You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
murmushi ya saki Sannan yabi yarinyar dake rike da hannunshi zuwa cikin hotel din, tana manne jikinshi har suka zo bakin kofar dakinsu, suna isa ya bude ya turata ciki, Ashe har usman da yarinya sun shigo ciki, suna shigowa usman yayi saurin kwace joystick dinshi daga hannun yarinyar, dariya safwan yayi ya wuce bedroom da nashi babe din, suna shiga suka fara romancing Junansu kaman daman it's what they're both born to do, ahankali yarinyar tayi kneeling gabanshi Tana zipping trouser dinshi, idanuwa ya lumshe because yasan abinda zatayi, ya dade yana jiran irin wannan ranar, ranar da he will be with a woman, bai taba tunanin he will have a woman out of marriage ba but things are happening very fast, Jin ta saka joystick dinshi a baki yasa ta ya saki ihu tare da rike gashin kanta yana tura bakinta to he's huge manhood, yarinyar bata cire bakin ta ba sai da yayi releasing a bakinta, safwan yasha ihu sosai Don har cewa yayi
"I will surely come back for you..." Yafada mata cikin ihu. Bayanta zare bakinta ta koma ya kwanta, haye kanshi tayi Tana wasa dashi all over again, har cikin ranshi he's coming back for her, Don gani yake duk duniya nobody will do him the way she just did, this time hannu ya Kai cikin skirt dinta yaji babu pant,he was surprised yanda akayi take tafiya babu pant, amma bai tambayeta ba, wasu suka cigaba dayi har ya samu erection for the second time kanta ya haye this time ya raba ta da komai na jikinta, for the very first time he had sex, it was so fun saboda yarinyar is so such an expert, itama yarinyar she enjoyed being with him saboda he ride her like nobody ever does, kwana sukayi suna lalata junansu, tunda asuba Alhaji idris ya kirasu yace su shirya Zasu tafi. Kaman kar ya tafi, sai kuma ya tuna there's lot more to come, shi kam usman yana tafiya yana rike da waist dinshi yana cewa
"Sai Yanzu na gane dalilin daya sa ba'a sakin iyamurai...sun iya harka Wallahi..." Yafada yana shiga bathroom, safwan dake zaune bakin gado sanye da second clothes daya zo dashi ya kalleshi tare da sakin murmushi, usman na shigewa safwan ya saki ajiyan zuciya yana lumshe idanuwa, lokacin yarinyar da suka kwana tare ta tafi, he promised to be back by end of the month, zama yayi kaman Mai tunani sai habib ya fado mashi, Sannan sai ya tuna kuma rabonshi da sallah tun sallah asuba na jiya, usman fitowa yayi daure da hotel towel shima safwan ya Mike yana cewa
"Kasan rabonmu da sallah tun jiya da safe?.." Safwan ya tambayeshi,
"Wallahi Nima abun ya fado min a rai...kasan tun jiya da Mutumin nan ya bamu wannan abu mukasha we have never been the same?..Wallahi Jin Kaina nake kaman wani sabon mutum...nothing Matters to me..." Usman ya fada,
"But Ina tunanin abinda yasa habib ya samu damar guduwa it's because ya amayar da abinda aka bashi.." Safwan ya fada
"Amma yayiwa kanshi bukulu...imagine dadin da muka sha over night..." Bai karasa ba wayar safwan ya sake ringing yaga alhaji idris né, yana piçking yayi saurin cewa
"Mun kusa gamawa..." Ya fada yana mikewa, a sauri suka shirya suka fito, sauka sukayi suka hau mota sai gida.
Habib kam har gari ya waye bai kafta ba, idanuwanshi waje daya yana tunanin halin da safwan da usman suke ciki, sai adua yake Allah ya sa sufi karfin zuciyar su, Karfe 8 suka isa garin Kano Don tunda motar su ta tashi Karfe 6 bai tsaya ba sai Yanzu, yana sauka ya samu adaidaita ya fada mashi inda zai kaishi, basu tsaya ciniki ya ba ya hau sai unguwar su, Karfe goma saura ya iso unguwar su, bai Bari aka shiga dasu cikin gida ba ya tsaya wajen gidan alhaji Ibrahim ya saka hannu cikin aljihunshi zai fiddo kudin Mai adaidaita sai yaji wani Abu, to he's widest surprised yana fiddawa yaga wannan zoben da aka basu, idanuwan ya zaro har Mai adaidaitar yana tambayanshi if he's alright, bai ce komai ba ya bashi kudi ya wuce ya wurgar da zoben cikin gutter yana cewa
"Leave me alone..." Yafada har wani dayazo wucewa yace
"Habib lafiya dai kou?.." Bai kalleshi ba ya wuce Kofar gidan alhaji Ibrahim yayi knocking, duk Wanda ya ganshi yasan ba cikin hayyacinshi yake ba, duk ya rame kaman bashi ba, knocking yayi a bakin gate din gidan Mai gadi ya Dan leko tare dacewa
"Lafiya dai?.."
"Eh...inason ganin alhaji né..."
"Bayace baison ganin ku ba....wai meyasa Baku da zuciya?.." Idanuwa habib ya lumshe tare dacewa
"Dan Allah ba roko na zo yi ba...gidan mu za'a saidai shine nace Bari in fada mashi ko zai saya..." Habib ya fada mashi, shuru Mai gadi yayi kaman Mai tunani Sannan yace
"Ka jirani nan..." Habib jingina yayi da bango yana yiwa unguwar kallon karshe, he has decided to move away, yanason ya maida mom dinshi kauye wato asalin kauyen dad dinshi dake cikin kauyukan Kano, yasan he might not survive Don haka yayi deciding ya saida gidansu mom dinshi taja jalli dashi, bayason ta Kara amfani da ko sisi daga kudin da ya samo daga wajen alhaji idris, he wants to make sure she's alright before he dies. Bayan kaman minti biyar maigida ya fito yace
"Ka shigo ciki..." Yafada mashi, jiki na rawa habib ya shiga cikin gidan for the very first time, tsayawa yayi Maigadi ya kulle gidan Sannan ya shige gaba har inda alhaji Ibrahim ke hakimce kan carpet, durkusawa habib yayi a gaisheshi Sannan ya fada mashi abinda ke tafe dashi, alhaji Ibrahim kallon yanda jikin habib ke rawa yayi yace
"Kai da fatan Kana lafiya?.."
"Eh..." Habib ya amsa mashi
"Gidan daki nawa né?.."
"uku da kitchen da kewaye..." Ya fada mashi,
"Tou meyasa zaku sayar?.."
"Jalli zamuja..." Ya amsa mash atakaice, kallon shi alhaji Ibrahim yayi for a moment yana ganin yanda yake zufa yace
"Sai ku koma Ina?.. Don banason in saya kuzo kuna damuna..." Da sauri habib yace
"Aa...hakan ba zai faru ba...kauye zamu koma da zama..." Ya amsa mashi, Maigadin shi ya kalla Sannan yace
"Ka dai ji..kaine sheda...dukda nasan ba wani gidan kirki bane banason hayaniya..."
"Ai alhaji nine sheda..."
"Shikenan kaje gidan alhaji labaran kuwuce dashi zuwa gidan nasu..yayiwa gidan kudi sai kazo ka amsa in yayi maka..." Yafadawa habib da Maigadi shi, da sauri habib ya Mike shima maigadin ya bi bayanshi. Tare suka fita sukazo daidai gidan habib kasancewan shi alhaji labaran dinlaline na gidaje da filaye Sannan gidanshi gaba yake da gidansu habib,
"Dan Allah kaje ku taho dashi...nan né gidan..." Habib Yafadawa maigadin,
"Tou shikenan..." Maigadin ya amsa mashi, ya wuce, mamanmu dake zaune cikin gida naji kaman muryar habib tayi saurin mikewa, habib na shigowa ita kuma tayi hanyar zaure, hadewa sukayi tayi saurin rungume danta tare da sakin ajiyan zuciya, tare dacewa
"Allah Alhamdulillah...ka maidomin Dana lafiya..Yanzu hankalina ya kwanta..." Tafada cikin tsananin farin ciki, kawai bata ankaraba taji hawaye Bayanta, da sauri ta daga kan habib dake rungume da jikinta kaman she's his life saver tayi taga duk yanayin shi ya Chanza, sai lokacin ta Lura dashi sosai
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...modibbo me ya sameka?.." Ta tambayeshi cikin tsananin tashin hankali Tana kallon face din danta dayayi fading, kura mata Ido yayi yana kallon ta, he can't believe they asked him to kill this wonderful woman for worldly things, girgiza shi tayi da karfi tace
"Nace ka fada min...meya faru?.." Ta sake tambayan shi, ajiyan zuciya ya saki yana cewa
"Mamanmu...Dan Allah kiyi duk yanda nace...Dan Allah mamanmu inason mu bar garin nan yau ba gobe ba..." Ya fada yana goge hawayen face dinshi, da sauri tace
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun....modibbo ka fadamin abinda ke faruwa...Dan Allah ka fadamin ka tada min hankali..." Tafada kaman zatayi kukan itama,
"Kawai kar ki tambayeni Don Allah...Dan Allah kiy yanda nace..." Yafada cikin new tears,
"Naji..zany yanda kace..amma Dan Allah ka fadamin abinda ke faruwa...Wallahi duk ka tadamin hankali..." Tafada voice dinta na rawa,
"Yauwa mamanmu..dan Allah kar ki fadawa kowa inda zamu...Dan Allah mamanmu ko bayan Raina kar amshi komai daga wajen su safwan..." Hannu mamanmu ta Dora a Kai saboda yanda ya furta wnnan maganar, tasan something very high is happening amma she can't point a finger at it, ba karamin tashin hankali ta shiga ba Jin statement din habib, kuka ta farayi Tana cewa
"Bari inj wasu safwan su fadamin..." Bata karasa ba yace
"Dan Allah mamanmu..Dan son da kikewa annabin rahama...kar komai ya hadaki dasu...nayiwa alhaji Ibrahim maganar gidan nan...anje a kirawo alhaji labaran dinlali...Dan Allah mamanmu ki shiga ciki ki tattara duk abinda kike buka..." Yafada sounding so serious, matar Sanin danta is not a child that mean harm yasa tayi shuru ta juya ahankali amma bata bar hawaye ba, ba komai take wa hawaye ba sai Don tasan da akwai babban Abu amma danta yaki ya fada mata, yaranta mata ta dake tsaye suna kallon yayansu yana kuka ta Kira suka shigo dakin,
"Ku tattara kayanku..." Shine abinda ta fada masu,
"Mamanmu su anty salaha fa?.." Inji Wata daga cikin kannenshi da zata Kai shekara 18,
"Karki damu..kuyi sauri kushrya zan kirasu Yanzu..." Yafada Yana fiddo waya dake cikin aljihunshi at the same time yana goge sweat dake keto mashi,
Thanks.9❤️💛💙💜💚
Sirrin wasu gayun
❤️💚💙💛💜
® zuwairat (ummumaryam)
8️⃣
Don't read if you didn't pay
Dedicated to my anty....you shall eat the fruit of your labor Insha Allah .
Number Immediate younger sister dinshi ya fara dialing sai akayi sallama Kofar gida, da sauri ya katse ya leko waje, alhaji labaran da Maigadi alhaji Ibrahim né tsaye waje,
"Yauwa sannunku dazuwa..." Yafada masu,
"meye dalilin da yasa zaka saida gidan nan?.." Alhaji dake tsohon abokin dake tsohon abokin abban Habib ya tambayeshi cikin girmamawa yace
"jalli san ja da kudin...zamu koma kauye ni kuma in dinga zuwa kasuwanci cikin birni..."dukda yasan nan da sati biyu in har bai aikata abinda aka Sashi ba mutuwa zaiyi,
"Eh gaskiya Kayi dabara...hakan ma yayi...Allah yasa hakan shi yafi alkhairi..." Alhaji
Labaran ya fada mashi
"Ameen..." Habib ya amsa mashi
"Tou mu shigo mu duba kou?.." Inji maigadin alhaji Ibrahim,
"Eh bisimillah ..ku shigo.." Ya fada yana komawa ciki, sum binshi sukayi har cikin gidan habib yace
"Mamanmu Anzo duba gidan..." Yafada mata da karfi, mamanmu dake ciki Tana shirya yan kayanta ta saita voice dinta before saying
"Tou ba damuwa..." Ta amsa mashi Tana cikin Daki, alhaji labaran bai wani duba gidan sosai ba saboda yasan gidan in and out,
"Gaskiya gidan nan zaiyi dubu Dari bakwai..." Yafadawa maigadin alhaji Ibrahim,
"Tou muje mu fadawa alhaji..." Inji maigadin fada yana juyawa
"Tou shikenan..." Habib ya fada yana bin bayan shi, habib sai zufa yake yana firgita Don ji yake kaman Ana binshi a baya, suna zuwa maigadin da Alhaji labaran da habib suka shiga wurin alhaji Ibrahim, nan maigadin ya fada mashi nawa akayiwa gidan kudi, ashar ya saki Sannan yace
"Lallai ma...cikin wannan lungun ta baya za'a samu gidan dubu Dari bakwai?.. Haba bazai yuwu..gidan da dabbobi zan zuba ciki?.." Yafada sounding so angry,
"Haba alhaji..ai wannan kudin fili né...nan fa ba kauye bane..." Alhaji labaran ya fara fada mashi amma bai saurareshi ba yace
"Tou meye bambamcin gidaje su Dana kauyen?.. A ba wuri né kauye ba...yanda gidan da mutanen ciki suke shine ke determining in waje kauye né ko birni...for as long as am concerned duk gidajen nan baya gidajen kauye né..so to cut it short zan bashi dubu dari biyar shima don yace jalli zaija...in yayi in shiga ciki in dauko..in kuma baiyi maka shikenan,.." Ya fada atakaice, alhaji labaran zai bude baki yayi magana habib yay saurin cewa
"Ka bada..Allah yasa masu albarka..." Yafada mashi, alhaji Ibrahim mikewa yayi ya shiga ciki bayan kaman minti biyar ya fito da mint din 1k guda biyar sai ya wullawa habib su sai kuma dubu biyar ya mikawa alhaji labaran na dilalanci, da sauri habib ya Mike ya tura kudin cikin aljihunshi yana tunanin Yanzu wannan Mutumin yana da irin wannan kudin a gida amma sai da suka dinga zuwa ya taimakesu ya rufe Ido ya nuna baisan zancen ba, tunAwa yayi da yanda safwan ke shaawan daukan fansa kanshi and he's sure in har safwan ya shiga wannan cult din zaiyi maganin alhaji Ibrahim because he knows Safwan sosai,
"You will get what is coming to you..."Habib ya fada yana barin gidan, yana kan hanya ya fiddo wayarshi yayi dailing number sister dinshi, bayan tayi piçking ya fada mata ya saida gida zasu koma kauye da su mamanmu Sannan ya fada mata zai bar dubu ashirin a bata a neighbor kuma yaja mata kunnen kar ta kuskura ta fadawa kowa inda zasuje, yace ko su safwan yazo néman shi kar ta fada masu, haka dai sukayi sallama ya Kira ta biyun data ukun duk ya yayi masu wannan kashedin kuma ya ajiye masu 20k each, gida ya koma ya tarda mamanmu ta fiddo yan Kayan su har da katifa,
"Mamanmu Dan Allah kar ku dauki duk wani Abu cikin Kayan da na kawo gidan kwanan nan..Dan Allah har Kayan sanaar da kika fara ki barsu..." Yafada kaman Wanda ke néman zarewa, mamanmu batayi mashi gardama ba ta ajiye duk Kayan da yayi magana a Kai, shima cikin dakinshi ya shiga Don tattara yan kayanshi, the most important thing da yake dashi a dakin shine certificate dinshi, cikin bag dinshu ya shiga don fidda kayan da ya saya da kudjn jini. to hes surprise sai yaga wannan yadin da aka bashi da anambra, the last thing he remembered was that ya bar shi a cikin motar alhaji idris, ko fita baiyi dashi ba amma sai ga yadin cikin bag dinshi, ihu ya saki yana cewa
"Leave me alone..." Yafada da karfi yana fitowa da yadin a hannunshi, mamanmu dake niyyan shiga dakin ja dayi da baya Tana kallon abinda ke hannunshi, direct bathroom dinsu ya shiga ya tura Kayan cikin toilet,
"Na shiga uku...Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Mamanmu Tafada Tana kallon habib dake néman zarewa,
"Menene Dan Allah modibbo?.. Ni mahaifiyar kace..ka fadamin abinda ke faruwa...bazan taba juya maka baya ba..." Tafada Tana kallon habib dake tsaye gefe daya yana nishi kaman Wanda yayi race,
"Mamanmu ki kwantar da hankalinki.." Bai karasa ba tace
"kar ka Kara cewa in kwantar da hankalina....ni ba mahaukaciya bace...Yanzu ka fadamin abinda Ke faruwa?.. Ina kukaje?.." Ta fada zata zauce saboda tasan danta is hiding something very huge from her, kuka Habib ya farayi yana tausayinta Sannan yana tausayin kanshi, kawai danasanin bin instinct dinshi kawai yake, yasan inda yabi feeling dinshi tun farkon haduwansu da alhaji idris da Yanzu bai shiga wannan matsalar ba,
"Mamanmu ban iya fada maki...in na fada maki mutuwa Zanyi ..." Yafada cikin matsanacin kuka Wanda yasa sisters dinshi kuka suma, sai da yayi Mai isanshi Sannan ya bawa sister dinshi dubu sittin ya umarceta data shiga neighbor wayanda suke mutunci Ta fada masu su ajiyewa su salaha Sannan ya ja mata kunnenta kar ta fada masu zasu koina, bayan ta dawo suka fidda kayansu duk mutane sai tambayansu suje inda zasu amma habib ko kallon su baiyi ba balle ya amsa masu kawai burinshi ya bar unguwar.
Su safwan kam bacci suka dingayi all through the way saboda sun kwana aiki, alhaji idris kam kurawa titi Ido yayi yana tuki hankalinshi kwance, sai da sukazo Abuja suka bukaci suci abinci, tsayawa alhaji yayi a best restaurants by road side suka ci Sannan suka cigaba da tafiya,
Karfe hudu habib da family dinshi suka isa wata har karamar kauye wato kauyen su Fatima Mai sayar da awara, daman Fatima cousin sister din habib ce, baban habib Shine wan baban Fatima, lokacin da mahaifin Habib ya rasu sunyi iya kokarin su do in su dawo kauye amma habib ya rufe idonyace baisan zancen ba, hakan yasan abban Fatima ya rabu dasu, gidan Iyayensu na nan kusa gidan abban Fatima Wanda Yanzu babu kowa ciki sai kakarsu mace. lokacin Fatima ta dawo daga tallanta ta hangi mota daya shigo garin, abinka da yar kauye tsayawa tayi yana kallon motar Sannan Tana kallon Kayan dake saman motar Sam habib bai gane ita bace Sannan mamanmu dake cikin tashin hankali bata daga idanuwa ba balle taganta, motar na wucewa taga kaman habib tayi saurin cewa
"Yaya modibbo..." Ta kirashi da karfi lokacin motar da sukayi chata daga park na néman tsayawa, Dan juyawa yayi ya ganta, murmushi ya saki yana kokarin fitowa daga cikin motar, da gudu ta taho zuwa kusa da motar Tana kallon su happiness rubuce kan faces dinta,
"kam ke wane irin girma kike haka?.." Yafada yana kallon how grown she is, rabonshi da kauyen haifi shekara ba amma she has changed, Fatima bata tsaya ta kansu ba ta ajiye robar awarar ta daya rage Dan kadan ta shige gidansu da gudu Tana kiran abbanta da mamanta su fito ga su yaya modibbo, da gudu suka fito suna kallon su, baifi minti uku ba wurin ya cika da yan kauyen suna masu Sannu da zuwa, abban Fatima look so excited that family din wanshi sun dawo gida, kakar shi fitowa tayi da sandan ta Tana dogarawa ta nufosu, mamanmu kam dariya kawai take wa mutane amma deep inside she's so full of sorrow, a wannan moment din kam habib mancewa yayi da matsalar rayuwar shi Don the people are so welcoming, duk Wanda ya gan habib sai yayi maganar mahaifin shi wai suna Kama dayawa, ahaka aka shige da kayansu gidan kakarsu sai maraba ake masu, maman Fatima bata b'ata lokaci ba ta shige gidan ta ta fara hada masu abinda zasu ci, mutane cika gidan tsohuwar sukayi suna tambayan su wai da gaske shikenan sun dawo kauye da zama?. In Habib ya amsa masu da eh sai su fara murna, kunsan yan kauye da Kara da kuma hadin Kai, before 5 na maraice an kawo abinci kala kala, daman rabon habib da abinci tun Wanda yaci a restaurant din da alhaji ya kaisu before ya gane ko shi waye, Abincin da Fatima ta kawo ya jawo gabanshi yaci ya koshi, duk yana Lura da mamanmu da duk ta fita hayyacinta, he wish he can tell exactly what happened, amma that will not help matters saboda yasan yana furta word daya zai mutu, yasan rai a hannun Allah yake amma those people are dangerous beyond words, he remembers yanda ogan ya dinga amayo zobe daga cikin bakinshi yana mika masu, and yanda wannan abun daya basu ya dinga tahowa from no where yana appearing a hannunshi.
"Mamanmu dan Allah kici abinci..." Yafadawa mamanmu data sha tagumi, ko kallon inda take batayi ba balle Ta amsa mashi, abban Fatima ne ya shigo gidan ya samu wuri ya zauna tare da kiran habib.
Su safwan kam basu iso Kano ba sai bayan sallah magrub, alhaji idris gidanshi ya shiga yayi parking suka fito,
"Bari driver ya Kai ku gida..Yanzu kun zama big boys...you shouldn't travel in tricycle..." Yafada masu yana fitowa, da gudu yaranshi suka fito har da yan biyun nan suka rungume babansu, safwan tsayawa yayi yana kallon wannan yanmatan yana imagining yanda jikinsu yake, kawai Yanzu he can picture a woman naked just by looking at her, he can picture them from head to toe saboda wannan yarinyar da sukayi tarayya Daren jiya ta bar mashi komai ya gani Sosai, he told her he wants to see how a woman look from inside out and ta tsaya gabanshi naked from the back then she turn for him to look at her back then she lay flat on the bed with her legs wide open, sai da ya kalla to he's satisfaction Sannan ya haye kanta, duk tunanin da yake idanuwanshi kan daya daga cikin yan biyun Wanda yaji Ana Kira amra, kura mata Ido yayi yana kallon from her white feet to her silky neck, sai da suka gama hugging dad dinsu suna néman tsarabarsu yace masu su shiga ciki he's coming, juyawa sukayi safwan yabi bayan ta da kallo, ahankali ya daga hannunshi ya Kai saitin groomed beard dinshi yana shafawa ahankali,,juyawa alhaji idris yayi yaga safwan na kallon yarshi amra da bai hada da kowa ba a duniya kaman babu gobe, hannun alhaji ya daga yayi waving a face din safwan amma Ina safwan yayi nisa a tunani how she will look without clothes and with him besides her, ganin safwan baisan alhaji idris nayi ba yasa alhaji idris fusata ya daga hannu ya dauke shi da Mari,
"Kai are you mad?.. " Yafada in and angry mood that changes he's eyes color in and instant, da sauri Usman dake kallon safwan tunda ya kurawa yarinyar Ido yaja da baya saboda tsoro idanuwan alhaji idris, safwan da ya dafa cheek dinshi ya daga idanuwa ya kalli alhaji idris Sannan yace
"Sorry...ni ba ma ita nake kallo ba...hankalina na wani wajen..." Yafada face dinshi daddaure, nuna shi alhaji idris yayi Sannan yace
"Wallahi kan yarana sai in kashe rai dubu...don't ever try anything stupid with my children..." Yafada atakaice, Dan murmushi safwan ya Saki yana tunanin yanda ya basu yanmata jiya sukayi yanda suka gandama dasu and now he's here sounding like a good man
"Dan Allah alhaji kayi hakuri....you will never have any problems with me..." Yafada mashi sounding calm
"Good..." Alhaji idris ya fada Sannan ya juya ya kalli Usman ya nuna shi da yatsa Sannan yace
"Kai ma...don't have anything to do with my family...ko a mafarki kar Inji ko gani...if not you and your entire family are dead...am I communicating...." Ya fada cikin tsananin bacin rai Don har lokacin idanuwanshi basu koma normal ba saboda bacin rai
"Yes sir..." Suka fada mashi, juyawa yayi a fusace yana cewa
"Let me talk to the driver..." Ya fada yana barin su nan tsaye, wani irin kallo safwan ya bishi dashi
"Kaji wannan Mutumin...nashi yaya are special kenan..." Inji usman dake kallon yanda safwan ke kallon bayan alhaji idris,
"I will be he's worst nightmare..." Safwan ya fada cikin wata irin murya. Few minutes da shigan alhaji driver yazo ya bude masu wata mota suka shige ya fita dasu daga gidan kowannensu rike da bag dinshi dake dauke da sacrifice yard da aka basu, Sannan hannunsu dauke da wannan zoben. Suna zuwa unguwar su aka ajiyesu cikin wannan dunkulelen mota mutane suka dinga kallon shi, suna shiga lungun su aka dinga tambayan su meyasa Habib ya saida gidansu ya tashi, kallon juna sukayi da usman
"Eh Wallahi...munce kar ya saida yaki...mudai Alhamdulillah mun samu aiki...babban aiki..." Usman ya fada masu, murna suka farayi masu, shidai safwan feels sad saboda habib, tsoki yaja ya Kama hanyar gidansu, Kofar dakinshi ya bude ya ajiye bag din ya maida ya kulle Sannan ya shiga cikin gidan,lokacin garin yayi duhu amma da akwai nepa, da gudu sisters dinshi ta rungume shi Inna ta fito daga daki ta kalleshi from head to toe taga babu komai hannunshi, she was expecting to see him da manyan ledoji,
"Wai ya akayi ka dawo haka?.." Ta tambayeshi Tana watsa mashi kallon banza, durkusawa yayi yace
"Inna Ina wuni..." Ya gaisheta
"Nace ya akayi ka dawo haka?.. Hala Baka samu aikin ba?.." Ta tambayeshi without answering his greetings, idanuwa yayi rolling tare da mikewa yana cewa
"Na samu mana..."ya amsa mata atakaice,
"Tou in ka samu me kakeyi a gida?.." Ta tambayeshi sounding so pissed up,
"Haba Inna ki tambayeni irin aikin mana..or better still ki tambayeni hanya..." Bai karasa ba kallon banza Inna ta watsa mashi tace
"Ai ban da hankaline shi yasa ban tambayeka ba..."
"Ni bance haka ba..kawai na bar gida tun shekaran jiya kuma na dawo baki tambayeni ya hanya ba..balle ki bani ruwa in sha..." Bai karasa ba tace
"Lallai wannan yaron...ka girma...ni kake datsawa magana haka?.. " Tafada cikin bacin rai, if before né he will start begging for forgiveness amma yau harde hannu yayi a chest alaman I don't care, kallon shi tayi taga kaman ba safwan ba, duk ya wani Chanza mata, chanjin da batasan na meye ba,
"Yanzu dai so kake ka nuna min ka girma...ba komai Ai..." Tafada Tana komawa dakinta, shima ficewa ya koma dakinshi yana tunanin who's will be he's first victim, yard din
Book Chapters
Chapter 8
Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free for now, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
₦500Monthly Support · Most Popular30 days of premium access
₦1,500