ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daure bata wani kalleshi ba tace  muje hannunshi takama yataso ahankali sukai bathroom din tace  zaka iya wanka a tsaye? Ahankali yace  cikamin bathtub bazanyi a shower ba I can t stand for too long gyadamai kai tayi tawuce wajen bathtub shikuma yashigayin brush yana kallonta ta mirror cika ruwan tay1 tana sa hannunta karyamai zafi da yawa takalli abubuwan wanka tasa komi yafara kunfa da kamshi tadawo daidai yana rinsing bakinshi da mouthwash ta tsaya gefenshi tana kallon fuskanshi tace  kagama ? Gyadamata kai yayi ahankali hannunta takai takamashi wani yirrrr Khaleel yaji sabida hannun da lema leman ruwa but yadaure bai nunamata ba suna kaiwa wajen bathtub din ba kunya yawani sauke boxer nashi kasa da mugun sauri Hawwa ta juya but still tana rike dashi, cire boxer yayi tass ya wurgan da boxer akasa sannan yashiga ruwan yace  you can turn around Juyowa tayi tadan kalleshi shima shegen kallonta yake tace  bari nafito maka da kaya kagama call me gyadamata kai yayi tajuya tafita yabita da kallo tana fita yawaniyi dancing cikin ruwan yana fancakali da kumfa yace  yessssss! "

"Walk in closet nashi Hawwa ta shiga tabi ko ina da kallo kaman wani shugaban kasa tama tasa mezata ciromai sannin zaiyi salla yasa tadauko jallabiya da boxer da cream da turare guda daya ta ijiye agadon tak1ma tadauko short dawata yar t-shirt ta ijiye ta shimfida dadduma tadauki kayan daya zubar dasu anan kasa taga wani laundry basket a closet nashi taje tasa daidai tafito taji muryanshi kasa kasa yace  Moon dan dakatawa Hawwa tayi takalli kofan bayin murya chan ciki yace  Moon, Wife baki tabude kaman zata amsa saita tuna batai accepting nashi as miji ba ahankali tabude kofan bayin a tsaye"

taganshi tsirara cikin bathtub din dasauri tajuya tace  subhanallahi

"murmushi yamata yace  give me towel from the hanger dasauri takalli hanger wajen kofa tana mamakin yanda baya kunyanta tadauki sabon white towel dake wajen ta warware takare fuskanta tana tahowa, dariya kaman zai kashe Khaleel but yarike dariyan har gaban shi tazo tabashi ta juyamai baya dasauri, daura towel din yayi a waist jinshi Hawwa tayi abayanta dasauri tajuyo sai kawai ya rungumeta tsam tsam batare dayayi magana ba duk ruwan jikinshi ya manne mata a hijabi"

zuwa cikin jikinta wani yammm taji tama kasa magana saikuma adan

hankali ataushashe cikeda kulawa da damuwa tace  meke maka ciwo

"yanzu? Khaleel jiyayi kaman ya kurma ihun dadi ganin yanda Hawwa tadamu dashi, abin nema yasamu yawani kashe murya kaman wanda zai mutu yanzu yanzu yace  ko ina kemin ciwoooo yayi maganan ashageabe, gently Hawwa tadaura hannayenta abayanshi tai patting ahankali Hawwa tace  sorry ko gyadamata kai yayi murya kadan like a baby, calmly tace  muje kasa kaya kai salla gyadamata kai yayi yadago daga jikinta tarikeshi suka wuce daki zaunar dashi tayi kan gadon tanabin yanda gashin kansa ke fitar da ruwa saita juya takoma bayi karamin towel tadauko tazo gabanshi tadanyi jimmm tana kallonshi kaman mai lissafi but ganin baida karfi and baida lpy sosai kawai saita daura towel din a kanshi tana sharemai gently sabida kar kanshi yayi ciwo, Khaleel yadago kanshi yana kallonta kin kallonshi tayi ta goggogemai fuska da bayan wuya sai kawai ta tsugunna agaban gado dudda gabanta na faduwa ta daure towel din zuwa kirjinshi ta goge ruwan, sannan tama hannu da kafafu zuwa knee ta ijiye towel din a gefe, tadauki cream nashi tana budewa mamaki yagama kashe Khaleel da ace an gayamai Hawwa zata iya kula dashi haka he can swear karyane bazata iyaba, so Hawwa is tHis caring,"

zuba man tayi a hannu ta malka tadan kalleshi bakinta har rawa yake tace  uhnnn na& .na shafamaka?

"Gyadamata kai yayi yadan lumshe ido sabida ta shafamai comfortable, shafamai tayi a fuska gemunshi taushi sosai kaman tana shirya yaro, rawa hannunta yafara dazata shafamai a kirji but ta daure ta shafamai gaban Khaleel yafara tashi sabida hannunta dake shafamai jiki that is very soft amman ya harde kafa da sauri, a hannu ta shafamai zuwa kafa saitadauki jallabiyan ta samai aka tace  bani hannunka bata yayi tasakamai, boxer ta kalla sai kawai tadauki turare ta fesamai takwashi kayan shafan tace  ka karasa ina zuwa tawuce closet nashi tamaida abubuwa tana fitowa taga yasa boxer ya yarda towel din akasa, daukan towel din tayi takai bayi tafito tace  tashi kai salla tashi yayi ganin haka tafice daga dakin tawuce dakinta wayanta ta dauka tafito tana sauka kasa tai dialing number Ammi ta shiga kitchen ringing daya Ammi ta dauka tace  oyoyo Amaryana adan kunyace tace  ina kwana Ammi na Ammi tace  kun tashi lpy ya mai gidan naki murya Chan kasa tace  fine sai cha tace  Ammi inada gero ahhhmm ta idan shiru tace  wai kunu zaisha murmushi Ammi tayi tace  da"

kyau yar albarka haka nakeso ki dinga dafa abincin mijinki da kanki

eh akwai gero Daddo duk ta kawo miki kayan hatsi harda alkama Umma

"ina kukasa kayan hatsi Hawwa na neman gero daga wajen Hawwa taji Umma na cewa ta duba store duk suna wajen, Ammi tace  ance kiduba store gyadama Ammi kai tayi tashiga store nata wlh Baba da kowa ma sunyi kokari buhu buhu tagani haka tashiga budewa tana mamaki ina zatakai all this abubuwa taga gero ta debo da wake shima tafito ta"

jika tana neman blender nan taga bucymix.



EPISODE

"Buchymix ta sauko dashi da food processor, tabude freezer taga anyi"

"stuffing da kayan cefane taga nama dasu kaza daban daban frozen, tawuce store again luckily taga su attarugu an jera mata awasu basket na yan gayu dasu onions ta debo tashiga hada girki ta tasa ruwa a"

electric tashiga buga kosai data nika.

"Cikin 1hour Hawwa tamai kunu da kosai tahada komi a tray tawuce sama,"

"bude kofan dakinshi tayi bacci yake a wahale but jin an bude kofa bude idanu yayi ahankali yatashi yazauna ahankali, ijiye komi Hawwa tayi akan carpet na kasan dakin tadan taho takama hannunshi calmly tace  sauko saukowa yayi ta zubamai kunun, dasauri ya dauka yakai bakinshi ya kurba sai kawai yamata murmushi yace  it taste good dan murmushi kadan tayi tabudemai kulan kosai kafin ta shiga zubamai haryakai hannu ya dauki daya yace  wowww kosai how did you do it this fast yakai baki yace  ohhh my God it s delicious I ve never had sweet one like this samai komi Hawwa tayi sannan ta mike dasauri yakalleta yace  let s have breakfast ahankali tace  wanka zanyi ka dinga ci I m coming gyadamata kai yayi baiso yasa tazama uncomfortable wannan da yau Allah yadaurashi akanta tawuce tafita bayi tafada tai wanka tafito kofa taje ta murza key sannan tashiga closet, wani simple material tasaka mai shegen taushe da tsantsi white and gold gown yamata kyau sosai, gyara gashinta tayi"

yayi kyau sosai tasamai ribbon white sannan ta feffesa turare tasa

kwalli a idanu tana kallon lallin hannunta da kaman yanzu ne ma yake

"mata kyau, tabi gown din da kallo ya karbeta kwarai yafito da hips dinta da boobs nata da kyau, dan eyeliner tasa saman isadu daya kara maida fuskanta yayi kyau kaman ba Hawwa ba taja baya tan kallon kanta overall gown din yamata kyau kaman wata model sannan tafito tazo gaban dakinshi"

"tabude ahankali, yana zaune yaci rabin kosankulan ya shanye kunun kaman ma ya kara dan duk ya zubar da kunun a tray dan bai iyaba bai saba sakama kansa abinci ba, binta da kallo yayi tamai kyau sosai amman yadaure yadauke kai baiso tafara tsoro da jin haushin shi ahankali yace  I don t know how to put more kunu shine ya zube sorry dan murmushi tayi kadan tace  it s okay zubama kanta tayi kawai yaga ta gyara zama tanasha agabanshi tadauki kosai tanaci sai kallonta yake kasa kasa duk bata luraba ta gama ta tashi ta kwashi kayan ahankali yace  take them to kitchen and come and help me to bed nai bacci kai ta gyadamai tawuce tafita yabi ass nata da kallo kaman yayi spanking nasu ya dunkule hannu yamaida ya ijiye, wanke komi tayi ta wanke hannunta tadawo sama gaban dakin tazo ta bude ahankali tashigo zaune taganshi gaban gado dagashi sai boxer tadauke kai ta taho tace  me kake bukata kuma ?a"

"Ahankali yace  cover me da duvee gyadamai kai tayi ta taho ya kwanta tazo daidai ta daga duvee din zata rufamai kawai Khaleel yawani fizgota tafado kanshi yaja bargo yarufa musu yana kashe wutan dakin dasauri Hawwa tace  mehaka ? Gyarata yayi ajikinshi ya kankameta yace  I know you haven t had any sleep last night so just keep quiet and sleep babu abinda zan miki relax kokawa tashigayi da Khaleel yace  assahhh ciwo I m sick fa Mooon kina kokawa dani dan sassauta kokawan datakeyi da tashi tayi tace  to ka sakeni ba anan zan bacci ba murya chan kasa yace  wait kadan nai bacci saiki tafi please kawai yadan sakko ya manna fuskanshi a kirjinta sosai yakama hannayenta yakai saman kanshi yace  just hold me like this i will sleep yanzun nan ya sauke ijiyan zuciya ya manna fuskanshi sosai cikin boobs nata kirjin Hawwa na bugawa ahankali but ta kasa hanashi jin jikinshi ma da dan zafi, ijiyan zuciya yafara saukewa ahankali itama taji bacci na fizganta kadan kadan kusan 20min suna ahaka bacci yasoma daukanta taji saukan hannunshi kan boobs nata ya matse yana sauke ijiyan zuciya dasauri ta kalleshi amman shiru kaman cikin bacci"

"ne, kasa hanashi tayi ta baraj1 yana matsaw kadan kadan ahaka tun"

tana dar dar ahaka itama bacci yayi awon gaba da ita mai nauyin gaske.

Ahankali Hawwa ke bude idanunta jikinta yamutu baccin ya mugun mata

"dadi, dudda dakin da duhu but somehow she could see tagane, sosai taji Khaleel ajikinta yana bacci har tsakiyan kirjinta takejin numfarfashin sa, ga boobs nata daya rike gam a hannunshi yana bacci, shiru tayi she doesn t even know wat to do, nor what to think, ahankali tamika hannunta ta taba bayan wuyanshi temprature nashi ya sauka sosai ijiyan zuciya ta sauke ta cire hannunshi daga kirjinta, she wants him yatashi yayi salla hakan yasa murya chan kasa kaman mai tsoron kiransa tace  Khaleel! Khaleeel! Kaman ba shi take kiraba, dan ijiyan zuciya ta sauke takai hannunta adan tsorace tai tapping hannunshi tace  Khaleeel cikin bacci yawani tura kanshi sosai kirjinta yace  uhmmmm faduwa sosai gaban Hawwa yayi tana komawa baya tace  katashi kai salla lamo yayi ajikinta, Hawwa tace  Khaleel wake up and pray saika koma baccin ko motsi baiyiba dan ijiyan zuciya kawai Hawwa ta sauke sai kawai ta yunkura zata tashi dan she needs to pray kawai Khaleel ya fizgota back to bed yahau kanta yana daura fuskanshi kan nata yayi pecking nata a hanci yirrrr Hawwa taji sosai cikin muryan bacci Khaleel yace  bacci uzuri ne wajen Allah, mesa zaki tasheni Mooon? Did you have any idea how soft is your chest? Wlh yafi katifan nan Faduwa gaban Hawwa yake sosai yanda yahau saman jikinta gashi yana mata magana kasa kasa kaman yana whispering, da kyar tace  tunda ka aure ni karfi da yaji na dinga tashi ka kenan kana salla tadan turashi zata tashi da gangan Khaleel yayi baya zai fadi yace  auuuuchhh wani irin zabura Hawwa tayi ta rikeshi dasauri tace  Khaleeel! Tsayawa yayi chak yace  uhn Hawwah! Ahankali tace  sorry I didn t mean to hurt you naturaka, are you okay? Girgiza mata kai yayi yace  no but if you kiss me I will be okay takaici Hawwa taji yakamata tasakeshi kawai tasauka daga gadon zata wuce wutan dakin ya kunna kawai ya fizgota faduwa tayi jikinshi yakoma ya kwanta yakai hannunshi kan ass nata dake shiga idanunshi tun dazu yayi smacking kadan yace  washhh"

taushi Moon Hawwa ta haderai sosai tace  mehaka? .



EPISODE

Turo mata baki Khaleel yayi ashagwabe yace  kinata kadamin ass a

"riga shine nadan taba fa dasauri tashiga karban kanta ganin neman kasheta yakeyi da jin kunya Khaleel yahanata yana kallon kirjinta ta gaban rigan, dasauri Hawwa tace  wai bazaka saken naje nai salla ba ? Kaman zaiyi kuka yace  i want to kiss you kadan sai muje, rabon danai kissing naki since that day in that house dakina rashin lafiya fa wani irin runtse idanu Hawwa tayi ta fizge kanta da sauri ta sauka daga gadon tai kofa maye harya manta yayi kissing nata wajen biki to ita bata manta da komiba, tace  kai salla kayi jam i a mosque na la asar naughty boy tabude kofa tafice da sauri yabita da kallo yana murmushi tashi yayi

Please Login or Register in order to submit comment