ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sukayi saimu hadasu tare

"mu sosollesu tass mu ci musu mutunci, nasan duk maganganun da kikayi"

"sabida kinason danki ne amman ina mai tabbatar miki Hawwa zata kula da danki da kyau, ki bama Hawwa dama tabiyu Hajiya zakiga chanji bazata kara abinda tayiba ayakuri ayakuri "

"Dudda yanda Mommy ke fushi she loves how Baba looked at her yamata magana dudda ta cicci mutunci yarsu agabansu, sai kawai jikinta yayi sanyi ahankali Ammi tace  ayakuri amata afuwa tayi kuskure shiru Mom tayi for the first time saitaji kunya kawai yakamata da itane wata taci mutunci danta haka wlh ko kallonta bazata karayiba ballema tamata magana but look at ya da suka bata hakuri sai kawai ta gyadama Baba kai tace  toh dan batasan yanda zata amsasu ba"

"Baba yajuya yakalli Hawwa sai kawai yadan daga kan Khaleel dake kafadanshi yace  ina zuwa Ibrahaima yatashi dagakan kujeran yawuce dayan kujeran dake gefen na Ammi ya zauna yace  je ki fara bawa mijinki hakuri yafi kowannenmu matsayi da mahaimmancin arayuwanki sannan ki bawa iyayensa hakuri dan hardasu kika ciwa mutunci tashi Ahankali Hawwa tadan kalli Khaleel da yana dauke kanshi completely baya kallon inda take gently ta tashi kowa na kallonta adakin harda Mom tazo gaban Khakeel ahankali tana kallonshi yaki kallonta zuciyanta kawai taji yana breaking, gently ta duka sai kawai tasa guiwowinta akasa tai kneeling hakan ba karamin dadi yama yan dakinba barinma Mom now that is how to beg yaronta cus her Khaleely is a king!Hannuwanta Hawwa tahade ahankali tana kallon Khaleel dayaki kallonta sai kawai bakinta yafara rawa sosai ahankali tace  Kh& & l& .eel Baba yace  au haka kike kiran mijin naki gatseee girgizakai tayi dasauri tace  Husbyyyyyyy ko moving jikin Khaleel baiyiba kaman ba shi ba, wayyoo kawai Hawwa tafashe da kuka tace  I am very very, I m terribly sorry Husbyyyyy, I am super sorry! I m genuinely sorry! I m fully, wholeheartedly sorryyyyyyyyy "

"Sai kawai takama kunnuwanta tana kallonshi tace  I will never ever hurt you again I promise kayakuri, forgive me kaji mijina! Wlh kaman baisan abu na gabanshi ba sai kawai ya yunkuro ahankali yatashi tsaye dasauri Hawwa ta kalleshi ta gefenta yabi zai wuce azuciye Excellency strictly yace  Ibrahim juyowa Khaleel yayi yakalleshi ahankali bai amsaba, Excellency yace  bakaji matarka na baka hakuri ba ? Yanuna Hawwa that is still kneeling, murya chan kasa ciki ciki Khaleel yace  uhm I heard her it s okay! Yafadi ba yabo ba"

fallasa hakan yama Baba dadi da Ammi dadi yes yaci uban Hawwa! She

"deserves it inba hakaba she will keep on taking him for granted,"

"kawai yajuya zai wuce dawani kalan sauri Hawwa ta tashi ba zato ba tsammani kawai yaji Hawwa ta rungumeshi tabaya tsam tsam, gam gam tace  I LOVE YOUUUUUUUU! Chak Khaleel ya tsaya komi nashi na tsayawa as well!"

"Kowa na falon murmushi yayi suka daddauke kai daga kallon yaran nasu, sheshekan kuka Hawwa takeyi like a baby, bawai kalan kukan datakeyi tun dazu ba this is a special cry just for mijinta kaman wata baby sosai kuma, cikin murya mai kashe zuciyan miji tace  Ibrahim I love you! Manna fuskanta tayi abayanshi sosai har kamshin sa tayi missing yaushe rabon da tajita ajikinshi tace  Inasonka Ibrahim Khaleel! Ahankali tasakeshi ta zagayo ta gabanshi tana kuka takai hannayenta tadaura kan kirjinshi ta kalleshi hada ido sukayi duk wani affection data saba gani nata a kwayar idanun Khaleel yau bata gani ba Heart nata na shattering into pieces tace  I can t loose you sabida I love you! I m sorry about everything, I love you Khaleel! Wani shegen kallon tsana yamata, yace  ok so? ya Allah!That s one of the coldest reply someone has ever given to her in her entire life jikinta kaman ya daskare, yatsine fuska Khaleel yayi ya kabar da hannunta daga jikinshi bluntly yace  whatever Yawucewanshi yabarta wajen tsaye yabude kofa yafice, jiri jiri Hawwa taji tanaji da sauri"

ta duka awajen tace  na shiga uku! .



EPISODE

"Mom tai murmushin jin dadi ganin yanda yaronta yatafi, Baba da Ammi"

"ma sunji dadin abinda Khaleel yayi Excellency ne cikeda so yace  it s okay Hawwa na, he will come around, je flat naku kihuta I want to talk to your parents gyadama Excellency kai tayi tamike tsaye ahankali tana tafiya da kyar tasa hannu tabude kofa tafito, da hankali da hankali take tafiya har zuwa side nata tabude kofa tana"

shiga tawuce carpet na tsakiyan falon kawai ta kwanta tana kuka mai

radadi da soya zuciya.

Kallonsu Baba Excellency yayi yace  daga Khaleel har Hawwa duka

"yarane, duk mu bisu a sannu muna correcting nasu, shima Khaleel din bawai he s innocent bane, duk matsalan shi ta haddasa wannan fadan, d ana na shaye shaye Excellency yafadi ahankali there no point aboye an zama daya yanzu, daga Baba har Ammi suka kalleshi dan basu dauka zai iya fadin kalan maganan ba, ahankali Excellency yace  duk laifi nane inason Khaleel da yawa da nakasa gyara kuskuren shi but namuku alkawari komi zai chanza daga yanzu zamu tsaya tsayin daka akanshi ya gyaru Excellency yace  kuma dan Allah Malam da Hajiya kada ku kara tabamin yarinya kuka kara dokanmin diya shari a zanyi daku sosai dan murmushi both Ammi da Baba sukayi Ammi tace  diyar taka akwai taurin kai ne amman za a kiyaye harda fushi Excellency yace  ga abin doka Khaleel ba a dakaba sai iya Mom ta tashi kaman ba itaba anatse tace  ko ruwa ba a baku ba shi kanshi saida Excellency ya kalli Mom but harta wuce Excellency yakalli su Baba yace  kar maganganun da Zainab tayi yasa ku dauka Hawwa zata wahala ko zata takura mata bar Zainab da masifa amman batada mugunta, abu kadan Hawwa zata iyayi ta sace zuciyanta Baba da Ammi sukai murmushi saiga Mommy tareda ma aikata dasuka dauko hadaddun ubansun trays dake dauke da drinks da ruwa da kulolin abinci da su fruits duk"

aka ijiye a tsakar falon Excellency ya sauko yace  bismaillah Malam Mom ta kalli Ammi ahankali tace  ni banson bakunta fa Ammi cikeda raha tace  kikazo gidana Allah sa kada kiyi Mom ta sauko Ammi ma

ta sauko suka shiga hira da Mom har tana tambayan Ammi garinta suna hira sosai kaman ba fada yaransu suka gamayi ba sai wajajen shabiyu sukace zasu tafi har waje su Excellencu suka rakosu Ammi tace  bari taga Hawwa tawuce

"Hawwa na kwance akasan Ammi tabude kofan dakin ta shigo tana kirne fuska Hawwa na ganinta ta tashi zaune da sauri tana goge fuskanta Ammi tayi kaman bataga tana kuka ba, tace  abu daya nazo gayamiki kije tiktok ko IG kiyi searching M Shakur ki shiga class dinta na Kissa training da Intimacy ki koyi yanda ake abubuwa, idan zaki zage damtse kiyi zaman aure kiyi Hawwa, ga mijinki nan yayi fushi dake, tun wuri kafin dare yamiki kisan yanda zakiyi ki lallaba ki shawo kansa ku shirya, ni natafi zaria bazan kara dawowa Abuja sabida kin"

"tapka hauka ba kome kika shirya yi kiyi, duk abinda zakiyi ki"

tabbatar kinyi kin shawo kan Khaleel kafin ya tsaneki da gaske Ammi

"tayi kofa daidai zata fita taji Hawwa ta kama mata hannu dasauri Ammi tajuyo sai kawai Hawwa ta rungumeta tama kasa magana kuka kawai take jikin Ammi, ga jikinta yayi zafi, Ammi na so ta karaya but ta tuna this is the same thing she did jiya ta tausaya mata tahakura amman da safiyan Allah tayi shirmen dayafi na jiya so taji ajikinta, cireta kawai tayi daga jikinta tajuya abinta tafice tarufo mata kofa Hawwa ta tafi wajen window taga su Ammi sun shiga wata mota daban da yaron"

daya kawosu sun tafi.



EPISODE

Komawa Hawwa tayi tasake zama sai kallon kofa take jira kawai take

"Khaleel yashigo ahaka wani wahalallen bacci yayi awon gaba da ita, tana cikin bacci taji motsi dayake batai nisa a baccin ba da gudu tabude idanunta Khaleel tagani awajen kofa yana fita dawasu manyan akwatinan shi na LV guda biyu, mugun faduwa gabanta yayi da gudu ta tashi kirjinta nawani irin bugawa tayi wajen kofan tace  Khal& .. mugun kallon daya mata yasa takasa karasa kiran sunansa kawai yaja kofan ya kulle yawuce abinshi, Hawwa tayi wajen window dagudu tadaga labule taga flat dinsu yashiga da akwatinan sai kawai taji kuka yazo mata saida taji ana salla ta iya barin wajen tawuce dakinta bayi ta shiga tayi alwala, tafito tazauna kan dadduma tayi salla ta kwanta akan dadduma tana wani kalan sauke ijiyan zuciya her heart is so heavy kaman an daura mata manya manyan duwatsu, takasa cin abinci takasa bacci sai kuka har bayan sallan isha da kyar ta tashi tajawo wani first aid box taga PCM tadauka tasha ta mike ta tsaya tsaye wajen window ta tana kallo babu Khaleel a compound din, ina yaje?"

"She s missing him, wayanta ta dauka ta zauna bakin gado tai dialing number shi saitaji ana cemata number shi bayama kan network gabaki daya ijiye wayan tayi ta tashi tafada bayi da kyar tai wanka tafito"

tasaka wani sexy rigan bacci ta feffesa turare sai kawai tawuce ta

"tafi dakinshi tabude ahankali everything smells like him, zama tayi"

"abakin gadon ahankali tana kallon gadon tana tuna how happy Khaleel use to be, his full smile yana kallonta, his loving eyes, his erotic talks, his sleep, yanda yake kankameta, yanda yake bacci ajikinta, yanda yake tashi da kyar, the way yake amsawa ummm idan ta tadashi, the way he acts like a baby, the way he dances for her, the way yake tsokanan ta, the way he calls her Kulu, Yar Sanda, muguwa menene menene, bata taba sanin she loves all the moments ba sai yanzu, like she will give anything just to experience those moments one more time yanzu, hawaye masu dumi taji yana bin hancinta yana diddiga ta tip na nose nata yana sauka a hannunta dasauri ta share da bayan hannu kaman mai mura cikin wani irin murya na ban tausayi da nadama da dana sani tace  I am sorry Khaleel! Sake goge hawayen tayi tace  I really am, I m badly sorry Khaleel, I miss you, I missed everything about you, please come back to me kayakuri tayi maganan tana kwanciya ta kifa kanta jikin pillow dinshi Hawaye na gangarowa daga idanunta tana kallon kofan tamika hannu tadauki pillow daya ta rungume a kirjinta tana kallon kofa har 2 nadare takasa bacci ta tashi taje ta dauro alwala tadauko hijabinta tadawo dakin tai salla har four sannan bacci"

ya iya kwasheta akan dadduman.

Ahankali take iya bude idanunta ganin gari yayi haske yasa ta kalli

"wayanta da sauri taga 7:45, Subhanallahi tafadi da sauri ta tashi tashiga bayinshi tadauro alawala tazo tai salla ta idar tai azkar ta karatu ta gyara dakin tass ta kunna turare tawuce bayinta tai wanka har yanzu idanunta a kumbure closet nata ta shiga tasaka wani atampa riga da skirt dakeda red ajiki batasa komi a fuska ba tafito tasauko kasa kitchen ta shiga tayi tea a cup tafito tazauna tana kallon tea din wlh takasa sha sai kawai ta tashi taje kitchen ta ijiye tasa marfi tarufe tafito takoma sama ta shiga closet red mayafi ta dauka babba tayafa tafito tasauko kasa, crocks dake nan kasan falon na Khaleel tasaka tabude kofa tafito tana tafiya ahankali tawuce side nasu Mom."

Gently tabude kofan da sallama a bakinta ta shiga ciki Momy ne kadai afalon ga plate na fruits tanaci cus yanaci fruits take faraci dasafe idan Excellency na gari tana breakfast da wuri but jiya da night yatafi France saisa take breakfast ita kadai ga ma aikata a dinning

"na jera warmers, kallo daya Mom tama Hawwa ta dauke kai tacigaba da"

"cin fruits abinta, dudda gaban Hawwa na fadi but har gaban Mom tazo"

"ta duka ahankali tace  ina kwana Mom dauke kai Mom tayi kaman bada ita take magana ba chan tace  lafiya shiru Hawwa tayi still tana gabanta chan tace  Mommy dan Allah kiyakuri kiyafemin kinji Mom kallonta Mom tayi tamata wani banzan kallo tace  tashi agabana ahankali Hawwa ta tashi, gently tawuce wajen dinning saikuma tawuce kitchen, 3workers ne ke aiki an riga an gama breakfast na Mom dasauri suka gaida Hawwa.  Good morning Ma gyadamusu kai tayi ahankali Hawwa tace  me kuke dafawa babban ma aikaciyan tace  an gama breakfast na Madam, tace ama Mr Khaleel kunu da akara shine zan fara yanzu Dasauri Hawwa tace  ki barshi zanyi batama jira amsan su"

ba tace  ina wajen wake? Da gero ?



EPISODE

Dukansu suka nuna mata store sai kawai tawuce store ta debo wake da

"geron kunu tafara aiki

Please Login or Register in order to submit comment