ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

duba ko?."""

"""In ma baki duba ba zan tura abinda na yi niya. In kinga dama ki yi amfani dasu, in baki dama ba ki zubar!"" Ya fada yana wara idanunsa a kanta."

"Dariya ta yi sosai tana kallonsa, dariyar ta ta ta Waauki hankalinsa ya tsaya yana jiran ™arin bayani. Ta tsayar da dariyar ta ce, ""ka san ne na tuna?."" Ya girgiza kai alamun a'a, ta girgiza kai tana ΄ar dariya ta ce, ""Lokacin da aka yi ™o™arin raping Nayla, ka dawo da ita gida kana ta yiwa mutane masifa, ashe ashe kanka ka ke yiwa tanadi. Kalle ka, sai murmushi ka ke yi kamar ba Omar Tiger ba, ni nasan ungulu bata jewar banza"" ta faWa tana dariya ta wuce ta bar shi a wajan. Shima dariyar ya yi ya girgiza kai, kuma abinda ta faWa Win gaskiya ne shi bai ma kawo hakan a ransa ba."

"Abinda ya bata mamaki lokacin da suka fito ita da Umma ta ga ya kalli Umma ya ce, ""an gode."" Sai ta ga"

"Umman ta ruWe tana ta murmushi Didi taji daWi a ranta sosai, a karo na farko da magana mai daWi ta haWa shi da dangin babarsa kenan. Ba jimawa Bashir ya zo ya Wauki motarsa ya tafi mayar da Didi gida.KRB3P053 Arewabooks@nanahaleema11."

"Omar wajan Nayla ya koma amma sai ya tarar tayi bacci, ya yi murmushi ya ™arasa ya rufe mata jikinta ya fito ya shiga Wakinsa. Yan nan kaca kaca yadda suka bar shi, ya shafa kansa yana kallon Wakin yana tuna abinda ya faru da abubuwan da suka biyo baya. Kai tsaye frame Win da ta kafa ya kalla wanda ya zama silar faruwar komai, ya ™arasa yana kallon frame Win yana kallon yadda zanen tiger Win yayi bala'in kyau."

"Barin wajan ya yi ya kalli kettle Win da ya ajjiye, sai ya duba hannunsa ya ga inda ruwan zafi ya Wan zuba, wajan ya Wan tashi har ya yi ba™i. Fara gyara Wakin ya yi, ya Wauke bedsheet Win da ya cire ya kai banWaki ya buWe washing machine Win ciki ya saka, ya dawo ya buWe wardrobe ya Wauko asalin bedsheet Win da aka saka da ta tare a gidan wanda aka wanke ya shinfiWa. Cikin lokaci kaWan ya gyara Wakin kamar mace, ya yi ajiyar zuciya yana kallon agogo. Kiran sallah ya ji ana yi, ya shiga banWaki ya yi alwala ya fito ya fita zuwa masallaci. Har ya dawo bacci take yi bai tashe ta ba ya zauna dan har lokacin ba shi da wani ™arfin jiki yadda ya kamata."

"Nayla bata farka ba sai bayan sallar i'sha, da ya dawo daga sallah ya tsaya suna magana da Bashir sannan"

"ya shigo ciki ya tarar itama ta idar da sallah tana zaune akan sallaya. ˜arasowa ya yi inda ta ke zaune, a lokacin"

"ta mi™e ta zauna a kan gadon a hankali, shima ya zauna a kusa da ita ya ce, ""Bacci ba ya yi miki wahala."" Sunkuyar da kai ta yi bata ce komai ba ya ce, ""Me zaki ci?."" Nayla ta yi shiru bata amsa ba, ya sake maimaitawa a hankali ta ce, ""Babu."""

"Omar ya ce, ""ki dai tuna."" Nayla ta ce, ""bana jin cin komai, amma....."" sai ta yi shiru bata ™arasa ba, ya zuba mata ido yana kallon ta ya ce, ""uhum, ina jinki."" Nayla ta ce, ""Ina sha'war shan fura da nono."" Ya girgiza kai ya ce, ""to zaki samu, ki jira na je na kawo miki...."" Ta Waga kai alamun to, ya sake kallon ta ya ce, ""Na so abinci ki ka ce kina so, da na dafa miki da kaina, amma ki bini bashi"" ya faWa yana murmushi ya tashi ya fita."

"Nayla ta yi ajiyar zuciya ta bishi da kallo tana mamakinsa, gabaWaya ya canja mata, ya tashi daga Omar Win gidan Didi ya koma mata wani daban wanda bata san shi ba, ya koma mata kamar wani ruwan sanyi, ya koma mata kamar abokin wasanta, ko yaushe cikin murmushi yake kamar ba shine kullum fuska a Waure yana harararta ba. Ko dan ya saka ta jinya ne ya koma haka bata sani ba."

"Babu jimawa ya dawo da leda a hannunsa, ya shigo Wakin ya zauna ya ce, ""to gashi"" ya faWa yana buWe robar ya mi™a mata. Mi™o hannu tayi zata karSa sai ya ga hannun nata kamar yana rawa, ya dakatar da ita ya ce, ""barshi ba sai kin ri™e ba, zan baki da kaina."" Kamar yadda ya ce Win kuwa shi ya bata furar da kansa, ta sha da yawa dan kaWan ta rage ya ajjiye. A sanayaye ta ce, ""kai baka so?."" Kai ya girgiza bai ce komai ba, Nayla ta ce, ""meyasa?."" Ya kalle ta suka haWa ido ta sunkuyar da kai ya ce, ""Bana jin yunwa."""

"""Don Allah ka sha, kaima baka da lafiya."""

"""Ni waye ya ce miki bani da lafiya?."""

"""Ni na san baka da lafiya, har maganarka ta canja kamar wanda yake mura."""

"""Tunda baki da lafiya nima bani da lafiya, amma yanzu bana jin yunwa ban sani ba ko anjima."""

"Shiru tayi bata ce komai ba tana wasa da hannunta, ya kalle ta sai ta suka haWa ido sai rufe ido kafin ta buW e a hankali ta ce, ""Ban ga wayata ba yau gabaWaya."" Kan madubin Wakin ya kalla ya ga wayar, ya tashi ya Wauko mata ya mi™a mata bai ce komai ba. KarSa tayi ta ga kiran Salma da na Jidda har da na Mama da Ya J. Nayla ta girgiza kai ta ce, ""ana ta yi min waya"" ta faWa tana ajjiye wayar a gefenta."

"Shiru ta ji bai ce komai ba itama haka. Shirun ya ratsa Wakin kafin ya ce, ""Yaunzu ya jikin? Didi ta ce min na tabbatar kina shiga ruwan zafin nan kuma kina shan magani. Ki faWa min in kin samu sau™i?."" Nayla ta kulle ido bata ce komai ba, dan ya bata kunya musamman da ya saka Didi a maganar. Shiru ya biyo ba ya bai ce komai ba itama bata ce komai ba."

"A hankali ta ce, ""Ya Didi ta je gida? Ka kira ta?."" Ya Waga kai ya ce, ""uhum na kira ta, tana gaisheki."" Ta Waga kai bata amsa ba, ya lumshe ido ya buWe a kanta yana ™are mata kallo. Abin mamaki yake bashi, wai shi da wata mace yanzu babu wani sauran abinda ya rage, ya zama ita ta zama shi, ga tarin soyayayr da yake mata wacce bai san adadin yawan ta ba. In aka ce hakan zai faru a rayuwarsa zai ce ™arya ne, amma gashi ya faru cikin ruwan sanyi, kuma jikinsa da zuciyarsa sun karSi abun hannu biyu."

"Šago ido ta yi jin shiru ya yi yawa ta kalle shi suka haWa ido alamun kallon ta daman ya ke yi, ta yi saurin sunkuyar da kai. Murya a ™asa ya ce, ""meyasa baki son kallona?."" Tayi shiru bata amsa ba ya ce, ""meyasa."" Jin ya maimaita sai Nayla ta ce, ""bana iya kallon idanunka, kuma kunyarka nake ji"" ta faWa tana rufe fuska da hananyenta."

"Murmushi ya yi mai sauti ya ce, ""kunya! "" Ya sake murmusawa ya ce, ""A karo na farko a rayuwata na ji wani"

"abun kunya, ban taSa ji ba sai Wazu da Didi take min bayani akan Sarnar da na yi a jikinki. Sai na ji nauyinta sosai, amma daga nan komai ya wuce."""

"Kalamansa ya sake bata kunya sosai, ta runtse ido cikin kunyarsa da kuma kunyar Didi da kunyar abinda ya faru."

"Bai lura da yanayin ta ba ya Wan yi murmushi ya ce, ""Ni fa a kanki na aikata abubuwan da ban taSa aikatawa ba a rayuwata. Tunda ki ka shiga rayuwata abubuwa suke ta faruwa dani wanda basu taSa faruwa ba sai a kan ki kawai."" Ta Wago a hankali ta kalle shi ya Waga gira ya ce, ""Na lissafa miki?."""

"Kai ta Waga alamun eh, ya matsa kusa da ita ya ri™e hannunta cikin kasalalliyar murya ya ce, ""ke ce mace ta farko da Didi ta taSa yi min faWa a gabanta...."" Ya dakata da maganar saboda ΄ar dariyar da Nayla tayi alamun ta tuna."

"Bata yi magana ba sai Wauke kai da tayi ya ce, ""Da gaske kece ta farko, ni ba a yi min faWa a gaban kowa musamman baki. Abu na biyu kuma na ce zan Wauki mataki a kanki akan hakan amma sai na kasa aikatawa, amma da wata ce ba ke ba har abada bazata sake marmarin zuwa gidanmu ba, kin dan waye Tiger a baya ba sai na faWa miki ba. Abu na uku; a kanki Didi ta ce na fita na bata waje, hmm...! lokaci daga Abuja na dawo, ko sannu da zuwa bata ce min ba. Na ji haushinki sosai, ina mamakin meyasa ki ke shiga rayuwata ne har haka?. Na uku; a kan ki ta ce min ina shirme, kuma ke ce ki ka yi min korar shaiWanu ban Wauki mataki ba."""

"³ar dariya Nayla ta sake yi tunawa da abinda ya faru, sai ya dakata da maganar yana kallonta ganin tana dariyar da ta Wauki hankalinsa. Ya yi shiru bai ce komai ba, ta kalle shi suka haWa ido ya ce, ""Kuma tun farko kece wacce Didi take yawan saka ni a lamarinta, haka kawai in ki ka shigo ki ka fita sai ta fara labarinki, sai na ji haushi na ce wai wannan wacece ne da zata ™wace min Yayata?. Ke ce mace ta farko da ki ka fara bani kyauta na karSa har na yi amfani dashi, kin bani kyutar azurfa gata a hannuna, kin bani kyautar turare har yanzu na kasa ™arar dashi saboda son da nake masa, kin bani kyutar riga wacce da ita na kwanta a asibiti a jiya."""

"Hannunsa ta kalla ta ga azurfar kuwa tana nan, ta Wora hannu a kai ya ri™e hannayen nata ya ce, ""Kece mace ta farko da na fara jin nauyi da girman iyayenta a duniya, a gaban Abiy na kasa samun sukuni, nauyinsa ya rufe min idanu, na rasa abinda nake ji. Ke ce mace ta farko da ki ka fara kirana da Yayaaaa!"" Ya Wan sauke numfashi kaWan ya ce, ""Ya ilahii !har yanzu na kasa manta lokacin da mu ka je g1danku, ki ka ce Yaya Omar Allah ya"

"kiyaye hanya, a daidai lokacin hawaye ya sakko daga idanunki kuma kina murmushi. Kin tuna?."""

"Wasu hawayen ne a idanunta, ta Waga kai alamun eh ba tare da ta kalle shi ba ya ce, ""kina lissafawa dai? Ni na"

"Sata a lissafin."""

"Bata bashi ba amsa ba ya ce, ""kece mace ta farko bayan Didi da na ci abinda ta sarrafa, Didi ta faWa min lokacin da ki ka dafa awara na ci har naji tayi min daWi. Jidda ke ce mace ta farko da na karSi aurenta, ke ce mace ta farko da na zauna da ita a gida Waya, kece mace ta farko da na ke shiga lamarinta har na saurereta. A kan ki na fara jin kishi tun ban san ina sonta ba, ke ce mace ta farko da na kwana a gado Waya da ita, ke ce mace ta farko da na damu akan rashin lafiyarta, ke ce mace ta farko da na ji a raina in wani abun ya same ki bazan ji daWi ba"" ya sauke ajiyar zuciya ya matse hannayenta, ya sake yin ™asa da muryarsa sosai ya ce,"

"""Ban taSa karya rantsuwa ba, in na rantse na rantse kenan bana canjawa, shiyasa ban cika yawan rantsuwa a rayuwata ba, dan babu halitttar da ta taSa karya min rantsuwa. Ke ce mace ta farko da rantsuwar ta karye ta dalilinki. Ke ce mace ta farko da na ji a raina in na rasa ta bazan iya rayuwa ba, ke ce mace ta farko da na furta mata kalmar ina sonki, ke ce abu na farko da na ce na bar shi amma na kasa bari, ke ce ta farko da nake tsananin ™auna, nake ji kamar na mayar da ke zuciyata. Ashiqaty!"" Ya furta can ™arshen ma™ogwaro yana kallon idanunta."

"Shiru ya sake yi yana kallon ta, zuciyarsa na cigaba da antayo kalamai kan harshensa ya ce, ""Ke ce ta farko da"

"na san meye so a kanta, na banbance soyayyar burgewa da soyayyar gaskiya a kanki. A kan ki na fara sanin mace, da ke kaWai na taSa haWa jiki Jidda, ke kaWai ce ki ka san waye Omar in and out. Kuma ke ce wacce na taS a bawa ha™uri a duniya Jidda!."""

"Lumshe ido tayi ta kwanta a jikinsa dan farin cikin ya yi mata yawa tana so ta jita a jikinsa a wannan lokacin, ya"

"rungumeta sosai yana shafa bayanta a hankali cikin salo na ™auna. Ya sake yin shiru bai ce komai ba, idanunsa a lumshe yana ji kamar ya buWe ™irjinsa ya saka ta ya huta da bugawar da zuciyarsa take yi masa. Ya buWe ido ya ce, ""abu nawa na lissafa?."" Nayla ta ce, ""nima na Sata a lissafin, amma dai sun fi fifty."" Dariya ya yi kaWan ya ce, ""to duk ta dalilinki ya faru, na ™ara miki da wani ma guda Waya. a kan ki nake ta yawan murmushin, ko"

"Didi albarka."""

Murmushi ta yi tana daga jikinsa yana shafata a hankali cikin salo na soyayya da kwantar da hankali da nuna

"tsansar kulawa a gare ta. Shiru ya biyo baya, ta yi luf a jikinsa ko motsin kirki bata yi. A hankali ya ji ta ce, ""ban Wauka zaka saka azurfar da na baka ba, lokacin da na ganta a hannunka na yi mamaki sosai. Ban Wauka zaka yi amfani da abinda ya fito daga hannuna ba, ganin haushina ka ke ji."" Cikin shau™in ™aunarta ya ce, ""Haushin na ki shine soyayyar Jidda!. Wannan soyayyar da nake miki ba wacce aka samu a kwanan nan bane. Ni na san ta jima a zuciyata, ban fahimta ba ne sai bayan kin bar ni, kishin kuwa tun shekara goma baya."""

"Ta Wago ta kalle shi ya Waga gira sama ya ce, ""eh mana. Na kuSutar dake daga wanda suka ke ™o™arin yi miki fyaWe, na ji zafi a raina har ta kai ga na yi amfani da wu™a dan hukunci. Jidda daga wannan ranar na fara fitar da jini daga jikin wani, a ranar na yanke masa ΄an yatsunsa saboda ya yi ™o™arin taSa min ke. Tsananin kishinki da na ji a lokacin shine ya kai ni ga aikata hakan. Ban fahimta ba, ban kuma gane ba, amma na tabbatar da daga wannan lokacin soyayyarki ta samu gurbi a zuciyata. Tunda aka samu kishi tabbas akwai soyayya, yadda hankalina ya tashi na dinga yiwa Hajja faWa ni kaina abin ya bani mamaki. Kuma gashi lokacin da ™ uruciya a tare dani, amma na ruWe a kan abinda aka yi ™o™arin yi miki, in ba soyayya ba meye Jidda!?."" ya ™ arasa faWa yana kallonta."

"Ya Wan taSe baki kaWan yana kallon ta ta ™asan idanu ya ce, ""Ashe faWan da na yi akan abinda ya ke mallakina kuma halak Wina ne, ashe na suturta jikinki ne da rigar jikina saboda abinda na rufe Win nawa ne ban sani ba."" Kunya ya bata mai nauyi, ta koma jikinsa ta rufe fuska tana murmushi. Murmushin shima ya yi ya ri™e ta yana lumshe ido, bai ce komai ba sai ™hamshin ta da yake sha™a wanda ya zauna daram a jikinta."

"Shifa ya Wauka zancen Didi ne da ta ce kalamai suna fitowa daga zuciya, amma yanzu ya tabbatar dan baya sanin mai zai furta sai bayan ya furta Win."

"Shiru ya tsara tsakaninsu, sun jima a haka yana shafa kanta zuwa bayanta idanunsa a rufe itama kuma na ta"

"idon a rufe. Gently ta ji ya ce, ""™arin wani abu Waya! A kan ki Omar ya fara kwanciya a asibiti. A yadda Allah ya halicce ni ban cika rashin lafiya ba a rayuwata, amma a kan ki nayi zazzaSi da ciwon ™irjin damuwar barinki gidan nan, sannan jiya na kwanta a asibiti saboda ke. Ki ™ara a lissafi."" Murmushi tayi ta sake kwanciya a jikinsa ya cigaba da shafa kanta har ya gama maganar idanunsa na kulle."

"""Jidda!."""

"""Uhum!."""

"""ki yi ha™uri idan son da nake miki yayi yawa, ki yi ha™uri in soyayyar da nake son gwada miki ta girmi ™wa™ walwarki. Ban taSa jin irin wannan soyayyar a baya ba, shiyasa na baki kaina gabaWaya dan bana son na kwantanta irin zaman kaWaicin dana yi a baya. Tabbas zaki iya ganin za™ewata tayi yawa Jidda, ba dan komai ba sai don ke Win kin zama komai a gare ni da rayuwata."""

"Šago ta ya yi daga jikinsa, ta kalle shi kamar yadda yake kallonta ya ce, ""in zamu kwana ina faWa miki mahimmacin da ki ke dashi a rayuwata lokacin ya yi mana kaWan, ko da zamu kwana mu yini mu sake kwana bazan kai ™arshe ba, kawai ki saka a ranki Omar yana sonki, zai rayu dake a duniya, yana fatan rayuwa dake a aljanna."""

"Murmushi ta yi cikin tsananin farin ciki da ™aunarsa amma bata ce komai ba. Ya tashi tsaye ya ya fita bai ce mata komai ba, bai jima ba ya dawo ya yi shirin kwanciya ya ce, ""na shigo?."" Rufe ido ta yi da sauri dan rigar jikinsa ™arama ce ita kuma kallonsa ma tsoro yake bata."

"A hankali ta Waga kai, ya tako ya shigo ya kwanta a gefenta bayan ya kashe hasken Wakin ya matso da ita jikinsa ya kwantar da ita a ™irjinsa. Gabanta ya faWi sosai, tsoron abinda ya faru jiya ya dawo mata a zuciyata, sai ta yi niyar mi™ewa zaune ya mayar da ita. Calmly ya ce, ""bazan yi abinda zai cutar dake ba, na san abinda yake ranki Jidda, a jiyan ma yazo ne ba tare da an shiryawa hakan ba. Ki nutsu!."" A sanyaye ta koma ta kwanta amma har lokacin a tsorace take dashi."

"""Nifa har da yayanki na yi kishi, da ki ka rungume shi a gabana sai dai naji faWuwar gaba. Kin san ban iya Soye abu a rai ba shiyasa nake faWa miki, amma kishi na yi ba haushi na ji ba."" Dariya tayi sosai jin yadda yake maganar a yangance, kuma ba tayi zaton zai sake magana ba sai gashi ya yi, sai abin ya bata dariya, wai kishi na yi ba haushi na ji ba."

"Shima murmushin ya yi, a lokacin ya tuna yayi kishi da Jawad, kuma yana so ya faWa mata kar ya manta. Dan shi bai iya Soye abu a rai ba, kuma yanzu ya na ganin babu wacce ta cancanci ta san duk abinda yake zuciyarsa kamar ita. Bai sake cewa komai ba sai shafa bayanta da yake yi a hankali duk da ya san babu lallai ta yi bacci tunda bata jima sosai da ta shi ba."

"""YaMar!"" Ta furta a hankali tana kwance a jikinsa ya ce, ""Uhum!."""

"""Lokacin da mu ka je Kaduna, da Abiy ya ce ka dawo masa dani fa?."" ""Zan dawo Kano ni kaWai na bar ki a can."""

"""Ka ce baza ka iya rayuwa babu ni ba. ?"""

"""Rayuwar zata yi min wahala, amma gwara na barki a can da na dawo da ke baya so."""

"Nayla ta ce, ""meyasa?."" Ya yi ajiyar zuciya kaWan ya ce, ""Zan faWa miki, amma yanzu ki kwanta ki huta."" Nayla ta ce, ""ni bana jin bacci."" Ya ce, ""ai baki da lafiya."""

"""Ni dai ka faWa min."""

"""Tunda na ce zan faWa miki zan faWa, amma yanzu ki huta."" Shiru tayi bata ce komai ba sai daga baya ta sake cewa, ""To Narma fa!?."" Idanunsa a kulle ba tare da ya kalle ta ya ce, ""Wace haka?."" Ta kalli fuskarsa, sai ya buW e ido suka haWa ido a cikin ™aramin hasken Wakin, bata bashi amsa ba ta koma ta kwanta a jikinsa shima kuma bai sake cewa komai ba. Ta dole ya saka bacci ya Wauke ta yadda yake yamutsa mata gashin kai da shafa bayanta bata san ta biye masa bacci ya kwashe ta ba.KRB3P054"

"A haka suka yini cikin kula da tattali da soyayya mai tsayawa a rai. Babu inda Omar ya je, ko sallah tare"

"suke yi da sun idar ya cigaba da rarrashin masoyiyarsa. Iya kallon da yake yi mata kwantar mata da hankali yake yi, balle in ya buWe baki ya ambaci sunanta sai ta ji kamar babu wata macen a duniya bayanta."

"Bayan sallar i'sha tana zaune a falon da ta saba zama tana shan alawar tom tom, idanunta a rufe ta jingina da"

"kujera ta Waga kai sama kamar mai tunani. Bata jin daWin jikinta ko kaWan, ji take kamar iska zata kwasheta ta watsar a wani waje. Ga raWaWin da take ji a cikin jikinta, dauriya kawai take yi amma a takure take."

"Motsinsa ta ji a kusa da ita yana, ya zauna a kusa da ita sosai ya ce, ""Gata nan."" Jin abinda ya ce sai ta buWe ido ta kalle shi kamar yadda yake kallon ta. Ta Wan gyara zama kaWan ta Wauke kai daga kallonsa. Muryar Didi ta ji daga wayar ta ce, ""bani ita mu gaisa."" A sanyaye ta ji ya ce, ""tana jin ki."" Didi ta ce, ""Nayla!."" Nayla a raunane ta ce, ""Na'am Didi, ina yini."""

"""Lafiya lau Nayla, ya jikin na ki?."" ""Da sau™i Didi."""

"""Allah ya ™ara lafiya."" ""Amin. Ina Marmerh?."" ""Gata nan tana bacci."""

"Omar kallon ta kawai yake yi, ™hamshin alawar da take bakinta yana shiga hancinsa saboda kusancinsa da ita. Ya lumshe ido yana kallon bakin ta da take motsa shi cikin rauni da shagwaSa. Ta buWe baki zata sake yiwa Didi magana ya haWe bakinsa da nata, wayar hannun Nayla ta suSuce ta faWi a kan carpet, ta zaro ido waje jin yana shanye alawar da take bakinta a nutse. Gabanta faWuwa yake yi, ta motsa kaWan ko zai cikata amma bai sake ta ba sai sake ri™e fuskarta da ya yi."

"Omar idanunsa a lumshe yake, za™i da yajin tom tom Win da take bakinta yake haWWiyewa a cikin salo na soyayya da shau™inta da yake mamaye masa jiki. Nayla ™irjinta bugawa yake yi, tsoro da fargaba suka mamaye mata zuciya. Jikinta ya fara rawa ba tare da ta shirya ba, hawaye ya fara sakkowa daga idanunta. Šumin hawayenta ya ji a kan fuskarsa, ya buWe ido ya kalli fuskarta yaga hawaye take yi amma idonta a rufe yake. A hankali ya zame bakinsa ya haWe goshinsu waje Waya a lokacin kukanta ya samu damar fitowa."

"Kuka take yi mai sauti jikinta yana rawa, ya rungumeta yana shafa bayanta a hankali tana cigaba da kukan."

"Yadda jikinta yake rawa ne ya saka shi ya matse ta a jikinsa yana so ya samar mata da nutsuwa da kwanciyar hankali. A hankali kukan nata ya ragu, ta Wago daga jikinsa tana jan numfashi idanunta a rufe saboda kunyar da take ji."

"Fuskarta ya Wago yana kallo, ya saka hannu ya share mata hawaye ya ce, ""Ina ma Omar zai zama hawayen da suke sakkowa daga idanunki, ina ma ni ne hawayen da yake fitowa daga

Please Login or Register in order to submit comment