ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

patients dayawa dakuke tayarma da hankali, we can sue her for this, please kindly take her out Aliyu da kunyan dubiya yasa jikinshi ma yayi sanyi yakai hannu zai dauketa ta fizge tareda tureshi takalli Hawwa dake kallonta idanunta sunyi jajur sabida kuka tanuna kanta tace  mijina zakibi Hawwa? Mijina? Wlh wlh saidai ki mutu ko nida ke mu mutu tare daki auremin miji tana maganan tai wajen gadon Dr yama"

security guys magana sukai kan Ni ima suna tareta suka rirrike mata



hannuwa Ni ima tafara ihu na boo mutum tace  jama a azo

"aga husband snatcher, wacce bakin halinta yasa for almost 30yrs babu wanda ya aureta, ubanta ma yagaji da ita neman kai yake da ita,"

"infact yar iska ce, amfani take da kanta da daddare sannan take iya"

"bacci, nitake kira ina bata maganin rage sha awa kullu yaumin, aure takeso idanu rufe, da ace tanada mashinshini da tuni tabi maza sabida yanda takeda bakin jaraba, Hawwa harija ce duk dare saitai kukan neman namiji wani irin nishi Hawwa tafara jin yanda Ni ima ke tona mata asiri da karya da gaskiya zuciyanta yafara bugawa da karfi security sukai waje da Ni ima, Ammi na ihu ganin yanda Hawwa keyi  Dr something is wrong with Hawwa na Innalillahi akai kan Hawwa ana sa Baba da Ammi su fita waje."

"A reception Ni ima tacigaba da ihu mutane na taruwa patients na fitowa daga daki suna lekowa aga meke faruwa, kaman ba ita ake jaba tana nuna Baba da Ammi dasuka fito suna kallonta tace  wazai taimakama tsohon nan ya auri yarsa datai kwantai ba miji? Bai bama yarsa tarbiya ba sabida ciyar dashi datake yasa maza ke tsoron aurenta, itace komi nashi babu abinda yake tsinanawa sai gulman yan anguwansu, kunsan yarsa har gayu takeci tasa janbaki kowani zai ganta yace yanaso amman shiru babu machinchini  get this mad woman out of this hospital! Sukaji muryan Khaleel dayasa kowa yajuyo har Ni ima da Baban Yaseer daidai Khaleelna saukowa daga staircase, tundazu yana asibitin nan but yana office dinshi asama, karasowa yayi yana tafiya daidai kaman sarki ya tsaya daidai gaban Baban Yaseer dake kallonsa batare daya kalle kowa na wajenba sai Baban Yaseer din yace  take this mad woman and this photo husband of hers out of my hospital and duk randa nakara ganin any of them in my hospital I will fire tundaga gate workers to workers na reception din nan! Yayi tsawan da saida wajen ya dauka, kawai Baban Yaseer yaga exra security na zuwa aka rikemai hannaye both side kaman baraw idanunshi cikin na Khaleel dake kallonshi irin kallon sworn enemies dinnan kawai aka jashi har sukakai wajen kofa kallon Khaleel Baban Yaseer yake sannan"

aka fitar dashi da matar tasa& .

Suna fita Baba kawai yaji jiri na dibansa yayi baya zai fadi dawani

"irin sauri Khaleel yazo wajen yatareshi ahankali yace  Baba! Kallonsa Baba yayi ahankali, ganin hawaye na tsatsowa a idanun Baba yasa da sauri yakama hannun Baba yasa akan kafadanshi ya karbi crutches nasa daya yamikama Salman sannan yawuce da Baba yana dinginshi zuwa wani office dake wajen Ammi tabisu da kallo tana"

mamakin waye mutumin nan?.

Zaunar da Baba Khaleel yayi kan gadon dakin Salman yashigo yabashi

"crutches din ya karba ya ijiye yawuce yafita sannan yadawo wajen Baba stethoscope dake office din yadauka ya makala a kunne sannan yadauki abun auna BP yazo wajen gadon yadan kalli Baba in very cute and dan shagwaba voice yace  Baba don t pay attention to whatever she says yashiga auna BP Baba duk Baba yana kallonshi, chan ya saurari pulse nashi da heartbeat sannan ya ciccire komi yace  jininka yahau kadan"

"a little sleep da magani will help zansa akawo ma yajuya zai fita ahankali Baba yace  Ibrahima! Juyowa Khaleel yayi ahankali babu wanda yataba kiran sunanshi ahaka sai Baba, tsayawa Khaleel yayi gaban gadon gently Baba yace  kaima likita ne ? Ahankali Khaleel ya gyadamai kai yace  eh gyadamai kai Baba yayi saikuma ahankali yakai hannayenshi dake rawa rawa yakama duka hannayen Khaleel yarike Khaleel ya kalli yanda yarikemai hannu yayi shiru, baki Baba yabude ahankali zaiyi magana saiya fashe da kuka irin na manya dinnan, Khaleel yayi shiru yana kallonshi sai kawai yaji he s feeling bad, like really bad, he can t remember the last time he felt this bad for anyone in his life, cikin murya mai raunin gaske dan maganganun Ni ima sun taba Baba dudda bai nunaba yace  yau Ni ima ta goranta mini, ta zageni, ta zagi y ata duka agabana cikeda damuwa Baba ya tsagaita kukan saiya kalli Khaleel yace  Ibrahima zuciyata batamin dadi ko kadan banmasan mesa nake gayama ba amman har cikin jinina nake jinka wlh, Allah ya dauramin kaunarka kaman danda na haifa Baba yaja hanci yace  banda komi ko ada chan kaji nake gasawa da sauransu Hawwa tana around shekara 6-7-8 haka mukai hatsari"

"mahaifiyarta tarasu nikuma nadawo haka saida aka guntulemin kafa daya, da kyar da wayyo Allah nasata tagama sakandire Allah yamata baiwan"

"iya dinki kwandala nawa babu akaratunta na jami a ita tasa kanta hartai masters tace zata fara aikin yan sanda, Hawwa ke kula damu da kannenta komi na gidana Hawwa ne, wata kila inda bata daurama kanta dawainiyan mu ba ta takura kanta harta fara aikin yan sanda ba da hala by now tayi aure nima inada laifi ya goge hawaye yace  babu mai neman y ata babu maison ya aureta an tsani Hawwa na, bansan yanda zanyi ba, hawan jini yakama Hawwa sabida tunani da damuwan mesa batai aure, kanninta hudu mata duk sunyi aure hadda yara, yaran unguwa dasuka taso tareda Hawwa wasu yaransu hudu biyar ma, dudda"

bata nunawa dan tanada jarumta da taurin zuciya amman damuwa yamata

"yawa, narasa yanda zanyi babu maison auren Hawwa na wayyooo Allah na"

"kaico na amma y ata gorin aure Baba kawai yacigaba da kuka da zuciya daya, shi kadai yasan kalan damuwan dake zuciyansa, Khaleel yakai kusan 2min kallon Baba yake chan kaman mai koyan magana yace  inaso na auri Hawwa Baba! Dawani irin sauri Baba yadago kanshi yakalli Khaleel danjin zancen yayi kaman saukan aradu, bakinshi har rawa yake yace  Ibrahima kace zaka auri Hawwa? Gyadamai kai Khaleel yayi ashagwabe, bayan hannu Baba yakai ya goge fuskansa tass da sauri yana kallon Khaleel din yasake maimaitawa.  Ibrahima kace zaka auri Hawwa ? Gyadamai kai Khaleel yayi yace  eh Dasauri Baba yace  kasanta ne ? Gyadama Baba kai yayi sounding like sangartaccen yaro din nan yace  inada Baby her name is Noor antaba kidnapping nata shine Dady na yakira wajen aikinsu ita ta tayamu nemo Noor lokacin nafara ganinta kenan sosai Baba ke kallon Khaleel da yanda yaron ke magana kana ganinsa kasan dan gayu ne irin yaran masu kudin nan, yan gata he s so adorable, washe baki Baba yayi yay kosasshiyar murmushi saikuma ya dakatar da murmushin yace  Maza da dama sunsha zuwa suce sunason Hawwa dazaran nace su turo magabatansu shikenan bazaka kara ganinsu ba, bazan takura maka ba Allah yasani zuciyata ta natsu dakai idanhar da gaske kake kanason Hawwa kaje kazo da iyayenka zuwa layinmu da magriba, kome yasamu ka kawo zan baka auren Hawwa, idan yaso bayan ta warke sai ayi maganan tarewa da sauransu kaji, layinmu yana nan kayin gwadabe babu wanda baisan Baba gurgu ba kuzo ina jiranku ahankali Khaleel na kallonshi yace  okay Baba the way yake sounding whenever he talks kaman Baby yasa baba yace  shekarunka nawa Ibrahima? Ahankali yace  32yrs murmushi sosai Baba yamai sai kawai yakai hannunshi ya shafa kanshi zuwa gefen fuskanshi yace  Allah maka albarka yarona murmushi Khaleel yayi kadan saikuma kawai yahau gadon yazauna kusada Baba kaman dan yaro yadaura kanshi kan kafadan Baba, shi kawai yanason Baba without any"

reason.



EPISODE

Kusan 5min Khaleel da Baba sukai ahaka sannan yadaga kanshi daga

"kafadan Baba yakalli Baba yace  kahuta? Kadena damuwa ? Gyadamai kai Baba yayi yace  nahuta Ibrahima sauka Khaleel yayi yadauki crutches din yabashi Baba ya karba suka fito tare, Ammi bata wajen hanyar dakin sukayi Khaleel yaci tura dagadan nesa Baba yajuyo yakalleshi yace  bazaka shiga ba dan sosakai yayi saikuma ya dauke kai ahankali yace  uhmmm kunyan nakeji dariya Baba yayi irin na manya dinnan jin maganan dayayi yace  kunya? Wai kunyan Ammi ?"

"Dasauri Khaleel yajuya yana gyadamai kai yace  bye Baba sai munzo anjima kafin Baba yayi magana har yayi kofa su Salman dake wajen suka budemai kofa yafice suka bishi Baba yace  jama a wannan yaro akwai shiga rai, Ya Allah inama Hawwa na kwadayinsa sosai, Allah inhar alkhairi ne auren nan kasa ya tabbata yau yayi maganan a yana shiga cikin dakin da murmushi kan fuskanshi yayi inda Hawwa take dake bacci anmata allurai da dama, Ammi na zaune ta buga tagumi ganninshi yasa Ammi takalleshi da damuwa akan fuskanta, Baba yajuyo yaja kujeran plastic chair ya zauna cikeda farin ciki yace  kidena damuwa Zainabu kiyi addu a inhar Ibrahima rabon Hawwa ne kuma mijinta ne yau za a daura mata aure dasauri Ammi ta kalleshi tace  waye kuma"

"Ibrahima Malam ? Labarin Khaleel yashiga bata all abubuwan daya sani, tai shiru Allah yasani yanda taga Khaleel yayi da Baba taji ya burgeta, banda haka Ni ima said some disturbing about Hawwa, ita"

"mace ce, sannan ita uwace, ko yara irin su Ramla sunsan sha awa yanzu, Hawwa ba yarinya bace, babu bawa da baida sha awa, tanaso Hawwa tai aure ta sami natsuwa da kwanciyan hankali, ba maza Hawwa kebi ba, bata iskanci so dole ne a irin shekarunta taji yana bukatan namiji, tabbas Hawwa na bukatan natsuwa, abun yamata, 50/50 Ammi keji azuciyanta, one side na zuciyanta ya goyi bayan auren sabida abubuwan da Ni ima tafada especially bukatun Hawwa kafin yarsu tafada halaka, kota kauce hanya amata auren, zuciya ba kashi bane tsokace duk yanda takai da karfin imani shedan zai iyacin galaba akanta wata rana idan takasa hadiye sha awar, another bangaren zuciyanta kuma zaiso ayi bincike akan koma waye Ibrahiman but idan aka tsaya bincike kafin agama yaron yagudu ko yace yafasa fa? Cus abinda ke faruwa kenan dazaran sunzo su gudu, yagudu yaushe Hawwa zata kara samin wani yafito ga Ni ima ta tasata agaba? Sotake tai aure tai nisa da"

"anguwan ta huta da bakin cikin Niima, she kind of reason with Baba"

sabida yanda samari ke guduwa gwara su kama Khaleel dinnan as earlier

"as possible, zata taya Hawwa addu a Allah ya albarkaci auren ya kauda fitina su sami fahimtan juna, amman dai tai auren Hawwa na bukutan natsuwa kafin tafada wani hali, ganin tai shiru tana tunani yasa Baba yace  kin yarda Zainab? Dan banso mukara fada yanzu komi yawuce, ni da kene iyayen Hawwa, banda mu batada kowa, ada nai kuskure dana dinga bala i dake, gayamin abinda ke ranki dan hukuncin nan tare zamu yankewa yarmu murmushi Ammi tayi jin yanda Baba ya girmamata yabata matsayi yakuma karramata, anatse tace  na yarda Malam, nakuma aminta idan Alkhairi ne Allah yasa su dawo adaura idan ba alkhairi bane kuma Allah ya musanya mana yabata miji da gaggawa Baba yace  Ameen Ameen yana murmushi suka cigaba da hira, abinci aka kawo musu akace an riga an biya kudin abincin duk sukaci Ammi takira Ramla tace kartai girki, tabama Baba wayan Hawwa tace  Malam kira wajen aikinta ka sanar dasu tayi hatsari Baba yace  nemomin number kaman DIG naji tana kiran Ogan nata duba kiciromin number "

Ammi ta karba tana ciromai.

WAIWAYE BAYA KADAN..!

Ana fitar dasu waje har parking space aka kaisu aka tsaitsaya akansu

"kaman barayi, Salman yace  you have 10secs to leave this hospital else we hand you over to police and press charges against the both of you, we have cctv camera in every corner of this hospital starting from patient room kallonta Baban Yaseer yayi yanda take kallonshi tana haki, ranshi ya baci iya baci da abinda tamai, baitaba sannin this is who Ni ima is ba sai yau, cikin kakkausan murya yace  daganan kiwuce gidanku, namiki iyaka da gidana zankira mai gadi na shaidamai kada ki shiga gidan nan, kije na sakeki saki daya! Faduwa gabanta yayi sosai zatai magana kawai yabude motan yashiga yawuce tabishi da kallo kirjinta na bugawa, Salman yadaka mata tsawa.  Madam leave our hospital! Jikinta har rawa yake ta wuce ta shiga"

tata motar ta kunna tabar asibitin.

School nasu Yaseer yawuce direct ranshi na suya ya daukosu yace zasu

"danyi tafiya na 2week, sukaje gida yahada kayansu tundaga kansu Ipad"

yasasu a mota kawai sukai Kano gidan iyayenshi sukaje yakaima

"mahaifiyarshi yaran sunata murna yace suyi kwana biyu

Please Login or Register in order to submit comment