ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

idonki ya samu masauki a kan kuncin. Inda na kasance a haka da zan fi kowa farin ciki, dan na san zai rage min kewar ki da nake ji a zuciyata. Zan kasance a cikin idonki kullum, sannan in na tashi fitowa zan sakko akan kyakykyawar fuskarki!"" Ya faWa yana ri™ e da kumatunta yana shafawa da yatsa Waya."

"Bata buWe ido ba tana jin abinda yake faWa, a tsorata take dashi sosai, zuciyarta bugawa take ji tsoro ya mamaye ko ina na jikinta. Kafin ta yi magana ya ce, ""Me ki ke so ki ke kuka? Me yake damun ki?."" Kawai sai ta sake fashewa da kuka ta kwanta a kafaWarsa ta ce, ""Ni Kaduna zan je wajan Abiy!."" Bai Wagota daga kafaWarsa ba sai hannunta da yake cikin nasa ya ce, ""Bakya son zama dani?."" Ta girgiza kai alamun a'a sannan ta ce, ""Wajan sa nake son zuwa"" ta faWa cikin kuka."

"A hankali ya Wago ta yana kallon yadda hawayen suke sauka Waya na bin Waya, matso da fuskarsa ya yi kusa da ta ta, ya sanya harshe ya lashi hawayen cikin sacan biyu. Jin Wumin harshensa sai ta buWe ido suka haWa ido, ya Waga mata gira Waya sai ta mayar da ido ta rufe gabanta yana cigaba da haWuwa."

"A taushashe ya ce, ""Yanzu ki ke so ki tafi Kadunan?."" Da sauri ta Waga kai alamun eh. Ya yi murmushi mai sauti ya ce, ""Ni kuma sai ki bar ni da wa?."""

"""Didi"" ta bashi amsa murya tana rawa cike da tsoro. Murmushi ya sake yi, ya fuskanci a tsorace take matu™a kuma bai ga laifinta ba. Ya ce, ""Da yake bakya sona ko?."" Ta buWe ido ta kalle shi sai ta sake fashewa da kukan shagwaSa ta ce, ""Na gaji, na gaji wallahi. Zafi nake ji, jikina ciwo yake yi min, jiri Waukata yake yi. Ka kaini gida wajan Abiy don Allah!"" Ta sake faWa cikin kuka sosai."

"A jikinsa ya kwantar da ita yana shafa bayanta da shigar rarrashi, tana ta jan numfashi a ™irjinsa tana zubar da hawaye. Bai yi mata magana ba sai da ta nutsu sannan ya Wagota daga jikinsa ya zaunar da ita, ya sakko kusa da ™afarta ya mi™e akan guiwarsa tare da dafa guiwarta ya ce, ""Har yanzu da akwai zafin?."" Ta Waga masa kai alamun eh. Ya yi ajiyar zuciya cikin tausayinta ya ce, ""na sake haWa miki ruwan zafin?."" Ta no™e kafaWa kamar yarinya ta ce, ""Shima da zafi, ni bana so."""

"GabaWaya ta ruWa shi, ya rasa me zai yi mata, ganin tana hawaye Waga masa hankali take yi dan ya san shine silar faruwar hakan. Ya sake numfashi cikin taushin murya da sanyi ya ce, ""To me ki ke so Jidda? Ko mu koma asibiti?."" Nan ma ta girgiza kai alamun a'a. Ya ce, ""to me zan yi miki?."""

"""Ka kaini wajan Abiy."" ""Dare ya yi Jidda."""

"""To ka kaini wajan Hajja"" ta faWa tana buWe ido tana kallonsa."

"Ajiyar zuciya ya sake yi yana kallon ta, mamakin kansa kawai yake yi, dan ko Didi bazai tsaya yana faWa tana ja ba, amma yau ga Jidda ta saka shi a gaba da rigima kuma bai ji komai ba sai ma son samar mata da abinda take so yake yi. Omar ya ce, ""Jidda dare ya yi yanzu, har ™arfe tara ta yi."" Ta yi shiru bata ce komai ba ya ce, ""na baki abinci?."" Ta girgiza kai alamun a'a, ya ce, ""A'a Jidda, zaki ci abinci sannan ki sha magani."" Ta sake no™e kafaWa ta ce, ""ni bakina babu daWi, bana son cin komai."""

"""A'a, sai kin ci abinci"" ya faWa yana tashi daga inda yake ya fita. Bai jima ba ya dawo da mug Win tea ya zauna a kusa da ita yana bata. Da™yar ta sha rabi, ya bata maganinta tasha ya cigaba da kallonta. Kallon sa ta yi sai kuma ta Wauke kai, ta mi™e tsaye tana runtse ido tare da furta, ""Ouhchh wayyo Allah!"" Ta gaWa cikin muryar kuka. Mi™ewa ya yi da sauri yana kallon ta, cikin tausayinta ya ce, ""Jidda sai an kuma haWa ruwan nan, sai kin shiga zaki ji daWi."" Ta girgiza kai alamun a'a, ya Waga kai alamun eh ya ce, ""Zaki yi Jidda, mu je"" ya faWa yana du ™awa ya Wauke ta cak zuwa cikin Wakinta."

"A gefen gado ya sauke ta, bai ce mata komai ba ya fita. Tana ganinsa yana ta hidimar haWa mata ruwa kamar da safe. Sai da ya gama ya ™araso inda take ya fara Salle maSallan gaban rigar jikinta. Da sauri ta ri™e hannunsa suka haWa ido ya ce, ""zan kai ki banWaki ne."" Ta girgiza kai ta ce, ""zan iya."""

"""Baza ki iya ba, tafiya ma da™yar ki ke yi. Ki bari na kai ki."" ""a'a"" ta faWa a hankali."

"Omar ya ce, ""to na cire miki kayan?."" Nan ma ta girgiza kai ya ce, ""Jidda baki da ™arfin jiki, ki jira na yi miki kawai"" ya faWa yana cire hannunta daga kan nasa ya cigaba da buWe rigar. Da sauri ta ce, ""Nidai ka bari, bana so."""

"""Jidda!"" Ya faWa yana kallon idonta. Ta girgiza kai bata ce komai ba. Bata ankara ba ya saSule rigar ya rage daga ita sai pink colour bra. Ihuu ta yi da ™arfin da ya rage mata ta ce, ""Na ce bana so, ka ™yale ni!."" Omar a hankali ya Wan buWe ido ya ce, ""shiiii! Shikenan ya isa, bazan cire wannan ba, mu je sai ki cire da kan ki"" ya faWa yana Wan jan hannun bra Win."

Šaukarta ya sake yi ya kaita banWakin ya fito ya barta zuciyarsa cike da tausayinta. Wayarsa ya Wauko a falo ya yi nufin kiran Didi dan ya ji meye matsalar da take jin zafi har yanzu. Ba tare da tunanin komai ba ya kira ta.

"Didi tana Wauka ta ce, ""Omar muna waya Wazu ta katse, ya aka yi?."" Ya Wan yi shiru kamar mai tunani kana ya ce, ""meye matsalar? Har yanzu tana jin zafi."" Didi ta Wan yi jimm kafin ta ce, ""Allah ya sa ba sake fama ta ka yi ba."" A Wan fusace ya ce, ""Mtsww! da yake ga mara hankali ko? Ko faWa miki aka yi bana sonta?."""

"""Kana sonta ka yi mata abinda ka yi?."""

"""In kin san Sata min rai zaki yi na kashe wayata."""

"Didi ta yi dariyar sha™iyanci ta ce, ""Alhaji Omar mai matar so..."" tsaki ta ji ya kuma yi zai kashe wayar sai ta ce, ""Sai a hankali zata daina jin ciwon. Ka tabbatar tana shan magani, tana cin abinci, tana shiga cikin ruwan nan. Indai tana yi zata warke in sha Allah."""

"""Daga nan zuwa yaushe kenan?."""

"""Zuwa sati Waya."""

"""Har sati Waya tana fama da wannan ciwon?."""

"""Waye ya jawo mata?"" Ta faWa tana katse shi. Banza ya yi mata bai amsa ba ta ce, ""ka ce ina gaishe ta, amma ka tabbatar tana shiga ruwan. Kuma akwai tsoro a tare da ita, ka yi ™o™arin kawar da tsoron daga zuciyarta."" Bai ce komai ba ya yanke wayar."

"A lokacin Nayla ta fito sanye da bathrobe jikinta na Wigar ruwa. Da hanzari ya tako ya Wauke ta ya ajjiye ta akan gado har lokacin hannunsa yana kan cinyarta. Kanta yana ™asa, kunya da tsoro sun yana hana ta sakat,"

"musamman yanzu da hannunsa yake jikinta ga yanayin rigar wankan da ta saka. Ajiyar zuciya ya yi ya ce, ""kin ji"

"sau™i?."" Ta girgiza kai alamun a'a. Ya Wan yi murmushi tunawa da maganar Didi, ya kalle ta cikin taushin murya da sanyi ya ce, ""Jidda babu abinda zan yi miki, ki saki jikinki. Bazan sake yi miki komai ba sai kin warke."""

"Ta langwaSar da kai ta ce, ""ai bazan warke ba."" Ya yi dariya mai sauti, ya kalle ta yana tabbatar da tsoro ne kawai a zuciyarta shiyasa take haka. Omar ya shafa fuskarta yana murmushi ya ce, ""Shikenan na ji. Yanzu me zan yi miki?."" Nayla ta sunkuyar da kai ta ce, ""kaya zan saka."" Ya le™a fuskarta ya ce, ""na Wauko miki?."" Ta W aga kai alamun eh. Ya mi™e ya ™arasa wajan wardrobe Win ta ya buWe, kayan bacci suna rataye a cikin hanger ya Wauko mata doguwar riga ya kawo mata."

"Ta karSa ba tare da ta kalle shi ba ta ce, ""don Allah ka je falo in na saka kayan sai ka dawo."" Jin yadda take maganar a sanyaye sai ya ce, ""To Jidda. Amma ina so ki tuna ni da ke babu sauran hijjabi, babu abinda zaki S oye min, komai na gani."" Nayla toshe kunneta ta ce, ""ni dai ka je!."" Murmushi ya yi ya fita ya bata waje. A gaggauce ta saka rigar, ta mi™e tana takawa a hankali tayi shafe-shafen da ta saba sannan ta dawo ta kwanta ko bathrobe Win bata mayar ba."

"Sai da ya tabbatar ta gama sannan ya shiga ciki, yana shiga hasken Wakin ya kashe ya ™arasa ya kwanta a kusa da ita. Jawota jikinsa ya yi, sai ta motsa zata bar jikinsa ya kai bakinsa kusa da kunnen ta ya ce, ""Jidda ki nutsu! Na faWa miki babu abinda zan yi miki, don Allah ki nutsu, ki daina jin tsoro."" Ta ™am™ame shi a jikinta cikin rauni ta ce, ""ka yi al™awari?."" Ya yi pecking Win ta a kunnenta ya ce, ""Na yi al™awari Jidda. Ki nutsu kin ji?."" Ta Waga kai alamun to ta gyara kwanciya a jikinsa tana lumshe ido."

Bayan wasu kwanaki.KRB3P055

"Dad yana zaune a hakimce yana waya rai a Sace yana cewa, ""Ai kawai ba sai ka zo ba, magana ce da zamu yi ta a waya. Auren Ashraf da Narma bana bu™atarsa kwata-kwata, gwara ka saka shi ya sake ta hakan zai fi."""

"Daga cikin wayar gwamna ya ce, ""A'a Shatima, ba haka ya kamata a yi ba, ka bari na shigo Abuja mu tattauna"

"in ya so sai mu tsayar da magana. Yanke hukunci a waya ai bai yi ba."" Sen ya ce, ""ni na nemi ayi auren nan kuma yanzu na nemi ya saketa. Ashraf ya yi disappointing dina, I trust him, that's why na Wauki auren Narma na bashi without any event or something related to marriage, amma sai ya dinga wu™alanta Narma, har ya kai ga ya saka an yi aborting Babynta. Ai kawai auren nan ya ™are, itama bata so, gwara ka saka shi ya sake ta kawai."""

"Gwamna ya ce, ""bai kyauta ba gaskiya, Amma ina so mu zauna mu yi magana sosai, a ganina abin zai fi akan"

"mu tattauna a waya."""

"""Kana jina? I don't want to our relationship to fall apart because of our children's marrige. That's is why I just want to him to divorce her."" Gwamna ya ce, ""gaskiya ne, shikenan Sen zan turo shi zuwa anjima zai sake ta in sha Allah. Ka bawa Narma ha™uri."""

"Dad ya ce, ""kar ka damu, wannan abinda ya faru ba zai taSa friendship Win mu ba."" Sallama suka yi Dad ya kashe wayar ya kalli Mum da ta shigo a lokacin ta zauna ya ce, ""Zai turo shi in anjima zai kawo divorce paper ta Narma."" Mum ta yi murmushi ta ce, ""hakan shine daidai. Mun samu Narma ta dawo hayyacinta bazan so na sake rasa ta ba."""

"Narma ce ta sauko daga sama, Dad ya kalle ta ya ce, ""Zo nan Narma."" Ba musu ta ™arasa inda yake ta zauna. Da farin ciki akan fuskarsa ya ce, ""Yau Ashraf zai kawo divorce paper Winki."" Murmushi ta yi a yangance ta ce, ""glad."" Dad da mamakiya ce, ""ahh....! is that all you have to say? Ina tunani zan ga fuskarki with so excitement sai na ga akasin haka."""

"""Dad you pushed me into this marriage knowing I don't love him, yanzu kuma auren yana ™o™arin ™arewa, What did you expect me to say Dad?."""

"Dad ya ri™ota ya ce, ""Haba Narma, na Wauka wannan duk ya wuce kuma, yanzu mu yi facing abinda zai faru nan gaba bayan ya sake ki. What country are you planing to go for your phd?."" Narma ta yatsine fuska ta ce, ""Dad, I'm not ready for a phd right now, In fact I'm even not interested in further studies. My masters digree is sufficient for my career goals."" Mum ta ce, ""but why Narma?."""

"""Kawai Mum, i'm not interesting."""

"""Amma zaki iya karatun zai Webe miki kewa."""

"Narma ta ce, ""bana so."" Dad ya ce, ""is okay."" Narma ta cigaba da danna wayarta bata ce komai ba tana ji suna"

tattauanwa.

"Kamar yadda mahaifin Ashraf ya faWa kuwa ba jimawa Ashraf ya zo gidan da alama yana cikin garin Abuja, har cikin falon ya shigo ya samu Narma ce kaWai a zaune tana danna waya. Kallon ta ya yi itama ta kalle shi ta W auke kai kamar bata ganshi ba, ya zauna yana binta da wuala™antaccen kallo kafin ya ce, ""Finally I've divorced you after satisfying my desires, so u have no further use for me. Here's your divorce paper"" ya faWa yana mi™a mata takardar sakin."

"Dad da Mum da suke jin abinda ya ke faWa Mum ta ™araso ta ce, ""ya yi kyau Ashraf, har cikin gidansu ka ke zuwa kana faWa mata wannan maganar banzan? Gaskiya baka da mutunci baka san mutunci ba."" Ashraf ya kalli Mum da take sakkowa daga sama, kafin ya yi magana Dad ya ce, ""shikenan ko? So get out!."""

"Ashraf ya ce, ""Dad zan fita, but let me make you know one thing; in dai a kan tarbiyyar shigar da ku ka Wora Narma a kai kenan babu wanda zai aureta tsakani da Allah. I married her for her physical appearance, and now I've gotten what I want. Dan na sake ta bazan ji komai ba, daman ba ita nake so ba. Da farko na Wauka ina sonta, sai bayan na aureta na gane ikram nake so, Narma kuma jikinta nake so da ya kasance a bayyane ko yaushe. "" ya dawo da kallonsa ga Narma da take kallonsa ya ce, ""Dan haka ki yiwa kan ki faWa, if not zaki ta"

"aure kina fitowa wallahi, kowa da ya samu abinda yake so a tare dake kamar ni zai gama dake, da zarar ya gama da ke kuma saki ne zai biyo baya."""

"Dad ya fusata sosai ya ce, ""Ashraf get lost!."" Ashraf ya Waga hannu sama alamun surrender ya ce, ""Na tafi, bye my ex wife"" ya faWa yana mata bye-bye ya fita daga falon. Šaukar paper da ya ajjiye Mum ta yi ta karanta ta kalli Dad ta ce, ""Dan wula™anci har saki uku."" Dad ya ce, ""ai gwara haka, gwara da ya yi haka dan ya tabbatar da baza ta sake komawa gare shi ba."""

"Ya kalli Narma da bata ce komai ba ya ce, ""shikenan ko? Na raba auren da na haWa ko Daughter?"" Ya faWa yana smiling. Narma ta kalle shi fuska babu walwala ta ce, ""Dad do you want to me to be happy?."""

"""absolutely my Love! your happiness means everything to me. I want you to be happy and fulfilled in life."" ""Please allow me to married Faruk, I'm still have strong feelings for him. If you refuse it like you did previously, it will deeply affect my happiness."" Mum ta ce, ""Tiger again! Narma what are you saying?."""

"""Gaskiya Mum, ina faWar gaskiya ne kuma shine abinda yake zuciyata"" tana faWar haka ta bar falon ta hau sama da gudu. Mum ta ce, ""har yanzu bata bar tunaninsa ba fa, wai wannan wanne irin bala'i ne haka? Wanne irin asiri ya yiwa yarinyar mu?."" Dad da ya yi shiru ya kalle ta ya ce, ""kar ki damu, da ta sake dawowa daidai zata dawo hankalinta. Ki nutsu, kema kin san auren ta da shi ai ba abu ne da zai yu ba, itama faWa take yi amma ta san ta fi ™arfinsa, ba sa a aurenta ba ne."""

"Mum ta ce, ""Narma da gaske take Sen, Narma da gaske take, kana jin yadda take magana ka san daga zuciyarta"

"ne."" Ajiyar zuciya ya yi bai ce komai ba ya hau sama shima, amma yana tunani a zuciyarsa ya zama dole ya samar mata de farin ciki ko ta wacce hanya ne. Kamar yadda ya Sata mata yana so ya faranta mata ta hanyar yi mata abinda take so."

"Nayla cikin kwanakin ta samu lafiya saboda tana samun kulawa daga wajan Omar, baya bari ta ta yi komai har"

"girki shine yake mata, baya fita ko ina yana gida tare da ita, ko ya fita Win bazai jima ba zai dawo. Ya tare a kusa da ita ko yaushe tana kwance a jikinsa, sai hakan ya haifar da sabuwar ™auna da kuma sha™uwa mai yawa a tsakaninsu. Ta yarda da batun Didi, yana da sau™in kai in ku ka saba, yana hira sosai kuma yana dariya. In bai ga dama bane zai tsuke bakinsa, ko ta yi magana sai dai ya yi murmushi kawai ko ya bata amsa da ido. Ta yarda da gaske ya iya girki, in ya dafa abincin ya bata baza ka ce namiji ne ya dafa ba."

"Nayla ta zama ΄ar gata a wajansa, abincin ma a baki yake bata ita kuma tana zuba masa shagwaSa yana biye mata. Har ta gama jinyarta Salma bata zo ba haka Jidda ma bata zo ba sai dai su yi waya, hakan ya yi mata daWi dan sai take jin kunyar su san abinda ya faru har hakan ya kai ta ga doguwar jinya."

"Bayan sallar magriba ya shigo ya same ta a zaune tana karatun alkur'ani, hakan da take yi yana matu™ar burge shi da sake saka zuciyarsa faWawa a cikin kogon ™aunarta. A fili take karatun dan ta fitar da ko wanne shaiWanu da suke cikin gidan, muryarta a hankali cike da sanyi tana karatan suratul Yusuf A.S tana lumshe da alama surar tana yi mata daWi."

"(Gidan da ake karatun alkur'ani baya zama da shaiWanu, koda akwai su a gidan indai za a dinga karantawa za su fita daga cikin sa. Gidan da ake karanta baya zama da talauci, tashin hankali, damuwa ko ™unci. Karatun alkur'ani yana kawo walwala da farin ciki a cikin gida, yana kawo zaman lafiya da korar shaiWanu na Soye da na fili. Ana so a dinga karanta alkur'ani a bayyane domin ya shiga lungu da sa™o na gidan, ya za™ulo mugayen mutane da mugayen aljanu ya fitar dasu daga cikinsa. In ba a samu dama ba ana iya kunnawa a tv ko mp a buW e volume yadda zai ratsa ko ina, musamman suratul ba™ara. Allah ya sa alkur'ani cece mu, Allah ya sa ya zama hujja gare ba hujja akan mu ba amin.)"

"Ya ™araso ya zauna yana kallonta, ta katse karatun ta ajjiye a gefe, ta kalle shi sai ta yi murmushi kamar yadda fuskarsa take a sake. Omar ya Wan girgiza kai ya ce, ""ya kamata nima ki dinga tuna min inda na manta, akwai inda suke yi min nauyin karantawa saboda na jima ban karanta ba."" Nayla ta yi dariya kaWan tana mamakin rashin girman kai irin nasa, ba ko wanne namiji bane zai iya cewa namiji Wan uwansa ya koya masa karatun alkur'ani ba balle matarsa, da yawan maza basu iya karatu ba, kuma suna so a koya musu amma bazai iya cewa matarsa ta koya masa ba saboda girman kai, gani suke yi kamar faWuwa ce hakan da kuma raini. Tace, ""to duk ranar da ka shirya."""

"""Da gaske nake, naga kina dariya. Ba dan Allah ya taimake ni Didi ta tsaya akan karatun wajan marigayi Malam"

"Salahudden ai da babu abinda na sani, bana tunanin zan iya koda karatun sallah. To Didi hana ni sakewa ta yi, gashi bana iya yi mata musu, shima kuma marigayin bana iya ja da magarsa, na jima ina karatu a wajansa har na sauka nayi, daga baya ne na gudu."""

"Nayla ta sake yin dariya sosai ta ce, ""ba sai ka koma ba."" Ya Wora yatsunsa biyu na farko a goshinsa ya Wan sosa da guda Waya, ya kalle ta ya ce, ""Ina attending online a yanzu haka. Ni ai babu mai iya zama dani ido da ido har ya koyar dani, sai dai ke Win, in baza ki tuna min ba shikenan kin huta. Kuma fa iyawa ne ban yi ba, na iya fiye da ke, wahalar karantawa wani wajan yake yi min."""

"Nayla ta sake yin dariya ta ce, ""ni na isa? Ka yi ha™uri zan tuna maka. Daman alkur'ani haka yake, in ka barshi da kwana Waya zai barka da sati, in ka barshi da sati zai barka da wata, in ka barshi da wata zai barka da shekara, in ka bar shi da shekara zai barka har abada."""

"Kai ya girgiza ya ce, ""balle ni bai bar ni har abada ba kuma bai bar ni da shekara ba, da ne bana karantawa"

"saboda Wabi'ar da na saka a gaba, shiyasa haddar da na fara duk ta zube, amma daga baya an godewa Allah. Tunda har nayi register da kuWina na shiga ajin ai na san abubuwa sun canja"" ya faWa yana Wan murmushi."

"Nayla ta wara ido ta ce, ""daman ka fara haddar alku'arni?."" Harararta ya yi ya ce, ""ban sani ba."""

"Dariya tayi sosai ta kwanta a jikinsa ta ce, ""sorry my love."" Ya yi murmushi ya ce, ""A'a,YaMar."" Ta yi murmushi"

"ta ce, ""Sorry YaMar."" Kissing Win lips Winta ya yi bai ce komai ba. Waya aka yiwa masa ya Wauko yana kallon wayar ya dafe kai ya ce, ""tun Wazu ake kirana da wannan number, in na Wauka bana gane yaren da ake yi."" Š auka ya sake yi ya saka a speaker, ana fara magana zai kashe Nayla ta karSa suka fara magana da matar."

"Bayan sun kammala ta kalle shi ta ce, ""Shugabar wani babban store ce daga garin Abetuka, tana so ka bata"

"dama tana so ku haWu zata fara karSar kayanku tana kaiwa garinsu. Pidgin English take yi shiyasa baka ji, nima dan na zauna da su a school ya saka na Wan iya kaWan."" Ya taSe baki ya ce, ""to ni English Win ma na iya ne balle wani pidgin? Yanzu yaushe zata zo?."""

"""Kai zaka bata time."""

"""Zan gani"" ya faWa tana cigaba da danna wayarsa ko a jikinsa."

"Nayla ta ce, ""Amma YaMar ya kamata ace ka faWaWa english Winka, ba a san inda wannan aiki zai kai ka ba. Zaka iya haWuwa da turawan da suke son kayan nan, kuma ka ga dole sai da english za a yi magana dasu."" Ya kalle ta ya ce, ""ke ba kin iya ba?."" Nayla ta ce, ""na iya."""

"""To kin iya mana, bani da ra'ayi kuma bazan yi ba."" Nayla ta yi shiru dan ta san bazai yi Win ba ta koma jikinsa ta kwanta ya ce, ""Tashi mu je gidan Didi."" Ta amsa da to ta tashi hijjabi kawai ta saka suka tafi."

Yana ajjiye motar AbdulHamid yana fitowa daga gidan zai tafi masallaci. A nan suka gaisa shida Omar suka

"wuce masallaci ita kuma ta shiga gidan. Tana zaune suna hira da Didi duk da kunyarta take ji, amma sai ta ga Didi bata tambaye ta komai ba sai itama ta basar suka cigaba da hira. Suna cikin hirar suka dawo da sallama, suna shigowa Umma ta tashi ta shiga Waki su kuma suka zauna."

"Didi ta kalle shi kafin ta yi magana ya ce, ""Didi ina

Please Login or Register in order to submit comment