ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mai ™afar nan Ina matu™ar sonta, saboda ™afar nan zan siyi taklamin nan wallahi._ abinda ya gani kenan a rubuce, ya sake yin scrolling yana ganin irin su babu adadi. Cike da bugawar zuciya ya rufe ido ya buWe yana ji kamar ya je ya kwashe ta da mari."

"Numfashi ya sauke ya tako ya ™araso falon ya kalli Nayla ya ce,  ba na hana ki shiga lamarina in ba ni na saka ki ba? Ba na ce ki daina yi min shishshigi akan abinda ya shafe ni ba!?. Da murya mai amo yake magana cikin tsananin Sacin rai. Didi ta ce,  Omar Lafiya? Me ya faru kuma?. "

"Ya nuna Nayla da yatsa ya ce,  duk ke kika jawo min, ke kika jawo yarinya ™arama kamar wannan ta raina ni har na ce ga abinda za ayi ta tsallake ta ta™i yi. Didi ta ce,  me ta yi ne Omar?. "

" Na faWa mata babu ruwanta da shiga rayuwata, na faWa mata babu ruwanta da shiga abinda ya shafe ni meyasa take yi!?. "

"Ya ruWa Didi hakan ya saka ta ce,  ka faWa min abinda tayi maka Win mana. Ya haska mata fuskar wayarsa ya"

"ce,  ni na saka ta wannan aikin? Na saka ta na ce ta dinga yi min tallan kaya da jikinta!?. Ya juyo ga Nayla a fusace ya ce,  Na saka ki!?. Nayla ta firgita sosai ta yi shiru bata ce komai ba."

"Didi ta ce,  Haba Omar; kai fa mijinta ne tana yi dan taimakawa kasuwancin ka. Meye aibu dan ta yi maka"

"talla?. ˜asa ya yi da muryar sa amma a kausashe take ya ce,  to na ce ina so ne? Ko na ce mata Ina bu™atar ta aikata hakan?. Didi ta ce,  Dan ta yi hakan ai ba wani abun ba ne ba Omar, taimako ne& & . Tray Win da Didi take shan kankana ya cillar a ™asa ya rabe gida biyu ya ce,  To bana so! Bana so, na sake maimaita!. Kar a sake aikata abu ba tare da na sani ba, kar a sake shiga lamarina ba tare da na ce a shiga ba& . Ya juya ga Nayla ya ce,  Kar ki sake aikata wannan kuskuren, ina ja miki kunne a karo na ™arshe kenan, ki tsaya a iya matsayinki! Ya faWa idanunsa a waje har ja idanun ya yi."

"Didi ta ce,  to ka yi ha™uri mana, amma dan an yi posting ai ba wani abun ba ne. "

" A ganin ki kenan, amma a wajena wani abun ne, wani abu ne a wajena Didi. Na ce bana so a daina! Ya faW a hannunsa har rawa ya yake yi yana danna wayar yana kiram Bashir."

"Bashir yana Wauka ya ce,  duk page Win da ka san ka yi posting wannan video da ake Wauka ba tare da na"

"sani ba a goge, a goge yanzu babu Sata lokaci! Ya faWa yana sauke wayar a fusace tare da lumshe idanunsa cikin Sacin rai. Kai ya dafe yana yamutsa gashin kansa kafin ya shafa gashin fuskarsa yana furzar da iska mai zafi. Ya rasa abinda yake mu™ur™usar zuciyarsa har ya canja shi haka, zafi yake ji yana tasowa daga zuciyarsa yana ratsowa har fatar jikinsa."

"Didi karantar yanayinsa take yi sai ta yi murmushi, zata iya rantsuwa babu kaffara Omar kishin Nayla yake yi,"

"kishi kuma ba Wan Wan ba. A hankali ta ce,  Omar dan dai ka nace ne, amma meye laifi dan ta yi video ko hoto ta Wora? A ganina ai ba wani abun bane. Mata nawa ne suke yin hakan akwai abinda ya same su ne?."

Kuma ta yi ne saboda a samu followers da masu siya kuma an samu.

Kallon Didi yake yi kawai ya ma rasa abinda zai ce mata jin abinda take cewa. Wai ta yi ne dan a samu masu

"siya, haka yace mata hana da bu™atar masu siya ne ta wannan hanyar?. Ido kawai ya zuba mata yana kallo kafin ya girgiza kai ya sauke ajiyar zuciya, ya sake kallon Didi yana cize baki ya ce, ke ki ke zugata kenan ko? Ke ki ka saka take yin abinda ban sakata ba ko?. To na rantse da Allah na sake ganin makamanin hakan ke da ita baza ku kwana lafiya ba!. Zata iya kasuwanci da abinda mu ke yi ta siyar bai dame ni ba, amma wannan bana so!. In kuma aka sake& &  sai ya girgiza kai alamun ku guji abinda zai faru ba tare da ya ce komai ba, ya kalli Nayla da tayi tsuru-tsuru ya ce,  gargaWi na ™arshe! ya juya ya fita daga gidan gabaWaya."

Alhaji Omar kenan KRB3P018

Arewabook@nanahaleema11.

"Nayla tana tsaye tana hawaye, Didi ta ™araso kusa da ita ta rungume ta tana tapping bayanta alamun rarrashi. Nayla cikin kuka ta ce,  Didi yanzu meye laifin a nan? Ni da zuciya Waya na yi ba da wani abun ba. Amma naga ba yaso na dinga shiga lamarinsa, zan daina in sha Allah. Didi ta ce,  ki bar kuka, ki yi ha™uri. "

"Nayla ta Wago daga jikin Didi ta ce,  yanzu ba dan kina nan ba da ban san ya zan yi ba, nayi shiru ya ce nayi"

"masa banza, na yi kuka ya ce dukana ya yi da nake masa kuka. Kuma ni naga haka masu siyar da irin wannan kayan suke yi, sai na ce nima bara na yi saboda na taimaka ba dan wani abun ba. Didi ni aurena dashi bana W aukarsa matsayin aure wallahi, Ina yi masa komai ne saboda yana matsayin ™aninki, zan iya yin komai dan ganin cigaban rayuwarsa. Didi shi na lura baya son haka, kawai baya sona shiyasa baya so na shiga lamarinsa. "

"Didi ta yi murmushi ta goge mata hawaye ta zaunar da ita akan kujera ta ce,  Ba haka bane ba Nayla. Tun"

"farko na san ke kike yin wannan hotunan, Bashir ya faWa min da na tambaye shi, sai ya ce min kar na faWawa Boss kin ce bakya so ki sani. Ina sane na tayar da maganar har ki ka furta da kan ki, Ina so na ga reaction Win Omar. Tun farko ni na bashi wannan shawarar tun kafin auren ku, sai yake cemin ina za a samu macen da za a dinga hoto da ™afarta? Sai na ce masa gani ba sai nayi ba. Nayla hararata ya yi ya ce bazan yi ba, kin san meyasa ya ce baza a yi ba?. "

"Nayla ta girgiza kai alamun a a Didi ta ce,  Saboda Yayarsa ce ni yana kishin hakan a kaina. Ko da Omar yana"

"da ™anwa na tabbatar bazai bari ta aikata hakan ba, dan shi mutum ne da baya so a raSi abinda yake so. Nayla in muka fita dashi wani ya tanka ni har mu dawo ransa a Sace yake, in na yi masa magana sai ya ce ban san me yake ji bane. "

"Nayla ta ce,  to laifi ne ni dan na yi kenan?. Didi ta ce,  ni fa Yayarsa ce Nayla, ya nuna baya so nayi saboda"

"yana kishina. Ke kuma matarsa ce, me yanayin Omar ya nuna miki a yanzu don Allah?. Nayla ta ce,  ba yaso na shiga lamarinsa shine kawai. "

"Didi tayi dariya tana mamakin autancin da yake damun Nayla har da ta kasa ganin kishi a idanun Omar ta ce,"

" Nayla ba wannan ne a ran Omar ba, wallahi Omar kishinki ya ke yi, kishinki yake kishi mai tsanani ma kuwa!. Ki duba yadda ya fasa tray Win nan ta faWa tana nuna mata yadda tray Win ya tsage har gida biyar."

"Damm ™irjin Nayla ya buga ta kalli Didi ta ce,  Didi Kishi fa ki ka ce?. Didi ta yi murmushi ta ce,  Šazu maganar samarinki ake yi ya nuna baya son ji, yanzu hotunan ™afarki ake Worawa ana talla da su ya hargitse har da fasa tray, Nayla in ba kishi ba meye?. "

 Tsana ce mana Didi! Ta faWa kai tsaye dan ita bata yarda kishi ba ne ba.

"Didi ta yi dariya sosai tana girgiza kai ta ce,  ashe kema irin sa ce, taurin kai gare ku. Yanzu baki yarda Omar"

"kishinki yake yi ba?. Nayla ta ce,  wallahi ko kaWan ban ji hakan a zuciyata ba. "

" Shikenan Nayla, zan tabbatar miki nan da lokaci kaWan. Amma daman Wora hotunan ™afarki ana talla dasu bai kamace ki ba, ke ai matar aure ce, ko ya wani yaga gani ya yabi ™afarki za a rubuta miki zunubi.  Amma Didi da akace mace dukkanta al aura ce an ce banda fuska da tafukanta. Kinga babu ™afata a cikin al aura ko?. "

 In ji? Wasu malaman sun ce hatta muryarki ma al aura ce. Ke fa ki ka ce min akwai wanda ya ce a bashi

"number ki saboda ™afarki ta yi masa, hakan ba zunubi ba ne ba kasancewar ki ta matar aure?. Nayla tayi shiru bata ce komai ba."

"Didi ta ce,  Ko bai hana ba daman ina da niyar yi miki magana, ina sane ban yi maganar ba so nake ya"

"magantu kamar yanzu kuma ya yi magana. Abu Waya nake so ki sani, babu wanda ya zauna da Omar ya san halin Omar kamar ni, zaki fi ni sanin halayensa amma ba yanzu ba sai nan gaba, kafin ki zo karatun nake Wora ki a kai yadda kafin ya riske ki kin haddace. Nayla inda Omar bai damu dake ba hankalin sa bazai tashi haka ba, sai ya ji abu a cikin zuciyarsa yake hargitsewa haka, abinda bai kai ya kawo ba baya damunsa har kiga fushinsa kamar wannan. Amma da zarar abin ya ratsa zuciyarsa nan take zai bayyana akan fuskarsa, baya taSa tayar da hankali akan abinda bai shiga zuciyarsa ba. In zaki tuna Wazu da na fara tambyarsa cewa ya yi bai sani ba ™ arshe ya taSe baki ya bar maganar, amma da ya ji ke ce fa?. "

"Nayla tana sauraren Didi amma bata ce komai ba tana tunanin kalaman da Didi ta faWa mata. Didi ta mi™e da kanta ta kwashe tray Win da ya fashe tana cewa,  Wannan tray ya tashi aiki dole sai dai a zubar. Nayla ta mi ™e ta ™araso ta ce,  Didi ki bari zan kwashe. Ajjiyewa tayi akan dining Nayla ta ce,  Didi mu je ciki. Tare suka shiga ciki har bedroom Win Nayla. Disi kalli Nayla ganin gabaWaya ta canja sai ta ce,  ki saki ranki don Allah, bana son wannan yanayin na ki. "

Ajiyar zuciya tayi aka kira wayar Didi ta Wauka ta fita falo. Ita kuwa bata bari kalaman Didi sun yi tasiri a zuciyarta ba ta cire kaya ta shiga wanka. Lokacin da ta fito sanye da bathrobe tana zaune a kan stool na madubi tana amsa waya.

"Didi ce ta shigo ta zauna a gefen gadon tana kallon Nayla. Nayla tana da kyau sosai, tana da madaidaicin jiki"

"mai kyau da kuma kyakykyawar sura mai Waukar hankali lokaci Waya. Ta fi ™arfin Omar ta ko wacce fuska, tazarar su kamar nisan sama da ™asa ne, ita matar manyan mutane ce ba mitstsa irin su Omar ba. Dan Omar bai kai a ce masa ™aramin mutum bama sai dai a ce Wan mitsitsi. Alqalamin ™addara ne ya zana mata rayuwa dashi, in ba dan haka ba da matar minister ce ko sanata."

"Kashe wayar Nayla ta yi ta kalli Didi ta ce,  Wai ™anin Salma ne zai yi graduation a London, shine Mama ta kira ni wai ko zan je. Didi tayi murmushi jin abinda ta ce sai ta ce,  to zaki je Win?. Nayla ta girgiza kai ta ce,  na yi ya da aikina? Bazan je ba. Didi tayi murmushi a lokacin Nayla take shafa turare a jikinta sannan ta warware gashin kanta tana fesa turare."

"Didi ta ce,  Nayla akwai ki da son ™hamshi, harda turaren gashi?. Nayla ta yi murmushi ta ce,  Khamshi duniya ne Didi. Didi ta murmusa ta ce,  Gaskiya ne. "

 Wai kuwa Didi har yanzu kina abincin order?.

" Ina yi mana Nayla, Ina yi sosai dan yanzu har na biki na fara yi. Nayla ta wara idanu ta ce,  waye yake taya ki?. "

 Wacce take yi min aiki mana.

" TaS amma kina ™o™ari, da nima na so nayi irin abincin nan wallahi. "

"Didi ta ce,  Aikin ai ba na ajebo bane irin ku, aikin da wahala baza ki jure ba. Nayla tayi dariya ta ce,  wai"

"ajebo. Ki tura min hotunan spices Win da naga kin fara, ina da masu siya sosai. Didi ta ce,  to Nayla zan tura"

"miki, Na gode. Nayla ta ce,  ke da kike ™aunata kenan, dana ce zan yi miki har kin yarda kin kuma gode, ™"

"aninki kuwa da baya ™aunata, ™iris yake jira na shiga sabgarsa ya zane ni. "

"Didi tayi dariya sosai ta ce,  Hajiya Nayla amaryar Omar. Murmushi tayi bata ce komai ba ta cigaba da"

"abinda take yi. Didi ta lura so take ta tashi ta saka kaya amma nauyinta take ji hakan ya saka ta ce,  Bara na watsa ruwa na kwanta. "

 To na dafa miki ruwan zafi?.

" A a garin da zafi ai, haka zan yi ta faWa tana shiga banWaki."

"Ganin shigar ta ya saka Nayla ta tashi ta Wauko kayan bacci riga da wando masu kyau da tsantsi ta saka, ta fitowa da Didi doguwar riga ta ajjiye mata sai ta fita dan in ta fito ta shirya. Didi da ta fito ta ga kayan tayi murmushi ta shirya amma ba rigar ta saka ba ta saka wacce tazo da itaa."

"A lokacin Nayla ta dawo Didi ta bita da kallo kayan sun yi masifar yi mata kyau, kasancewar kayan jajaye sun"

"haska fatarta sosai, ga gashinta a kwance ya sauka har kafaWarta sai ta yi irin kamar wacce ta shirya zata je turakar mijinta."

Didi kallon ta take tana tunanin da me Narma ta fita ne har ya furta yana sonta bai ce yana son Nayla ba? In

"surar jikin Narma ce ta ruWe shi tabbas Nayla ta fita ™ira mai kyau da Waukar hankali, kawai ita a Soye surar take baka gani sai ka zauna da ita, saSanin Narma da take a bayyane ga kowa da kowa."

"Didi ta ce, Nayla kin yi kyau sosai, amma ki tattare gashin nan ki rufe kan ki dare ya yi. Nayla ta ce, To Didi,"

amma baki saka kayan da na ajjiye miki ba.  Ai na taho da nawa shiyasa.

" Amma da kin sani kin saka, zan ji daWi in kika saka ta faWa tana Waure kanta ta saka hular kayan ta Wauki turare ta mi™awa Didi."

"KarSar turaren tayi ta ce, Amma yana daWi sosai Nayla. Murmushi ta yi bata ce komai ba ta zauna tare da W"

"aukar laptop Winta ta Wora laptop Win akan table Win da yake Wakin ta zauna akan cushion tana dammawa. Didi dai kallon ta take yi tana fatan Allah ya mallaka mata Omar kamar yadda take ™aunarsa, Allah ya saka zaman su ya Wore har aljanna."

"Shiru suka yi baka jin sautin komai sai na keyboard Win laptop da take dannawa, cike da ™warewa dan da sauri take dannawa. Ajiyar zuciya tayi ta Wan ture laptop Win ta ce,  na gama, wani aikin Ogan mu ya bani sai da na gama hankalina ya kwanta, yanzu bacci zanyi ta faWa tana kallon agogo a lokacin ™arfe goma na dare. Didi ta ce,  da wuri haka? Na san bakya baccin wuri. "

" Yanzu yi nake yi Didi saboda aiki, har na saba ma da yi Win.  Gaskiya dai, dole ki saba. "

"Didi ta ce,  To ni kam zan kwanta. Nayla ta mi™e tsaye ta ce,  nima na gaji, kwanciyar zan yi. Didi ta ce,"

" in zaki fita ki kashe min hasken, sai da safe. Nayla da mamaki ta ce,  Ina zan je?. "

" Šakin mijinki mana. Nayla ta Wan tafi tunani waye ma mijinta dan maganar Didi ta ruWata. Didi ganin ta yi shiru sai ta ce,  Šakin Omar zaki tafi. "

"Nayla ta wara idanu tare da dafe ™irji ta ce,  Innalillahi wa inna ilahir raji un! Didi har kin saka gabana ya fa"

"Wi wallahi. Didi ta ce,  Meye na faWuwar gaban?. Nayla ta ce,  Šakinsa fa ki ka ce?. "

" Eh nan na ce, kuma can Win zaki je ba. Nayla ta girgiza kai ta ce,  in kin ganni a lahira ai kaini aka yi Didi,"

iya faWar da ki ka yi ma gabana faWuwa yake yi balle na aikata ta ™arasa faWa tana dariya.

"Didi ta lura ta Wauka wasa take yi hakan ya saka ta ce,  Ba fa wasa nake miki ba Nayla, Yau a Wakin mijinki"

"Omar zaki kwana. Nayla ta kalli Didi a firgice ta ce,  Wai Didi da gaske ki ke?. "

" Da gaske nake mana, ki wuce ki tafi. Da kina wanka ya dawo na tabbatar ya kwanta shima. "

"Nayla ta zubawa Didi idanu a tsorace ta ce,  Didi zan iya kwana a falo in bakya so na kwana tare dake, amma"

"zuwa Wakinsa kamar barazana ne ga numfashina. Didi a tausashe ta ce,  Haba Nayla! Me zai hana ni kwana tare da ke? Kawai baza ki kwanta nan Win bane saboda mijinki yana nan, kuma Wakinsa akwai space ya ishe ku ku kwanta. "

"Nayla ta sauke ajiyar zuciya ta ce,  Didi don Allah ki bar faWa, bazan iya ba. "

" Zaki iya Nayla, kuma zaki yi yanzu.  Bazan iya ba Didi. "

" Daman kin yi masa laifi ai, sai ki je ki bashi ha™uri daga nan sai ki kwanta. "

" Gobe da safe zan bashi ha™uri amma ban da yanzu Didi, don Allah ta faWa a raunane tana kallon ta."

"Didi ta kalle ta cikin bada umarni ta ce,  Nayla wacece ni a wajan ki?. Nayla a sanyaye ta ce,  Yayata. "

" To ki bi umarnina ki tafi Wakin mijinki ki kwana. Nayla kamar zata yi kuka ta ce, Didi ki yi ha™uri bazan iya ba, shima kuma bazai bari ba. Tsawa zai yi min ko ya wula™antani, bana son hakan bana jin daWi ta faWa ido na cikowa da hawaye."

"Didi ta ce,  zai bari, na tabbatar miki bazai miki tsawa ba kuma bazai wula™anta ki ba. In kuma kin je ya yi miki tsawa ko ya wula™anta ki ki dawo mu kwanta tare, amma yanzu ki wuce ki tafi. Nayla ta dawo kusa da Didi ta ce,  Didi ta ya zan iya zuwa? Ni fa ban da Wazu ban taSa shiga Wakin ba wallahi, yanzu ma in ki ka ce min ya tsarin Wakin yake bazan iya faWa ba tunda Wazun ma a ruWe. "

"Didi ta dafata ta ce,  bazan yi abinda zai cuce ki ba Nayla ke kin sani, dan haka ki tashi ki tafi can ki yi bacci sai"

"da safe. Nayla zata sake magana Didi ta goge mata hawaye ta ce,  kar ki ce komai, ki tashi ki je kawai. Shiru Nayla tayi bata motsa ba tana tunanin wannan chakwakiya da Didi take so ta saka ta a ciki. Maganar da Didi tayi mata ne ya saka ta yi ajiyar zuciya ta ce,  Didi hakan daidai ne kuma?. "

"Didi ta ce,  Daidai ne. "

 Tsoronsa nake ji.

" Babu abinda zai miki, ki je ki gani. Nayla ta rufe ido ta buWe ta furzar da iska ta ce, Didi ni ko akan tiles ne zan kwanta. Didi tayi dariya ta ce,  kwanan ne baza ki yi a nan ba, ki tashi ki tafi. Didi ta mi™e tsaye ta ce,  mu je na raka ki. Nayla ta mi™e jiki a sanyaye ta ce,  to bara na Wauki hijjab. "

"Didi ta ce, ki ajjiye hijjab Win nan, ki tafi a haka me kayan jikinki suka yi?. Nayla ta girgiza kai a tsorace ta ce,"

" bazan iya ba Didi, ki yi ha™uri. Didi ta murmusa ta ce,  to naji, saka mu je. Nayla ta saka hijjab Win Didi tayi gaba tana binta"

a baya ko wayar ta bata Wauka ba saboda ruWani.

"A ™ofar Wakin Didi ta tsaya ta ce,  Sai da safe, ban yarda ki kwana a falo ba ciki na ce ki shiga tana faWa ta koma ta barta a wajan tana salati a zuciyarta."

"Nayla ta kwashe sama da mintina ashirin a wajan tana tunani, ta rasa abinda zata yi ta shiga ko kar ta shiga?"

"Zuciyarta a raunane take bata so ta shiga ya yi mata tsawa, sannan bata taSa kwana Waki Waya da namiji ba taya zata fara a yau? Yau Win ma kuma da Omar?. Dana sani take yi da ta saka baki Didi ta kwana a gidan, da ta san haka ne da ta langwaSe bata da lafiya ko dan kar ta zo."

"Sai da ta yi mintina talatin cif a tsaye sannan ta motsa gaban ™ofar ta kasa kunne wai ko zata ji motsinsa amma shiru babu motsin komai. Ta yi ajiyar zuciya tana karanta duk addu ar da ta zo bakinta, ta murWa handle Win gabanta na faWuwa tana addu ar Allah yasa a kulle Wakin yake. Tana murWawa Wakin ya buWe, gabanta ya faWi matu™a ta taka ta shiga idanunta a kulle ba tare da ta buWe ba."

"Omar yana zaune akan stool Win madubi sanye da riga mai hannun single amma ba fara bace dan gabaWaya wannan fuskar zaki ce a jikinta ya buWe baki. Sai wando karami wanda bai zo guiwarsa ba, gabaWaya jikinsa a bayyane yake dan hasken Wakin a kunne yake. Tunda abin nan ya faru ya kasa sukuni, ya rasa me yake damun zuciyarsa, nauyi yake ji a ™irjinsa tunda ya bar gidan har ya dawo."

"A hankali ta buWe ido tana kallon Wakin tana fahimtar yadda tsarinsa yake. Sai a sannan ta lura da ya fi nata girma sosai tunda shi sofa cousion Win guda biyu ne masu girma da table ™arami a gaba, sannan funiture W insa sun fi kyau dan set Waya ne da kayan da yake falo. Šakin a share yake tass babu alamun dauWa a ko kaW an, sai ™hamshin turarensa da Wakin yake yi da alama dai mai Wakin yana gyarawa."

"Bata kalli inda madubi ya ke ba hakan ya saka tayi ajiyar zuciya ta ce,  Ashe ma baya nan, ni Didi ta saka ni a"

matsala ta

Please Login or Register in order to submit comment