ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zata iya karya masa zuciya wata ran ya saurareta, shi kuma in yayi gaba baya komawa baya, in tsallake baya sake tsallakawa."

"Nayla kuwa duk yadda ta kai ga dauriya Soye abinda yake ranta ta kasa, gashi Abiy ya matsa mata da tambaya abinda yake damunta, da ya gaji ya haWa ta da Jawad suka je asibiti, da ta faWawa likita abinda yake damunta ya tabbatarwa da Jawad tana tare da damuwa a tambaye ta aji abinda yake damunta. Duk ta tsorata saboda kar Abiy ya tambaye ta dan gaskiya bazata iya cewa ga abinda yake damunta ba dan ta san ba abu bane mai yuwa."

Bayan sun dawo daga asibitin suna zaune wajan Abiy Jawad yana yi masa bayanin abinda likitan yace. Jawad ya

"ce, ""Zancen gaskiya Abiy likita ya ce tana tare da damuwa sosai. Dalilin damuwar shi ne yake haifar mata da zazzaSi da kuma ciwon ™irjin da ta ce tana yi. Na tambayeta abinda yake damunta amma ta ce babu komai, na tambayeta ko akwai wani mai takura mata a wajan aiki ko barazana nan ma ta ce babu komai."""

"Abiy ya kalli Nayla da take zaune a gefen sa a tausashe ya ce, ""Mamana me yake damunki?."" Nayla ta sunkuyar"

"da kai ta ce, ""Abiy babu komai."""

"""˜arya ki ke yi, likita ai bazai miki ™arya ba sannan yanayinki ya gwada kina tare da damuwa mai tarin yawa. Me ya ke damunki? Ki faWa min ko meye zan miki maganinsa."" Nayla ta yi ajiyar zuciya tayi shiru bata ce komai ba."

"Abiy a tausashe ya ce, ""ban kai na ji damuwarki bane?."" Ta girgiza kai alamun A'a ya ce, ""ni mahaifinki ne,"

"Jawad yayan ki ne, Maman ku kuma babarki ce. Babu abinda zaki Soye mana na rayuwarki saboda mu ne ahlinki, ki faWa min abinda yake damunki nayi miki al™awarin zan yi miki maganin ko meye."""

"Nayla ta yi ajiyar zuciya bata ce komai ba. Ganin haka sai Mama ta ce, ""Abiy ka bar ni da ita zamu yi magana."""

"Abiy ya kalli Mama ta Waga masa kai ta ce, ""zan yi magana da ita, zata faWa min in sha Allah. Nayla tashi ki je ki shirya, ko ba zaki je Kano bikin Didi ba?."""

"Nayla a sanyaye ta ce, ""Zan je Mama."""

"Mama ta ce, ""to tashi ki je ki shirya."" A sanyaye ta tashi ta fita. Mama ta kalli Abiy ta ce, ""kar ka damu, ka bari ta je Kano ta dawo zan tambayeta a nutse na tabbatar zata faWa min. Sai ta kasa faWa maka damuwarta amma ni ta faWa min, na san ta yadda zan bi da ita har naji abinda yake zuciyarta."""

"Abiy ya ce, ""meyasa zaki ce ta ce ta tafi Kano bayan yanayin da take cikin na rashin lafiya?."" Mama ta ce, ""zuwa"

"Kano zai Webe mata kewa sosai, ko babu komai zasu haWu da Jidda da Salma."" Ambatar Jidda da tayi sai wani abu ya shiga zuciyar Abiy amma bai nuna ba ya ce, ""shikenan ai, Allah ya dawo da ita lafiya. Ki tambayeta har"

"batun samarinta."""

"Mama ta ce, ""in sha Allah."" Bata sake cewa komai ba shima haka, amma a zuciyarta tana ji lokacin da take jira"

"ne yake gab da zuwa, da wannan damar zata yi amfani wajan cika burinta a akan Nayla.KRB2P013 ArewaBooks@nanahaleema11"

"Bayan sallar juma'a Nayla suka tafi Kano, kamar ko yaushe a gidan Hajja ta sauka a lokacin Didi ma tana gidan"

"ana ta shirye-shirye ana walima gashi washe gari ne Waurin aure. GabaWaya bata da walwala bata sakewa ayi komai da ita, tana daga gefe tana tunani ko Omar Win bata son gani saboda kar ya taso mata da abinda take son binnewa a zuciyarta."

"Washe gari da safe aka Waura auren Aisha da AbdulHamid, Didi ta sha kukan farin ciki, tayi kuka kamar babu gobe Hajja ce ke aikin rarrashi tana sake tuna mata sai yanzu lokacin auren ta ya yi. Omar ma tunda aka Waura auren yake ciki da matu™ar farin ciki, duk da yana daga gefe aka yi komai, Kawu ne ya bada aurenta bai hana hakan ba saboda burinsa a Waura auren kuma an Waura. Yana sanye da manyan kaya riga da wando na farar shadda sai hula da ya saka, ya kame kansa a waje Waya ko magana ma ba yayi sai masu yi masa Allah ya sanya alkhairi."

"A gidan Hajja ake taron ΄an uwan su Didi na Sangaren uwa da uba duk sun zo,musamman su Umma Saroot da suka kasance iyaye a gareta duk suna nan aka Waura auren. Su Jidda dasu Salma har da iyayen su Salma W in ma duk sun zo saboda kowa ya san Didi."

"Ana ta hidima, ko wanne dangi yana so ya nuna ™auna ga Aisha da ™aninta. Wannan ya ciko cooler da abinci, wannan ya bada kuWi a siyo abinda ake bu™ata duk burin su su wanke laifin da suka yi a baya. A Sangaren Didi zata iya cewa ya wuce ta karSe su hannu biyu matsayin iyaye, babu kamar dangin Maman su in tana kallon su sai ta ga kamar mahaifiyar su take kallo. angaren Omar ko kallon kirki ma basa samu, in ya gansu bazai nuna ya gansu bama balle ya yi magana. Su kuma tsoron dizgi da wula™ancin da ya saba yi ne ya saka basa kula shi."

Bayan Waurin auren ne Didi ta nemi Nayla ta raka ta gidan su suka fito ita da Nayla da Salma zuwa cikin gidan. Tana shiga takar gidan taga babu kowa sai Omar da yake ya jingina da bango ya harWe hannayen sa a ™irji yayi shiru kamar mai cike da damuwa.

"""Omar!."" Didi ta furta murya na rawa, Omar sai ya kalle ta ya mi™e tsaye sosai ya yi murmushi ya ce, ""to meye na kukan Didi?."" Da sauri ta ™arasa wajansa ta rungume shi har lokacin murmushi yake yi ya Wora hannunsa a bayan ta kafin ya Wagota daga jikinsa ya ri™e kafaWarta ya ce, ""meye na kuka kuma? Yau ranar farin ciki ce a gare mu gabaWaya, me ya saka ki kuka?."""

"""Sai naga kamar baka murna"" ta faWa murya tana rawa. Šan ™aramin tsaki yayi yana murmushi ya ce, ""KiWa ki ke so kiga na saka? Ko tsalle-tsalle ki ke so ki ga ina yi sannan zaki tabbatar ina murna?."" Ta yi dariya kaWan ta ce, ""kusan hakan."" Ya kalle ta ya ce, ""ban san meyasa ba amma har na fara kewarki, gabaWaya bana jin daWi."""

"Didi ta ce, ""Omar nima ina jin hakan a zuciyata, ina ta tunanin wacece zata dinga kula min da kai?."" ³ar ™ aramar dariya ya yi ya kalle ta bayan ya Wage gira sama ya ce, ""yaro ne ni da za a kula dani? Allah Didi kin raina ni"" ya faWa yana share mata hawaye da hannunsa."

"Didi ta ce, ""Omar rayuwarka kai kaWai ce bana so, don Allah kawai ka yi aure."" Idanu ya wara waje sosai sai kuma ya sake yin dariya mai sauti ya ce, ""kawai dan kin yi aure sai nima nayi kamar ΄an wahalar matan su Kawu? Su ne duk abinda Waya ta yi sai sun yi."" Zata sake magana ya ce, ""Didi don Allah ki yi shiru, a bar maganar nan tukunna dai."""

"""Ka ci abinci yau kuwa?."" Ya kalle ta cike da tsonaka ya ce, ""waye zai bani abinci? Bani da kowa fa"" ya faWa cike"

"da tsokana yana kallon ta. Sai zuciyar ta sake karyewa ido ya ciko da hawaye ya ce, ""Wasa nake miki fa, na ci"

"abinci tun Wazu. Kar ki yi kuka, Allah bana so."" Idanunta goge tana murmushi ta ce, ""ni na san cin abincin ka kuma sai yadda hali ya yi tunda babu mai ce maka gashi, daman ya lafiyar kura balle ta yi zawo."""

"Murmushi ya sake yi ya ce, ""Yaushe za a tafi kai ki? Bana son taron mata nan da kaina zan kai ki gidanki"" ya faW a bayan ya Waure fuska. Kallon sa tayi ganin ya ci magani alamun da gaske yake sai tayi dariya ta ce, ""to babban yaya."""

"""Da gaske nake, na faWawa mijin na ki bana son taron hayaniya. Baza a je gida ai ta kallo babu mai addu'a ba."""

"Murmushi tayi ta ce, ""Ai daman kai kullum da gaske ka ke, wannan kalma kamar a bakin ka aka yi ta. Komai ka"

"ce da gaske nake."" ""To da ™arya nake?."""

"""A'a, indai ka ce to da gasken ne."" Share ta ya yi bai sake magana ba, tayi sosai tana mamakin ™arfin hali irin nasa kafin ta juya ga Nayla da Salma da suke tsaye har lokacin."

"Didi ta ce, ""Nayla ku shiga ciki na bar ku a tsaye."" Kai tsaye inda ta kalla ya kalla ya haWa ido da Nayla da take murmushi tana hawaye. Salma ya kalla ya ga murmushin itama ta ke yi amma ita babu kuka. Ya Wan taSe baki kaWan ya ce, ""ita wannan kullum cikin kuka?"" Ya tambayi Salma yana nuna mata Nayla da girarsa."

"Ba Nayla da Salma kaWai ba, har Didi sai da tayi mamakin abinda ya ce, kuma har lokacin idanunsa na wajen fuskarsa a Wan sake. Nayla ta sunkuyar da kai tana murmushi cikin farin ciki, ko babu komai yana kula da yanayin ta, hakan ya yi mata daWi sosai har bata san ta ri™e hannun Salma ba. Salma ganin fuskarsa a sake sai ta ce, ""tana kewar Didi ne."""

"Bai amsa ba ya kalli Didi da ta ce, ""Nayla tana kuka ne saboda taga Ina kuka, murmushin ma tana yi saboda Ina"

"yi Omar. Bata da lafiya amma ta taho daga Kaduna tazo kawai saboda aurena, Ina ji da ita sosai kamar yadda nake ji da kai. Kai ™anina ne ita kuma ™anwata ce."" Girgiza kai ya yi bai ce komai ba ya Wauke kai yana taSe baki, ya sake kallon gefen da take ya ga kanta a sunkuye amma murmushi take yi."

"Didi ta ce, ""Nayla mu shiga ciki."" Tare suka shiga falon Nayla tana ji kamar kar ta shiga ta tsaya ta dinga kallon"

Omar tana samun sau™in abinda yake damunta.

Shigar su babu jimawa suka fito harabar gidan da niyar komawa gidan Hajja. Turus suka yi ganin Narma da

"Najwa sun shigo gidan har lokacin Omar yana tsaye a inda suka bar shi. Narma ta kalle shi ta ce, ""Faruk!."" Š ago idanu ya yi ya kalle ta sai ta zube a wajan tana kuka sosai. Ido ya kulle ya buWe ba tare da ya kalle ta ba ta ce, ""Omar me nayi maka ka ke hukunta ni da laifin da ba nawa ba? Faruk ni meye laifina da ko wayata baka W auka?. Na yi maka message sau babu adadi amma ka ™i ka saurare ni Faruk, meye laifina a maganar nan?."""

"Bai motsa ba balle ya yi magana wani wajan daban yake kallo ta sake cewa, ""Ina sonka, Ina ™aunar ka, Ina so na rayu da kai. Shikenan kuma sai laifin iyayena ya shafe ni Faruk? Daman laifin wani yana shafar wani ne Faruk?. Ban ™i ka ba, nace a haka Ina sonka, na ce zan bika mu dawo nan a Waura mana aure koda iyayena basa so amma ka ™i ji. Ya kake so nayi da raina ne Faruk? Na mutu kawai?."""

"˜aramin numfashi ya yi ya Wago idanunsa da suka fara komawa jajaye ya kalle ta. Zunbur ta mi™e ta ™arasa kusa dashi tana kallon idanunsa tana kuka ta ce, ""kalli yadda na koma, kalli kaga yadda soyayyar ka ta kayar dani, ka tambayi Najwa ko bacci bana iya yi, ko abincin kirki bana iya ci kullum cikin tunanin ka da son ganin ka. Iyayena basu san na baro London ba, kai tsaye daga can Kano nazo saboda kai Faruk, saboda kai kawai na taho tun daga London dan na ganka. Wallahi in na rasa ka zan iya mutuwa"" ta ™arasa faWa a sanyaye tana sake zubewa a wajan tana kuka."

"Najwa ce tazo ta Waga ta a inda take zube, ta ri™eta a jikinta tana kuka ta kalle shi ta ce, ""Yaya Narma tana"

"sonka, a da bana goyan bayan auren ka da ita, amma yanzu Ina goyan baya sosai. Don Allah ka taimaki Yayata"

"ko iya waya da ita ne ka dinga yi kafin komai ya daidaita a wajan iyayen mu. Na tabbatar maka da zasu soka zasu amince da auren ku nan kusa, don Allah ka yi ha™uri ka manta da komai kar Yayata ta rasa tunaninta a dalilin ka"" ta faWa tana kallon sa tana hawaye."

"Hasbunallahu wani'imal wakil shine abinda yake furtawa kawai a zuciyarsa, zuciyarsa bugawa take rauni ya"

"mamaye masa jikinsa gabaWaya. Tausayin Narma na tasiri sosai a jikinsa amma ya kasa ce mata komai. To me zai ce mata bayan shi ya riga ya ajjiye shafin ta a rayuwarsa?. Hannunsa Narma ta ri™e ta ce, ""baza ka ce komai ba?."" Zame hannunsa ya yi daga ri™on da tayi masa, domin in ta ri™e shi kamar haWuwar wuta da ruwa haka yake ji a jikinsa. Kallon ta ya yi ido cikin ido kafin ya sauke numfashi ya ce, ""Narma!."" Luuu tayi ta faWa jikin Najwa ta ri™eta sosai tana kallonsa."

"""Ki manta da abinda ya faru, ki manta da abinda ya wuce ki bi umarnin iyayenki. Babu abinda zan iya yi miki a"

"yanzu, na yi iya abinda zan iya yanzu komai ya ™are!."""

"Narma ta bishi da kallo ta ce, ""kenan kana nufin na manta da kai?."" Ya Waga mata kai ta ce, ""bazan iya ba, wallahi bazan iya ba. Ni kaina da ace na san inda zan ajjiye soyayyarka da na ajjiye na hutawa zuciyata. To ban sani ba Faruk, ban sani ba!""ta ™arasa faWa da ™arfi tana kallon sa."

"A kausashe ya ce, ""ya kamata ki sani Narma, ya kamata ki sani!. Komai ya ™are, komai ya wuce, bazan yaudare ki da kalaman da na san bazan cika su ba, bazan faWa miki abinda na san bazan yi ba. Shiyasa nake faWa miki gaskiya, kije ki bi umarnin iyayenki, sannan ki tafi!."""

"Narma murya na rawa ta ce, ""na tafi kace fa?."" Ya Waga kai ya ce, ""eh ki tafi, babu abinda zan iya yi miki a yanzu, ki tafi kawai."""

"""Na tafi ka ce?"" Ta sake maimaita tana kallon sa. A birkice ya ce, ""eh ki tafi! Ki je ki yi abinda iyayenki suke so ki"

"™yale ni!."""

"Kuka take yi sosai mai sauti na kusan minti biyu bata ce komai ba, Waga kai tayi bayan ta goge idanunta tace, ""Farul ka san mutane ™alilan ne suke samun kusanci da zuciyar mace? For examples iyayenta da ΄an uwanta, tunda tana tare dasu tana samun soyayya da ™auna daga gare su tun tana yarinya. Kaima haka naji a kanka, na ji a raina kamar na tashi tare da kai tun ina ™aramar yarinya Faruk, ji take soyayyarka ta shiga jinina kamar na jima da sanin ka. Tun daga wannan lokacin naji kawai so nake nayi rayuwata a tare da kai, ko kaso ni ko kar ka soni har abada bazan daina sonka ba Faruk, ko ka so ko ka™i zuciyata saboda kai kaWai take bugawa. Har yanzu ina sonka Faruk!."""

"Ta sake goge idanu ta ce, ""zan tafi Faruk, amma ka sani zan dawo ko ban dawo ba duk abinda ya same ni ka"

"sani soyayyar ka ce sila. Bazan taSa daina sonka ba har a tashi duniya"" ta faWa tana fita daga gidan a guje.KRB2P014"

Arewabooks@nanahaleema11.

An kai amarya gidan ta mai kyau ana ta yabon kyaunsa saboda ko ina a gidan yayi kyau sai dai babu mutane

sosai a kusa da ita amma kyau kam gida ya yi kyau. Jinkirin auren ta bai tashi a banza ba ya zame mata alkhairi domin kuwa da gidanta da lefen ta komai ma sha Allah.

Su Nayla gida suka dawo suna sauka a ™ofar gidan Hajja suka hangi Omar a zaune a ™ofar gidan Didi akan farar kujera ya Wora ™afa kan Waya yana kaWawa. Nayla murmushi tayi ta Wauke kai ta shiga gidan Hajja bata sake kallon sa ba.

"Shi kuwa Omar kewa yake ji sosai a zuciyarsa, ya rasa abinda zai yi ya ji daWi. Ya san Didi kuka zata yi in suka ha"

Wu shiyasa ya gudu bai bari sun haWa ba dan baya son ganin kukanta. Gidan yake son shiga amma in ya tuna

"bata nan sai yaji babu amfanin shigarsa gwara yayi ta zaman a ™ofar gidan in yana ganin mutane zai fi jin daWi. Bai san ya damu da Didi ba sai yanzu, bai san haka Didi take da tasiri a gare shi ba sai yanzu, bai Wauka zai yi kewarta har haka ba sai ya tabbatar da bata nan."

A kan idanunsa su Nayla suka shiga gidan Hajja ya sauke ajiyar zuciya ya cigaba da zama a wajan. Sai sha biyu

"na dare sannan ya iya mi™ewa ya shiga gidan, kewarta ta damu zuciyarsa sosai, haka ya zubawa ido yana kallo kamar zai ganta ko ya ji muryarta, ga tausayin Narma zuciyarsa. Tabbas yana jin tausayin Narma amma babu abinda zai mata in ba ya nisanta kansa da ita ba shiyasa ya aikata abinda ya aikata. Da wannan tunanin ya kwanta yana tunanin Didi bacci ya Wauke shi."

Washe gari.

Nayla haka ta tashi da nauyin jiki tayi wanka ta shirya tsaf cikin doguwar riga ta atampa mai kyau. Falo ta fito

"wajan Hajja ta zauna a kan kujera ta ce, ""Hajja Baba Salisu ya taho yazo zamu wuce gida."" Hajja ta bita da kallon tuhuma ta ce, ""Hauwa me ya ke damunki ne haka?."" Hajja ta kalli Salma da ta fito tana shan tea ta ce, ""Salma me yake damun ΄ar uwarki?."""

"Salma ta zauna ta mi™awa Nayla cup Win tea Nayla ta karSa ta ce, ""na gode."" Salma ta kalli Hajja ta ce, ""Hajja bana ce ba, ni ma dai haka nake ganinta. Kawai ki ta yi mata addu'a."" Hajja ta ce, ""Me ya ke damunta? In ba zaku faWa ba zan kira babanta na tambaye shi. Ya ina tambayar ku kuma ce min babu komai? Ina ganin duk wani motsin ku fa, yadda ku ke yin komai a sanyaye na tabbatar akwai abinda yake damunta."" Nayla ta ce, ""Hajja babu komai ba wani abun bane, shima Abiy Win haka yake cewa kuma na faWa masa babu komai."""

"""Mu in baki faWa mana ba ai Salma da Jidda sun sani."" Salma ta ce, ""Hajiya ni ban san komai ba gaskiya sai dai ko Jidda"" ta faWa tana mi™ewa ta bar wajan. Hajja tayi musu banza bata sake magana ba amma tayi kuWurin tambayar Abiy abinda yake damun Nayla."

"Lokacin da Baba Salisu yazo sai da ta kai masa abinci kamar ko yaushe, ta dawo daga kai masa abincin idanunta"

"ya sauka akan masoyinta yana tsaye suna magana dasu Bashir suna nuna masa wasu kaya a leda. Šauke ido tayi tana takawa a sanyaye ta shiga gidan Hajja ba tare da ta sake kallon sa ba dan gabaWaya hankalinsa baya kanta. Bata jima da shiga ba ta gama haWa abinda tazo dashi ta kai mota, Baba yana gama cin abincin ya huta tayi musu sallama Salma ta rakata har bakin mota ta shiga suka tafi."

"Amarya Didi ta wayi gari a gidan miji cikin aminci da kwanciyar hankali, ganin abun take kamar a mafarki wai"

"itace tayi aure bayan shekarun da ta kwashe ba tare da auren ba. Tana girmama ikon Allah da kuma lokaci da mutane suke faWa sai yazo komai zai faru. Tabbas ta amince da aure lokaci ne, duk yadda ka kai ga son yinsa in lokacin yin bai yi ba baza ka yi ba. Kamar mutuwa ce, duk yadda ka kai ga yin jinya in lokacin mutuwar bai ba babu inda zaka je, amma da zarar lokaci yayi kamar ™iftawar ido anyi an gama. Ita kam taga tasirin ha™uri, taga tasirin mi™awa Allah lamarinta, taga tasirin ™in sanya damuwar rashin aure a zuciyarta. Gashi fa lokacin yayi har ta wayi gari a gidan mijinta kamar almara."

"Tana zaune a falon ta gabaWaya kewar Omar ta cika mata zuciya, AbdulHamid ya shigo falon da sallama ta amsa ya ce, ""Omar Win kike tunani ko?."" Didi tayi dariya ta ce, ""wallahi, ina ta tunanin ko ya ci abinci."" Ya yi dariya ya ce, ""banda abin ki Omar ai ba yaro bane ba"" ya faWa yana zama kusa da ita."

"Didi ta ce, ""baka san halin Omaar bane, baya son cin abinci sai ance masa gashi, ko ance gashi Win sai yaga dama. Bara ba kira shi"" ta faWa tana Waukar wayata kira shi. Šauka taji anyi ta ce, ""Assalamu alaikum."" Daga can Sangaren Omar ya ce, ""Wa'alaiki Salam, Hajiya Didi amarya."""

"""Alhaji Omar ™anin amarya."" Dariya Omar ya yi ya ce, ""ya naji maganar ki a dashe? me ya same ki?."""

"""Babu komai, mura ce kawai."" Omar ya ce, ""Kin sha ruwan sanyi kenan, shi bai san in kika sha ruwa mai sanyi"

"kina tari ba ya bari ki ka sha?."""

"AbdulHamid da yake surarensa ya yi murmushi amma bai ce komai ba. Didi ma murmushin tayi ta ce, ""jiya"

"shine ka gudu ko?."" Omar ya ce, ""ni ai bana guduwa, kawai na Suya ne saboda ban son damuwa."" Didi ta ce, ""HaWuwa dani Win ne damuwa?."""

"""Kukan da zaki yi min shine damuwa, a haka ma kin barni da tunani inaga kin saka ni gaba da kuka?."" Didi tayi dariya ta ce, ""To yaushe zaka zo?."""

"""Zan zo, Zan zo ko dan na yiwa mijin ki huWuba ya san wacce yake aure, akwai gaSar da zan tabbatar masa da Yayar Damisa yake aure."" Didi da AbdulHamid suka yi dariya gabaWaya AbdulHamid ya ce, ""To Alhaji Omar ina nan jiran ka, Allah ya kawo ka."""

"Murmushi shima ya yi Didi ta ce, ""ka ci abinci? Har sha biyu na rana tayi, Allah ya sa ka karya."" Omar ya ce,"

"""ban ci ba, ban jima da tashi ba. Yanzu dai nake tunanin abinda zan ci."""

"""Ka tashi ka yi girki mana, akwai abinci a kitchen da gas da komai ka dafa ka ci don Allah."" ""To Didi zan ci."""

"""Ka kuma shiga gidan Hajja kayi mata godiyar abubuwan da suka faru."" ""Didi nifa bana son godiyar nan kin sani."""

"""Ta zamar maka dole ne Omar, ta zama dole kaje kayi mata godiya."" Šan tsaki ya yi ya ce, ""to zan je."""

"Didi ta ce, ""zan kira ka in anjima naji in kaje."" Da to ya amsa a ta™aice ya kashe wayar ta kalli AbdulHamid tana murmushi. Shima murmushin yayi ya ce, ""Kina ji da Oamar kamar yadda yake ji dake."" Didi ta ce, ""to mu kaWai Allah ya bawaa iyayen mu, kuma iyayen na mu su ma babu."""

"""Gaskiya ne. Allah ya ™ara muku zumunci."" Ta amsa da amin tana murmushi yana ta tsokanarta da sunan amarya ita kuma tana murmushi cikin jin nauyi."

Bayan Kwana biyu.

*Abuja.*

"Najwa tausayin Narma take yi sosai, gashi ana ta batun Waura aurenta a ranar kuma bata sani ba. Duk tayi wani iri kamar ba ita ba kana kallon ta kasan tana tattare da damuwa mai yawa. Najwa ta fita wajan mahaifinsu ta zauna ta ce, ""Dad don Allah kar a Waura auren nan, ku ™yaleta taji da abinda yake damunta mana don Allah. In kuka aura mata Ashraf yanzu ba shi take so ba, ku ™yaleta taji da damuwarta."""

"Mum ta kalle ta cikin harara ta ce, ""kin fi mu sanin abinda ya kamata ne?."" Najwa ta ce, ""A'a Mum, Amma ina"

"guje mana danasani a nan gaba."" Dad jikinsa ya yi sanyi, maganar Najwa gaskiya ce amma bashi da zaSi ko mafitar da ta wuce wannan,

Please Login or Register in order to submit comment