ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bindinga AR-15, tabude taduba bullet sannan ta maida ta hada ta daga riganta ta daura wani"

gun holder sannan ta makala bindingan aciki sannan ta maida rigan ta

sauke tadauki wayanta tadan tsaya tai jimm sai chan tadanna wayan

"yabudu babu key hotonta dawata yarinya dasuke kama sosai yarinyar na mata kiss a kumatu sannan tabude wajen calls nata tai daily number datai saving da Baba ringing daya yadaga, cikin very sweet voice dinta ahankali tace  hello Baba cikin muryan dattawa yace  na am Hawwa ina jinki abu ta hadiye awuya kafin tadan rage murya tace  Baba inada wani operation dazanje bansan ko zan iya dawowa da wuri ba shine nace bari na kira na sanar dakai shiru Baba yayi kaman bazaiyi magana ba hakan yasa tace  Baba kaji ? Daga ta dayan bangaren yace  najiki ai, banga amfanin aikin nan kina diya mace dake saki yawon banza ba, saisa gashinan kinki auruwan ma kowa, duk mazan na gudun auren irinki, ace yarinyar na neman talatin takasa auruwa, yau batanan gobe bata chan, shikenan ai, Allah kyauta, Allah bada sa a yana maganan ya katse wayan, zaro wayan tayi daga kunnenta tarike wayan tana kallo akai knocking tareda bude kofan atare Abraham ne rikeda vest dinta a hannunshi dake tare bindiga ya shiga jikin mutum, yace  let s go na dauko miki vest dinki, here grab ya wurgomata vest din, chabewa tayi tarike tana kakalo dan murmushi cus Baba yayi ruining mood dinta already tace  thanks a hannu kawai tarike vest din tadauki wayan nata dake kan table sannan tadauki wani dark sunshade tamakala a idanu sannan tabiyoshi suka fito tare, elevator suka shiga su ukun harda Hayatu daya kaisu kasa suna zuwa suka shiga jeep din DIG, shike driving Hayatu na gaba, itada Abraham abaya suka fice bini bini Abraham na kallonta yanda take taba wayanta, shidai kawai Miss Hawwa na burgeshi, she s super brilliant, baitaba ganin Hausa girl that is as educated as Hawwa ba, she s just a brain box, smart ass, fearless and bold, gata she s so charismatic and carries herself well batason raini, he wants to be her friend so bad but bata bada room yarasa mesa, kodan dagashi har Hayatu ta girmesu ne oho, he s 26, Hayatu kuma is 27, so tsakaninsu relationship dasuke sharing is strictly professional, ahaka yana"

tunane tunane sukakai gaban gidan.

She has been to presidential villa for wani security conference

"before but koshi ba a bincika motansu hakaba kodan da official office car sukaje oho, but the way ake duba motan da some machines zaka dauka wani president din duk duniya house sukazo almost 3min suka bata sannan aka barsu suka shiga, wani irin strange feelings"

taji ajikinta hakan yasa ta sauke ijiyan zuciya Abraham dake gefenta

"yace  all good Miss Hawwa? Gyadamai kai tayi alamun yes aka sake budemusu another gate suka shiga gidan suka cigaba da tafiya for like 3min sannan sukakai wani gate, kafin abude musu gate din suka shiga wani gida inda taga wani security sanye da suit tsaye yana jiransu ya nuna musu inda zasuyi parking specially wanda ya banbanta dasauran wajen parking din har wani guest parking space aka rubuta awajen, parking DIG yayi yafito suma suka fito, tabude bayan motan sannan ta sauke kafanta kan grass carpet dake wajen, sanyi taji yabi jikinta amman tadaure tafito tanabin ko ina da kallo batare data zare glasses nata daga kan idanunta ba security ya gaida da DIG yace  Excellency yace namuku iso to his office yana maganan yayi gaba duk suka bishi abaya har zuwa mahaukacin office din duk aka basu"

wajen zama suka zazzauna.



EPISODE

"Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating,"

"wani irin sirkakkiyan murya gareta dake dauke da authoritative charm, calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace  bring those Nanies da two securities dake tareda ita, and call My Hajiya tazo nan yadan kalli Hawwa yace  ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da dana for a very long time basu tare hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta tashiga budewa taciro jotter kai tsaye tace  for how long kenan rabuwansu ? Abba yace  I think duka duka aurensu lasted for about 5months, bayan ta haihu ta yaye yarinyar muka karbi custody nata, do you still needs to see her? Kallon Abba tayi anatse tace  Yes Sir shiru Abba"

yayi yana kallon Hawwa data cigaba da rubutu

"Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating,"

"wani irin sirkakkiyan murya gareta dake dauke da authoritative charm,"

"calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da"

"saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace  bring those Nanies da two securities dake tareda ita, and call My Hajiya tazo nan yadan kalli Hawwa yace  ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da dana for a very long time basu tare hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta taciro jotter, ta zare pen dake makale awajen, kai tsaye tace  for how long kenan basa tare ? Dady dayay kaman mai tunani dan yamanta yace  I think duka duka aurensu lasted for about 3-4months, bayan ta haihu muka karbi custody jikata, do you still needs to see her? Is it necessary ? Kallonsa Hawwa tayi anatse tace  Yes Sir shiru Dady yayi yana kallon Hawwa data cigaba da rubutu abunta ganin haka yasa DIG dasauri yace  your Excellency kasan a aikinmu anybody can be a suspect sometimes harnaka ma najini, Miss Hawwa can do her job well idan tagama ruling out duka yan gida tagano basu da hannu, kana ganinta haka by mare magana she can fish out kowaye keda hannu in this kidnapping, she has a masters degree in criminologist currently running PHd dinta still on the field, just watch her magic Allah taimaki Excellency jinjina kai Dady yayi cikeda gamsuwa yace  is that all abinda kike bukata? Anatse Hawwa tace  for now yes Sir! Gyadamata kai Abba yayi yadaga wayanshi yace  bari na kira Khaleely na shine Baban Noor da aka sace yashiga kiran number Khaleely"

daidai lokacin Momy na shigowa dakin da kawarta Hajiya Daraja.

"Ganinta yasa Dady yace  yauwa Madam come, ga special task force"

"danai involving in this matter yayi pointing Hawwa yace  she needs to talk to Noor s parents, ko kinada number matar data haifi Noor ? Dan yatsine fuska Momy Noor s irin na isa dakuma rashin mutunci tace  I don t have number ta but lemme call Bisola tanada number ta I think a diary dina dasauri Dady yace  okay kirata muji nima Khaleely nake kira baya daga wayana itadai Hawwa da har su DIG kallon wired family suke jin yanda suke addressing Mahaifiyar little gurl din da aka sace wai matar data haifi Noor, number ma wai basuda ita that means bamata san an dauke yarinyarta ba. Duk suna ahaka aka bugo kofan office din kaman za a cire da sauri kowa ya kalli kofan"

kamshi mai shu umin dadi na ketowa cikin office din before wani tall

"black skin guy ya shigo ciki dakeda crazy ass gym body, ko"

"kallon jama an dake cikin office din baiyiba yawuce wajen mahaifiyar shi data tashi da sauri ganin yanda yashigo da bacin yanuna mahaifinsa dake kallonshi zaune kan office chair hankalinsa atashe yace  Mommm I told Pops karyayi involving kowa mesa Pops always enjoy doing abinda nace karyayi? Cikeda damuwa sosai Momy ta tausasa murya takama hannunshi tace  Khaleely calm down kasan babu abinda ke dagamin hankali aduniya irin fushinka, Babanka yasan meyakeyi bawai police yakiraba special Anti Crime and Kidnapping task force yakira, look at them su uku ne DIG shine in charge of the task force shiya kawosu calm down please, kai suke jira they want to talk to you cikin fushi sosai ya fizge hannunshi yace  Mom if anything happens to Noo& .. taushemai baki Mom tayi da gudu tace  kul babu abinda zai sami jikata don t even utter dat word, come Momy taja hannunshi zuwa kujeran dake kusadana Dady ta zaunar dashi kaman wani basarake tace  calm down hasken idanuna and answer them please do it for me and Noor kaji, just talk to them my love, ina zuwa tayi maganan tana juyawa tama Baban alamu da ido daya lallashesa tafice, gyara zama Dady yayi yakai hannunsa zai kama hannun Khaleel din ya dauke hannunshi yace  don t touch me Pops dan dago kai Hawwa tayi zata kalli wajen sai kuma ta fasa, rage murya Dady yayi yace  toka yakuri kaji Khaleely dauke kai yayi kaman badashi akeba, Dady yajuyo ya kalli Hawwa daketa yan rubuce rubuce abinta yace  ga mahaifin yarinyar nan Miss, ask him abinda zaki tambayeshi dan dago kanta ahankali Hawwa tayi ta juyo da kwayan idanunta ta saukesu kan Khaleel daya hade rai yana zaune gefen mahaifinshi bamaya kallon inda suke yadaura kafa daya kan daya yana karkada kafansa daya sanye da wasu designers crocs, ijiyan zuciya ta sauke a boye tanamai kallo da kyau reading how bossy and angry he looks tace  Sir how close are you with your daughter ? Batare daya kalli inda takeba yace  I m her best friend and everything, what else ? Ya amsata annoyingly, da dan damuwa Excellency dake kallon Hawwa yace  he s very close to her, just like yanda yafadi shine best friend din Noor, itama haka Noor nason Babanta sosai kaman zata cinyeshi gyadakai tayi tace  shin ta taba sanar dakai koda wasa akwai wani ko wata dake mata mugun kallo? Ko bata tsoro? Ko dai wani abu makamnacin haka maybe ko a school ne ? Kai tsaye yace  no still tana kallonshi batare data"

dauke ido ba tace  kaifa? Kanada wani enemy ko wayanda ke jin

haushinka and are trying to hurt you and cause you pain at all cost ?

Shiru yayi kaman mai tunani yadan dafe goshinshi ahankali yace  I can t think of anybody alalace akuma shagwabe yadan kalli Babanshi

yace  Pops ko inada shi?



EPISODE

Calmly Excellency yace  uhnnnn I can t think of any kaida banda su

"Sameer ai bakada wasu abokai, to ko maybe matayen ka kasan mata da kananun magana ahankali Hawwa na kallonshi tace  banda mahaifiyar Noor akwai wasu matan ne? Kallonta Excellency yayi kai tsaye yace  eh, dana aurenshi tara but you know yanda lamarin aure yake duk ya rarrabu dasu, some at 2months some 4month, wasu 6month, akwai ta 1week ma, inaga to duk sunajin yarona shi kanshi DIG saida maganan ya daki kanshi but yanda uban ke bada labarin as if is nothing bawani abu bane wai kudi shegen abune wlh, rubutu Hawwa tashigayi professionally batare data nuna anything ba chan tace  can I know me suke fadamaka idan sun kira ko kuma sako? Kaman bazaiyi magana ba sai kawai ya kishingida ya daura kanshi kan kafadar Babanshi yace  I don t know! Banda number su they normally call my P.A but I asked him to block them, but if I remember correctly yace suna cewa narabu dasu, naci amanansu bla bla bla yadanyi tsuki kadan yace  they re just so bittered narabu dasu, I got tired of them saina cigaba da zama dasu Pops? Dasauri Excellency yace  inafa ai ba a aure haka, daka ijiye yarinya ka gaji da ita kaita cusguna mata gwara ka sallameta ka auro wata wacce tamaka, life is not hard some people intentionally make it hard for kansu, aure don t have to be forever"

"and ever it can always be temporary as long as babu feelings of love abu Hawwa ta hadiye awuya jin maganan uba da dan tace  I need to interrogate all the 8 ko 9 of them juyo da kanshi Khaleel yayi ya kalleta for the first time suka hada idanu sparking idanunsu sukayi atare, hade fuska Hawwa tayi tamau ta tashi tana daukan wayanta tace  I need to talk to Nanies din da driver dake tareda Noor suna waje ko? Ta tambayi security da Dady yacema yakawosu dazu ya gyadamata"

kai tayi wajen kofan hartasa hannu zata bude kofan awulakance Khaleel

da tunda yafara kallonta bai dauke idanunsa akanta ba dawani

"tsinannen voice yace  ke, why do I need to call them? Chak Hawwa ta tsaya cus yanda yakare maganan sounding kaman yana magana da wata wulakantacciya mara daraja, da kyar ta danne zuciyanta dan kawai taji ta tsani yaron da iyayenshi sabida dan short halinsu data gani,

Please Login or Register in order to submit comment