ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin ikon"

"Allah kuma bata ji abinda take ji ba sai ma kuka da take yiwa mijinta ganin yadda ya rikice mata jikinsa yana rawa sosai. Ya bata tausayi ta kuma san ya yi ™o™ari ri™e kansa sosai, shi kuma sai daga baya ya fahimci abinda ya faru duk hankalinsa ya tashi kar wani abun ya samu babynsa. Naylan ce ta dinga kwantar masa da hankali tana cewa babu abinda zai faru sannan ya nutsu ya jawo ta jikinsa suka yi bacci. Kamar yadda ya ce washe gari da safe suka wuce zuwa Abuja.KRB3P086"

Nana haleema.

"A hotel suka sauka Nayla a gajiye take kamar wacce tayi tafiya zuwa wata ™asa, ana yin sallar azahar ta yi bacci bai tashe ta ba ya shirya ya fita dan lokacin da aka bashi saura awa Waya. Har inda yake aka zo da mota za a tafi dashi, Omar sai a lokacin ya ji tsoro a zuciyarsa kar a sace shi. Addu'a ya dinga yi a zuciyarsa abin mamaki sai ga su a villa road. Da aka shiga villa ya ga yadda ake tafiya zuwa ciki a nan ya tabbatar da gaske"

shine a fadar shigaban ™asa ba ™arya ba ce.

"Shugaban ™asa ya girmama shi sosai, sun gaisa, sun zauna sun tattauna an yi musu hotona kafin a Wauko shi a dawo dashi har inda aka Wauke shi. Omar ya kasa Soye farin cikin da yake zuciyarsa, sai furta alhamdulillah kawai yake yi dan Allah ya yi masa abinda bai yi zato ba."

"A haka ya dawo hotel Win da suka sauka, yana buWe Wakin Nayla ta mi™e tsaye ta kalle shi shima ita yake kallo da murmushi ta ce, ""Daga yin bacci sai ka gudu?."" Ta danna wayar ta haska masa hoton da ake ta posting ta ce, ""sai hoton ka na gani."""

"Takowa ya yi a hankali ta ™araso inda take ta shiga jikinsa ta rungume shi ta lumshe ido ta ce, ""Meyasa baka tashe ni da zaka tafi ba?."""

"""Ba a tashin mai ciki in tana bacci."" ""In ji waye?."""

"""In ji Hajja, akwai wani lokaci da na ji ta ce haka."" Murmushi ta yi ta kalle shi tana kallon fuskarsa ta ce, ""So i just want to know the gist, what's been happening in the villa?."""

"Kiss ya to mata a goshi ya ce, ""I didn't understand what you said, can you explain what you mean in Hausa?."""

"Hararar wasa ta yi masa ta ce, ""I will never continue take this kind of disrespect from you. You know how to speak English."" Murmushi ya yi ya ri™e fuskarta ya ce, ""Yeah, but small small."" Dariya ta yi ya ja hannunta suka zauna ta ce, ""faWa min, ina ta so na ji me ya faru ka sanar dani."""

"Shi kallon fuskarta ma kaWai farin ciki yake bashi, balle in ya tuna tana da ciki sai ya ji kamar Allah ya gama yi masa komai a duniya. Kallon ta ga ya yi yawa ta ce, ""Rouhii i'm waiting."" Šan buWe ido ya yi ya ce, ""ya kira ni ne dan ya saka bani ™arfin guiwa, kuma kin san mene. ? ya yi mamaki da ya ganni, ya yi tunanin zai ga"

"babban mutum irin wanda ya girma sosai sai ya ganni a yadda nake. Ya ji daWi sosai, babban abinda ya burge shi ma yadda na kasance mutum na farko africa da ya samu wannan dama..."" ya yi shiru bai ™arasa ba yana kallon ta."

"Ta girgiza hannunsa ta ce, ""ka cigaba mana."" Ya ce, ""Ya yi murna sosai, Wan Africa, Wan nigeria, musulmi, Bahaushe kuma Wan kano. Abin ya yi masa daWi sosai, especially da ya tambayi qualification Wina na ce masa I haven't done even the secondary school, he was so excited and surprised about that. Mr president ya ce duk abinda nake so ko nake bu™atar wani abun the door is open for me, zan iya tambayarsa duk abinda nake so a kuma duk lokacin da nake so. Ya girmama ni sosai Ashiq, ko iya haWuwa dashi da nayi babbar girmamawa ce a gare ni, amma yadda ya yi min Win ne zaki yi mamaki sosai."""

"Nayla ta yi murmushi ta ri™e hannunsa ta ce, ""i'm so proud of you, bani kaWai ba gabaWaya nigeria suna alfahari da kai, yau social media a kan ka ake magana. Rouhii abin alfahari ne a gare ni, abin farin ciki ne a gare ni sosai, kana ganin shugaban ™asa ma yana alfahari dakai."""

"""Nima ina alfahari da samunki, kin san me ne?."" Ta girgiza kai ya Wauki wayarsa yana dube-dube ya nuna mata ya ce, ""΄an mata suna damun mijinki da dms."" Nayla ta kalla ta kalle shi kafin ta karSi wayar, bata buWe ko wanne ba duk tayi deleting ta yi blocking ta kalle shi ta ce, ""Wannan shine abinda bana so, shiyasa yau sam ban shiga comments section ba dan zai iya sakawa zuciyata ta buga."""

"Bai ce komai ba ta kalle shi ta ce, ""Ko dai zaka yi deleting handles Winka? Ya aka yi ma suka san handle Win ka da suke tag Winka in sun yi posting?. Gaskiya ka faWa musu a daina tag Win account Winka."" Murmushi ya yi ya ce, ""To."""

"""Dariya ma na baka ko?."""

"""A'a, burge ni ki ke yi, in kina kishina ina jin daWi sosai."" Bata ce komai ba ya ce, ""Ki manta kawai, this means nothing to me"" ya faWa yana fara shafa cikinta kamar yadda ya saba."

"Ta kalle shi ta ce, ""Didi ta sani?."" Ya Waga kai ya ce, ""Ta kira ni, tana ta kuka."" Murmushi Nayla ta yi ta ce, ""Dole ta yi kuka, itace mutum ta farko da zata fi ™aunar cigaban ka a rayuwa."" Murmushi ya yi sosai yana kallon cikinta yana tuna wacece Didi a gare shi, ya ce, ""Hajiya Didi, ina so ta yi dariya da farin ciki sosai a rayuwarta."" Nayla ta ce, ""ta cancanci hakan. Yaushe zamu koma?."""

"Ya kalle ta ya ce, ""Sai gobe in sha Allah."""

"""Allah ya kaimu."""

"""Amin."" Hira suka cigaba da yi akan abinda ya same su cikin farin ciki da jin daWi."

"Narma tun bayan da ta ga Omar a airport ya nuna ba shi bane gabaWaya bata cikin hankalinta, ta koma wata iri har da kwanciya zazzaSi duk ta ruWe. Mum suna zaune ita da Dad da Najwa harda ™awarta Safna a W akin ta tana zaune bata tea tana sha."

"Dad ya kalli Safna ya ce, ""Safta da gaske Omar ne?."" Safna ta ce, ""i'm not sure Dad, because the way he"

"looks his dress, his face and everything is different from that thug. But ta dage shine, ni ban san me zan ce"

"ba."" Dad ya yi ajiyar zuciya kafin ya yi magana Najwa ta ce, ""Dad kalli nan"" ta faWa tana nuna masa wayarta."

"Kallon wayar ya yi yana kallon Omar da Mr president sun yi shaking hand, ga yanayi na farin ciki a kan fuskarsa."

"Zooming fuskar Omar ya yi yana kallo kamar tiger kuma kamar ba shi ba, Najwa ta ce, ""shine wanda take magana a kai."" Dad ya mi™awa Safna wayar ya ce, ""wannan ne wanda ku ka gani a airport?."" Safna ta ce, ""yes Dad shine."""

"Narma ta ce, ""Dad can I see?."" Bai musa ba ya nuna mata ta yi wata ajiyar zuciya ta ce, ""Wallahi he's my Faruk,"

"Dad ka kalla da kyau zaka gani."" Mum ta karSi wayar tana kalla ta kalli Dad ta ce, ""How come that useless man has been taking picture with president? You have to think about this. Maybe me kama dashi ne amma ba shi ba."" Narma ta ce, ""Mum, Dad, wallahi shine, Ni na san shi ai ko? To wallahi shine, if not ku saka a bincika muku zaku tabbatar."""

"Dad shima dai yana ganin fuskar Tiger akan fuskar wannan Omar Win, ya yi ajiyar zuciya ya ce, ""Don't worry my dear, i will find it for myself."""

"""Dad if you find him and you are sure that shine, can you allow me to marry him?."" Dad ya kalle ta kamar yadda take kallon sa ya ce, ""Let me find it first."""

"""Dad ka amsa min..."""

"Dad ya yi ajiyar zuciya ya ce, ""Yes, zan bar ki aure shi."" Dariyar farin ciki ta yi ta ce, ""Thank you my Dad."""

"Mum fita tayi daga Wakin saboda haka Dad ya bi bayanta, ya same ta a Waki ta kalle shi ta ce, ""meyasa ka ce mata haka? Do you mean you will let her to stay with him..useless man?."" Dad ya ce, ""Calm down, na san abinda nake yi fa, but I have been seen the face of Tiger in this picture."""

"""Okay kaima ka yarda shine?."""

"""I'm not saying that, but ina da bu™atar na nemo abinda yake faruwa."""

"Mum ta ce, ""okay... just imagine as he's, zaka yarda ta aure shi?."" Dad ya ce, ""why not? Shine fa mutum na"

"farko da ya yi signing contract da ™asar China, kin san nawa ake samu in aka haWa kai da ™asar waje kuwa?. Kina ganin yanzu ya je ya ga Mr president, waye zai ™i irin wannan ya zama inlaw Winsa?."""

"Mum ta ce, ""Dalilin da ya saka nace ba shi bane ba ai, ina ya ga ilimin da zai zama haka?."" Dad ya ce, ""shiyasa"

"na zama so confuse nima, ina ya ga ilimi da zai zama haka a rayuwarsa?."" Mum ta ce, ""ya dai kamata ka yi tunani"" tana faWa ta fita ta bashi waje. Ya sake kallon hoton Omar yana sake ™are masa kallo, tabbas kamar"

Tiger Win da ya sani a baya kamar kuma ba shi ba.

"Dawowa su daga Abuja abubuwa suka cigaba ya da gudana a tare da Omar da masana'antarsa, mutane daga"

"ko ina zuwa suke karSar kaya musamman mutanen Abuja, hakan ya saka suka nemi yadda za a yi a buWe shago a can da taimakon Nayla aka fara shirye-shiryen yin hakan."

"Da daddare yana zaune a kan kujera, Nayla ta kwantar da kanta a akan cinyarsa yana shafa cikinta a hankali."

"Idanunsu a rufe, babu wanda yake magana a cikin su. Kiran wayarsa ya katse shirun, ya kalli wayar ganin Bashir ne sai ya Wauke kai bai Wauka ba. Aka sake kira bai Wauka ba, sai a karo na uku sannan ya Wauka ya saka a kunne ya ce,  kana bina bashi ne?. Shiru yayi alamun ana bashi amsa kafin ya ce,  ina zuwa ya faWa yana yanke wayar tare da zare hannunsa daga cikin rigarta."

"Fuskarta ya shafa ya buWe ido ta kalle shi, sai ta mi™e zaune ya ce,  kina jin bacci?. Ta girgiza kai ta ce,"

" bana ji, ina zaka je?. "

" Wajan su Bash, yana waje yana jirana. "

" Ka tawo min da green apple. Ya yi pecking goshin ta ya ce,  sai me?. "

"Nayla ta ce,  sai awara mai zafi, wacce ba a soyata sosai ba, kuma yajin mai faWa. Ya yi murmushi ya ce,"

" wacce Didi ta kawo fa?. Ta turo baki ta ce,  to ba Wazu na cinye ba?. Ya sauke numfashi ya ce,  zan siyo miki, ki jira ni yanzu zan dawo. Ta Waga kai ya fita daga gidan."

"Yana fita ™ofar gidan ya tarar da Bashir da su Tk a tsaye suna jiran ko ta kwana. Ya kalli wanda suke gadi suna jira ya aikata wani abun su ™addamar masa. Mutumin ganin Omar sai ya yi dariya ya ce,  Madugu ka ke ko Jan wuya? Ko kuwa Damisa zan ce?. Omar ya zuba masa ido kawai yana kallonsa."

"Šan ˜aura ya ce,  na san ka gane ai, baza ka manta fuskata ba. Rabona da kai an kusa shekara takwas, nayi kewar fuskar ka Damisa. Omar ya Waure fuska ya ce,  me ya kawo ka?. "

" ba wani abun bane, naga yaran ka suna ta zare min ido suna kallona sai ya yi dariya ya ce,  C.E.O waye"

"sunan ka ni bai dame ni ba, in ma da ™asashen duniya ka ™ulla kasuwanci ba ™asa Waya ba bai shafe ni ba, in ma da wanda ya fi shugaban ™asa ka haWu shima bai dame ni. Ni a Damisa na sanka, kuma a haka zan cigaba da sanin ka har abada. Na samu labari ka yi aure da jimawa, a kwanakin nan sai na samu labarin da ya fi min komai daWi& . Ya girgiza kai yana murmushi ya ce,  matar ka tana da ciki!. "

"Omar ya zuba masa ido cike da mamaki yana kallonsa. Šan ™aura ya sake girgiza kai yana murmushi ya ce,  ka tuna Damisa? Ka tuna ta silar ka tawa matar cikin ta ya salwanta?. In ka manta na tuna maka, saSanin da muka samu har ya kai ga kun shiga har gida kun tsorata ta ya zama silar zubewar cikin ta, cikin da na ™wallafa rai a kansa ka zama silar da ya zube, cikin da ya kasance daga shi bazan sake samun wani ba har kawo gobe. Daga wannan zubewar cikin bata sake kwana goma a duniya ba ta bar duniyar&  ya sauke numfashi kana ya ce,  na yi fushi da kai, zuciyata tana faWa min na je na huce haushina akan Yayarka. Amma sai ban yi hakan ba, saboda a lokacin baka san zafin matar aure ba, baka san daWin samun ciki a wajan mata ba, ko na Wauki fansa akan Yayarka ba wani damun ka zai yi sosai ba. Ni kuma so nake na saka maka ciwon da bazai warke ba a zuciyarka. "

"Omar sai a lokacin ya ce,  ka kai ™arshen maganar ka, bana son Sata lokaci kafi kowa sanin haka. Šan ™ aura ya yi shewa ya ce,  har yanzu halinka yana nan, nima kuma nawa halin yana nan Damisa. Nazo ne dan na faWa maka lokacin Waukar fansa ta ya zo, lokacin da zan saka cikin jikin matarka ya bi rariya yazo, lokacin da zan saka maka ciwo a zuciyarka ya zo. Na jima ina dakon wannan rana, shekarun da na Sata ina jiran wannan rana"

"basu tafi a banza ba. Ko ta wuya ko ta arzu™i sai na zama silar zubewar cikin jikinta, ina so ka WanWana kaWan daga cikin abinda na WanWana a shekarun baya. "

"Omar ya yi murmushi yana kallonsa, cikin dakiya da son Soye ruWaninsa ya ce,  da bakin ka ka ce Damisa"

"yana nan da halinsa, ka tabbatar da halina yana nan babu inda yaje. Amma saboda ganganci ni ka kake faWawa wannan maganar?. "

" Zan kuma sake maimaita maka, sai na zama silar zubewar cikin jikinta, yadda baka bar nawa ya rayu ba nata"

"ma bazai rayu ba wallahi. Nayi kwantan Sauna ne ina jiran wannan lokaci, gashi kuma yazo. Ka jira ka gani&  ya faWa yana hawa machine Winsa zai tafi Omar ya ce,  In ka fasa baka ™aunar Allah. Šan ™aura ya yi dariya ya ce,  mu zuba ya faWa yana barin ™ofar gidan."

"Omar ya kalli su Bashir da suke nesa dasu, ganin ya tafi suka ™araso wajan, Bashir ya ce,  Boss akwai matsala ne?. "

"Omar ya ce,  daman yana cikin garin nan?. Bashir ya ce,  Šan ˜aura yana nan, wani lokacin kamar yayi wani hankali, wani lokacin ya sake lalacewa. Omar ya Wauke kai baice komai ba amma maganar ta daki zuciyarsa sosai, ya san waye Šan ™aura farin sani, ya tabbatar tunda ya faWa sai ya aikata. Ya sauke numfashi ya aiki Tk ya siyo sa™on Nayla yana tsaye ya kawo masa ya shiga gidan."

Duk yadda yake jin zuciyarsa da rauni haka ya dake ya share maganar ya shiga kamar ba shi ba. Da kansa ya

"bata abinda ta ce ya siyo mata duk da apple Win kawai ta ci. Da kansa ya canja mata kaya zuwa na bacci ya kwantar da ita a jikinsa. Ya saka hannu a rigarta yana shafa ™asan cikin ta kamar yadda ya saba ko yaushe. A haka Nayla ta yi bacci. Shi kuwa Omar ya kasa baccin, tunani yake yi kar a cutar masa da Nayla da unborn. Ya san waye wanda ya furta, tunda yace wallahi sai ya yi shiyasa yake jin maganar har zuciyarsa. Da™yar bacci S arawo ya sake shi, da ya motsa maganar ce take faWo masa."

"Razananniyar azaba ce ta farkar dashi daga bacci, ya tashi a firgice jin zafi da raWaWi ta ko ina a jikinsa. Yana buWe ido ya ga mutane sama da goma a kansa ko wanne da makami a hannunsa. Hannunsa ya kalla a na yaga ™aton saran da aka yi masa jini yana zuba sosai."

"Da gaggawa ya kalli Inda Nayla take ya ga bata nan, kallon Wakin yake yi a fircice ya hango ta a hannun maza guda biyu ko wanne ya ri™e hannunta sun tala hannunta kamar zasu tsinka. Zabura ya yi zai sakko daga kan gadon ya ce,  Jid& . Dukan da aka yi masa a kansa ya saka ya koma ya zauna yana ganin biyu-biyu idanunsa suna kullewa saboda nauyi da azabar da take ratsa cikin ™wa™walwarsa."

"Šan ˜aura yana kallom Omar ya ce,  Ba na faWa maka ba? Daman ba nace maka sai na salwantar da cikin jikinta ba? Gani ka ke ™arya nake ko?. Bara ka gani, a kan idonka zan zubar da cikin sannan kuma na kashe ta, na karSo aikin Waukar fansa a kan ka da yawa, kowa ya ce na kashe ta, kowa yace kashe ta shine kaWai fansar da za a Wauka a kanka wacce zata yi maka ciwo da raWaWi a zuciyar ka, tunda sun biya da kuWi mai ni zan kashe ta Win. Sai naga in zaka iya hana ni, in ka isa ka nuna min kai Damisa ne ka tashi ka hana ni! Ya faWa yana kallon Omar da idanunsa suke lumshewa saboda nauyin kai."

"Nayla kuka take yi sosai jikin ta yana rawa tana cewa,  YaMar ka taimaka min, YaMar zasu kashe ni, YaMar"

"zasu kashe maka ni!. Wanda suke ri™e da ita Waya ya tsinka mata mari ya ce,  tunda ki ka aure shi ai kin san me kika aura, zaki ba™unci lahira a yau Win nan! Zaki biya bashin da mijinki ya ci yaci kafin ya aure ki. Ba tare da Sata lokaci ba aka fito da ™atuwar wu™a siriri mai kaifi, a lokacin Omar gab yake da suma saboda yadda kansa ya yi nauyi ga azabar da take ratsa ko ina a jikinsa."

" Ku Wago mana da kansa, dan ya shaida an kasheta. Ina so in ya farfaWo ya ji raWaWi da ciwo a zuciyarsa. "

"Suka Wago da kan Omar a lokacin da ya nufi Nayla kai tsaye da niyar kashe ta. Šan ˜aura yana zuwa ya karSi wu™ar ba tare da tausayi ko imani ba ya Waga wu™ar zai soka mata a ciki. Wani irin numfashi Nayla ta ja ta sauke, a daidai laokcin da Omar ya ce,  Jiddaaaaa!. KRB3P087"

Nana Haleema.

 Rouhi!. Firgigit ya farka yana sauke numfashi zufa ya gama lulluSe masa jiki kamar Wakin babu fanka.

"Jikinsa rawa yake yi sosai, tashin hankalin da bai taSa shiga ciki ba ya mamaye masa zuciyarsa da gangar jikinsa. Baya cikin nutsuwarsa ko kaWan, jikinsa rawa yake yi gab gab gab yana zare ido yana kallon Wakin kamar mai son gano wani abun. Nayla tana tsaye tana kallon sa cikin tsoro, daga banWakinta ta ji yadda ya kira sunanta da ™arfi ba shiri ta Wauro towel ta fito, tana shigowa ta same shi jikinsa yana rawa yana juya kai gumi ya gama wanke masa jikinsa."

"Nayla ta zauna a kusa dashi ta ce,  YaMar lafiya ka ke? Ta faWa a gigice tana kallonsa ganin kamar a firgice"

"yake. Idanu ta ga ya zuba mata yana kallon ta, har lokacin bai dawo nutsuwarsa ba, a gigice yake kamar zararre. Ganin yadda yake kallon ta sai ta Wora hannunta akan fuskarsa ta ce,  lafiya ka ke?. Kamar ta tuna masa, ya zubura ya jawota jikinsa. Wata irin runguma ya yi mata har yana mi™e guiwarsa akan gadon, yana sake jawota jikinsa yana sake matse ta yana wata irin ajiyar zuciya ya kasa furta komai."

"Nayla ta ce, YaMar ka matse ni ta faWa da™yar jin numfashinta yana neman Waukewa jin yadda ya matse ta. A hankali ya sake ta ya mi™e tsaye ya ri™e hannun ta yana kallon ko ina na jikinta. Nayla ta bishi da kallo ganin yana ™are mata kallo kamar bai santa ba. Towel Win jikinta yake son kwancewa ta ce, YaMar lafiya ka ke? Me ya faru ne haka? Ta faWa tana ri™e hannunsa ta hana shi kwance towel Win."

"Bai saurare ta ba ya cire towel Win, ya zubawa cikin ta ido yana kallo ganin yana nan yadda yake babu abinda ya same ta. Nayla ta Wauki towel Win ta Waura tana kallon yadda yake binta da kallo kamar zararre. ˜o ™arin barin wajan tayi da niyar samo masa ruwa ya ri™o hannun ta ya ce,  A a Jidda, kar ki je ko ina, ki tsaya a tare dani ya faWa yana jawo hannunta da hanzari ya sake matse ta a jikinsa yana juya kai a jikinta ya rasa yadda zai sarrafa abinda yake nu™ur™usar zuciyarsa."

"Ganin kamar baya cikin hankalinsa sai Nayla ta saka hannunta a bayansa tana shafawa a hankali ta ce,"

" Shikenan ina tare da kai, ka zauna na kawo maka ruwa ka sha. Bai iya sakinta ba tana ™irjinsa har lokacin yana sauke numfashi a wahale. A hankali ya Wago kansa ya kalli fuskarta, ya ri™e fuskarta da duka hannayensa yana girgiza mata kai. Nayla ta ce,  Rouhi mafarki ka yi?.. "

"Ya kasa bata amsa sai kallon ta da yake yi kawai, ta ri™e hannunsa suka zauna a gefen gadon ta Wora hannunta a fuskarsa ta ce,  ka yi mummanan mafarki ne?. "

"Bai bata masa ba ya kifa kansa a kafaWarta ya ce, Kar ki tafi Jidda, kar ki je ko ina. Murmushi ta yi tana shafa"

"kansa da taji yayi zafi tana ™o™arin samar masa nutsuwa. Sai da ta ga ya Wan nutsu har ya Wago daga jikin ta sannan ta ce,  ka taso ka yi wanka ka ci abinci. Naji kanka ya yi zafi, sai ka sha magani. Bai musa ba ta ri™e hannunsa har banWakin, zata fito ya hanata dole ta tsaya har ya kammala suka fito, har ya shirya hannunsa yana cikin nata."

Tare suka fito falo ta bashi tea ta zauna a kusa dashi ko kaya bata saka ba har lokacin towel ne a jikinta. A

"hankali yake shsn tea Wiin kamar mara lafiya, bayan ya gama ya kwantar da kansa a kan cinyarta yana jin zuciyarsa kamar zata fito waje saboda bugawar da take yi."

"Nayla tana shafa kansa a hankali ta ce,  mafarkin me kayi da ya firgita min kai haka?. Ajiyar zuciya yayi yana"

"kwance a jikinta ya ce,  mafarki nayi& ..

Please Login or Register in order to submit comment