ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yini."" Ta yi murmushi ta ce, ""lafiya lau Omar, ya ka ke?."""

"""Lafiya. Ina Marmerh?."" Didi ta ce, ""gata a hannun Nayla, zaka iya Waukar ta Win ne?."" ""Tsoron Waukarta nake ji Didi."""

"Ta yi dariya kaWan bata ce komai ba, Omar ya kalli AbdulHamid ya ce, ""ni daman wajanka na zo."" AbdulHamid da murmushi ya ce, ""to Allah ya sa lafiya."""

"""Godiya zan yi maka akan abubuwan da suke ta faruwa, na gode."""

"""Me ya faru?."""

"""Komai ma"" ya faWa ba tare da ya kalle shi ba. AbdulHamid ya yi murmushi ya ce, ""to ni dai ban san me ya faru ba Omar, nima kuma na gode da ka bani auren Yayarka."" Kallon ™asan ido ya yi masa kamar zai yi magana sai kuma ya share bai ce komai ba yana taSe baki."

"Omar ya kalli Nayla da take ta wasa da Marmerh ya ce, ""Sai na ce ki bani Marmerh sannan zaki bani?."" Nayla ta"

"kalle shi da mamaki ta ce, ""in na kawo ta baka ce ba cewa zaka yi ai baka ce ba shiyasa."" Harararta ya yi, ta girgiza kai ta mi™e ta mi™a masa ita, ya zaunar da ita a kusa dashi bai ce komai ba."

Ita kuma wallahi kunyar Didi take ji ga mijinta a zaune shi kuma ko a jikinsa. Didi ta yi dariya tana kallonsu

"ta ce, ""YallaSai mu yi masa gori don Allah, mu tuna masa abinda ya wuce. Na ga alama kansa yana rawa, ya manta mun san dawar garin, ba dan mu ba da yanzu bai yi rawar kan nan ba."" AbdulHamid ya yi dariya ya ce, ""A'a babu ruwana."""

"Shi ma Omar Win murmushi ya yi dan ya san dashi take, tana magana akan aurensa da Nayla da yadda ya dinga tijara a kai. Ya ce, ""Yauwa, ya batun gidan hayar nan da muke ciki ne? Yaushe kuWinsa zai ™are?."" Didi ta yi ajiyar zuciya ta ce, ""Ai da yake na faWa maka gidan abokin YallaSai ne, da ya ji Wan uwana ne a gidan sai ya ce kawai ya bar gidan har sai nan shekara biyu sai a sake biyan kuWin. Dan haka yanzu sai wata shekarar in Allah"

"ya nuna mana."""

"Harararta yake yi cikin kallon kin raina min hankali, ya haWe fuska kamar ba shine yake murmushi ba ya ce, ""kin san ban yarda da wannan karatun na ki ba ko? Kamar ya an barshi har shekara biyu a naira dubu Wari biyar? Wannan gidan ne za a bayar a haka?. Didi wai mai ™aramar ™wa™wala ki ka mayar da ni ne?."" Didi ganin zai fara halin nasa sai ta ce, ""kwantar da hankalinka ai ba ™arya nake yi ba, ga yallaSai ka tambaye shi ka ji. Ba haka aka yi ba?"" Ta faWa tana kallon AbdulHamid tana yi masa alama da ya amsa."

"AbdulHamid babu yadda zai yi dole ya yi ™arya ya ce, ""Haka ne Omar, muna mutunci dashi sosai shiyasa ya yi haka."""

"""To ban nema ba, bana so ko kaWan, ni na tsani ace za a yi min alfamar a rayuwata. Nan gaba tsaf za a yi min gori, gwara maganin kada ayi kada a fara. Bani number shi"" ya faWa yana Wauko waya a aljihunsa har lokacin Marmerh tana hannunsa."

"AbdulHamid ya kalli Didi alamun kin ga maganin masu ™arya ko kafin ya ce, ""Da yake ba ya ™asar, amma zan turo maka number da yake amfani da ita ta whatsApp."" Kallon su yake yi duka su biyun bai ce komai ba. Didi da ta san kallon na meye sai ta ce, ""ka daina zuba min wannan idanunun naka don Allah, baka yarda ba ne?."" Kai tsaye ya ce, ""Wallahi ban yarda ba kin ji na ce wallahi, akwai abinda ku ka ™ulla keda mijinki akan gidan nan."""

"Didi ta ce, ""me zamu ™ulla baka sani ba? Kai a ™ulla abu ma baka sani ba ai babbar masifa ce. Babu abinda mu ka ™ulla, gaskiyar kenan."" Omar ya ce, ""to haWa ni da mai g1dan."""

"""Baka ji me ya ce maka ba ne ba? Ba ya Nigeria."""

"""Ko?"" Ya tambaya yana kallonta. Gaban Didi ya faWi dan bata son ya gano da wuri ta ce, ""eh mana."""

"Yatsunsa ya Wora akan goshinsa yana Wan motsa su a hankali kafin ya kalle ta ya ce, ""kin san me? Ni na fara tantama akan gidan gaskiya."" Didi ta ce, ""ka cika rigima wallahi, to me ka ke tunani bayan wannan? Ka san dai bazan cutar da kai ba"" sai ta katse maganar ta ce, ""Kai ni na ga kun sake buWe shago, da na gani na ce shine Omar ko labari"" ta faWa tana kawar da waccan maganar. Hakan da ta yi ya saka masa zargi a zuciyarsa, ya kafa mata ido yana nazari ita kuma ta™i kallonsa."

"Ganin ya yi shiru bai ce komai ba sai Didi ta ce, ""Marmerh ce ma bata Wan jin daWi, gobe zan kai ta asibiti."" Sai kuwa ya kalle ta ya ce, ""me ya same ta?."" Didi ta ce, ""mura take yi, kuma Wan yawon da muka yi ne kwana biyu."" Ya dafa goshin Marmerh da take hannunsa ya ce, ""kuma shine baki kai ta asibitin ba har sai gobe dan mugunta?."" Didi ta ce, ""Babban asibiti nake son zuwa, kuma ka ga gobe Monday."""

"""Baki da damuwa ne in wani abu ya same ta"" ya faWa kai tsaye kamar shine mahaifin yarinyar."

"Didi ta yi dariya ta kalli Nayla da ta daina magana ta ce, ""Nayla kin koma shiru kamar ba ke ba."" Murmushi ta yi"

"kawai bata ce komai ba. Omar ya kalli Nayla ya kalli Didi sai ya ce, ""Zamu tafi gida."" Nayla ta karSi Marmerh a hannunsa suka fita shida AbdulHamid."

"Didi ta ri™o hannun Nayla bayan sun fita ta ce, ""Nayla ba ki ga tunda Omar ya shigo Umma ta koma Waki ba?."""

"""Na gani Didi."""

"""Duk da daman in yallaSai yana nan ta fi zaman Waki, amma yanzu saboda Omar ta koma. Tana tsoron Omar ya yi disgracing Winta a gaban sirikinta shiyasa ta koma, wallahi dan ta yiwa Omar magana ya yi mata banza ko ya harareta kaWan ne daga cikin halinsa. Nayla zan Wora miki wani nauyi, a yanzu Omar bashi da wacce ta fiki, sannan ba shi da wacce yake so kamar ki, bashi da wacce yake ji a zuciyarsa kamar ki. Don Allah ki dinga convincing Omar akan dangin iyayenmu, ki dinga nusar dashi wannan banzar zuciyar da fushin da yake yi dasu babu inda zai kai shi sai dana sani. Yanzu Nayla a duniya muna da wanda suka fi su ne?."""

"Nayla ta girgiza kai alamun a'a ta ce, ""Fuskar Umma Saroot kika kalla zaki tabbatar ita jinin mu ce, amma baya"

"™aunarsu gabaWaya. Hana rantsuwa ya yi mata godiya ranar da ba ku da lafiya shima kuma ni na ce, amma duk da haka saboda ke ya yi mata godiyar. Na san ta dalilinki zai iya canjawa tunda yana sonki, don Allah ki taimaka min Nayla, wannan ne kawai burina da rage min a duniya a yanzu. Daman burikan nawa bai wuce Omar ya shiryu, ya yi aure, ya zauna dake lafiya ba. Duk Allah ya cika min waWannan, wannan burin kawai ya rage min Nayla."" Nayla ta ce, ""Didi anya zan iya? Kin san halinsa sarai, nima ba ™yale ni zai yi ba."""

"""Ke fa mace ce, kin san ta yadda zaki je masa da maganar, kin kuma san a daidai lokacin da zaki yi masa"

"maganar. Koda ya yi fushin dake akan maganar zai sakko saboda tasirinki a gare shi. In kina yi masa maganar yana yin fushi wata rana zai daina. in ya yi faWan yau, ya yi gobe, jibi bazai yi ba. Ina jin tsoron na bar duniya ba tare da Omar ya gyara zumuncin dake tsakaninsa da iyayensa ba, shine kawai burina a yanzu, ki taimaka ki cika min shi Nayla. Yana sonki, zai ji maganar ki sama da maganar kowa a duniya. Ba iyaye ne dashi ba balle a ce zai ji maganarsu a sama da ta ki, tunda babu su ke ce a kan gaba Nayla."" Nayla tayi ajiyar zuciya ta ce, ""in sha Allah zan gwada Didi, Allah ya bani iko."""

"""Amin Nayla, mu je na raka ki."" Tare suka fito har ™ofar gidan, ta karSi Marmerh ita kuma ta shiga mota suka tafi.KRB3P056"

"Tunda suka tafi bai ce komai ba, ta lura maganar Didi akan gidan nan ta Wan taSa ransa kuma bai yarda da abinda ta ce Win ba. Tsaki ya yi kaWan ya ce, ""Didi tana raina min hankali."" Daga nan bai sake cewa komai ba har suka je gida suka tarar da masu gadin gidan suna nan. To masu gadi mana, kullum suna nan sai dai in bai fita da mota ba. Suka buWe gate Win ya shiga da motar ta fita ta shiga cikin gidan."

"Bai shigo ba sai da ya siyo mata kayan ciye-ciye dan ba su ci abinci ba. Ta ci kaWan dan bata son cin abinci da daddare, jikinta na da saurin karSar kiSa amma bashi da saurin karSar rama. Sai da ta gama ta tashi ta shiga W aki ta yi wanka ta saka Pyjamas kamar yadda ta saba kullum, ta zauna a kan gadon tana danna wayarta."

"Kiransa ne ya shigo wayarta,ta Wauka kafin ta yi magana ya ce, ""zo."" Abinda ya furta kenan ya kashe wayar ta tashi ta nufi Wakin. Tana buWewa gabanta ya faWi, dan tun ranar da abin nan ya faru bata sake shiga Wakinsa ba dan tsoron ma Wakin take ji. Frame Win da ta ajjiye yana inda ta bar shi har yanzu, ta kalli wanda ta saka ta ga yadda ya yi kyau a Wakin sannan ta kalle shi."

"""˜araso mana"" ya furta ba tare da ya kalle ta ba. Yana lura da ita, ya san a tsorace dashi shiyasa take baya baya. Ta ta ™araso Wakin bayan ta kulle ™ofar. A Warare ta zauna ta ce, ""gani."""

"""Ai na ganki"" ya faWa yana cigaba da lissafin da yake yi. Kamar bazai magana ba sai kuma ya ce, ""me ya canja ki yau?."" Ta kalle shi ta ce, ""me ka gani?."""

"""Yau babu taya ni hira kin yi tafiyarki."" Nayla ta ce, ""na ga kamar ranka a Sace yake ne shiyasa."""

"""Ni haka na ce miki? Haka na ke Sacin rai cikin sau™i daman?"" Ya faWa yana shan ruwan da yake gefensa ba tare da ya kalle ta. Kafin ta yi magana ya ce, ""kawai akwai abinda yake zuciyarki, zo ki faWa min"" ya faWa yana ajjiye wayar hannunsa yana mi™o mata hannu. Gabanta ya faWi sosai ta runtse ido ta buWe, ta mi™a nata hannun a hankali ya ri™eta ya ™araso da ita inda yake ya zaunar da ita a jikinsa ya ce, ""faWa min, me ya canja ki yau?."""

"Nayla ta sunkuyar da kai ta ce, ""babu komai."""

"""Ni fa bana son ™arya Jidda, ki faWa min abinda yake zuciyarki mana"" ya faWa yana cire hular kanta ya zame ribbon Win kanta gashin ya sauka a fuskarsa ya lumshe ido yana sha™ar ™hamshin gashi. Nayla ta yi shiru bata ce komai ba dan tsoronsa take ji shiyasa ta kasa sakewa."

"Hannunsa ta kalla ta ga inda ya Wan ™one da ruwan zafin har wajen ya yi ba™i, ta Wan shafa wajan sai ya bu We ido ya kalle ta kamar zai magana sai ya share ta dan so yake ya ji ta yi magana. A ™irjinsa ta kwanta tana sauraron abinda ta fi ™auna wato bugun zuciyarsa, ta kulle ido dan itama ta ta zuciyar bugawa take yi kamar"

zata fashe saboda tsoro.

"Shirun ta ji ya yi yawa bai ce komai ba, shi kuma daga kwance gashinta da ya yi bai sake yi mata komai ba yana"

"dai ri™e da ita idanunsa suna kulle. Jin shiru bai sake yi mata wani abu ba sai ta saki jikinta, ta saka a ranta babu abinda zai faru ta ce, ""a ina ka samu wannan ciwon? Na san dai babu shi a hannunka."""

"Ba tare da ya buWe ido ba ya ce, ""Ranar mu ta farko, daren mu na farko, lokacin mu na farko. A lokacin da nake ™o™arin na taimaka miki ruwan zafi ya taSa ni. Na manta akwai water heater a banWakin, hankalina ya gushe burina kawai ki dawo daidai. Na ji daWi da na samu tabo, kin ga in dai zan kalle shi zan tuna da wannan dare mai cike da nishaWi da ruWani."""

"Nayla bata ce komai ba ta yi shiru dan bata da amsar da zata bashi, lallai kuwa daren ruWani, daren da ta W auka a kabari zata wayi gari, bata Wauka zata cigaba da rayuwa kamar kowa ba. FaWin irin wahalar da ta sha a hannunsa Sata baki ne, ita kaWai ta san abinda ta ji shiyasa take matu™ar tsoron ranar da za a sake maimaitawa."

"""YaMar bacci zan yi"" ta faWa a rarrabe tana kallonsa. Ya buWe ido ya kalle ta ya ce, ""meye yake baki tsoro ne haka? Muryarki ta yi kama da ta wacce take cikin tsoro, faWa min meye?."" Ta girgiza kai ta ce, ""babu komai, bacci kawai zan je na yi."""

"""A ina?."""

"""Šakina."""

"""A'a, a nan zamu kwana yau."" Ta kalle shi suka haWa ido ya Waga mata gira ya mayar da idonsa ya kulle. Duk da tana cikin tsoro amma girarsa tana burge ta matu™a, gata a cike ma sha Allah kuma gata ba™a sosai."

"BuWe ido Waya ya yi ya kalle ta suka haWa ya ce, ""ki cigaba da kallona ma."" Sai ya bata kunya, ta sunkuyar da kai tana murmushi ya mayar da ido ya rufe ya hanata tashi kuma shi bai motsa ba. A hankali ta ce, ""to zan kwanta a kan gadon."" Sakinta ya yi ta mi™e har da kashe hasken Wakin sannnan ta kwanta a takure saboda tsoro."

"Shi kuwa yana yadda ta bar shi bai motsa ba, baya so ya je inda take ki kaWan, dan in ya je a yanzu tabbas za a samu matsala babba, shiyasa ya zauna har lokacin bai motsa ba kuma bai buWe ido ba. Sai da ya gaji da zaman ya tashi ya je ya kwanta ba tare da ya kai hannunsa inda take ba, dan gaskiya in hakan ya faru akwai matsala, shi kuma baya so ya sake yin abinda zai cutar da ita."

"Ba zato babu tsammani ya ji ta dawo jikinsa ta kwanta a ™irjinsa, ya kulle ido ya buWe yana ji yanayinsa yana canjawa sosai. Abinda ya guda kenan kuma gashi ta kawo kanta wajansa, bazai iya cewa ta tashi ba kuma bazai iya ri™e kansa ba dole ya nemi mafita da kansa. Hannunsa ya kai jikinta ya ri™eta yana shafa bayanta a hankali kamar yadda ya saba mata da tana jinya. A hankali ya fara canja hanya dan gabaWaya ya tattare rigarta daga baya yana shafa fatar bayanta."

"Laushi da tsantsin fatar jikinta ya sake ruWa shi, jikinsa ya fara rawa ya juyo da ita yana kallonta tana kallonsa. Wani kallo yake aika mata dashi mai kashe jiki, ta lumshe ido a hankali ta buWe tana har lokacin kallonta yake yi. Ita kanta Naylan ya kashe mata jiki, shiyasa idanunta yake a lumshe."

"Murya a tausahe Omar ya ce, ""Ki sake bani dama Ashiq, ki sake bani dama a karo na biyu, ba zan cutar dake"

"baaaa!."" Cracking muryarsa take yi, yana magana cikin wani irin yanayi mai wahalar fassawara, lokaci guda ya canja mata ya koma mata Omar na wancan daren da ta sani. Nayla ta girgiza kai ta fara hawaye ta ce, ""A'a YaMar, don Allah ka yi ha™uri, ni dai bana so"" ta faWa tana ™o™arin tashi daga kan gadon zata gudu, ya ri™ota ya dawo da ita jikinsa yana girgiza mata kai alamun a'a. Itama abinda take yi shi yake yi, tana kuka shi kuma baya kukan amma gangar jikinsa ro™onta take yi,"

idanunta suna aika mata da kallon magiya.

"""YaMar don Allah, don Allah kar ka yi min komai!"" Ta faWa hawaye na sakko mata tana kallon idanunsa da suka fara canja kala zuwa jajaye."

"""Jidda kar ki ce a'a..! Nayi al™awari bazan baki wahala ba"" Ya faWa cikin begging voice Winsa da ya samo yana sake kashe mata jiki da kallon da yake jifanta dashi. Zata sake magana ya hanata maganar ta hanyar rufe mata baki da na shi, dan in wani abun bai faru ba a wannan lokacin ji yake zai iya rasa ransa gwara ya nemawa kansa mafita."

"Kuka Nayla take yi sosai tun kafin tafiya ta yi nisa, shi kuma wannan kuka jinsa yake kamar tana zuga shi ne, ya"

"kasa dakatawa daga abinda ya yi niya yana ji tana kukan. Nayla ta gama ba da kai, tana hango kanta a asibiti a kwance tana jiyar kanta cikin raWaWi da azaba mai tsanani."

"Kamar na farko ta sha wahala sosai, sai dai tana hayyaci ta bata suma ba, amma ciwon kai tuni ya rufeta"

"saboda kukan da ta yi ba kaWan bane ba. Shi kuwa a wannan lokaci babu zazzaSi a jikinsa, sai jinsa da yake yi a gajiye sosai."

"Kallon ta ya yi tana ta kuka har lokacin, ya sauke numfashi ya matsa kusa da ita ya jawota jikinsa ya rungume ta"

"tsam-tsam suna jin Wumin fatar junansu. Bata daina kukan ba har lokacin, tana kwance a jikinsa tana hawaye ya kai bakinsa kunnenta ya ce, ""ki bar kukan nan Jidda, kar kan ki ya yi ciwon kin ji?."" Bata daina ba kuma bata kula shi ba, wai kar kanta ya yi ciwo, to ciwon kai na nawa kuma? Tun lokacin da take masa ihun ya ™yaleta bai rarrasheta ba sai yanzu?."

"""Ashiq....! ki daina wannan kukan mana bana so kin ji?. Ki yi ha™uri !"" Numfashi ta ja a hankali ya yi mata kiss"

"a idanunta yana goge mata hawaye. A tausashe ya ce, ""Da zafi ne?."" A hankali ta Waga kai alamun akwai, cikin sanyin jiki ya ce, ""yi ha™uri, ba za a sake mai zafi ba"" ya faWa cike da jin haushi dan shi ya Wauka a iya na farko ake jin zafin, kenan daman har na biyu ma ana ji kenan? Da ya san haka ne ai da bai yi gaggawa ba, yanzu gashi zai jawo mata jinya. Gaskiya ya kamata ya tambaya ya ji iya adadin da ake daina jin zafin nan, bazai juri cutar da Ashiq Win shi ba. Dole ya tambayi Didi dan ya samu mafita. (Fans ku harare shi a madadina don Allah )."

"Tashi ya yi ya saka doguwar riga ya fita, a store ya ajjiye robar da ta yi jinya kwanaki, nan ya shiga ya Wauko ya kawo banWakin ya ajjiye ya kunna switch Win weater heater ya yi komai yadda ya kamata sannan ya dawo. Bai jira ta tashi ba Waukarta ya yi ya kai ta ciki ya saka ta a ruwan. Tana jinsa tana kuma jin zafin ruwan amma saboda kar ta buWe ido su haWa ido dashi ya saka ta rufe ido sai koke-koke da take yi masa. Yana ta rarrashinta har ruwan ya yi sanyi sannan ya kalle ta ya ce, ""zaki iya wanka ko na yi miki?."" Kamar ta kwaWa masa mari haka ta ji, wai zata iya ko ya yi mata, sai ta yi masa banza."

"Fita ya sake sai yi sai kuma ya dawo tunawa da water heater da yayi amfani da ita, ya kunna tap Win ya sake cika mata ruwan wanka. Shower ya kalla sai ya yi tunanin ko ya kunna mata ta yi wankan? Tsaki ya yi ya dawo kusa da ita ya ce, ""zaki karanta niya na yi miki wankan?."""

"""Bana so! Ka ™yale ni zan yi da kaina!"" Ta faWa a fusace cikin masifa. Ya yi ™asa da murya ya ce, ""To Jidda meye na faWan kuma? Allah ya baki ha™uri"" ya faWa yana fita ya barta, sai ya yi murmushin jin daWi ganinta ba kamar ranar farko ba."

"Fita ya yi yana murmushi, wato sai a wannan lokacin ya san asalin wacece mace, wancan daren saboda rashin"

"sabo da tashin hankali bai nutsu yaji abun har ™wa™walwarsa ba. Amma yau ya amince da mace ni'ima ce, ya amince da mace aljannar duniya ce a wajan Wa namiji. Shi kam bai ga laifin mazan da ake ce musu mijin ta ce ba, to ko shi ai zai iya zama kan ta ce saboda shi kaWai ya san ajiyar da Allah ya yi a jikinta."

"Haushin kansa yake ji da ya ajjiyeta tsahon watanni yana kallonta ba tare da ya je inda yaje yanzu ba, da ya san"

"haka abun yake ai da bai yi wannan gangancin ba, da ya tuni ya mayar da ita cikakkiyar matarsa dan wannan"

"ni'imar abar so ce ga ko wanne namiji. Sonta ya ji yana sake ninkuwa a zuciyarsa, kishi da tsantsar shau™inta na sake bin ilahirin jikinsa."

"A banWakin kusa da falo ya yi wanka ya dawo ya tarar har lokacin bata fito ba, ya kunna hasken Wakin ya saka kaya ya ™arasa yana kallon kan gadon gabansa na faWuwa. Ido a rufe ya yaye blanket Win da ya rufe bedsheet Win sannan ya buWe ido, ajiyar zuciya ya yi ganin babu abinda ya tayar masa da hankali a ranar farko. BanWakin ya koma ya tarar da ita a tsaye ta Waura towel tana niyar fitowa waje, ya ri™o hannunta ya ce, ""zo mu je ki kwanta."""

"Nayla ta no™e kafaWa cikin shagwaSa, tana turo baki fuskarta cike da taSara ta ce, ""ni Wakina zan koma."" ""To mu je can Win."""

"""A'a ni kaWai."""

"""Me ki ke cewa haka? Ai ™afarki ™afata aljannata, duk inda ki ka taka nan zan taka nima. Zo mu je"" ya faWa yana ri™o hannunta tana takowa a hankali cikin sangarta da shagwaSa."

"Šaukarta ya yi zuwa Wakinta ya ajjiyeta a tsakiyar Wakin, ya ™arasa ya buWe wajan kayan ta yana kallon kayan. Tsabar yawan kayan ya ma rasa wanne zai Wauka ya bata ta saka, ya buWe wata wardrobe Win ya ga kayan bacci ne a jikin hanger a sa™ale, ya Wauko doguwar riga mai tasho har ™asa tana daga tsaye ya saka mata ya zare towel Win ya ajjiye."

"A kan stool ta zauna tana jawo hand drayer Win da fito da ita daga banWaki. Ya bita da kallo ganin yadda take yin komai kamar mara jini a jikinta ya ce, ""me zaki yi?."" A raunane ta ce, ""zan yi draying kaina, bazan iya bacci dashi a haka ba."" Jonawa ta yi ta kunna tana ta fara busar da kan amma ta kasa. ˜arasowa ya yi ya karSa duk da bai san ya ake amfani da ita ba amma dai ya san busar da kai take yi. A hankali ya busar mata da kan nata, ya Wauki ribbon a kan madubin ta ya Waure mata kan. Zagayowa ya yi ya tsuguna a gabanta cikin rarrashi ya ce, ""Sai me?."""

"Nayla ta sunkuyar da kai ™asa cikin rauni ta ce, ""kaina."" Maganinta na ranar farko ya Wauko ya bata ta sha, shima ya sha na ciwon kai sannan ya sake cewa, ""sai me Ashiq? Me ki ke so kuma bayan wannan?."""

"Nayla a shagwaSe ta ce, ""bacci zan yi."" Ya Wago ta ya ri™e ta har kan gadon ta kwanta a jikinsa ya ce, ""to ki yi bacci."" A hankali ta rufe idanunta dan bacci take

Please Login or Register in order to submit comment