You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
bathroom, da kyar ta samu ta wanke private sector dinta ta fito daure da towel, daman already yana tsaye bakin kofa yana jiranta Tana fitowa ya chapketa sai kan gado, kuka ta fariyi da karfi Tana cewa
"Pls help!.. " Tafada da saurin karfinta sai ya buge mata baki yana cewa
"Don't make me look like the bad guy here...kudi ya kawoki...so relax and work for it..." Yafada yana danneta,
"Wallahi ban karawa..bana kara amsar kudin kowa...bazan karaba pls..." Tafada cikin matsanacin kuka,
"Don't worry..I will make sure bazaki Kara ba...daman irinku kesa duniya ya ishi matasa Mara kudi saboda Wulakancinku...ko ni dazun kallon banza kika watsamin danace I want to talk to you...so just relax Don kin samu saukin abinda ke tafe..." Yafada yana ware kafarta, yaga wajen is very swollen and red amma haka ya sake penetrating dinta, mufida saka Palm dinta tayi a bakinta ta cije da hakoranta, ko zafin cizon da takewa kanta bataji saboda Wanda takeji kasanta, kuka tayi har ta dainayi, safwan that's is as bad as the devil himself bai saurara mata ba balle yaji kuka da gurnanin da take na azaba, duk Wanda zaigan safwan at the moment will not know shine wannan decent obedient and Allah fearing guy don duk an cire mashi wannan, yana gama second round ya fada gefenta bacci ya daukeshi, mufida kam she feels if death will just take her ko ta samu saukin azaban da takeji, still wajen karfe biyu sai da safwan ya sake afka mata then in the morning, mufida kam tayi Danasanin haihuwarta da akayi da kuma kaddara dayasa ta biyo elder brother dinta da babe disnhi zuwa cin abinci a Bristol. Gabanta yayi pilling daga nesa zaka hangi abun so red, kaman ciwo,. Safwan wanka yayi feeling so happy, shiryawa yayi looking so human but deep inside he's a monster at least mufida knows better, da kanshi ya fita amso breakfast Don kar azo kawo mashi aga mufida dake kwance naked kafarta daya east daya south, yana shigowa yaya ajiye su yaci ya koshi Sannan yaje bakin gado yace
"Baby tashi kiyi breakfast..." Yafada sounding so peaceful, shuru tayi bata amsa mashi ba, gashinta dake hargitse ya Shafa tare dacewa
"Tashi kinji...Yanzu zan fita in nemo baki something to wear then sai ki tafi...our deal is over... " Yafada mata Sannan ya fice daga dakin, bayan hour daya ya dawo har lokacin yana inda ya barta,
"Da alaman you want more...lets get to it..." Bai karasa ba ta bude Ido, Leda dake hannunshi ya mika mata Ta amsa hannunta na rawa, da kyar ta Mike ta saka Kayan kafarta bude Don ko kadan bata iya gigin rufesu, Kayan ta saka ta rufe vail da mayafin gowns din Sannan ta nufi kofa, safwan na zaune yana kallon ta sai da ta Kai bakin kofa ya Mike yana cewa
"Baby you forget your bag..." Yafada yana dauko mata bag dinta, ahankali ta mika hannunta amsa, riketa yayi yace
"I don't even know your name..." Yafada yana daga jaw dinta,
"Mu...fi...da..." Ta fada saperatly da voice dinta da ko fita baiyi,
"Sweet name...Yanzu tell me yana da kyau bin mutu saboda kudi?.." Ya tambayeta kaman bashine ya kusa aikata lahira ba, da sauri ya girgiza mashi Kai jikinta sai rawa yaje saboda balain da take ji a karkashinta,
"Good baby..now be a good girl..the world is a dangerous place kinji kou..." Swollen eyes dinta ta bude ta kalleshi ta daga mashi Kai, kiss yayi mata a baki ya bude mata kofa tazo fita ya buga mata bombom da karfi yana cewa
"Serves people like you right..." Yafada yana maida Kofar shi, zama yayi kan kujera yana dariya,
"Wallahi duk Mai cin kudina sai ya shirya...all those bitches looking for hot guys..kujirani..here I come..." Yafada yana kwanciya abun shi.
Habib kam yau yayi mafarkin daya gigitashi, he was so scared that ko baccin kirki baiyi ba ya dauki alquran ya dinga karatu har akayi sallah asuba, daya fita gaida mamanmu itama she looks disturbed,
"Mamanmu meye ke damunki..." Ya tambayeta yana durkushe gaban ta, idanuwa ta lumshe Sannan tace
"Nayi mafarkin da ya razanani...zata bude baki tayi magana sai hawaye, shima fashew yayi da kuka tunda yasan it's about him,
"Mamanmu mafarkin me kkikayi?.." Ya tambayeta cikin kuka, mamanmu jawoshi tayi jikinta Tana cewa
"Indai a wannan cikin nan nawa ka zauna babu abinda zai sameka saidai da yardar Allah...babu Wanda yaisa ya cutar da Kai ..." Tafada cikin kuka, babu abinda yake sai amsa mata da ameen, sai da suka sha kuka suka koshi Sannan Habib ya fita domin nema masu breakfast, kosai da kunu ya sayo masu ya dawo ya ajiye ya fito Kofar gida yayi tsaye, yana nan tsaye ya Dan juya saiyaga Fatima tayi saurin komawa ciki, dariya ya saki forgetting about he's problems for that moment, Kofar gidan ya nufa ya shiga da sallama as usual, gaisawa yayi da ammi ya samu waje ya zauna yana cewa
"Let's see how long you can stay inside..." Yafada cikin ranshi.
Zama yayi har kusan minti goma amma bata fito ba, kawai Tana lekowa in taga yana wajen sai tayi saurin komawa cikin dakin, kin tafiya yayi, yana nan zaune ammi dake harkokin cikin gidanta ta kalleshi tace
"Oh na mance Bansa aka Kawo maka ruwa ba..." Tafada sounding busy,
"kar ki damu ammi..kiyi aikinki..." Yafada kanshi kasa,
"Zarah..." Mahaifiyar ta takirata ta da karfi, shuru tayi bata amsa ba dukda taji, sake maimaitawa tayi Sannan ta fito kanta kasa, juyawa habib yayi yana kallon ta, kanta babu da dankwali Sannan ko takalmi babu kafarta,
"gani..." Ta amsa mata Kama bata son magana, sadda Kai kasa habib yayi ya saki murmushi,
"Ki bashi ruwa..." Amminta ta fada mata atakaice, ahankali ta juya ta shige daki ta dauko cup ta zuba ruwa tazo har inda yake ta durkusa ta mashi, amsa yayi yana kallon face dinta, sai Yanzu ya gane in har kana tare da mutum in ba Lura kake da shi bazaka gane ko ya Mutumin yake ba, sai Yanzu yake ganin kyauwun Fatima, she's so beautiful Don har gefen kunnenta da akwai gashi, sai Yanzu ya gane matan birni basu fi matan kauye da komai ba sai class da ilimi, yana amsa tayi saurin mikewa
"Mamanmu tace in kiraki..." Yafada mata, dukda yasan he's lying but he want to have time to talk about something with her, bata amsa ba ta shige ciki, yana nan zaune ta fito sanye da hijab bayan yan mintuna, Tana fita shima ya Mike ya fice, Tana juyawa ta ganshi bayanta sai tayi saurin shigewa dariya yayi ya bi bayanta, Tana shigewa tayi saurin shigewa dakin mamanmu ta zauna kusa daita ko magana batayi ba, mamanmu juyawa tayi ta kalleta Tana cewa
"Yar albarka...kece?.." Ta fada sounding so happy
"Eh..." Ta amsa mata kanta kasa, habib né ya shigo shima ya zauna yana cewa
"Mamanmu Yanzu bansan Abunda nayiwa Fatima ba,,,ko ganina batason yi...Yanzu na karya nayi mata nace kina kiranta..." Ya fada yana dariya, yar dariya mamanmu tayi tace
"Ai yar halakce..." Mamanmu Ta amsa mashi atakaice Tana linka wasu kayan,
"Ai mamanmu inason magana daita..." Yafadawa mamanmu,
"Kinji Fatima yayanki zaiyi magana dake..." Mamanmu ta fada mata, ahankali ta Mike shima ya Mike tsakiyar gida suka koma ya zauna kan wata kujera ita kuma ya durkusa gabanshi, he really loves this, he wants it to last for ever,
"Fatima nayi maki laifi né?.." Ya tambayeta, da sauri ta girgiza mashi Kai,
"Tou in banyi maki laifi ba meyasa kike guduna?.." Yafada mata cikin sanyinmurya, shuru tayi batace komai ba,
"Dan Allah kanwata ki fadamin...ko kunyata kike ji?.." Ya sake tambayan sounding so happy Sannan yanda yake magana babu Mai ji sai ita, still shuru tayi kanta kasa still tana durkushe nan wajen,
"Tou ki tashi ki zauna nan sai muyi wata magana..." Yafada yana nuna mata yar karamar kujera dake kusa dashi, ahankali ta Mike ta koma inda yace sai wasa taje da yatsunta,
"Zara..."ya kirata in a calm voice, shuru tayi bata bashi amsa ba, kura mata Ido yayi yana tunanin in zai samu hadin kanta Don kunyarta yayi yawa,
"Kinji zamuyi aure kou?.." Ya tambayeta in a whisper, still no response, idanuwa yayi rolling tare dacewa
"Dan Allah Fatima ki dinga amsa mani..." Yafada mata,
"Tou..." Ta amsa mashi,
"Yauwa kanwata...tou ki fadamin in bakiso.,bani da lokaci da yawa da shiga hakkin wata..Don haka ki fadamin kina so.." Ya fada mata, ahankali tace
"Inaso..." Ta fada kaman an fixgi maganar daga bakinta not minding word disnhi na cewa he don't have much time, murmushi ya saki tare dacewa
"Zara ki yafeni kan abinda zanyi maki..." Yafada mata cikin sanyinmurya,
"Tou.." Kawai Ta amsa mashi,
"Ya uwa kanwata...Yanzu inason zan shiga kasuwa inyi maki siyayya..Dan Allah muje tare..."
"Aa..." Kawai Ta amsa mashi,
"Ai ban San kasuwa ba...Sannan bansan abubuwan da zakiso ba...muje tare kinji..."
"Aa,,," Kawai TA amsa mashi,
"Tou shikenan...fadamin me da me kikeso in saya maki?.." Ya tambayeta, shuru tayi bata amsa mashi ba,
"Zara kinsan kina da kyau sosai?.." Ya tambayeta yana dariya, gwaggo ce ta fito daga dakinta ta kallesu tare dacewa
"Amarya da ango..." Bata karasa ba Fatima ta tashi ta bar wajen da gudu, bayanta yabi a kallo yana dariya, ajiyan zuciya ya saki yana lumshe idanuwa, mikewa yayi ya shiga dakin da mamanmu take, zama yayi kanshi kasa, daga Kai da zaiyi sai yaga face din mamanmu ya koma na shugaban wannan cult din, da sauri ya Mike tsaye yana ja da baya,
"Kill her now...kill her..." Yafada yana nufoshi, ja yayi da baya yana cewa
"No...no no..." Da karfi, still she's still walking towards him, kawai sai ya shaketa thinking ya shake shugaban, ihu mamanmu ta saki Wanda yasa kanwarshi shigowa da gudu, ihu itama ta saki ganin habib na néman kashe mahaifiyar su, habib kaman mahaukaci ya danneta kasa yana Kara rike wuyarta da karfi yana cewa
"Die and leave us alone...a mutu in huta...nace banyi dole né..." Yafada sounding like a hungry lion,, da gudu yarinya ta dauki itace ta buga mashi a baya Tana kuka, babu kowa gidan Don gwaggo ta fita, yanajin itace yayi saurin sakinta, gani yayi yana durkushe kan mahaifiyar shi, da gudu ya Mike yana yarfa hannuwa cikin tashin hankali, da kyar kanwarshi ta daga mamanmu da duk idanuwanta suka fito waje, da karfi Habib ya dinga yarfa hannuwa yana cewa
"Na shiga uku...mamanmu..." Yafada yana zuwa inda take zaune Tana maida numfashi hannunta rike da wayunta,
"Mamanmu..." Ya sake kiranta cikin tashin hankali,
"Yaya kasheta zakayi?.." Kanwarshi Ta tambayeshi cikin kuka, shima fashewa yayi da kuka ya Kama mata hannu yazoyi tayi saurin janye hannunta, da gudu ya fita daga gidan yana kuka,, tafiya kawai yake bai San Inda ya dosa ba, daurewa yayi har saida ya bawa garin baya Sannan ya zamu gindin wata bushiya ya zauna ya fashe da kuka da karfi,
"Wayyo Allah na...kaico...kaico...rabbi have mercy on me...nayi mistake danabi Wanda bansani ba inda bai kamata ba dukda Raina ya bani...amma rabbi kar ka Bari su samu nasara Kaina...wayyo Allah na mamanmu..., Yafada crying like a baby, kalle kalle ya tsaya ya dingayi Sannan yace
"If you want to kill me kill me...but I will never kill my mother...I will rather die a billion times than kill my mother..." Yafada da karfi, kawai sai yaji an saki dariya from nowhere, da sauri ya Mike ya koma cikin kauye yana gudu kaman mahaukaci, duk Wanda ya ganshi yasan baya cikin mind dinshi, bayan wani gida ya samu ya zauna yana kukan bakinciki da Danasanin halin da jefa kanshi, most of the time baya zargin kowa sai kanshi, comfirm yaji a jikinshi lokacin da alhaji idris yace zai taimaka masu, Sannan mahaifiyar shi ta nuna kiriri batason wannan tafiyar amma yayi Tana
"Na shiga uku..." Ya sake fada cikin kuka.
Safwan kam mufida na fita ya maida Kofar yayi banging ya koma kan gado feeling so happy, he fills so fulfilled, kawai ji yake kaman an bashi lottery, mufida irin classy girls din nan né Wanda Mai zuwa inda suke sai Mai kudi amma he had her night because he have money,
"Nara dadi...." Yafada cikin dariya,
"With your money you can have anything..." Ya sake fadawa kanshi cikin annashuwa, kwantawa yayi yana rolling kan gado,
"Who am I fucking tonight..." Yafada cikin dariya, yana nan kwance yana sake sake har wajen karfe biyu na rana, mikewa yayi ya shiga bathroom yayi wanka ya fita ya saka wasu arnayen Kaya wayanda suka amsheshi sosai, sauka yayi zuwa restaurant yaci abinci sukayi waya da usman inda usman Yafada mashi yana nan yana ganin alert Wai the money is multiplying, he needs a real life now, fita yayi daga cikin hotel din rike da bag dinshi dake dauke da international currency, taxi ya samu aka kaishi har unguwar su ya fadawa Mai taxi su jirashi, tunda ya sauka yan unguwa suke kallon shi, yanayin Kayan jikinshi shows Yanzu he's a classy person, ko kallon mutane baiyi balle yayi masu sallama kaman yanda ya Saba yi masu, yana zuwa ya shiga cikin gida da sallama duk wayanda ke compound suka amsa mashi
"Inna Ina wuni.." Ya gaisheta, sai Lokacin Inna ta daga Kai ta kalleshi daga head to toe, baki ta rike Tana cewa
"Ikon Allah...wanene wannani." Tafada cike da Jin haushi, baki ya tabe yana cewa
"Wai Inna danayi maki biyayya me nasamu in ba Wulakanci ba?..nidai kawai banason magana kinga tafiyata...," Yafada yana juyawa, hannu Inna ta Dora a Kai Tana salati
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Tafada Tana kuka, safwan na jinta amma ko a jikinshi, dakinshi ya bude ya fito da wannan buhun da bag dinshi, bai tsaya wasting of time ba ya fice daga unguwar, hotel room dinshi ya koma ya zauna yayi saperatng kudin ya ajiye foreign daban sai na gida daban, bag daya saka na wajen ha fita da su sai Mai sa estate, Maigadi bai hanashi shiga ba, direct part din alhaji idris ya wuce, lokacin alhaji idris na zaune yana latsa wayarshi, yana Jin sallaman safwan yayi saurin ajiye wayar yana cewa
"Me kake gidan nan?.. Jiya kace azo daukanka kuma sai ka kashe wayarka..Yanzu what are you doing here?.." Ya tambayeshi kaman wani angry bird,
"Kayi hakuri bani da charge né...,"yayi mashi karya yana karasa cikin makeken falon,hannu alhaji idris ya daga mashi yace
"Nidai Yanzu ka tafi...we should met a guest house Dina..." Surprise look safwan yau watsa mashi Sannan yace
"Aa Wai me ya faru né?... Nayi wani laifi né daga zuwana zaka koreni?.." Safwan Yafada standing on he's feet, shuru alhaji idris yayi yana tuna irin kallon da safwan yayi wa yarshi abar kaunarshi amra yace
"Bance kayi komai ba..kawai you're not welcome here...if you need assistance call me..." Ajiye bag safwan yayi ya rike waist dinshi yace
"Oh so Yanzu kar in sake zuwa gidan ka?.. You put me in a bad way and now kanason ka rabu Dani?.. Ai alhaji it's a little bit late for that...ko ka ki ko ka so we're one already..." Yafada sounding so angry, afusace alhaji idris ya Mike yana cewa
"How dare you shout on me...kana hauka?.." Alhaji idris ya fada afusace, wani irin kallon up and down safwan yayi mashi ya samu waje ya zauna yana nishi kaman Dan race
"Ka tashi ka tafi..." Alhaji idris ya nuna mashi Kofar fita, yana fadin hakan safwan yayi relaxing alaman he's not going anywhere,
"Lallai wannan yaron...har gidana zaka shigo kayimin rashin kunya?.. I will call my security on you Yanzu in har Baka fita ba..." Yafada da karfi har is idanuwanshi suna Chanza kala, baki safwan ya tabe Don ko kadan he don't feel humiliated,
"Alhaji please cool your temper..wannan ihun is not good for you...ni ba wani Abu ya kawo ni ba...kawai bansan yanda zanyi da wannan foreign currency din ba...Sannan inason kasa a koyamin tukin mota da kuma kasa a samomin gida Mai kyau Mai part biyu inda ni zan zauna cikin daya in saka mahaifiyata cikin daya...that's all..." Yafada hankalinshi kwance, Alhaji dake huci komawa yayi ya zauna Sannan yace
"Daga yau don't come to my house..kawai if you need anything call me...Yanzu zan hadaka da Wanda zaikaka wajen chanji kudi...about gida wannan is not a problem...Don haka katashi ka tafi..." Alhaji ya fada mashi atakaice,
"Baka hadani da Wanda zai kaini ba..." Afusace alhaji idris ya dauki waya yayi call bayan ya ajiye yace
"Kaje waje ka jirashi...he will be here soon..." Inji alhaji idris
"Yanzu alhaji sai in je waje in tsya jiranshi da wannan millions din?.. Ni Wallahi bansan abinda nayi maka ba...Yanzu you're showing me bakasona..." Safwan ya fada mashi cikin voice din rainin hankali,
"Ai kaidin né abun haushi..imagine gabana ka tsaya kana kallon yata...yata da ban hada dakowa..." Yar Dariya safwan ya saki tare dacewa
"Alhaji daga Kallo sai ci?... Ai kallon ta Kawai nayi...ni Nama mance da..." Bai karasa ba aka yi sallama a bakin Kofar alhaji, yarane sunfi su bakwai sai yanmata kaman su uku cikinsu har da amra, sanye suke da Kayan islamiya, safwan juyawa yayi ya sake kallon amra without blinking, alhaji idris ji yayi kaman ya shakeshi,
"Abba samu tafi islamiya..a bamu kudin kashewa..." Dan karamin cikinsu ya fadawa Alhaji idris, dariyar karfin hali alhaji yayi yana cewa
"Baffa Yanzu nan da kofar gida sai an Baka kudin kashewa?.." Ya tambayi yaron cikin so da Kauna, safwan kallon mamaki yayi mashi yana tunanin wato yana kaunar nashi amma yake kudi Dana wasu, sadda Kai kasa yayi Sai kuma ya sake dagawa ya kalli amra itama at that moment ta kalleshi sai ya kashe mata Ido daya, dukda alhaji idris na magana da yaranshi duk hankalinshi na kan safwan, amra sakin murmushi tayi ta dauke kanta daga gareshi, ahankali safwan ya Mike yana cewa.
"Naji horn Kofar gida,,,Bari dai Inje kilan shine..." Yafada yana daukan bag dinshi, banza alhaji idris yayi dashi yana cike da haushinshi, safwan ficewa yayi yana dariya, waje ya koma ya zauna nan gefe daya yana jiran su fito,
"Wannan yarinyar will be like sugar..." Yafada yana dariya
"Wato he's trying to stop from coming to he's house saboda yaranshi...Lallai ma..." Safwan yafada, baya zama shi kaman da minti biyar aka bude gate yanmatan né da kannensu suka fito amma abun mamaki alhaji idris na biye dasu, Kai safwan ya girgiza yana tunanin
"Kai kuma nan né weakness Dinka...son yara.." Safwan ya fada mashi, juyawa yayi yaga islamiya is close to the house kuma da alaman alhaji idris ya ginata, sai da ya tabbatar sun shige Sannan ya juyo ya nufo inda safwan ke zaune, yana zuwa yace
"Don Allah Don annabi ka rabu da yarana...kowacce irin mace kakeso zan za a Baka...amma not my children, ..." Alhaji yafada kaman zaiyi kuka, dariya safwan yayi yace
"Nifa bansan abinda kake cewa ba...kawai na zauna Ina jiran yazo ya kaini..." Bai karasa ba alhaji yace
"Nidai na rokeka ka bar zuwa gidan nan..Ina ganin irin kallon da kakewa yarana kuma Sam hankalina bai kwanta da hakan ba...Yanzu kowa wayarka in Baka number wata..sunan ta big mama...duk yarinyar da kakeso cikn garin nan zata kawo maka..amma ka bar kallon yarana..." Safwan najij ance duk yarinyar da yakeso zaa bashi yayi saurin fiddo wayarshi just to convince alhaji idris ya mance yarshi amma deep down yasan natsuwan shi shine sleeping with that girl, kawai not know, number alhaji idris ya karanto mashi shi kuma yayi saving, yana gamawa Wanda sai fita da safwan yazo, nan alhaji yayi introducing as saifullah kuma yaron shi né, yace mashi sh zai kaishi wajen changing kudi da koyan tuki har da siyan gida and stuff, sallama safwan yayiwa alhaji idris ya shiga mota suka bar wajen safwan har Kara juyawa yake yana kallon cikn islamiya.
Thanks15💙💛💜❤️💚
Sirrin wasu gayun
💛💙❤️💚💜
® zuwairat (ummumaryam)
1️⃣5️⃣
If you read without paying you owe me🙅🏿
Dedicated to my anty....more blessings
Tuki ya dingayi not saying anything, kawai tunani yake if he should sleep with her before using her or he should just sacrifice her, ita kuma ganin he's not looking yasa ta Dan bude bag dinta ta wulla kudin ciki Tana kallon shi ta wutsiyyar ido, he knows exactly what she's doing but pretend he's not looking,
"You won't need that money..." Ya fada cikin ranshi, Dan kallon ta yayi yace
"Iyayenki suna nan gari?.." Ya tambayeta yana tunanin Ina zata mutu and who will be there with her
"Suna kaduna...karatu ya kawoni,.." Ta amsa mashi
"Oh...Ashe yar kaduna ce...kina da family nan garin?.."
"Aa sai dai school friends..." Ta amsa mashi in a calm way, she's having a bad feeling but don't want to quit because of the money,
"Ayya...Sannu dear..." Yafada yana shiga area dinsu, sai kalle kalle kawai yake, inda zata kalleshi she will know he's dangerous saboda yanda yau ke kallon koina, bakin Kofar shi ya isa ya tsaya ya fito ya bude gate sai kallon area din yake if anyone is watching but nobody, mota ya shiga suka shiga ciki ya dawo ya kulle gate din, baki ta bude Tana kallon yanayin gidan, it's so big and quite,
"Kai kadai né gidan nan?.." Ta tambayeshi cikin fargaba, dariya yayi yace
"Eh mana...Sabon gidane......Yanzu ma ba'a saka komai ciki ba..." Yafada yana zagaya inda take, hannu ya zagaya waist dinta ya jawota jikinshi Sannan yace
"It's just you and I in this whole gigantic house..." Yafada yana Shafa hancinshi a wuyar, ji tayi dukkan tsigan jikinta yana tashi then her heart beat increased in an instant,
"Let's go inside...let me do you..." Yafada yana rike da waist dinta yana yin Kofar falo daita, kaman tace bata zuwa amma she can't, Kofar falo ya bude ya wani ingizata ciki da karfi har Tana néman faduwa, da sauri ta juyo ya kalleshi taga kaman ba Saurayin da suka shigo tare ba Don he's face has changed a lot, he looks so bad,
"Ya dai...wannan kallon fa?.." Ya tambayeta cikin wata irin murya, ahankali ta sauke kanta tace
"ba komai..." Tafada voice dinta na rawa, yar dariya yayi yace
"Am smelling fear..." Yafada yana taking step zuwa inda take tsaye a tsakiyar dakin, Dan ja baya tayi,
"Yan mata tsaya mana...kinsan ba biya fa...baki ji tsoron amsar Abu daga hannun total stranger ba..,bakiji tsoron fitowa evening show ba sai tsoro na?..Pls tsaya..." Yafada kaman bashi ba, shi kanshi baisan yana da irin wannan husky voice ba sai lokacin, ahankali yarinya ta sake ja baya Tana cewa
"Aa in Don kudinka né gasu..." Tafada Tana fiddo kudin daga cikin bag dinta, mika masu tayi tace
"Pls take your money back and plsss Ina rokonka don't hurt me..." Tafada jikinta na rawa, yar dariya ya saki har da clapping hands Sannan yace
"It's not about the money in your hand anymore...it's about more...I will advise if you are lucky to come back to life again don't follow strangers....we're dangerous..." Yafada mata da karfi yana takowa zuwa inda take, da gudu ta ja baya tare da sakin kudin hannunta Tana cewa
"I beg of you...kar kayi min komai Dan Allah...I beg you I won't do anything again...zan daina fita da dare,,,zanyi duk abinda kakeso..but pls don't hurt me..." Tafada Tana hawaye, sake clapping safwan yayi yana cewa
"What a touching pleadings....shey big boys kuke so...ba already made guys kuke Kauna ba?.. Ko Baku San abinda yake ba indai da kudi zaku bishi..." Yafada yana zuwa inda take tsaye , ja baya ta dinga yi har ta Kai bango Sannan ta tsaya Tana kuka da karfi Tana ihu Tana kiran help amma ihun ka banza kururwarka wofi né gidan, yana zuwa inda take tsaye ya saga jaw dinga ya saki murmushi yana cewa
"Ashe kina da tsoro haka kika fito da dare in the first place?.." Yafada yana kallon yanda take zubar hawaye kaman tap,
"Aa...gidan kawata naje...bansamu abun hawa ba...sai..." Ta kasa magana saboda kuka, ahankali ya zagaya hannunshi a waist dinta,
"Ashe kina da tsoro kike hawan motar Wanda baki sani ba...baki tsoron ranki gaskiya..people that are afraid always stay far away from trouble..." Yafada yana Dora hannu a chest dinta,
"Kayi hakuri..." Tafada cikin kuka sosai, gira daya ya daga Jin full chest dinta, matsasu yana yana cewa
" relax..,I was joking..." Yafada yana jawota kan chest dinshi, still bata bar kuka ba saboda yanda life dinta is flashing before her eyes, an juyar daita yayi ya umarceta
Book Chapters
Chapter 12
Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free for now, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
₦500Monthly Support · Most Popular30 days of premium access
₦1,500