lpy Umma taja kofan Hawwa tafashe da kuka tana kallonsu haka suka jamata hadadden security door nata suka wuce suka tafi tawuce ta wajen window tana kallon yanda suka shishiga mota tafashe da kuka sosai kafin ta tashi tayi stairs tawuce sama kawai tashiga dakinta tasa key a kofanta ta kwanta akan gado tana kuka sosai sai share hawaye take She s so sad shikenan tabar gidan Baba this is now her house where zata dinga zama as matan Khaleel wanda hala ko one month bazatayiba, da kyar ta tashi tashiga bayi ta dauro alwala tafito tahau kan dadduma tai salla ta tashi"

Tasake kwanciya abinta tana kallon saman dakin tana wajen akai 0shak

"ta tashi tayi sannan tasake kwanciya tana azkar da hannunta tana kallon sama still komi baya mata dadi, tana ahaka taji an bude kofan"

falo haderai tayi chan taji anyi knocking kofan dakinta.  Hello

"Ma am this is PA Momy, your mother Inlaw sent me to call you dan yunkurawa Hawwa tayi ta tashi zaune bamatasan mezatace ba tace  okay tashi tayi tawuce another daki dake dakin wanda yake walk in closet tadauki gyalen da Hafsa ta ciromata na kayan jikinta maroon tayafa ta kallo madubi dudda babu makeup kan fuskanta amman tayi kyau, kana ganinta kaga amarya ga lalle ja a palm, baki abaya hakama kafafunta sunsha lalle tayi kyau ga kamshi gashinta a kwance but a gyare an"

"mata parking nashi fitowa tayi tabude kofan taga PA tsaye da uniform nata takalli kafafun PA dake sanye da boot kawai taji wani iri amman tayi shiru, anan wajen kofa a falo tasaka flops datagani white awajen tafito suka fita."

"Dadan tafiya daga Side nasu zuwa na Mom haka suka wuce bude kofa akayi suka shiga babu kowa a falo hanyan spa PA tayi da ita Hawwa tana mamakin setting na ginin gidansu da zata iya bata aciki sukai wajen dataga an rubuta spa bude mata kofa PA tayi tana kallonta Hawwa ta shiga ahankali PA tabiyo bayanta ta maida kofa tarufe Mommy na zaune kan kujera mai kyau ana matsa mata kafa gawani katon swimming pool but kaman madara ne ko menene aciki oho but dai fari da roses ga wasu mata about 8 duk da uniform some of them ma oyinbo ne duk suna kallon Hawwa, adan hankali cikeda jin nauyi da dan kunya Hawwa tace  ga& & gani Mom PA Mom ta kalla hakan yasa PA tace  munada sharudda some rules and regulations agidan nan wanda ake karanta ma duk matan da Mr Khaleel zai aura PA professionally take magana abinta tace  by now you know waye Khaleel shine the only hair na Mangal, measure responsibility naki as matarshi is to just please him in bed idan kikai haka u will get kome kikeso this house will secure present and future naki kallon PA Hawwa keyi wani iri, PA tace  we believe Mr Khaleel will want to share bed with you today so za ayi prepping naki for him, za a miki wanka awannan ruwan madaran cleopatra, za abaki some aphrodisiac dazakisha sabida Mr Khaleel yadanji dadin mu amala dake he doesn t like dry ladies, sannan za a shiryaki cikin wani perfect enticing kayan bacci that will suit his liking tonight Hawwa always wants war nata da Khaleel to remain nasu but wat is all this da mutanen nan ke gaya mata? Are they tasting her patient, baci ranta yayi tana wani karajin tsanan Khaleel aranta duk yanda tayi tunanin suke sunfi haka cus wat is this? Mata"

dolls yadaukesu kome? PA ta nuna mata matayen 8 dake jiranta gaban

pool din tace  please ana jiranki tanuna mata matan takoma ta

"tsaya jikin kofa, kallon matan Hawwa tayi saikuma ta kalli PA da wayanda ke matsa mata kafa takalli PA again, total of mata 12 adakin, kasa rike zuciyanta Hawwa tayi tace  ni za ama wanka? Agaban kowa anan? PA professionally tace  Madam zatai accessing jikinki taga ko kinada tabo ko bakida shi Mr Khaleel baison mata masu tabo azuciye Hawwa tace  damn you and damn the Mr Khaleel da baison masu tabo, ni Mr Khaleel dinne banso gabaki daya, I m not interested in him or this marriage so save all this kuma other matansa not Hawwa tazo gaban kofan tama PA wani kallo tace  get out of my way chak PA ta tsaya babu ko alamun tashi atattare da ita tace  you can t leave here ba a miki wankan nan an shiryawa Mr Khaleel keba, ba akanki aka fara ba definitely ba akanki za a dainaba Allah yasani Hawwa batazo gidan nan dan tayi bala i da kowaba but wlh indai ita sukace zasuma wanka yau she will bring the entire house down akwai bura uba kutumelesi, duk Mommy na kallo batace uppan ba PA tace  Ma am we don t want to force you please cooperate! Tayi maganan tana kiran sauran matan takwas kawai sukazo masuma Mom massage ma sukazo suka zagaye Hawwa, Hawwa duka tabisu da kallo saita dago kanta ya kalli Mom suka hada ido anatse Hawwa babu wani tsoro ko shakka tace  with all due respect Mom! I m not here for this! I m not interested in Ibrahim! This abubuwan kuma matan that are interested in him yakamata amawa, I don t want to cause any trouble out of respect for you bawai dan I can t trash this girls dake nan ba, Mommy kindly instruct them su tashi daga hanya nafita nakoma dakina bacci nakeji kallonta Mom tayi yanda yarinyar keda courage da rashin tsoro ita take kallo tanama magana haka, lumshe idanu Momy tayi hankali kwance tace  and I know just how to deal with yara irinku kawai aka bude wani kofa acikin wajen Hawwa taga wasu securities mata manya manya guda 6 sun shigo, faduwa gabanta yayi sosai kawai sukayo kanta Hawwa ta tsaya chak babban cikinsu na zuwa takai hannu zata kama gaban rigan Hawwa Hawwa ta dauketa da mari jikake tasssss! Security ta dafe kuncinta saikuma ta sauke hannu kaman ba ita aka maraba Hannu Hawwa takara dagawa zata mareta kawia sauran suka rirriketa rai abace tace  ku sakeni! Let me go, ku sakeni nace leave me zip head spa

Please Login or Register in order to submit comment