ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ganin ta Wan cize baki tare da kwaSe fuska ya saka Omar ya yi tsaki kawai ya Wuka ya Wauta cak ya wuce Wakin da ita bai ce komai ba."

"Umma Saroot ta yi dariya ta ce, ""yau muna ganin film Win india a zahiri, ko da yake jinin larabawan Chadi ne."" Didi dai dariya ta yi kawai ta bi bayansa bata ce komai ba. A gefen gadon ta tarar ya ajjiyeta, ya tsuguna a gabanta yana magana. Ruwan ta je kitchen ta Wauko ta shigo Wakin ta wuce banWakin ta juye sannan ta sirka da na sanyi, ta sake fita ta koma kitchen Win ta sake Wora wani."

"Dawowa ta yi ta kalle shi kafin ta yi magana ya ce, ""Didi meyasa bata yin magana ne?."" Didi ta harare shi ta ce,"

"""har yanzu bata warware ba, ka bari zuwa anjima zata yi maganar."" Kallon ta ya yi ya Wago da kanta ya kalli idanunta da suke rufe ya ce, ""Baza ki ce komai ba? Fushi ki ke yi?."" Nayla ta ™wace kanta ta sunkuyar bata ce komai ba. Didi tayi tsaki tana girgiza kai cike da mamakin Omar, shi ko kunyarta ma ba ya ji sai za™ewa yake yi a gabanta. Ta Wan murmusa kaWan ta ce, ""Nayla ta so mu je ki shiga ruwan zafin, in kuma tsarkin zaki yi da shi to."""

"Nayla kamar jira take yi ta mi™awa Didi hannuta, Didi ta ri™eta mi™ar da ita tsaye, shima ya mi™e da™yar saboda bayansa da ya ri™e sosai, ya kalli Didi ya ce, ""wannan ruwan zafin da ki ka juye ki ke nufi?."" Didi ta ce, ""Eh, likita ta ce ta dinga shiga ruwan zafi shine zai taimaka mata."""

"""Tsabar rashin hankali na likitan? Wannan ruwan zata shiga ciki?."" Didi ta harare shi ta ce, ""to sai na ce maka haka zata shiga ciki ba a sirka ba?. Ka ga Malam! ka ™yale ni nayi abinda zanyi, nima na san abinda nake yi ai. Mai mata."""

"Ri™e hannun Nayla tayi suka fara takawa a hankali. Omar ya bi su da kallo cikin tausayin matarsa kana ya ce, ""Didi."" Tayi masa banza bata amsa ba, ya sake kiranta ta sake share shi. A ganinta ya san yana son Nayla da tausayinta ya yi mata wannan muguntar? Sai bayan ya aikata zai dawo yana marairaicewa a lallai tausayi take"

"bashi, shiyasa ta yi masa banza ta™i bashi amsa. Gab da zasu shiga banWakin ya kuma cewa, ""Didi!."" Bata juyo ba ta ce, ""wai meye?"" Ta faWa a fusace."

"""Amma da in kika rakata banWakin zaki fito ki barta a ciki ko?."" Didi ta kalle shi a kaikaice ta ce, ""A'a, a ciki zan zauna sai ta gama zamu fito."" Ya haWe rai tare da girgiza cikin bada umarni ya ce, ""Gaskiya a'a, in kin rakata ki dawo ki same ni a nan, ban yarje miki ki tsaya a ciki ba, kar ma ki yi wannan gangancin."" Didi ta bishi da kallon mamaki tana dariya a zuciyarta amma fuskarta a Waure ta ce, ""Ikon Allah! Meye dan na tsaya Win? Ba ™ anwata ba ce?."" Kai tsaye ya ce, ""Sirikarki ce ba ™anwa ba, bana son kara ta ™arya. Ki rakata ki dawo ki same ni."" Didi ta yi dariya ta girgiza kai ta ce, ""Sai ka fito dani"" ta faWa tana ™arasawa banWakin bata sake ce masa komai ba amma ya bata dariya wallahi, shi lallai ga mai matar so."

"Nayla ta kalla bayan sun shiga banWakin cikin kulawa ta ce, ""ki daure ki shiga cikin ruwan nan ki zauna har ya huce, in ya huce ki yi min magana za a sake haWa wani. Amma sai kin daure akwai ciwo Nayla, shine kaWai zai taimakeki."" Nayla tana jin ta dai bata ce komai ba Didi ta fito ta bata waje. Daman ko bai ce ba bata yi niyar tsayawa ba ta san dole Naylan ma zata ji nauyi, itama kuma baza ta iya tsayarwa ba."

"A tsaye ta same shi ya dafe kai idanunsa a lumshe, ta bi shi da kallo ganin fuskarsa ta rame ta ce, ""akwai"

"abinci a motarka wanda na zo dashi, mu je ka ci kafin ta fito."" A sanyaye ya ce, ""bana jin yunwa, kaina yayi nauyi sosai."""

"""Kana jin yunwa Omar, mu je ka ci sai ka sha magani."" ""Don Allah ki ™yale ni."""

"""Bazan ™yale ka ba."""

"""To bazan ci ba sai na tabbatar ta samu lafiya"" ya faWa yana fita daga Wakin ta girgiza kai kawai bata ce komai ba."

"Ta jima a zaune tana jiran Nayla kafin ta mi™e ta Wan ™wan™wasa ™ofar banWakin ta ce, ""Nayla ki Waura towel zan kawo wani ruwan."" Fita tayi ta Wauko wanda ta dafa ta dawo ta ™wan™wasa ta ce, ""Nayla kin gama?."" Nayla murya a sha™e ta ce, ""Didi ki shigo."" A hankali ta tura banWakin ta shiga, Didi ta zubar da ruwan ta sake zuba wani ta ce, ""ki kuma shiga Nayla."""

"Nayla ta fashe kuka ta ce, ""Didi bazan iya ba, akwai ciwo sosai, na gaji."" Didi tace, ""yi ha™uri, shi zai saka ki daina jin ciwon, ki yi ha™uri ki shiga. Gashi nan na raba miki biyu, ga wani nan a bokiti sai ki yi wanka"" ta faWa tana sake fitowa ta barta."

"Lokacin da Didi ta fita key Win motar Omar ta Wauka ta je ta Wauko abincin ta kawowa Umma dan ta ci. A kusa da Umman ta zauna kafin ta koma wajan Nayla ta same ta ta fito tana zaune akan stool Win Wakin tana mayar da numfashi. Didi ta bita da kallon tausayi dan ta san ba ™aramar wahala ™aninta ya bata ba, ta ce, ""Sannu kin ji, ki saka kaya ki yi sallah."""

"Nayla ta nuna mata gashin kanta ta ce, ""bana son gashi a ji™e, damuna yake yi"" ta faWa a shagwaSe tana hawaye. Didi ta ce, ""ko na goge miki?."" Nayla ta Waga kai alamun eh. Didi ta goge mata kan, ta Wauko mata doguwar riga da duk abinda zata yi amfani dashi ta ce, ""ki saka sai ki yi sallah."" Nayla ta ce, ""™arfe nawa?."" ""Biyar na yamma."" Nayla ta Wan buWe jajayen idonta ta ce, ""ban yi sallar asuba ba Didi."" Didi ta ce, ""ki daina kuka mana, ki saka kaya sai ki haWa duka, Allah yana gani ai."""

"Didi ta bata dan ta shirya, Nayla kamar mara laka a haka take shiryawa kamar zata shekara tana yi saboda"

"sanyin jiki, ta saka kaya ta Wan zauna tana hutawa sannan ta hau kan sallaya ta zauna tayi sallolin a zaune dan bazata iya tsayawa ba, bayan ta idar ta koma gefen gado ta zauna."

"A lokacin Didi ta dawo da bowl a hannunta ta zauna a kusa da ita ta ce, ""Maza ki ci, na san yunwa ki ke ki."""

"Nayla ta ce, ""bakina babu daWi."""

"""Ki ci zaki ji daWi, sai ki sha magani."" KarSa Nayla tayi ta kalli abincin ta ga irish ne da liver mai ruwa ya ji albasa da carrot. A hankali take ci tana kuma shan romon dankalin har ta cinye."

"Didi ta fita ta kawo mata magani ta bata ta sha ta ce, ""ya ki ke jin jikin na ki?."" Nayla ta sauke numfashi ta ce,"

"""da sau™i kaWan."""

"""To kullum likita ta ce ki dinga shiga ruwan zafi har sai kin warke. Amma ta ce ba a son shiga yanzu in an yi W inki, zaki iya yin tsarki ba lallai sai kin shiga ba. Kema an bada damar ki shiga Win ne saboda ciwon da ki ka ji, amma in zaki iya cigaba da kula ds kan ki ba sai kin shiga Win ba."""

"Sai kawai Nayla ta fashe da kuka ta Wora kanta a kafaWar Didi. Didi ta ce, ""ki daina kuka mana Nayla, kin ga baki da lafiya."" Nayla ta ce, ""Didi ni ki tafi dani ko na koma wajan Hajja, bazan iya zama a nan ba Didi, baya sona shiyasa yake so ya kashe ni. Dan na yi masa laifi shine zai yi min wannan hukuncin? Ni bazan iya ba Didi."""

"Didi a tausashe ta ce, ""Nayla ba rashin so ba ne, ko wacce mace irin ki tana fuskantar irin wannan yanayin a"

"daren ta na farko. Ke ya zo miki da tsautsayi ne shiyasa aka samu matsala sosai, amma kar ki damu komai ai ya wuce."" Nayla ta yi shiru kawai bata ce komai ba. Didi ta dinga rarrashinta har ta daina kuka ta koma ta jingina da bangon gadon tana tuna irin kalar azabar da ta sha a daren jiya."

"Sallamarsa da ta ji sai da gabanta ya yanke ya faWi, Didi ta amsa tana mi™ewa ta ce, ""bara na je wajan Umma na barta ita kaWai"" ta faWa tana fita ta barsu su biyu. A inda Didi ta tashi ya zauna yana kallo ta amma ita ba shi take kallo ba dan ™irjinta bugawa kawai yake yi. Hannunta ya ri™e guda Waya, Waya hannun kuma ya saka ya shafa fuskarta ya ce, ""ya jikinki Ashiq?."" Nayla a tsorace take dashi matu™a, gani take ko amsar tambayarsa ta bashi za a iya sake samun matsala, ta yi shiru bata ce komai ba."

"""Jidda baza ki ce komai ba? Bakya son magana dani?."" Ta sake yin shiru bata ce komai ba. Shima ya yi shiru"

"yana kallon ta yana sauke ajiyar zuciya. Mamakin kansa yake yi, in akace masa zai iya rarrashi wata mace bayan Didi zai ce ™arya ne, sai gashi a zaune a gaban mace yana rarrashinta tana yi masa banza. A tausashe ya ce, ""ki kalle ni ki ga yadda na rame saboda rashin lafiyarki, ki yi ha™uri ki yafe min. Ni kaina ban kawo faruwar komai a wannan lokacin ba, ban san abinda ya faru ba, ban yi dan na cutar dake ba."""

"Shiru ya ga tayi bata motsa ba ya sake matsawa kusa da ita ya ce, ""Ashiq!."" Bata Wago ba ya ce, ""fushi ki ke yi ko? FaWa min me zaki yi ki huce. Na san na cancanci ki yi fushi dani, na aikata abinda ban sani da ilimi akan abinda zai biyo baya bayan faruwarsa. Na kai kaina gabagaWi ba tare da na san abinda faruwar hakan zai haifar ba, amma ki yi ha™uri kin ji?."" A hankali ta Wago ido ta kalle shi suka haWa ido, ta yi saurin saukar da kanta ™ asa cikin jin matu™ar kunyarsa."

"Omar murya a can ™asa ma™ogwaro yake magana ya ce, ""faWa min ya jikinki? Akwai ciwo har yanzu?."" Ta W aga kai alamun eh ya ce, ""ki yi ha™uri, bazan sake cutar dake ba in sha Allah, kin yi ha™urin?."" Bata motsa ba ya matso kusa da ita ya yi mata peck a goshinta da kumatunta ya ce, ""Ina sonki, Ina sonki, Ina sonki! Da so ki zan rayu, da sonki zan bar duniya. Allah ya halicce ni dan na so ki ke kaWai, zan cigaba da sonki har a cikin aljanna. Ki yafe min!.""KRB3P052"

"Shiru ya ratsa Wakun, Nayla bata ce komai ba shima bai cigaba da magana ba sai hannunta da yake murzawa a hankali yana kallonta. Nayla ta lumshe ido tana jin kalamansa na ratsa cikin zuciyarta duk da ciwon da take ji bai hanata jin kalamansa a ranta ba. Ya sake yin shiru yana kallon ta, kafin ya ce, ""ki Wago ki kalle ni ko da sau Waya ne, na yi kewar idanunki.."" a hankali ta Wago idonta, suna haWa ido ta rufe idanunta da hannunta. Ya yi murmushin farin ciki ya ce, ""Dan ke kaWai Allah ya halicci Omar, ke kaWai Allah ya rubuta zaki zauna a cikin zuciyar Omar. Ina sonki Jidda, Ina sonki Ashiq"" ya faWa ya yiwa hannunta peck yana shafa gashinta."

"Nayla duk da halin da take ciki bai hanata jin farin ciki na mamaye mata zuciya ba, ta yi murmushin da bata san"

"ta yi ba, ya sake Wago da kanta da hannunsa yana kallon fuskarta ya ce, ""Murmushi yana ™awata fuskarki, ki"

"cigaba da murmushi yana samun masauki mai kyau a kyakykyawar fuskarki"" ya faWa yana yiwa bakinta light kiss."

"Murmushi ta sake yi bata kalle shi ba ya ce, ""Yanzu me ki ke so?."" Ta girgiza kai alamun babu komai ya ce, ""A'a,"

"ina so ki faWa min in akwai."" Nayla ta girgiza kai alamun babu ya ce, ""kinga banbancin dake tsakanina dake. Ni bana rasa damata, a duk lokacin da aka tambaye ni me nake so ina faWar duk abinda yazo raina ko da na san mutum dashi da abinda zan tambaya. Bana losing opportunity, in ji turawa irin ku."""

"Murmushi tayi mai sauti dan kalmarsa ta ™arshe ta bata dariya, ganin tana murmushi ya shafa kumatunta ya ce, ""eh, in da ni kika tambaya kin san ne zan ce?."" Ta girgiza kai alamun a'a zuciyarta ta cika taf da mamakin sababbin Wabi'unsa da take gani, ya ce, ""zan ce ina so ki cigaba da sona har ™arshen rayuwarki. A farkon rayuwarki da ™arshenta ki cigaba da sona har mu rayu a aljanna ina zuciyarki. Kar ki yi min soyayyar mutu ka raba, in na mutu soyayyar ta mutu ya kenan? Soyayyar har abadan abada nake so ki yi min Ashiq!."" Murmushi ta sake yi mai sauti tana mamakinsa, ina rashin maganar tasa ta tafi? Ina harare-hararen? Ina tsawa? Ina tsaki? Ina muryasa mai sakawa gabanta ya faWi saboda kaushinta?. Duk ta neme su ta rasa, ya fito da sabbabin halaye fil wanda bata yi zato daga gare shi ba, shiyasa zuciyarta ta cika taf da mamakinsa."

"Shi kam bai san tunanin da take yi ba, ganin ta yi murmushi sai ya ji daWin hakan a zuciyarsa, hakan ya saka shi sake gyara zama dan son wanke laifinsa. A tausahe ya ce, ""kin san meye Ashiq? Kin san me sunan yake nufi?."""

"Ta girgiza kai alamun a'a ya ce, ""Ku turawa ne kun fi gane sunayen turanci "" Ya faWa yana kallon ta muryasa a"

"can ™asa ya ce, ""Lokaci da mahaifiyata take da rai Didi ta ce tana kirana da Ashiq! Kalmar tana nufin masoyi ko wanda ka ke so. Ni kuma na yi miki kyautar wannan sunan Jidda. Ke ce wacce nake so, sannan duk lokacin da na kira ki dashi zan tuna da mahaifiyata haka take kirana. Ke kaWai ki ka cancanci suna, Ashiqaty!."" Ganin tana ta murmushi sai ya ri™e hannunta yana murmushi yana kallon fuskarta."

"""Na gode!"" Ta furta a hankali ba tare da ta kalle shi ba. Ya Wora yatsunsa akan goshinsa kamar yadda ya saba, ya Wan shafa kaWan ya Waga gira guda Waya yana kallonta ya ce, ""in ki ka gode min ni me zan yi mikikenan?."" Bata ce komai ba ya ce, ""ke kika cancanci a gode miki Jidda, Omar bai cancanci godiya ba."""

"Kai ya Wan dafe jin ya Wan sara masa lokaci Waya, ta kalle shi ta ce, ""kanka yana ciwo?."" Ya kalle ta yana lumshe ido ya ce, ""ba sosai ba."" A sanyaye ta ce, ""Didi ta ce baka ci abinci ba, ka ci abinci."" Ya Wan murmusa ba tare da ya kalle ta ba ya ce, ""ta ya zan iya cin abinci bayan na zama silar shigarki halin da baki taSa shiga ba Ashiq? Bana tunanin zan iya cin komai in dai ba lafiya na ga kin samu ba"" ya faWa yana juyowa yana kallon ta."

"""Ai na ji sau™i, ka je ka ci abincin."" ""Zan ci Jidda."""

"""To ka je."" Ya yi murmushi ya ce, ""Zan ci, amma sai kin kalle ni."" Nayla ta rufe ido da hananyenta cikin tsananin kunyarsa. Omar ya yi murmushi ya ce, ""Omar ya yi sa'ar mallakarki a matsayin matarsa Jidda, ina alfahari da hakan."" Nayla dai murmushi take yi farin ciki take ji, ji take kamar ta taka rawa amma babu dama. ""Ina zuwa"" ya furta yana tashi ya fita ta bi shi da kallo tana murmushin jin daWi. A bayyane ta ce, ""Ko ina Waure fuskar ta sa ya tafi oho"" ta faWa tana murmushi dan ya canja mata, ya koma mata wani daban ba wanda ta sani ba."

"Omar yana fitowa falon ya kalli Didi da take kallonsa, gani t yi ya rame shiyasa ya bata tausayi a lokacin. Ya"

"ce, ""bani abincin Didi, kaina ciwo yake yi."" Didi ta ce, ""dole kai ya yi ciwo ai, Bara na kawo maka."" Ta faWa tana tashi ta kawo masa ya zauna yana ci, kuma ya ji daWin abin sosai duk da shima bakina babu daWi."

"Yana gama ci ta ce, ""ga maganinka nan ka sha."" Bai musa ba ya sha maganin ya kalli Marmerh da take"

"hannunta ya yi murmushi ya ce, ""ban ga Marmerh ba sai yanzu."" Didi ta ce, ""kana ta matarka ta ya zaka ya Marmerh?."""

"Murmushi ya yi ya ce, ""bani ita."" Bata musa ba ta bashi ita ya ce, ""zan yar miki da ita Didi, Wauketa."" Didi ta yi murmushi ta ce, ""ka ri™e ta bazata faWi ba."" Fuskarta yake kallo yana murmushi, ya Wuka ya yi mata kiss a goshi yana jin son yarinyar na zaga ko ina na jikinsa."

"Ba tare da ya kalli Didi ba ya ce, ""Didi ban taSa Waukar jariri ba sai ita, ban taSa jin son abu yana shiga zuciyata lokaci Waya ba sai ita Didi. Ina sonki Marmerh Didi, ban sani ba ko dan sunan mahaifiyata ne da ita, ko kuma dan ΄ar Didina ce. amma Allah ya sani ina sonta"" ya sake faWa yana shafa kumatunta. Murmushi Didi tayi"

"dan itama ta sani, daga haihuwar ta zuwa yanzu kuWin da Omar ya kashe mata ba kaWan bane. Kuma haka kawai zai kira ta a waya ya ce yana gaishe da Marmerh."

"Didi ta ce, ""To Omar ai ΄arka ce, dan ka sota ba laifi ka yi ba."""

"""Kamar in na ce ki bar min ita zaki iya"" ya faWa cike da tsokana yana kallon ta. Ta yi dariya ta ce, ""Zan iya mana Omar, Indai babanta zai baka kuma Nayla zata Wauka gaka ga Marmerh nan. Bata da wani uba in ba kai ba, dan na bar maka ita ko a jikina."""

"""Hmm!"" Kawai ya ce yana murmushi yana kallonta."

"KarSarta Didi ta yi ya mi™e ya fita, ta biyo bayansa ta ce, ""Omar!."" Tsayawa ya yi ya kalle ta ya ce, ""ni fa zan wuce gida dare yayi."" Omar ya ce, ""To, amma ki bari na saka Bashir ya mayar dake."""

"""Yauwa, kira shi. Sannan..."" sai ta yi shiru tana kallonsa ya ce, ""uhum...ina ji."""

"Ta sauke numfashi ta ce, ""Likita ta ce a bawa Nayla hutu na kwana biyar zuwa sati Waya ko kwana goma. Ta samu ciwo sosai har Winki sai da aka yi mata, tana bu™atar hutu sosai, in ba haka ba zai zama kamar an fama ta ne. Kuma ka tabbatar tana shiga ruwan Wumin nan kamar yadda ka ga na yi, an ce ana so ta shiga kamar sau biyu a rana har sai ta warke. Kuma don Allah in wani ne ya baka wani maganin ka sha har hakan ya faru don Allah kar ka kuma sha, ka ga ka cutar da yarinya bata ji ba bata gani ba"" ta ™ara faWa a sanyaye."

"Wata irin kunya ya ji ta lulluSe shi a karo na farko a rayuwarsa, babu halittar da ya taSa jin kunya a duniya sai Didi, shi bai san ma kunyar ba, bai san ya ake jinta ba amma yau kam ya ji kunyar Didi matu™a, musamman bayaninta na farko. Duk yadda ya so ya basar da kunyar amma sai ya kasa, ya Wan Wauke ido daga kanta ya kawar da kai bai ce komai ba. Didi bata lura da yanayinsa ba dan ita kam bata ji kunyarsa kamar yadda tasan baya ji ta ta, ta saba dashi kuma in ba ita Win ba waye zai faWa masa?."

"Jin ya yi shiru ta ce, ""baka ji me na ce ba ne?."" Ya Waga kai ya ce, ""na ji mana."""

"""Yauwa, sannan ga maganinta nan shima ya zama tana sha ko yaushe, Kaima ga naka nan dan har yanzu baka dawo daidai ba."" Ya Waga kai bai ce komai ba."

"Jin ta yi shiru sai ya juyo ya kalle ta ya yi murmushi ya ce, ""Na gode Didi. Allah ya bar zumuncin dake tsakanina"

"dake, Allah ya saka miki da alkhairi. In ba ke Win ba bani da wanda zai share min hawaye kamar haka, Marmerh ko wata Waya bata yi ba amma kin fito tun asuba har yanzu baki koma ba. Na gode Didina!."""

"Murmushi ta yi tana harararsa cikin wasa ta ce, ""ai ba dan kai na yi ba, saboda Nayla nayi. Ka san ΄ar da™ina ce tun kafin ka aureta, tun kana yi mata tsawa kana zare mata wannan manyan idanunna naka kana ritsa ta da wu™a. Ka daina gode min, ba dan kai na yi ba dan ita na yi, in dan ta kai ne ko kallon ka na yi."""

"Yayi murmushi mai sauti ya shafa fuskarsa, ya kalle ta itama dariya take yi kafin ta ce, ""Mijina ya kamata ka"

"godewa Omar ba ni ba, ya Wauke ka tamkar ™aninsa yana shiga hidimarka kamar yadda nake shiga. Ba kowa ne zai dinga barina ina zirga-zirga a kan ka haka ba. Tun da cikin Marmerh nake yawo a kanka saboda lokacin aurenka ne da Nayla, ya zo ya girma aka samu damuwar da har ta bar gida, yanzu na haihu kuma ga abinda ya faru. Shi zaka godewa ba ni ba Omar, ina alfaharin samunsa a rayuwata, jinkirin aurensa ya zamar min alkhairi."""

"Omar ya girgiza kai ya ce, ""Haka ne, Zamu zo har gida mu gode."" Ta yi murmushi ta ce, ""ya dai kamata. Sannan"

"don Allah Omar ka godewa Umma itama."" Ya kalle ta bayan ya Wage gira ya ce, ""Wacece Umma kuma?."" Ta san sarai ya gane wacce take nufi, amma da yake nema take yi sai ta ce, ""Umma Saroot, ba dan ita ba da wa zai dinga kula da Marmerh in ina kula da ku? Wallahi ta yi hidima sosai."""

"Ya taSe baki bayan ya Waure fuska kamar ba shine yake murmushi ba ya ce, ""na saka ta ko na gayyace ta? Ke na gayyato ai ba ita ba, dan haka ni babu godiyar da zan mata."""

"""˜anwar babarka ce fa."""

"""Ai ba babar tawa ba ce ba ko?."""

"""Haba Omar, itafa ko lokacin tana sonka wallahi, sunan da Maman mu take faWa maka shi take kiran ka dashi. Ko ta ce Habibi ko ta ce Ashiq kamar yadda Mama ke faWa, Don Allah ka ce mata ka gode ko iya haka ne zata ji daWi."""

"Omar ya ce, ""Daman ai babbar ce shegiyar."" Didi ta wara ido ta ce, ""Yayar babarka ce fa, haka bai kamata ba."

"Wallahi zuciyar nan taka ce take haWa ni da kai, ka bar komai ya wuce ka kasa. Inda a kafirai ka zo baza ka karSi musulunci da wuri ba."""

"TaSe baki ya yi ya share zancen kar ma ta Sata masa rai ya ce, ""Nawa aka kashe asibiti?."" Didi ta ce, ""zan duba na gani."""

"""Ki faWa min kawai, bana son wanann zagaye-zagayen nan naki."" ""Ikon Allah! Na ce zan

Please Login or Register in order to submit comment