ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wannan shiga tara a ciki jikinki su ke so Narma. Kuma suma kamar Ashraf ne, da zarar sun samu jikinki zaki fita daga ransu tunda daman ba soyayyar gaskiya suke yi miki ba. Shi kan shi Faruk Win da kika haukace a kansa baki da tabbacin son ki yake yi, maybe shima irin Ashraf ne jikin ki yake so, da ya mallakeki """

"""Hold on Safna!"" Narma ta katse ta, suka haWa ido Narma ta ce, ""Faruk yana sona, Faruk ni yake so ba body structure Wina ba."" Safna ta ce, ""ya aka yi kika sani? Shi Ashraf Win kin yi tunanin ba son ki yake yi ba?."""

"Narma ta yi shiru bata amsa ba Safna ta ce, ""Baki yi tunanin haka ba saboda baza ki fahimta ba, yana yin duk"

"abinda yake yi ne dan ganin ya mallakeki ya samu jikinki daga nan kuma ya tsallake ki tunda amfaninki ya ™are a wajansa. Narma let me give you example, ki Wauki alawa ki cire ta daga jikin ledarta kin ajjiye, kin Wauko wacce take a rufe a jikin ledarta ki ajjiye a kusa da ita. A cikin wacce aka buWe da wacce take rufe wacce ce flys zasu fi zuwa kusa da ita?."""

"Narma ta yi shiru bata amsa ba Safta ta ce, ""ki bani amsa mana."" Narma ta ce, ""the opened one."""

"""That's the real example of you. Wannan wacce take a buWe Win kece, wannan flys Win da suka mamaye kuma mazan da suke yi miki caa, ko yaushe suna cewa suna sonki bayan ba so bane kin kasance a buWe ne shiyasa suke zagaye dake. And the closed one is Ikram, yes ikram wacce Ashraf zai aura yanzu. Yarinyar ko a social media ko yaushe jikinta a rufe yake, bata taSa buWe wani Sangare na jikinta balle wani ya gani yayi sha'awa har ya nemeta. Wannan shine dalilin da ya saka Ashraf yake matu™ar sonta saboda Allah ba saboda jikinta ba."""

"Narma ta ce, ""yanzu so ki ke na koma saka hijjab kenan? Kuma meya amfanin halittar da Allah ya yi min in ban"

"yi kwaliyya dashi ba?."""

"""Noo ni ban ce haka ba, amma kalle ni don Allah"" ta faWa tana tashi tana juyawa a gabanta ta ce, ""kin ga wani"

"Sangare na jikina a buWe?."""

"Narma ya Wauke kai ta ce, ""to ke abayar ma in zaki saka sai kin bawa wannan shegen tailor nan naki ya yi shaping Winta sannan zaki saka, a ganinki shine daidai kuma shine za a kalle ki ace ana so, kuma shine zaki fito a Barr Narma ΄ar Sentor Sagir. You fail Narma, this is your failure, wallahi kin faWi indai wannan ne tunaninki. Abu mai arha a ko yaushe ya fi customers, abinda ya kasance mai tsada sai wanda ya san mahimmacin sa ne yake zuwa inda yake. Amfanin surar da Allah ya yi miki ki yiwa mijinki ado a gidansa, ki yi masa kwalliya ta W auki hankalinsa Allah ya rubuta miki lada. Amma in ki ka buWe wani waje har wani ya gani ba, ko wani ne ya ji wani abu ransa sai Allah ya kama ki, in ya ce Allah ya isa wallahi sai ta kama ki. Maybe ha™™in mazan da ki ka W auka ne ma ya saka komai ya canja miki."""

"Narma ta ce, ""ni ban kira ki ki yi min wannan maganar ba, na kira ki saboda Faruk, ina so na san inda yake da"

"kuma me yake yi yanzu."" Safna ta ce, ""gaskiya dai na faWa miki, in kin ga zaki gyara fine, if not zaki ta shan wahala a wajan maza. Saboda babu namijin da zai miki son gaskiya sai dai saboda jikinki."" Ta koma ta zauna Narma ta ce, ""ni fa ba buWe jiki nake yi ba."""

"""Meye marabar kayan da ki ke sakawa da tsirara Win Narma?."" Narma ta Wan Wauke kai bata ce komai ba, Safna ta kalle ta ta ce, ""me ki ke so na yi miki?."""

"""Ina so ki yi min bincike akansa, a inda yake zaune da komai da komai nasa."""

"""Zan yi ™o™ari in sha Allah, duk abinda na gani zan sanar dake. Amma ina so ki kwantar da hankalinki, sannan ki daina wannan dress Win dan ko a yanzu kin ga disadvantages Winsa."""

"Narma ta yi ajiyar zuciya tana kallon Safna ta ce, ""zan daina."""

"""Better, shi kansa Faruk Win in ya ganki da shiga mai kyau ta musulunci zaki fi burge shi."" Jin ta sako maganar masoyin ta sai ta yi murmushi ta ce, ""da shigar kafirai nake yi?."""

"""Har gwara ta kafirai ma akan wacce ki ke yi, na sha faWa miki bakya ji, saboda su Nasreen suna zugaki suna ce miki mai figure eight kanki yana fashewa saboda ke ga mai shape ko?. Yanzu gashi kin jawowa kan ki bala'i, ni nayi mamaki ma da har ki ka yi aure ba a yi disvirgin Winki ba. Dan yadda maza suke haukacewa a kan ki tsaf wani zai yi raping Winki wallahi. Allah ya sa Tiger Win ma bai manta dake ba."" Narma ta ce, ""Allah yasa yana lafiya zaki ce, dan na san Faruk Wina har yanzu yana sona."" Safna bata amsa mata ba ta ciro sim card Win ta mi ™a mata ta ce, ""Sabo ne, bani nayi register ba sister na ce. Zaki iya amfani dashi."""

"Narma ta karSa tana murmushi ta ce, ""Thank you my friend."" ""Amma wanne amfani zaki yi dashi?."""

"""Zan kira Faruk dashi, tunda nayi aure ya yi blocking number ta. Zan kira shi ko na yi masa message."""

"Safna ta taSe baki tana mamakin ko ina class Win Narma ya je oho, gabaWaya ta haukace akan wannan Faruk W in kamar shine autan maza na duk duniya. Komai Faruk, motsi kaWan Faruk, mafarki Faruk, tunani Faruk Duk ta rasa nutsuwarta ta dalilin shi, tunda ta fara sonsa har kawo yanzu bata sake samun sukuni ba."

"Safna ta ce, ""gabaWaya kin koma wata mara aji akan wannan Faruk Win."" ""I love him so much, in ban aure shi ba ji nake zan iya rasa raina Safna."""

"""In kuma ya yi aure fa? Ya zaka yi?."" Narma ta yi shiru tana kallon Safna alamun tunani kafin ta girgiza kai ta ce, ""in sha Allah ma bai yi aure ba, In ma ya yi auren na san yana sona, zai iya sakinta ya aure ni"" ta faWa cikin ™ arfin guiwa tana kawar da fuska gefe."

"Safna da mamaki take kallon ta kafin ta ce, ""oh really?."""

"""Yes, in ma bai saketa ba zai aure ni naje a matsayin matarsa ta biyu, amma matayina da nata a wajansa da banbanci. Yana sona sosai, yana sona fiye da wacce yake aure, zai bani mahimmaci fiye da ita. In ma ya yi auren kenan, dan na san bai yi auren ba.."" Safna ta taSe baki bata ce komai ba tana girgiza kai.KRB3P080"

Nana haleema.

"Kamar wasa Omar har ya cinye kwanakin da zai yi, ranar da ya faWawa Nayla zai dawo washe gari gigicewa tayi saboda murna. Daman ta dawo Kano tun bayan biki da sati Waya ta dawo gida Mama ta zauna. Mama Sa'adatu ta saka aka yi mata ™unshi ta je gyaran kai aka yi mata sabon gyaran jiki, ga magani mai kyau da Mama ta dinga bata."

"Ranar da zai dawo ta koma gida da masu aikin, aka gyara gidan tsaf ya yi kyau ta zauna ta yi abinci mai daWi ba mai yawa ba ta ajjiye. Ta shirya tsaf dan ta san ita zai kira ta je ta Wauko shi an airport kamar yadda suka yi. Tun tana jiran wayarsa har ta gaji a lokacin azhar ma ta wuce, ta shirya cikin doguwar riga irin shigar da yake so ya ga tayi irinta."

"Tana zaune ta ji an buWe gate, sai ta mi™e ta buWe window tana kallonsa yana magana da yaransa, zuba masa ido ta yi ganin sa cikin shigar da taSa gani ya yi ba. Suit ce a jikinsa blue colour mai duhu, maSallan gabanta a buWe ana ganin farar shit Win da take ciki. Gashin kansa ya sake yin ba™i sannan ya sake yawa, haka gashin fuskarsa ya kwanta luf kamar jikin mage. A bayyane ta ce, ""YaMar yana da matu™ar kyau."" Nufo falon ta ga ya yi, sai ta Suya a bayan labule tana murmushi zuciyarta na bugawa cike da kewa."

"Sallamarsa ta ji cikin murya mai taushi, ta yi shiru bata amsa ba tana murmushi cikin kewar ganinsa. A"

"hankali ya ce, ""Ashiq! kina ina?."" Ajjiye jakar hannunsa ya yi, ya shiga ciki ya duba ko ina amma bai ganta ba ya dawo falo ya ce, ""Jidda kina ina?"" Ya faWa yana Waukar waya yana kiranta. ˜arar wayarta ya ji da take hannunta, ta runtse ido bata so wayar tayi ™ara ba, a hankali ta ga ya tako yana zuwa inda yaji sautin wayar. A tsaye ya ganta ba tare da ya yaye labulen ba, dan wajan da take tsaye ya nuna masa akwai mutum a wajan."

"Murmushi ya yi ya buWe labulen suka haWa ido, dariya tayi mai sauti ta rungume shi ya Wagata cak yana juyawa da ita a cikin falon cikin tsananin kewarta. Murmushi yake yi ya ce, ""Jiddana! na ji kin ™ara nauyi"" ya fa Wa yana sauke ta yana kallon ta ya ce, ""uhum ko kewata ma baki yi ba, kiSa ki ka yi ki ka sake yin kyau"" ya faWa yana shafa fuskarta yana murmushi."

"Murmushin take yi tana kallon sa ta kasa magana saboda farin cikin ganinsa, ganin ta™i magana sai yayi pecking Winta a a goshi. Nayla ta shafa fuskarsa ta ce, ""Ka yi kyau Rouhii, kayan nan sun maka kyau sosai, kamar bature."" Dan taSe baki ya yi kaWan yana kallon ta ya ce, ""Duk na rame saboda rashin ki ki ce na yi kyau?."" ˜are masa ta shiga yi ta ga ya Wan rame idanunsa sun sake fitowa waje ta ce, ""Allah sarki Rouhii, ka rame kaWan."""

"""Hmm na faWa miki ina kewar ki sosai Jidda."" Kiran sallah suka ji ana yi, ya kalli agogo ya ga ™arfe huWu tayi ya"

"kalle ta ya ce, ""Na biya na gaisa da Didi kafin nazo nan shiyasa na jima. Bazan sake fita ko ina ba shiyasa na je"

"tun kafin na zo nan, zan zauna na fanshe adadin kewarki da nayi."" Murmushi tayi ya shafa gashin kanta ta ce, ""Muje ka yi wanka, ka yi sallah akwai abinci yana nan yana jira ka, na san ka gaji da yawa ko?."""

"""Da gajiya, amma da na ganki duk ta gudu. Ban Wauka da gaske ana jin haka ba sai a kanki."" Dariya ta yi kaWan ta ce, ""Wan sunkuyo da kanka."" Bai musa ba ya Wan sakko da kansa ™asa ta yi masa kiss a goshi ta ce, ""ka yi min tsaho da yawa."" Tare suka shiga Wakin ya kalle ta ya ce, ""Mu je tare."" Ta ce, ""ni ai na yi wanka, baka ga kwalliyar da na yi ba?."""

"""Na gani mana, taya ni zaki yi."" ""A'a dai, ka je ka yi ina jiran ka."" ""Na fasa."""

"Nayla ta kalle shi ta ce, ""Allah ka cika rigima Rouhii, na yi maka kwalliya ko gani baka yi ba ka ce sai na sake yin"

"wanka?."" Kallon ta yake yi bayan ya ajjiye wayarsa, ya tako inda take tsaye, bai tsaya wani tunani ba ya fara kissing Winta cikin kewa da tsananin ™aunarta. Sun jima a haka ba tare da ya dakata ba, yana jin shau™in son kasancewa da ita yana ninkuwa a zuciyarsa da gangar jikinsa. Da yunwarta ya dawo nigeria, ji yake in bai same ta ba kamar zai iya sheWewa. A hankali ya dakata yana jan numfashi da™yar, ya ri™e fuskarta yana kallon idonta ya ce, ""Na gani Jidda, ina so ki taya ni ne kawai."""

"Kallon idanunta yake yi dan kar ma ta ce masa kunya take ji su yi faWa. Nayla ganin yadda yake yawo da idanunsa a cikin nata, ta langwaSe fuska tana kallon idanunsa. Kiss ya sake yi mata a kumatu ya ce, ""mu je, ko zaki cire min kayan a nan?."" Ta turo baki gaba tana kallon idonsa kamar yadda yake kallon ta, ta saka hannu ta zame masa rigar sama, kallon fuskarta yake yi ita kuma tana kallon rigarsa tare da fara Salle maSallan gaban rigarsa."

"Ya tsayar da idonsa a kanta itama shi take kallo, sai iyayi take yi wajan cire rigar, Omar ya Wan yi tsaki kaWan kafin ta ankara ya Wauketa cak zuwa banWakin. Sai da suka shiga ya dire ta, ta bishi da kallon shagwaSa ta rutse ido lokacin da ta ji saukar ruwa a jikinta."

"Saurin ri™e shi tayi ta ce, ""YaMar sanyi!."" Sai a lokacin ya zare Wankwalin kanta tare da cire ribbon Winta bai ce komai ba. A hankali ruwan zafi ya fara sauka a kansu ba tare da sun cire kayan jikinsu ba. Jin shiru bai motsa ba ya saka ta kalle shi taga ya zuba mata idanu kamar bai taSa ganinta ba, kallon da yake mata sai ya bata kunya ta juya masa baya. A lokacin ya fara zuge zip Win rigarta zuwa ™asa a hankali kamar baya so ya buWe, gashin kanta ya ji™e yana zubar ruwa ya tattare gashin ya kissing wuyanta a hankali. Ruwa ya ji™a su gabaWaya, Nayla ta ce, ""ni fa ba wanka zan yi ba"" ta faWa ba tare da ta juyo ba. Bai ce mata komai ba ya cigaba da abinda yake yi cikin tsananin soyayya da kewarta. Da™yar aka samu aka yi wankan aka fito."

"Tare suka shirya, bayan sun idar da sallah ya hanata saka kaya ya ce ta zauna da bathrobe wacce tsahon ta"

"gabaWaya bai kai cinya ba, kuma ™irjinta a buWe yake ga igiyar jiki da ka ja zata ware."

"Babu yadda zata yi haka ta biye masa suka ci abinci, shi dai kallon ta kawai yake yi ta gama rikita shi tun a banW aki. Yadda jikinta ya sake yin kyau ta ™ara yin haske da laushin fata ya hana shi magana, ya yi shiru dan shi kaW ai ya san abinda yake ji a tare da ita."

Suna gama cin abincin ya kalle ta da idanunsa da suka fara lumshewa kamar mai jin bacci amma bai ce komai

"ba. Kallon da yake yi mata ita kuma a matsananciyar kunyarsa yake gefata, wani irin kallo ne da ya saba yi mata musamman a irin wannan yanayi da yake ciki, idanusa ko rawa basa yi sai su tsaya ™yam a kanta."

"Tashi tsaye tayi ta ri™o hannunsa ta ce, ""na san ka gaji da yawa, mu je na yi maka massage ka yi bacci."" Bai musa ba ya tashi ya bi bayanta har lokacin ya kasa furta komai sai kallo."

"Sai da ya zauna a gefen gadon sannan ta saki hannunsa, zata juya ya jawota ta zauna a jikinsa, ya bita da"

"shu'umin kallo yana kai hancinsa wuyanta da ™irjinta. Murya a can ™asa ya ce, ""ba ki yi kewata ba ne?."" Ta kalli cikin idanunsa tana karanto abinda yake ciki da abinda yake muradi, ta ce, ""na yi mana Rouhii."""

"""Kewa kala-kala ce, wacce daga ciki? Ta rashin ganina?."""

"""ba ita kaWai ba, ko wacce ma nayi."" Wuyanta yake shafawa a hankali yana kallon idanunta ya ce, ""Har da wannan?"" Ya faWa yana nuna mata gadon da suke kai idanunsa yana kanta. Kallon inda ya nuna tayi ta sake kallonsa ya ce, ""uhum!."" Nayla ta Wan kulle ido tana mamakin rashin kunyarsa, baya jin kunyar faWa mata magana kamar ba shi ba, kuma in ta nuna ta ji kunya ya nuna yaji haushi. BuWe ido tayi a hankali ta ce, ""Har dashi."""

"""Amma ban ga kina nunawa ba, na kasa furta komai saboda kewarki da nake ji raina, amma ke. "" da sauri ta"

dakatar dashi ta hana shi cewa komai.

"Daman mai neman kuka ne aka jefe shi da kashin awaki, kafin wani lokaci sun manta a wacce duniyar"

"su ke dashi har ita. Aljanun ko wannen su ya tashi, aljanun soyayya da ™aunar junansu. Soyayya suke gwadawa juna kamar su kaWai ne a duniya. Tabbas sun yi kewar junansu, kowa ya fahimci Wan uwansa ya yi tsananin kewarsa, hakan ya ™ara musu ™aunar juna da jin shau™in junan su."

"Sallar magriba ce ta saka suka tashi, bayan sun idar da sallah tana zaune a jikinsa ya kalli fuskarta kafin ya"

"ri™e hannunta yana kallon zannen henna da aka yi mata, ™ananun zane ne yayi maroon ya yi kyau sosai a hannunta, ya yi kissing Win hannunta, ta kalle shi ya Waga mata gira sai ta yi dariya ta rufe fuska shima ya yi dariya ya ce, ""babu inda zan sake zuwa na bar ki, ™afata kafarki in ba haka ba a fasa zuwa."" Murmushi ta yi ta gyara kwanciya a jikinsa ta ce, ""da™yar nake iya bacci da baka nan."""

"""Na ga alama, yadda na tayar da aljanun ki ya bani mamaki. Nace ashe da gaske Jidda tayi kewata, ri™e ni kika yi fa, jikin ki yana rawa kina cewa. "" saurin rufe masa baki tayi tana yi masa kallon meye haka don Allah."

"Murmushi ya yi yana lumshe ido tare da sake ri™eta, ya gaji bacci yake da bu™atar yi amma baya son yin baccin dan gani yake in ya yi bacci kamar Nayla zata gudu, shi kuma bai shiryawa hakan ba."

"A haka suka yi sallar i'sha, bayan sun ta kalle shi ta ce, ""Ni yunwa nake ji."" Ya kalle ta da idanunsa da suke"

"lumshewa saboda gajiya da bacci ya ce, ""me zaki ci?."" Nayla ta ce, ""tea zan sha."" Rufe ido ya yi ya buWe ya ce, ""mu je na baki."" Mi™ewa suka yi a tare, sai ta kalle shi ta ce, ""Bacci ka ke ji, ka kwanta zan sha da kaina."""

"""Gani nake in kika fita kamar baza ki dawo ba, bana so ki yi nisa dani ko kaWan, Mu je."""

"""Me zai hana ni dawowa Rouhii?."" Ya rungumeta yana sake jan numfashi mai tsaho ya ce, ""ni dai haka nake ji kamar zaki gudu."" Dariya tayi ta Wago daga jikinsa ta ri™e hannunsa tana kallonsa, ganin ya shagwaSe fuska kamar yadda take yi masa ta ce, ""Rouhi babu inda zan je, zaman kabari ne kawai zai raba mu na Wan lokaci, da zarar an tashi duniya zamu sake haWewa a aljanna."""

"Hannunta ya kai bakinsa ya yi kissing ya ce, ""Jiddaaaanaaaa!"" Bata amsa ba sai murmushi da ta yi ta shafa"

"fuskarsa ta ce, ""Ka kwanta Rouhi, a gajiye ka ke. Yanzu nan zan dawo."" Hannunta ya ri™e bai ce komai ba suka fita, ya Waga ta cak ya Wora akan kitchen island ya dafa mata tea ya juye a mug ya mi™a mata. KarSa ta yi ta kai bakinta tayi sipping a hankali, zafi taji sosai ba shiri ta zubar, da sauri ya ce, ""Daman ai bai yi sanyi ba, meyasa zaki sha? Kina jin zafi?."" Ya faWa a ruWe yana kallonta ita kuma ta buWe baki tana kwaSe fuska zata yi kuka."

"Bai tsaya wani tunani ba ya haWe bakinsa da nata yana kissing Winta a hankali wai dan ta samu taji daWin bakinta. Ri™e kanta ya yi gam yana samar mata da sassaucin zafin da take ji akan harshenta. Ganin abin nasa zai wuce gona da iri sai ta janye jikinta a hankali ta Wauki tea Win zata sha ya ce, ""kar ki kuma sha, ki jira ya yi sanyi."""

"""Ya yi ai"" ta faWa kamar zata yi kuka sai narke masa take yi shi kuma hakan ne yake sake ruWa shi."

"Yana tsaye yana gadinta har ta shanye tea Win, ya Wauko ta cak zuwa Waki ya kwantar da ita. Nayla ta mi™e zaune ta ce, ""ka kwanta na yi maka tausa, ka gaji."" Kai ya girgiza kai ya ce, ""Uhum uhum, bar ni na yi baccin basai kin yi ba, kina kawo hannunki jikina shikenan baccin zai gudu."" Dariya tayi ya kwanta itama ta kwanta a jikinsa cikin lokaci kaWan bacci ya Wauke su.KRB3P081"

Nana haleema.

"Washe gari da safe ya rigata tashi, kafin ta tashi ya dafa mata abinci yana zaune a falo yana amsa waya da"

"sababbin abokan da ya yi a ™asar China wanda suke kamarsa matasa kuma hausawa. A lokacin ta fito, ta yi wanka amma bata saka kaya ba sai bathrobe, ta Waure gashin kanta a tsikiyar kanta ya mi™e sai ta yi kyau sosai kamar dan ado tayi hakan. Hannu ya mi™a mata ta saka nata a cikin nasa ta zauna a jikinsa yana cigaba da magana a waya, ba jimawa ya katse kiran ya zuba mata ido bai ce komai ba."

"""YaMar yunwa nake ji"" ta faWa tana kwantar da kanta a ™irjinsa. Yana shafa bayata a hankali ya ce, ""Bakya son cin abinci da yawa dole ki dinga jin yunwa, na yi miki girki, na Wauko miki?."" A hankali yake magana ta sake ri™ e shi ta ce, ""ka Wauko, amma bana so na bar jikinka."""

"""Yadda ki ka ce sarauniya"" ya faWa yana mi™ewa da ita a jikinsa, sauka tayi daga jikinsa ta ce, ""ka je ka dawo."" ""An gama"" ya faWa cikin girmamawa na mai gida da yaronsa, ta yi dariya shima murmushi ya yi ya wuce. Bai jima ba ya kawo mata duk abinda ya dafa mata ya ajjiye ya ce, ""enjoy your meal."""

"Ta kalle shi sai ya kashe mata ido Waya tare da Waga mata gira, kafin ta yi magana ya Wauki abincin ya fara bata a baki. Ta ce, ""kai baka ci ba."""

"""In kika ci mana shikenan."""

"""A'a, ka ci."""

"""na sha tea kafin ki tashi."""

"""Ka ci wannan ma"" ta faWa tana Wiba ta kai bakins. Ba yadda ya iya haka suka ci tare ta ce, ""Ka iya girki sosai Rouhii, har ka so ka fi ni. Amma fa baka fini Win ba, ko ka fini?"" Ta faWa tana zuba masa ido."

"Ya yi dariya kaWan ya ce, ""kin yi tambaya kin bawa kanki amsa, to ina ruwana a ciki?."" Ta ce, ""ai kai zaka faWa."" ""Babu abinda na iya in dai kina wajan."""

"""Kar ka yi min daWin baki."" Dariya ta ba shi ya ce, ""ni na isa? Waye Omar da zai miki daWin baki?."""

"""The Tiger mana."" Murmushi ya yi sosai mai nuni da tsantsar farin cikin da yake ciki, ya kalle ta kawai sai ya tuna lokacin da take yin tsuru-tsuru in ya ritsa ta a gidan Didi."

"Dariya ta ga ya yi kuma bai daina kallon ta ba sannan bai yi magana ba, ta ce, ""dariya ka ke yi min?."" A shagwa"

"Se tayi maganar dan ta kashe masa jiki, ya jawota ta dawo jikinsa ya yi mata kiss a wuyanta ya ce, ""na yi kewar yadda idanunki suke yi in kika ganni a gidan Didi, idanun suna fitowa waje sannan ruwa ya taru a ciki, wannan gashi ya dinga motsawa kamar wacce wani abu ya faWa mata a ido"" ya faWa yana shafa idanun nata. Dariya tayi sosai ta shafa fuskarsa ta ce, ""Nima na yi kewar Tiger, duk da tsoro yake bani amma na yi kewar fuskarsa. Rabona dashi tun ranar da naji ciwo"" ta faWa tana shafa tabon da ya rage a hannunta."

"Murmushi ya sake yi yana kallon hannunta bai ce komai ba, ta ce, ""ina ta jira ka bani labari baka ce komai ba."""

"""Yanzu ba lokacin bada labari ba ne, lokacin fanshe kawarki da na yi."" Ta wara idanu ta ce, ""Sau nawa ake"

"fanshe kewar?."" Shima ya buWe ido kamar yadda tayi ya ce, ""sau babu adadi."" Ta kawar da kai gefe ta ce,

Please Login or Register in order to submit comment