ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ce, ""Ba yanzu ba Ashiq, yanzu ban shirya ba."""

"""Meyasa? Ka yi achieving abinda ma baka yi tunanin zama samu ba a rayuwa, meyasa baza ka yi magana da ΄"

"an jarida ba tunda ka ga suna so?."""

"Omar ya ce, ""zan yi, amma ba yanzu ba. Kin san me nake so na yi yanzu?."" Ta girgiza kai ya ce, ""ina so na yi miki"

"kyauta ta ba mamaki amma na rasa me zan baki, Ki faWa min abinda ki ke so ni kuma zan baki shi ko meye."" Nayla ta yi dariya ta ce, ""to ni me zance ina so Rouhi? Ka wadata ni da komai, ko katin waya kaine ka ke saka min, to me zan ce ina so?."" Omar ya ce, ""wannan ha™™ina ne ai, kyauta nake so na yi miki kawai."""

"Nayla ta yi shiru tana tunanin abinda zata ce tana so, to me zata ce? KuWi ko mota ko gida?. Tana nan da kuWi a account Winta na business Winsu ita da Tiwny babu abinda take yi dashi. Tana da mota balle ta ce mota take so, tana da gidaje ba gida ba ma balle ta ce gida take so. Ita sam bata ga abinda zata ce tana da bu™ata ba, shi kansa Omar Win ya wadata da komai in ta ce tana bu™atar wani abun ta yi ™arya."

"""Ina jinki."" Jin maganarsa sai ta kalle shi ta ce, ""Rouhii ni na rasa abinda zan ce ne, a ganina farin cikin da ka ke"

"bani is enough to me."""

"""A'a bai isa ba, ina so ki faWa Jidda."""

"""Abinda nake ganin zan samu farin ciki in ka yi min bai wuce a small trip with you ba. Zan so a ce mun yi tafiya ni da kai."""

"Ya kalle ta ya ce, ""kin san kina so meyasa baki taSa faWa min ba?."" Ta mi™e ta matsa jikinsa sosai ya ri™e kafaW arta ta ce, ""Rouhii lokacin na faWa Win ne bai yi ba sai yanzu."""

"""To faWi min ina ki ke so mu je? Wacce ™asa"

"ki ke so?."" Nayla ta yi murmushi ta ce, ""in zan tuna akwai wani lokaci da muka yi tafiya, mu ka cewa Yaya muna so mu je Maldives sai ya ce amare ne suke zuwa maldives for honeymoon. Shine nake so na ga what is so special about this country da ya saka ta zama the best country for honeymoon."""

"Murmushi ya yi ya ce, ""Maldives! Ban taSa jin sunan ba sai yau."" Dariya tayi kafin ta yi magana ya ce, ""in sha"

"Allah zaki je, amma honeymoon ba yana nufin hutawar ma'arauta ba? Kamar su samu lokaci su yi abinda"

"suke so ko? Kamar dai a hotel Win nan."" Nayla ta yi dariya ta daga masa kai alamun eh, ya buWe idanu ya ce, ""da cikin nawa? Kar ki manta kina da ciki kar a wahalar min Wana. Ni tunda na ji wani likita ya ce aljanun daren nan in suka yi ™arfi da yawa suna saka ciki ya fita na daina bari su tashi sosai."" Ta yi dariya mai sauti tana Soye fuskarta a jikinsa. Ya ce, ""magana zaki yi ai, ba dariya ba."""

"Murmushi ta yi ta ce, ""Babu abinda zai faru."" Ya girgiza kai yana murmushi ya ce, ""Zamu je in sha Allah, zan iya"

"™arar da koma me nake dashi saboda ki yi farin ciki kawai. Bayan wannan sai ina?."""

"""Bara mu gama da nan Win sai nayi tunani."" Ya shafa kanta ya ce, ""shikenan, yadda ki ka ce."""

"""Na gode Rouhi."" Bai ce komai ba ya kalle ta yana sauke numfashi ya ce, ""Didi fa? Nayi tunani yafi sau babu"

"adadi, da farko na yi tunanin siya mata mota, sai naga ina so na ™ara mata wani abun da zata shiga cikin farin ciki sosai, sai na yi tunanin ko na kaita saudia?."""

"Nayla da fara'a ta ce, ""end of discussion! Ka gama magana tunda ka ce saudia, zata fi farin ciki da zuwa saudia"

"akan motar ma."" Ya girgiza kai ya ce, ""to ya za a yi? Mijinta fa?."" ""Yaushe zata je?."""

"""ina tunanin zuwa azumi in muna rai."""

"""A'a Rouhi, kana da tabbacin zamu kai azumin ne? Kawai ta je yanzu ka sani ko ta koma da azumin?."" Ya Wan kalle ta kafin ya ce, ""Haka ne, Ya za a yi da mijinta?."""

"Nayla ta ce, ""a faWa masa mana."" Bai yi ™asa a guiwa ba ya Wauki waya ya kira AbdulHamid ya saka a speaker, suka gaisa sannan Omar ya ce, ""Ina so zan yiwa Yayata bazata ne ta ban mamaki, ina so zan kaita umra nan kusa shine na ce bara na tambaye ka ko zaka bar ta zuwa?."""

"AbdulHamid ya ce, ""Omar mai zai hana? A guje ma zan ce a dawo lafiya. Kamar ka sani nima wani satin zan tafi"

"in sha Allah."" Ya kalli Nayla ya yi murmushi ya ce, ""Kaga sai a shirya tafiyar ta zama lokaci Waya ko?."""

"AbdulHamid ya ce, ""Za a iya yin hakan."""

"""na gode sosai."""

"""Allah ya bar zumunci Omar, Allah ya saka da alkhairi ya cigaba da dafa maka."""

"""Amin ya rabbi. Amma don Allah kar ka faWa mata, ina so na bata mamaki ne."" Murmushi ya yi ya ce, ""in sha Allah."" Daga nan suka yi sallama ta kashe wayar."

"Nayla ta ce, ""ka ga ikon Allah ko Rouhi? Kaga in ta tafi tare dashi babu wani damuwa ko?."" Ya girgiza kai"

"ya ce, ""naji daWin hakan sosai, yanzu ya za a yi da yi mata international passport ita da Marmerh?."" Nayla ta ce, ""Abu ne mai sau™i, ka ce mata China ne suka nemi international passport na mutane uku da suka kasance makusantanka, sai ka basu nawa, sannan zaka bada nata da na Marmerh shiyasa za a yi mata. Didi ko rayuwarta zata iya bayarwa a kanka."""

"""Zata iya Ashiq, Didi zata iya yin komai saboda ni, shawararki tayi sosai. Gobe sai a kai ki ku je tare ayi musu"

"emergency a bayar."""

"""Allah ya kaimu."" Ganin tana murmushi cikin jin daWi ya saka ya kalle ta ya ce, ""Kamata ya yi a haWa dake a tafiyar nan."""

"Ta yi dariya ta ce, ""Zaka kashe kuWi da yawa fa Rouhi, ga gida kana ginawa ana daf da kammala shi ko na ce an gama ma, ga aikin company da ake planing za ayi, ga tafiyar Didi, ga tafiyar da zamu yi. Kar a fara kashe kuWi masu yawa tun yanzu, mu bari mu fi haka tukunna."""

"""A'a Jidda, kuWi fa sai na kashe su, tunda Allah ya bani sai na wadata wanda nake tare dashi. Na san zan samu ne? Ai ban sani ba, tunda na samu zan sadaukar dasu domin farin cikinku. Tafiyar mu daban wannan daban,"

"dan haka dake za a je."" Nayla ta yi murmushi tana kallonsa cikin farin ciki ta ce, ""Na gode sosai Rouhi, kana"

"shagwaSa ni da yawa wallahi. Komai ni,komai ni, kana sakawa na ji babu wata macen da ta kai ni dacen miji a duniya."" Murmushi ya yi ya ja hancinta ya ce, ""kin cancanci fiye da haka ne ai Jiddass."""

"""Amma ya kamata ayi tafiyar nan da kai."" Ya kalle ta ya ce, ""Akwai aiki sosai a ™asa, in bana nan suna abinda suka ga dama suke yi basa mayar da hankali yadda ya kamata. Amma nima ina so na je, kodan na godewa Allah da ni'imar da ya yi min a gaban Wakinsa, sannan na ro™i afuwar laifukan da na aikata a baya. Za dai gani kawai."" Nayla ta koma jikinsa ta kwanta yana ri™e da ita yana tunanin yadda rayuwa ta canja masa."

"Kamar yadda suka tsara haka aka faWawa Didi, bata kawo komai a ranta suka je aka yi aka bawa Nayla ta kawowa Omar, ya saka Nayla ta turawa wanda yake musu visa cikin kwana Waya visa ta wata uku ta fito a har da Omar. Ranar da mijin Didi ya tafi su kuma bayan kwana biyu zasu tafi amma ta Abuja zasu tashi saboda zai je buWe shagon da za a yi a can."

Waya ya yiwa Didi akan ta zo gidansa ta kwana zasu je Abuja a washe gari. Duk yadda ta so ta turje ya ce

"sai ta zo haka ta zo duk bata san me yake faruwa ba. Nayla tana haWan mata kayan tafiya komai sabo, hijjab da dogayen riguna da komai sabo ta haWa a jakar Didi. Kayan Marmerh da diapers da komai ta haWa dan ba a so Didi ta fahimta."

"A ranar talata suka tashi zuwa Abuja, suka sauka a hotel gabWaya jikin Didi ya yi sanyi tana tunawa da zuwan ta Abuja lokacin Sanata. A ranar aka buWe shagon, duk sun je wajan har Didi. Bayan an gama suka dawo hotel har lokacin Didi bata san me yake faruwa ba dan basa yin maganar a gabanta."

"Washe gari da ™arfe uku jirgin Saudia airline zai Wauke su zuwa Madina, Nayla ta bawa Didi Waya daga cikin dogayen rigunan da ta haWa mata Didi ta saka, Nayla a ranar ta yi order baby pusher ta saka Marmerh a ciki suka tafi har airport. Suna zaune bayan sun gama boarding suna jiran jirgi, Nayla tana kusa da Omar Didi na kusa da Nayla a zaune."

"""Faruk!"" Aka faWa daga gefen su. Omar ya runtse ido ya kalli Nayla da take kusa dashi a zaune itama shi take kallo. Narma ta juya kallon ta ga mahaifinta ta ce, ""Dad ka ce ™arya nake yi, yanzu ai zaka tabbatar da shi ne dai Faruk Win. Didi!"" ta faWa tana kallon babanta kafin ta kalli Didi."

"Didi ta kalle ta ta ce, ""Narma!."" Narma ta tawo da gudu zuwa wajan Didi ta rungumeta ta ce, ""Didi don Allah"

"wannan ba Faruk Wina ba ne?."" Didi ta kalli Omar da bai Wago ba sai ma ri™e hannun matarsa da ya yi, ta kalli Narma ta ce, ""OmarFaruk ne Narma. Tabbas shine wanda ki ka sani a baya."""

"Narma ta kalli Dad ta ce, ""Ka ji ko Dad, ni na faWa maka shine, amma ku ke Waukata kamar mahaukaciya. Ta ya ya zan iya mantawa dashi a rayuwata? Har abada bazan taSa mantawa da fuskarsa ba balle maganarsa. Tun last time na ce maka na ganshi a cikin airport Win nan, kuma koda ya ce min ba shi bane na san ya faWa ne kawai, amma wallahi shine. Dad ina son shi wallahi, zan iya mutuwa saboda shi."""

"Sen ya kalli Omar da bai Wago ba har lokacin, ya kalli Didi dan ita ya gane ta ya kuma tabbatar itace Yayarsa. Ajiyar zuciya ya yi ya ce, ""Da gaske wannan Tiger ne?."" Didi tayi murmushi cikin alhafari da jin daWi da Allah ya haWu su a lokacin da zai ga banbanci tsakanin wancan Omar Win da wanann ta ce, ""˜warai shine. Tiger da ka sani a baya kenan, yanzu kuma C.E.O Exclusive Footwears by Tiger ne a gabanka. Dole ka yi mamaki gaskiya, wancan Tiger Win daban, wannan daban. Ba ka Wauka rayuwarsa zata zo wannan matakin ba ko?."""

"Sen ya bi Omar da kallon mamaki da firgici ya ce, ""wait..wai kina nufin shine wanda aka yi signing contract"

"dashi da ™asar China? Sannan kina so ki ce shine wanda na ga hotonsa da president?."""

"""Shine Senator Sagir Sani, ai ba a mamaki da ikon Allah. Wanda ake ganin ba komai bane sai ya zo ya zama komai a lokacin da baka yi zato ba balle tsammani. Baka yankewa mutum hukunci tunda ba kai ka halicce shi"

"ba."" Ta kalli Narma da take kallon Omar ko ™ifta ido bata yi, ta Wan yi murmushi kaWan ta ce, ""Narma meet his lovely wife, Nayla.!"" Ta faWa tana nuna mata Nayla da take kallonta."

"Gaban Narma ya yanke ya faWi, ta Wauke ido daga kan Omar ta Wora a kan Nayla da ta Wago ido tana kallon ta. Narma sai ta Wan ruWe ta Wauke ido daga kan Nayla kafin ta sake kallon ta, bata taSa ganin macen da kallon ta kawai ya saka mata faWuwar gaban ba sai Nayla, bata taSa ganin macen da kyaunta ya burge ta a kallo Waya ba kamar Nayla ba. Abin mamaki sai ta ga Nayla ta yi murmushi ta mi™a mata hannu alamun su gaisa. Narma ta bata hannu a sanyaye suka gaisa ta ce, ""nice to meet you."" Nayla ta ce, ""likewise."" Daga nan ta zare hannunta bata sake kallon ta ba."

"Narma ta Wauke kai daga kallon Nayla dan bata damu da ita ba ta ce, ""Omar don Allah ka Wago ka yi min magana ko sau Waya ne, meyasa ka ce min ba kai bane ranar da na ganka a aiport Win nan?."""

"A hankali ya Wago ya kalle ta sai ya kalli Sen da yake ta kallonsa shima mamaki kwance a fuskarsa. Kafin Omar ya yi magana Sen ya ce, ""Nice to meet you Mr Omar. If possible i'd like to discuss something important with you."" Omar ya kalle shi yana Waga gira fuskarsa a Waure, kamar zai yi magana sai ya fasa ya mayar da kai yana danna waya tare da murza hannun Nayla. Sen ya zuba masa ido yana jiran amsa amma Omar yayi biris kamar ba dashi ake magana ba. Didi ta zira hannunta bayansa ta Wan taSa shi alamun ya bada amsa ya share kamar bai ji ba."

"Ran Sentor ya Saci ganin wula™ancin da Omar ya yi masa a gaban mutane. Ya Wan juya yana kallon wajan yaga ba a kallonsu amma escort Winsa suna jin abinda yake faruwa. Sen ya girgiza kai cikin ™unar rai yana ™ arewa Omar kallo da ya harWe a waje Waya yana danna waya kamar ba shi ba. Sai da ya ga dama sannan ya kalli Sen ya ce, ""can I know the details?."" Da mamaki Sentor yake kallonsa jin ya mayar masa da amsa da turanci, sannan sai da ya gama ja masa aji sannan ya bashi amsa, amma sai ya danne mamakinsa ya ce, ""If possible come and meet me at my house."""

"Omar ya wara idanu yana sake ™are masa kallon wula™anci da rainin hankali ya ce, ""I think if you want to talk to me you're the one who should come over to my place right? So if you're ready, try to inform my PA to book an appointment.."" Sen kallon Omar kawai yake yi cike da mamaki da al'ajabi jin yana yi masa magana cikin izza, ga turancin da yake yi."

"Narma ta ri™e hannun Dad ta ce, ""Dad!"" Sai hawaye suka sakko mata ta koma wajan Omar ta ce, ""ko a lokacin baya ka san ina sonka ko? Dad shine ya yi komai ba ni ba. Don Allah kar laifinsu Dad ya shafe ni, I'm ready to marry you wallahi. Na kasa nutsuwa, na kasa zama cikin hankalina saboda kai. Over one year kenan ina dakon soyayyarka, please Faruk ka taimake ni"" ta faWa tana zubewa a wajan tana haWe hananyenta tana kuka sosai."

"Mum ce ta ™araso wajan da ta ga abinda yake faruwa ta Wago Narma daga inda take ta ce, ""meyasa ki ke haka ne? Meyasa ki ke embracing kanki akan soyayya ne Narma?. Oya jirginmu zai tashi, mu je ko?."" Narma tace, ""Mum bazan je ko ina ba, kalli Faruk Wina, look at him Mum"" ta faWa tana nuna mata Omar."

"Mi™ewa tsaye ya yi ya Wauki Marmerh da take jikin Nayla a zaune, ya ri™o hannun Nayla ta tashi tsaye ya kalli Didi ya ce, ""Didi mu je ko?."" Mum ta bi shi da kallo ta ce, ""wannan ba shine mai company Exclusive footwear ba?."""

"""Yes Mum, and shine Faruk Wina, ki tambayi Dad shine."" Omar ya kalli Didi cikin gajiya da surutansu ya ce, ""Didi mu je!"" Ya faWa yana yin gaba, haka kawai ranar yaji ya tsani ganinsu gabaWaya, tausayin Narma da yaji a kwanaki yanzu gabaWaya ya gushe daga zuciyarsa."

"Wuce su suka yi yana ri™e da hannun Nayla ita kuma tana tura jakarsa da tata da ta haWesu waje Waya, Didi ma na turata ta. Fuskar Nayla a cushe matu™a Didi ma ta kasa magana, bata so ta nuna ta ji tausayin"

"Narma Nayla tayi kishi, in kuma ta ce bata ji tausayinta ba wallahi ™arya take yi. Ta kuma san halin Omar, indai ba tsananin kiran rabo ba babu dalilin da zai saka ya Waga kai ya kalli Narma, ta san in ya wuce ya wuce kenan baya komawa, shiyasa take jin tausayinta dan ta san soyayyarsa bazata yi mata amfani ba."

"A first class flight suka zauna, kujerar Didi ce a jikin taga, sai ta Marmerh da take kusa da ita, sai Nayla sai"

"kuma shi. Kallon Nayla yake yi yadda ta Waure fuska bai taSa ganin ta haka ba, duk sai ya damu saboda ya san ba ita kaWai ba ce akwai babynsa. Har jirgi ya tashi Didi bata san inda suka nufa ba, kuma babu wanda yake magana a cikinsu. Abinci aka kawo ya kalli Nayla ya ce, ""baza ki ci ba?."" Kai ta girgiza bata ce komai ba."

"Ya kalli Didi da take mamakin cabin chew Win da ta gani larabawa, sannan abincin bai yi kama da wanda aka basu a zuwa Abuja ba. Omar ya ce, ""Didi ki ce mata ta ci, bata ci komai ba fa."" Didi ta kalli Nayla ta ce, ""kici Nayla, duk da ma mun kusa sauka."" Nayla ta ce, ""bana son ci ne Didi."""

"Ajiyar zuciya Didi tayi bata ce komai ba, ta san kishi Nayla take yi kuma ya kamata daman ta yi. A gaban"

"idanunka ace ana son mijinka ai sai inda ™arfinka ya ™are. Ita babban farin cikin ta da Allah bai tashi haWa Omar da Sen ba sai da rayuwarsa ta kai wannan mataki na alfahari, wannan abun ya yi mata daWi ta kuma godewa ni'imar Allah. Tana tuna lokacin da suka zo Abuja neman alfarma, ya wula™antata yana cewa gwara dabba a kanta. Amma yanzu gashi shine yake son magana da Omar shi kuma yana ja masa aji, Narman da aka wula™anta shi ta dalilinta gata nan har yanzu haukan sonsa take yi, in ba Allah ba waye zai yi wannan?."

"Hannunta ya ri™e ya ce, ""wai akan abinda ya faru ki ke fushi?."" Ta zame hannunta daga cikin nasa ta ce, ""Don Allah ka ™yale ni."""

"""Bazan ™yaleki ba, meye ya faru da zaki yi fushi ki ™i cin abinci huh? Kin san abinda yake cikinki yana bu™atar cin abincinki."""

"""Hmm, daman tunda aka samu cikin nan ai ba damuwa ka ke da ni na ci ba, ko yaushe saboda abinda yake cikina ka ke cewa ko yaushe. To bazan ci ba, ai na ga a cikina Wan yake ko? Ka ™yale ni."""

"Didi ya kalla ta yi masa alama da ya yi shiru, ya Wan yi tsaki kaWan yana kallon Agogo. Didi ta ce, ""kai tafiyar nan tayi tsayi, har yanzu ba mu zo ba ne?."" Nayla ta kalli Didi ta ce, ""Lagos zamu biya."" Didi tayi dariya ta ce, ""ki ce kawai yawo muka taho, ko babu komai na shiga jirgi."" Nayla ta Wan yi murmushi ta ri™e hannun Marmerh da take kusa da ita."

"Duk yadda ya so Nayla tayi magana ta™i, ta kuma ™i kallonsa dole ya ™yaleta har tayi bacci. Didi tana kallonsa yadda yake zuba mata idanu, da yadda zai mata kiss a goshi, da yadda zai du™a yana matsa mata ™afa. Ita dai murmushi take yi kawai dan Nayla ta cancanci a yi mata haka."

"Sai da jirgi ya tsaya sannan Didi ta Wan yi mi™a ta ce, ""Tafiyar Lagos kusan awa takwas kamar mun bar Nigeria?."" Nayla bata ce komai ba suka fito, Didi na ta kallon wajan suka Wauki jakarsu da pusher Win Marmerh. Nayla ta ware pusher ta Wora Marmerh a kai. Didi ta ce, ""wai nan Lagos ne? Naga wajan da larabawa sosai."""

"Sign board Win da aka rubuta welcome to Madina Nayla ta nuna mata ta ce, ""ba Nigeria ba ce Didi, kina ™asar saudia, a cikin garin Madina!.""KRB3P092"

Nana haleema.

"Didi ta kalli Nayla ta sake kallon sign board Win ta sake kallon larabawan da suke ta aikin su a wajan. Omar ta kalla ta ga yana murmushi sai ta ce,  Omar yau Nayla na zama abokiyar wasan ta. Ya yi murmushi ya ce,  Didi ba wasa ba ne, wallahi da gaske a garin Madina ki ke. Jin ya ce wallahi ya saka ta tsaya cak ta zuba masa idanu, ta san halinsa indai ya ce wallahi to wallahi Win ce baya rantsuwa akan ™arya kuma baya yi sai ta kama."

"Didi ta kalli Nayla ta ce,  Wai da gaske?. Nayla ta mi™a mata passport Win hannunta ta ce,  kin gani, daga Abuja mun taso mun sauka a ina& ? Nayla ta faWa da sigar tambaya tana nuna mata. Didi ta kalli wajan ta sake kallo ta kalli Nayla ta ce, A Madina nake da gaske?. Nayla ta ce, Mu je mu hau mota mu je hotel, zan kai ki masallaci annabi, na tabbatar in muka je can zaki gasgata "

Ita dai Didi gani take kamar wasa suke mata hakan ya saka ta cigaba da tafiya suka fito wajan airport

"Win da taimakon Nayla. Zuciyar Didi ta tsinke ganin larabawa a mota, garin kana gani ka san ba Nigeria ba ce ba. Omar ya ga kamar tana jiri ya ri™eta ya ce,  Ki nutsu Didi. Ta kalli Omar ta ce,  kuma son haukata ne kai da matarka, ku daina yi min wasa don Allah. "

"Omar bai ce komai ba Nayla kuwa har ta gama magana da driver ta faWi inda zai kai su ta kalle shi ta ce,  mu"

"je. Baby pusher in aka naWe aka saka a bayan mota Omar ya shiga gaba Nayla ta shiga baya ita da Didi. Didi ta zama kurma sai kalle-kalle ta ke yi zuciyarta na bugawa sosai, wai itace a Madina dan kawai an raina mata hankali, madinan masallacin gidan sarkin Kano ne da zata je lokaci Waya haka?."

"Tafiya suka yi mai Wan nisa kafin su tsaya, Nayla ta Wauko kuWi ta biya ta ri™e hannun Didi ta ce,  Didi zo mu je Hannunta ta ri™e suna takawa Nayla na jan jaka Waya haka Didi ma na ja Omar da Marmerh suna tafiya. Hotel suka shiga Nayla ta zaunar da Didi suka ™arasa reception ita da Omar, Nayla ta nuna musu evidence na rooms Win suka yi reserving da komai suka bata card Win Wakin."

"Wajan Didi suka dawo ta kalle shi ta ce,  ka taho da kayan zamu je da Didi, floor 18 ne. "

 Mu je tare dai.

" To tsaya na samu empty elevator sai mu shiga gabaWaya, ko da yake lokacin sallar asuba ya kusa da™yar a samu empty. Barin wajan ta yi ta ™arasa wajan elevators ta danna Waya aka ayi sa a aka samu, suka saka kayan ya ri™o Didi suka shiga Nayla ta danna floor 15 suka wuce."

"Suka fita daga elevator Win Nayla ta ™arasa wajan Wakin ta saka card Win ya buWe suka shiga da kayan parlor, ta buWe rooms Win ta ga bedrooms biyu ne da parlor kamar yadda ta yi booking.

Please Login or Register in order to submit comment