ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tun daga zuciya

Sannan kaunar ki tana kaman zuciya Kin kama mini kurwa ta tun jiya

Har ya kai matsayin bana samun lafiya& .. yawani nuna kirjinshi yace

Kin shiga raina

Kin zauna dan kin sami guri Naji kiranki

Na amsa kuma nazo da wuri

Kece farko kuma kece karshe

Bishiyar nan tai girma wadda kikayi mini dashe daidai ya iso gabanta

yawani duka yana kallon fuskanta yanuna kanshi yace Bana ji bani gani bana son mai kushe

Buri na rayu dake har numfashin karshe Kin rikita duka tunani na

Taimaka ki bani gurin kwana Son ki ya hana mini bacci na Ina ganin ki har a mafarki na

Son ki yanai mini dadi ban son mu rabu Ki jaddada jarumta ta ki nadan kambu Bani da komai sai ke

Ina tafe ya wa wani falke Ina duhu ki kunnan haske Ina na je dake?

"Ihu akahau yi na bala i awajen na Khaleel is super romantic, he s just madly in love da Hawwa, yamika hannu Moh yabude jakan LV dasuke rikeda shi yafara zubama Hawwa dollars Mom Sam tarike baki da sauran kawayen Mom like dama Khaleel ya iya soyayya haka? Ya iya wakan hausa haka wat? Rufe Hawwa sukayi da manni shida abokanshi, MC tace  abudemai fuskan amarya Babban Aminiyan Ammi Anty Lami ta zo tabudemai fuskan Hawwa fuskan Hawwa da Khaleel yagani kawai saiya rungumeta baimasan meyake ba zokaji ihu DJ yasaka musu kida MC tace  Ango fito da amarya ku taka dayake kamu ne wakokin hausa ake sawa komawa baya su Moh sukayi Hawwa bataso ta tashi amman haka Khaleel yadagata yana rungume da ita kunya ya gama kasheta, yafito da ita dance floor kanta akasa daidai DJ na sakin beat yasaka wakan Mai kishina na Sadiq Saleh kaman Khaleel aka samawa kawai kama hannun Hawwa yayi yawani jawota jikinshi yakama waist nata ko kadan baida kunyan iyaye, Hawwa namai wani irin kallo da jama a ke gani na soyayya ne but shi yasan na haushi ne dana mehaka, yawani lumshe mata idanu yana daga mata gira daidai anfara wakan yace "

uhm Uhmmmmmmmmmmmmmm Uhmmmmmmmmmmmmmm Uhmmmmmmmmmmmmmm kunga inajin dadi

inajin dadi na samu muradin raina tana kishi na nidai

kunga inajin dadi inajin dadi na samu muradin raina ya na kishi na nima

Uhmmmmmmmmmmmmmm

Uhmmmmmmmmmmmmmm

sonki ya fattatakenii harna durkusa shiya addabeni haryasa na fallasa Ni Dake mu raini so takai mu kyankyansa nayi binciken kamarki babu na rasa

"woooo haukacewa akayi a hall din kawayen Mom su Hajiya Daraja da Mom Sam suka taso ana ciro bundle na kudi dan Khaleel da Hawwa sunyi kyau, abokannan shi suka taso su Ammi da Jama anta suka taso dan Khaleel yabama Ammi sababbin kudi dayawa bana wasaba tai manni cus itace"

"Maman Amarya, Khaleel ganin an tattaso za azo kawai yawani bude"

babban riganshi yajawo Hawwa cikin jikinsa yarufe babban rigan da ita yana rawa.

Tundaga kan Abokan Khaleel da family shi babu wanda yataba ganin

"Khaleel this happy, su Moh at first sun dauka this marraige is just to teach the police girl a lesson but yau different abu suke gani a idanun Khaleel cus this is love! Khaleel has never been this happy, sosai Hawwa take kallon Khaleel ganin farin cikin dayakeyi and he"

looks damn handsome bata taba ganinshi da manyan kayaba sai yau.



EPISODE

Wajajen 7:30 aka gama kamun su hafsa kanninta da Khadija wanda sune

"suka dawo best ladyn Hawwa suka kaita jeep ganin Khaleel na cikin jeep din yasa tahade fuska ta shiga ta zauna suka rufe kofa suka wuce tasu motar, Driver yaja motan Khaleel yakai hannunshi zai kama hannunta dayasha lalle ta dauke hannun dasauri maida hannunshi yayi back sai kawai yaciro wayanshi yataho inda take yawani jawota zuwa jikinshi yamusu hoto tana turomai baki sannan yasaketa yace  lemme post it on insta all those girls Susan I ve been taking ga yar sandan data kwance musu ni hararanshi tayi shima bai kulata ba ganin kumbure kumbure takeyi kiris take jira so he s going to be"

patient daga gobe ne on Saturday ware haka an kawomai ita gidanshi

har gida sukaje da kanshi ya sauko yabude mata mota yamika mata hannu

"danta rikeshi ta sauko sabida gown nata ta kabar da hannunshi ta sauko ahankali abinta tawuce shi tai cikin gida yabita da kallo dakinta tawuce Ammi kadai ne tana kwasan some jakan gifts ganinta yasa tace  kun dawo Amaryana adan kunyace ta sauke kanta kasa tace  Ammi zip ijiye bags din tayi tazo tashiga jamata zip tana kwance mata head tace  Hawwa Khaleel na miki matsanancin so kinga hakan kuwa? Shiru Hawwa tayi tashiga cire kayan tana mamaki inasu Noor dasu Ramla da Miemie, Ammi tace  suna gidan Malam Sama ila wajen yammatan gidan wai harsunyi kawaye, bari na sallami baki na Gyadamata kai Hawwa tayi tana mamakin duk inasu Hafsa wannan da"

dakinta is empty.

A uwardaka duka suka zagaye mahaifiyar tasu dake zaunw abinta tana

"duba wani azkar, daga Aminu har Hafsa, Kadija da Rahama Mimie ce kawai babu wajen suma sabida yarane. Anatse Aminu yace  Umma this is your last chance akanme zaki rike Hawwa aranki kan abinda ba itane tamiki ba? Bata duniya akayi? Ni aganina koma menene mahaifiyarta tamiki base on abinda yarinyar nan tamana yaci kin hakura kin yafemata, Umma school dina kap zuwa yau dana gama Hawwa ce babu kwandalan Baba, gasu Khadija, Hafsa da Rahama su basuyi university ba amman Hawwa ce ta aurar dasu Baba baida ko sisi kudaden Hawwa ne akayan dakinsu, banda haka akai akai take turamanakudi takirasu ta tambayesu yaransu, Mama kinga makarantan masu kudi da Miemie keyi Hawwa ce Umma menene wannan abun wannan wani irin tsana ne eh Umma ahankali Hafsa tace  Umma dukanmu yaranki mun hadu yau muna miki fada muna nuna miki gaskiya bazaki dauka ba? Khadija da duk tafisu zuciya tace  kai wlh Umma Allah karya bani bakar zuciya irin taki dasauri Umma ta kalleta saikuma tafashe da kuka tace  ohh nice mai bakar zuciya ba Mahaufitae Hawwa data rabani da baban ku ba, nakasa auruwa sai bayan tarasu yadawo yawani aureni kuna cemin kaza kaza, ina mahaifiyarku baku sona kin fison Hawwa shikenan na bark1 da Hawwa gaku ga ita kufitarmini daga daki shiru Aminu yayi saikuma yace  shikenan Umma bazamu tursasaki kiyi abinda bakiso ba, kituna Allah yana tareda masu hakuri, sannan Allah baya kama laifin wani da wani, banda haka Umma shi Allah yanada adalci yawuce yafita, su Hafasat"

suka bishi abaya dakin Aminu duk suka shiga.

Hawwa na zaune kan dadduma tareda Noor sun idar tana koyama Noor

"azkar yarinyar is 4 amman wai bata zuwa islamiyya sannan babu mai koya mata agida, Baba kuma na hira da Ammi da Dado da Anty Lami Miemie da Ramla basa dakin sallama akayi Aminu ya bude kofan dakin yashigo dawata katuwar kwali na LG washing machine saiga su Hafsat duka biye dashi Hawwa tabisu da kallo Ammi tace  a ah wannan kuma menene Aminu haka ? Dan murmushi yayi yakalli Hawwa dake kallonsu yace  Ammi hada kudi mukayi muka saiwa Ya Hawwa washing machine na tambayi Hafsa tace shine kadai baku sayo ba dakukaje sayayyan kayan daki yadanyi shiru yakalli Hawwa ahankali yace  Ya Hawwa I wish nafara aiki and I wish I can afford more than this wlh Ya Hawwa zan iya baki duka duniyan nan kin chanchanci haka dakin kowa yayi tsit yana kallonsu, Ahankali Hafsa tashare hawayen daya zubomata tace  Ya Hawwa baki taba kallonmu kaman yaran kishiya ba, ko ki kallemu da abinda Umma take miki, Ya Hawwa da Baby Minal na ciwo bataci abinci ance a asibiti she is under weight Babanta baida kudin soyamata abinci tai dan shiru saikuma tafashe da kuka sosai tace  Ya Hawwa"

"kadaice tafito da kudi tadinga siyanma Minal abincin yara daban daban, kala kala, wlh babu wanda bata siyamana ba, cerelac su gaber rice"

"babu kalan abincin yara da bata soyama Minal ba har yarinyar tazo tafara ci tanata kumari ahankali Hawwa ta tashi dagakan dadduma idanunta yayi ja kanninta are making her emotional, Hafsa tace  I wish kowa aduniya zai sami big sister kaman Ya Hawwa, she takes care of dukanmu zuciyan Ya Hawwa daban ne, she s too good hannu Hawwa tabude mata dasauri Hafsa ta rungumeta tsamtsam a jikinta su Khadija ma haka, Aminu Hawwa ta kalla tace  come here big head zuwa yayi tabashi side hug tareda shafa kanshi hawaye na zubowa daga idanunta she wish this was real marraige, all this farin cikin da yan uwanta keyi she wished for mutum better than Khaleel sukemawa, su Ammi kowa saida ya goge kwalla ganin Hawwa dasu Aminu, ahankali Hawwa tace"

" zan dinga amfani da washing machine din nan kullum kobanda wanki ma dariya duk sukahau yi su da ke kuka daidai nan akai sallama ana bude kofan dakin duk suka dago Umma ce sanye da Hijabi kowa ya tsaya turus yana kallonta Umma bata taba shigowa dakin ba, Hawwa ta kalla daga bakin kofan tace  nashigo? Gyadamata kai Hawwa tayi da sauri"

shigowa Umma tayi tazo gaban Hawwa ga mamakin kowa kawai saitai kasa

zata duka dasauri Hawwa tariketa tace  Umma mehaka ? Fashewa tayi

da kuka kawai tace  Hawwa ki yafeni ki gafarceni duk abinda na miki

"na dauramiki tsana akan abinda baki duniya akayi, na dinga miki mugun fata kema ki dade baki aure ba kaman yanda mahaifinki yamini, nayi kuskure amman yarana sun ganar dani, sun nunamin hanyar gaskiya Hawwa kiyakuri dan girman Allah Dasauri Hawwa tace  Umma wlh bak1m1n komiba kiyakuri ki yafeba both Babana da Mamana abinda suka miki kinji Gyadamata kai tayi tace  na yafe musu har abada ta rungume Hawwa tace  Allah yamiki albarka, Allah ya albarkaci aurenki yabaku zaman lafiya da yara masu albarka kowa na dakin harda Baba sukace Ameen, Umma tadauko tadauki ledan data taho dashi tabude atampa mai"

kyau ne ciganvi na gold irin na 15k dinnan tace  ga gudunmawa kinji cikeda farin ciki Hawwa tace  Umma wayyooo Allah na nagode Umma tayi kyau ina sonta wlh saida salla zan dinga nasaka Umma ta washe baki she loves yanda Hawwa ta nuna tanaso itadakeda atampopin millions a akwati Hawwa tawuce takaima Baba dasu Ammi tace  Baba Ammi kallo abinda Umma na tabani Baba da Ammi tace akashe lafiya zuwa wajen

"dash Baba suke Umma tayi tace  Zainab Malam kuma kuyafemin Ammi tace  Zainab komi yawuce amanta da baya Baba yace  nayafe miki Zainabu nima kiyafeni ahankali tace  nayafe Allah ya yafemana duka yahadamu a Aljanna kowa yace Ameen, tace  Zainabu meya rage ba ayiba? Mezanyi? Ahankali Ammi tace  jere za aje gobe agidanta inaso ke zaki jagoranci abin Umma, ga Lami kuma Umma tace  ba matsala Allah yakaimu gobe da rai da lafiya kawai suka shiga hira ana planning biki gobe dan akwai dinner da daddare karfe takwas Hawwa sai kallon kowa take adakin one big happy family all this farin cikin da planning bikinta hala nan da wata daya, ko sati daya, ko sati biyu yasaketa fa ko? Gashi mashayi, dan party, dazata gayamusu bazasu yarda ba, babu mai daukar bad magana akan Khaleel, lallen hannunta dayayi fitinannen kyau ta kalla wai itane zatai aure yanzu, kiranta Munawwarah tayi hakan yasa ta tashi ta kwantar da Noor datai bacci agado tawuce taje ganin magani zata bata yasa tace  ba Ammi tace adakata ba Anty Munnawara ta dungure mata kai tace  wannan ba maganin mata bane, maganin cicciko da naman gaba ne taciki, batace kar abaki wannan ba ai, shanye nidai kibani kitafi kama hanci Hawwa tayi tasha da kyar tanayi kaman satai amai Munawwarah tace  za asha daga kafin afasa Dasauri Hawwa tace  meza a fasa ? Dan bata gane"

maganan ba Munawwarah tace  tashi kije nidai bacci zanyi tashi



Hawwa tayi tafice abinta taje ta kwanta. EPISODE

Da asuba Ammi ta tada Hawwa dan ta hada important kayanta datake

"bukata su Hafsat suka tayata akwati daya tahada na kayan datakeso uniform nata da credentials dinta, Umma ta karba sannan su Ammi da manyan maza suka shiga kai kayan Hawwa zuwa trailer da Khaleel ya aiko musu aka fitar da komi waje, zuwa around 10 mata suka shiga jeep da yazo daukan su, Aminu ma yabisu as namiji aka tafi dasu jere gidan"

Hawwa.

Kowa saida yayi salati dasukaga gidan Hawwa gate harsun gaji da

"kirgawa ga yan sanda da sojoji tako ina, Mommy na tsaye wajen window office nata su Umma suka sauko daga mota tsaki tayi tace  bunch of local people look at them tawuce ciki Excellency na falo tareda Khaleel daya kwanta yasa kansa akan cinyansa yana chatting abinsa cikeda masifa tace  wai Khaleely akanme zakaje kayi aure from this local family kuma harda biki maisa ba ayi descreet marraige damuka sabayi ba? Wlh kunyan

Please Login or Register in order to submit comment