ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

faWa yana Waukar fork ya Webe abincin ya kai bakin ta. Kallonsa take yi cikin tsananin mamakin sababbin Wabi'unsa, ganin tana kallosa sai ya Waga mata gira Waya ta rufe ido cikin kunya. A kunyace ta buWe baki a hankali ya saka mata."

"A hankali take motsa bakinta tana taunawa, ya yi saurin kawar da kai daga kallon ™aramin bakinta, saboda jin sabon abu na sake fizgarsa zuwa gareta. Shiru bata cewa komai a haka ta cinye chips Win da ta zuba da sunan nasa. A kasalance ta mi™e daga jikinsa bai ce mata komai ba murya a sanyaye ta ce, ""kai baka ci ba."""

"Tea Win yake sha a hankali bai ce komai ba ta zuba masa wanda ya rage tanna daga tsaye kamar soja. Bai ™i ci ba amma ya rage shayin ne dai ya shanye ya kalle ta ya ce, ""Na gode."" Murmushi ta yi ta sunkuyar da kai, ya mi ™e tsaye yana kallonta. ³ar ™arama yake ganinta a gabansa, ya kere ta a tsaho sosai, tsaf zai Wora kwanon abinci a kanta ya ci, shiyasa in ta kwanta a jikinsa kanta yake kwanciya a daidai zuciyarsa. Pecking Winta ya yi a goshi kafin ta dawo daidai ya fita daga falon."

Omar fa ya fara tashin kaina Anya wannan Omar din Didi ne?KRB3P045

Arewabooks@nanahaleema11.

"A can Kaduna Mama bata san da zuwan su Nayla ba, bata dawo da wuri ba sai dare kuma ta tarar Jalal ya yi"

"bacci daman da shine zai faWa mata. Sai da safe da ta kaiwa Abiy abinci bayan ya kammala ta ce, ""Wazu masu aikin gidan nan suke ce min wai Nayla ta zo jiya, da gaske ne?."" Abiy ya ce, ""da gaske ne mana, Nayla ta zo ita da mijinta."" Mama ta kalli Abiy ta ce, ""Wai da gaske?."""

"Abiy ya kalle ta ya ce, ""na taSa yi miki irin wannan wasan ne?."" Ta girgiza kai ta ce, ""A'a, kawai nayi mamaki. Kuma har ta zo ta tafi bata neme ni ba?."""

"""Ta neme ki, ni nace ba yanzu zaki dawo ba, har sa™on na gaisheki ta bani."" ""To wai me ya kawo ta? Ba ka ce kar ta zo ba sai da izininka?."""

"Abiy ya kalle ta ya ce, ""Sun zo ita da mijinta dan na saka musu albarka a auren su kuma na saka. Babban abin"

"farin cikin yadda mijinta yake tsananin sonta, yadda bata kulawa a gaban idanun kowa ciki harda. Na yi alfahiri da auren nan Wari bisa Wari, bana tunanin ko wani daban ta aura zata samu farin cikin da take samu yanzu. Nayla kam ta yi dacen miji mai sonta, ta kuma yi dacen samun inda zata yi farin ciki."""

"Mama ta kalli Abiy da mamakin kalmansa ta ce, ""Wan daban?."" Abiy ya kalle ta ya ce, ""Wan daban fa, Wan daba ya bata farin cikin da nake so ta samu a gidan mijinta, dan haka ni Wan daba ya yi min rana sosai. Na kuma amince da aurensu, kuma ina alfahari dashi a ko ina. Na bawa ΄ata abinda take so, na bata abinda take burin mallaka, ta yi farin nima na yi farin ciki."""

"Mama ta buWe baki tana kallon Abiy kana ta ce, ""Wai daman ta koma gidan na sa? Na ga da ta bar gidan ko? Yaushe ta koma babu labari?."" Abiy ya ce, ""Tunda gashi ta zo har Kaduna zancen yaushe ta koma ai bai tashi ba."""

"Mama ta ce, ""ikon Allah, kuma wai da gaske tana cikin farin cikin?."" Abiy ya kalle yayi shiru kafin ya ce, ""bakya"

"so ta kasance da farin cikin ne?."" Mama ta Wan buWe ido kaWan ta ce, ""A'a ba haka nake nufi ba, kawai dai naga a yadda auren ya zo ne, shi mijin nata ba so yake ba shiyasa na tambaya."""

"""To ina yi miki albishir da yanzu ya fita son zaman aurensu, ™aunar da Nayla take yi masa ba komai ba ce akan wacce yake yi mata, wata ™auna yake nuna mata mai matu™ar zafi da zallar kulawa. A gaban idanuna ba ya jin nauyin nuna mata soyayya da kulawa, tunda har ya bayyana ™aunar da yake mata a gabana kowa zai tabbatar soyayyar da yake yi mata babu ™arya a cikinta."""

"Cikin wani yanayi Mama ta ce, ""To tun yaushe hakan ya fara? Na ga dai yaji ta yi, to ina farin ciki a wajan wacce"

"ta yi yaji?."""

"Abiy ya ce, ""Wani abun yana zama silar wani canjin wani abun, yaji dai ya rikiWe ya koma zuma, zumar ma irin pure zuma mai asalin garWi babu algus a cikinta."" Mama ta yi shiru bata ce komai ba, annurin fuskarta gabaW aya ya gushe. Abiy ya bita da kallo ya ce, ""ya naga bakya farin ciki? Kin manta ke ce mai goyon bayan aurenta dashi? Meyasa yanzu dan tana cikin farin ciki ki ke nuna bakya so?."""

"Mama a rikice ta ce, ""A'a ba haka bane, kawai ina tsoron kar ya yi mata shigo shigo babu zurfi."" Abiy ya ce, ""na"

"faWa miki ni da kaina na amince dashi.""Mama ta yi murmushi kawai bata ce komai ba."

"Abiy ya ajjiye mata ledar jiya ya ce, ""Ga sa™onki nan in ji mijinta. Wannan aikin da yake yi nan gaba sai ya je inda mutane basu yi tunani ba, mutanen da suke ganin Nayla ta aure shi rayuwarta a wahala zata ™are sun yi kuskure, domin kuwa wannan aikin hannun da yake yi sai ta kai shi wata ™asar nan gaba. Allah sarki marainiyar Abiy, Allah ya karSi kukanta, ya kawo mata farin ciki a rayuwarta"" Abiy ya faWa yana tashi ya bata waje dan ya barta da tunani."

"Mama ta buWe ledar ta fito da takalma tana kalla a bayyane ta ce, ""Wai Wan daban ne ya yi wannan aikin? Š an daba fa?"" Ta faWa tana juya takalmin cikin mamaki. ""Wai me Abiy yake nufi da maganar nan ta sa? Ni ce bana son Nayla ta yi rayuwar farin cikin ko me?."" Tashi ta yi ta shiga Waki ranta a Sace."

"""Ni fa ba haka nake so ba, dole Nayal tasha wahalar gidan aure, bazai yu ace ta ji daWi zaman gidan mijinta ba. Haba Ina! Ta ji daWi a gidasu ta ji daWi a gidan mijinta? To in hakan ya faru wacce riba na ci kenan? Haba bazai yu ba wallahi, dole na san abinda zan yi a kan haka. Bazan bari Nayla ta yi farin ciki ba, yadda babarta bata bar ni farin ciki ba itama baza ta yi ba wallahi. Wai ya fara sonta, zai daina son na ta kuwa wallahi"" ta faWa tana W aukar waya hannu na rawa ta kira number Aziza, dan a san abinda za a yi kafin lokaci ya ™ure."

"Nayla tunda Omar ya fita ya barta da tunani, ko ya ta motsa sai ta ji kamar a kan cinyarsa take ko kuma taji W umin bakinsa akan goshinta. Tana zaune ita kaWai tana ta murmushi kamar wacce ta samu matsala, in ta tuna yanayin bata sanin ta yi murmushi, farin ciki kuwa kamar ita kaWai ce a duniya haka take ji. Mai aikin ta ce ta gama yi mata komai har turaren wuta aka yi a falo, ta bata kuWi a siyo mata abinda zata yi amfani dashi ta yi mata komai sannan ta tafi."

"Nayla tunanin abinda zata girka take yi, cikin iyayi aka shiga kitchen aka Wora mandi rice bayan ta gama gasa tilapia fish, ta yi masa haWi mai kyau yana ta ™hamshi ko ™arninsa ba ka ji. Ta soya irish ta zuba a gefen tilapia Win, ta yi onion sauce ta zuba a kai sai ya tashi kamar na masu siyarwa. Tun tana saka ran shigowarsa har ta gaji, har yamma tayi bai shigo ba."

"Sai biyar na yamma sannan ta ji ya buWe ™ofa ya shigo da sallama kamar ko yaushe, ko sallamar bata amsa ba"

"ta fara cewa, ""Tun Wazu nake jiranka kazo ka ci abinci amma baka dawo ba, kuma iya tea ka sha kafin ka fita baka ci abinci sosai ba. Ni gaskiya ka daina daWewa in ka fita"" ta faWa cikin salon shagwaSa tana daga zaune kuma ba ta kalle shi ba."

"³ar ™aramar ajiyar zuciya ya yi yana ji a ransa shima fa wai ya zama mai gida, har wani damuwa ake yi in bai ci abinci ba. Tuna hakan sai ya yi murmushi yana kallon ta amma bai ce komai ba."

"Sai da ya gaji da kallon nata sannan ya ce, ""in bana nan ki daina dafa abincin, in na dawo sai a dafa na ci."""

"Nayla ta ce, ""A'a nidai, kenan baza ka dinga lunch a gida ba sai a waje? Ni ko aiko maka dashi zan dinga yi."" Murmushi ya sake yi yana kallon ta daga zaunen da take tana magana yana jin kasala na mamaye masa jiki. In ya ce baya son Nayla ™arya yake yi, in ya ce baya ™aunar kasancewa da ita yayi babban saSo, amma ya rasa ta hanyar da zai bayyana mata abinda yake zuciyarsa, shi kansa ya san abinda yake yi ya yi kaWan a soyayyar da yake mata, ya kamata ace soyayyar da yake nuna mata ta fi haka saboda abinda yake ji ba wai kaWan ba ne."

"Zama ya yi akan kujera, ya Wora babban Wan yatsansa akan kumatu sa biyun farko kuma suna kan goshinsa, ya"

Wan motsa su kamar yana sosa saman goshinsa kamar yadda hakan ya zamar masa al'ada.

"Nayla bata jira cewarsa ba ta tashi ta kawo abincin ta yi serving Winsa a wani babban plate mai faWi wanda ya Wauke duk abinda ta zuba masa. Kallon abincin yake yi domin kuwa ya yi matu™ar burge shi, ga ™hamshi da yake yi a ido ma kana gani ka san zai yi daWi sosai balle kuma in ka ci."

"Nayla ta ce, ""ka ci."" Kallon ta ya yi da shanyayyun idanunsa, ta Wan jure kallon idanunsa na wani lokaci kafin ta janye idon tana kallon ™asa. Kallon abincin ya yi ya ce, ""A ina ki ka samu kayan girkin nan?."" Nayla ta ce, ""siyo min aka yi."" Omar ya girgiza kai ya ce, ""ba nace duk abinda ki ke so ki faWa min ba?."" Nayla ta ce, ""gani nayi wannan ba wani abun bane."""

"""Wani abu ne, daga yau kome zaki siya ki sanar dani."" Nayla ta Waga kai alamun to ya saka hannu aljihu ya W auko ragowar kuWin jikinsa da basu wuce dubu goma ba ya ajjiye mata ya ce, ""Wauki kuWinki."" Nayla zata yi magana ya zuba mata ido dole ta yi shiru ta Wauka ya ce, ""bana son musu, ki ri™e wannan ma."" Nayla ta ce, ""To."""

"Abincin da ta ajjiye masa ya Wauka ya jingina da kujera bayan ya Wora ™afa a kan Waya. Ya kalle ta ya ce, ""ke bakya ci?."" Nayla ta ce, ""na ka zan ci."" Ga mamakin ta sai ya ajjiye ya ce, ""bismillah."" Murmushi ta yi ta ce, ""Wasa nake yi, yanzu zan ci nawa."""

"""Ba ki isa ba, zo mu ci tare."""

Babu yadda ta iya haka ta dawo kusa dashi ta saka spoon a abincin masa tana ci kamar yadda yake ci. Girgiza

"kai ya yi ya kalle ta murya a ™asa ya ce, ""Abincin ya yi daWi."" Farin ciki ya mamaye zuciyar Nayla ta ce, ""Na gode."" Bai ce komai har suka gama cinye na plate Win zata ™ara ya ce, ""ke kaWai."" Ta ce, ""amma baka ci da yawa ba."""

"""Ya isa haka"" ya faWa yana Waukar wayarsa jin ana kira. Šan tsaki ya yi ya ajjiye wayar ya sake mayar da yatsunsa kan goshinsa kamar ko yaushe."

"""YaMar!."" Sai da ya lumshe ido sannan ya kalle ta ta ce, ""Shagunanka yanzu nawa ne?."" Ya ce, ""da bakya nan"

"dan buWe guda huWu, shida kenan."" Nayla ta yi murmushi ta ce, ""Allah ya taimaka ya sa ka fi haka."" ""Amin."""

"""An fara haWa wanda Abiy ya ce zasu karSa?."" Ya girgiza kai ya ce, ""An fara, saura kaWan a kammala."" Ta sake yin murmushi ta ce, ""Allah ya sa albarka."""

"""amin ya rabbi "" ya furta ba tare da ya kalle ta ba."

"˜hamshin turarenta ya dame shi, ruWa masa tunani yake yi lokaci Waya shiyasa ko magana baya son yi dan kar"

"ta fahimci yanayin da yake ciki amma ta kasa ganewa, shi kuma yanzu bazai iya yi mata banza ba, in dai zata ce"

sai ya tanka.

"Šan ™aramin tsaki yayi tunawa da wani abu, a bayyane ya ce, ""Na manta."" Nayla ta kalle shi ta ce, ""'me ka manta?."" Omar ya ce, ""na so na tashi azumi yau, na manta."""

"""Azumin meye?."""

"""Kaffara."" Nayla ta kalle shi da mamaki ta ce, ""ta meye?."""

"Omar ya kalli idanunta yana juya nasa idon a cikin nata kafin ya Wauke kai ya ce, ""Na yi rantsuwa bazan karSi abinda ya fito daga hannun wanda suka karSi min aurenki ba, na rantse bazan so abinda suka bani ba, na rantse bazan zauna dake ba, sai gashi komai ya canja sama ta dawo ™asa. Abinda na rantse a kan bazan so ba yanzu ita nake yiwa son da ban taSa yiwa wata halitta a duniya ba, ina kasa sarrafa kaina saboda yadda nake jin soyayyarta a zuciyata. Kin ga azumin kaffara ya kama ni. Abin mamaki ba a taSa karya min rantuswa ba sai a kan ki, in Omar ya ce eh baya dawowa ya ce a'a, haka in ya ce a'a ba ya cewa eh. Amma a kan ki na ce a'a yanzu na dawo na eh da babbar murya, canji yana ta zuwa ta dalilinki."""

"Nayla tayi murmushin jin daWi ta ce, ""Naji daWi da na zama ta farko in sha Allah kuma ta ™arshe."""

"Murmushi ya yi bai ce komai ba Nayla ta ce, ""Yaushe zaka fara azumin? Sai na ta ya ka."" Kallon ta ya yi ya kulle ido ya buWe ya ce, ""zan faWa miki."" Nayla ta amsa tana murmushi, ta Wan juyar da fuskarta dimples Winta suka bayyana sosai."

"Omar ya bita da kallo, cikin tsaddiyar murya Omar ya ce, ""na faWa miki wani abu?."" Nayla ta Waga kai tana kallonsa cikin shau™in ™aunarsa, in duk da ba wata doguwar hira suke yi ba, amma in yana yi mata magana cikin salon da yake yi daWi take ji sosai. Omar ya kalli idanunta ya ce, ""Ki cigaba da murmushi, murmushi yana yi miki kyau sosai, ki cigaba da yinsa yana sake ™awata fuskarki."" Bata san lokacin da ta sake faWaWa murmushinta ba, ta saka hannu ta rufe fuskarta cikin tsananin jin daWi da farin ciki."

"Tashi ya yi ya bata wajan, dan in yana zaune kusa da ita bai san irin Sarin zancen da zai dinga yi ba, sai yanzu ya amince da maganar Didi da take cewa daga zuciyarsa maganar zata dinga zuwa kan harshensa, a lokacin da ta faWa ya Wauka faWarta ce, sai gashi kuwa ya ga zahiri."

"Nayla da walwala ta tashi ta kwashe kayan ta kai kitchen ta wanke ta ajjiye sannan ta shiga Waki ta shiga banW aki. Ba jimawa ta dawo ta Wora ruwan zafi, tana tsaye ya yi zafi ta juye ta kai banWaki ta yi wankan tsarki ta fito tayi sallar azahar da la'asar da suke kanta a lokacin. Babu jimawa aka yi sallar magriba, ta yi sallah ta fito falon dan tana so ta tambaye shi zata je gaishe da Hajja. Ta Waga hannu zata yi knocking ™ofar Wakinsa sai ta tuna ya hanata, sai ta fasa ta murWa handle Win ta shiga da sallama."

"Yana tsaye ya fito daga wanka yana Waure da towel kalar blue, ya tattare towel wajan Waurawa dan gabaWaya bai wuce cinyarsa ba. Jikin sai Wigar ruwa yake yi, haka gashin jikinsa ya kwanta ya bi ruwan fatar jikinsa."

"Kai tsaye ido suka haWa da Nayla ta yi wata irin zabura ta juya da sauri zata koma ya ce, ""kar ki fita, shima wannan na hana ki, ki ri™e hakan."" Nayla ta dakata daga fita daga Wakin jikinta na rawa sosai. Ashe jiya ba komai ta gani ba, yau ne ta ga cikakkiyar ™irar da Allah ya yi masa, yadda ruwa ya kwanta a jikinsa ya ™arawa fatarsa haske da wani irin kyau mai Waukar hankali."

"Nayla bata yi zato ba ta ji ya juyo da ita ya ri™e kafaWunta yana kallon idanunta da ta kulle da sauri tana kiftawa kamar yadda ta saba. Sakinta ya yayi ya bar wajan, idanunta a rufe ya saka kaya ya zauna akan kujera ya ce, ""kin shigo kin rufe ido, baki son ganina ne?."" A hankali ta buWe ido, sai taga ya saka doguwar riga mai gajeren hannu ya Wora ™afa kan Waya yana gyara wani kamar zare da yake Waure a ™afarsa wanda ya haska ™afarsa sosai."

"Ganin ya saka kaya sai ta yi ajiyar zuciya ta ce, ""Daman ina so na je na gaishe da Hajja."" Omar ya kalle ta ya ce,"

"""To, in na yi sallah sai mu je tare?"" Ya faWa da sigar tambaya. Bata ce komai ba ta juya zata fita ya ce, ""Ina zaki je?."""

"""Šaki"" ta bashi amsa a tsorace ya ce, ""Nan ba Waki ba ne?."" A sanyaye ta ™araso ta zauna a kujerar da take facing Winsa cikin sabon yanayi."

"Bai mata magana ba ya gama gyara ba™in abun da yake ™afarsa ya sauke ™afar. Nayla ta bi ™afar da kallo tana mamakin namiji da abu a ™afarsa kamar sar™ar ™afa?. ""Meye ya baki tsoro?."" Tambayarsa ta ji a sama bata yi tunani ba. Ta daure ta ce, ""Babu komai."" Bai ce komai ba shima sai ya mi™e tsaye ya fita daga ™akin. Ajiyar zuciya ta yi ta ce, ""abinda baka saba gani ba, namiji da towel a tsaye a gabana, ko a mafarki ban taSa gani ba. dole na ruWe."""

"Sallah tayi kamar yadda ya fita sallah, bayan ta idar ta saka hijjab dogo har ™asa ya shigo ya kalle ta ya ce, ""mu je."" Tare suka fito suna tafiya a ™asa mutane suna ta kallon su wasu suna gulma. Ganin ana kallonsa sai ya ri™e hannunta, ta kalle shi ta ga ba ita yake kallo ba tayi murmushi suna tafiya hannunsu a sar™e har gidan Hajja."

Itace ta fara shiga ba jimawa ya bi bayanta ya same ta a zaune kusa da Hajja ya shiga sallama. Sallamar da ya yi

"ya saka suka kalle shi suka amsa Hajja ta ce, ""A'a Ummaru barka da zuwa, lallai yau farar rana ce, Omar ne da kansa ba aike ba?."" Fuskarsa a Waure take kamar ko yaushe, sai da Hajja ta yi magana ya Wan saki rai amma ba murmushi ya ke yi ba ya ce, ""Barka da dare."""

"""Barka dai Omar, ya gida ya iyali?."""

"""Lafiya"" ya amsa cikin muryarsa ta ko yaushe, cikin aji da ™asaita."

"Salma da take gefe ta ce, ""ina yi Omar Win Nayla."" Bai san ya yi murmushi ba sai da ya ji Hajja ta ce, ""Lallai Ummaru, ni da yake ban saka Hauwa'u a ciki ba shiyasa baka yi murmushi ba."" Bai ce mata komai ba ya kalli Salma ya ce, ""Lafiya."" Daga nan ya ja bakinsa ya yi shiru kamar ko yaushe. Kallon falon yake yi yana tuna ranar da aka sanar dashi an Waura masa aure da Nayla."

"Hajja ta ce, ""Ashe kun je Kaduna, hakan ya yi kyau Allah ya ™ara mu ku zaman lafiya."" Dukkan su suka amsa da amin kafin ya mi™e ya ce, ""sai anjima."" Hajja ta ce. ""To Ummaru na gode sosai."" Bai ce komai ba ya fita."

"Salma ta daki a bayanta Nayla ta ce, ""Sai da ke tawan, na rantse da girman Allah gayen nan ya kamu. Ke ni ai"

"ban san haka yake ba sai yanzu, wai daman haka kyaunsa yake fitowa in ya yi murmushi?."""

"Nayla ta harari Salma, sai kuwa ta sake yin dariya ta ce, ""Nayla kishi ko?."" Murmushi ta yi Hajja ta ce, ""Ni"

"wallahi daman na san auren ku da Omar ba mai rabuwa ba ne ba, da aka ce kun je Kaduna sai na ji daWi na kuma jinjina hankalin Omar Win, dan da ban Wauka yana da hankali da hangen nesa na yin abinda ya yi ba gaskiya."""

"Nayla ta ce, ""Hajja ko ni ban san can zamu je ba sai ganina nayi a gidan, kuma Abiy ya san da zuwan mu."" Hajja"

"ta ce, ""ya yi ™o™ari, yanzu ko babu komai kuna zaune da albarkar mahaifinki. Allah ya ™ara mu ku zaman lafiya."" Suka amsa da amin ita da Salma kafin Hajja ta ce, ""tashi ki je ku tafi, naga har yanzu shegen halin na sa dai yana nan."" Nayla ta yi murmushi kawai suka yi sallama Salma ta rakota amma baya ™ofar gidan."

"Salma ta ce, ""na san yana gidansu, ki shiga ni kam na koma. Sai na zo na sha labari, ke wai har yanzu ba a wuce"

"wajan ba? Duk wannan soyayyar ta ido ce babu wani bayani?."" Nayla ta harareta ta ce, ""akan Jawad."" Salma ta ce, ""ai ni da shi baza mu Wauki wannan lokacin muna kallon juna ba, da wuri kowa zai san ya Wan uwansa yake."""

"""Baki da kunya wallahi."""

"""Eh na ji, Gaskiya zan yiwa Jidda waya mu samo makaman ya™in da zamu ya™i Omar kawai a wuce wajan."""

"""Ban nema ba, dalla koma gida"" ta faWa tana wuce ta tana dariya ita kuma ta koma ciki.KRB3P046 Arewabook@nanahaleema11."

"Gidan ta shiga da sallama ya amsa yana fitowa daga falon ya ce, ""har kin gama?."" Nayla ta ce, ""eh."" Ta faWa tana kallon tsakar gidan abinda ya faru a kwanakin baya yana dawowa zuciyarta. Bangon da ya rits ta da wu™a ta kalla tayi murmushi ta ce, ""A nan wajan ka Wora min wu™a a wuyana, na ga tashin hankali a ranar."""

"Abinda bata taSa gani yayi ba yayi, dariya taga yana yi sosai har ta waiwayo tana kallonsa duk da gidan babu haske. Suna haWa ido ya tsayar da dariyar bai ce komai ba sai da ya ™araso inda take ya ce, ""mu je."" Mamakin abinda ya bashi dariya haka take yia haka suka fito suka nufi komawa gida kamar Wazu."

Shi ya buWe gidan ta shiga ya biyo bayanta kamar jira ake ta shiga aka kira wayarta. Bata Wauka ba ta wuce W

aki ta canja kaya zuwa na bacci ta fito falon aka sake kiran wayar a karo na uku kenan.

"Šauka ta yi kawai sai ta saka a speaker ta yi sallama ta ji muryar namiji ya amsa. Bata kowa komai a ranta ba ta ce, ""Waye yake magana?."" Daga wayar aka ce, ""Hawwa Najib ne, your colleague."" Gaban Nayla ya faWi ganin Omar a tsaye a kanta, sai ta Wan ruWe kaWan, amma gudun kar ya kawo wani abun a zuciyarsa sai ta ce, ""Najib ya aiki?"" Ta faWa tana kallon Omar da yake tsaye har lokacin."

"Daga wayar ya ce, ""fine. I hope kwana biyu kina lafiya, baki zuwa aiki na tambaya an ce kin Wauki hutu, i hope everything is going well?."" Nayla kasa bashi amsa tayi saboda kallon da Omar yake mata, gashi ya dawo kan kujera ya zauna zuba mata ido yana kallo. Sai ta yanke wayar da sauri ta kashe ta gabaWaya, ya zuba mata ido na wani lokaci yana jin zuciyarsa kamar zata fio waje saboda kishi."

"Shiru ya ratsa falon na wani lokaci kanta yana ™asa ™irjinta yana bugawa sosai, kallon da yake mata kaWai ta san ta yi laifi ko bai

Please Login or Register in order to submit comment