ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Waya haka."" Didi ta girgiza kai cikin gamsuwa ta ce, ""Yanzu tana Lafiya?."""

"""Lafiya take, ta yi bacci. Shima kuma rashin sabo ne da zarar ya farka zai iya dawowa daidai sai dai rashin ™ arfin jikin kawai, itace zata Wan yi jinya kaWan."" Didi ta ce, ""na gode sosai."" Dr ta ce, ""babu komai aikina ne"" ta faWa suna wucewa suka fita daga wajan."

Didi ta dawo a sanyaye ta zauna cikin kunyar mijinta kamar ita ce ta aikata abinda aka ce. Tunanin halin da aka

"faWa mata suke take yi, Allah ya sani tunda Nayla ta dawo gidan Omar take tunanin wahalar da zata sha a hannunsa, haka kawai take ji a jikinta Nayla zata sha matu™ar wahala a hannunsa dan Omar bai yi kama da ragon namiji ba. Babban abinda ya saka ta ji daWi a zuciyarta tunawa da bayanin likita, godiya take ga Allah ya kasance Omar bai taSa aikata zina ba, ya gujewa saSawa Allah ya ri™e kansa har sai da aka gama faWan zamansa da Nayla har ya amince da ita ya fara sanin ΄a mace a kanta. Hakan ya yi mata daWi sosai, dan yadda zamani ya lalace samarin yanzu kaWan ne basu taSa aikata zina ba, an mayar da ita ado kamar ba ita Allah ya ce kar a kusanceta ba. Amma tausayin Nayla ya gama mamaye mata zuciya, daman ko shakka bata yi akan Nayla, ta san ita Wiyar ™warai ce da ta samu tarbiyya mai kyau. Ajiyar zuciya tayi, a lokacin gari ya yi haske sosai ma'aikata na shigowa asibitin wanda suka kwana kuma duk sun tafi."

"AbdulHamid ya kalle ta ya ce, ""ko zan mayar dake gida ne kin bar Marmerh a hannun Umma, in ta farka ya za a"

"yi da ita?."" Didi ta ce, ""to in na tafi waye zai kula dasu gabaWaya? Da ace ma ya farka sai na tafi, amma bai farka ba shima bacci yake yi."""

"""To yanzu haka za a bar jaririya a gida ba tare da mahaifiyarta ba? Ai sai da na ce ki taho da ita ko?."""

"""Ban Wauka zamu jima haka ba, bara mu gani zuwa anjima in bai farka ba sai mu je ka kaini na dawo anjima."" Bai ce mata komai ba ya yi shiru itama ta yi shiru cikin tausayin Nayla mai yawan gaske."

"Ganin ™arfe takwas na safe tayi Didi ta tashi ta shiga Wakin ta same su dukkan su suna bacci dan Wakin mai gado biyu ne. Ajiyar zuciya tayi ta ™arasa inda Nayla take ta dafa goshin ta taji babu zazzaSi a jikinta, ta dawo wajan Omar ta tsaya yana kallonsa."

"Dariya ce ta kubce mata ba tare da ta san dallin yinta ba, haka kawai ya bata dariya har sai da ta dara ta dafa"

"goshinsa, a bayyane ta ce, ""Bana tunanin Omar ya taSa kwanciya asibiti, kai bai taSa ba ma, amma gashi yau ya"

"kwanta. Alhaji Omar manya, komai na su na manya ne"" ta faWa tana dariyar da bata san dalilin ta ba ta fita daga Wakin."

"Kallon AbdulHamid tayi tana murmushi ta ce, ""Ka yi ha™uri YallaSai, mu je ko?."" Ya kalle ta ya ce, ""da wa ki ka barsu?."""

"""Zan dawo anjima sai na taho da Marmerh Win."""

"""Bai kamata ba, ya kamata ko gidan Hajja ki yi waya yarinyar nan ™awarta ta zo."""

"""Ka san abinda ya faru na san ka ji me suka ce, bana son kiran mutane azo ana tambayar me ya same su, hakan babu daWi kamar fallasa sirrinsu ne."""

"AbdulHamid ya ce, ""lalura ce ai ba wani abun damuwa ba, babu wanda ya wuce ™addara dan an sani ai ba komai bane. Haramci suka aikata ko me?."" Didi ta ce, ""mu je dai kawai, ance ai zasu jima suna baccin."" Bai ce mata komai ba suka fita daga wajan tare."

"Didi koda ta koma a gaggauce ta yi wanka ta yi girki mai sau™i da shayi da sauran abinda ta san zasu bu™ata. Bata fi awa biyu da komawa ba ta dawo ita da Umma Saroot, dan itama hankalinta bai kwanta ba dan Didin bata ce mata ga abinda ya faru ba ta ce kawai basu da lafiya. Har lokacin da suka dawo dukkansu bacci suke yi, suka basu waje suka dawo wajen Wakin suka zauna akan kujera."

Omar sai ™arfe biyu na rana ya buWe ido yana kallon Wakin yana so ya gane a inda yake a kwance. Mi™ewa zaune ya yi cikin rashin ™wari amma ya ji daWin jikinsa zazzaSin ya sauka sai dai rashin ™arfin jiki da bashi da ita. Kallon gefensa ya yi ya ganta a kwance idanunta a rufe da alama bacci take yi.

"Sakkowa ya yi daga kan gadon ya mi™e tsaye a hankali yana yamutsa fuska, sai yanzu ya lura a asibiti suke ya W an ja tsaki kaWan, a rayuwarsa bai taSa kwanciya a asibiti ma amma saboda tonan asiri Didi ta kama ta kawo shi asibiti. ˜arasawa ya yi wajan Nayla ya dafa kanta ya ji babu zafi a jikinta gabaWaya, ya taSa wuyanta nan ma babu zafi ko kaWan. Kanta ya shafa da gashin ta yake baje a kan gadon yana kallon fuskarta."

"Kiss ya yi mata a goshi yana shafa fuskarta yana ganin yadda take a kumbure har lokacin, ya sauke ajiyar zuciya"

"yana kallon ta. BuWe Wakin aka yi ya kalli wacce ta shigo, ganin Didi ce sai ya Wan yi tsaki ya ce, ""Wai daman asibiti mu ka zo? Ni na ce miki asibiti zaki kawo mu?."""

"Didi ta ce, ""ikon Allah, kai ka tashi daga ciwon ma baza ka daina masifa ba? Da ba mu zo asibitin ba ya ka ke so"

"nayi da ku gabaWaya?."" Šauke kai ya yi daga kallonta a lokacin Umma Saroot ta shigo jin maganar Omar."

"HaWa ido suka yi da ita Marmerh na hannunta ta ce, ""Omar ya jiki?."" Ransa ya ji ya Saci matu™a, ya kalli Didi ya girgiza kai kawai bai ce komai ba amma haushinta yake ji, daga kiranta dan ta taimakawa Nayla sai kawai ta yi masa gayya? Ya tsani rashin sirri a rayuwarsa, yana girmama sirri sosai a rayuwa, wannan dalilin ya saka bai taS a tunanin aikata zina ba, saboda gani yake duk yarinyar da ya kwana da ita ba tare da aure ba kamar ™arshen rashin sirri kenan. Shiyasa ko sha'awar auren mata biyu ba ya yi, gani yake in yana raba kansa ga mata biyu kamar babu sirri a ciki. Amma daga kiran Didi ta taimaka masa ta kama ta yi masa gayya harda zuwa asibitu. Kallon Didi ya yi ganin tana kallonsa alamun ya amsawa Umma sai ya Wan yi ™aramin tsaki ya ce, ""lafiya. """

"Kafin ta amsa ya kalli Didi ya ce, ""Ya jikinta?."""

"Didi ta ce, ""har yanzu ita bata farka ba."" Šan dafe kai ya yi jin yana sara masa Didi ta ce, ""ka zauna ka daina tsayawa, zata farka itama in sha Allah."" Zama yayi akan farar kujerar da take gaban gadon da Nayla ta ke, ya ri™ e hannunta ya kulle ido bai ce komai ba. Didi ta ce, ""bara na faWawa likitan ka farka, daman sun ce in ka farka na sanar da su."""

"Fita Didi ta yi ba jimawa ta dawo ita kaWa, jim kaWan sai ga likita namiji ya shigo ya kalli Omar ya ce, ""Sannu ya jiki?."" Omar ya Waga kai kawai bai ce komai ba. Likitan ya ce, ""Abinda ya kamata ka yi yanzu shine; ka samu"

"ka yi wanka, ka ci abinci, ka huta zaka fi jin daWin jikinka."" Omar ya yi ajiyar zuciya ya ce, ""ita fa?."" Likitan ya kalle shi ya ce, ""itama muna jiran ta farka, in ta farka sai mu san abinda ya kamata mu yi."""

Omar ya yi shiru bai ce komai ba likitan ya matsa kusa da Nayla yana duba ruwan da saka mata dan likitan da

ta karSe su tayi masa bayanin komai kafin ta tafi.

"Omar kallonsa yake yi ta ™asan ido yana jin kishi na mamaye masa zuciya, gabaWaya haushin Didi yake ji, ko meye na kawo su asibiti oho, haka kawai yanzu ga wani banza kusa da matarsa har yana maganar wai zata samu sau™i. Tsakin da ya yi a bayyane ya saka Didi ta kalle shi a lokacin likitan ya fita daga Wakin.KRB03P50"

"Bayan fitar likitan Didi ta bishi da kallo tana Soye dariyarta ta ce, ""ko zaka kira Bashir ya zo ku tafi gida ka je ka yi wanka? Ko kuma zaka fara cin abinci?, gashi na kawo."" Kallon ta ya yi baice komai ba. Didi ta ce, ""ko tea ne ka sha ka ga yanayinka har yanzu bai dawo normal ba, ga toothpaste na tawo maka dashi na san zaka ce baza ka ci abinci ba saboda baka wanke baki ba, gashi don Allah ka wanke ka sha koda tea ne in yaso sai na kira Bashir ya zo ya kai ka gida, zuwa anjima sai ka dawo lokacin ta farka."""

"""Kawai sai na tafi na barta a nan a kwance?"" Ya faWa muryarsa a can ™asa dan kana ji ka san bashi da lafiya kamar mai mura."

"Didi ta ce, ""ai ni ina nan, kuma ba jimawa zaka yi ba"" ta faWa tana Wauko kayan wanke bakin ta mi™a masa ta ce, ""don Allah ka tashi."" Ajiyar zuciya ya yi ya kalli Nayla, maganganunta na daren jiya suna amsa kuwa a kunnensa. KarSar abin hannun Didin ya yi amma bai mi™e ba Didi ta ce, ""ga banWakin nan"" ta faWa tana nuna masa ™ofa nan ma bai kalle ta ba."

"Sai da ya gaji da zaman dan kansa ya tashi ya shiga ya wanke bakin ya fito, ta bashi tea Win da ta haWa masa ya karSa yana sha yana kallon Nayla. Rabin tea Win ya sha ya ajjiye Didi ta ce, ""Ga Bashir Win ya zo, ka zo ku je."" ""Kar ya shigo min nan."""

"""Allah ya ba ka ha™uri, na ce ya jiraka a waje."" Banza ya yi mata kamar ba zai tashi ba yana kallon Nayla da take kwance tana bacci a hankali."

"Ya kwashe sama da mintina goma sannan ya mi™e Didi ta ajjiye masa takalmi ta ce, ""ga shi nan."" Bai musa ba ya saka ya fita yana takawa da™yar. Umma Saroot ta murmusa ta ce, ""Omar manya."" Dariya Didi tayi kawai bata ce komai ba suka cigaba da zama."

"A hankali Nayla ta buWe ido tana kallon Wakin kafin ta ware gabaWaya, zafin da ta ji jikinta ya saka ta yamutsa fuska ta ce, ""wash!."" Duk da muryarta tayi ™asa haka bai hana Didi ji ba, ta taso da sauri ta ce, ""Nayla kin farka? Sannu."" Didi ta ri™e hannun Nayla ta ce, ""Nayla sannu, ya jikin na ki?."" Jin muryar Didi ya saka ta kalle ta ta ri™e hannun Didi amma ta kasa magana."

"Didi ta ce, ""sannu, bara na kiira likita"" ta faWa tana sakin hannunta ta fita da sauri. Ba jimawa suka dawo tare da wata midwife babbar mace ta ™araso kusa da Nayla ta ce, ""Sannu, me yake damunki yanzu?."" Nayla ta nuna kanta midwife Win ta sake cewa, ""bayan shi fa?."""

"Da™yar Nayla ta ce, ""Ina jin zafi sosai"" ta faWa tana runtse ido. Midwife Win ta kalle Didi ta ce, ""Ku Wan bani guri na duba ta."" Ba musu suka fita, ta saka safar hannu ta duba Nayla ta zare safar ta ce, ""Ki yi ha™uri, an yi miki Winki ne, zaki dinga jin wannan zafin amma in kina tsarki ruwan zafi a hankali zai ware, yanzu ki tashi ki ci abinci ki samu ki yi wanka."""

"Nayla hawaye ya sakko mata dan ba ™aramin zafi take ji ba, Allah ya taimaka babu zazzaSin sai nauyin da kanta ya yi mata. Midwife Win ta kira Didi ta shigo ta ce, ""kina ji, kamata ya yi kawai ku tafi da ita gida, in aka je gida zata fi samu ta shiga cikin ruwan zafi a nan kin ga babu damar hakan. Duk da ba a son shiga ruwan zafin in"

"an yi Winki yanzu, an fi so ayi tsarki da ruwan ba a shiga cikinsa a zauna ba, amma saboda yanayin ciwon da ta"

"Wan ji da kumburi zata iya shiga, amma ba mai zafi sosai ba."""

"Didi ta ce, ""amma ciwon kan fa?."""

"""Duk zafin ciwon ne ya kawo ciwon kan, da zarar raWaWin da yake mata ya Wan ragu ciwon kan ma zai daina ciwo. Yanzu bara na rubuta magani ku siya sai ku wuce gida ku je ta shigan ruwa mai Wumi ba mai zafi ba, tayi wanka ta ci abinci ta sha magani, in sha Allah zata samu sau™i."""

"Didi ta ce, ""To na gode."" Midwife Win ta ce, ""sannan a faWawa mijin nata a bata lokaci ta warke gabaWaya, in ba haka ba za a fama ciwon, a bata kamar sati Waya zuwa kwana goma haka. Sannan ya kasance tana shiga warm water, ba mai zafi sosai ba irin Wan daidai kamar yadda na faWa a farko. Ko bata shiga ciki ba ta yi tsarki dashi."""

"Didi ta ce, ""in sha Allah."""

"""Yauwa, ki jira na kawo miki"" ta faWa tana fita Didi ta koma kusa da Nayla ta ri™e hannunta. Cikin tausayi ta ce, ""Sannu Nayla."" Hawaye Nayla ta share bata amsa ba ta yi shiru kawai."

"Didi waya ta Wauka ta kira Omar amma bai Wauka ba, ta sake kiransa bai Wauka ba sai ta kira Bashir ta ce ya bashi in suna tare, Bashir ya ce ya shiga gida amma in ya fito zai bashi."

"Didi ta kalli Nayla ta ce, ""zaki iya tashi zaune na baki tea ki sha?."" Nayla ta Waga kai dan ta gaji da kwanciyar itama. Da™yar ta motsa tana runtse ido Didi ta jinginar da ita ta ce, ""ki kuskure bakin ki sai ki sha tea Win."""

"Ruwa Didi ta bata ta kuskure bakintata zuba a dusbin ta haWa mata tea ta bata. A hankali ta sha tea Win, bata sha da yawa ba ta bawa Didi alamun ya ishe ta. Umma Saroot tsaf ta gane abinda ya faru, hakan ya saka ta tausayawa Nayla sosai ta ce, ""Sannu Nayla, ya jikin?."""

"""Da sau™i"" ta furta a hankali hawaye na taruwa a idanunta cikin matu™ar kunyar da lulluSeta."

"Midwife Win ce ta shigo ta bawa Didi takardar maganin ta tashi ta fita dan ta siyo. Tana fita Omar ya kirata a waya ta Wauka ta ce, ""in zaka iya ka taho da mota zamu taho da ita gida, sun ce a dawo gida a kula da ita."" Abinda ta ce kenan ta yanke wayar ta siyi maganain ta dawo ta haWe da na Omar dan kar ta manta. Ta ™arasa ta biya kuWin da aka kashe a asibitin ta dawo wajan Nayla."

"Suna zaune a daWin, Marmerh na hannun Didi tana shayar da ita ya shigo da sallama. Kallo Waya zaka yi masa ka ga ya rame amma ya yi haske sosai sai gashin fuskarsa ya sake yin ba™i har wani she™i yake yi kamar wanda aka sakawa mai. Sanye yake da manyan kaya na yadi ruwan ™asa kansa babu hula."

"Nayla na jin sallamarsa ta yi saurin sunkuyar da kai gabanta ya yanke ya faWi, tsoronsa da kunya suka mamaye mata zuciyar a lokaci Waya."

"Didi ce ta amsa sallamar bai ma kalle ta ba ya ™arasa inda Nayla ta ke ya zauna yana ri™o hannunta. Sai jikin Nayla ya soma rawa dan tsoron ya kawo hannunsa jikinta take yi, murya a ™asa ya ce, ""Ki nutsu, Ya jikinki?."" Bata iya kallonsa ba kawai ta saka masa kuka."

"Tashi ya yi tsam ya koma kusa da ita ya zauna, ya kwanto ta a jikinsa yana shafa kanta dan Didi ta saka mata"

"hula ya ce, ""Ki yi ha™uri ki daina kuka, Kin ga baki da lafiya ko?."" Kuka take a kafaWarsa sosai cikin kunyarsa da kunyarsu Didi. Omar ya ce, ""Ki daina kuka, bana so na ji kina wannan kukan, ki bari baki da lafiya."" Numfashi ta koma ja a hankali tana jikinsa ta kasa koda motsin kirki saboda kunya."

"""Ashiq!"" Omar ya furta cikin murya mai sanyi. Sai a lokacin ta tuna sunan da ya dinga kiran ta dashi kenan a"

"lokacin da take gab da rasa hankalinta, tabbas ta ji yana cewa Ashiq ko kuma ce Ashiqaty, ta manta ne kawai saboda yanayin da take ciki, amma yanzu da ya faWa ta tuna. Shiru ta yi bata ce komai ba abubuwan da suka"

"faru jiya suna dawo mata a cikin kanta, tunawa da kalamansa na daren jiya bata san ta chakume shi ba saboda"

nauyin da ta ji da kunya mai matu™ar yawa ta lulluSe ta.

"""Ki yi ha™uri, Kin ji?"" Ya faWa a daidai kunnenta amma bata motsa ba. Ajiyar zuciya ya yi ya kama kanta ya yi pecking goshinta ya kalli idonta ya ganshi a rufe sai hawaye da take yi. A sanyaye ya ce, ""Haba Ashiq! meye na kukan yanzu? Kin ga baki da lafiya, ki daina don Allah."" Bata ce komai ba yayi ajiyar zuciya ya ce, ""Didi yanzu tafiya zamu yi?"" Ya faWa yana juyowa amma bai ga kowa ba alamun ta fita."

"Didi ta Wan ™wan™wasa ™ofar ya ce, ""Didi."" Jin haka sai ta shigo ta ce, ""Zamu wuce gida."" Kai ya Waga ya tashi daga kusa da ita ya kalli Didi ya ce, ""Zata iya tashi?."" Didi ta ™araso ta ce, ""Nayla zaki iya tashi?."" Nayla ta girgiza kai alamun A'a, Didi ta ce, ""gwada Nayla, in kika motsa zaki ji daWi kema."""

"""Ana dole ne? Ta ce baza ta iya ba, ba sai a ™yaleta ba?"" Ya faWa yana kallon Didi."

"Didi ta ce, ""kai ka ga ka ™yale ni, ka dawo hayyacinka zamu fara raba hali"" ta faWa tana dakatar dashi da hannunta. Ta kalli Nayla cikin nutsuwa ta ce, ""Ta so ki gwada."" Motsawa Nayla ta yi da niyar ta shi tsaye, sai ta girgiza kai hawaye yana sakko mata ta ce, ""Didi bazan iya ba."" Didi ta ce, ""zaki iya, ki gwada Nayla, rashin gwadawar zai cutar dake ne."""

"Da™yar ta iya tashi tsaye ta tsaya akan ™afarta Didi ta ri™eta ta ce, ""Omar ri™eta."" Shi tausayi take bashi wallahi, ganin tana hawaye sai ya yi tsaki ya ce, ""kina ji, bazan bari tana tafiya tana kuka ba."" Nayla ganin yana ™o™arin dau™arta da hanzari ta ce, ""Zan....iya. "" ta faWa a rarrabe cikin rauni da tsoron. Kallon idanunta ya yi ta yi"

"saurin saukar da kai ™asa cikin kunya mai nauyi. Omar ya ce, ""baza ki iya ba, gashi nan kina kuka."""

"Nayla cikin muryar kuka ta ce, ""Zan iya."" Didi dai kallon ikon Allah kawai take yi, wai Omar ne yake lallaSa mace cikin soyayya da kulawa, Omar ne yake marairaicewa haka saboda wata mace wacce ba ita ba, macen ma kuma Nayla, yarinyar da yake kukan haushinta yake ji. Murmushi Didi ta yi, domin kuwa ta san duk macen da Omar zai so zata sha gata da kulawa cike da soyayya, ita da ta kasance Yayarsa kulawar da yake batq mai yawa ce, in yaga tana kuka ko bata da lafiya hankalinsa tashi yake yi, to ina ga matarsa kuma?."

"Omar ya kalli Didi da take kallonsu ya ce, ""haka zata fita babu mayafi?."" Didi ta ce, ""A haka muka fito ai."" Wani"

"kallo ya yi mata mai cike da harara ya ce, ""Sai kuma ta fita a haka?."" ""Ba a haka ta zo ba? Ko fita zan yi na siyo mata mayafi Omar?."" ""Kuma sai aka ce miki zata fita a haka?."""

"""To a ina zaka samo?."" ""Ki bata naki."""

"Didi ta buWe baki cike da mamakin abinda ya ce ta ce, ""Lallai Omar! kai ga mai kishin matarka ko? To nima nawa mijina yana kishina. Wallahi ka raina min hankali wallahi"" ta faWa tana dariya, ta buWe ledar da ta zo da ita ta bashi showel Win Waukar Marmerh ta ce, ""Gashi ta yafa."" Hararar showel Win ya yi ya harareta ya ce, ""wannan meye amfaninsa?."" Didi ta ce, ""Sai ta fita a haka"" ta faWa tana niyar mayarwa. Tsaki ya yi ba yadda zai yi haka ya karSa ya yafa mata yana hararar Didi. Tana kallonsa yana harararta tayi murmushi ta ce, ""Harare ni dakyau, sai ka harare ni zan tabbatar Omar ya dawo daidai dole hali ya dawo, Wan rainin hankali kawai. Ka ri™ eta ku je, zan taho da kayan nan."""

"˜ugunta ya ri™e ta runtse ido dan ita bata son abinda zai kai hannunsa jikinta, bata so ya Wauke ta shiyasa take takawa a hankali tana runtse ido saboda zafin da yake ji. Bata so ta yi abinda zai gane bazata iya ba, a haka ta daure tana tafiya tana hawaye har cikin mota."

"A baya ya saka ta har ™afarta ya Wauka ya saka a cikin motar, a lokacin Didi ta zo wajan ta saka abincin da ta tawo dashi a motar, ta kalli Umma Saroot ta ce, ""Umma ki shiga baya kusa da ita."""

"Umma Saroot ta kalle shi amma sai ta ga ba ma ita yake kallo ba, ta yi murmushi ko babu komai ta ji daWi zata zauna a motar Omar. Shiga gaba Didi ta yi da ledar maganinsu a hannunta ya shiga motar ya ja yana tafiya a hankali kamar baya so. Didi ta kalle shi ta ce, ""Ka Wan tafi da sauri mana, ina so mu je ta huta ne."" Ya kalli Nayla ta madubi ya ganta a jingine idanunta a rufe, ya kalli Didi ya ce, ""bakya ganin a yadda ta ke? In na tafi da gudu bazai mata daWi ba."" Didi ta murmusa kawai bata ce komai ba suka cigaba da tafiya.KRB3P051 Arewabooks@nanahaleema11."

"Suna cikin tafiya Didi ta ce, ""Yauwa tsaya a nan na sauka zan ™araso, ku ™arasa."" Ya kalle ta ya ce, ""me zaki yi a nan Win?."" Ta ce, ""zaka gani, Tsaya."" Bai musa ba ya tsaya ta sauka su kuma suka tafi. Koda suka je gidan sai da ya shigar da motar ya fito ya buWe mata ya fito da ita ta hanyar ri™o hannunta. Umma Saroot dai Marmerh na hannunta shi kuma ba ta ita yake yi ba, ta matar sa yake yi dan ya manta da ita a motar. Sai da ya kai Nayla ™ aramin falon da take zama sannan ya nutsu."

"Babu jimawa Didi ta shigo da ™atuwar roba irin wacce masu sana'ar wanki suke amfani da ita, Omar ya bita kallon mamaki ya ce, ""Wannan fa?."" Didi ta ce, ""zaka gani."" Ta faWa tana wucewa Wakin Nayla. Robar ta kai ban Waki ta dawo kitchen ta samu babbar tukunya a cikin tukwanen Nayla ta Wora akan wuta bayan ta cika ta da ruwa."

"Falon ta dawo inda take zaune ta kalli Umma ta ce, ""Sannu Umma, na barki da aikin ri™e Marmerh."" Umma tayi murmushi ta ce, ""kece da sannu Aisha, Allah ya bar zumunci yayi miki albarka. In ba ke Win ba waye zai yi wannan aiki? Ko kwana arba'in baki yi da haihuwa ba amma kina ta kazar-kazar, Allah ya baki lada."""

"Murmushi ta yi ta amsa da amin, ta kalli Omar da yake ta le™a fuskar Nayla a lallai sai tayi magana, ita kuma kunya take ji bata so yana zama a kusa da ita ga Didi ga Umma a wajan. Didi tayi Wan tsaki dan ya fara bata haushi, za™ewarsa ta fara yawa. Kallon Didi yayi a sanyaye ya ce, ""meye abu na gaba?."" Didi ta ce, ""zaka gani ai, Nayla taso mu je Waki"" ta faWa tana mi™a mata hannu, ta ri™e hannunta ta tayar da ita tsaye.

Please Login or Register in order to submit comment