ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Didi ta kalla da ta zama kurma sai kallon Wakin take yi cikin ruWewa. Nayla ta ce,  Didi mu je ki huta kin gaji. Didi ta kalle ta ta ce,  Nayla kar ku haukata ni don Allah. Kiran sallar asuba aka fara yi, sai Nayla ta ce,  ga kira nan ana yi, Rouhii zamu je sallah ko sai ta huta?. Ya girgiza kai ya ce,  A gajiya ki ke kema, ya kamata ki huta.  Amma ina so Didi ta fita daga ruWanin nan, gwara mu je kawai. Didi taso ki yi wanka zamu je masallaci na tabbatar miki. "

"Didi kamar Nayla umarni take bata ta tashi suka shiga Waki Waya daga cikin Wakunan, Nayla ta buWe mata banWaki ta fito da kayanta ajjiye harda sabulun wanka ta ce,  ki yi wanka Didi. Fita tayi ta barta a W akin, tana fitowa tayi kamar zata faWi ya ri™ota ya ce,  Yi a hankali, kin gaji ko?. Gimtse fuska tayi ta kalle shi ta ce,  ta shiga wanka, nima wanka zan yi ta faWa tana jan jakarta shiga da ita Wakin Didi, ta buWe ta Wauko hijjab da doguwar rigar da zata saka ta fito da kayan a hannunta zuwa Waya Wakin ta shiga wanka."

"Tana fitowa daga wankan ta same shi a zaune a Wakin, bata kula shi ba ta saka kaya ta Wora hijjabinta kalle shi ta ce,  Mu zamu wuce. Omar ya bita da kallo ya ce,  Ashiq ba haka muka yi dake kafin zuwa nan ba, kin ce min zaki kula da kanki da lafiyarki, yanzu meye ki ke yi haka? Daga zuwa yau kin canja maganarki. Ta yi ajiyar zuciya ta ce,  Ni ban gaji ba, kuma sallar asuba kawai zamu yi zan dawo. "

"Zata fita daga Wakin ya ri™e hannunta ya ce,  Jidda!. Ta tsaya cak bata juyo ba ya ce,  Duk wannan abun na meye ne wai? Duk akan& . Bata bari ya ™arasa ba ta zame hannunta ta ce,  Muna jiran ka in ka shirya mu tafi gabaWaya. Fita tayi ta bar shi ta koma wajan Didi ta tarar har Marmerh ta yiwa wanka tana mamakin kayan da ta gani na Marmerh."

"Nayla ce ta ta ™arasa shirya Marmerh ta ce,  Didi mu je. Tare suka fito har lokacin bai fito ba, ta nufi Wakin zata shiga Wakin ya fito ya saka doguwar riga jallabiyya mai kyau da laushi. Ta ce, ka Wauki key Waya ko da zamu rabu. "

"Bai tanka mata ba suka fito tare tana ri™e da Didi, Marmerh kuma tana hannunsa suka sake shiga elevator suka sauka zuwa reception suka fita. Da yake babu nisa sosai daga hotel Winsu zuwa masallaci ba jimawa suka ™araso. Didi tunda ta hangi masallacin jikinta yake rawa dan ta tabbatar da gaske ne ba ™arya ba."

"Tana saka ™afarta a harabar masallacin ta ji wata faWuwar gaba da wani ™hamshi da bata taSa ji ba, ta kalli Nayla ta ce,  Nayla mafarki nake yi ko gaske?. Nayla ta ce,  da gaske ne Didi, gaskiya ce. Didi bata sake cewa komai ba ta zube a wajan a sume."

"Omar ya ™araso da sauri ya ri™e Didi yana kiranta amma Didi ta suma. Da gaggawa ΄an agajin masallacin suka ™araso aka saka ta a motar da take yawo a cikin harabar masallacin aka wuce da ita zuwa asibitin da yake can ™arshe a masallaci. Duk tare suke, Nayla tana ri™e da hannunta, ana zuwa aka karSe ta aka kwantar dan taimaka mata."

"Nayla ta zauna akan kujerun da aka tanada ta dafe kanta, ya zauna kusa da ita Marmerh tana jikinsa dan ta"

"tashi daga bacci ya ce,  Ashiq don Allah ki nutsu, ki nutsu don Allah bana son wannan yanayin na ki. Kwanciya tayi a jikinsa dan ta gaji sosai kanta ya yi nauyi tana bu™atar bacci. Ri™eta ya yi ba tare da ya ce komai ba, ba su jima da zama ba aka tayar fa i™ama, tare suka fita dashi ya hau sahun maza ta hau na mata bayan ya bata Marmerh suka tayar da sallah."

"Shi kansa mamaki yake yi wai yau shine ya yi sallar asuba a masallacin ma aiki, abinda bai taSa kawo"

"shi zuciyarsa ba ko da wasa, sai gashi cikin lokaci kaWan Allah ya yi masa ni imar ziyarar masallacin annabi har ya yi sallah a cikinsa. Sai ya samu kansa da zubar da hawayen rauni da godiya ga Allah, ya goge idonsa ya kalli Nayla da take kallonsa daga can gefe, suna haWa ido ta Wauke kai ya yi murmushi yana mamakin wanann kishin na ta."

"Tare suka koma aka yi musu bayanin dalilin suman nata, suka ce sun saba samun irin haka, shau™i ne da farin ciki yake saka mutane suma. Aka tabbatar musu da lafiya lau take ta kuma farfaWo. Tare suka shiga Wakin suka same ta a zaune, Nayla ta ™arasa ta zauna kusa da ita ta ce,  Didi sannu, ya ki ke ji?. Didi ta ri™e hannunta ta kalli Omar da yake tsaye ta ce,  Nayla ya aka yi haka ban sani ba? Ta faWa hawaye yana sakko mata."

"Nayla ta ce,  Duk aikin ™aninki ne Didi, ya ce yana so ya baki mamaki ya kuma saka ki farin ciki shiyasa ba ya da bu™atar ki sani, shiyasa da aka faWawa Yaya AbdulHamid aka ce kar ya faWa miki. YaMar ya yi ne dan ki ji daW i ki kuma yi farin ciki, sannan ki san Allah ya azurta shi zai iya yi miki komai dan ki ji daWi. "

"Kuka sosai Didi take yi cikin farin ciki, ta kalle shi cikin kuka ta ce,  Omar!. Zuciyarsa sai ta karye yaji rauni ya"

"mamaye masa zuciya, ™aunarta da tausayin wahalar da tasha dashi suka zo zuciyarsa, ya tako a hankali ya zauna kusa da ita ya ri™e hannunta guda Waya ta Wora kanta a kafaWarsa tana kuka sosai. A hankali ya ce,  Ki daina kuka Didi, kinga baki da lafiya. Bata iya magana ba ta fi mintina biyar tana kuka kafin ta koma sauke ajiyar zuciya."

"Ta Wago ta kalle shi shima ita yake kallo ta ce,  Omar& ! Sai ta kasa magana ya ce,  ba sai kin ce komai ba,"

"don Allah ko yi shiru, ki nutsu mu je ki yi sallah ki huta. Didi ta goge ido ta ce,  Omar na rasa me zan ce, na rasa me zance Omar. "

" Ba sai kin ce ba Didi, kawai ki kwantar da hankalinki shine abinda nake so. "

"Didi ta yi ajiyar zuciya ta kalli Nayla da take kallon ta itama tana hawaye, ta sake ri™e hannunsu duka biyun ta"

"ce,  Nayla me zan cewa Omar? Da wacce kalma zan yi magana?. "

"Nayla ta ce,  Didi ba sai kin ce komai ba kamar yadda ya ce, ki zo mu je ki huta a gajiye ki ke sosai. Da™yar suka lallaSa Didi suka fito Nayla na ri™e da hannunta. Kasancewar asibitin indai kana da visa umra ne free ne ba a karSar komai, basu biya komai ba har magani aka bawa Didi."

"Didi kallon masallacin take yi tana hawaye, ta sake Wurkusawa a wajan tana kuka sosai. Wai itace a harabar masallacin annabi, to me zata yi in ba kuka ba? Me ya kamace ta in ba kukan ba?. Nayla ta ri™eta ganin ta sake fita daga hayyacinta, ™aramar motar da suka hau Wazu ce ta zo wucewa Nayla ta yi musu magana suka shiga aka kai su ™arshen harabar masallacin daga nan suka ri™e Didi suka koma hotel."

KB3P094

Nana haleema.

"Nayla alwala ta saka Didi tayi sannan ta yi sallar asuba. Bayan ta idar Nayla ta ce,  zaki ci abinci ko sai"

"kin tashi daga bacci?. Didi ta ce,  bana jin yunwa Nayla, ba na son cin komai. "

" A gajiye ki ke Didi, na san kina jin yunwa. Rouhii bara na sauka ™asa na siyo mata tea. Hannunta ya ri™e yana kallon ta ya ce,  babu inda zaki je, kema ai kina bu™atar ki huta, sai zirga-zirga ki ke yi kin san ba haka mu ka yi dake ba. Zauna ya faWa yana zaunar da ita cikin bada umarni."

"Didi ya kalla da take kallonsa ya ce,  Didi don Allah ki bar wannan kukan kin ga ba lafiya ce da ke ba, in kina"

"kuka sai naga kamar baki farin ciki ba. Didi ta zuba masa ido kawai tana kallonsa, me zata cewa Omar? A ganinta kalaman bakinta sun yi kaWan wajan nuna masa jin daWin ta da farin cikin da take ciki. Tun bayan da tayi aure, Omar ya auri Nayla suka fara zaman soyayya da jin daWi bata da wani buri da ya wuce ta ziyarci Madina. Ko tafiyar da mijinta zai yi sai da taji kamar ta bishi, har ya yi mata al™awari indai yana da rai a shekarar zai biya mata taje. Ga ™aninta da suke ciki Waya ya cika mata wannan burin a matsayin bazata, to in bata yi kuka ba me zata yi?"

"Ta ri™e hannunsa gam ta ce,  Omar Allah ya cigaba da farantawa rayuwarka, Allah ya kare ka ya cigaba da W aukaka ka zuwa matakin da baka yi tunani ba. Allah ya ji™an iyayenmu, Allah ya raba matarka da abinda yake cikin ta lafiya, Allah ya baka mai faranta maka kamar yadda ka ke faranta min&  ta faWa sabon kuka yana ™ wace mata.KRB3P093"

Nana haleema.

"Omar ya bita da kallo ™auna da tattali, a sanyaye ya ce, ""Amin. Ya isa kukan don Allah. Didi in ban miki ba waye zan yiwa? Ke kaWai nake da ita, ke nake kallon a matsayin uwa, uba, ™anwa, ™awa, sannan Yayata. Kece matakin nasarata, kece silar auren wacce nake so, kece silar zuwana wannan mataki. To in ban saka ki farin ciki ba wa zan saka farin ciki Didi?. In dai ina da rai yanzu ki ka fara farin ciki in sha Allah, a yanzu ne zaki san kina da Wan uwa Omar!. Ki nutsu ki daina kuka"" Ya faWa yana ri™e hannunta yana kallon ta."

"Murmushi take yi tana kuka tana kallonsa ta ce, ""tunda nake a duniya ban taSa farin ciki irin na yau ba, Omar ko ranar da nayi aure ban yi farin ciki irin wannan ba. Ni ce Madina har na shiga masallacin Annabi..?. Allah ya saka maka da alkhairi Omar, Allah ya baka abinda ka ke nema duniya da lahira."""

"""Amin Didi. Indai kina so na san kin yi farin ciki ki daina wannan kukan, sannan ki nutsu ki huta zuwa anjima sai ki koma masallacin."""

"Ta share hawaye ta ce, ""To Omar na daina."""

"""Kina jin yunwa?."" Ta girgiza kai alamun a'a ya ce, ""mu je ki huta, kin ga Marmerh har ta sake yin bacci."" Da kansa ya ri™e ta har Wakin da ta shiga Wazu, sai da Didi ta kwanta ya dawo ya kwantar da Marmerh a kusa da ita ya kashe hasken Wakin."

"Bayan ya fito ya kalli Nayla ya ce, ""Ashiq don Allah taso mu je ki huta kema."" Ta mi™e ta ce, ""zan kwanta tare da"

"Didi."" Da yake so yake ta kwanta Win sai ya ce, ""To ki je."" Sai da ya bita ya tabbatar ta kwanta Win sannan ya iya kwanciya shima."

"GabaWaya Didi ta sanyaye masa zuciya, rauni da ™aunarta yake ji a cikin zuciyarsa sosai, ya kuma ji a ransa sai yanzu ya fara rama alkhairi akan wanda ta yi masa. Ta sha gwagwarmaya dashi shi kansa ya sani, bata da nutsuwa kullum saboda Wauko mata magana da yake yi, ta saka shi a gaba tayi kuka amma hakan bazai saka gobe ya ™i yi ba. Mahaifiyarsu ta haife shi ne kawai, amma Didi itace uwa a gare shii. Yana son Didi sosai, yana ™aunar tayi farin ciki, ya san zuwa saudia yana Waya daga cikin burinta na duniya shiyasa ya fara mata dashi. Da wannan tunanin shima ya yi bacci."

"Nayla ta riga su tashi lokacin ana gab da yin sallar azahar, ta sauka daga kan gadon ta sake yin wanka ta"

"saka hijjabi ta fita daga Wakin. Ba jimawa ta dawo da abinci da kuma paper cup da ta siyo tea ta zauna tana sha. Motsi ta ji a bayanta, ta juya ta kalle shi ta ga ita yake kallo ya ™araso ya zauna kusa da ita ya ce, ""Daga zuwa Madina kuma sai ki canja Jidda?."" Šaure fuska ta kuma yi ta kawar da kai gefe ta ce, ""Ai kaine ka jawo hakan."""

"""Da na yi meye Ashiq!?"" Ya faWa murya a can ™asa yana kallon idanunta. Ta ce, ""Budurwar ka mana."" Murmushi ya kubce masa ya ce, ""yanzu daman duk akanta ki ke ta wanna fushin?. Kamar mun gama maganar nan tun a baya ko?."""

"Nayla ta ce, ""mun gama kaine ka dawo da ita baya."" Ya matso kusa da ita sosai yana jin ™hamshin turarenta murya a ™asa ya ce, ""to me nayi? Uhum me nayi kuma?."""

"""Meyasa baka faWa min kun haWu a airport ba?."""

"Ya Wan buWe ido ya ce,""Shikenan daman fushin?."" Ta harare shi ya yiwa idanunta kiss, ya dawo bakinta ya yi kissing sannan ya ce, ""Lokacin na so na faWa miki sai sawun guiwa ya take na ra™umi, da na zo zan faWa miki sai ki ka sanar min da kin karSi ajiyata. Jidda ta ya zan tuna da batun wata bayan ina murna zan zama uba?. Daga nan na manta da batun, amma na so na faWa miki."""

"Nayla ta shagwaSe fuska ta ce, ""to me ta ce maka?."" Ya shafi fuskarta ya ce, ""Ba ki ji abinda ta maimaita ba? Ni ban nuna na gane ta ba Jidda, kuma na gane ta Win amma kawai bani da lokacinta."""

"""Amma ita tana da naka lokacin, gashi tana cewa tana sonka zata aureka, Har maahifinta yana zancen yana son"

"ganinka."" Ya sake ri™e ta a jikinsa ya ce, ""Ashiq!."" Ya yi shiru ya zuba mata ido yana jujjuya idanunsa a kanta sannan ya ce, ""Baki yarda da mijinki ba ne?."""

"Ta girgiza kai alamun a'a ya ce, ""ki bani amsa."" Nayla ta ce, ""A'a, na yarda da kai."" Omar ba tare da ya daina"

"kallon idonta ba ya ce, ""To meyasa ki ke tunanin zan iya amsa kiran mahaifinta ko kuma zan iya aurenta?."""

"Ta yi shiru bata amsa ba ya kuma cewa, ""Ki daina wannan tunanin, ni naki ne ke kaWai kawai. Saboda ke kaWai Allah ya halicce ni, ki amince da wannan maganar da nake faWa miki. Inda ina da ra'ayin aure zan sanar dake, kece ta farko da zan fara faWawa zan yi aure lokaci kaza, ko kiji daWin maganar, ko kar kiji ni dai bani da wanda zan faWawa sai ke Win. Kuma koda ina da ra'ayin auren bana tunanin zan iya aurenta. Jidda in nayi gaba bana dawowa baya, in na ce na bar abu na bari kenan har abada!."""

"Wasa take da azurfar hannunsa tana shafa gashin hannunsa ta ce, ""Amma ai nima ka ce baka sona kuma daga"

"™arshe ka canja, ka ga itama zaka iya canjawa ai."""

"""Jidda ke daban ita daban, wallahi ban taSa sonta ba, sai da na fara sonki na tabbatar da ita ba sonta nayi ba Jidda. Ki amince dani, ki bani yardarki bazan ci amanarki ba har abada. "" ya matse hannunta a cikin nasa"

"cikin taushin murya ya ce, ""Jidda koda zaki ganni da mace a Waki Waya kawai ki tuna da yardar da ki ka yi min,"

"ni kuma na yi miki al™awarin bazan ci amanarki ba har abada!. Ni naki ne ke tawa ce, dan ni aka yi ki dan ke aka yi ni. Wata tarkacen ΄ar Sen da ma ko wacce mace bata kai Omar ya kalle ta ba, har yanzu sunan yana nan. Tiger! Har gobe sunana ne. A wajan ki kaWai na canja, amma ga kowa haka nake. Ke kaWai ki ke ganin"

"fara'ata ko a yaushe, shiyasa ki ke tunanin zan yiwa matan kan titi, ki tuna damisar da ki ka sani a baya har gobe ita ce!."""

"Rungume shi tayi da sauri ya yi ajiyar zuciya yana shafa bayanta ya ce, ""kin azabtar dani, rabon da na ji ki haka"

"tun a Abuja, don Allah ki daina haWe min rai Ashiq, kina sakawa ina fita daga hankalina."" Nayla ta ce, ""ina sonka Rouhii, ina kishinka sosai."""

"""Son da ki ke yi min wasan yara ne akan wanda nake miki. Ina sonki, Allah shaida ne, ina kishinki wanda ban san iyakacinsa ba."""

"Nayla ta ce, ""Alfarmar wannan gari mai albarka, alfarmar wanda yake kwance a cikinsa baza ka yi min kishiya"

"ba, Allah yasa ka cigaba da sona har a aljanna, Allah ya sa baza ka taSa jin sha'awar wata mace ba sai ni kaWai."" Murmushi ya yi mai sauti ya ce, ""Amin Jidda, Allah ya amsa addu'arki."""

"""Amin Rouhii."""

"Ta yi luf a jikinsa, shima bai ce komai ba idonsa a lumshe kafin ya ce, ""Ina kewarki sosai Ashiq, aljanun da suke kawo mana ziyara ma suna kewa Jidda."" Ta Wago ta kalle shi taga ya marairaice fuska ta ce, ""Didi tana nan."""

"Ya Wan wara ido ya ce, ""sai me? Ta san tunda muka zo tare ai dole sai tana rufe idonta."" Murmushi ta yi tana kai masa duka a ™ijinsa ta ce, ""baka da kunya ne kawai."""

"""Ke kina da ita ai."" Cikinta yake shafawa a hankali ta ce, ""na siyo abinci fa, gashi nan."""

"Bai magana ba sai matso da fuskarsa da yayi kusa da tata, yana kallon idon ta har lokacin yana shafa cikinta ya"

"ce, ""kin san in ka aikata aikin lada a ™asar nan Allah ninka maka ladan yake yi ko? To ki yi aikin lada Jidda!."" Nayla ta Wan juya kai ta ce, ""Rouhii Didi fa tana tare damu, kuma lokacin sallah ya kusa."""

"""Ashiq abinda nake so kenan, baza ki yi min ba?."" ""Ina so Rouhii, amma. """

"""Shiiii! Ki yi shiru."" Shirun ta yi tana ji ya fara yamutsa ta ya fara kissing Winta a haukace."

"Kukan Marmerh suka ji, Nayla tayi saurin yin baya sai ga Didi ta buWe ™ofar ta fito daga Wakin. Nayla ta yi wiki-wiki kamar munafuka shi kansa jikinsa ya saki ya lumshe ido yana sauke numfashi, bai kalli Didi ba ya rufe ido yana shafa kansa a hankali."

"Didi ta ™araso tana kallon su, ganin yanyinsu sai ta ji wani iri, duk da bata gansu a tare manne da juna ba amma sai ta ga kamar akwai wani abun da ya saka suka yi mata shiru. Nayla saboda ta katse shirun sai ta ce, ""Didi kin sha bacci, ga abinci ki ci an kusa sallar azahar."""

"Didi ta ce, ""Bacci nayi cike da mafarki Nayla, ki sake yi min godiya a wajan mijinki."" Nayla ta yi murmushi"

"Marmerh tana mi™awa Omar hannu tana kiran Daddy kamar yadda Didi ta koyar da ita ce masa Daddy. Jin muryar abar ™aunarsa ya saka ya buWe ido, ya kalle ta ya yi murmushin ™arfin hali ya mi™a mata hannu Didi ta bashi ita, Nayla ta ce, ""Bara na kawo mana yaji, wannan shinkafar ta su babu maggi"" ta faWa tana tashi ta shiga ciki ba jimawa ta dawo."

"Tana zama Didi ta ce, ""Nayla me yake damun Omar ne? Naga ya canja."" Nayla ta kalli Omar da ya kallon ta, ta"

"kalli Didi ta ce, ""Didi kin fa san halin kayan ki, babu abinda yake damun shi."" Murmushi tayi kawai bata ce komai ba."

"Abinci suka fara ci ita da Didi kafin ya ce, ""Mun yi waya da mijinki, na faWa masa inda mu ke ya ce da ΄ar tazara da inda yake amma zai zo."" Didi ta yi murmushi ta ce, ""ka ce ku ne ki ka tsara tafiyar nan a haka?."" Omar"

"ya ce, ""Jidda ce."" Murmushi Didi ta yi, Nayla ta kalle shi ta ce, ""baza ka ci abincin ba?."""

"Ya bita da mayen kallo ya ce, ""Kin bani ne?."" Nayla ta ce, ""baka ce ba ai."" Mi™a masa ta yi ya karSa yana binta da ido, ta kawar da kai kamar bata gani ba ta koma suna cin abinci da Didi tana bata labarin yadda aka tsara tafiyar. A tare suka gama ya kalli Nayla ya ce, ""Wauko min abinda na baki."""

"Ba musu ta tashi ta kawo masa, kuWi ne na ™asar da suka canja tun a nigeria, ya bawa Didi ya ce, ""Didi duk abinda zaki siya ki yi amfani dashi."" Bata karSa ba ya Wora mata a kan ciyarta ya sake bata wani ya ce, ""ga na marmerh, in kuma ki ka ci kuWinta Allah yana kallonki."" Sai ya bata dariya ta ce, ""Omar..!."" Ya katse ta a kausashe ya ce, ""Didi, ni na gaji da kiran sunan nan nawa da ki ke yi, ko yaushe ki ce Omar kamar ke kika raWa min sunan?."" Murmushi ta yi dan ta kasa magana."

"A tare suka fita zuwa masallaci don yin sallar azahar, bayan sun idar suka dawo AbdilHamid ya zo suka"

"dinga hira duk da rabi godiya take sakawa ya yiwa Omar. Omar ya ce, ""To ka dawo nan da zama mana, akwai W"

"aki ai sai ku zauna tare."""

"""Ai na riga da na biya Omar, kar ka damu."""

"""Har na makka?."" ""Har shi Omar."""

"""To ai shikenan."" Omar ya faWa dan shi gaskiya yana so ya dawo Win ko dan ya dauke hankalin Didi shi kuma ya samu sakewa da matarsa yadda yake so"

Nayla ce tayi musu booking shiga ziyara suka samu permit na shiga bayan sallar i'sha. Anan suke zaune

"har suka je la'asar suka dawo, da suka je sallar magriba ne Nayla ta ce baza su dawo ba sai sun fito daga ziyara. Didi sabon kuka ta fara Nayla na rarrashi a haka suka kammala suka dawo gida. Nayla ta so su fita yawo amma ya ™i ya ce ta gaji."

"˜iri-™iri ya hanata kwana a wajan Didi. ya tasa ta a gaba har Waki, ita kuma kunyar Didi take ji amma ya shafawa idanunsa toka ya ce sam bai san kunya ba. Haka ta dinga zuba masa shagwaSa tana sake haukata shi, basu fito ba sai cikin dare suka yi alwala gabaWayan su suka tafi masallaci."

"Washe gari ma haka ne ya faru, da safe sun je ziyarar masijib ™uba, Uhud da sauran wajan ziyara. Da daddare Nayla ta ja Didi yawo suka tafi kasuwa. Ta dinga kai ta waje kala-kala basu dawo ba sai cikin dare sosai.KRB3P094"

Nana haleema

"Narma tunda ta ga Omar ta tabbatar shine ta sake birkicewa, tafiyar da zasu yi ba kenan sai missing flight suka"

"yi saboda zazzaSin da ya rufeta ruf dole suka dangana ga asibiti. Ruwan da aka saka mata ya sakata bacci, Mum da Dad suna tsaye a kanta suna kallonta sai da ta samu bacci sannan suka fito zuwa wajen Wakin."

"Mum ta kalli Dad ta ce, ""Haka zamu cigaba da barin Narma cikin wannan yanayi?."" Dad ya yi ajiyar zuciya ya ce,"

"""Lamarinta ya dame ni sosai, da gaske take son shi ba wasa take yi ba."" Mum ta ce, ""kuma da gaske shine C.E.O"

"Win company nan wai?."" Dad ya

Please Login or Register in order to submit comment