ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace  I hate small senseless boys mamaki yakashe Hawwa tace  wai kai ina ruwanka dani? Ina waya da yan office namu kana karbemin waya who do you think you are? Kallonta yayi yace  your husband! Wani abu taji awuyanta tamikamai hannu tace  bani wayana makemata kafada yayi a sangarce faduwa gabanta yayi dasauri ta dauke kai tai shiru kawai yacigaba da kallonta ganin taki kulashi waje daya take kallo shikuma yafiso yayita sata magana, ahankali ya matso kusada ita dasauri tajuyo takalleshi tanamai mugun kallo, lumshe idanu yayi kadan yace  I m sleepy, banyi bacci ba sabida ke dazu ahankali Hawwa tace  mtswwww tajuyar da kanta kawai takalli waje, ko kadan batai tsammani ba kawai kanshi taji akan kafadanta faduwa gabanta yayi tajuyo da sauri ta tureshi agajiye yakalleta yana dafe kanshi da hannu ta nunashi tace  Khaleel ka kara tabani ko ka kara hada jikinka da nawa wlh saina bata maka rai! Kaman dan yaro yace  bacci nakeji ihu tayi tace  and so wat! Shiru yayi sai chan yace  muguwar yar sanda kawai! Dasauri Hawwa tace  wat! Saikuma tasaki baki tana kallonshi jin abinda yakirata dashi wlh yaron nan dan rainin wayaune, tadai daure tai shiru tahadiye komi, ahankali yace  dama duk masu suna Kulu acts like cats all they do is miyau sake kallonshi Hawwa tayi kaman zawo takasa hakura tace  nine cat ? Gira daya yadaga mata alamun  eh ganin mahaukaciya yakeson maidata yasa tace  don t worry this cat will expose you soon murmushi yayi yace  Baba will never believe you Kulu hararanshi tayi, yayi murmushi cikeda tsokana yace  Kululu Kulu Lu, Muguwar yar sanda! Matan shedan BFF, Kulu matar mashayi, Kululu Kuluwa shi kanshi Umar driver saida dariya ta subucemai daga baki jin abinda Ogansa keyi baisan sanda yafara tari ba karsu gane dariya yayi dasauri Khaleel yataso tace  Umar sorry park park are you okay? Nabaka ruwa girgixama Khaleel kai yayi yana dariyan tari"

dasauri Khaleel yajuyo yabude fridge na wajen yadauki bottle water

yashiga budewa dasauri yabashi karba yayi ya kurbi kadan duk Hawwa na

kallonsu aranta tace  so yadamu da yan aikinsa haka ? Kurban ruwan kadan yayi Khaleel ya karba Umar yace  lafiya lau Oga ya tsaya tarin komawa baya Khaleel yayi ya ijiye ruwan yajuyo yana kallon Hawwa

"agaban wani store yasa aka tsaya shi kadai yafita this time yashiga ciki kusan 20min yabata Hawwa sai bambami take gayasa security nashi sun zagaye motan bazasu barta tafito ba fitowa yayi chan rikeda wani red paper bag babba yashigo baya ya ijiye bag din a tsakiyansu akaja motan ganin sun fara daukan hanyan gidansu hankalinta ya kwanta. Har anguwansu suka shigo wajajen 5 babu kowa awaje dasauri tafara yunkuri zata bude motan Umar shima yabude yafita, rike mata hannu Khaleel yayi dasauri tajuyo azuciye tace  wai banace kadaina tabani ba takai hannu zata kaimai duka yakama duka hannu biyun ya fizgota wlh saida tazo jikinshi tahayo kan cinyanshi duka hannayen nata biyu akan kirjinshi yakawo fuskanshi dab na nata yanajin yanda numfashinta ke rawa sabida tsoro tana kokarin tashi jinta take kaman asaman wuta yanda take kan cinyansa cikeda haushinsa tace  mehaka ? Hannunta yarike gam yana lumshe idanu yakai hannun jikin fatan wuyanshi yace  aahhh your hands feels so gooo& .. rufe hannuwanta Hawwa tayi ta dunkule sabida su daina tabashi tana kokarin fizge wa takasa, ahankali cikin iskanci sounding so naughty yace  instead of attempting dukana all the time just be touching me, i love it idan mata na caressing dina sake danna hannuwan nata yayi a wuyanshi ashagalce yace  or chock me Mmmmmmm Kulu shakeni aaashhhhhh yayi making wani dirty sound dayasa Hawwa tashiga kokarin fita daga jikinshi internal organs nata na kyarma, dan bude idanunshi yayi kadan jin yanda takeyi yace  wai 3weeks saura kwana nawa ne kafin yayi? I can t wait akawomin ke nahuta dake, our first night is going to be superb right Kululuwa ? Cikin zafi bakin ciki da takaici Hawwa tace  bazaka taba hutawa dani ba! I m not like those gullible girls dakeke aure! You will never have me! You will never share any night dani, dana kwanta dakai gwara na mutu! Bude idanunshi yayi da kyau yana kallon bakinta dake shegen masifan nan sai kawai yazare hannu daya yakai waist nata yasata ajikinshi da kyau cikinta ya mannu da nashi kirjinta ya mannu da nashi zata tashi ya kamata da kyau ajikinshi yana mata wani shedanin kallo, kokawan fita tashigayi daga jikinshi takasa tace  mehaka? Lumshe idanu yayi yace  nothing"

kawai inajin taushin bra cups dinki ne a chest dina! But why would

that designer said kinada boobs this things dasuke nan kaman pre

"mature clementines oh tangerine right! wani irin cringing jikin Hawwa yayi na bad words dayake fadi comfortably da anger, tashiga kwace kanta aharzuke tace  kai wlh dan iska ne Khaleel, bantaba ganin yaro as bad as dan iska as you ba, look at the way kake batsa ashagwabe yana bude idanu kadan yace  saisa nakeso nayi iskancin dake nakoshi Kulu, idan nayi zan dainayi da wasu, zaki bani unripe yan mitsi mitsin tangerine din nan nasha ? Yanuna chest dinta dake kan nashi, da karfinta Hawwa tashiga kwacewa kaman mahaukaciya sai kawai taga yakama waist nata yaja paper bag dinta ya ijiye akasa tashi daya yadagata yawani juya yana ijiye ta akan kujeran yana hayowa kanta ya zauna akan cinyanta fuskanshi na kallon nata yadage hannuwanta sama yarike, Hawwa bata tabajin namiji akan jikinta ba sai yau runtse idanunta gam gam tayi jikinta kawai yashiga rawa idan Baba yafito yazo yabude motan yagansu ahaka fa, arude tace  me haka?"

Khaleel wat is this ? Kawo fuskanshi yayi dab da nata dawata orgasmic cuming voice yace  I want to kiss you Yar sanda! dawani irin sauri Hawwa ta kulle bakinta ta datse idanunta gam takasa kwace

"hannunta kafafunta sun kasa motsi sabida yanda Khaleel ke zaune kansu, murmushi kadan Khaleel yayi awani irin hankali yakai hannunshi daya"

"ya tusa akarkashin bayanta yaturota jikinshi ya kankameta sosai yana sauke tagwayen ijiyan zuciya itama kawai taji battery ta yayi low zero percent takasa gardaman kafin aga mota na motsi a unguwansu kusan 1min Khaleel yayi da ita ahaka kankame da ita kawai numfarfashi suke saukewa atare ba magana, kafin gently yakai bakinshi yana kallon yanda ta datse bakinta, murya chan kasa yace  release your lips makemai kafada tayi ba bakin magana tasan tana sakin bakin zai kissing nata, she will never kiss this kind of guy, fuskanshi ya sauke akan nata yadan hura iskan bakinshi kan nata cikin konji voice yace  Hawwahhh! Har wani motsi organs dinta sukayi yanda yakirata, bakinshi yakai kan soft cheek dinta ahankali sensationally ya manna mata wani light kiss a kumatunta dayayi making wani virgin sound.  Muuuuahhhhhh! Wani dogon and very deep sigh Hawwa tasaki.  Huuuhhhhhhh! Batare da Khaleel yacire bakinshi dagakan kuncinta ba cikin tsinanniyan yar iskan murya yace  Kulu can I just grab unripe tangerines dinki na matsa kadan? I promise to be gentle dan basu nuna ba, zan tabasu ahhhh yayi shiru yana zare hannunshi daya"

kama hannunta dashi asama yakai hannun wuyanta yana saukewa kasa

"ahankali, cikin muryan nan yace  zan matsasu asssshhhhhh! Yasoma"

"kaiwa kasan wuyanta Hawwa na kokarin sa jikinta yayi motsi tahanashi takasa, murya chan kasa yace  zan luguiguitasu and make them ripe"

uhnnnn Kulu& & . Daidai yakai hannuwan zai sauke a boobs dinta& .



Mshakur



EPISODE

TO GASHINAN

"Har tsakiyan kanta Hawwa taji kanta yafara kararrawa bell ringing tafara gayama kanta is Khaleel, Pops boy kemiki all this abubuwa, karfi taji yazo mata yana kokarin taba boobs nata ta iya daga hannunta takama hannunshi tarike gam, Khaleel ya kalleta da idanunshi da sun kankance, kasa magana Hawwa tayi sai kallonshi datake tarike hannunshi gam kirjinta na bugawa ba kakkautawa, murmushi Khaleel yayi kaman karya barta ta tafi haka ya keji sai kawai yayi hugging nata so tight batare daya karbe hannunshi data rikeba, sugar jikin Hawwa tayi yana mata wlh, kawai zaki jikinta keyi addu a tashiga yi takasa tureshi,"

"bakinshi saitin kunnenta cikin mugun tsokana yace  if Lee wants to have Kulu he will have Kulu can you see that now? I can shut you up anytime naga dama, I m not just any regular bad boy, I m a bad police officer s boyfriend, I m dating you! We are couples!"

Remember Khaleel can have any woman daya ga dama you re no difference dagata yayi ahankali yakoma yazauna agefe bangon wandonshi yatashi harda na bala i amman ko kokarin boyewa baiyiba yakama hannunta yadauki paper bag din yasa aciki yace  you can go girlfriend Kulu dasauri Hawwa tabude kofan tafice jikinta kaman ba nataba tana tafita kaman zata tashi yabita da kallo saida yaga ta shiga cikin gida sannan yabuga kofan Umar ya shigo yaja motan suka fice yana kallon gaban shorts nashi dake atashe yaja yar gajeren tsaki he s so horny sabida yanajin nauyin Baba ne da wlh saiyaci

yarsa a kofar gidansa.

"Sosai gabanta ke faduwa, what jUST happen now? How was that boy able"

"to shush her up? What is the meaning of abinda jikinta yamata? Ahaka ta shiga gidan Ramla ta taho da gudu tace  Ya Hawwa kinga shopping danayi dayawa harke nasayoma abu kuma bodyguard dinshi baicemin ya isa ba har Baffa na nasaima abu shine yanzu Ammi kemin fada wai yayi yawa kirjinta har lokacin bugawa yake tadaiyi murmushin yake da kyar Ammi dake daki tace  Hawwa! Dasauri Ni ima dake zaune da Hawwa bata lurada itaba tace  Hawwa! Dasauri Hawwa tajuyo takalli Ni ima jin muryanta, kusan 20secs Hawwa na kallon Ni ima itama haka"

"Ammi taleko daga net ranta abace tace  Hawwa bakiji ina kiranki bane firgigit Hawwa ta kalli kofan tace  toh Ammi gani nan tai wajen kofan kai tsaye daidai zata bude ta shiga Ni ima takama hannun Hawwa tarike gam cikin wani irin murya mai rauni tace  Hawww& & .waaaaa! Kawai hawaye Hawwa taji sunzo idanunta tadai daure tahanasu zubowa takalli Ni ima data rike mata hannu tace  yanzu kuma mena miki Ni ima kikazo nemana? Daidai lokacin Baba na bugo sallama yana shigowa tareda Aminu suna hira ganin Ni ima tarike hannun Hawwa yasa ya kirne fuska suka kame awajen, cikin sanyin murya dake nuna nadama Ni ima tace  Hawwa banda words to justify whatever I did to you and your family, Hawwa bansan meya shigeni ba, I couldn t believe nine"

"ke yunkuri inacewa zan kasheki da gaske kaman aka banni zan iy& ..iya& . Muryanta yashiga rawa takalli Ammi dake kallonta ta kofa tajuya takalli Baba tace  nama magabatana kuma iyayena maganganu marasa dadi I ve lost everything, Hawwa Baban Yaseer yasakeni tun ranan hospital din nan ina gidanmu har yau ahankali Hawwa ta kalleta tausayinta na ratsata da rashin jin dadin news din, gyadama Hawwa kai tayi Ni ima tayi ganin taga tausayinta akan idanunta yasa cikin sanyin murya tana kuka tace  ya kwashe yaranmu bansan ina yakaisu ba nakira school ance basa zuwa tafashe da kukan damu da rashin gata Hawwa taji zuciyanta ya tsinke awani irin hankali Ni ima tace  yau an koreni daga wajen aiki Leadway sun tura video abinda namiki to NMCN anyi revoking license dina! My hospital fires me Runtse idanu Hawwa tayi she knows what nursing means to Ni ima, shine kadai profession datake so aduniya, cikin muryan kuka Ni ima tace  idan bakiso nakashe kaina Hawwa ki yafemin ki manta da abinda"

"namiki komi yawuce I m sorry, I m really very sorry tafashe da"

kuka sosai zatai kneeling da sauri Hawwa takai hannunta ta tareta

"kaman abinda Ni ima ke jira kenan ta shige jikin Hawwa ta rungumeta ta kankameta tana kuka Hawwa ta tsaya turus paper bag dake hannunta yafice yafadi akasa idanunta suka cicciko da hawaye dago idanunta tayi tahada idanu da Ammi data mata mugun kallo kawai tasaki labule takoma cikin daki abinta, Baba ma yakada kai yajuya rai abace kawai yayi zaure Aminu yabishi, kaman jira Hawwa take tasaka hannayenta abayan Ni ima ta hugging nata back murya chan kasa tace  it s okay stop crying ya isa, kinsan anytime kikai kuka haka yana saki ciwon kai girgiza kai Ni ima tayi ajikin Hawwa tace  Hawwa I ve been a bad friend I ve hurt you the most, I can t forgive myself harsaikin yafemin dan Allah, Hawwa ban cancanci yafiya ba cikeda tausayinta Hawwa tace  nayafe miki Ni ima please stop crying now tadagota daga jikinta tashiga sharemata hawaye tace  dan Allah kidena kuka yawuce "

"Gyadamata kai tayi, Hawwa tace  gobe zanje office I will see what I can do about license naki Ogana has good connection he can help,

Please Login or Register in order to submit comment