ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baccin dayayi yamai dadi bathroom yashiga ya cire kanulan hannunshi yadauro alwala yafito ya sanya jallabiya yayi zuhur kaman ba Khaleel ba saiya tashi yawuce ya sanya farin jumper na farin material yafesa turare yafito yana kamshi sosai kai tsaye kawai yabude kofan dakin Hawwa yashiga daidai tana fitowa daga bayi daure da towel ko kadan ta manta bata saka key ba.  Wayyyooo! Hawwa tafadi a tsorace takoma cikin bayin da sauri tana datse kofa shima Khaleel jiyayi kaman alwalanshi zai karye dasauri yajuya kawai yafita, sunada masallaci agidansu ta wajajen gate Babanshi na zaune cikin masallacin da an kira salla jira suke atada yaga Khaleel yashigo kara juyowa Excellency yayi cus he can count how many times yataba ganin Khaleel acikin masallacin nan kafin yamai magana aka tada duk suka tashi sukai sallan ana idarwa suka fito Excellency yace  kaci abincin da Maman ka ta aiko muku dashi ?"

Ranshi abace yace  I will not eat any food made by her Matana zatamin girki murmushi kawai Excellency yayi yace  toh yajikin? Yaushe zamuje kayi all those tests da Dr ka yace kayi? Should we go tommoro ? Ahankali Khaleel yace  my wife will go with me Pops baki Excellency yasaki yanda Khaleel ke my wife my wife komi dudda yanda he s worried sosai azuciyanshi dan harya fara kiran manya manyan doctors na Khaleel a turkey kan ciwonshi but ance yafara test first agani but seeing this love made him happy yace  okay go with her murmushi Khaleel yamai yace  bye Pops yawuce side nashi Excellency yabishi da kallo Khaleel is changing for the first time

"yaga sense of being intentional from Khaleel, he s very very"

"intentional akan Hawwa, wow! Excellency yasake fada yana murmushi"

yana jinjina kai irin na manya.

Sai bayan Hawwa tayi sallan la asar tabude kofa ahankali tafito

"hannunta rikeda wayanta ta chanza kaya dan tabata da Khaleel yayi adaki ya yamutsata duk saida jikinta ya lalace, manya manyan flask daban daban tagani kan dinning hakan yasa tawuce wajen ta tsaya tafara bude warmers din daidai nan wayanta yahau ringing dasauri takalli screen din Ammi ne hakan yasa ta sauri tadauka tana zama kan kujeran tace  Ammi kina gate? Dasauri Ammi tace  gate kuma Hawwa? Ana zaman lpy zanzo ni da ki ganni agidanki sai bayan kin haihu da yardan Allah abu Hawwa taji yazo mata wuya wama yagayama Ammi zata yarda da Khaleel harma ayi zancen ciki ko haihuwa auren 1month ko 1week.  Hawwa! Ammi ta katse mata tunani ahankali tace  Na am Ammi tace  Aminu zai kawo Miemie da Ramla su kawo miki wasu magunguna da Munawwarah tahada miki dan Allah dan Allah ina begging naki sabida nasan ko anan da kyar kikesha, Promise me zaki dinga sha"

"kullum mace saida gyara Hawwa, promise me, murya chan kasa tace  uhm "

Ammi tace  uhm mene ahankali tace  zansha Ammi Ammi tace  yauwa suna baki su juyo su dawo gida ban yarda kowa ya dameki ba kina amarci dan turo baki Hawwa tayi tace  wani amarci ? Ammi dabata jita da kyau ba tace  mene ? Ahankali Hawwa tace  bakomi Ammi tace  tom bari na barki saida safe kaman Hawwa tawuce takoma gida takeji daidai tana cire wayan daga kunne Khaleel yana bude kofa yashigo dakin hada idanu sukayi dasauri ta dauke kai ya maida kofa yarufe yataho dinning din yana kallonta kaman yau ya fara ganinta dan kanta ba dankwali ga hannuwanta lalle hakama kafafunta dasauri Hawwa tamike tsaye zata wuce yasha gabanta yace  dawa kikai waya? Dan kallonshi tayi suna hada ido tadauke kai tace  Ina ruwanka ?

"Hannunshi kawai yasa ya karbi wayanta tawani yi kanshi kaman yaro zata daka Khaleel yace  kin manta bani da lafiya ko chak Hawwa ta tsaya tana kallonshi saikuma ta dauke kai call log nata yagani ganin Ammi ne sai kawai yakira Ammi back ta dauka tace  Hawwa dasauri Khaleel yace  Mom nine shine nima baki kirani ba Matana kadai kika kira kinfi sonta ko ? Kunya Ammi taji yakamata Hawwa tasaki baki tana kallon Khaleel, Ammi tace  assha ai Ibrahim itama bawai nakira naji yataka bane kira nayi na sanar da ita na aiko su Ramla sukawo"

mata sako suna bata su juyo gida Aminu zai kawosu sabida tafada

"abarsu su shigo, ya kake ya Hawwa? Hope babu wani abu bata bata maka"

"rai? Hannun Hawwa kawai yaja yawuce kujera da ita ya zauna yana janta zuwa jikinshi zata fizge yahanata yasa wayan a speaker yace  Ammi me kikace banji ba ? Ammi tace  cewa nayi ya kuke Ya Hawwa dafatan bata batamaka rai babu wani abu ? Kallon Hawwa yayi da gangan yace  in fada ? Zaro idanu Hawwa tayi irin me haka Khaleel, itakuma Ammi dataji abinda yace dasauri tace  fada Khaleel metayi fadamin na cicimata ? Cikeda iskanci yadagama Hawwa gira daya yace  Ammi tace tadena karki damu takaramin zan kira na fada miki Ammi tace  dan Allah Khaleel kome tamaka ka sanar dani zan gyaramata zama nine daidai da Hawwa, bari na barku to saida safen ku, Allah muku albarka, Allah baku zaman lpy, Allah ya dafa maka Khaleel yabaku yara masu albarka, ina Noor banji muryanta ba Murmushi yayi yaji dadin addu an Ammi sosai yace  yau sunday fun day nata ne taje outing Ammi tace  tom shikenan sai anjiman ku katse wayan yayi yadan kalli Hawwa datamai mugun kallo yamata murmushi kadan yaciro wayanshi yakai kunne yace  I will be having guest any moment Salman, a shigo dasu ya katse wayan ya kalli Hawwa data dauke kai tace  ar& ..e you not eating ? Shiru Khaleel yayi yana kallonta so ta damu tasan baici abinci ba, warmers na dinning ya kalla ahankali yace  I don t want food from Mom! Kununa yarage? Dan kallonshi Hawwa tayi saita dauke kai dasauri tace  Mesa za kasha kunu? Murya chan kasa yace  I don t want to make you work, our chef will start work gobe she s coming from lagos shifa Khaleel baisan wahala ba, yarone daya taso cikin hutu baisan cewa mata suppose cook ba not wasu chef, cus baiga Momy shi na girkiba, batare da Hawwa ta kalleshi ba tace  akwai abinda kakeso kaci? Gyadamata kai yayi yace  uhm ahankali still taki kallonshi tace  mene kakeson kaci? "

"Dagowa yayi yasa kanshi akan kafadanta dasauri ta kalleshi murmushi yamata yace  I want pasta da chicken dan tureshi Hawwa tayi ta tashi dasauri tai kitchen tace  I don t want any chef karma ka kawomin wata yabita da kallo baitaba san1n she s this caring ba wlh, jiyayi daga tashinta falon yadaina mai dadi sai kawai yatashi yabita kitchen din Hawwa na tara ruwa a pot yashigo yace  I want to help wani shegen kallo Hawwa tamai irin see this one saita dauke kai tace  wat can you do? Dasauri yace  everything yana zama kan stool na gaban island na kitchen din, wajen maggi taje tadauko"

tasa a plate tazo tace  peel them daukan maggi yayi yana kallo

yana juyawa yace  wat is this? Murmushi kadan Hawwa tamai bata

"amsashi ba tai banza dashi, tashiga wanke nama tana yankawa shikuma yana chan yana karance karancen all rubutun jikin maggi batare dayama fara budewa ba cus yanaso yasan menene abun tukunna, chan Hawwa tace  Khaleel dasauri yadago kanshi yace  yes my baby hade fuska tayi tajuyo dasauri yace  sorry i mean yes my Yar Sanda ahankali ta juya, calmly tace  you were so rude to your Mom dasauri yace  she was so rude to my wife tsayar da abinda takeyi Hawwa tayi tace  iyaye can get angry with yara dasauri yace  I m the only one that is allowed to get angry with you! This time juyowa tayi ya kalleshi if Khaleel is this protective over matayensa mesa ya"

sassakesu toh? Maisa yayi use and dump dasu? Maisa baya dadewa dasu?.



EPISODE

Juyar da kanta Hawwa tayi gently and calmly cikeda hikima ta hanyar

"da bazata nunamai kaman shi bai saniba baida ilimi ko wani kalan kaskantarwa da nuna ta fishi sannin yakamata ba tace  kasan Annabi Muhammad SAW yace fushin Allah yana daga cikin fushin iyaye yardan Allah na daga cikin yardan iyaye, zagin iyaye is a sin! Daidai ya bare maggi daya yace  mesa ta tabamin matana? Idan bata zageki b ai bazan mata abinda nayi ba ? Murya chan kasa tace  how would you feel idan Noor tazageka ko tamaka abinda kama Mom ? Tunda tafara maganan sai yanzu yadago kanshi ya kalli Hawwa kaman yanzu ne takama attention nashi, itama Hawwa juyowa tayi takalleshi eyes to eyes gently Khaleel yace  I will never insult mijin Noor, kome takeso I will love it as Babanta juyawa Hawwa tayi tadauki season tana zubama naman tace  apologize to Mom sabida she loves you dearly!"

"Stop insulting iyaye or shouting at them is very bad, in islam idan kanayi kaima naka yaran zasu maka, yima iyaye biyayya is obligation akan kowani d a islamically, the only place da aka yarda karmu musu biyayya is awajen sabama mahallici, idan da kanayi sabida yarone kai yanzu the habit should stop you have a daughter, kaji ? Tafadi lovingly tawuce wajen pot batare data kalli fuskanshi ba yabita da"

"kallo, there s something about Hawwa idan tanama magana like he felt"

something just now kodan bata tabamai magana for this long bane

"calmly and sweetly koda yaushe fada suke ne oho, but the way tamai maganan captures his attention and it makes him relates it to wat if Noor tamai haka, Hawwa na cikin stairfrying chicken awuta kawai Khaleel ya rungumeta zata juyo yahanata yadaura kanshi a gefen wuyanta murya chan kasa yace  what if Mom insult you again ?"

"Gabanta na faduwa tace  mothers can insult yaran su cikeda kiriniya Khaleel yace  ni wlh babu wanda ya isa ya insulting naki nahakura kowaye danjimm Hawwa tayi murya chan kasa tace  promise me bazaka sake treating Mom poorly ba or even Babanka, especially attempting dukansu or zaginsu, I get they pamper you too much but that was very very bad kaji, idan wani yamusu haka a waje zaka ji dadi? Will you be happy kaga wani awaje yana kokarin dukan iyayenka ko zaginsu will you be happy ? Girgiza mata kai Khaleel yayi yace  no da zuciya daya dan yasan bazaiji dadi ba aka musu haka, yabi Hawwa da kallo tana kamshi sosai sai kawai ya manna mata kiss a kumatu dasauri tajuyo cikeda masifa sakinta yayi yawuce yafita yace  I m coming zanje wajen Mom fitowa yayi a garden nasu ya tsaya wani white flower yacire yawuce flat nasu Mom bata falo direct"

bedroom nata yawuce yaboye flower abayansa.

Kai tsaye ba knocking kawai yabude kofa yafada dakin Mom na kwance

agado tabuga tagumi bawai bacci takeyi ba ganin Khaleel yashigo yasa tawani zabura ta diro daga gado tana dafa kirjinta kaman zatai having heart attack tace  Khaleely jikin ne? Meke damunka eh? Murmushi yamata kadan yace  calm down Mom common you look so frightened come yasa hannunshi daya yakamata suka koma wajen gadon ta ya zaunar da

"ita shima ya zauna sai kawai ya ciro flower dayake boye wa abayanshi ya mika mata yace  sorry Momaaaa yafadi ashagwabe daman duk sanda zai mata shagwaba yake cemata Moma, Mom ta tsaya shiru tana kallonshi cus batamasan meyake cema sorry ba idan fadan jiyane tama manta bayau Khaleel yafara zaginsu ba har ubanshi duka yana musu is a normal"

thing.

Ganin tana kallonshi yasa ahankali yace  I m sorry Mommy for

"shouting at you, for being aggressive and for insulting you Moma bazan karaba pinky promise sosai Mom ke kallonshi she was shocked to bone marrow dahar tama kasa reacting, Khaleel ke bata hakuri sai"

taji hawaye yafara tsatsowa a idanunta sai kawai tafashe da kuka

dasauri Khaleel ya ijiye flower yayi hugging nata a chest nashi ashagwabe yace  Moomaa sorry okay bazan kara ba trust me stop crying Mom na kuka tace  no I m not crying sabida abinda kamin jiya I m crying sabida tunda na haifeka this is the first sorry daya taba

"hadani dakai Khaleel dasauri yasaketa yace  really? Gyadamai kai tayi tana murmushi tana share hawayen tadauki flower ta rungume a kirji tace  Wlh banyi fushi ba ina zan iya fushi dakai babu abinda ke damuna banda rashin lafiyanka Khaleely what if? Wat if your cancer is back? Murmushi yamata yace  bakiso na mutu ? Fashewa da kuka Mom tayi tana kaimai duka ahankali akirji jin maganan dayayi, yayi dariya ashagwabe yace  idan bakiso na mutu treat Hawwa kaman yanda kike

Please Login or Register in order to submit comment